Reading MAR ADAMS BOOK 4 BY AYSHA BAGUDU Chapter 23 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

cup din a gefen bed side ya yaye bargon dake rufe da rabin jikinta ya dawo ya zauna kusa daita tare da zagaye bayanta da hannunsa ya rungumota yana kallonta.""Itama kallonsa take tana jin wani irin son shi da kaunarsa na shigarta yace ""fatan kin tashi lafiya !?tace ""Alhamdulillah kai fa ?""ta fad'a tana yin kasa da kanta.kiss yayi mata a goshinta har uku ajere sannan ya kai wa kumatunta kiss yana sauke wani wahalallen numfashi ahankali yayi kasa yana kokarin kamo bakinta ta janye tana sauke numfashi da ajiye zuciya atare ya sake matsota tai saurin dakatar dashi da hannunta tana cewa ""stop yalla'ba!yace"

"""sorry !tare da yin shiru na second goma sannan ya juya mata baya can ya mike tsaye yana jin wani iri"

ajikinsa babu abinda ke bashi haushi kamar yadda bata son yana ta'bata ko shan bakinta bayansa tabi da

"kallo zuciyarta na wani irin bugawa dan tasan yaji babu dadi."""

"ahankali ya juyo ya fuskanceta tare da rungume duka hannuwansa a kirji ya tsareta da idanunshi ""a"

"zahiri gasky ba da gaske nake baki hakurin nan ba ,me kike so daga gareni ?kuma me nayi miki?"" Shiru tayi kawai tana kallonsa ""har yanzu kina ganin kawai ina son jikinki ne ko kuma Ina son na kwana dake ne ko me ?""nifa sonki nake wai ma me kike son nayi ki fahimci ke nake so kuma tsananin sonki ne yaja bana iya nesanta kaina dake ?""nan take yanayin fuskarta ta sauya saka makon ganin fushinsa ahankali ya soma taku yana kallonta har yayi kusa kusa daita wanda tazaransu bai fi taku d'aya ba ""menene dan na sha bakinki ko na ta'ba ki ?""ya sake jefa mata tambayr shiru tayi kawai tana cigaba da kallonsa tana jin wani matsfaffen son shi na bin jinin jikinta ""ya kai hannu ya kamo ha'barta yana kallon cikin kwayar idanunta ""ko kuwa hauka kawai adamcy yake yana ganin kamar maryama tana son shi alhalin ba haka bane ?""ya k'arasa maganar zai tsotsi lip's dinta ta sake janye bakin ta tana cewa ""bazan sake shan bakin"

"dake shan sigari ba ""ta fad'a tana kawar da fuskarta ."

"""bangane nufinki ba !?""ya tambayeta a d'an fusace yana sakè tsare gida""Ina bukatar ki sake maimaita"

"abinda kika fad'a yanzu ""bayan kaji me yasa kuma zan sake maimaitawa?""ta fad'a tana hura masa hancinta ""bazaki sake shan bakin dake shan sigari ba ?""ya tsinci kanshi da maimaitawa Kansa ""daman baki san ina sha sigari bane ?"".tana jinsa tayi masa banza tamkar ba daita yake magana ba sai ma sunkuyar da kanta tayi ""da shan sigarina kika gani ko ba dashi kika ganni ba ?""ya sakè tambayarta ta d'ago kanta ahankali ta zuba masa idanunta""kina kallona da shan sigarina kika gani ko ba dashi kika ganni wanda kece silar fara shansa""kara sanya kwayar idanunta tayi cikin nasa wani irin son shi mai tafiyar da ruhi ne ya dinga bin jininta "" me yasa zaki fad'a min haka ?""still shiru tayi masa tare da saukowa daga kan gado tabi gefensa zata wuce ya biyota da sauri ya kai hannunsa ya riko cikinta ya juyo"

"daita suna fuskanta juna sauran kad'an su had'e yace ""magana nake miki fa!"""

