Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
fara rubuce rubucen shi, amma kuma idan ya tino da furucin da ta mai na dama shi dan iskane sai yace mtsww gwandama da Mukai Nisa da ita but deep into his heart yayi missing dinta irin sosai dinnan... ​Kamar yanda nai missing my *emnoor Ahmerd..my Twin Sis​ Lolx* Haka dai Itama Xee kullun tinani dan har rama tayi amma bataso Asan Saboda Ismail ne amma ina duk wayonmu iyayenmu kallon mu kawai sukeyi Hajiya halima mamanta ta gane duk Rashin Ismail ne ya maidata haka sedai Kawai tai ta mata Addua Allah yai mana zabi mafi alherine Shine Kawai... Satinsu Biyu chur Suka dawo xee ba karamin tsaraba Tai wa Dan uwanta Ismail ba, Shima yanajin labarin sun dawo yajishi kamar an ciremai kaya a jiki dan har wani nishadi yakeji atleast zega pretty Frnd dinshi, XEE ma Da suka dawo Gaskiya tajita confortable dan tasan Itama zata Ganshi, Ta so ta ganshi suna dawowa amma ba yanda zatai dole se washe gari dan dare yayi kuma dad yace ta bari ma kawai se Gobe, Dan haka da sassafe Ta tashi tai abun da zatai Ta gyara ko Ina, sannan tai wanka tasa kaya tai kyau sosai cos yanzu gaskiya ta kara girma masha Allah.. ___Riga da siket tasa ta dakko hijab dinta har kasa tai kyau sosai sosai, sannan ta fito, Wani yarone a neighbours dinsu ya fito dan haka ta sama damar ai kenshi gidan su ismail akan yaje ya kirashi, Yaron na shiga yace ana kiran ismail a waje, yace to kace ganinan, ya fito ya sanar da ita tace tagode, ismail kam ya shirya dan sunyi da wani frnd dinshi zasuje wani waje yana shama Shine, fitowar da zaiyi kawai yaga Xeexee, """wani farin ciki yaji aranshi amma yadan Fuske yace ur welcome ma, Da fatan kundawo lafiya ya baki shugo cikiba, Xeexeee tace uhm Ba komai ai mun girma yanzu, "ismail yai dariya yace hajiya xee rigima but anyway masha Allah tunda kin girma, Allah ya kara girma da daukaka ranki ya dade, Xee ma dariya tayi tace bansan iyaye fa, hope kana lfiya ya missing dina, Yace lolz kedai zan tambaya ya missing dina Tace uhm aikam Munsha missing, Mum na cikine yace yeah tace alright mu shiga na gaidata, Yace ok, yana tafe tana binshi a baya har suka isa pallon ta shiga ta gaisheta, Mum ismail Tace Ki gaida hajiyarki inanan Shugowa, Xeexee tace ok zataji tai fitowarta, waje suka koma da ismail nan dai sukai hira a tsartsaye Har ta Nuna mai New phone din da dad dinta ya Siyo mata, Congrats Yai Mata ya amsa phone din yasa numbernshi Yace da wani Suna zanyi saving Tace Kasa da ​Sweet special​ nan take yai mata flashing Numbern shi yai appearing a screen din itama tai saving da ​Sweet special​ "Tace ok zan tafi Gida Yace tun yanzu Tace eh wlhi; nan sukai sallama... Har ta shiga gidan shi yana tsaye yana cewa ikon Allah Xee tayi hankali sosai da dane seta shugo. Yace masha Allah.... Tana shiga ta tino tsarabar da ta kawomai Dialing numbernshi tayi tace Kananan ko ka fitane yace yananan, nan ta dakko kayan niki nike tana kawo mai tace gashinan tsarabanka, Kasama magana yayi dan murna dan son da xee kemai ya wuce misali, godiya yai mata sosai tace no