Reading MAR ADAMS BOOK 4 BY AYSHA BAGUDU Chapter 14 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

cin mata ."""

tana kallonsa ya fice daga d'akin bai fi minti biyar ba ya dawo d'akin tare da zabiba inda suka isketa

"zaune tana sheshekar kuka""tana ganinsa tare da zabiba ta sake rikicewa dan jikinta har rawa rawa yake"

"""oh my godness god !""ya fad'a yana riko laulausan tafin hannunta cikin nashi ""wai mai yasa bakya gajiya"

"da kuka ne ?""kin san Allah na fara gajiya da kukan nan ""ya fad'a yana mikar daita tsaye cikin tsananin tsoro ta makale masa ,zabiba tayi murmushi tana cewa ""a duk amarya tana irin wannan kukan na rashin"

"sabo amman sannu ahankali zuwa gobe ko jibi zaka nemi kukan ka rasa ."""

Maryama na jinta ta sake makale masa dan duk gidan da shi kawai zata yarda kuma zatayi taka tsantsan

"da rayuwarta kafin ta bar masu gidansu a natse ya fito daita suka fara tafiya zabiba na biye dasu a baya cikin tsinkewar zuciya da tausayawa maryama dan da ganin ko auren farin ma anyi mata ne amman da alamun har yanzu batasan meye rayuwar duniya ba sannan shi karan kanshi auren bata san menene shi ba dan da irin zawaranwa da suka san komai ne da yanayinta ya nuna.da kyar take daga kafafunta suna daf da shiga parlaur'n taja burki ta tsaya tana sheshekar kuka ya tsaya ya waigo gefensa inda take makale yana kallonta,ta d'ago ta kallesa tana kokarin zare hannunta cikin nashi bai damu ba ya sakar mata hannun ya koma gefe guda ya tsaya yayinda zabiba tai murmushi ita kanta yarinyar tana matukar burgeta dan tana da natsuwa ta kamo ta suka fita zuwa parlour'n ta zaunar daita akan d'aya daga cikin kujeru wani sabon kuka ne ya kufce mata mai tsanani wanda hakan ya sake rikita adamcy sai dai yay kokarin sanyawa jikinsa jarumta domin rauninsa zai sake rikita mata lissafi ."" a natse ya isa inda take ya rage tsawonsa ya hade fuskarsa guri daya yana shakar numfashinta da kamshin turarenta yana mata mgn cikin rad'a ,ta dai zabiba tana tsaye shiru tana dubansu har sanda adamcy ya d'ago still idanun shi na kanta ""yaya ni zan wuce gida Allah ya baku zaman lafiya in sha allahu zan dawo naga amaryarmu"

"""tana gama fad'ar haka ta fice ."""

"tana fita kiran amar ya shigo kamar bazai d'aga ba sai kuma ya d'aga ""ka sauko Ina parlour'n mami ""kana"

"parlour'n mami kamar ya ?""daga can bangaren amar yace masa ""eh !me kuma ka dawo yi saboda Allah bayan na sallameku?""dan Allah ka fito ko na hawo yanzu na rusa maka shirinka ""adamcy ya dafe goshinsa yana jan tsaki ya kalli maryama dake zaune ""bani minti biyu yanzu zan dawo ""numfashi ta sauke ahankali tana ganin ya fita daga parlour'n ta mike ta koma d'akin daya fito daita ta shiga kofar"

"data gani manne a d'akin wanda tafi tunanin bayi ne ."""

"A parlour'n ya iske sa shi kad'ai gefensa wasu manya fararen ledodi ne guda biyu ""amar mai yasa kake da"

"damuwa ne ?""dan Allah malam ga abinda na kawo maka ,sai bayan dana fita nayi tunanin ba'a tanadesu ba, wani kallo yayi masa sannan yace ""ni d'an iskan ne dan baku tanada ba sai ni na kasa tanada mata ?"" amar yayi murmu shi yana cewa ""Allah dana san wannan iskanci zaka min da ban dawo ba ""ko yanzu"

"zaka iya tafiya please ""ya fad'a yana kokarin juyawa amar da riko hannunsa ."""

