Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
groups harda na NOVELS, Xeey tace" ok nan ta amsa ta bude mata ta bada numbernta akai adding din Xeey...Xeey na shiga taci karo da novels masu dadi nan ta fara karantawa, chan taga am mata message ta PC ta bude, Sallama akayi tare da cewa ni sunana *Real Khady* hope zamu iya zama friends? Xeey tace" Waalaikumus Salam, yeah why not nan suka fara chat kamar dama sunsan juna! "Xeey tace sister Afrah har nayi frnd daga hawana! Afrah tace" JJC whatsapp da dadi balle ma kayi dace da friends na gari, Xeey tace" tabbas hakane, Allah yasa mu dace! Amin Afrah ta amsa" kowa juyawa yayi yaci gaba da chat dinshi har bacci ya kwashesu. Bangaren hajiya Sa'adatu kuma alhaji gaba daya ya juya mata baya, ya fara dawowa hayyacinsa saboda karfin addua da duk wani Wanda yasan labarin su yakeyi, dan duniya gaba daya yanzu ya dauka Sa'adatu ta rabashi da y'arshi, dad'in dad'awa Yan aikin gidan da suke shirin tona mata asiri ta koresu suma duk Inda suka zauna se sunce" Allah ya saka wa Xeey, kuma Alhamdulillah addua ba karya bace, duk Wanda ya rik'e addua zaiga haske... Wannan kenan muje zuwa! *°°°WASHE GARI°°°* Isma'il ne ya tashi da wuri ya kintsa tsab ya kama hanyar zuwa hospital yazo bada dad'ewa ba musaddiq shima yazo nan suka gaisa sannan suka shiga ward round tare Dan duba marasa lafiya, sungama sannan suka dawo office dinsu suka zauna, nan musaddiq yace" yauwa kace akwai magana ko? Let's talk now! Okay, Isma'il yace" ohh ka share maganar ma kawai mum tace" na hakura, musaddiq yace" ok amma akan meye? Isma'il yace about that girl ne da nake nemanta tun ina school kasan up till now banji labarinta ba! Musaddiq yai shuru a mind inshi yace" kodai Xeey din da take gidansune, wani mind din yace kai this is impossible Dan kawai itama ta bce bazai zama ita yake nema ba Dan haka musaddiq yace" Oh Allah, Allah kai mana jagora a al'amuranmu, Isma'il yace" Ameen nan suka ci gaba da wani hiran kuma! Suna zaune aka kawo wata patient (mara lafiya) nan suka tashi da azama aka kaita emergency room suka dubata accident tayi, kan kace meye sunyi Sauri sun mata abun da ya kamata harta sama bacci nan suka kira nurses sukace su zasu tafi gida inda wani matsalan su kira one of them! amma aci gaba da monitoring BP dinta yadan hau su zasu tafi, nurse *Emnoor Ahmad da BK* sukace" insha Allah, mu Isma'il sukai hanyar wajen da yai parking __Sun fito musaddiq ya bude kofa na car din kenan yace" kai bazan hau bama, Isma'il yace why? Musaddiq yace kullun sedai ka saukeni amma har yanzu ka kasa shuguwa ka gaishe da hajiyarmu! Isma'il yace to malan yi hakuri abun na raina muje to yanzu ko? Musaddiq yace" kokaifa? Suna tafe suna hirarsu har suka iso bakin gate din su musaddiq, musaddiq sauka yayi yai sauri ya shiga fallow din ya sama Xeey zaune da wata Yar memo a hannunta tana shirin updating status na love word dake cikin memo din, "Musaddiq shi kwata kwata bema lura da me ke hannun Xeey ba, shi dai kawai CE" mata yayi ta shiga daki zaiyi bako! Dan haka ta ajiye memo din samar kujera ta shiga daki abunta, musaddiq