ba haka atsakaninsu, ya dauka kayan ya nunawa mamanshi tace Allah sarki yar albarka, Allah dai ya saka da alheri Yace ameen. Daki ya shige yai mata text kamar haka ​Naga kaya ina mai kara godiya Allah ya hadaki da mafificin Alheri ya baki miji nagari, thanks Once again my pretty​ tana karantawa ta turo da reply tace Never mind My Sweet #ANA TARE... Ummiey_Xeey [11/7, 6:55 AM] Ummiey Xeey Abakson💋: *_ ∆°°••~❣_💞••💙💓❤💛 *A DALILIN MATAR* *UBA* *_ ∆°°••~~❣_💞••💙💓❤💛 ```STORY & WRITTEN BY``` *Ummiey_Xeey Abakson*💋 *♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM​* [ɦօʍɛ օʄ քɛaċɛ, ɦօռօʊʀ aռɖ sʊքɛʀ աʀɨtɛʀ's] *LIKES AND DROP YOUR COMMENT* FB... #https://www.facebook.com/Exclusive-Writers-Fans-E-W-F-1922297541423276/ *OCTOBER 2017* _SHORT STORY_ ```SADAUKARWA GA____``` *MARIAM TIJJANI ADAM*😍 *WANNAN SHAFIN NAKINE MY DEAR UMMY KHADIJA..DEENAR HAMMA* _May your memories today be awesome, your dreams become a reality, your joy last forever. Have a wonderful birthday._🎂🎂🎂🎂 *📄 PAGE 25___26* Haka Rayuwar su ta Kasance cikin Jin dadi da walwala, ALHAJI abdullahi Ya kara gyara gidanshi kamar Ba shiba, Anyi painting ko ina idan ka gani idan baka saniba Zakace sabon Gida ne, Duk Saboda HALIMA ya Gyara Dan Next month ne watan haihuwarta... "Alhaji Abdullahi Yasai komai na haihuwa hatta kayan da Maijego zata ran suna Ya siya, Su Zee kam ba a magana dan kaya ya sai musu bama a nan Ba, na Gani na fada kowa jiran Ranar nan Yakeyi, Akwana a atashi asarar mai Rai, YAU hajiya Halima Ta tashi da Wani Ciwon ciki da Baya da alamun nakuda Takeyi, Kwallawa Hajiya sa'adatu kira Tayi akan tazo ta temaketa, Hajiya na zuwa taganta cikin halin naguda "Hajiya sa'adatu dariyan mugunta tayi ahaha, wani far da ido tayi tace Yauwa Yaranki basanan sun tafi school. Alhaji ma bayanan inaso in fada miki cewa Halima kashinki ya bushe, Yauce ranar da zaki numfashi na karshe, Yauce ranar da na tanada ban taba fadawa kowa sirrin nan ba, Ahahah. Hajiya halima Kuka ta fara, ga zafin nakuda ga Maganganun da kishiyarta Taji tana fadi anya hankalinta Daya kuwa? Hajiya halima da karfin hali tace yaya bangane me kike nufiba da Yau zanyi nunfashi na karshe, Dan Allah ki kaini asibiti, "Sa'adatu tace tabdijam ba inda zan kaiki barima ki Gani, Nan take ta Kira aminiyarta Hajiya Yalwa take sanar da ita, tai maza tazo gidanta Yau abun da Suka dade suna shiryawa ya tabbata Hajiya halima na nakuda, "Yalwa wata shewa tayi tace kai naji Dadi ganinan zuwa, ba Ai minti Biyar ba se gatan Tazo, Sa'adatu bude mata gate tayi dan dama tuni ta aike masu aikin Gidan dukansu ba kowa se ita kadai a gidan, Hajiya halima kam kuka takeyi dan ta gane manufarsu kasheta sukeyi suyi _subhanallah_ Nakuda yazo gadan gadan Amma Cikin ikon Allah Yaro yaki fitowa, da sukaga Time na tashin Su Xeey ya kusa Nan suka danneta, tun tana numfashi har ya fara slow... Halima Kam ba abun da takeyi Se addua da Allah ya tsare mata yaranta bayan Ranta, inama zata Gansu, se hawaye take tayi tana ayyana wa A zuciya Shikkenan Nata Ya Kara *A DALILIN MATAR UBAN* Yaranta Gashinan yau