Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
to bafuskar da zatayi masa fitsara, donhaka taja bakinta tayi shiru.Lokacin da ya dawo tuni sunyi bacci,suna gado daya ya kallesu cike dasha'awa yayi murmushi, sai ya yayebargon ya shiga tsakiyarsu.Daya fita sallar asuba ya wucedakinsa, da safe yana jinkwaramniyar Ahmad da zainab akicin ta gama komai ta jera akantebir, tayiwa Ahmad wanka, ta shafamasa hoda tasa mai kwalli, tasamishi dan pant, tunda ba kayansa, tatura shi tace yaje gaida daddynshi,ita kuma ta shiga wanka. Aliyu yabude cikin kayan tsarabarsu ya fitomasa da t.shit masu kyau, Ahmad yasaka yana ta murna.Suna kan tebir suna break, wayarAliyu tayi kara, Ahmad yayi saurindauka.Mansura tace, Ahmad kana ina?Ina wajen aunty mami, tana banidadi dadi.Tana ina zainab din?Gata nan.To bata wayar."Ahmad yasa mata wayar a kunnantaaunty ga mamana.Zainab ta rikice ta tsorata, cikinrawar murya tace aunty ina wuni?Ta wani daka mata tsawa dalla canyi mun shiru munafuka.Aliyu yayi saurin karbar wayan yasaa kunnansa, ba tare da yayi maganaba.Mansura taci gaba munufaka...... [9:16PM, 05/05/2017] 💞@lh@ji💞: TATTALIN SO 3**4 & 3**5 Aliyu yayi saurin karban wayar yasaa kunnensa, ba tare da yayi maganaba.Mansura taci gaba, munafuka,annamimiya, ki dawomin da dana,ko shima za ayi min iko dashi ne?Ki karba kun hada munafuncinku kinauri Aliyu dama ashe duk abundamukeyi idonki yana kaikina sha'awar Aliyu, to kin aureshimatsiyaciya, kuma ki sani kedasamun kwanciyar hankali har abadaa gidan Aliyu.Shiya katseta da cewar, to naji nakuma gode, ba zainab kika zaga bani kika zaga, tunda iyayenmu daya.Kuma ki sani, wannan shine na farkokuma na karshe, du sanda kika sakeyin kwatankwacin haka, sai kin rainakanki, tace to naji amma a kawomindana, don ba ita ta haifa min shi ba.Rawar kan da kake yi da zirgillo kadaasa ma da yanzu saiku jira ta haifatukunna."ya wani daka mata tsawa acikinwayar, daya sa tayi saurin kashewayar, ba shiri.Ya kira direba yace, ya kai Ahmadislamiya, ya biya ta gidansa yadaukar masa jakarsa.Zainab da tunda Aliyu ya karbawayar a hannunta ta shige daki.Ya bita dakin, tana zaune a bakingado tayi tagumi, ya janye taguminyace, meye haka, bana gaya miki kidaina babu kyau ba?Tace, to yaya nadaina."ya riko hannunta, meye zeeyta fushikike yi? Gaya min menene, me akayimiki?Tayi murmushi bakomai yaya bafushi nakeyi ba.Taso muje na baki tsarabarki, ya rikohannunta har dakinsa ya jawojakunkunan daya zo dasu, ya zugejakar ya ringa fito da kananan kayamatsatsu yana buda mata, tana ganiyana yaba kayan, har kala 20 yace,kinga irin kayanan su zaki ringasamin dagani saike. Tace yaya yazansa wadanan kayan kanana nefa.Toni ba mijinki bane? Na fita dagasahun yaya na koma mijinki, kikwasa kije ki saka daya ajikinkiyanzu, kizo muyi hira yau ba indazanje, jeki canja kayan. Tace yaya...Ya daka mata tsawa, bana songardama. Da gudu ta kwashi kayantayi waje.Ta tsaya gaban madubita, ta sakawata damammiyar riga iya cinya,tana da hannun breziya, adon les nea gaban kirjin rigar, rigar ta lafeajikinta, tayi mata kyau, ta juya tasake juyawa agaban madubi tayitsaki, ya ya za'ayi na saka wannanrigar na tsaya a gaban yaya?Karar wayarsa ce ta katse masatunani wai ta sameshi a sama.Ta dauko after dress ta daura akankayan, ta yane janta da siririnmayafin ta karawa jikinta humra tafice ta haura sama.Ta shiga falon baya ciki, ta budefilin shakatawarsu, yana gurin kuwakan katifar ruwa, gabanta ya fadiyanda ta ganshi daga shi sai shimifara kal da ita, ta dame masa jiki dagajeren wando iya cinyarsa, tatsorata da yanda da yanda ta ganshidon ita bata taba ganin babba haka,saidai