Reading Dr Sultan by Sadeeya Ka`Oje Chapter 7 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kwanta mata a rai, Abdullahi ya yi Murmushi kana ya ce
"Mama ce ba ta son A kiranta da ko wanne suna!"
Ummul Kulsum ta marairaice fuska kana ta ce,"Allah Ni kam ba zan "iya ba! Ni daga yau zan riƙa
kiranta Sultana!!! Mama don Allah a yimin wannan Alfarma!"
Fusakar Kaka ɗauke da murmushi ta ce," Ba komi Maman Haydar warin daɗi ta ji,
Ranar dai ha ka suka kasance cikin tsantsan farin,
Satin Ummul Kulsum biyu da tarewa Meenah da Arif suka dawo gidan da zama Haka sukaci ga ba da
Rayuwa cikin kwanciyar hankali da so da kyaunar juna,
★★★★★★★..........
"Sultan Daddy ya ki ra sunansa cikin sanyi Murya, a hankali ya ɗago da kansa kana ,"Na'am Daddy!"
Batun karatu tu ne? Mi ye burin ka? a hankali ya sauke sassanyan Nunfashi kana ya ce "Likita Daddy!"
"Wow Ma sha Allah my Boy wacce ƙasa ka ke son ka yi karatu? " Daddy ko'ina ma zan iya ina takardun
ka suke," Suna ɗaki Daddy je ka kawo min su, A hankali ya mike ya nufu ɗauki sa, jim kaɗan ya dawo riƙe
da ta kardunsa cikin girmamawa ya miƙama Daddy takardun, ya na duba takardu ya na Murmushi, Ma sha
Ɗan na wa ashe jarumi ne! Bayan ya maida ta kardun ya kalli Sultan kana ya ce," nan da sati biyu komi zai
kammalu ka kasan ce cikin shiri... dai lokacin Mommy ta iso palon Fuskarta ɗauke da murmushi kaman ko
yaushe, "Ni fa bana son ɗan uban cin nan da ake nunamin sai ku zauna kuna hira ba ni, ga ba ɗaya su su ka
ya yi Murmushi, fuska a shogoɓe Sultan ya ce "Sorry Mommy!"
"Na bi Sorry nan da gudu"
"Batun karatun sa ne, "Mommy ta sauke Ajiyar zuciya kana ta ce ," Gaskiya ne Nima a bin na a raina"
"In sha Allahu nan da sati biyu komi zai kammala yaron naki ya ce Likita ya ke son Zama! "Auww DR
SULTAN!! Allah sunan ya yi daɗi!"
"Allah ya tabbatar da Alheri"
"Amin ya rabbi"
★★★★★★★..........
Bayan sati biyu kaman yadda Alhaji Nuraddeen ya faɗa tuni an Kammala duk wasu shirye shiryen ta
fiyarsa washe gari wuraren 12 jirgin su ya ɗaga zuwa India ta re da Alhaji Nuraddeen....
Haka Mommy ta dawo gida cike da kewar Ɗanta da mijinta....satin Alhaji Nuraddeen ɗaya a India ya dawo
gida... cike da kewar ɗan sa...
Ranar da ya dawo tarba ta Musamman ya samu da ga wajen Habibity ɗin sa.....
A hankali kwanaki suka ci gaba da shuɗewa tun bayan tafiyar Sultan kullum sai sunyi video call, A
ɓangaren ka ratun sa kuma Alhamdulillah ko mi na tafiya yadda ya dace, duk wani Abin buƙata Alhaji
Nuraddeen ya tanar da Mishi gida suku tun ya seya Mishi ɗaki biyu da palon kusa da Makarantar su ga
maƙuddan kuɗi da ya zuba mishi a account. hakan ya sa ya maida hankalin sa sosai wajen karatu....
A ɓangaren Abdullahi komi Alhamdulillahi komi na tafiya yadda ya kamata Wata irin shaƙuwace mai ƙarfi
ta shiga tsakanin Kaka da Ummul Kulsum Maryam wasa wasa ta saba da sabon sunanta gaba ki ɗaya kidan
yanzu an Dena kiranta da Maryam harda Kaka.... Shaƙuwa mai ƙarfi ce ta shiga tsakanin Meenah da
Sultana.... duk weekend su kan je gida Alhaji Nuraddeen wani lokacin hadda Sultana...
Rayuwa taci gaba da tafiya, komai bisa tsari..,
Lokaci na tafiya Rayuwa na ju yawa eh zuwa kwanaki - kwanaki na komawa makonni
Makonni na juyuwa eh zuwa wattani
Wattani na juyawa eh zuwa shekara
Bayan tsowan shekara Takwas!!!
"Mommy mun kammala shiri cewar wata kyakkyawar yarinya ƴar shekara bakwai, ta sake ce wa "Daddy