"""yana ga kana rawar jiki ne ? dan allah adamcy ka tausayata ma yarinyar kaji abokina "" yayi mgnr"

"muryarsa a raunane Kmr zai yi kuka adamcy ya kasa cewa komai illa kallonsa da yake ko kanwarsa ce maryama sai haka ""ban san dalili ba wallahi tausayi take bani ko dan ina mata kallon yarinya ce ""nima tana bani tausayi amar amman idan na tuna ta ta'ba auren har ma tasan menene aure sai naji tausayin ya tafi ""duk da haka fa ,ka kalleta ka kalli kanka kai ma kasan ko ta ta'ba aure sai taji jiki ""shikenan naji nima bani da niyyar aikata komai daita har gurin motarsa ya adamcy ya rakashi ya shiga yana sake mika masa hannu sukai sallama yana tsaye har sai daya ga wucewarsa sannan ya dawo ciki ya d'auki ledodin"

"da amar ya kawo masa ya nufi sama ."""

Zaune amar yake acikin mota yana mai jin tsananin tausayin maryama acikin ransa yarinya ce wacce

"idanunta basu bud'e akan komai ba gashi yau zata kwana da jajurtaccen namiji wanda yake da kwarewa agurin iya sarrafa mace ."""

"yasan haka ne alokcin da suke karatu a uk irin matan dake makale masa,idan kaga anzo neman wani"

"acikinsu to shine duk irin wulakancin da yake masu amman haka suke makale masa daga fararen fata har bakake dan iya surar jikinsa ma kad'ai ya isa mata su makance akanshi bayan adamcy ya shigo parlour'n bai ganta ba ya biyota d'akin tana tsaye ta sake lullu'be jikinta da lifaya tana gabatar da sallah zama yayi yana kare mata kallo har ta idar ta d'aga hannuwanta sama tana addua wanda yasan har dashi acikin adduar kafin a hankali ya matso sosai kusa daita ta shafa tayi kasa da kanta ta sunkuyar tana wasa da yatsun hannuwanta ,murmushi yayi yana cewa ""bafa zamuyi haka dake ba amaryata .""ya karasa maganar yana yin baya da lifayan dake nad'e da jikinta "".aiko nan take ta narke masa fuskar nan nata data kara tsirancewa ,ya sake matsota kamar zai shige mata cikin jiki ""amaryata babu zance wasa kinyi mutukar yin kyau na ban alajabi taso muje kiga yadda kikayi kyau a mirrow .""ya karasa mgnr cikin zolaya"

"""."

taki motsawa dan gbdy a tsorace take dashi da kallon da yake mata dan wannan kallon ya sha bambam

"da sauran kallon daya saba mata ta sake sunkuyar da kanta tana kallon farantata ""tashi muyi sallah ""ai nayi sallah !""tayi mgnr tana takure jikinta guri d'aya ""wacce sallah kikayi ?"" Ya tambayeta yana tsareta da tsumammun idanunshi ""magrib da ishai har ma da shafa'i da wutiri. tayi maganar zuciyarta na wani irin tsinkewa ""ai nasan kinyi yanzu sallar ma'aurata zamuyi domin nunawa allah farincikinmu da godiya"

"agaresa daya nuna mana wannan rana ."""

"ya fad'a yana riko tafin hannunta ."""

ahankali ya mikar daita tsaye madadin ya shiga bayi yayi tashi alwala sai ya tsaidaita gaban madubi ya

"tsaya a bayanta yana kare mata kallo tsab .""ahankali ya zuro hannuwansa ta west dinta ya zagaye ruwan cikinta yana shafawa tare da d'aura kanshi a kafad'arta yana sauke zazzafan numfashi ahankali ta dinga"

Jin saukar hucin numshinsa a wuyanta wanda ya haddasawa jikinta jin wani irin yanayi mai wuyar

"misaltuwa."""

