Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
tane dan se wani rawan Kai takeyi.... Xeey kam Hankalinta a tashe dan Tasan ba karamin wuya zasu sha ba sedai muce Allah Ya tsare mu da irin wannan *MATAR UBA* °°°WASHE GARI.... Sa'adatune Zaune tana cin abinci hankalinta kwance, Alhaji Abdullahi yayi tafi xuwa Abuja, Abbane Ya shugo ze dauka ruwan faro a fridge wani tsawa ta dakamai wai kar ya kuskura Yasha yaje ya eba na fanfo, wani kallo yai mata irin begane yaje ya eba na fanfo ba, Sa'adatune Tace Baka ji bane nace kaje ka eba da fanfo, Ran Abbane ya baci ya tunkarota yace haba Ke dama muguwace na gaji da irin abubuwan da kike mana, yana magana Yana nunata da dan yatsa, abincin da takeci Ya kabar, Nan Sa'adatu ta mareshi tace baka da kunyane, "Abba ma daga hannu Yayi ya rama har su 2 je kake Tas Tas; xeey ce ta fito daga dakin dan ganin meke Faruwa, Ai tana zuwa taga abun ya fi karfinta gefe ta koma tana cewa Bro please leave her, kallon xeey yayi yace Tab wlhi sena koya mata hankali haba sist bakya ganin abubuwan da take mana ne dan kawai mahaifiyar mu bata da Rai.. "xeey tace uhm; Nan Abba ya chakumota ya janyo kafanta ta fadi a kasa Das, kuma yaje dakinta yai mata kacha kacha sannan Yazo yace wlhi idan bata fita harkanshi ba zata sani...Yai ficewarsa, Xeey kam daki ta shige taji dadin abun da yai mata amma tsoronta daya kar Ta fadawa dad dinsu... "hajiya sa'adatune nanan shurum a kasa dan ta tsinke da Abba tsoronshi takeji Sosai... Waya ta dakko ta kira Aminiyarta.... UMMIEY_Xeey [11/7, 6:55 AM] Ummiey Xeey Abakson💋: *_ ∆°°••~❣_💞••💙💓❤💛 *A DALILIN MATAR​​* *UBA​​* *_ ∆°°••~~❣_💞••💙💓❤💛 ```​​​​​​STORY & WRITTEN BY​​​​​​``` *​​Ummiey_Xeey Abakson​💋​* *​​♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM​​​* [ɦօʍɛ օʄ քɛaċɛ, ɦօռօʊʀ aռɖ sʊքɛʀ աʀɨtɛʀ's] *LIKES AND DROP YOUR COMMENTs* FB..#https://www.facebook.com/Exclusive-Writers-Fans-E-W-F-1922297541423276/ *​​OCTOBER 2017​​* ```​​​​​​SADAUKARWA GA____​​​​​​``` *​​MARIAM TIJJANI ADAM​😍​* *Dedicated to UMMIEY XEEY, RUKSAD AND AMNOOR NOVELLA AND AISHAN UMMA NOVELS group* *PAGE📄43__44* "Xeey Tace Au Hakane, mum bari naje na saka mai nima na saka nawa "sa'adatu Tace Yawwa Yar babanta Allah miki Albarka, Tace ameen amma tayi mamaki Sosai Sosai........ "xeey ce bayan ta gama sakawa Kowa Ta dakko abincinta Tai daki Ta zauna Taci, Ashe sa'adatu na bibiyanta tana ganin ta shige daki dan Haka sa'adatu Ta shige kitchen Din ta dakko abincin abba ta barbada mai magani Kamar Yaji sannan ta rufe ta bar kicin din, "ba Ddewa sega Abba ya dawo ya kwalla wa xeey kira yace Sweet Sist, Ita kam already tayi bacci ma, Yana shuguwa Da Hajiya taji motsinshi yana kiran xeey tace mai ai tayi bacci me kake bukata ne? Ya nuna Cikinshi Alamun yunwa yakeji, "hajiya tai wani murmushi na mugunta shi abba duk be Sani ba, dan haka ta nuna mai kicin tace abincinka nachan kaje ka dauka, ya shiga da murna ya bude yaga abinci lafiyayye Kamshi ya bade ko Ina da sauri ya dakko ya bude frigde ya dakko ruwan faro sannan yazo ya zauna