Zatabar duniya, Subhanallah, Nan dai suka matseta da karfi rai yai halinsa, *INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUN* se da sukaga bata numfashi ta mutu sannan suka Kyaleta, _Readers kuyi hakuri nasa hAlima ta mutu nov din zaifi da dine haka, tnx kuci gaba da biyoni_ dan kar asirinsu ya tono ne, Sa'adatu ta fita makwabta tana kuka Tana sanar dasu cewa Halima ta rasu wajen Haihuwa, Ismail kam yanaji ba wanda ya tausayawa sai Xee, kan kace meye har an taru a kofar gidan, "Sa'adatu ta dauka waya ta kira Alhaji Abdullahi mijinsu take sanar da shi cewa Halima ta rasu wajen haihuwa seta fashe da kukan munafunci, "Alhaji ABDULLAHI meeting sukeyi nan take ya fadi yana Fadin Innalillahi wa inna ilaihi Rajiun, Matata Ta Rasu, nan fa abokanshi sukeyo kanshi se bashi baki sukeyi Akan yayi hakuri kowa be wuce ranarsa, dakyar dai ya tashi sukayi zuga Se gidan Mutuwan, "kowa ya zauna jigum jigum an shiga mata wanka kenan, Sega driver ya Sauke su Zainab suna ganin mutane jikinsu yai sanyi duk daukansu mamansuce ta haihu dan ya Rasu, Xee na shiga mummy ta fara kira subhanallah taji kowa yai shuru ismail kam na hangota duk yaji wani tausayi ya kamashi, yanzu wazai ce mata Mamantane ta Rasu, "Anga ma mata sutura Wasu dan dattijai suka fito sukace ina Yaranta su shugo sui mata addua, Zee najin haka tace innalillahi wa inna ilaihi rajiun, mummy has gone kenan Hawaye ya cika a idonta dan tsabar Kunci ta rasa mema Zatai tana tunkarar dakin taga Gawan mummy nan take ta fadi sumammiya ansa mata ruwa dan ta farfado ina... __Da sauri Dad yace akaita asibiti....Allah sarki mutuwa me raba soyayya.... _Allah yaji kan dukkanin Musulman duniya wanda suka rigamu gidan Gskiya tun daga zamanin annabi adam Har izuwa yanzu, Mu kuma intamo tazo Allah yasa mu cika dakyau da imani....Ameen_ *NASIHA* _please mu gyara haleyanmu dan Allah badan Kowa ba, walhi mutuwa akwai daukan Hankali, bamusan yaushe zamu mutuba, kuma mutuwa bata da tabbas ko yaushe tazo daukanka Zatayi, idan ka mutu shikkenan sedai Masu sonka ne kadai zasu dinga maka addua dan Haka mu yawaita aikin lada da sadaka_ Ummiey_xeey [11/7, 6:55 AM] Ummiey Xeey Abakson💋: *_ ∆°°••~❣_💞••💙💓❤💛 *A DALILIN MATAR* *UBA* *_ ∆°°••~~❣_💞••💙💓❤💛 ```STORY & WRITTEN BY``` *Ummiey_Xeey Abakson*💋 *♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM​* [ɦօʍɛ օʄ քɛaċɛ, ɦօռօʊʀ aռɖ sʊքɛʀ աʀɨtɛʀ's] *LIKES AND DROP YOUR COMMENTS* FB.. https://www.facebook.com/Exclusive-Writers-Forum-E-W-F-1922297541423276/ *OCTOBER 2017* _SHORT STORY_ ```SADAUKARWA GA____``` *MARIAM TIJJANI ADAM*😍 🎂 *hip hip hip hurry* 🎂 _Your birthday only comes once a year, so make sure this is the most memorable one ever and have a colourful day._ *H.B.D BABY XAHRAH*💘 *📄PAGE 27___28* Bayan An dawo daga kaitane, Kowa ya zauna abun tausayi ballema *Abba* Daddy janyoshi yayi yana sharemai hawaye yana cewa addua zakai mata ba kuka ba kaji dan baba, Abba yace ok "Hajiya sa'adatu Kuwa se amsan gaisuwar takeyi amma kwata kwata gabanta in banda dukan uku uku da yakeyi ba abun da yakeyi, Dan wannan ne 1st