"still bata ce uffan ba ta soma kokarin zare jikinta ""ya biyota yana cewa ""shikenan kin dade bakiyi fushi"

"ba ai nasan baki da abinda zaki ce tunda kinsan Ina shan sigari kika aureni ""ya fad'a tare cigaba da binta har ta Kai bakin window ta tsaya tana kallon zanen labulen window ,ya kai hannu ya riko hannunta ta fizge tana buge masa hannu tana kallonsa fuskarta a had'e ta soma magana ""ka fara shan sigari saboda ni yanzu kuma ka sameni me yasa zaka cigaba da sha ?"" tayi masa tambayar tana tsaresa da shanyayyun idanunta .""shima shiru yayi yana kallonta ""maganarta haka ne amman kuma ta haka take tunanin zata canzasa ya daina ko me ?""ka sani bazan sake yarda ka sha bakina da wannan bakin na.."" fixgota yayi gbad'ya ya matseta ajikinsa wanda hakan da yayi ne ya katse maganarta ""kinsan Ina sha sigari na aureki kuma dan zan sha bakinki zaki fad'a min haka? to ki sani bazan daina sha ba kuma shan bakinki dole ke sai na ma sha sigarin zan sha bakinki "".ya fad'a tare da had'e bakinsu waje d'aya ya fara sha yana lumshe"

"mata tsumammun idanunshi."""

wani naunauyen ajiyar zuciya ta sauke da karfi ahankali ya bud'e idanunshi yana kallon kwayar

"idanunta babu shiri ta lumshe idanunta ganin wasu abubuwa dake fitowa daga cikinsu suna shiga nata bata ankara ba sai ji tayi yana tsiyayya mata yawun bakinsa cikin nata har sun isa zuwa ga makogoronta ai ko nan take ta fara k'ok'arin had'e hakoranta amman ta kasa dan tuni ya danne mata hancin da nashi hancin take ta rasa wadataccen numfashin dole ta sakar masa jikinta ,kyakkwan riko yayi mata ya d'auki mintuna yana sarrafa bakinta har tsayuwa ya nemi gagararta cak ya d'auketa ya d'aurata akan gado ya zaunar daita yana kallon fuskarta dake had'e ""wai duk dan na sha bakinki ne kike wani had'e fuska to bari nayi mai gabad'aya ?""ya fad'a yana janyo wuyar rigarsa zai cire tayi saurin rike masa hannu ""ni dai kayi hakuri?""tsayawa yayi yana kallonta kafin ahankali ya mike tsaye ya koma kan kujera ya zauna ya d'auki jaridar daya ajiye ya cigaba da karantawa idanunta ta zuba masa ita dai bata san ranar da zai"

"canza ba kullum da sabon salon wulakacin yake ."""

Tun daga ranar ya bijiro mata da wani sabon salon iskanci sai ya gama shan sigarinsa kuma a gabanta

"sannan ya hau jagwalgwala mata jiki har sukai kwana uku a haka,tana shan tattali sosai agurinsa sai dai shi akwanaki nan ukun à matse yake sosai kamar zai ci babu gashi likita tace sai tayi sati uku kafin zata warke sumul ,yau da yamma ya shirya cikin riga da wondo kanana sun yi matukar masa kyau ,itama ya ajiye mata kaya riga da wondo ne irin nasa sosai tayi matukar kyau, simple make up tayi tasa takalma masu dan saukin tafiya, ta feshe ilahirin jikinta da turare masu sanyin dadi shi ya gyara mata kitson kanta ya tufke mata da ribbon ita kam mamaki yake bata idan akace mata zai yi duk abinda yake zata rantse karya ne kuma ace ba ita ya aura ba zatayi ta masa kallon wannan mr ata din mai jin kai da tsare gida mara d'aukar raini .bayan sun gama shiri ya d'auki abaya ya sa mata, tayi roling din mayafin nan take ta dawo tamkar wata balara biya tayi kyau sosai, shi kansa kasa d'auke idanun shi akanta yayi yaja hanunta"

"suka fara tafiya cikin nishadi, sosai yake jinta à ransa tabas aka raba su tamkar raba sa da ransa ne. """

"Hanuwansu sarke cikin juna taga ya nufi kofar fita ""ta tsaya cak tana dubansa""Ina kuma zamu ?"" banga"