ne ya leka dakin mum yace" mum ki fito ga abokina nan yazo! Be jira ta bashi amsa ba yai maza ya fita yai ma Isma'il iso har pallow din, Suna shuguwa Mum suka iske a pallow din nan suka gaisa itama ta kara ja musu kunne akan su rikewa juna amana banda fada! Isma'il yace insha Allah mum Dago kan..........! Ku jira next page dan jin ya abun zai kasance I heart you All Ummieyn kuce [1/21, 10:34 PM] ©REAL UMMIEY XEEY: *_ ∆°°••~❣_💞••💙💓❤💛 *A DALILIN MATAR​​​​* *UBA​​​​* *_ ∆°°••~❣_💞••💙💓❤💛 ```​​​​​​​​​​​​STORY & WRITTEN BY​​​​​​​​​​​​``` *​​​​Ummiey_Xeey Abakson​💋​​​* *​​​​♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM​​​​* _[ɦօʍɛ օʄ քɛaċɛ, ɦօռօʊʀ aռɖ sʊքɛʀ աʀɨtɛʀ's]_ *​​LIKES AND DROP YOUR COMMENTs​​* FB..#https://www.facebook.com/Exclusive-Writers-Fans-E-W-F-1922297541423276/ ```​​​​​​​​​SADAUKARWA GA____​​​​​​​​​``` *​​​​MARIAM TIJJANI ADAM* *Dedicated to Momiyn twince, Maryam Aliyu Ahmad and Nasbash* I love you plenty💋💋💋 *PAGE 87__88* D'ago kan da Isma'il zaiyi yai wa hajiyarsu musaddiq sallama kawai idonshi yai arba da *MEMO* Wani Abu yaji ra ratsa kwakwalwarshi, kasa mik'ewa yayi don a zatonshi kannan musaddiq sun gama kallon abun dake cikin memo din Nan take zuciyarshi ta fara bugawa, brain dinshi ya fara tinanin taya akai memo dinshi ma yazo gidan? Ko musaddiq ne ya dakkomai? Mum dai taga kamar Isma'il a takure, tace" Lafiya dai ko? Ko ruwa ba'a kawo maka ma sannan ta kwallawa Afrah kira ta kawo mai, Afrah najin an kirata ta fara wani yatsine yatsinan fuska wai tana Chating an wani kirata! _(Lols haka fa mata da yawa suke Idan suna chat basa so ai musu magana ko ace zo kimun kaza)_ Isma'il kamar yana ganin abun da Afrah keyi yace" uhm bakomai wlhi tafiyama zanyi nayi mantuwa a gida an aikeni ban dauka sakon ba tun safe _(wayince dan kar su gane halin da yake ciki)_ "Mum tace" ah ah gaskiyane dole ka damu, Musaddiq kuma yace" kai bro wallahi da abun dariya kke Aiken su hajiya ka manta ko? Sai na fada mata, Isma'il yace" rufamun asiri, ya mik'e kenan zai tafi sega Afrah ta taho da ruwa me sanyi a gora hade da five alive, tana kallonshi tace wow ammafa guy dinnan ya hadu sosai! "Musaddiq ne ya kalleshi yace" to ga ruwan ka tafi dashi, kallo ya watsa ma Afrah da take ta wani iyayi yace" nop thanks! Wani haushi Afrah taji tace" mtsww dama kyawawan maza akwai wulakanci _Meelat tace" hahah dama yace Yana sonkine???_ "Afrah tsayawa a windo tayi seda taga fitar shi sannan ta shugo daki ta fada gado tace" Mtsww, Xeey tace" meya faru kuma? Afrah tace" wannan dan rainin wayon ne abokin bro musaddiq seda yaga nakawo mai ruwa sannan dan wulakanci wai bayasha! Xeey tace" hhaha wannan dan wulakanci ne gaskiya! Afrah tace" ohon mai zai sake zuwane ba abun da zan kawo ko ance in kawo! Xeey dai tace" uhm zaki hadu da yaya musaddiq kena! "Shi ko isma'il yana Fitowa wajen motarshi ya nufa, da sauri ya tada ya fara driving, Da gudu yake Jan motar dan tinani barkatai takeyi, dan tunda yai tozali da memo hankalinshi ba'a kwanceba! Minti kadan ya Isa gida yai ma mahaifiyarshi sannu da gida sannan ya wuce daki! Drawer ya bude dan