Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
R A ne ba yan yara a waje balle ya aika wani, hakanan yai ta maza ya shiga ya sama gate man suka gaisa, yace" Dan Allah baba Mariam nanan kuwa? Baba ya amsa gaisuwar yace eh tananan dannan bari naje na kirama ita, Isma'il wani dadi yaji a ranshi yace OK baba na gode Baba me gadi be ya shugo yace hajiya Mariam kinyi Bako, Mariam ta zare ido tace Bako kuwa baba? Yace" eh tace OK ganinan zuwa, baba ya yafi ya sanar da Isma'il, __Mariam kam tinanin waye take, Dan ji tai gabanta na ta faduwa, hajib ta danko ta saka sannan ta fito taje waje Dan ganin waye!!! Ummiey Xeey CE [1/3, 8:30 AM] Uβ“‚miey XeeyπŸ‘„: *_ βˆ†Β°Β°β€’β€’~❣_πŸ’žβ€’β€’πŸ’™πŸ’“β€πŸ’› *A DALILIN MATAR​​​​* *UBA​​​​* *_ βˆ†Β°Β°β€’β€’~~❣_πŸ’žβ€’β€’πŸ’™πŸ’“β€πŸ’› ```​​​​​​​​​​​​STORY & WRITTEN BY​​​​​​​​​​​​``` *​​​​Ummiey_Xeey Abaksonβ€‹πŸ’‹β€‹β€‹β€‹* *​​​​♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM​​​​* _[ɦօʍɛ Φ…Κ„ Φ„Ι›aΔ‹Ι›, Ι¦Φ…ΥΌΦ…ΚŠΚ€ aΥΌΙ– sΚŠΦ„Ι›Κ€ Υ‘Κ€Ι¨tΙ›Κ€'s]_ *​​LIKES AND DROP YOUR COMMENTs​​* FB..#https://www.facebook.com/Exclusive-Writers-Fans-E-W-F-1922297541423276/ ```​​​​​​​​​SADAUKARWA GA____​​​​​​​​​``` *​​​​MARIAM TIJJANI ADAMβ€‹πŸ˜β€‹β€‹β€‹* *Dedicates To.....* ```My Meelat Ahk Jameela k Mashi Maman safwan Mum Khaleel & Jidda Tijjani Adam``` *Babies MASU tashe a heart din ummie xeey, I love you allπŸ’•πŸ’•* *PAGE 67__68* "Mariam kam tinanin waye take, Dan ji tai gabanta na ta faduwa, hajib ta danko ta saka sannan ta fito taje waje Dan ganin waye!!! Isma'il kam yana tsaye a waje se tinani barkatai yakeyi ji kawai yai an bude gate, daga kan Da zaiyi sukai four eye's da Mariam, ba shiba har ita seda kwalla ya fito ma kowanninsu Karasawa tayi a hankali ta kalleshi tace" Isma'il dama kana Raye? Zan sake ganinka, Isma'il wani ajiyar zuciya yayi sannan tace *aunty Mariam* Baki fushiba, wallahi tun da na tafi school ko na dawo tsoron zuwa nake kar inji mummunan labari, Mariam tace" Allah sarki ai da ka dinga zuwa wallahi, Isma'il yace uhm bazaki ganeba ya labarin Zainab fa (Xeey) Mariam tace uhm mu shiga daga ciki wannan labarin bana tsaye bane, ko gaisawa ba bamuyi ba, Isma'il yace ohh INA kwana, ya kwana 1000, tace Alhamdulillah mu shiga dai daga ciki, sannan suka shiga, tana tafe yana binta a baya, koda suka shiga cikin dakin drinks ta kawomai, yace" Aunty yaushe zan Iya shan wannan banji labarin inda xeey Tah takeba, Mariam " tace karka damu, sannan ta dauka phone dinta kirar infinix ta kira *Mijinta* Take sanar dashi Isma'il din Xeey fa yazo, tace Allah sarki, ki gaisheshi, duk yanda kuka tattauna idan nadawo zanji, tace" OK sannan ta kashe phone din Wani Jan numfashi tayi tace" Isma'il, shi ha kalinshi ma gaba daya yana can wani wajen yana tinani, yace" Ammm Aunty, yanda ya amsa ya bata tausayi amma seta share! Isma'il ne yace yaya dai aunty har yanzu ba labarin Xeey ko? Mariam ta fara magana kamar haka, Isma'il wallahi kasan dai halin da ma tafi ka barta, Wannan *matar uban* babban makirace wannan abun ba wai na