a pallow Ya fara cin abincin hankalinsa Kwance.... "hajiya se lekowa takeyi Taga yaci abincin wani murna Tayi sosai harda kiran yalwa tana sanar da Ita Yafara cin abinci.. "Yalwa tai shewa tace dakyau kin kusan shuguwa Gariiiii yar matan Nan... "abba Yana taci yaji cikinshi Kamar yana dan kara kadan seya dakata dacin abincin ya dakko ruwa yasha, yana shan ruwan nan basai Ciki ya kara hautsinewa Ba, Ihu ya fara yana wayyo cikina, Wayyo cikina kutamakeni Zan mutu, da gudu Sa'adatu ya fito Ita ta kwalla Ihu yayi sanadiyyar Tashin Xeey daga bacci Itama Fitowa tayi dataga halin da dan uwanta yake ciki, Nan ta saka Kuka. "abba kam se ihu yakeyi dakyar dai aka samu aka kaishi asibiti aka shigar dashi emergency, sannan Sa'adatu ta Kira Alhaji yazo suna asibiti abba beda lafiya, be ddeba segashi ya zo asibitin, Nan akai mai gwaje gwaje aka gano Poison ne aka Samai a abinci, "alhaji yayi mamaki matuka yace Wayai abinci Sa'adatu tace zainab ce, Ana cikin haka kenan Rai yai halinsa Abba Ya rasu _subhanallah_ "Alhaji ba karamin Wani hali ya shiga Ba d'ansa ya rasu wanda yaci buri akansa... Hakanan suka dawo gida akai mai suturu amma tun ranar Sa'adatu ta chanza zance ko ina labari ya karwade Ance xeey ce ta kashe dan uwanta, dan Haka Alhaji ko kallon Inda xeey take Bayayi balle yai mata magana... __Bayan An watse ne daga zaman makoki Alhaji Ya kira Xeey yace baya sonta, baya kaunarta tunda ita muguwace karta sake tambayanshi kome, Kuma makaranta bazai sataba, Har tayi girman da zata kashe dan uwanta? "Nan xeey ta rusa kuka tace wallahi bani Bane Abba, yace ta rufe mai Baki ko ya babbalata, Ita kam sa'adatu dama basonta takeyiba Tace tunda ubanta yace ba ruwanShi da ita, itama ba ruwanta da xeey dan karta goga Mata laifi itama Ya shafeta, _Daki xeey ta shige ta rasa meke mata dadi, Kuka tayi sosai sosai abinci ta kasa ci, komai Ma ta kasa Yi, ga yunwa Tanaji ba dama Tace zataci abinci, seta fake ido sannan taje wajen mukhtar driver ya bata taci, Cikin kwana biyu xeey ta lalace tai baki, ta rame, ko bacci takeyi setai ta firgita kamar mara lafiya, Rayuwa ya chanzawa Xeey ga ismail dinta benan Gashi ko kudin mota bata dashi balle taje wajen dangin mamanta, Hakanan In abu ya dameta zatai alwala tazo tai sallah ta sanar da ubangiji, "Bangeren Ismail kam kwata kwata yama manta da wata xeey sedai a yan kwanakin nan yana yawan mafarkinta, koya tashi sedai Yai mata addua, *Musaddiq* ne wanda suke room daya dashi yake cemai Ismail, Wai meke damunkane, Like something is wrong, "ismail ne yace wlhi about that girl ne da nake baka labari Kullun se nayi mafarkinta, "musaddiq yace ayyah Continue praying for her, Allah Yasa lafiya dai, Ismail yace ameen, har musaddiq na tsokanar sa Kodai aljanace Haka, "ismail yace lols aa Wlhi nasanta fa sosai, musaddik yace i knw i'm just joking fa, nan suka barke da hira sosai dan dama sun saba sedai basu zauna ba, yanzu *Musaddik* yana final Year Befi twoweeks ya dawo naija ba, kullun se yayi phone call da yan gidansu.... "Akwana a tashi ba