duba memo dinshi be ganiba! To fa! Bag dinshi ya dakko ya sake dubawa nan ya Gani! Subhanallah yace" dan wani mugun faduwar gaba da yaji yanayi Nan ya shiga tinanin taya akai to memo dinshi yaje gidan? Tinani barkatai yake tayi kan kace meye zazzafan zazzabi ya kamashi! Mum dinshi har magrib taga shuru be fitoba dan haka ta shiga dakin dan duba lafiyarshi, tana shiga ta hangoshi kan bed ya wani lullube, Da sauri taje ta taba jikinshi taji zafi dauu, Subhanallah tace" ta dauka wayanshi ta kira number friend dinshi musaddiq ta sanar dashi yazo ya duba frnd dinshi bashi da Lafiya, Musaddiq yace" okay ganinan zuwa daki ya shiga ya dakko kayan aiki sannan ya sanar da mum dinshi tace" yai mai sannu kafin tazo, mum din Isma'il na zaune kusa dashi sai tofa mai addu'oi take Sega Musaddiq nan take yai mai allurai zazzabin ya sauka sannan ya temaka mai yaje toilet yayi alwala yai sallah har ya samu yaci abinci, sannan musaddiq yace" meke maka ciwo yanzu? Isma'il ya nuna kanshi tun daga time din be kara cewa" a ba bare a a, ganin jikinshi ne yasa Musaddiq ya kira mamanshi yace" anan zai kwana dan yanayin jikinshi dole se akwai wani kusa dashi, Hajiyarsu musaddiq tace" to bakomai Allah dai ya bashi Lafiya!!! *Washe Gari* Isma'il ya tashi jikinshi alhamdulillah amma musaddiq yace" karya damu basai yazo aikiba tunda jikin da sauk'i yanzu bare yaje gida ya shirya ya wuce office in akwai wani abun ne ya sanar dashi, basu gama maganar ba sega mum Isma'il tai ma musaddiq godiya sosai yace" aiit ba komai ana tare!!! Musaddiq ne ya fito daga gidan ya tare me napep y kaishi har kofar gidan Yana shiga, ya gaishe da mum sannan yace abinci nan mmansu take tambayarshi ya jikin Isma'il din yace da sauk'i, hajiya tace" insha Allah zasuje gaidashi yace" OK mum Misalin karfe 9am Musaddiq ya gama shiryawa ta tafi office nan abokan aikinsu ke tambayar ina Isma'il! Musaddiq yace" beda Lafiya ne, Sukace" Allah ya bashi Lafiya yace" Ameen! Nan nurses suka shugo office dinshi suka gaisheshi kuma suka tambaya yame jiki yace da Sauk'i, yace OK Ku dakko folders din mui ward round yau nayi latti, nan sukai abun daya umurcesu! Ummiey Xeey [1/21, 10:34 PM] ©REAL UMMIEY XEEY: *_ ∆°°••~❣_💞••💙💓❤💛 *A DALILIN MATAR​​​​* *UBA​​​​* *_ ∆°°••~❣_💞••💙💓❤💛 ```​​​​​​​​​​​​STORY & WRITTEN BY​​​​​​​​​​​​``` *​​​​Ummiey_Xeey Abakson​💋​​​* *​​​​♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM​​​​* _[ɦօʍɛ օʄ քɛaċɛ, ɦօռօʊʀ aռɖ sʊքɛʀ աʀɨtɛʀ's]_ *​​LIKES AND DROP YOUR COMMENTs​​* FB..#https://www.facebook.com/Exclusive-Writers-Fans-E-W-F-1922297541423276/ ```​​​​​​​​​SADAUKARWA GA____​​​​​​​​​``` *​​​​MARIAM TIJJANI ADAM​* _Proudly dedicate this page to you guys_ *♻E..W..Forum, kunsan yanda nake sonku, baki bazai iya furta yanda nakejinku a heart dinaba..I love you with every breath💚💚💚* *PAGE 91__92* *WASHE GARI* musaddiq ne ya fito daga wanka ya dauka phone dinshi ya kira Isma'il yace gashinan Zuwa! Isma'il yace okay. Ba'ai minti talatin ba Sega musaddiq Yana shugowa mummy yaci karo da ita ya gaisheta tace" yasu hajiya da sauran yan uwanshi? Yace" sunanan Lafiya Alhamdulillah, sannan