"ren mami gaisheta ""ya bata amsa yana kallonta ""kaje kawai !""saboda me? tayi shiru tana kallon wani bangare ""na fa lura dake tun sheka ranjiya rabon da kije ki gaisheta ki sani bazan lamunci haka ba fa ""numfashi ta sauke kawai dan tana jin zafin yadda take wulakantata ""muje ko!ya fad'a yana jan hannunta bayan sun isa ta zube kasa shi kuma ya zauna akan kujera atare suka gaisheta.ta amsa fuskarta a had'e .""adamcy ya tsurawa maryama ido wacce kanta ke kasa sai dai jikinta ya bata ita yake kallo shiyasa ma taki d'agowa har sai da taji sallamar mai aikinsu tafisu sannan ta d'ago kanta tana amsa mata sallama aiko karaf idanunsu suka tsarke cikin juna kashe mata idonsa d'aya yayi yana aiko mata da sakon kiss ta hanyar turo mata bakinsa kamar ance mami ta kallesa taga abinda yake .""shiru tayi tana"

"kallonsa gabad'aya adamcynta ya canza tamkar bashi ba ya wani dawo kamar bawa ."""

"""Anya kuwa wannan yarinyar ta bar shi haka bata kama masa kuruwa ba ?tafisu tayi abinda ya kawota"

"ta fice daga d'akin inda adamcy ya mike yana ma mami sallama ganin haka yasa itama maryama ta mike da sauri ta biyosa a parlour'n mami ya janyota ya makaleta yana kissing din wuyanta matsoraciya kawai tace ""haba mana ka bari kar ta fito ta ganmu ""to sai me dan ta ganmu ""ni wallahi tsoro nake ji ""matsalarki kenan sai dai karki damu zan cire wannan tsoron gabad'aya kowa ya huta."" ya fad'a yana sakè matseta ""ka bari pls ""aiko gama rufe bakinta batayi ba mami ta fito ta gansu makale da juna ,wani sabon mamaki ya kamata aiko ta dinga binsu da idanu kamar taga wasu sabbin halitta tana kallo adamcy ya sake matseta a jikinsa ya kamo fuskata ya tsura mata tsumammun idanunsa cike da shaukin sonta yace ""i love you my princess zan iya mutuwa akanki,tun ban sameki a zahiri ba kika sabar min da rayuwa dake ko bacci bana iyawa sai da tunaninki ""ya fad'a yana sakè shigewa jikinta ya riko kugunta yana shafa jigidar jikinta ya tura kansa wuyanta yana shinshinawa yana sakar mata kiss a wuya yana"

"sauke mata numfashi bakinsa a cikin kunnenta ."""

"ahankali tace ""nima ai ina sonka""wani sanyi dadi yaji ya mamayesa har sai da tsigar jikinsa suka mike ,ya"

"sauke numfashi yana hura mata iskar bakinsa yana kiran sunanta cikin wani salo"" gaba d'aya ya kashe mata jiki har ta manta inda suke ""Ina sonki !""tace nima haka tana jikinsa ya cigaba da tafiya daita har suka fice mami na tsaye tana kallonsu ,suka koma sama makale da juna suka zauna suna kallon labarai"

"yana rud'a mata jiki idan ya isheta da naci tasa masa kuka ."""

"da daddare ta tube ta shiga wanka tana cikin wanka ya fad'o mata .""tana ganinsa ta had'e fuska kamar"

"an aiko mata da sakon mutuwa tana rufe kirjinta shima had'e fuska yayi kamar yadda tayi yana cire kayan jikinsa ya shiga bathtube din ya zauna kamar yadda tayi ya janyota jikinsa ""bari nayi miki wanka ""ance maka ban iya wanka ba ne ?""nasan kin iya mana amman nawa special ne ""babu wani speacial wayo kawai zaka min ""wani wayo zan miki bayan da wayonki kawai wanka zan miki ""yayi maganar fuskarsa a had'e ta natsu tana jinsa yana mata wanka lokacin daya kawo kan breast dinta nan yanayin wanka ya sauya ya fara wasa da kan nipples dinta dawowa tayi kamar wata sokuwa sai daya gama rud'a mata jiki sannan sukai wanka ya nad'ota a towel ya d'auko cak sai kan gado ya ajiyeta yana wasa da"

"jikinta kafin ahankali ya kai wa breast dinta cafka yana sha kamar wani mayunwaci ."""