wuya Yau ne Musaddiq Ze dawo naija dan haka yan gidansu suka shirya mai abubuwa harda karamin Party na congrats din ya gama school, but yayi missing din Ismail sosai shima haka dan 3 ne a dakin but sunfi shakuwa su biyu, kamar twins in kun gansu...wannan kenan...... Bangeren Su Xeey Kam yanzu kwata kwata kota gaishe dasu bata amsawa ta koma dai kamar bango a cikin gidan muktar driver ma da yake bata abinci sa'adatu tamai warning duk randa ya sake a bakin Aikinshi, Dan haka kowa Ya fita daga harkan xeey Allah sarki Ta koma marainiya "YALWA ce kwasam tazo dan ta kwana biyu bata zoba, Tana shuguwa taga xeey a Tsakar gida duk tabi ta wani yankwane, Yalwa dariya tayi tace Kadan ma yarinya kika gani tai shegiwarta dakin wajen aminiyarta Nan ma wani makircin suka kara hadawa akan Aiwa Alhaji asiri ya manta da xeey Aiko nan suka fito Yalwa Tace haba Hajiya ko Abincin da kike ba mage ai kya dinga mata mana, sa'adatu tace ahaha dan dai kinsa baki da ba Abun da Zan Bata, sun fito kenan Sa'adatu Ta wurgo mata wani leda, su Biskuit ne, bread, raguwan kankana da sauransu, xeey na budewa tagani har miyanta na tsinkewa hannu baka hannu kwarya ta dinga ci abun tausayi... Su hajiya sunje sun dawo daga wajen bokan Da darrene ta aiwatar da abun da yace akan Tasawa Alhaji maganin a ruwan lipton, Tana sa mai, Yaji wani tsana na Yarshi ya kamashi, Harya koreta hajiya dai ta dawo da ita ta bashi hakuri Akan Safiya nayi tabar gidan yanzu dare yayi _kaji makirci_ Daren Xeeey batai bacci ba...........! Ummiey XEEY [11/7, 6:55 AM] Ummiey Xeey Abakson💋: *_ ∆°°••~❣_💞••💙💓❤💛 *A DALILIN MATAR​​* *UBA​​* *_ ∆°°••~~❣_💞••💙💓❤💛 ```​​​​​​STORY & WRITTEN BY​​​​​​``` *​​Ummiey_Xeey Abakson​💋​* *​​♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM​​​* [ɦօʍɛ օʄ քɛaċɛ, ɦօռօʊʀ aռɖ sʊքɛʀ աʀɨtɛʀ's] *LIKES AND DROP YOUR COMMENTs* FB..#https://www.facebook.com/Exclusive-Writers-Fans-E-W-F-1922297541423276/ *​​OCTOBER 2017​​* ~​​SHORT STORY​​~ ```​​​​​​SADAUKARWA GA____​​​​​​``` *​​MARIAM TIJJANI ADAM​😍​* _DEDICATED TO ALL MY LOVER'S UMMIEY XEEY NA SONKU IRIN SOSAI DINNAN..INA ALFAHARI DAKU A DUK INDA KUKE_ *PAGE📄41__42* Sa'adatune ta dakko waya ta kira aminiyarta Yalwa akan Tazo yanzu yanzu gida fa ba lafiya, _Yalwa jikinta na rawa ta Taso ta fito bata dadeba se gata a cikin Gidan, Sallama Tayi Taji shuru dan haka ta karaso har pallow.. Bude labulan da zatai kenan taga hajiya sa'adatu warwas a kasa, da sauri ta karaso Tace Hajiya meke faruwane, Xeey na daki ta kaso kunnanta wajen window lolx..... _Sa'adatu tace dan masu gida ne yai mun wannan abun nan ta bata labarin Komai salati yalwa ta saka tace abban? Har ya kai haka lallema. Yalwa waje ta fito dan kiran abba aiko tai Sa'a yananan ta kirashi har cikin pallow tana mai nasiha Kan be daceba. "abba ne ya mike yace kingama? Ai wannan ne _ya nuna Sa'adatu da dan yatsa_ yace ita zaki farawa nasiha ba muba, dan na lura duk wani makirci da take hadawa KECE Sila dan haka kar wacce ta karamun magana yai ficewarsa.. "yalwa ware idanu tayi tace wai