yaro kamar su Amadi.Ya mika mata hannun yauwa zeeytazoki bani labarin abunda ya faru daina bayelsa.Ta marairaice fuska kamar mai shirinyin kuka, ya tashi ya tako a hankaliyazo har inda take, ya cire after dressdin ya ga yanda rigar tayi mata kyaukamar 'yar budurwar baturiya, yashafa kanta, ta saki kuka mara sauti,ya rinka rarrashinta yana bubbugabayanta, na rarrashi.Haba zeeyta nine fa mazajenki, ninefa mazan jiyanki, duk kin mantaalkawrinka da kika yi min.Kinki sakin jiki dani, ko hira bakyasonyi dani. Zeeyta mena miki bakyasona?Ta daga kanta, yaya ina sonka manakunyarka da nauyinka nake ji, yayakaine fa yayana dana daukekatamkar uwar data haifeni." nasan dahaka zeeyta, shiyasa nake tattalinkinaga bazan iya bawa wani ke ba.Don kada ya cutar min dake, ki sakijikinki zeeyta bazan cutar dake ba,kuma ni ba wani abu zanyi miki ba,ko wani abu zai shiga tsakanina dakesainan da shekara uku, sannan kinshekara 20 nasan kin danyi kwari,yanzu kuwa makaranta zan mayardake.Tayi dariya tace yauwa yaya nagode,kullum makarantar itace araina.Nasani zeeyta na dade da saninburinki." ya zaunar da ita a cinyarsayana shakan ni'imtaccen kamshinjikinta, yana bata tufa abaki.Zainab ta saki jiki da yayanta,saboda abunda take gudu yace,bazai kusanceta ba sai nan dashekara uku sannab tayi kwari, lallaiyayanta mai kaunarta ne datausayinta.Yanzu ta riga ta saki jiki dashi sosai,ya riga ya koyar da ita salonsoyayyarshi mai tsaya ma ta araibasu da abun sawa sai kananan kaya,to daga ita saishi, ba wani wandayake shigo musu har bata so taji zaifita, don bata so taji zaiyi nesa daita, ko yaushe tana makale ajikinsatana zuba masa shagwaba, shikumadu ya wani sukurkurce akanta, donshi yana tunani anya zai cika wnnanalkawari daya dauka nan da shekarauku? Yarinyar tana birkita masakwanya, da lallausan jikinta dashamararren kamshinta.Du sanda suka kwanta gaba dayakarfin hali yake yi.Sai ya manneta gam yake samunsauki, to yau gashi kwanansa uku dadawowa, da kafin ya tafi ya matakwana hudu, yanzu ya cika kwanauku in an hada kwana bakwai kenan,a bisa ka'ida yauce ranar da zai komagidan uwargida. Du ya damu ya rasaya zayyi da zeey dinshi, shidaigaskiya ba zai iya barinta a gidan itakadai ba.Yayi nisa cikin tunani, yayinta yajikamshinta, ya dago kai yanakallonta, tana sanye da dogonwando na jeans da farar bes ta tsukeda bel, ta lumshe idanuwan nannata,... TA lumshe idanuwan nan nata, mekamar jin barci, ya miko mata hannutazo ta shige jikinsa ta kwantaacinyarsa, lallausar fatarta dakamshin jikinta shi yake karadimautar dashi, ya kara hura wutarkaunarta, da sha'awarta a ransa. Yashafa lafiyayen bakin gashinta metsawo da sheki da yake ta kamshi medadi.Mansura ce tayo waya, zainab zatatashi ya kara matseta a jikinsa, yaamsa wayar, hello, tace Aliyu najikashiru ko harda nawa kwanakin zakahada mata? Gashi har biyar tayi,kasan na shiga aiki ita kuma ta fita."yace, ai ina sane, yanzu, zan taho, yakashe wayar.Yace, zainab talatu zata zo taci gabada zama dake, kin gani yau a gidanauntynki zan kwana.Ta makale kafada, um-um ni bazankwanta ni kadai ba ka kaini gida.Ya dafe kanshi yana jin rigimar zeeydin tashi, yace zeey rigimarki yawane da ita, ina kika taba jin aurehaka? Ta zumburo baki, to yaya nikadai zan kwana adakin. ya sumbacikuncinnta, ya lallabata, taso mujemuyi ball.Tana sanye da karamar riga singileti,da gajeren wando iya cinya, suka fitaharabar gidan suna ball, sunatakokawa ya hanata bugawa, data zozata buga, sai ya gara ball din dakafarsa, tayi wani wajen, ta bita dagudu, ya kuma sa kafa ya janye balldin ta rikeshi tana tsalle tanayunkurin gara ball din.Motar mansura ce