mu yi sauri kar jirgin su Ya Sultan ya iso, Dai dai lokacin Alhaji Nuraddeen suka fito ta re da wani
kyakkyawan Yaro dan shekara shidda kamanni su sak da yaron, "Ina Ihsan,"Daddy ta na waje"
"Je daki ki kira Mommy da gudu yarin ƴar ta wu ce ɗaki ta na faman kiran "Mommy Daddy ya ce ki fito
mu ta fi jirgin su Ya Sultan ya iso.
"Mu tafi ta yi ta re suka fito daga ɗakin tuni Alhaji Nuraddeen sun fita waje Mommy na iso wa Security
suka buɗe mata Mato a tsanake suka fice daga gidan kusan mota Ukku kai tsaye su ka wuce Airport, i
sowar su ya yi dai da saukowar jirgin... Bayan mintu na Biyar mutane suka fara fitowa, mutum ukku ne
suka sauko Sultan ya biyo bayan su, sanye da
tailored suit sunyi matsifar yi masa kyau, tun bayan sakkowar sa ya hango iyayensu, don ha ka ya na
saukowa ya nufo gurin su janye da trolly, da sauri Salma, Ihsan, Salim, suka isa gurinsa hannunsa ya buɗe
su kowa suka shige ya rungumesu bayan ya janye su daga jikinsa ya isa gurin Daddy tamkar gaisuwar
Indiawa su kayi Daddy ya buɗe Hannunsa shi kuma Sultan ya shige ya yi kwance a kirjinsa Kamar wani
ƙaramin Yaro. Sun jima a haka sannan ya isa gurin Mommy ƙasa ya zuɓe a gabanta yana murmushi ita ko
wa Hannuta ta ɗora a bisa kansa cike da farin ciki dai dai lokacin Abba Abdullahi ya iso fuskar ɗauke
murmushi, Hannu ya miƙa Abba Abdullahi su gaisa kana ya ce ," An iso lafiya My Son? Cikin sanyi
Muryar yace Lafiya kau Abba" kai tsaye suka nufi gun motocin su, a tsanake suka fice daga Airport ɗin,"
Wani farin ƙalle Salma ta saka ta rufewa Sultan Ido tana Murmushi haka suka ci gaba ta dafi ba tare da ya
san ina suke nufa ba.... Har suka iso anan gama Parking Securitys su ka buɗe mu mota a hankali su ka fito
daga motar Salma na riƙe da hannun sa, basu tsaya ko'ina ba a ƙofar gate, Ya Sultan Buɗe idonka "
A hankali ya fara janye ƙallen daga saman fuskar sa har wani bishi bishi yake gani, cike da mamaki ya
riƙa bin Gate ɗin da kallon ganin an kwawata shi da wani farin zare daga tsaki ana saka red ɗin zare anyi
mishi Ado mai matsifar kyau a hankali Daddy ya fito da Almakashi mai matsifar kyau ɗan ma dai dai ci,
"karɓi nan cewar Daddy jiki a mace ta ƙarba a hankali mommy ta ƙara so wajen ta ɗora Hannuta saman na
Sultan kana Daddy ya ɗora nashi Abba ya ɗora nashi sai Salma Salim, Ihsan, a hankali Securitys suka fara
ƙirga 1,2,3,!! Lokaci ɗaya suka yanka zaren cikin tsananin farin ciki, Mutane dake tsaye a wajen suka
soma taɓi, A hankali Sultan ya sauke Nannauyan Ajiyar zuciyar, Mai ga ɗi ya buɗe gate ɗin gana ki ɗaya,
Daddy ya Kalli Sultan cikin sanyi Murya ya ce ," mu shiga ko, cikin wani ɗin yanayi ya tattaro da duk
ƙarfisa suka wuce ciki a hankali ya ɗago da kansa yana kallon wajen karab Idanunsa suka sauka kan
Rubutun da Saman ginar SULTAN PRIVATE HOSPITAL.....ciki wani irin yanayi mai cike da tsantsan farin
Sultan ya rungume Daddy ta re da faɗin Thank you so much Daddy Allah ya ƙarama lafiya da nisan kwana
Daddy!" a hankali ya share kallor da ta zuɓo mishi...
a hankali Daddy ya janye shi daga jikin sa, kana suka soma za gaye Asbitin, lungu da sako Saida suka za
gaya komai an ta nada sun ɗau tsawon lokaci suna zaga ye Asbitin kana su ka wuce gida.....✍️✍️✍️
_More comments and share_
_domin neman ƙarin bayani 👉08149979652_
*Sadiya Ka'oje ce*
*DR SULTAN*
(A heart touching love story)