"""inna lillahi ita kam ta shiga uku da salon sa mutun kamar wani maye .""à hankali ya dinga ruda ta da"

"salon sa, tana biye masa itama da nata wanda ya kara rikita sa, ta kai harshenta kunensa tana wasa dashi tana masa tafiyar tsutsa har wani vibration yake ji ajikinsa , yayinda bakin sa ke kan nipples"

"dinta yana sha, gabad'aya yanayinsu ya canza dan gabad'aya ta jike jagab ahankali ya cire bakinsa akan"

"nipples dinta ya tsura mata ido gabad'aya yanayinta ya sauya hatta kwayar idanunta sun canza kala sai wani lumshe suke."""

"""ya rab !"".shine abinda maryama take furtawa a kasan makoshinta sannan ta gyara kwanciyar tana"

"janyo towel zuwa jikinta ta rufe tare da juya masa baya ,bayanta yabi da kallo bombom dinta sun baje inda shep din hips dinta suka fito sosai kallon second goma yayi mata sannan ya d'an durkusa ya kai"

"hannunsa ya kamo lafiyayyar kafarta yana kallo , bayan ya gama kallo taji yana shafar tsakiyar tafin"

"kafarta tare da cewa""woww Ina son tafin kafar nan ga kyau ga taushi ""."

"wani irin fellings taji yana taso mata yana bin kowacce jijiya dake aiki ajikjnta .""ahankali sai taji ya dora"

"bakinsa yana lasar cikin kafarta idanunta ta runtse da karfi tana kankame iikinta yayinda jikinta ke wani irin kyarma tace ""wayyo Allahna!! na shiga uku""hakan bai sa ya sakar mata kafar ba ya cigaba lasa wanda hakan ke sakè haddasawa jikinta jin tsananin sha'awa towel din ya zare towel ya kwanta a bayanta ya lullubesu da bargo yana kai bakinsa daidai wuyanta ya manna mata kiss wani irin yarrrrr taji a gabad'aya ilahirin jikinta ""Ina sonki my princess karki yarda a rabamu idan aka rabu zaki rasani ko kina son ki"

"rasani ?""ya fad'a yana mai cigaba da hura mata iskar bakinsa a kunneta ta juyo gabad'aya ta fuskancesa tana sauke numfashi da kyar ""me kake tunanin zai rabu bayan ka gama maganin matsalar ?banga abinda zai sa na rabu da kai ba sai dai mutuwa "".ya lumshe idanunshi yana murza kugunta yana goge mata k'irjinsa ya tura kansa wuyanta yana shinshinawa yana sakar mata kiss a wuya yana sauke mata"

"numfashi bakinsa a cikin kunnenta ."""

*******

A yau ne aunty ta tashi da tsananin son zuwa gurin iyayenta tunda abubuwa sun fara mata sauki dan a

"yanzu babu abinda take da muradi kamar ta d'aura kwayar idanunta akan mahaifi yarta da mahaifinta dama yan'uwanta hakurinta a yau kam ya kare ta k'udiri niyar dole ne ta samu lokaci acikin satin taje garesu dan zcyarta ta hanata sakat acikin kwanakin bata samun isashen bacci da zarar ta runtse idanunta su take gani suna kuka suna rokan ta dawo garesu sunyi kewarta ,shiru tayi a zaune da take acikin d'akin ta tare da runtse idanuwanta saukar d'umin ruwa taji sun fara gangarowa kan kuncinta wanda take da tabbacin hawaye ne ,itama tana matukar jin kewarsu kullum bugun zuciyarta dasu take tafiya nan take ta yanke shawaran ta samu umma suyi magana tana son zuwa ta gansu kafin su tare a sabon gidansu dan haka ta yunkura ta mike tsaye tana goge hawayenta.cike da sanyin jiki take taku har ta fito ta nufi bangaren umma a parlour ta iske umma zaune tana kallon arewa 24 mur yarta a sanyaye tayi sallama ""assalamu alaikum!""umma ta waigo zuwa bakin kofar ganinta yasa ta fad'a da fuskarta da"

"fara'a tare da amsa sallamar da tai ""wa alaikums salam!"""