term din da tabayin kisa *Aishan Umma* _Tace ya subhanallah, meya kaiki, kema barin duniyan zaki wata rana, ya Allah ka cika mana xuciyoyinmu da imani... *Meelat Ahk* tace ameen_ "Bangeren Xeeyxeey Kuwa Tun time din da aka kaita asibiti bata farfado ba, *Mariam Tijjani* da ismail ke jinyarta, "Mariam tijjani tace Hmm Allah yajikan ki da rahama ke kuma xeey ya Allah ya baki Lafiya, Ismail Yace Ameen, "mariam tijjani dai tana taso ta fadamai magana amma setai shuru, chan dai da maganar ta ciyota tace Ismail wallahi ni jikina yana Bani Haj Sa'adatu da Kashe Anty Halima, Dan rannan da sukazo da wata kawarta naga take takensu "Ismail yace ohh Dear please kiyi shuru, inma itace zataje inda taje, kuma kinga yanzu idan mukace zamui bincike bamu da cikakkiyar hujja, please let Us keep this secret between me and You.... Indai da rai da lafiya wata rana gskiya Zatai halinta, "mariam tijjani smile tayi tace tabbas kanada gaskiya ismail nagode yace ba komai Muna Tare Allah dai yajikan mumy, yace Ameen, Yace bari Yaje Yai sallah tace okay.... Bayan fitan ismail ne xeey ta dan motsa hade da fadin Innalillahi wa inna ilaihi Rajiun... Tuni mariam Tijjani tayo kanta, xeey hannunta ta rike Gam amma idonta a rufe Tana cewa Ina mummy, ina mummy yayi daidai da shuguwar Ismail, da sauri ya karaso yana sannu Sweet special, "Xeey kam kara cewa tayi ina mummy, Dukansu idonsu cikowa yayi da hawaye Ismail yace XEEY sedai muyi hakuri Mummy ta rigamu gidan Gaskiya....Innalillahi ta kara fadawa daganan bata kara cewa komai ba, "ismail ne yace Ya Salam Rayuwa kenan nan dai na barsu se dan tinani da hirar mutuwa sukeyi.... ""Su dad kuma bazai iya xuwa ba dan cikar mutanan dake wajen, Wani kanin dad ne zaizo gaishe da Xeey din ya hadoshi da Abba yazo yaga yar uwarshi... Su abba suna zuwa yaga xeey akwance Da gudu yaje wajenta ya kwanta a kusa da ita ya fara Kuka, Jin kuka me tsananine ya farkar da xeey, firgigit ta tashi taga bro dinta nan ta rumgumeshi Suka fara kuka me tsuma Xuciya, KANIN dad tausayine ya kamashi, Ismail Kam saboda tausayi irin nashi kasa jurewa yayi fita yayi ya sama wani waje kuka yai sosai, mariam tijjani da kanin dad kam hakuri suke ta Basu har yar nasihohi da wa'azi yai musu sannan suka dan rage Damuwa, yace kuma ba kuka zasu tsayawa mahaifiyarsu ba Yanzu ma take da bukatar addua Sosai, Xeey tace ta dena kuka insha Allah yace yauwa my daughter. __2days tayi a asibiti suka dawo gida. Sa'adatu kam saboda tsoro da fargaba kasa kallon Xee tayi dan Tana ganin kamar zata gane ita ta kashe mahaifiyarsu... Hahah Ashema kina tsoro BAYAN TA DAWONE, taje tai wa mahaifinta gaisuwa dan tun ranar basa haduba, Yace yagode Allah ya gafarta mata, nan ya raftahuwa yayanshi adduo'i Sosai.... 