ta shigo gidan,tana ganinsu ranta yayi mummunanbaci, tace dama wannan dan raininhankalin wannan yarinyar yake kwa-kwar so? Shiyasa ni kullum yakedaure min fuska, ko hirar arzikibama zama muyi dashi?Yanzu kuwa dubi irin shigar da sukayi, suke ta wasa cikin nishadi. Tuni tasaki kan motar tayi kansu a guje.Zainab bata kula da motar datashigo ba saboda ball din ta daukemata hankali, tabi ball din da dangudunta, tana so ta kamota indaAliyu ya sake garawa.Aliyu yayi wani tsalle don ya daukezainab, ganin mansura tayi kanta damota. Amma ina kafin ya karasoharta bugeta da motar.Ya kwalla kara, tare da kiran zainab.Zainab ta fada kan gaban motar tagangaro ta fadi kasa. Aliyu yadurkusa gabanta ya dagota, yarugumeta a jikinsa, ransa yayimasifar baci, ya dago kai yayi wamansura wani mummunan kallo.Sai ya shimfide zainab gefe daya,yayi wani irin tashi kamar namijinzaki, yayi kan mansura.Du yanda taso ta dake ta kasa,domin bata taba ganin bacin ransakamar haka ba.Tana ganin ya tinkarota, tayi saurinmurza siterinta tayi baya, tuni ta ficedaga get din gidan, ya kaiwa bayamotar wata irin dukagun saida ya dan loba, ya busar dawani hucin zafi abakinsa, ya komabaya ya dauki zainab tana yi mishikuka, yaya cikina zafi yake yi min,wayyo yayana cikina zafi.Ransa ya kara baci, baya so abundazai taba masa yarinyar nan. Ammatazo ta buge masa ita harta gogemata fatar ciki. Gashi gurin yayi jini,dole ya dauki tsattsauran matakiakan mansuradon bazai dauki wulakanci ba. Bazaiiya sa ido a cutar masa da zainab ba.Ga zainab din tana kara daga mishihankali da kukanta, wanda yakekamar a ransa.Wayyo yayana cikina zafi, ya kamararrashinta, yi shiru zeeyta yanzu zankaiki asibiti, asa miki magani, kinjizainab kiyi hakuriyi shiru.Yaya karka kaini ayimin allura, banaso yaya da zafi, yace yi shiru bazanbari ayi miki allura ba.Magani za a sa miki a wajen yadaina yi miki zafi.Tace, to, ya canja kayansa da shaddame tsada, yasa ma zainab after dresstare da hijabinta, ya daukota kamarjaririya, a hankali ya jingineta kankujerar, wai du dan kada ta famaciwon, ya shiga motar ya rinka tuki ahankali, har ya isa da ita wanitsaddaden asibiti na kudi.Wani baturen likita shi yake yi matadiresin din wajen. Aliyu yana zaunea gefen gadon kan zainab yanajinyarta, tana ta raki, wayyo yaya kahanashi tabamin, zafi yaya, kace yadaina yayana zafi.Ransa ya kara baci tunanin irinhukuncin da zai ma mansura yakeya kama shafa kanta yanararrashinta, sannu zeeyta kiyi shiru,yanzu zai gama miki, ki bari yakarasa miki zeeyta, yi shiru kinji, yihakuri zeeyta sannu, yana shafakanta yana rarrashinta, har likitan yakarasa yi mata diresin din. Ya daukoallura zaiyi mata,ta kankame Aliyu tana kuka, yayabana so, kada yayi min.Ya rinka rarrashinta, yana shafabayanta, likitan yayi mata alluran takankame Aliyu tana kuka, ya rinkalailaya mata gun yana hura matakunanta, yana rarrashinta, sannu ahankali bacci ya dauketa, sannanAliyu yayi ajiyar zuciya.Ya ciro wayarsa ya bugawaummansa, tana dauka suna gaisawa,tace ina zainab? Yace umma munaasibiti.Lafiya meya kaiku asibiti?Wallahi umma yarinyar nan ce tashigo da mota har gida ta bugezainab.Umma ta dafe kai tana salati. Tajiciwo daya wa?Eh, umma ta kwale a ciki, saida likitaya rede fatar wajen.Zainab tanata kuka saboda zafi,Allah umma saina dauki tsattsauranmataki akan mansuratace a'a kayi hakuri ni zan daukimataki da kaina, idan kaine nasanabun baci zaiyi, kayi hakuri zanyimaganin abun.Yace to shikenan umma na kyaleta.Umman ta fito ta shiga dakin ummi,ta zauna take labarta mata abundaya faru.Ummi ta kama salati, tana cewakinga yarinya da rashin mutunci.. [9:17PM, 