ya wuce dakin abokinshi, ya sameshi shima yayi wanka Alhamdulillah jiki yayi kyau sedai ya rame sosai, musaddiq yace" haba friend kaga yanda ka koma kuwa? Wai meke damunka? Kullun sedai kace kanka na ciwo? Ai ko ciwon kan akwai abun dake janyoshi kamar ba doctor ba ka bari ciwo zai maka illa? Isma'il smiling kawai yayi yace" abokina time yayi da zan sanar dakai koma menene amma yanzu muje gidan su Fatima mu dawo! Musaddiq yace" anqi wayon kaga just tell me koma menene I promise you zan temakeka! Isma'il yace" Aure nakeso gashi banda wanda zan aura! Musaddiq yace' banganeba Isma'il yace" yap Wanda nakeso batanan! Musaddiq yace karka damu, indai wannan ne cikin sisters dina ka zaba daya indai kanaso! Isma'il yace huh kace su 2 ne ni kuma daya nake gani kullun, musaddiq yace" dayar ma tananan zaka ganta, yace okay _isma'il karya yai mai just karya tsanant bincikene ya akai yaga memo din gidansu yaji labarin Xeey ta mutu ko sun tsinta sai yasa yai shuru........_) Isma'il ne yace" okay mu tafi ko? Musaddiq yace yap nan suka tashi suka nufo gidan su Fatima budurwan Musaddiq, an tarbesu tarba na azo a gani nan iyayan fatima sukace indai da gaskene su turo Dan yanzu haka aiki takeyi ta Gama service, sukace insha Allah za'a turi.... Ikon Allah cikin kankanin lokaci har soyayya me karfi ta kullu tskanin fatima da musaddiq "Musaddiq na dawowa gida ya sanar da iyayanshi, sukace Alhamdulillah, akasa ranar Daza'aje kai kayan sa rana! Musaddiq hankakinshi a kwance amma daya tino halin da abokinshi yake duk sai yaji wani wani *Bayan kwana bakwai* An ansa Bikin fatima da musaddiq *Wata UKU* Isma'il yayi kuka sosai na rashin masoyiyarshi Xeey, Har ya hakura! Ikon Allah kenan inji Isma'il yace" a mind dinshi ba ddewarku da mutun bane aure sega wani daga baya tazo ya aureka, gadai musaddiq nan tun da suke bai taba jin yayi labarin budurwa ba se gashi cikin lokaci kadan komai y kankama, Allah sarki isma'il..Musaddiq yanzu da Fatima kuma kullun cikin waya Suke sun bala'in shakuwa sosai!!!!! *Bari mu leka wajensu Hajiya'a Sa'adatu* Tana Zaune tayi tagumi duk abun duniya ya isheta, Alhaji kuma kamar a mafarki yaji ya tashi! Kallon cikin gidan yyi ko ina duk datti, tsawa ya daka mata yace" ubanwa kika barma gida haka? Jikinta na rawa Dan yanzu tasan karyanta ya kare, tsinstiya ta dakko ta fara share ko ina, kallonta yayi yace" ina yarinyata Xeey??? Ina kika kaita? Gabantane yai mummunar fadi! Tace" uhm uhm Allah yai mata rasuwa yace" What? Cikin karfin hali da makirci irin na mata tace'' Alhaji kashafa jinya ne kusan shakaru nawa? Wani harara ya sake mata yace" innalillahi wa inna ilaihi rajiun! Sannan yai shuru duk abun duniya ya isheshi, sannan ya k'ara da cewa" yan uwanafa? Tace ai duk kwanciyarka Jinya ba Wanda yke zuwa! Yace" da gaske? Tace kwarai kuwa! Yace" Allah yai miki Albarka! Makirar mata karya tamai amma ita ko ajikinta....tundaga wannan lokacin Alhaji be sake tambayar ko waba duk da a zuciyarshi Yana tinaninsu har kukan Zuciya yakeyi....wannan Kenan!!!! BAYAN KWANA BIYU Isma'il ya fara zuwa aiki jiki yayi kyau, ranar