Ahankali ta d'ago shayayyun idanunta dake kwance da ruwan hawaye karaf idanunsu ya tsarke cikin

"juna ahankali ya cigaba da shafa cikinta yana kallonta ta cikin mirrow ""kyawunki ko makiyi bai isa ya kusheki ba sai dai yayi ta hassada dan kina da tsananin kyau sosai my princess ""ya fada yana cigaba da kallonta ta cikin mirrow har lokacin ta kasa d'auke idanunta Itama kallon tsab take masa shima yayi matsefar kyau cikin shadda dake jikinsa yadda ya zuba mata idanuwanshi ko kiftawa baya son yi"

"yasa kunyarsa ta kamata ya sake motsata sosai gbdy ta gama gano abinda ke dawainiya dashi dan haka tsoronta ya sake fitowa fili dan kallo d'aya za'a mata a gane a matukar tsorace take ta d'an soma kokarin janye jikinta a nashi taji ya riko hannunta ya nufi bathroom din dake manne da d'akin.""turjewa tayi tana cewa ""Ina da alwala fa !""ya kalleta a tsanake kafin ahankali yace ""ki sake wata dan wannan"

"alwalar ta dade da lalacewa.""Allah ina da alwala !""tayi maganar a shagwa'be ."""

"""Bari na duba na gani !""ya soma k'ok'arin tura hannusa cikin zanita tayi saurin dafe masa hannu jikinta"

"na kirma ""ki bari na duba domin na tabbatar da kina da alwala ko babu ""haba dai kai ma ni dai dan Allah ka bari ""bai yi magana ba ya kara makaleta suka shiga bayin basu jima ba suka sake fitowa tare makale da juna ta k'arasa inda taga extra pray mat ta shimfida mashi ya matsota sosai kamar zai shige jikinta ya gyara mata lifayarta yayi kissing din foring head dinta yana sannan ya jasu sallah .byn sun idar ya rike kanta yayi musu addua zaman lafiya da samun zuria na gari a zuciyarsa kuma ya kara da yiwa sweetheart dinsa adduar Allah ya sausauta mata abinda take ji akan maryama domin yana son ta bar jin haushinta sannan ta dawo asalin sweet heart dinsa daya sani mai son mutane da kyakkwan mu'amula ""ya karashe"

"adduar tare da janyota jikinsa ya rungumeta tsam yana sauke wani wahalallalen numfashi ."""

wani sanyi ya ratsashi da bai ta'ba jin irinsa ba duk da ba wannan bane karo na farko daya rungume

"mace ajikinsa amman wannnan na halal ne mai tarin natsuwa .""ahankali ya dinga sauke ajiyar zuciya yana shafata yana jin wani zazzafan feeling dinta nabin kowane gaba na jikinsa .kokarin zare jikinta tayi saboda rashin sabo, duk jikinta yayi sanyi kamar wacce bata da laka ya mike tsaye yana shafa fuskarta"" wai ya naga kina dari dari dani ne ki saki jikinki duk da akwai sharad'i a yau din amman babu abinda zan"

"miki my princess muje kici kazar amarcinki "" ."

"da sauri ta girgiza masa kai alamun bata ci,"""

"""a'a !my princess kar muyi haka dake mana ya riko hannunta basu tsaya akoina ba sai a parlour ya"

"zaunar daita akan daddumar dake tsakiyar parlour'n ,ya shiga kitchen ya d'auko cup's da plet ya dawo ya janyo farar ledar da amar ya kawo masa ya bude gasashirya kaza wacce taji kayan hadi ,sai kamshi ke tashi ya daura akan plet da driks ya zauna a gabanta suna fuskarta juna ya d'auko cinyar kazar ya kai"

"bakinta taki amsa gabanta sai wani irin faduwa yake ""."