05/05/2017] 💞@lh@ji💞: TATTALIN SO 3**6 & 3**7 UMMI ta kama salati, tana cewa,kinga yarinya da rashin mutunci,lallai har yanzu bata san Aliyu akanzainab ba, yarinyar da tun kafin yaaureta baya kaunar bacin ranta ko yaganta a cikin damuwa, amma shineyanzu zata nemi nakasta masa ita?Wallahi in bata yi wasa ba indai dangidanane ya sallameta, ya koretadaga gidan nasa.Umma tace ai shiyasa nace yayihakuri ya bar maganar a hannuna,don inna kyaleshi nasan abun bazaizo da sauki ba.Ummi tace ai gara da kika yi hakabari na gayawa Alhj naje gidan sumansuran da kaina.Umma tace to gara kije din, suyiwa'yarsu fada sosai, inba haka ba watarana zata dauko musu abunda yafikarfinsu."(nayi missng wannan page din).Saratu ta shigo tace, a'a 'yar uwasaukar yaushe?Ta kara hade rai, tace, yanzu nazolafiya meye na ganki rai abace? Taceum raina min hankali zasuyi, nikumanaje gidan na gansu cikin nishadi,har sun manta da kuncin da sukasakani.Don wani rainin hankali, sunyi shigarkananan kaya, sunata ball a harabargidan, ni kuwa na saki motar nayikanta, na bigeta, na fito nayitahowata, shine yayo min tes waikada yazo ya sameni a gidan, nataho saiya nemeni.Saratu tace, to saime, don yace kitaho? Allah yasa kinada gidan zuwaba kwararo zakije ba, indai akanwannan yarinyar ne, wallahi sai yaraina kansa, saiya zo har inda kikeyana baki hakuri.Mansura ta kwashe da dariya Allahyayata? Tace Allah ai mu bana wasabane.**** **** ****A asibiti kuwa gaba daya 'yangidansu sun hadu harda sadiya daamarya ni'ima, sai tattaunawa sukeyiakan abunda ya faru suna cewazasuyiwa mansura rashin mutunci, suumma suna tausar kan cewa ai sumazasu dau mataki.Gaba daya suna falon asibitin, suumma da su mama da ummi dasusadik. Sadiya da ni'ima ne kawai adakin, sai Aliyu daya ke gefe dayakan darduma, yana sallar mangariba,zainab ta farka tana cewa washyayana. Sadiya da ni'ima suka tasosuna yi mata sannu, ta bude ido takallesu, tace aunty sadiya yayani'ima ina yaya? Suka ce sallah yakeyi, sannu zainab ya jikin? Tace dasauki aunty sadiya, sau daya kikataba zuwar min, yaya ni'ima ke kumabaki taba zuwa ba, sai yau zaki zomin asibiti.Tace ke Abba ya hanashi ya barni nafito, ko gida fa ban taba zuwa ba.Sadiya tace ba kunjejje unguwadashi ba.Munje bikin kanwarshi, na kuma jegidansu sau biyu, mun kuma jegidan yarshi, fitata fa hudu kwata-kwata.Ya taso ya zo bakin gadon yacezeeyta kin tashi? Ta shagwabe fuskatace yayana.Ya dagota zaune ya zauna a bakingadon ya jinginata da jikinsa, yacesannu zeeyta, ya kike jin ciwon nakihar yanzu da zafi? Ta girgiza kai yadaina yaya, ba zafi yanzu.Yace yauwa Alhmdllh, yace sadiyahado min shayi, ni'ima zubo minfarfesun can.Ta rissina ta miko masa shayin datafirfita sosai, ya karba ya rinka batashayin a hankali tana sha, har saidata shanye.Ni'ima ta miko masa farfesun yakarba ya miko mata, ta kauda kaitare da cewa na koshi.Yace a'a ban yarda ba, karbi kici,tace don Allah yaya, wallahi nakoshi.Yace kinfi so nayi miki dura ko, bazaki karba kici ba, saina dura miki?Tana langabe a jikinsa, yana bataabaki harta ci dayawa.Cikin sanyita tace, yaya na koshi.Ya gyda kansa kawai, yasa tisue yagoge mata bakinta, likita ya shigo yababbata magunguna tasha, ya fesamata magani akan ciwon na busarda ciwo ne,likitan ya fita, Aliyu yace zaki yifitsari ko? Kin dade a kwance, kadaya kullar miki da mara."ya sako mata kafafuwanta kasa dagagadon ya mikar da ita tsaye yanarike da ita, suna tafiya a hankali, yarakata har toilet ta gama abundazatayi, sai ya daukota kamar watajaririya, ya dire ta a gadon nata.Ya daga mata gira tare da cewa "reu okey? Tace "yes sir"yace bari na gaya ma su ummakintashi.Ta