suna zaune da musaddiq ya kalla Isma'il yace wow kaga yanda kayi kyau? Kamar kaine zaka angonce! Isma'il yace haha kaidai kai kyau angon fatima, musaddiq yace" lolx Allah dai ya kaimu yace" Ameen suna zaune ma sega fatima ta kira nan Isma'il ya amsa wayar ya na mata tsiya yace daga kwanciya ciwo se Kamuwa da Soyayya" Fatima" tace uhm Kaidai ka Sani!" Bayan sun gama wayar ne Musaddiq yake ma Isma'il tsiyan yaushe rabon da gidansu tun kafin ya fara ciwo! Isma'il yace wlhi kamar ka shiga raina yau nakeson Zuwa dama zance mu tafi da wuri Dan gidanku zanyi dinner! Musaddiq yace haba Aboki ko kaifa! Tun wuri suka tashi suka biya ta gidan su fatima suka gaisa sannan suka wuce gidan su musaddiq, Isma'il na shiga yaji gabanshi yayi mugun fadi! Ya dake! Suka shiga ya gaishe da mummy, Ta amsa ta kara da cewa ya yaji da jikin yace" Alhamdulillah, Kwalla musu kira tayi tace" ina kuke kuzo ga abokin yayanku sannan ku taho mai da drinks! Afrah ta zumbura baki tace ba abun da zan dakko dan hka Xeey tana fitowa kitchen ta wuce ta dakko drinks, yayin da ita kuma afrah already tazo falon ta gaisheshi ta zauna! Suna Zaune gaba dayansu Sega Xeey rik'e da wani plate ta daura Apple juice da cake da ruwa! Itama tana dosowa taji gabanta na fadi Dan haka ta sunkuyar dakai a tinanina kallonta akeyi! Zuwan gabanshi da zatai ta ajiye kenan suka hada ido da Isma'il zare ido tayi shima ya mike yace" Xeey!! Nan ya fadi sume itama XEEY a sume dukansu rikicewa sukai musaddiq ya dauka Isma'il sai mota suma Afrah suka suntumi Xeey sai mota basu wuce ko inaba Se hospital Kuci gaba da biyoni... Ummiey Xeey ce [1/21, 10:34 PM] ©REAL UMMIEY XEEY: *_ ∆°°••~❣_💞••💙💓❤💛 *A DALILIN MATAR​​​​* *UBA​​​​* *_ ∆°°••~❣_💞••💙💓❤💛 ```​​​​​​​​​​​​STORY & WRITTEN BY​​​​​​​​​​​​``` *​​​​Ummiey_Xeey Abakson​💋​​​* *​​​​♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM​​​​* _[ɦօʍɛ օʄ քɛaċɛ, ɦօռօʊʀ aռɖ sʊքɛʀ աʀɨtɛʀ's]_ *​​LIKES AND DROP YOUR COMMENTs​​* FB..#https://www.facebook.com/Exclusive-Writers-Fans-E-W-F-1922297541423276/ ```​​​​​​​​​SADAUKARWA GA____​​​​​​​​​``` *​​​​MARIAM TIJJANI ADAM​* ```Wannan shafin nakune masoyan Littafin, Ummi XEEY na gaisheku tare da fatan alheri a gareku```❣❣ *PAGE 89__90* Musaddiq yace" OK Ku dakko folders din mui ward round yau nayi latti, nan sukai abun daya umurcesu! Har ya wuce ya Tina da patient din da take emergency room, dawowa baya yayi nurses din suna biye dashi, Yana shiga da Sallama all eyes on him, wacce bata da Lafiya tana ganinshi taji wani sanyi aranta! Yazo kusa da ita ya gaishe da iyayanta, sannan ya duba bayan Folder dinta yace" _Fatima zahra_ Ya jiki tace" Dr Alhamdulillah nan yai rubuce rubutanshi ya mik'a wa nurses din yace" na kara wasu magunguna sukace" okay sannan suka fita Da fitanshi Fatima Zahra taji wani sonshi na shiganta toofaa!! Wani lumshe ido tayi a mind dinta tace" na sama mijin aure! ************************* Hajiyar su musaddiq ne zaune a pallow tace" ina kuke kufa nake jira kuzo mu tafi gaishe da abokin yayanku! Xeey da yake ta tashi da ciwon ciki tace mum ni bazan iya zuwaba! Afrah kuma tace" ok da bazaniba