_💖Story And Written💖_
⬇️
*Sadeeya Ka'oje*


💖‫💖الَح ْمُدِ لله سبحان الله الله أكبر‬

Bismillah........ ✍


PAID BOOK
Littafin *DR SULTAN* na kudine akan 30 kacal , me bukatar ya karanta har karshe zai turo kudinsa ta
wannan asusun 1490318334 Sadiya Attahiru kaoje Access bank ,sai a turo shaidar biya ta wannan number
08149979652. Nagode🤗
*💋TITAN'S OF TALENT💋*
*Marubuta masu aiki da fasahar zamani , zalar ilimantarwa,fadakarwa dakuma nishadantarwa*
*(T .O.T)*
*Breathe in courage, breathe outfear, together we stand*
*Alkalaminmu abin alfaharn mu*
https://chat.whatsapp.com/CuNxneQ0ONc6x9yn9a16Jj
*The beginning*
Not editing!!!
*Page 17-18*
________tun kafin su iso mai mai gadi ya wangale mu su gate a tsanake su ka shiga cikin farfajiyar gidan
kana suka yi parking, gaba daya suka fito da sauri Security ya sa hannu ya dauƙo trolly ɗin, Sultan
Murmushi ya yi,"Na gode ya furta a hankali, haka suka ɗunguma Palo cike da Annushuwa. suna shiga
palon Daddy ya dubi Sultan,"My Son jeka ɗakin ka Ka yi Wonka ka huta in Anjima ka fito". Ya yi
Murmushi," To Daddy ya nufi ɗakinsa da ke cikin Palon, da sauri Ihsan da trolly ɗin sa.
Ɗakin ya ɗau sanyi A.c sai ƙamshi turaren ɗaki ne ke tashi, ya sha gyara sosai, ya ɗan ya dubi ta ,"
Sannu na gode ".ya furta a hankali. idonsa a lumshe, kuma duk sanda ya yi magana kumatunsa duka biyu
su kan lotsa, sannan idonsa a lumshe ji dai kaman ƙafafuwan ta ba za su iya ɗaukar ta ba,don haka da sauri
ta yi waje...