3days After rasuwan kowa yai gidanshi dan ba zaman sadakar 7 za ai ba sedai ai addua a masallaci, bayan kowa ya waste ne aka rarraba gado, Nan Alhaji Abdullahi Yace wa sa'adatu Ga yaranshi nan ya bata amana, Beso wani abu ya tabasu, kuma kome suke bukata Tai musu "Hajiya sa'adatu Tai kasa kasa da murya alamun mara gaskiya tace Alhaji indan wannan ne karka sama damuwa, ai yaranane, Nan kuma ta barke da kukan munafunci, Tana cewa Allah yajikan Hajiya halima, Alhaji yace ameen, Ikon Allah xee da Abba sukai dauriya, Dad ma Haka hakuri ya bata yace duk kukan nan bafa shi bane, Addua Zamui mata, Tace hakane:...... Nan ta rungumo su Xeey *kuci gaba da kasancewa Dani taku a kullun* *Ummiey Xeey Ce* [11/7, 6:55 AM] Ummiey Xeey Abakson💋: *_ ∆°°••~❣_💞••💙💓❤💛 *A DALILIN MATAR* *UBA* *_ ∆°°••~~❣_💞••💙💓❤💛 ```STORY & WRITTEN BY``` *Ummiey_Xeey Abakson*💋 *♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM​* [ɦօʍɛ օʄ քɛaċɛ, ɦօռօʊʀ aռɖ sʊքɛʀ աʀɨtɛʀ's] *LIKES AND DROP YOUR COMMENTS* F B... #https://www.facebook.com/Exclusive-Writers-Forum-E-W-F-1922297541423276/ *OCTOBER 2017* _SHORT STORY_ ```SADAUKARWA GA____``` *MARIAM TIJJANI ADAM*😍 *Dedicated to All MASOYAN ADALILIN MATAR UBA*❤ *PAGE📄29___30* Nan Hajiya Sa'adatu ta rungumosu Tana cewa yarana duk abun da kukeso zan muku ku daukeni tamkar ni na haifeku... Alhaji har zuciyarshi yaji dadin wannan maganar Yace bari Na fita Hajiya, Xeey and Abba bye, sukace ok Dad.... "Xeey ce ta tashi duk jikinta ba kwari lallai Tayi missing din mum dinta, da kamar zatai Kuka seta tino mafarkin da da tayi akan cewa Mamanta tace cikinsu kar wanda yai mata kuka, Adduan da suke mata shi takeso dan tana ganin hasken shi, dan haka xeey tayo alwala tazo tai nafila ta zauna ta fara jero addu'oi wa dukkanin al'ummar musulmai da suka rigamu gidan Gaskiya, damu da muke duniyan Allah yasa mui mutuwan shahada ameen..... "haka rayuwarsu ta kasance cikin jin dadi da walwala yanzu Xeey tana SS3 dan haka ta maida hankalinta sosai kan studies dinta, Abba kuma yana JS2 shima ba laifi akwai kokari, "yanzu Xeey ta kara wayau da hankali bata cika xuwa gidan su ismail dinta ba sedai su hadu a joint din da suke haduwa kullun, Wata shakuwace ta kara kulluwa tsakanin ismail da Abba..... Yana son yarinyar amma bazai iya aurantaba cos Tafi karfinshi, kuma shi ya dauketa tamkar wanda suka fito ciki daya dan haka duk wani abu dazai bata mata rai yana gudun Shi, Saboda yace indai akan Xeey ne zai iya salwantar da rayuwarshi dan yanzu ya gane abun da yakeji gama da Xeey Ba Soyayya bace tsabagen shakuwa da Tausayinta Yakeji....wannan kenan.. __4months da rasuwar mummyn su komai ya chanza. Halayen Xeey yanzu Kwata kwata ya sauya kamar ba itaba dan Ta natsu sosai kuma hankalinta Ya koma Kan addini sosai abisa da, Shiga ma Yanzu har kwatance da ita ake dan Hijab har kasa da safa da nikab, She's one in town ko Ina Zancenta akeyi ga ladabi da biyayya Wajen Ta sai yasa mutane da dama suke kiranta *YAR ALBARKA* ********* akwai wata ranane Weekend su xee suna gida da abba Dad kuma Yaje Dubai suna Zaune a pallow sega hajiya Yalwa Kawar *MATAR UBAn Su* ta shugo suka gaisheta itama ta sama waje ta zauna Zee ta kawo mata drinks Hajiya sa'adatu Kam na gefe tana kallo nan suka gaisa da kawarta suka fara hira dama an kwana biyu ba a haduba... "hajiya yalwace ta kalla Su xee cike da tsangwama tace kai dallah chan ku tashi bakusan *Matar