hankali bane, Asiri tai ma kowa na dangin Alhaji, Dan rannan ma naje gidan mahaifiyarshi tace rabonsu dashi har sun manta, kaga kenan Xeey se yanda Allah yayi!! Wani Jan numfashi shima yayi, yace ya Salam, yanzu kema Baki da labarin xeey kenan, Tace" wallahi kuwa yanzu sedai muita addua Dan kwanan nan INA yawan mafarkinta, Isma'il yace" ya Allah ka bayyanar mana da baiwarka, idan kuma ta mutu, ya Allah kajikanta da rahama, Mariam ta amsa da Ameen Ta k'ara da cewa kaga da duk time din da suka kashe mahaifiyar xeey an Tona mata Asiri da ba haka, Isma'il yace lol aa mu barta, k'arshe da zaizo da yardan Allah, ahaka dai suka taba hira, sannan suka CE zasu jajirce wajen nemo xeey da kuma adduan Allah ya bayyanata, Ameen Bayan sun gama maganar ne sukai Sallama, Isma'il kamar yasa kuka Dan baijin dadin komai a rayuwarshi, just imagining yake yanda rayuwarshi zata kasance ba tare da xeey ba, dakyar ya Iya daga kafa yazo wajen motarshi, Dan wani jiri da ciwon kai yakeji, Mariam ta lura da Hakan amma ta dake, tace mai kawai karya damu, yai murmushin karfi Hali yace insha Allah aunty, sannan ya shiga cikin motarshi Yana driving ne yaji wani sanyi ya kamashi, idonshi sun kankance kamar Wanda yasha kuka, nan danan ya sama wani waje yai parking, jikinshi ba inda be rawa, ganin bame temakonshi ne, kuma beso mummy tasan halin da yake ciki idan ya kona gida, ya daure ya ya tada motar, Tafiya kadan yayi ya sama wani chemist, yai parking ya shiga akai mai alkurai, aka bashi maguguna, sannan ya tada motar shi be zarce ko inaba se gida Yana shuguwa, suka hada ido da mummy dukda beda lafiya karfin hali yayi yayi ya sake mata wani murmushi yace" my sweetest mum, ganin yana cikin fara'ane itama hankalinta ya kwanta tace Allah yasa andace my love Yace" Wallahi mummy a a amma insha Allah za'a dace tace" Allah yasa yace Ameen Hajiya ta, nan ya zauna yaci abincin rana dukda yanajin zazzabi ya daure yana shiga daki magani yasha ya fara bacci....! Wannan kenan Alhaji (Mijin Mariam Tijjanj) bayan ya dawo suna zaune a pallow suna nunawa junansu soyayya, Alhaji yace yauwa madam ya kuka karke da Isma'il nan ta kashe duk yanda sukai da Isma'il, mijin Mariam yace" Allah sarki wallahi tausayi yake bani, Allah ya bayyanata tace Ameen...nan na barsu sunata soyewa!!!! Ummiey Xeey Ce [1/3, 8:30 AM] Uβ“‚miey XeeyπŸ‘„: *_ βˆ†Β°Β°β€’β€’~❣_πŸ’žβ€’β€’πŸ’™πŸ’“β€πŸ’› *A DALILIN MATAR​​​​* *UBA​​​​* *_ βˆ†Β°Β°β€’β€’~~❣_πŸ’žβ€’β€’πŸ’™πŸ’“β€πŸ’› ```​​​​​​​​​​​​STORY & WRITTEN BY​​​​​​​​​​​​``` *​​​​Ummiey_Xeey Abaksonβ€‹πŸ’‹β€‹β€‹β€‹* *​​​​♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM​​​​* _[ɦօʍɛ Φ…Κ„ Φ„Ι›aΔ‹Ι›, Ι¦Φ…ΥΌΦ…ΚŠΚ€ aΥΌΙ– sΚŠΦ„Ι›Κ€ Υ‘Κ€Ι¨tΙ›Κ€'s]_ *​​LIKES AND DROP YOUR COMMENTs​​* FB..