daga mashi kai, ya fita falonasibitin.Ni'ima tace 'yar uwa kin ware yanzuba tsoron yaya dajin kunyarshi, kinsaki jiki kunata soyayyarku.Sadiya tace aini nasan wallahi komaidaren- dadewa sai yaya ya aurizainab, saboda kaffa-kaffa da yake yimata, da kulawa kasan kauna ce dasoyayya zalla.Ai hauka mansura take yi, idan tacehaka zatayi wallahi ba karamarwahalar da kanta zatayi ba, ta kumazubar wa da kanta mutunci a idonkowa, ni'ima tace aita ma zubarmutunci da ake ganinta dashi da,yanzu wa yake ganinta dashi?Zainab tace, don Allah kuyi hakuri,kada ku tsaneta, wallahi bana sonabunda zai jawo mana kiyayyardangin miji.Kishi nefa ai ita tayi da sauki,shekararsu tara da mijinta, wayataba jinsu, ta riki yarinya shekaratakwas a hannunta, lokaci dayamijinta ya aura mata ita, ta zamakishiryata.Ai tyi tawakkali ma, in wata ce aisaitayi hauka, yanzu ni yanzu ba fatanake yi ba, yanda nake jin yayaaraina yace zai yo min kishiya, auntysadiya ai saikun mike kaina daaddu'a, don saina zare.Gaba daya suka sa dariya, su ummasuka shigo gaba dayansu, ta rinkagaishesu tana murnar ganinsu, sukuma du tausayinta suke ji, sunatajajanta mata, tare da addu'ar Allahya bata sauki.Zainab tace ina hajiya bata zoba?Umma tace ai hajiya bata sani ba,Alh ne ya hana a gaya mata,... Alh ne ya hana a fada mata dan kada hankalintaya tashi.Cikin shagwaba tace ummi dake da mama daumma duk kunki zuwar min. Suka ce kiyi hakurizainab daga ke har ni'ima du bamu je muku ba.Alh ne ya hanamu zuwa yace kadamuzo mu daga muku hankali.Tace, nidai don Allah umma kuzo, umma ta dafata, kada ki damu 'yata, zamu zo ai munji dadi damuka ga kinyi kyau dake, munsan kin kwantar dahankalinki kenan, kinga ai mafi jin dadin zuwa.Abba da daddyn zainab suka shigo. Abba yacesannu 'yata ya akayi haka ta faru?Tace wallahi Abba banji shigowarta ba, da bazantsaya ba Abba, saina gudu daki.Abba yace "hukumullahi ta'ala, yace kiyi hakurikinji 'yata kada kice zaki dau fansa ko ki rainatakici gaba da bata girmanta kamar yanda kikasaba, wata rana sai labari kinji.Tace to Abba nagode.Kwanan zainab uku a asibiti, kullum ni'ima dasadiya sai sun zo sun wuni a asibitin, haka ummada mama da ummi, har hajiya data samu labaridaga baya.Har yau samarin gidan du anan suke wuni, Aliyukam dama tarewa yayi, danshi yake jinyarta,komai shi yake mata.Ya kara wani sangartata da shagwabata.Zainab ta samu lafiya, ciwon du ya kame yawarke sai dan abunda ba a rasa ba, Alhmdllh tasamu saukia ranar aka sallamesu gaba daya, gidanta sukadunguma suka yi mata rakiya, har gidanta.Gidan fes dashi, ba wani datti ko kura, dakunankuwa suna manne da daddan kamshinta data kebadawa.Bayan sallar mangariba, kowa yayi musu sallamasuka tafi suna me addu'ar Allah ya kara matasauki.Ta kwanta lamo akan kujera Aliyu ya shigo dagarakiyar su hajiyaya tabota, ya akayi ne babyna? Ta lumshe idoyaya bacci nake ji.Yace daure kiyi wanka zaki fi jin karfin jikinki,taho muje nayi miki.Ta makale kafada, um- um yaya da kaina zanyi.To taso muje kiyi, saida ya rakata har toilet, yace,inkin gama kizo dakina mu kwanta.Ta daga kai sannan shima ya nufi dakinsa yafada toilet. Tana gama wanka tayi alwala, tayisallar isha'i tare da shafa'i da wutri, ta tsayagaban madubi goge nan, shafa nan, ta shafejikinta da manta me sihirtaccen kamshi.Farar hoda kawai ta shafa a fuskarta, sai manlebe data sakata shafa farar kulaccarta ta shafa humrarta, tasaka wata riga mara nauyi iya cinyarta ta doraafter dress da mayafin akanta, ta tafi dakin yayannata.Yana sanye da rigar baccinshi yana tsaye yanadaure madaurin rigar kamshinta ne ya fara mishisallama, ya shaka cikin annashuwa ya