"sosai ya kwantar da murya yace ""ki tamakeni kici nasan kina tattare da yunwa idan baki ci ba nima da"

yunwar zan kwana kuma yunwar nake ji a duniya byn soyayyar sweetheart naki ne ya biyo baya

"ina matukar qaunarki my princess bata san sanda ta d'ago ta kallesa da shayayyun idanunta ba duk da ba wannan bane karo na farko daya furta mata da bakinsa amman duk lokacin da zataji kalmar sai taji wani irin tausayinsa ya tsarga mata har taji rashin kyautawar da zatayi masa ta hanyar rabuwa dashi"".tsumammun idanunshi ya lumshe mata yana jin wani abu na tsarga masa akoina a sansar jikinsa"

"har ga Allah yana son ya daga mata kafa na yau amman dukkanin alamu sun nuna bazai iya kyaleta ba ."""

irin kallon da yake mata Kmr zai cinyeta yasa kukan shagwaba ya kufce mata nan take ya rikice ya shiga

"bata hakuri da rarrashi.shi kansa bai san dalilin kukan nata ba ya janyota jikinsa ya kwantar daita a daidai saitin zuciyarsa yana shinshina jikinta dake fidda da kamshin amarci ""."

"""please ki daina kuka nan yana mugun d'aga min hankali da Kinsan yadda nake jin zugin zubar hawayenki"

"da kin tausaya min ""meke sakaki kuka ne ?ya tambayeta yana d'aura ha'barsa akanta yana sauke naunayen ajiyar zuciya muryarta a raunane tace ""kana ta kallonta ni gbdy tsoro ma kake bani da wannan kallon naka "" murmushi ya subuce masa ""ki bari idanuwana su kalli abinda suka dade suna muradin kasancewa dashi ,ta d'age masa kafad'a kamar yadda yara kanana kan yi ""ki yarda dani babu abinda"

zan miki na janye sharad'ina ki kwantar da hanka linki babu abinda adamcy zai miki kici kazar amarcinki ki koshi ki kwanta ki huta adamcy yasan kin gaji da yawa bazai miki komai ba shima agajiye yake yana magana yana shafa mata sansar jiki har zuwa qirjinta da tsigar rarrarshi wanda babu abinda hakan

"ya haddasawa ajikinta sai tsuma .""dan tuni tsigar jikinta sun gama mikwa amman duk da haka ta d'an"

"ji natsuwar zuciya domin ta yarda dashi tunda yace bazai mata komai ba ba zaiyi bane ""."

ahankali ya zare ta ajikinsa sai dai kwayar idanunshi na kanta ya kasa daina kallonta ya d'auko cinyar

kaza ya kai bakinta ta bud'e bakinta da kyar cikin tsananin jin kunyarsa ta amsa yana mata hira mai cike da natsuwa hakan yasa ta saki jiki ta cigaba da amsa sannu a hankali ya dinga bata tana ci yana ci har ta kawar da kanta alamun ta ko shi ya tsiyaya driks a cup ya kai bakinta shima kafin ta sha sai daya yita

rarraahi .ta tsuke karamin bakinta da yake jin idan ya sake kamashi bakaramin wahala zai sha

"ba ,""tashi na rage miki kayan jikinki dan kiji dadin yin bacci kai ta girgiza masa tana mikewa tsaye ta nufi kofar d'akin ya fizgota ta zubo jikinsa gbdy dukiyar fulani ya sauka a fuskarsa yayi saurin lumshe idanunshi yana sauke numfashi ,bai tsaya wata wata ba ya kai bakinsa tare da zaro harshensa yana"

"lasar saman dukiyar fulanin wani yrrrrr taji ya tsarga a gbdy ilahirin jikinta ""."

"Bakinsa ya Kai daidai kunnenta ""ina kuma zaki tafi ki bar mijinki ""zan shiga wancan d'akin na kwanta ne"

"""ta fad'a tana nuna masa d'ayan d'akin dake gefen nasa ""okay but ki bari abinda kika ci ya d'an fad'a miki sai ki kwanta?kukan shagwaba tasa masa tana girgiza masa kai,duk yadda yayi daita taki sai ma ta kara sakar masa kuka aransa yace yana da aiki dan har ya fara dauting aransa anya kuwa tasan namiji !""idan kuwa tasan nmj take jin tsoro haka lallai ta sha mutukar wuya a hannun tsohon mijinta bayan minti goma ta sake yunkurawa daga jikinsa ta mike tsaye shima ya mike ganin ta nufi d'ayan d'akin yayi hanzarin cafko tsintsiyar hannunta yana cewa ""babu wani d'aki da zaki kwana dabam tare zamu kwana"

"ya manneta ajikinsa ya shige daita dakinsa ."""