tab ai wannan yafi karfinmu, "Sa'adatu tace kingani ba haka nake fada dashi Allah ya kyauta, yalwa tace ameen, sa'asatu tace ki tayani na gyara gidan dan nasan xeey bazatayiba, nan suka tashi suka gyara ko ina yalwa tace suje daki tanada magana da ita dan haka suka shige, _Yalwa tace ga last shawara dazan baki, inkin dauka to in kuma baki daukaba shikkenan nayi iya kokarina kar nima wata rana a zaneni a nan gidan nan naga yaran sun kawo karfi balle abba da xuciya kinsan bazaiyi tolerating nonsense ba, "sa'adatu ta nunfasa har da taba wajen da abba ya mareta lolx, tace wani shawara kenan, "yalwa tace hmm ta rannan ce dai Ya kamata muje bayan layi musan abun da mukayi dan kawar da abba a duniya, "da kamar sa'adatu zatace aa se kuma ta amince, dan haka suka tashi suka tafi wajen Bokansu sukaimai bayanin Wani yaro sukeso su kashe kaza kaza dai ya basu abu me sauki ba tare da an zarge taba, "Boka se dariya yake kusan minti 15 se ga wani magani ya fito a bakinshi yace maza ku dauka mu ajiyemun kudina, Jiki na rawa sukai abun da yace sannan suka fito a bakin titi suka Tsaya yalwa ta kara jaddada mata akan tayi kokari ta aiwatar dan su sama sauki duka.. Sa'adatu tace angama hajiyata nan sukai sallama Kowa ya kama gabansa.... "Bangaren ismail kuwa still kusan 3weeks bashi ba labarin xeey har ya fara tinanin ko tayi aurene Oho, duk yayi baki ya rame yafa fita daga hayyacinsa dan ba karamin Missing dinta yakeyiba, Dakyar dai ya dauka phone ya kira mummyn shi suka gaisa "tace MyLove what's wrong with you naji muryanka wani iri kusan 2weeks back fa haka voice dinka yake, kodai baka da lafiyane my sweet love "ismail ne yai wani ajiyar xuciya yace mum lafiyata kalau wlhi; mum dan Allah Ina xeey take tana zuwa kuwa, "Mum ce taji wani tausayin yaronta taso ta boyemai tace tananan but seta tina karshenta yace duk randa tazo ta kirashi sui magana but setai na maza Tace my love dan Allah ka kwantar da hankalinka, Maganar gaskiya Su xeey sun bar unguwan kuma ba wanda Yasan ina suka koma Kasan su manyane, "ismail ne ya fashe da kuka dakyar mummy ta shawo kanshi akan yai shuru, tadan mai nasiha akan ya kwantar da hankalinsa, insha Allah wata rana zasu hadu, yanzu abun da Takeso dashi shine yace gaba da mata addua kuma ya kwantar da hankalinshi yai concentrating akan karatunshi Wata rana se labari, "ismal yai smiling Yace Hakane Mum insha Allah mummy na miki alkwarin duk abun da kika cemun Tace nagode my Love, Allah ya bada sa'a yasa ka gama da duniya Lafiya Yace ameen, tun daga ranar Ya kwantar da hankalinsa.. But kullun se yai mata addua safe da yamma...... *Bangeren* Su Xeey kuwa Hajiya sa'adatu tananan tanada niyyar aiwatar da abun da zatai, Bayan kwana biyu alhaji Abdullahi ya dawo yaga yanda sa'adatu takeji da yaran duk beson munafurci bane, haka xe fita dasu dukkansu har da hajiya aje asha ice cream a dawo Idan dad dinsu nanan hankalinsu a akwance... __Idan benen kUma Ransu inyau dubu seya bashi dan ba karamin Fuskantar Matsaloli sukeyi ba A cikin Gidan Nan.... "Life