amma muje kawai dan haka suka bar Xeey a gida suka kama hanya se gidan su Isma'il, Isma'il ne zaune a falo idonshi na kallon TV amma kwata kwata hankalinshi na chan wata duniyar tinanin Xeey, Sallama kawai yaji firgigit ya kallesu yaga hajiyar Isma'il amma Afrah tai mai kama da Xeey kura mata ido yayi kamar zai cinyeta Sega mum dinshi ta fito daga bed room tace" marhaban baki mukayine? Mum musaddiq tace" eh Wallahi, nan suka fara gaisawa Maman Isma'il tace" Sannu se a time din Isma'il ya k'ara kallon Afrah ya gane Ashe ma ba Xeey bane wani tsaki yaja, Ya tashi zai tafi dakinshi kenan mamanshi tace" gaishekafa akazo, Isma'il yace" uhm nagode, sukai mai ya jiki yace da sauk'i haka suka gama hira, har Maman Isma'il najin kunya wai har yanzu batazoba! Mman Afrah" tace bakomai karki damu komai ai se Allah yayi haka dai suka gama hiran suka tafi gida cike da tausayin Isma'il wai duk ya chanza Around 5pm musaddiq ya tashi daga aiki be wuce gida ba seda yaje yaga Isma'il nan yai magrib, kafin a kira ishai'ne ya dawo gida! Bayan tafiyarshi ne Time din da nurses sukazo ba marasa Lafiya medication! Wata nurse CE Maryam ta shugo dakin Fatima Zahra ta bata magungunan ta na 6pm, har nurse din ta tafi fatima Zahra ta kirata tace" Dan Allah ta temaka mata da number doctor din da yazo dazu! Nurse maryam tace" Kina nufin Wanda ya tafi bada ddewa ba? Fatima tace" eh shi Allah dai yasa beda mata Maryam tace" eh gaskiya kamar bedashi amma plz karkice ni na baki fa! Fatima Zahra tace nop bazan fadaba! Nan take ta bata tace" thanks Musaddiq ne zaune bayan ya dawo daga gidan su Isma'il yaji phone dinshi na ringing, beyi picking ba, ya sakeji Yana ringing kamar bazai dauka ba kuma ya dauka! Shuru yayi daga dayan bangaren yaji ance" Hello my Dr! Hi musaddiq yace" tare da cewa waye ke magana! Fatima tace" it's me your patient da mukai accident Wanda nakejin tsoron allura? Musaddiq yace" ohh how did you get my number? Fatima tai smiling tace" number ka ba me wahala bane saboda kana tarayya da mutane! Musaddiq yace" oh great how are you feeling now? Tace" I'm feeling better Alhamdulillah yace" good nai sukai sallama, shi duk be kawo komai ba a mind dinshi, ita kam suna gamawa kissing phone dinta tayi, tace" Ya Allah kasa ya soni! Tabdijam! Bangaren Isma'il kuwa tun randa yaga memo dinnan gidan su Musaddiq hankalinshi ba a kwanceba, kuma ya kasa tambayar musaddiq taya akai memo din yazo gidan, mum dinshi ta tambayeshi sedai yace bakomai bejin dadin jikinshine kawai, yau kwananshi 3 rabonshi da office kullun se musaddiq yazo wajenshi, Isma'il duk yabi ya chanza saboda tinanin heart dinshi kadan ya rage ya buga saboda matsanancin tinanin Xeey. Kwanan su fatima Zarah 5 ta sama sauqi aka sallamesu, iyayanta sun ma Dr musaddiq godiya sosai akan kokarin da yakeyi akanta, yace" bakomai, Fatima tace" in bazaka damuba dan dinga kiranka yace" bakomai!! Ranar Saturday musaddiq na gidan su Isma'il phone dinshi yai ringing Yana dubawa yaga Fatima Zahra ne, nan suka gaisa shidai Isma'il duk ya kosa ya gama waya ya tambayeshi waye wnnan se kashe murya take' aiko