#https://www.facebook.com/Exclusive-Writers-Fans-E-W-F-1922297541423276/ ```SADAUKARWA GA____​​​​​​​​​``` *​​​​MARIAM TIJJANI ADAMβ€‹πŸ˜β€‹β€‹β€‹* Dedicated to my dear mamieys... *Aishan Umma, Aisha a muhd And Aysha yar'adua* _...Allah ya saka muku da alheri, Allah ya biyaku duniya da lahira, Allah yasa Ku fi haka, INA sonku irin Baki bazai Iya fada dinnan ba_ *Team Ana tare* *PAGE 69___70* Afrah ce ta tashi tun safe ta gama shirya kayanta tsab ta ajiye waje daya, sannan ta nufa camp dinsu sukaje akai POP Dan yau suke gama service dinsu, bayan sun gamane, nanfa yan mata kowa se Ciro waya yake anata daukar selfie, sunyi kyau matuka Wata kawar Afrah CE tsaye tace" kai Afrah naga se sauri kikeyi ko irin damuwar zamu rabu dinnan bakiyi Afrah ce tace" uhm damuwata tafi wannan insha Allah zamu dinga waya kuma one day I'll visit you, frnd din tace" Hakane Allah ya Barmu tare tace" Ameen Afrah ta kalle ta tace kinsan yau in fa zanje gida, frnd din tace kai Afrah halin ki sai ke, Baki bari gobe mu tafi? Afrah tace" bazaki gane bane I'm eager to go home, frnd din tace uhm home girl, shikkenan, Allah bamu alheri sai mun hadu Afrah tace Ameen, Koda Afrah tazo lodge dinsu bata tsaya yin komai ba yara ta samu suka tayata fito da kaya, sannan ta sama me adaidaita sahu yakaita gareji, tana zuwa tai sa'a saura sit din mutun daya aiko ta shige, mota ta fara Tafiya sejin dadi yakeyi...! "Suna hanyane ta kira bro dinta a phone ya dauka, tace" bro guest what? Yace mene ne tell me, tace uhm I'm on my way, zare ido yayi yace kai sisto Baki bari ko gobene ki dawo, tace" uhm bazan iyaba I'm eager naganku, bro yai smiling yace aww Ashe ma kinsha missing dinmu m tace" Sosai ma, zaiyi cutting din calk din kenan tace bro! Karka fadawa kowafa sedai su ganni unexpected, bro yai dariya yace to sisto Allah ya dawo dake lafiya tace Ameen! Tafiya suke amma hankalinta duk yana gida dan ta kosa su Isa *********** Mariam ne zaune a daki tai tagumi ta rasa meke mata dadi, intact tama rasa yanda zata bulluwa wannan al'amarin, hawaye ta farayi sai wata zuciya tace meye kuma na hawaye, Nan danan ta share, sannan ta dakko waya ta kira wani malan akan a tayasu da addua, malamin yace addua kullun munayi, inaji a jikina yarinyar nan tana Raye, so ki kwantar da hankalinki, Mariam tace to malan nagode, nan ta dauro alwala tazo tai sallah raka'a biyu ta karanta Al'qur'ani me girma tai addu'o'i sannan ta sama wani natsuwa da farin ciki kamar ance mata anga Xeey lolx... Bangaren Sa'adatu kuwa, yau alhaji ya dawo, tana shirin mai wani makirci, ta taso da wani rangwada, tazo tamai oyoyo, kallo daya ya watsa mata, shi besan ma yayi ba Dan gaba daya hankakinshi ba'ajikinshi yakeba, kallon da yai mata yasa Sa'adatu makalewa a kujera ba un ba un'un a tinanin ta ko Alhaji ya gane abun da yakeyi ne... Haha. Ranar wuni tayi tana zullumin abun da zai biyo baya, Dan tayi saranda taji ne Alhaji zaice, sai taji tsit.. Washe gari nayi, Alhaji na fita office, Sa'adatu tasa kafa ta fita wajen boka Dan a hassala take wai boka be mata aiki dakyau, taga alhaji na mata wani gani gani, tana zuwa ta sama boka ta fara mai masifa wai ya zai bata mata shiri, duk mak'udan kudin da take kawomai, boka kallonta yayi ya kashe da dariya yace" tunda haka kikace karki sake dawowa mun sallameki, kuma duk inda kikaje baza a taba miki