Goes One...Haka kome ke wakana yanda ya kamata Akwai Wata Rana Sa'adatu ta Tashi taga lokaci na kurewa; idan batai abun da Kawarta ta bata sha'wara ba yaushe zatayi? Dan haka Ta tashi Tacewa Xeey ina abba me sukeso suci? Abba yai smiling yace Ai mana _rice and stew with meat amma Miyar jajjage yafi sweet_, "Sa'adatu tace Alright angama xeey kije ki daura kinjiko, Dukkansu sunyi mamakin Sauya musu da Tayi yan kwana biyun nan amma Suna tinanin ko *MATAR UBANNASU* ta chanza Haline, dan haka Xeey ta tashi taje Ta dauka komai tayi tagama sannan Ta sanar wa mummy dinsu Ta Gama, Tace Ok ki sama kowa a plate naga Abba benAn Kuma yana dawowa zaice zaici kinga kar kina Zaune Ya tadake, "Xeey tace aww hakane Mum bari naje na saka Mai nima nasaka nawa.......... ~Hmmmm Kuci gaba da kasancewa Dani...~ *Yours Ummiey Xeeeeeey* [11/7, 6:55 AM] Ummiey Xeey Abakson💋: *_ ∆°°••~❣_💞••💙💓❤💛 *A DALILIN MATAR​​* *UBA​​* *_ ∆°°••~~❣_💞••💙💓❤💛 ```​​​​​​STORY & WRITTEN BY​​​​​​``` *​​Ummiey_Xeey Abakson​💋​* *​​♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM​​​* [ɦօʍɛ օʄ քɛaċɛ, ɦօռօʊʀ aռɖ sʊքɛʀ աʀɨtɛʀ's] *LIKES AND DROP YOUR COMMENTs* FB..#https://www.facebook.com/Exclusive-Writers-Fans-E-W-F-1922297541423276 ```​​​​​​SADAUKARWA GA____​​​​​​``` *​​MARIAM TIJJANI ADAM​😍​* _WANNAN SHAFIN NAKUNE_ *♻YAN EXCLUSIVE*_INAJI DAKU HAR CIKIN RAINA..SONKU A JININA YAKE, HADIN KANMU NA BURGENI DOMIN DUK WANDA YAKE TARE DAKU HAKIKA YAYI DACE DA MUTANAN KIRKI_ *KEEP ON ROLLING THE BALL OF SOYAYYA*💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻 *📄PAGE 45__46* "Daren Xeey batai Bacci Ba, Kanta yana ta ciwo ga wani yunwa da takeji ga kayanta duk sunyi datti, Dakin har wari yakeyi _Allah Sarki_ _Safiya nayi Alhaji dakanshi Ya fincikota, Dama Ta gama harhada Kayanta, a ciki harda *MEMO* din da Ismail ya bata ita shikkenan Ta rabu da ismail se wani Ikon Allah, "Alhaji kam fito da ita waje ya yayi ya kulle gate din tana Kuka tana Tino da dan uwanta Lalle Wata *MATAR UBA* tama sharri se kabar Garin yau gashi ita cikin gatan ta zatabar gidan Ubanta Allah Sarki... "Haka take tafiya kafarta ma ba takalmi gashi abun takaici sa'adatu duk ta kwashe mata Kayanta Masu Kyau, Tana tafiya tana kuka, yara Suka fara tsokanar ta ga *MAHAUKACIYA* suna binta suna Tafi wasu mazan masu hankali su kora yara Wasu Kam Sedai su bita da ido... Tana tafiya har tabar ung batama san inda zata Ba, ga shi yunwa Takeji, Wani gefen Bola Taje na masu kudi ta zauna, Chan ta hango wani kankana, da lemo basui komai ba, a cikin leda, taje ta dakko ta fara sha, chan ko ga yara suka Kara mata chaa akai suna *mahaukaciya, mahaukaciya,* dan sanmun seta bige musu hannu.... "Bangeren Sa'adatu Kuwa suna zauna DQ Alhaji a pallor Tace bari nagwada Alhaji ko maganin zaiyi aiki sosai, Ta fasa kuka Tace alhaji Ka kora xeey ko, "Wani murtake fuska yayi yace me kike cewa waye kuma Xeey? bansantaba ai ni, "seta tinsire da dariya Tace Aww, Wasane fa, Yace better shima ya wangale baki, Haka dai take tamai wayau tai ta amshe kudi wajensa, da