lumshe idoyana mai cike da farin ciki, don shi babu abundayafi sashi nushadi a duniyar nan irin turare, donhaka ko nawane zai iya kashewa turare, shiyasadu turarukansa 'yan dubai ne, masu tsadar gaske,da dadin kamshi.Don haka yake mamaki wane irin sihirtaccenturare me ni'imtaccen kamshi take amfani dashi,tunda dai shi yasan iya kashe kudi yana kashewaturare, amma sai yaji nata kamshin da bambanci.Cikin sanyin muryanta tayi sallama, ta shigo yaamsa mata sallamar yana murmushi, ya dagomata hannu ta taho, sannu a hankali ta shigejikinsa, kamshin jikinsu ya gwauraya ya badawani nau'in kamshi mai dadi, da sanyaya zuciya.Ya cire mata after dress din, yaga surarta cikinshedaniyar rigar data sa ya kara, a zuciyarsakuwa hamdala yake yiwa ubangijisa da yayiwazeey dinshi tattausan jiki da laushi.Ta langabe a jikinsa tana lumshe ido ya radamata a kunanta baccin ne? Ta daga kanta, zomuje na baki nama da fresh milk kici saikikwanta.Tace yaya kasan fa naci abinci tun su hajiyasuna nan, a koshe nake. Yace kadan zaki ci, banason ko kaka ki zauna da yunwa ne, kinji zeeyta,ta daga kai kawai.Tana manne ajikinshi yake bata naman da freshmilk, saida ya tabbatar da lallai ta koshi, sannanya rabu da ita.Ta kara wanke bakinta a toilet ta matsa mouthfreshna a bakin nata.A hankali tana jin dadin tausar tana lumshe ido.Ya jawo filo ya kwanta ya mannata ajikinshi,yana shafa bayanta yana wani lallabata kamarwata jaririya, da haka bacci mai dadi ya daukesu.Ranar littinin da safe Aliyu ya tura direba gidansumansura yace, ya dauko masa dansa, ya kaishimakaranta, in an tashi ya kaishi gidansu wajenumma.Mansura tun tana daukan lamarin abun wasaabun har ya fara damunta, domin ta shafetsawon sati biyu a gidansu, amma Aliyu baiwaiwaiyeta ba.Kawarta lawisa da yayarta saratu sai kudi sukekarba suna zarya suwa mata wajen malamai dona karkato hankalinsa, ya nemi ta koma ita kumataja masa aji.Amma lamarin shiru kamar an shuka dusa.A wannan lokacin ne kuma aka karawa Aliyugirma tare da wani kereren gida mai suna aljannarduniya a Abuja. Lokacin da takardar ta samuAliyu zainab tafi kowa nuna farin cikinta.Ta kankame Aliyu tana murna, ta cewa yayana"cngrtl yayana na tayaka murna naji dadi sosai,Allah ya sanya Alkhairi Allah ya kara daukakaka.Ya shafa kanta Amin zeeyta.Ita tai buga wa 'yan uwansu wayacikin murnarta da dokinta, tana gaya musuankarawa yayanta girma, 'yan uwansu suna tazuwa tayasu murna.Haka abokansa wasu na zuwa wasu nayo masawaya, suna taya shi farin ciki. [9:17PM, 05/05/2017] 💞@lh@ji💞: TATTALIN SO 3**8, 3**9 & 3**10 SUNA waya da Abbansa yake gayamasa gobe zaije abuja fadarshugaban kasa zaiyi godiya ya ganokuma gidan, amma kwana biyu zaiyiya dawo.Ta taso ta haye cinyarsa tana shafafuskarsa tace, yayana kaida wa zakutafi?Ya shafa kanta ni kadai zan tafizeeyta. Tace um nidai gaskiya banyarda ka tafi kai kadai ba, sabodame? Nidai gaskiya yaya inka tafi kakadai 'yan mata zasu zata baka daaure wata tace tana sonka.Yana dariya, zeeyta wannan fa kishine, kin iya kishi zainab.Tayi murmushi ta boye fuskartaajikinshi tace, yaya ba haka bane.Yace to yaya ne? Tace nifa yayabazan iya barin mijina, ya tafi waniwaje har ya kwana shi kadai ba nafiso ko ina na kasance tare da mijina."yayi dan jim a zuciyarsa yana tunaniirin baiwar hankali da Allah yayi wazainab shi.Yarinya karama tasan darajarmijinta, abunda mansura bata iya bakenan, don ita har Allah-Allah matake kada ya zauna a garin, don itagani take zamansa kusa da ita takurane don baya barinta ta sake dayawan fice-ficen unguwa.Yace, zeeyta na tafi dake? Ta dagakai yaya inaso in bika.To idan na tafi dake wacce irinkulawa