aikiba Nan danan idon Sa'adatu ya yi jajur tana ta rokanshi yace ina, ya gama magana, fitar mai ko ya bata mata rai, haka ta tafi gida jiki duk a sanyeye tana ta shiga uku! Sa'adatu na zuwa gida kawarta ta Kira, yalwa "tace" kema in banda abunki Taya zakima boka haka, tirkashi, Allah ya kyauta, Sa'adatu tace" yanzu ba wani temako? Tace" ai kinji me ya fada ko INA kikaje baza ai miki aikiba ni ba ruwana ta sake wayan! Sa'adatu tace ta shiga uku, kasa zama tayi ae up and down yakeyi a tsakar pallow, data gaji ta zauna tai tagumi tace" ya zanyi yanzu ni Sa'adatu.....! **β€’β€’β€’β€’** Afrah nagani wani me adaidaita sahu ya sauketa a kofar gidan su, knocking tayi gate man yazo ya bude mata, yana ganinta ya fara yan bautar kasa andawo lafiya? Afrah tai murmushi da dimple dinta ya fito tace " wallahi kuwa, me gadi yace" Masha Allah sannan ta shige cikin gidan Tun daga kofar Pallow Afrah ke kwalla ma mummy kira, jin kirar yai yawane yasa xeey fito wa Dan ganin waye!!! Ummiey xeey [1/3, 8:30 AM] Uβ“‚miey XeeyπŸ‘„: *_ βˆ†Β°Β°β€’β€’~❣_πŸ’žβ€’β€’πŸ’™πŸ’“β€πŸ’› *A DALILIN MATAR​​​​* *UBA​​​​* *_ βˆ†Β°Β°β€’β€’~~❣_πŸ’žβ€’β€’πŸ’™πŸ’“β€πŸ’› ```​​​​​​​​​​​​STORY & WRITTEN BY​​​​​​​​​​​​``` *​​​​Ummiey_Xeey Abaksonβ€‹πŸ’‹β€‹β€‹β€‹* *​​​​♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM​​​​* _[ɦօʍɛ Φ…Κ„ Φ„Ι›aΔ‹Ι›, Ι¦Φ…ΥΌΦ…ΚŠΚ€ aΥΌΙ– sΚŠΦ„Ι›Κ€ Υ‘Κ€Ι¨tΙ›Κ€'s]_ *​​LIKES AND DROP YOUR COMMENTs​​* FB..#https://www.facebook.com/Exclusive-Writers-Fans-E-W-F-1922297541423276/ ```​​​​​​​​​SADAUKARWA GA____​​​​​​​​​``` *​​​​MARIAM TIJJANI ADAMβ€‹πŸ˜β€‹β€‹β€‹* *Wannan shafin sadaukarwace ga duk wace mace me SUNA ZAINABπŸ‡πŸ‡* *PAGE 71___72* "Xeey CE ta fito Dan ganin waye? Wannan yarinyar da taga PIC dinta enlargement a dakin ta gani, a zuciyarta tace ba shakka Wannan itace *AFRAH* Nan xeey ta tahi da sauri ta rungumeta hade da mata welcome back Afrah tace thanks Yar'uwatah, Suna shuguwa mummy ta gansu, tace yarana Allah muku albarka, suka amsa" da Ameen Sannan mummy ta koma ga kallonta kan Afrah tace" haka ake Tafiya bako sanar da mu? Afrah tadan wayince tace mum bansan sa Tafiyar bane, mummy tace" ok amma next time saboda hanya kidinga sanar damu, afrah tace OK mummy Xeey na gefe tana kallonsu, Afrah CE tace sweet sisto ya kike ya kwana dubu,? Xeey tai smiling tace lafiya lau, nagode sister da kika temake rayuwata, Afrah tace" karki godemun, yiwa Kaine, kaima bakasan wazai temakeka gobe ba, xeey tace Hakane, Allah yasa mudace dukkanku sukace Ameen... Sannan Afrah ta tashi taje ta watsa ruwa taci abinci, tazo wajen xeey sukasha labari sosai! After issha'i ne suna zaune a pallow suna din snacks suna kallon TV, Sega bro ya shugo, tsalle Afrah tayi taje tai hugging dinshi tanamai oyoyo... Xeey na ganin su a haka ta tino da bro dinta Abba da beloved Isma'il dinta nan danan hankakinta yadan tashi amma tana ta kiran Innalillahi a mind dinta! "brother ne yace Congrats my lil sisto yana magana yasama waje ya zauna Tace" thanks BRo wallahi nayi kewarka, yace nima haka, ganin xeey tayi