kudin shi ake zuwa a karo Mai maganin da zai manta dasu kwata kwata. __Haka dai kome ke tafiya kusan 1monts alhaji ya manta da komai Nashi, Yanzu sa'adatu ta All abun da takeso, se yanda tayi dashi Shima, Alhaji baya ganin komai se matarsa a gabanshi, Dan yanzu ko office zaije dakyar ya zuwa dan wani sabon Makirce da dabara na soyayya da take nuna Mai.... Xeey Kam yanzu ta zama mahaukaciya na gaske, saboda tinani, Tashin hankali, Rashin bacci ga Zazzabi kullun cikinshi take ga matsanancin ciwon kai yasa Har *BRAIN* Dinta ya fara samun problem... Inta fara kallon abu harse ya bace, Haka yara zasu taro ko an mata magana batayi dan bata gane me Suka cewa Tadai zama mahaukaciya abun tausayi _Allah Sarki xeey_ "akwai Wata Rana da wata Budurwa yar matashiya da bata wuce age mate dinta ba 21 Haka tazo wucewa ta dawo daga School Na gaba da secondary, Kawai tai tuntube, dubawa da zatai taga ashe mutun ne a kudundune a wajen ga sanyi, Jikin fatima (Afrah) na rawa Ta kalleta tace mata sorry, Xeey kam kura mata ido tayi, Afrah ta tafi but se waige waige takeyi har ta isa gida hankalinta a tashe daki ta shiga taci Kuka sannan ta fito pallow, Har dare yayi but yanda afrah taga Xeey hankalinta har yanzu be kwantaba, "Safiya nayi before Afrah ta taho school bayan ansa mata break fast dinta ta amsa ta shiga daki taci rabi tasa Rabi a leda da niyyar in zata school In har taga Xeey ta Bata, aiko haka akayi tana tafiya tazo daidai gun taganta a gefen bola afrah ta bude jakanta Ta dakko Mata Abincin da ta Rage Kwai ne da irish se bread, ta miko mata.. "xeey kam jikinta na rawa ta amsa batace tagode ba dan brain dinta nada problem, ido dai ta kura mata itama Afrah ta kura mata Ido tana mai tsananin tausayin yarinyar, Dan Allah Yayi Afrah da tausayi, Tana wajen xeey ta duba agogo taga zatai latti da sauri ta tashi Ta tafi school, Lectures akeyi amma hankalinta Gaba daya yana wajen Xeey... __Xeey kam bayan tafiyar afrah ne Ta bude ledan taga abin dake ciki, Ci tafarayi kamar zata cinye yatsunta dan yunwa seda tagama ci tas sannan Ta sama wajen cikin bola ta mike tai kwanciyarta, Tana Cikin baccine taji kamar ana janye yar jakar Bako din kayanta ta bude ido ashe yarane ke so su dauke, Da gudu ta bisu tana zare musu ido gashi badamar magana, *"Afrah* ko yanzu kusan 3months kullun tazo wucewa seta kawo Ma xeey abinci, Data lura yara ke kwacewa se afrah take zama har se ta gama ci komin dare sannan Ta tafi gida, Dan abincin da Afrah ke kawo Mata tanajin dadin ba karamin shakuwa sukai ba dukda bata magana, Idan taga Afrah har wani tsalle takeyi tana Murna.. Tasan cikinta xe cika, __Akwai wata rana Afrah suna zaune da swt momma Sunan da suke kiran mahaifiyasu kenan, "Tace momma Please can i Ask a favour? "Eh momma Tace you can, "Afrah ta fara magana Tace wlhi Mum akwai wata yarinya Abun tausayi bata Magana ko ke kika ganta sekin tausaya mata shine please nake neman Alfarma Tazo gidan nan ta zauna, Afrah ta fashe da kuka, "mum tace ki dena kuka afrah nasanki da tausayi kuma na