Ya bi da kallo tare da taɓe baki.sannan ya tuɓe kayansa ya daura towel ya nufi toilet, ya jima a jiki yana
cuɗa jikisa sanan ya ɗaura Alwalla ya fito, yana wani irin matsiffen ƙamshi ya yi da gashin jikinsa ya
kwanta lib a tattausar fatarsa, ɗan ƙaramin towel ya jawo yana mai tsane tattausar sumar kansa mai tsantsi
baƙi har wani sheƙi take...
A hankali ya nufi gaban dressing Mirror ya tsaya ya fara kimtsawa cikin ya nayinsa natsuwarsa. Yana
ƙamshi mai masifar daɗi
Wata lallausar jallabiya ya saka mai gajeren hannu, ta yi cib da ɗan madaidaicin jikinsa, ya haye gado don
yin Bacci gajiya...
A Palo kuwa tuni su Mami sun iso, Sultana ko tunda suka iso gidan bugun zuciyar ke tsananta jikin ta duk
ya yi sanyi, bayan sun gama ciki Abinci su wuce ɗakin,. Mommy ko suka ci gaba da hira, tare da Daddy,
Abba.....
Barci sosai ya yi, A hankali ya fara buɗe idanunsa da sukayi nauyi ya furzar da iska a hankali ya mike
zauna ya jikin gida da gado kana ya yi miƙa, dai dai lokacin Wayar shi ta fara Ringing murmushi ɗauke da
fuskarsa ya ɗaga wayar murya a sanyaye ya ce ,"Aziz, daga can ɓangaren Aziz ya sauke Ajiyar zuciya,
kana ya ce,"Bayya! Daga nan ya juya halshe zuwa India cike da ƙorewa sun jima suna waya, kana su kayi
sallama, a tsanake ya fi ce daga ɗakin fusakarsa dauke murmushi ya nufi palon ba kowa a cikin kai tsaye
ya nufi Darning, Abinci ya fara ci cikin natsuwa...
"Salamu Alaikum!" Cewar Meenah,
Kansa ya ɗaga jin jin Muryar Meenah, cikin Sa'a Idonsa bai sauka a kan kowa ba sai kan na Sultana, ya
ɗan zare Ido kamar zai yi magana, sasai kuma ya ɗauke kansa cike da miskilanci, ita ma da sauri ta janye
hannunta jin bugun zuciyarta na tsananta da sauri ta nufi dakin Ihsan jikinta har karkarwa ya ke,
Shima zuciyarsa ta cika da wasiwasin in da ya san mai irin fusakar, amma sai ya bar shi zuwa ko a
ƙasashen da ya ziyarta ne To sai dai kuma ina su Mommy suka san ta?,
Haka dai ya riƙa yiwa kansa tambayoyi gami da yarinyar har ta ƙule yade na hangen ta, sannan ya mai
da maida dubansa gurin Meena da sauri ta sakan mata tattausar Murmushi,
Dai dai lokacin su Daddy suka ƙara so palon ko wanne su fuskar sa ɗauke da murmushi, a hankali Sultan
ya miƙe tare da barin Darning ɗin ya nufi wajen su Daddy, "My Son har ka tashi?" Murya a sanyaye ya
ce ,"Eh Daddy, "Ga wannan!, ba tare da ya san miye ya karɓa kana ya buɗe Key ɗin ɗanƙareriyar Mota ya
gani mai masifar Kyau da tsada,
Ga baki dayan su suka hau tsalle murna, kamar su Aka yiwa kyautar motar, ya toshe kunnensa tare da
cewa karku fasamin dodon kunne, ga baki daya suka rungumeshi suka faɗin "Congratulations Ya Dr
Sultan!"
Kowa a Palon sai murmushi yake, a hankali ya janye su daga jikin sa kana ya rungume Daddy ta re
da farin,"Thank you so much Daddy! I love so much Daddy!"
Daddy yace Love you too my Boy cikin tsantsan din ya sake lafewa a jikinsa kaman wani ƙaramin yaro,
Gabaki ɗan su suka ɗunguma zuwa waje, mota ce mai masifar kyau da tsada, nan su Mommy suka ta ya
shi murna, cike da farin ciki suka dawo Palo,
"Wai Ina Sultana!" Cewar Daddy,
"Daddy tana ɗakin Haydar ya bashi amsa, "Salma je ki kira ta, da gudu Salma ta wuce ɗakin tana kiran
Anty Sultana Daddy ya na kiran ki"
Sultana dake kwance ta yi rub da cike, cikin wani irin yanayi murya a Raunace ta ce,"banda lafiya kaina
ke ciwo, da sauri Salma ta fice ɗaga ɗakin, tana Faɗin ," Daddy Anty Sultana ba lafiya kanta ke ciwo!"
"Subuhalillah! Daddy ya faɗa cike da damuwa, "ta zo Sultan ya duba ta, Mommy ta yi Murmushi kana tace
Ka manta ita ma Nurse ce!, ga baki daya palon suka yi Murmushi,
Ihsan ta kalli Sultan, yanzu kuma sai take gani kamar ƙara masa kyau da kwarjini a kai, duk da dama can ta