"ahankali aunty ta karaso ta zauna a kusa daita ."""

Yayinda gabad'aya umma ta tattara hankalinta akanta tana dubanta a tsanake kafin ahankali aunty ta

"fara magana ""umma Ina son zuwa gidan mu !wani naunauyen ajiyar zuciya umma ta sauke tana furta"

"""Alhamdulillah adduar da na dade Ina miki kenan ,bilkisu ki godewa Allah da zuciyarki ta fad'a miki gasky kuma kika kar'bi gaskiyar data fad'a miki dan fushi da iyaye babu inda zai kai ki ,ki misalta hakan akanki"

yadda kika d'auki cikin ya'yanki kika haifesu kuma kike sonsu ace sun gujeki iyayenki na sonki barin ma

"mahaifinki .""""Umma nima Ina son babana ina son babana!!""nayi kewarsa da yawa umma ."""

Allah ya bamu ikon kyautatawa iyayenmu kuma na gode sosai da kwarin gwiwar da kike bani akan

"iyayena most especially mahaifiyata ni kaina idan na zauna sai nace mahaifiyata ta min ba daidai ba.""amman mahaifina bai min komai ba ,itama datai min komai tayi min taci banza idan ban koma ga iyayena ba karshe suzo su mutu batare dana samu albarkarsu ba. duk fa wanda zai sa maka albarka ba kamar nasu ba na gode sosai da kwarin gwiawar da kike bani akan mahaifiyata duk da ta min abubuwa amman bazan biye tata ba saboda ita uwace na gode sosai umma Allah ya biya mana bukatunmu na"

"alkhairi ta k'arasa maganar muryarta na rawa."""

"Muryarta na rawa ta cigaba da magana ""na gode sosai kuma na godewa Allah daya bani yar'uwa ta gari"

wacce take fad'a min gaskiya take d'aurani akan hanya dan a wannan zamanin babu kishin sauri irin

"ki ,ba'a rasa wa amman baku da yawa kishin saurin da zata rikeka da ya'yanka amana batare data cutar dasu ba sai anyi bincike mai kyau kafin a samu shiyasa kullum nake godewa Allah da kasancewarki acikin zuriar hussein ."""

"aunty tayi shiru tana goge hawayenta kafin ahankali ta numfasa kana ta cigaba da magana "" kullum"

"maganarki naje ga iyayena na tausaya masu,bilkisu kiyi hakuri da rayuwa kiso yan' uwanki da iyayenki ki tausaya masu kullum kina bani courage akan iyayena da yan'uwana ."""

ta k'arasa maganar tana kuka mai ta'ba zuciya

"""Alhamdulillah yau kin fad'a kalmar dana ji dadi shekara nawa ?""kusan shekara a shirin da wani abu ina"

"dragging dake amman yau kin fad'a min kalmar data min dadi Alhamdulillah hajiya rahma mahaifiyarki ce kije gareta kuma ki kyautata mata ,kiyi hakuri daita idan baki bita ba zaki bi uwar wasu gara kiyiwa uwarki biyayya babu wanda ya isa yayi miki gadara akan iyayenki kema haifarki sukai kije ki nemi albarka"

"iyayenki bazaki ta'be ba Allah kuma ya saka miki da alkhairi ta k'arasa maganar itama kmr zatayi kuka ""."

kiyi hakuri ki daina kuka haka ki gode wa Allah da zuciyarki ta amshi gasky nasan tsakanin uwa da d'a sai

"Allah kin shiga hakin iyayenki sosai dan hakinki ne ki nemesu ko basu nemeki ba amman Alhamdulillah tunda yanzu hankalinki ya koma garesu dan iyaye sun wuce ayi wasa dasu kuma har karshen numfashinki zasu kasance acikin zuciyarki .""na gode sosai umma Allah ya bar zumunci, Allah ya saka da alkhairi Allah yasa mu dace duniya da lahira Allah ya hanamu kuka da bakinciki duniya da lahira Allah"

"barmu tare Allah ya bamu hakuri da juriya akansu ."""