aminci ki kira driver yazo yakaimu nasan ko Dad din kune ya dawo bazaiyi fada ba amma bari na sanar dashi... Nan Momma Tai dialing number babansu Ta sanar dashi Yace well it's Ok ba komai Allah Ya dafa mana, Kuma Allah yai mana jagora Tace ameen, Nan suka Tashi suka nufa inda xeey Take dan dakkota Gidansu... *UMMIEY XEEY* [11/7, 6:55 AM] Ummiey Xeey Abakson💋: *_ ∆°°••~❣_💞••💙💓❤💛 *A DALILIN MATAR​​* *UBA​​* *_ ∆°°••~~❣_💞••💙💓❤💛 ```​​​​​​STORY & WRITTEN BY​​​​​​``` *​​Ummiey_Xeey Abakson​💋​* *​​♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM​​​* [ɦօʍɛ օʄ քɛaċɛ, ɦօռօʊʀ aռɖ sʊքɛʀ աʀɨtɛʀ's] *LIKES AND DROP YOUR COMMENTs* FB..#https://www.facebook.com/Exclusive-Writers-Fans-E-W-F-1922297541423276/ ```​​​​​​SADAUKARWA GA____​​​​​​``` *​​MARIAM TIJJANI ADAM​😍​* hak'ika ke yar halak ce domin kina daya daga cikin masu son ci gabana....kema ya Allah ya albarki rayuwarki da sister *Jeddah Adam Tijjani* MARUBUCIYAR *AL_MAJIRAH*...I LOVE YOU PLENTY❤❤ *PAGE 📄47__48* Nan Suka Tashi suka nufa Inda Xeey take dan dakkota gidansu... Tahowa suke a mota amma Afrah In banda Tinanin Xeey ba abun da takeyi, Mummy ce ta kalletace Tace sweet heart yaya dai, "Afrah Tace Uhm Momma ba komai shidai driver se driving Yake cikin hankali da Natsuwa har suka Iso daidai bolan Da Afrah Ta tuna mai, "Parking din motar yayi 'yara suka chika a wajen Kamar Basu tab'a gani ba, Momma ce ta fara Fitowa, Xeey kam ganin mutun da tai a gabanta Yasa Ta dauke yar jakar bako dinta tana Shirin Guduwa. "Muryar Afrah xeey Taji kamar ance ta waiga, Sukai Ido da Afrah Nan Xeey ta fara Murna Tasan Cikinta Ze Cika, "mummy kam kallon yarinyar tayi a zuciyanta tace Ikon Allah ai wannan daga GaninTa Gidan dadi ta fito ji gashin kanta kamar na fulani Ga Shi da tsaho Ikon Allah kenan, Allah yasa mu dace abun da Momma ta fada Kenan a Zuciyarta, "Afrah Kuma Tunkarar Xeey tayi datai Tsaye tana kallonta kamo hannunta tayi tazo zata shigar da ita cikin Motar Hada ido da sukai da momma Yasa Xeey ta tokare tak'i shiga motar, Afrah na ta lallabata amma ina Xeey tak'i ta shiga, "Mummy ce tace To ya zamuyi kenan Afrah, "Afrah tai murmushi har se da dimple dinta Ya fito Tace Nasan me zanyi momma just give me 500 naira, "mummy batai musuba Ta dakko ta bata, "Afrah tsallakawa titi tayi taje wani shago ta Siyo Hollandia, bata ddeba segata ta dawo, Mikawa Xeey tayi, aiko xeey na gani Tana shirin amsa Afrah ta Shige Cikin Mota tana ta ma Xeey Gashi, Ganin ta shigane Yasa Xeey ta bita har akai Sa'a Afrah nata yaudarar ta har ta shige Mota, Rufe Duka kofofin Driver yayi Sannan ya Seta Hanya, Ita Kam xeey ko a jikinta dan Ba hankali gareta bata san ma ina Za'a ba Dan ganin Afrah datai ne har akai sa'an yaudararta Yasa Ta bisu. _Sunyi tafi bame nisa ba Suka Isa Gidan Su. Parking Space Driver ya Samu yayi sannan Afrah Ta rik'o ma Xeey hannu Suka Shiga, "momma kam se kallon ikon Allah take yanda Xeey ta Saba Da AFRAH... "Suna Shiga xeey taga wata sabuwar duniya da ta ma manta dashi kallon ta tsaya yi kamar me

Chapter 6 of 14