san shi ɗin mai kyau ne. Yarrr! har tsakiyar kanta haka ta ji lokacin da suka haɗa ido wata irin goguwar son
sa ce ta sake mamaye Zuciyarta, don haka da sauri ƙasa da kanta, shiko ya taɓe baki...
"Salma je ki kira Anty Sultana"
"to Daddy".
Koda ta shigo dakin zaune ta sameta idanunta a lumshe ya yayin da ta jingina jikin gado, ƙarasa wa Salma
ta yi,cikin sanyi Murya ta ce ," Anty Sultana Daddy na kiran ki, a hankali Sultana ta buɗe idanunta dake
Lumshe ta ce, "Ina zuwa" tare suka fito daga ɗakin Sultana na riƙe da hannun Salma, tunda suka ƙara
so.falon Zuciyarta ta riƙa bugawa da ƙarfi gaske, cikin dauri ta iso tsakiyar Palon ta zauna still bugun
zuciyar na tsananta...
Cikin tsananin tashin hankali da ruɗu marar musaltuwa ta ɗoro Hannuta dai dai wajen Zuciyarta ta na mai
girgiza kanta, gaba ki ɗaya ta rasa natsuwarta.
"Sultana jikin ne ?" Mami ta tambaya,
Kasa cewa komai tayi, ta kasa ɗago da kanta, banda bugawa da Ƙarfi ba abinda Zuciyarta keyi....
A ɓangaren Sultan ma kusan hakan ta faru dashi, sosai bugun zuciyar sa ke tsananta,
A hankali ya ɗago da kansa, da sauri ya yi gefe da kansa lokacin da idanunsa suka sauka kan Sultana da
idanunta ke ƙasa a lumshe tana wasa da yatsun hannuta da suka shan jan lalle a hankali ya sauke
Nannauyan Ajiyar zuciya cike da ruɗu.....
Sultana! Ciwon kan ne har yanzu Daddy ya tambaya a hankali, Murmushi ƙarfin hali ta saki har Saida
Dimple ɗinɗa suka lotsa, cikin raunin Murya ta ce," daina ciwo Daddy, "Ma sha Allah"
"Sultana ga Sultan nan kun gaisa?" kai a sunkuye ta ce ,"A'a Daddy!"
Cikin wata irin sanyayyar murya mai cike da rauni da tashin hankali ta kawar da kai gefe na kana ta ce
"Sannu da zuwa"
Kaman yadda ta kawar da gefe haka shima ya kawar da kaife cikin raunin da ruɗu dake tattare dashi ya
ce,"Yauwa"
Ido Daddy ya zuba musu kaman mai son gane wani Abu a tattare da su, kana ya ce, "Yauwa Sultan nan da
sati biyu ka tabbatar an gama ɗaukar ma'aikata a Asibiti, Sultana ma tana ɗaya daga cikin Ma'aikatan da
za'a dauka wata ukku kenan da ta kammala karatun ta Nurse ce yanzu
Sultan kuwa cikin sauri zuciyarsa ya ciga ba da bugawa yana bada sautin dif-dif cikin wani Irin yanayi ya
dafe saitin ƙahon zuciyarsa jin yanda yake bugawa da azabebben ƙarfi yana cigaba da bada sautin dif-dif
rintse idanunsa yayi still hannunsa na dafe da saitin ƙahon zuciyarsa.
A hankali Sultan ya sauke Nannauyan Numfashi tare ƙoƙarin dai dai natsuwar sa kana ya ce "in.sha Allahu
Daddy"
Ranar haka suka Abba da su Mami suka ya yi gidan cikin tsantsan farin, A ɓangaren Sultan da Sultana ga
baki ɗaya jikin su a mace ya ke har bayan Isha'i kana suka musu sallama cike da tsantsan farin....
Bayan ta fiyar su Sultan ya wuce ɗaki jiki a mace ya yi Wonka kana ya shiryar cikin lallausar kan bacci
masu matsifar kyau, cikin wani irin yanayi ya durƙusa ƙasan gado ya janyo wani ɗan madaidaicin A kwatin
mai masifar kyau duk da ya yi ƙura hakan bai hana shekin A kwatin bayyana ba, ƙurar ya goge kana ya
buɗe Akwatin bugun zuciyar sai tsananta ya ke, Hannunsa ko sai ƙawatarwa yake lokacin da ya buɗe
Akwatin wani irin fitinannen khamshi mai masifar daɗi ya daki hanci sa a hankali ya Lumshe idanunsa
kana ya buɗe akan zoben Azurfa mai matsifar kyau ta re da Abin hannu a an yimai Ado mai kyau a hankali
ya zura zoben A ya tsarshi cib cib zoben ya yi masa, dai dai ya kuma Zuciyarsa ta yi Masifar tsinkewa har
Zufa na tsastafo mishi saman goshi, da sauri ya janye zoben daga yatsar sa, ya sauke Nannauyan Numfashi
mai zafi, a hankali idanunsa suka sauka kan wani hoto mai Black & write ga baki ɗaya hankalin sa na kan
hoton, dai dai lokacin kuma wayar shi tayi ringing da saurin ya mai da hoton cikin Akwati kana ya turu