shuru ne yace xeey dinmu, Yau ba magana ko, tace" la bro aa INA jirane Ku gama naga sisto nama maganane, yace ai wannan yau bazata kyaleniba, kinsan graduate da iyayi...lolx duka dakin suka kashe da dariya, Afrah tace ni KO bro yace eh Mana, mummy kam na jinsu tai kamar bata ji abun da suke yiba, Afrah CE ta dauka waya tai dialing numbern daddyn su ringing daya ya dauka tare da cewa" my daughter kin dawo Tafiya? Ya hanya Afrah tace Alhamdulillah daddy, na kirane dama na gaisheka, yace" OK nagode kinga xeey ko? Tace" yes daddy, yace to bamu mu gaisa, Maganar bamu mu gaisan da xeey taji seda ta firgita, ji tai kamar muryan dad dinta..Allah sarki, duka dakin kallonta sukai da alama akwai damuwa tattare da ita Dan haka suka tausaya mata sosai! Suna cikin hirane Afrah tace" bro gobe zaka kaimu shan ice cream, bro yace to sarkin kwadayi ta dawo, Allah ya kaimu goben sukace Ameen!! __misalin kerfe 10 kowa ya tafi daki ya kwanta, Xeey da Afrah ne kwance a gado, Afrah tace xeey" Xeey tace Na'am Afrah tace ki tashi mui wata magana, xeey batai musu ba ta tashi, nan afrah ta fara sa cewa, nasan kome zamui miki bezekai na iyayankiba, Abun da nakeso dake shine, Dan Allah ki kwantar da hankalinki, nasan kinada damuwa, Xeey tace Hakane, Wallahi inajinki a jikina, baccin rashin uwata da Dan Uwa da rabani da dangina wallahi mutun daya nafi damuwa akanshi Shine Isma'il..Afrah tai smiling tace koda naji shine Wanda naga sunanki da nashi a a wata memo ko? Xeey tai saurin daga kai alamun eh tace Dan Allah INA memo din??? Afrah ta tashi ta bude ward drop ta dakko mata memo din ta mik'a mata, da sauri xeey ta amsa ta fara budewa se hawaye sharkaf a fuskar xeey, Afrah ta bata hakuri, Xeey tace" sister dole nayi kuka ki barni nayi kuka an rabani da masoyi na, Afrah ta tausaya mata sosai taga xeey bata da shirin dai nawa Dan haka ta kyaleta tai baccinta ita, ita Kuma xeey bayan ta gama kuka ta tashi tai alwala tai sallah ta roka Allah, akan Allah ya hada ta da Ismail ko ganinshi tayi......da tinanin shi tai bacci *Kuci gaba da kasancewa dani* Ummiey Xeey [1/3, 8:30 AM] Uβ“‚miey XeeyπŸ‘„: *_ βˆ†Β°Β°β€’β€’~❣_πŸ’žβ€’β€’πŸ’™πŸ’“β€πŸ’› *A DALILIN MATAR​​​​* *UBA​​​​* *_ βˆ†Β°Β°β€’β€’~~❣_πŸ’žβ€’β€’πŸ’™πŸ’“β€πŸ’› ```​​​​​​​​​​​​STORY & WRITTEN BY​​​​​​​​​​​​``` *​​​​Ummiey_Xeey Abaksonβ€‹πŸ’‹β€‹β€‹β€‹* *​​​​♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM​​​​* _[ɦօʍɛ Φ…Κ„ Φ„Ι›aΔ‹Ι›, Ι¦Φ…ΥΌΦ…ΚŠΚ€ aΥΌΙ– sΚŠΦ„Ι›Κ€ Υ‘Κ€Ι¨tΙ›Κ€'s]_ *​​LIKES AND DROP YOUR COMMENTs​​* FB..#https://www.facebook.com/Exclusive-Writers-Fans-E-W-F-1922297541423276/ ```​​​​​​​​​SADAUKARWA GA____​​​​​​​​​``` *​​​​MARIAM TIJJANI ADAMβ€‹πŸ˜β€‹β€‹β€‹* _Ina Alfahari daku masoyana_ *Umm Ayman, Zainab ibraheem & Souweiba mutan Nijer And Mareeya Aliyu* _Na gode maku da son littafin nan da kuke_ *One LOVEπŸ’•πŸ’•* *PAGE 73___74* __Da tinanin shi tai bacci, cikin baccin tane tai mafarkin wai gashinan sunyi aure suna rayuwarsu me dadi, tana kitchen ne Isma'il ya shugo yace sweet heart, da sauri ta fito tazo tamai oyoyo