"""Yanzu yaushe zaki ""!?in sha allahu cikin satin nan zani amman zan so ki min rakiya dan na sha gwada"

"zuwa ni kad'ai bana iya shiga gidanmu saboda tsananin tsoro dan sai nake jin kamar bazasu kar'beni ba ""umma ta dafa kafadanta tace"

"""Zasu kar'beki kuwa da sauri domin shekara a shirin da hud'u ba wasa bace kowani irin zuciya garesu"

"wallahi sun yafe miki kuma suna mamarin sake d'aura kwayar idanunsu akanki in sha allahu zan rakaki kinga kin koma adaidai kenan kema Allah yayi miki arzikin da suke miki kwada yinsa daman kuma shi arziki idan bakayi ba ka haifa to fa baka ta'ba cire rai da samunsa ,kinga da zarar kin dawo sai mu fara shirin tarewa a sabon gidanmu dan ko jiya adamu yayi min maganar tarewarmu Ina ganin ya dace mu"

"fara shiri ba sai ya sake tuntu'bata da maganar ba ."""

"""haka ne sai ki saka mana rana da zarar mun dawo daga gidanmu sai mu tare,da wannan tautaunawar"

"suka kawo karshen zance suka shiga wata sun jima suna tautauna har aka kira sallah laasar aunty ta mike ta koma bangarenta cike da d'auki son ganin ahlinta da daddare habib na cin abinci take fad'a masa jibi in sha allahu zata gidansu taga iyayenta ai nan take ya had'e fuska ya bar cin abincin da yake tare da cewa ""me kuma zakije yi ?""tayi shiru tana kallon yadda ya wani canza ya bar cin abincin da yake cikin tsananin 'bacin rai yake kallonta ""me zaki je kiyi gurin muatne da suka zabi farincikin kansu akan naki?""ko kin manta sunce tunda kin zabi mahaifinmu babu su babu ke kuma karki koma inda"

"suke ?""""duk da haka habib zuciyata tana tsananin kewarsu zanje na gansu na nemi yafiyarsu."""

"ya tashi daga inda yake ya dawo kusa daita ya zauna yana cewa ""ai baki masu laifin komai ba!"" ""nayi"

"habib!""ta fad'a a d'an fusace tana dubansa ""nayi masu laifi domin na zabi hussein akansu wanda nake jin a shekarun da suka zo suka wuce kuskure nayi domin iyaye sun wuce komai sai dai qaddara tasa kayi masu ba daidai ba na sha misalta haka akaina ace maryama ko daya da cikinku yayi min haka ya"

"zanji ?""ko kai zaka iya zabar wata kayi rayuwa daita na tsawon shekaru ka barni ?""tayi masa tamabayar"

"tana zubar da hawaye."""

"Ya kamo hannunta cikin nashi ""ki daina misalta haka domin bazan ta'ba yi miki haka ba ""to yarda na yiwa"

"iyayena laifi mai girma kuma na cutar dasu na tsawon shekaru, baza kasan na masu cuta mai girma ba sai kasan yadda suke tsananin sona .ta k'arasa maganar kwalla na sakè cika idanunta numfashi habib ya sauke kawai yana cigaba da kallonta,ita kad'ai ke bashi tausayi amman shi babu ruwansa da wasu iyayenta mutanen da suka ki mahaifinsa me zai yi dasu tunda ta zabi zuwa bazai hanata ba amman shi har abada bazai taka zuwa inda suke ba ""zaka muje tare?""yaji tamabayar on expecting kai tsaye ya girgiza mata kai alamun baza shi ba shiru tayi tana kallonsa saboda tasan dalilinsa nakin zuwa shiyasa tsawon shekaru taki fad'a masu komai akan rayuwarta sai da maryama ta matsa Wanda hakan ne ya zama sanadiyyar da habib ya zafafa kishinsa akan mahaifinsa .""mikewa yayi ya koma ya cigaba da cin abinda a natse ita kuwa shiru tayi tana kallonsa dan zata so suje tare sai dai bazata masa dole dan ita"

"kanta bata san abinda zata tarar ba ."""