zaki bani?Tace yaya zan ringa yi maka girkime dadi, yace ita kenan kulawar dazaki bani?To yaya me kake so inyi makawanda yafi hakan?Yace zeeyta nasan ke me ilimi ce, kinsan hakkin miji akan matarsa, ni danuwanki ne, nasan zaki guje minfadawa gararin rayuwa tunda harkina kishina, kina so ki kasance tareda ni, don ki rika bani kulawa.Zainab nakai kololuwa wajenkaunarki, sonki yana neman illatamin zuciyata, zainab ki bani damarda zan nuna miki cikakkiyar kaunarda nake miki. Tace kamar ya yakenan yaya?Yace, zainab inaso ki bani hakkina.Cikin razana da tsoro ta dafe kirjitace "yaya nifa yarinya ce, kaminalkawari sai nan da shekara uku zakakusanceni, amma yaya daga yinwannan magana, wata shidda zakanemi karya alkawarin?Yace, bazan iya barinki har shekarauku ba zainab, wata shiddan nan maa daddafe nayi su,ki bani hakkina zeeyta. Ta mike dagajikinsa tana hawaye, tana ja da baya,tace bazan iya ba yaya.Ya mike a fusace ya wani daka matatsawa, tayi saurin durkushewa kasajikinta yana rawa, yace don na gayamiki ina bukatar hakkina, shine zakice min baza ki iya ba?To kije ki rike abinki. Ya tashi yanufi dakinsa, ta koma ta zauna sosai,ta dafe kanta, ya ilahi, ta kama rantainnalillahi wa inna ilahi raji'un yaya!yaya!! Yaya meyasa yaya zaiyi minhaka?Yaya ya manta abunda ke tsakaninadashi, shine babban yayanmu, shi yadauki kulawa ta musamman yakemin, nake ganinsa tamkar uwata.Yaya fa shine uban rikona, yanzu yazamo mijina, ta ya ya zan iyawannan al'amari dashi?Ai da kunya, bazan iyaba."lawisa tayi sallama dakin da mansuratake, dakin da yayarta saratu takezawarci, shiru taji ba a amsa ba,alhali ance mata mansura tana ciki,don haka lawisa ta danna kai cikindakin.Ta samu mansura tana zaune tahada uban tagumi. Lawisa ta dafatatace lafiya? Mansura tayi firgigit tadawo hayyacinta, tace, lawisaabubuwa ne suka taru suka yi minyawa, tace abubuwa wane iri?Tace "kina kallo kashe kudin da nakeyi wai don Aliyu yazo da kansagidannan bikona, amma shiru balabarinsa, wai ya ma manta danikwata-kwata.To jiyan nan labari ya sameni, ankarawa Aliyu girma tare datanfatsetsen gida a Abuja dadankareriyar mota.Lawisa ta hau salati tace kada famuna zaune anan yarinyar nan tamallake shi, yazo yana mikiwulakanci daya fi wannan.Mansura tace, nifa yanzu yarinyarnan bata gabana, burina kawai nagaAliyu yazo ya maidani, domin niwallahi nasan halin Aliyu sarai, bakaramin miskili bane.Wannan yarinyar bata da wayewanda zata iya jan hankalin Aliyu, waiharta mallakeshi domin gidahumacena karshe.Kuma tana da sanin da bata so tacuci wani kota danne hakkin wani,bare nace zata bi malami don cutardani, kota mallaki Aliyu.Idan har zatayi hakan, to waye zaiyimata, ita ba fita zai barta ta rinka yiba.Ita ba ya ba, ba kanwa ba, ita bawata 'yace da ita kanwa ce da itada suke uwa daya uba daya ba.Ita ba dagin uwarta ne akusa da itaba, bare suyi mata.Don nasha jinsu idan muna tare,idan kanwar Aliyu, yayarta ni'imatazo, idan tana ta dokin aurenta,tana gaya mata ita harta kagu akaita gidan mij, saboda kawayentasuna bata labarin ana kaza da kaza,saiki ji zainab din tana mata magiya,da ta daina mata irin wannanzancen, wai ita wallahi tsoratar da itatakeyi, don ita cewa tayi, ko karaminyaro ta gani tsirara tsoro yake bata.Lawisa tace anya kuwa ba aljanineya aureta ba? Mansura tace Allahyasa shi dinne ma, inga ta karyar so.Nifa lawisa abunda yafi damuna,rashin kudi, kinsan ni ba wani abunake sayarwa ba, karyata ta Aliyu ce,bani da wata takama saita Aliyu, kinsan shi akwai sakin kudi, ga cima maikyau, wallahi yanzu duna raina cimargidanmu,... Wallah yanzu duna raina cimar gidanmu, shinkafa da miya