yai hugging dinta sannan ya mata kiss, wani dadi taji, Firgigit ta farka daga baccin da take hade da fadin" Innalillahi wa inna Ilaihi rajiun, Lamo a gado tayi tana ayyanawa inama taga Isma'il ya aure da ba karamin soyayya zata gwada mai ba, chan wani bangere kuma na zuciyarta tana cewa" tab yanzu ma halan ya manta dake, just pray for the best, wani tsaki taja mtsww sannan ta gyara kwanciyar ta tai baccin ta... Washe gari kasancewar Saturday ne, basu suka tashi bacci ba se around 10am, koya ya tashi yai wanka sannan Afrah da xeey suka shiga kitchen Dan daura musu kayan break fast.. Suna cikin aikinne Sega Bro ya shugo yace" INA Afrah kin dawo kenan KO zaki fara barin mutane da yunwa ko, Afrah" tace my chop chop bro wallahi yanzu muka tashi munama kan hada kayan break fast dinne ka shugo yace" OK ayi sauri please yunwa nake ji, Xeey CE ta kyallale da dariya tace Good morning bro! Yace" aww Sist ai da kinbarta ta yi kwana biyu bamuci abincinta ba, Xeey ce tace aikuwa dai INA Dan duba mutane kar tayi ba daidaiba, bata karasa maganar ba kenan mummy ta shugo" gaba daya suka kwashe da dariya, Mummy tace da gaskiyarki Xeey" Afrah ta Dan zumbura Baki, bro k'ara kwashewa da dariya yayi, ganin tsokanar tanaso tayi yawa mummy tace" Don't mind him je kici gaba da aikinki, sannan tamai gwalo ta shige kitchen..Nan Bro ya gaishe da mummy suka fara hira kuma Dan gane da yanda za'a bullowa wannan lamari na xeey, tanada bukatar ganin yan uwanta!! Ba'a dau lokaci ba Afrah ta gama hada musu break fast tazo ta dire MASU a gaba nan kowa ya dauka cup ya hada tea, se bread da kwai, kowa ci yake seda suka gama kowa yace *Alhamdulillah* Bro ne yadauka key zai fita Afrah tace" bro our promise fa? Bro ne yadan zare ido yace opps am sorry Dazu friend dina ya kirani wai nazo *Hospital* na tayashi aiki yamai yawa! Karki damu go gobene sai muje tunda Sunday ne, Afrah ta langwabe kai tace" uhm hmm shikkenan bro, Allah ya kaika lafiya yace" Ameen, mummy da xeey ma sukai mai fatan alheri yace thanks... ^^^^^^^^^^^ Isma'il ne yana zaune yace wa mummy bari yadan zagaye gari kwana biyu bai fitaba...Hajiya tace okay saika dawo a kula dai kuma karka Dade, Isma'il smiling yayi yanajin son mahaifiyarsa a zuciyarshi yanda take kuka dashi, yace" mum kinsan wani Abu? Tace aa seka fadaYace mum inason matar da zata dinga nuna damuwarta akaina, mummy Dan hade rai tayi Dan idan ta sakemai birkice mata zaiyi akan Xeey, mummy CE tace uhm Allah ya kaimu Alka yasa muna Raye, Yai sauri yace Ameen" Mum bari naje... Riga da wando ya saka kasancewar Ismail bameson manyan kaya bane SOSAI, Riga blue se wandon jeans se p cap daya saka, kayan sun amsheshi, saboda farine yanada kyau masha Allah...Bike (Mashin) ya dauka sannan ya fita a harabar gidan, fita yayi amma besan inda zaije ba kawai se ya wuce wani park inda ake zuwa hutawa.. Yana shiga pack din waje ya samu ya zauna, ya kishinged e yana kallon sama tinanin xeey ya fara wai yanzu ta ina zasu fara neman tane!! "Wasu yan manta ne zaune kana ganinsu kasan yayan manyane, Wata cikinsu naji tana magana tace Wow"" Ku kalla guy dinchan kuzo muje mu tayashi hira, se a time din dukansu suka maida kallo wa Ismail Har suna hada Baki sukace" *Wow he's damn cute...