Bayan sun shiga ya shiga bathroom daita ya d'auki roban mouth wash mai suna listerine nightly reset ya

"kurkure bakinsa dashi itama ya bata tayi kamar yadda yayi suka fito a natse ya soma cire mata kayan jikinta "".dan Allah ka bar min kayana na kwana dashi "" zaki sa na canza ra'ayina akanki yanzu ,kamar yadda kika sani bana son mutsu kiyi abinda nake bukata kawai ki kwanta lafiya tana ji tana gani ya rabata da komai na jikinta sai bra da pant ta saura dashi shima dan ta kwakwa me jikinta taki yarda ne ya barta"

"ya kwantar daita dan ta huta ."""

ta kwanta a takure tana mai kwakume jiknta guri daya ta runtse idanunta amman ba da niyyar yin bacci

"ba dan bata jin zata iya runtsa idanunta acikin wannan daren mai tattare da garari agurinta "".shima ya cire komai na jikinsa ya saura daga shi sai boxcer ya canza wutar d'akin zuwa mara haske ya kwanta abayanta ya janyota jikinsa ya d'aura hannusa a ruwan cikinta fuskarsa daidai wuyanta yana sauke mata numfashinsa inda take jikinta ya kama rawa tamkar mazari,ya cigaba da shafa ruwan cikinta bata hanashi ba amman by the time din daya balle bra dinta yana k'ok'arin kai hannunsa qirjinta dan har ya fara murza kan nipples dinta tayi sauri ta matsa daga jikinsa tana haki wata irin fixgota yayi mata da karfi ya juyo daita suka fuskanci juna tare da exchanging numfashi juna zumboro masa"

"karamin bakinta tayi tare da yi masa wani kallo daya sake rikitashi .""kin dai san dole ina tsananin bukatarki ki d'an taimaka min na samu natsuwa dake iya natsuwa ne kawai bazan yi komai ba ""girgiza masa kai tayi alamu aa""wallahi ni tsoro nake ji bakace bazaka min komai ba"". ta k'arasa maganar tana"

"fashewa da kuka .""janyota jikinsa yayi tare da yi mata wata irin matsa da sai data saki karar mai sauti ""."

""" tunda baza kiji magana ba na canza ra'ayina zan yi komai dake a yanzu a wuce gurin ""wata irin zabura"

"yaga tayi ta fixge daga jikinsa tare da had'e hannuwanta waje d'aya muryarta na rawa ta soma rokonsa ""dan..."" d'an girman Allah karka yi wallahi tsoro nake ji ban ta'ba yi ba kuma naji ance ana shan"

"wahala ..."""

Mmn sudais

MAR'ADAMS

BOOK 4

*AYSHA A BAGUDO*

WATTPAD @HAUESH

AREWABOOKS USERNAME

AYSHAABAGUDO

bismillahirrahmanirrahim

Page 13

"shiru yayi kawai yana kallonta cikin hasken dum light,dan take kwakwaluwarsa ta kulle ta samu"

"shutdown na wani lokaci kafin daga baya ta dawo daidai ta fara aiki tare da mikewa zaune.yayi kamar yadda tayi,wani kallon galala adamcy ke jifan maryama dashi wanda yafi kama dana rainin hankali,sannan ya gyara zamansa ya cigaba da kallonta,dan tunda tayi mganar yake kallon k'irjinta da fuskarta,hannuwanta ta kai ta kare kirjinta tare da kawar da fuskarta gefe tana jin wani irin mummunar fad'uwar gaba da tsoro shi kuwa kallonta yake yana kare ma jikinta kallo ahankali ya dawo da fuskarta garesa ya soma k'ok'arin kamo yatsun hannunta cikin nashi cikin sa'a ya kamosu ya matsesu gam cikin tafukan hannunsa yana cigaba da kallonta tamkar wata sabuwar halitta da dabam"".nan take jikinta ya kama rawa,cikin tsananin tashin hankali ta fixge hannunta""ni ka sakar min hannu ka matse min hannu"

"ciwo yake min ."""