dayankan nama biyu, da daddare tuwoda miya, da safe shayi da biredi dadan dankali.Kya hada da gidan Aliyu da akewatandar kaji, kwai, farfesu, saina gadama fa nake girki, na gwammace ahadomin take away a hadaddenresturant.Gashi Aliyu baya jin kudi ko nawakikace ya baki bazai rage ba, saidaiya kara miki ma. Shifa abun duniyabai dameshi ba, burinsa kawai yawadata iyalinsa da komai.Bare yanzu da aka kara masamukami nasan wasu ninkakunkudine zasu sake shigo masa.Ga harkar kasuwancisa, kullum Allahkara buda masa yake, nifa gaskiya sonake kota karfi kota tsiya na komagidan mijina, don kinga iyayenafushi suke yi dani.Da zasu yiwa Aliyu magana wallahida zai maidani, don Aliyu yana damutunci baya ketare maganar nagaba dashi, indai yasan maganarbata banza ce.Ki kawo kudi na koma miki wajenmalam, to ai kinjiki, ina naga wanikudi, du ba kun karbe ba, kun kaiwabokaye sun cinye a banza ba? Lawisata kwantar da murya tace mata, "menema fa baya gajiya, acikinyarirrikanki ki bada wannan karaminyarin gwal dinnan naki a siyar a jemiki gidan malam da kin koma zakimayar da mafiyinsa, mansura tacehaba dai, du kudin dana fito dasu,sun kare ace har na fara fitar dakaddarata.Lawisa tace to zauna son duniya,kwazama ku biyu zawrawa a gidan,ai gaki ga yayarki saratu ni kingatafiyata.Ta mike zata tafi mansura ta riko ta,tsaya lawisa bari na dauko mikita dauko mata yarinta, bata kiyasinkudinsa zaiyi dubu tara.Lawisa ta karba tace, zan aiko mikida yanda mukayi da bokan abundaya bani na kawo mikizan bawa kanwata ta kawo mikidon kada hajiyarku taga zuwannawa yayi yawa ta zargi wani abu.Inyaso sai nayo miki waya, nayi mikibayanin komai, tace to shikenannagode.Lawisa tana fita tasa yarin a kunantatana cewa, matsiyaciya tare mukataso dake, Allah ya rufa miki asirinki,kina gidan mijinki kina cin daulararziki, ni kuwa ina rabe har yanzumiji yaki samuwa tsakanin kyautarda zakimin basa wuce dari biyar, saikuma kwacen sutura, yanzu tundaAllah ya kawo hanya mafi sauki aidole naci ba wani wajen malamin dazanje.Don suma malaman ci suke yikwanciyarsu. Sai daf da mangaribasannan lawisa tayiwa mansura waya,take gaya mata yanzunan ta dawodaga wajen malamin ta tsara matakaryayyaki akan tace malamin yacezaiyi aiki akansa ya bata hakuri yanemi ta koma dakinta. Mansura taringa murna tayiwa kawarta godiya.**********kwana daya kawai da 'yarhatsaniyarsu amma zainab ta kasasamun sukuni.Don tuntuni bata son bacin ranyayanta bare kuma ace akanta yakefushi, du saita shiga tashin hankali.Bare yanzu da ya sangartar da ita, yasabar mata da dumin jikinsa, lallaiyayi mata sabo mai wuyar bari, jiyadai du da agado daya suka kwanaamma da kyar ta iya bacci, sabodabe jawota jikinsa ya dorata a kirjinsaba.Amma a jiya akai da kafa ma sukakwana.Shikuwa Aliyu du abunda yayi mata,yayi mata ne don ta gane kurenta,domin har yafi shiga damuwa darashin jin dumin jikinta.To ya riga yakai kololuwa tasha'awar zeey din domin yarinyarkullum kara cika take yi da wanifresh.Da safe ma da suka zo yin break bawani lallbata din nan da yake yi nataci sai takura mata dayayi ta cinye,kamar yanda yake yi mata sandatake gida.Gashi wuni gida yaki zama a gidan,yana can wajen iyayensu ya barta itakadai a gidan.Ita abunda yafi damunta ma kadagobe tayi, yayi tafiyarsa ya barta.Ta mike daga tunanen data keyi, tafada toilet ta tsalo wanka dahadadden sabulunta, ta rinkamitsitsike jikinta da turaruka.Ta gama tsara kwalliyarta, tasa watairin karamar shimi ta dame matajikinta, amma fa bata rufe matacibiya ba, tasa wani dan mini siketiya cinya, ta karawa jikinta turare,tayi kyau tanata ambaliyar kamshi.Ta jiyo motsinsa a

Chapter 8 of 14