ƙarƙashin gado, yana mai sauke Ajiyar zuciyar, wayar na gan da tsinkewa ya ɗaya, "Aziz ya kira sunansa a
hankali basu jima ya kashe wayar, kana ya kwanta...
★★★★...
Daddy kuwa a kwance ya tarar da Sultan idansa ba kallon silin ɗakin, sai dai ya yi zurfi a cikin tunani, don
ko sallamar Daddy bai jiba har isa gefensa ya zauna, hannu ya sa ya dafa kafaɗarsa.
Ajiyar zuciya ya saki mai ɗan ƙarfi, ya dubu Daddy, "Sultan tunani me kake yi har nayi sallama baka
jiba?" A hankali ya ce Ba komi Daddy"
Daddy ya ce ,"Da komi kam sai dai In ba za ka faɗa min ba, "Allah ba komi Daddy" kawai gajiya
ce ke da muna"
"Wannan takardun Asbitin ka ne duk wasu marin bayani na ciki Allah ya yata haka riƙo. Rau rau ya
yi da ido kaman zai yi kuka!,
"Daddy ban san da wanne Abu zan saka ma A duniya ba! Daddy ko Mahaifiyana iya Abun..... Alhaji
Nuraddeen ya yi saurin da katar da shi ta hanyar rufe mishi baki, "kwanta ka huta good night my Boy ya
faɗa tare da shafa kanan Sultan, A hankali ya miƙe tare da barin ɗakin, yana fita Sultan ya sauke sassanyan
Nunfashi, tare da jan lallausar Katifa ya rufe jikin sa iya ƙirji kana ya haske ɗakin ya yi addu'a ba jima
bacci ya yi a waon gaba dashi......
Washe gari, A hankali ya fara buɗe idanunsa tare da yin Addu'ar tashi daga barci. Hannunsa ya saya ya
jawo wayar sa dake gefen Pillow ya sannan pawer karfe 5:8am, a hankali ya zuro siraran ƙafarun Farare
sol toilet ɗin sa ya nufa yana shiga ya yi brush ya yi Wonka da ruwan ɗimu ta re da Alwalla kana ya fito,
durowarsa ya buɗe wata lallausar jallabiya Milk color ya zura kana ya fesa turare ya fice daga ɗakin, tare
suka wuce masallaci da Daddy Saida gari ya fara haske suka dawo gida kai tsaye ya wuce ɗakin laptop ɗin
sa ya jawo ya fara sarrafata cike da ƙwarewa...
Wuraren kafe goma suka yi Breakfast a tare cikin kwanciyar hankali, Ranar haka suka yini cikin farin
ciki....
★★★★★★★
Bayan sati biyu tuni a kammala duk wani shirye shiryen fara aiki A Asbitin, yau ta kasance Monday tunda
safe ya shirya zuwa Office cike da ƙwarin Quiwa bayan sun kammala Breakfast ya fice daga palon, har
bakin mota Su mommy suka rashi tare da yi mai fatan nasara....
" Anty Sultana gaski kinyi kyau sosai ban taɓa ganin Unifrom ɗin nan sunyi Miki kyau kamar yau, Meena
na faɗa cike da zolaya, Harara Sultana ta dalla mata kana ta fice daga ɗakin Meena na biye da ita, "Abba
zan wuce wajen Aiki!"
"Ma sha Allah Mamana Allah yasa kin fara a Sa'a!"
Fusakar ta ɗauke da murmushi tace ," Amin Abba na gode sosai, "kaka Mami zan su ce, "Allah ya bada
Sa'a! "Amin" har bakin mota suka rakata cike da kwarewa ta ja motar ta ta fice daga gidan, kai tsaye ta
nufi Asbitin....
kusan lokaci ɗaya suka iso. A hankali ya fito daga cikin motar, ba tare da ya lura da ita ba, ya yi gaba abinsa
Cikin natsuwa ya fara taku yana ƙarasowa cikin farfajiyar Asbitin,
A hankali take ta kowa, suna fuskantar juna, sosai ya zuba mata ido, ita ko tafiya take kai a sunkuye Hakan
yasa bata san da mutum a gaban taba..
da sauri Sultan ya tsaya saboda warin matsiffen bugawa da Zuciyarsa take ganin ta yi dab da shi,
A hankali ta ɗaga da kanta ganinta tsaye kusa da Namiji, ya sa taja da baya da sauri tare da tsuke fuska, a
wani ɓangare kuma a ruɗe take saboda warin bugawa da Zuciyar take,
Bai kula taba sai kauda kanshi da ya yi fege kaman bai ganta ba.
Cike da tsiwa ta ce," miye na tsayawa a hanya"
Da mamaki ya ɗan kalleta ta gefen idonsa, kana ya tsuke fuska yaci gaba da tafiya, kai tsaye ya wuce
Office ɗinsa ya fara aikin da ya kawoshi...✍️✍️
_More Comments and share_.
_Domi neman ƙarin bayani ku tuntuɓi ta wannan Number👉 08149979652_
*Sadeeya Ka'oje ce*💋
*DR SULTAN*
(A heart touching love story)