fizgota yayi gaba d'aya zuwa jikinsa ya sake rungumeta tsam tsam yana sauke naunauyen ajiyar zuciya

"da numfashi atare.""wani irin sanyi dadi ne ya dinga bin ko wane ga'ba dake aiki a jikinsa sakamakon had'uwar da jikinsu yayi guri d'aya, bakinsa ya kai daidai saitin kunnenta yana sauke mata numfashinsa dan gabad'aya ya rasa ma abinda zai ce dan bai ta'ba ganin yar rainin hankali irinta ba ,anya kuwa gaskiya ta fad'a masa ba wahalar ta sha a hannun tsohon mijinta bace yasa ta fad'a masa haka ?""my princess!""ya kira sunanta cikin wata irin kasalalliyar murya mai tsananin kashe sansar jiki ,duk da tana cikin wani hali mai wutar misaltuwa amman sai data ji sauyi a gabad'aya ilahirin jikinta""mai yasa baza ki bari muyi rayuwar auren mu cikin natsuwa da kwanciyar hankali ba ?""tai shiru zuciyarta na wani irin bugawa da matsanancin karfin gaske"" ""nasan may be dan kin sha wahala ne a baya yasa kika fad'a min haka amman ni bazan miki yadda zakiji ciwo ko zafi ba hasalima zan biki ahankali ne ta yadda zaki ji"

"dadin dake cikin rayuwar aure."""

"hawaye ne ya shiga zubo mata ganin bai yarda daita ba, ta runtse idanunta gam tana kokarin zare"

"jikinta daga faffad'an k'irjinsa da take jinsa a murd'e shi kad'ai ma ya isa ya canza ma mutun lissafi ""wallahi da gaske nake ban ta'ba yi ba shi yasa nake jin tsoro""ta k'arasa mgnr muryarta a tsarke cike da"

"rauni, lokaci d'aya kuma hawaye na gangaro mata sake rungumeta yayi a jikinsa"

"a yanzu kam bazai karyata mganrta ba domin dukkanin alamu sun nuna masa haka ,sosai ya dinga jin"

"soyayyarta na sake ratsa shi ,sannan ya dinga ji aransa kamar zaiyi wuya a samu kamarta"

"hakurin ,natsuwarta sadaukarwa kamun kai kai komai ma, tabbas ba duk mace zata sha irin wahalar data sha irin haka ba kuma ace virgin ce."

""" bazan ta'ba son wata ba kamar ki soyayyarki ita kad'ai ce bangon da zata k'ara danganta ni dake bayan"

"ke babu wata acikin zuciyata .""""to yaya ma zai iya had'a soyayyarta da wata ?""never!"" ya furta a kasan ranshi."""

sosai zuciyarsa tayi sanyi ta k'ara samun natsu wa akanta ya sake kamota ya rungumeta tsam kamar zai

"rabata gida biyu yana shafa gadon bayanta ""dan girman Allah yalla'ba ka barni karka min komai ""!bakinsa ya sake kai wa kunnenta ya soma mata magana cikin rad'a""naji bazan miki komai ba kiyi kwanciyarki kinji my princess ,ya gyara mata pillow sannan ya kwantar daita ya lullu'be mata jiki da tautausan blanket dinsa dake makale da sanyayyen kamshin turarensa ,shi kuma ya sauko ya samu guri ya zauna akan kujera yayi rigingine tare da tsura mata tsumammun idanunshi daga inda yake yana kallonta cikin hasken da bai gama haskaka d'akin ba .""a hakan zaka d'auka shima bacci yake nan kuwa idanunshi biyu hasalima wani abu yaji yana tsarga masa ta koina a jikinsa tamkar ana jona masa wutar lantarki wanda baya raba d'ayan biyu na tsananin sha'awarta ne sai faman mutsu mutsu yake, a qalla ya d'auki sama da mintuna goma shabiyar zaune yana tunanin dalilin da yasa wani abu bai shiga"

"tsananinta da tsohon mijinta ba ."""

wani irin sauyi mai tsanani ya dinga ji a gaba d'aya ilahirin jikinsa ya dafe mararsa da tayi masa wani irin