Uban* ku Tayi bakuwa bane ko haka aka koya muku tarbiya, "Abba ya tashi sumi sumi dan dama shi ba damuwa yayi ba ya fita yaje wajen abokinsa Suka fara buga Ball. " Ita kuma Xeey Jin an ambato Ba'akoya muku tarbiya bane yasa ranta yadan baci Tashi tayi itama ta shiga Daki sumi sumi ta fada kan gado tace oh Ya ilahi, wasu mutanan Bakyau wallahi, Innalillahi wa inna ilaihi rahiun ta dingayi dan kar abun ya tsaya mata arai tana hakane har bacci ya kwasheta dama tayi aiki ta Gaji sosai.... __Hajiya Yalwace ta kalle kawarta tace tabdijam Sannu Uwar y'ay'a Ke yanzu hankalinki kwance kenan? Kin wani zauna da yaran miji tamkar ke kika haifesu, "hajiya sa'adatune ta rufa mata baki tace dan Allah kiyu shuru kar Suji mu shiga daga ciki kinji, Hajiya yalwa ta tashi da wani Lukutin jikinta Tana tafiya kamar Wata 1St lady, Ita kuma sa'adatu na binta a baya har suka Shiga Dakin.... Bakin gado suka Samu suka zauna Hajiya yalwa tace Kinga sa'adatu bangane me kike nufi da yaran nan ba kin wani sasu a gaba tamkar kece uwarsu, ke bakyajin Haushi kigansu reras a gabanki, "Hajiya sa'adatu tace uhm to ni yanzu ya zanyi dasu, "Yalwa tai shewa tace ahayye lalle sa'ade ke yanzu ba wani abu da zaki musu kefa Matar Uba ce ba Uwarsau ba, "sa'adatu tace uhm hakane yanzu ya za'ayi, yalwa ta fara magana Tace kinga Tunda Alhajin kikeso gaba daya komai ya dawo hannunki Yanzu abun da zaki dingayi shine Idan bayanan ki dinga gallazamusu azaba idan yadawo kuma Ki nuna kinfi kowa sansu ina mai fada miki tsoro bazai sa su fada mai ba ahaka ahaka har suma A wuce shafinsu, "Hajiya sa'adatu Tace to amma anya Zan iya kuwa, Yalwa tace meye wani bazaki iyaba kika kashe uwarsu balle su kananan alhaki, So nakefa kema ki shiga gari a dinga ce miki Hajiyan Alhaji... Makkah duk karshen wata, "sa'adatu tace hahah sai yasa nake sonki fa akwai bani karfin gwiwa, Yalwa tadan harareta tace kima tsaya nan ina fada miki xeey dinnan tana shiga Universty Idon ta budewa zaiyi da kawaye karshe ma may be ba anan Zatai school ba kinga kuwa Da wuya ki iya juyata ko kuma karshe ma Yace ze aurar da ita kinga ba daman aiwatar da abun da nakeso muyi, Sa'adatu tace eh kuma hakane yar uwa... Yalwa tace kiramun Ita kiga yanda zaki fara....... ``` Kuci gaba da kasancewa Dani``` Xeexee [11/7, 6:55 AM] Ummiey Xeey Abakson💋: *_ ∆°°••~❣_💞••💙💓❤💛 *A DALILIN MATAR* *UBA* *_ ∆°°••~~❣_💞••💙💓❤💛 ```STORY & WRITTEN BY``` *Ummiey_Xeey Abakson*💋 *♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM​* [ɦօʍɛ օʄ քɛaċɛ, ɦօռօʊʀ aռɖ sʊքɛʀ աʀɨtɛʀ's] *LIKES AND DROP YOUR COMMENTS* F B.. #https://www.facebook.com/Exclusive-Writers-Forum-E-W-F-1922297541423276/ *OCTOBER 2017* _SHORT STORY_ ```SADAUKARWA GA____``` *MARIAM TIJJANI ADAM*😍 _The More I Meet U The More U Appear New.. The More I Know U The More I Want To Love U.. Each Day My Love For U Is My First Love....Bcoz, Each Day I Feel As If I Have Just Started loving U..!