_💖Story And Written💖_
⬇️
*Sadeeya Ka'oje*


💖‫💖الَح ْمُدِ لله سبحان الله الله أكبر‬



Bismillah........ ✍


PAID BOOK
Littafin *DR SULTAN* na kudine akan 300 kacal , me bukatar ya karanta har karshe zai turo kudinsa ta
wannan asusun 1490318334 Sadiya Attahiru kaoje Access bank ,sai a turo shaidar biya ta wannan number
08149979652. Nagode🤗


*💋TITAN'S OF TALENT💋*

*Marubuta masu aiki da fasahar zamani , zalar ilimantarwa,fadakarwa dakuma nishadantarwa*

*(T .O.T)*
*Breathe in courage, breathe outfear, together we stand*
*Alkalaminmu abin alfaharn mu*
https://chat.whatsapp.com/CuNxneQ0ONc6x9yn9a16Jj
*The beginning*
*Page 19-20*
_____Da mamaki ya ɗan kalleta ta gefen idonsa, kana ya tsuke fuska yaci gaba da tafiya, kai tsaye ya
wuce Office ɗinsa ya fara aikin da ya kawoshi.
Sultana da har yanzu ke ta faman jan tsakin takaici ta nufin cikin Asbitin, Nurse's sake tsake a wajen sai
faman kwallonta suke cike da mamaki,
Jidda tayi sauri riƙo hannuta, tana faɗin,"Daughter Lafiya?" da saurin Sultana ta juyo tana kallon Jidda
fuska a tsuke ta ce, "Ba komi Mommy na!" salin halin kawar ta ta, yasa ta yi shiru,
Jidda ƙawar Sultana ta re suka yi school of nursing. Kasan cewar tana da sunan haifiyar ya sa take Sultana
take kiranta da Mommy. Sosai suke mutunci,
"Daughter me a ka Miki Hlm?"
Kafin Sultana ta samu damar bata Amsa sai gashi ya fito daga Office ɗinsa Dr Aryan ta biye da shi a baya,
taku yake cike da natauwa irin ta zakaran Samari masuji da lokacin ƙuruciya da kwanciyar hankali har
yanzu fusakar a tsuke take, ƙoƙarin janye idanunta take daga kallon nasa Karab idanunta suka sauka kan
Sunan da ke rubuce a jikin rigarsa DR SULTAN da manyan Rubutu,
Cikin suɓutar Halshe ta ce, "don yana Asbitin sa yasa zaiyi wa Mutane tsaye a tsakiyar Hanya"
Karaf wannan Maganar ta sauka a hunnensa. ta gefensu ya raɓa ya barta da kamshin turaren sa mai
sanyi da daɗin shaƙa. Ko kallon ida take baiyi ba, zaka fahimci da wahala ma ace yaji Abin da ta faɗa.taɓe
baki ta yi tare da jan tsaki Jidda ko sai kallon ikon Allah ta ke, dai dai lokacin tawagar Nurse's suka i so
wajen Jidda ta ce ina zuwa haka," Dr ne ke son ganinmu ga baki ɗaya, Sultana Uffan bata ce ba. Dan ita
takaici yake bata...
(Hmm Sultana kenan bari dai nayi shuru 🤣🤣🤸)
Nan take kuwa, duk Nurse's suka fara haurawa sama suka shiga babban Hall ɗin nasu, maza gefe ɗaya
Mata gefe ɗaya. Sultana da Jidda zaune a waje ɗaya,
Cike da natsuwa da

Please Login or Register in order to submit comment