* Kuci gaba da biyoni Ummiey Xeey [1/3, 8:30 AM] Uβ“‚miey XeeyπŸ‘„: *_ βˆ†Β°Β°β€’β€’~❣_πŸ’žβ€’β€’πŸ’™πŸ’“β€πŸ’› *A DALILIN MATAR​​​​* *UBA​​​​* *_ βˆ†Β°Β°β€’β€’~~❣_πŸ’žβ€’β€’πŸ’™πŸ’“β€πŸ’› ```​​​​​​​​​​​​STORY & WRITTEN BY​​​​​​​​​​​​``` *​​​​Ummiey_Xeey Abaksonβ€‹πŸ’‹β€‹β€‹β€‹* *​​​​♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM​​​​* _[ɦօʍɛ Φ…Κ„ Φ„Ι›aΔ‹Ι›, Ι¦Φ…ΥΌΦ…ΚŠΚ€ aΥΌΙ– sΚŠΦ„Ι›Κ€ Υ‘Κ€Ι¨tΙ›Κ€'s]_ *​​LIKES AND DROP YOUR COMMENTs​​* FB..#https://www.facebook.com/Exclusive-Writers-Fans-E-W-F-1922297541423276/ ```​​​​​​​​​SADAUKARWA GA____​​​​​​​​​``` *​​​​MARIAM TIJJANI ADAMβ€‹πŸ˜β€‹β€‹β€‹* ~Masu bina in turo maku daga Farko Ta PC, kuyi Hak'uri I can't amma zan bude group duk meso daga farko seta shiga~ *PAGE 75___76* Se a time din dukansu suka maido kallonsu kan Ismail har suna hada Baki sukace" *Wow he's damn cute*. "Ismail yayi nisa cikin tanini, kawai Sallamar yanmata su 3 Yaji, ya amsa da Wa'alaikumussalam tare da bin fuskar su daya bayan daya, "Daya daga cikin sune tace ammmm! In bazaka damuba munaso mu tayaka hirane tun dazu muka ganka kayi shuru Isma'il ne ya kalleta yace ohh yeah INA hutawane, daya daga cikinsu ta k'ara da cewa" uhm amma yanda kake dinnan ya kamata ace akwai abokin hira zakafi jin dadin zaman ae, dayar ta amsa da cewa" sisto baga muna nan ba ai se mu tayashi hiran koya? Shi dai binsu da ido yayi Dan yaga ko yace beso ba kyaleshi zasui ba, kawai yace alright _you're welcome_ dayan tace OK what's your name? Ya fara magana ba tare da ya kalletaba yace *I'm Isma'il* sukace" wow what a nice name, yace" uhm, dayan tace" _well I'm siyama, daya tace I'm suhaila, dayan kuma tace I'm safiyya, Auta_ yace lol sunanku ya fara sa *S* siyama tace eh 3stars kenan, yace" to sannunku, nanfa Dan maganar da yayine suka wani gigice se zuba surutu sukeyi, shi kam in banda uhm da smiling ba abun da yakeyi, Autace tace" bari naje nai mana ordan Abinci, shikam phone dinshi ya dakko ya shiga cikin gallery ya fara kallon pics din xeey tun suna school, wani murmushi yayi, suhaila ta taba, siyama tace kalleshi, Isma'il ma yama manta da mutane a wajen, kallon pics yakeyi besan sanda yace Allah ya mallakamun keba, daidai lokacin da Auta tazo da abinci a hannu, tace" A cikinmu? Ya kalleta irin bemasan me take cewaba, sukam siyama da Suhaila, kwashewa da dariya sukai, bayan sun gamane se surutu suke mai, auta tace" mtsww kai Ku tashe mu tafi wannan guy din batamu yake bafa, Siyama ta kafeshi da ido ko zaice wani Abu tsit yayi ya bisu da kallo, suhaila tace" dagani beson magana please can I have your number? Wani harare yai mata yace sorry bakui kama da Wanda zan basu number na ba, siyama taji haushi tai gaba abunta, auta kam dariya taiwa suhaila tace muje kawai Sist... Bayan su yabi da kallo yace" ya salam wallahi wasu Matan basuiba, kalle

Chapter 9 of 14