_ MISSING YOU MY *EMNOOR AHMERD DON*👄 *PAGE📄31__32* Yalwa tace kiramun Ita kiga yanda zaki Fara, Sa'adatune ta tashi zata fita kiranta, "yalwa dariya tayi tace ai seta rainaki wlhi, Daganan zaki kwalla mata kira basai kin wahalar da kankiba.... "sa'adatune ta kwalla wa Xeeeyxeey kira har sau Uku, xeey nachan na bacci Bata jiba a fusace yalwa ta tashi ta shiga dakin ta bubbuga gado tace kee bakiji *MATAR UBANKI* na kiranki Bane? Firgigit Xeey ta tashi tace hajiya wlhi banji bane tace to maza kije tana kiranki, Xeey da bacci be gama sakenta ba ta nufa Dakin Hajiya sa'adatu Ta sama waje ta tsugunna yalwa ta Bude baki tace ke haka wai aka koya miki Kinbar bayi duk wari maza kije ki wanke kuma kina gamawa Ki share wajen flowers duk Yayi datti ko kina jiran masu aikine bayan kina kwance ba abun da kikeyi, "xeey Tace Ok bari naje na wanke ta tashi ta nufa bayin ta tsugunna kenan ta tino da furucin matar Nan wai ba'akoya mata bane, dazu kuma tace haka aka koya musu tarbiya? Hawayene masu zafi suka fito daga idonta amma ta daure wata xuciyan tace karki kuka tunda ba *MATAR ubanku* bane tace miki haka, dan haka tai abun da zatai ta gama ta koma daki time din la'asar yayi tayi alwala tai sallah ta dakko uniform dinta tai musu sallama Ta tafi islamiya.. "Yalwa tace to kinga abun da nayi dai nida ba matar gidan ba; haka zaki dinga mata da ita da kaninta dan ke basa'arsu bace "hajiya sa'adatu Tace to indai wannan ne ba damuwa sosai karkiji komai munanan zan baki labari uwar dakina. Sukaci abinci sukai Sallah yalwa Ta tafi gidanta..... *WASHE GARI* tun asuba sa'adatu ta tashi amma taki tashin su xeey, dama akwai abun data ayyana a xuciyanta dan haka Ta tashi ta dafa ruwan tea dinta tana da bread da kayan tea a daki taci ta koshi ta koma baccinta hankali kwance.... "Abba ne ya fara tashi yaga gari duk yai haske, Allah yasama ran sunday ne ba school da yau kam bazasuje school ba, Kofa yai ma xeey knocking itama ta window taga gari yayi haske sosai, bude kofa tayi Tace bro yau mun makara ka bugawa anty kofa bari nai alwala nai sallah... "Abba ya tafi yaje yana mata knocking budan bakinta tace waye ke bugamun kofa kamar yana neman abu a wajena.. "abba yai smiling yace anty mun makara tace toh naji ai tun tuni na farka kasan ku yan gayune bakwa tashi da wuri sai gari yai haske, "abba yace laa Aunty ko sallah fa bamuyi ba da munyi sallah se mukai 10am indai weekend ne yana magana da raha, "sa'adatu tace sai kayi kuma karka sake damuna kana jiko, _Abba yai matukar mamakin maganganunta bece komai ba ya wuce yai sallah yazo yai wanka ya zauna yafara nazarin maganar *MATAN UBANsu* tsaki yayi dan abba yarone bameson damuwa ba, laptop dinshi ya dakko ya fara dube dubenshi, Har 10am beji Ance mai ga breakfast ba dan haka ya tashi ya nufa Dakin Xeey, "A kwance ya sameta da alama bacci takeyi dan ba karamin gajiya tayi Jiya ba, yace sist nifa yunwa nakeji tace haa Aunty batai breakfast Bane bro? Yace banga alama ba gaskiya Tace ok bari naje na tambayo yace ok Sist Fitowa xee tayi taga ko ina duk datti, da alama bata gyara Ko inaba, dakin step mum din taje ta tura tai sa'a a bude yake shiga xeey tayi ta gaisheta ta amsa a wulakance tun daganan Jikinta

Chapter 4 of 14