"d'aurewa dan gabad'aya wani irin sha'awa ne ke sake taso masa ,runtse idanunshi yayi kawai sannan ya yunkura ya tashi dafe da mararsa ya nufi bathroom ,ita kuwa duk halin da yake ciki tana hankalce dashi ganin yadda ya shiga bathroom dafe da mararsa yafi komai d'aga mata hankali tsoronta kar ya fito ya farmata yasa tana jin ya kullo kofar bathroom din ta zabura ta mike ta rarumo zaninta ta d'aura ta fito da sauri ta nufo parlour'n ,d'akin datai k'ok'arin shiga d'azu ya hanata nan ta isa jikinta na rawa ta soma k'ok'arin bud'e kofar ganin ta bud'e ta soma kokarin zare key tana gama zare key ta shige ta maida kofar ahankali ta rufe tare da murd'a key sai dai tsananin tsoron dake tattare daita yasa ta zare key'n"

din batare data san tayi hakan ba .

"Sai a lokacin ta d'an samu natsuwa ta samu waje abayan kujera ta taku'be jikinta na wani irin bari ."""

"shi kuwa yana can yana watsawa jikinsa ruwa ko zai rage jin abinda yake ji akanta ,yana fitowa daga"

"bathroom idanunshi ya sauka akan gadon sai dai wayam ya gani babu ita babu alamunta .""cikin sauri yay filinging da towel din da yake goge jikinsa ya zira jallabiyarsa ya fito hankalinsa a matukar tashe ,sai dai karin tashin hankalinsa bai ganta a parlour'n ba,da sauri ya karasa ya bud'e kofar d'akin dake kusa da nashi daman kuma yayi tunanin haka ya shiga ya duba koina bai ganta ba ,shiru yayi yana sauke numfashi da sauri sauri dan wani irin lugud'e bugu zuciyarsa ke yi sannan ya fito daga parlour'n ya sauko zuwa falon kasa amatukar rikice yake kiran sunanta"" ""maryama !! kina Ina dan allah ki fito babu abinda zan miki ai kinga akan kujera na kwanta karki min haka ,amman shiru kofar fita daga bangaren mami ya nufa ya duba numbobi yaga kofar a rufe take alamun ba'a fita ba .""nan take zuciyarsa ta d'an samu natsuwa domin dai ya tabbatar tana cikin gidan a natse ya juyo ai yana gama juyowa tsumammun"

"idanunshi suka sauka akan mami tsaye cikin zuba masa idanunta ."""

"Kallo d'aya tai sama daga sama zuwa kasa ta fahimci ba'a haiyacinsa yake ba tace ""adamcy menene"

"haka ?""tai masa tambayar cike da 'bacin rai.""ya kai hannunsa ya d'an tsotsa keyarsa yana tunanin abinda"

"zai fad'a mata bai gama tunani ba yaji ta sake jiho masa wata tambayar ""me ne ne zaka damu mutane ka"

"hanasu bacci ? ahankali ya juya kanshi kamar wani k'aramin yaro tare da had'e hannayensa waje d'aya yana kallonta cikin kasalalliyar murya yace""amm....."" amm daman mar..""sai kuma yayi shiru ya kasa"

"k'arasa mgnar ""daman me ?""no babu komai sweetheart !""ya tsinci kanshi da fad'a mata haka atakaice tare da nufar step har yayi taku biyu ya sake jiyo sautin muryarta ""ai kaga irinta nan, sai da'aka ce karka auri yarinyar nan kaki ,yanzu kaje ka aurowa kanka bagidajiya,ai duk abinda idanuwa suka gani su suka"

"jawa kansu"".tana gama fad'ar haka ta juya a fusace ""."

hankalinsa a matukar tashe yabi bayanta da kallo cike da matsanancin mamaki sai daya d'auki more then

"two seconds a tsaye yana kallon bayanta da tsantsar mamaki a fuskarsa yana assessing maganarta""sai da'aka ce karka auri yarinyar nan kaki ,yanzu kaje ka aurowa kanka bagidajiya,ai duk abinda"

"idanuwa suka gani su suka jawa kansu ya sake

Please Login or Register in order to submit comment