Mmn sudais



MAR'ADAMS

BOOK 4

*AYSHA A BAGUDO*

WATTPAD @HAUESH

AREWABOOKS USERNAME

AYSHAABAGUDO

bismillahirrahmanirrahim

Page 20

Tsaye adamcy yake acikin d'akin maryama sanye da farar rigar bacci long sleeve mai bud'add'en gaba da

"dogon wando yayinda hannuwansa duka ke cikin aljihun wandonsa,shiru yayi yana kallon maryama dake tsaye a gaban mirrow tana fesawa jikinta turare mai sanyin kamshi da sanyawa zuciya"

"natsuwa ,shigowarsa yasa ta juyo anatse ta tsaya ta jingina jikinta da mirrow tare da rungume duka hannuwanta a k'irji tana kallonsa k'irjinta na dukan tara tara dan duk lokacin da zata d'aura kwayar idanunta akan faffad'an k'irjinsa sai taji bugun zuciyarta ya karu .""kallonta ya cigaba da yi"

"sanye cikin wondo three quater iya cinya da farar rigar mai gajeren hannu wacce ta bayyana kirjinta dan wuyar rigar ta sauko zuwa kafad'anta,haka zalika rigar bata sauko ba da kad'an ta wuce cibiyarta dan ga jigidar dake zagaye da kungunta nan yana gani ."" yadda ya tsura mata tsumammun idanunshi yana kallonta yasa wata matsananciyar kunyarsa ta kamata ,dan haka tayi kasa da shayayyun"

"idanuwanta masu d'auke da tarin kaunarsa."""

ahankali ta sauke hannuwanta dake rungume da k'irjinta ta soma taku tana juya jikjnta ahkl tamkar

"mai koyon tafiya tana cigaba da kallon kasa .""shigar jikinta yayi bala'i kashe masa sansar jiki had'e da motsa masa wutar sha'awarta dake hanashi sakat dan acikin sirrin kyawunta akwai iya tafiya,natsuwa tattare da kunya ciki dan tafiyarta kad'ai ta isa ta canzawa mutun lissafin tunaninsa ,har ta karaso gabansa ta tsaya idanun shi na kanta ko kiftasu baya yi dan tsayuwar ma da tayi a gabansa sai da dukiyar fulaninta suka motsa hakan kuma ya sake jefa shi cikin wani yanayi mai wuyar misaltuwa "".ya"

"lumshe tsuma mmun idanunshi yana had'eye wani yawu da suka tsaya masa a makoshinsa."""

"cike da shaukin son shi ta kai tafin hannuta saman fadad'den k'irjinsa,saukar hannunta yasa shi bud'e"

"idanunshi ahankali ya zuba mata yana jin yadda soyayyarta ke sakè ninkuwa acikin zuciyarsa."" ahankali yaji tana motsa yatsun hannunta a k'irjinsa batare data d'ago idanunta ta kallesa ba ,wanda hakan ya sake narkar masa da zuciya,a kallon da yake mata yanzu yasan ya rigada yayi nasarar d'aurata akan hanyar buka tuwa dashi wanda yayi imani bazata iya rayuwa da kowa ba sai shi ."" ahankali take jin yadda k'irjinsa ke motsawa sakamakon bugawar da zuciyarsa take faman yi . kusan atare suka lumshe idanu kafin ahankali yaji ta d'auke hannunta a k'irjinsa ta kai fuskarsa tana shafa gashin dake kwance a fuskarsa.""wani irin sha'awarta yaji ya sake tsarga masa tun daga tsintsiyar kafafun shi har zuwa tsakiyar"

"kanshi yayinda nan take jijiyarsa ta mike tsabar tana bukatar abincinta ."""

ya kai hannunsa ya d'ago ha'barta saurin lumshe idanunta tayi k'irjinta na lugud'en bugu dan kallonsa zai

"sa ta kasa aiwatar da komai taku d'aya ya kara a tsakaninsu har jikinsu na zozan juna still hakan bai sa ta bud'e idanunta ba sai ma sake runtse wa tayi bakinsa ya kai yana hura mata iskar bakinsa ,babu shiri ta bud'e idanunta tana sakar masa wani sihirtaccen murmushi mai kashe sansar jiki da zuciya sannan ta d'auke hannunta dake fuskarsa ta kamo hannusa tana tafiya ahankali yana biye daita har ta k'arasa bakin gado ta zaunar dashi cikin yin kasa da muryarta tace ""ka wani tsare

Please Login or Register in order to submit comment