yana gamawa Isma'il yace" aboki ka sama matane kenan? Musaddiq yace" waneni wannan din nan ne fa da muka duba Wanda sukai accident, Isma'il yace ohh kana ciki kenan! Musaddiq yace" waneni kai fa naiwa sha'awarta wlhi, Isma'il yace" nop shawaran Da Dan baka kawqi ka aureta! Musaddiq yace" Allah ko abokina! Isma'il yace sosai nan dai suketa hira har musaddiq ya sake kiran Fatima yace" idan abokinshi yaji sauk'i zasuzo, bata bashi ansaba cikin gida ta wuce ta kwalla ihu tace wow mafarkina ya kusan zama gaskiya............! Hajiyar suce" tace lafiyarki kuwa fatima? *Ataikaice!* fatima Yar gidan Alhaji kabeer ne, mahaifinta babba ne yanada kudi sosai cikin garin Kaduna! Su 3 ne a gidansu muhd se mus'ab se ita aura! Fatima farace siririya me kyau tana da ilimin boko da islamiya wannan kenan! *Washe Gari* Kasancewar ranar Sunday CE.......! Ummiey Xeey [1/21, 10:34 PM] ©REAL UMMIEY XEEY: *_ ∆°°••~❣_💞••💙💓❤💛 *A DALILIN MATAR​​​​* *UBA​​​​* *_ ∆°°••~❣_💞••💙💓❤💛 ```​​​​​​​​​​​​STORY & WRITTEN BY​​​​​​​​​​​​``` *​​​​Ummiey_Xeey Abakson​💋​​​* *​​​​♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM​​​​* _[ɦօʍɛ օʄ քɛaċɛ, ɦօռօʊʀ aռɖ sʊքɛʀ աʀɨtɛʀ's]_ *​​LIKES AND DROP YOUR COMMENTs​​* FB..#https://www.facebook.com/Exclusive-Writers-Fans-E-W-F-1922297541423276/ ```​​​​​​​​​SADAUKARWA GA____​​​​​​​​​``` *​​​​MARIAM TIJJANI ADAM​* *BILKISU BK💋* ina tayaki murnar kammala littafinki mai suna *NAKASSASHE MUTUN NE* Jinjina gareki domin kin gwangwaje basira🤙🏼 ❣❣❣❣ *Where is Ibrahim Abba Ibrahim* your page is here.. _May God shower his choicest blessings on you. wishing you happiness, good health and a great year ahead._ *HBD dear🎂🎂🎂🎂* *PAGE 93....94* "Nan ya fadi sume itama XEEY a sume dukansu rikicewa sukai musaddiq ya dauka Isma'il sai mota suma Afrah suka suntumi Xeey sai mota basu wuce ko inaba Se hospital Da shigarsu asibitin kasancewar duk a rude suke emergency room aka kaisu daki daya, Nan Dr musaddiq ya kirawo abokan aikinsu suka temaka mai Wajen samun kan su Isma'il, Afrah da mummy se kuka sukeyi Dan abun ba karamin tsoratar dasu yai ba, Mummy ne tace" Musaddiq tell us meke faruwane haka? Musaddiq ya kalla mummy cikin tausayi yace" its a long story, ya k'ara da cewa Matsalar Xeey tazo k'arshe, mummy tace" bata ganeba Ko dan uwantane? Kafin musaddiq yace" wani Abu kukan Xeey sukaji ta farfado daga dogon suman da tayi tanata kuka! Nan su Afrah sukayo kanta, suna tambayarta menene sedai kawai tace" Musu Shine, su Afrah sunyi tambayar shine wa? Sedai tai ta kuka, Shikam musaddiq yasan dai akwai Wanda suke soyayya to betaba ganintaba balle yace" itace Xeey din da Isma'il yake magana! Kuma haka zalika me taba ganin memo din a gidansu ba balle yace" wani Abu! Hakanan dai aketa lallashinta se Zuba kuka takeyi ********************* Bangeren mum Isma'il taga har har kusan dare Isma'il be dawo gida ba hankalinta yadan tashi amma setai tinanin duk yanda akai ko ya raka frnd dinshi wajen tadi ne, Dan haka taci gaba da abun da takeyi amma kwata kwata bawai hankalinta ya kwanta bane, Dan wani faduwar gaba da taji tanayi....!

Chapter 11 of 14