An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
[11/7, 6:55 AM] Ummiey Xeey Abakson💋: *_ ∆°°••~❣_💞••💙💓❤💛
*A DALILIN MATAR*
*UBA*
*_ ∆°°••~❣_💞••💙💓❤💛
```STORY & ✍🏼WRITTEN BY```
*Ummiey_Xeey Abakson*💋
*♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*
[ɦօʍɛ օʄ քɛaċɛ, ɦօռօʊʀ aռɖ sʊքɛʀ աʀɨtɛʀ's]
*OCTOBER 2017*
_SHORT STORY_
✍🏼 _In the Name of Allah, the Most Beneficent, the most Merciful. All the praises and thanks be to Allah, the Lord of the 'Alamin (mankind, jinns and all that exists). The Most Beneficent, the Most Merciful._
*I SALUTE YOU ♻E W F gaisuwarku tada bance, baki bazai Iya furta yanda nake jinku a zuciyataba, kuna gaba sedai a biko a baya na gaisheku yan uwana masu kamshin humrah, kuyi naku kuyi na wani* ❤Zuciyata na tare daku a koda yaushe____ _One Love to you All_❤
*I will never forget you kawayen arziki*
_Xeey Haruna, my Asy Khaleel, Farida m Nasir, fati Axland And Mariam Tijjani_
```WANNAN LITTAFIN GABA DAYA SADAUKARWA NE GA_____```
*MARIAM TIJJANI ADAM* _NA BAKISHI KYAUTA HALAK MALAK NAKINE_
*Dedicated To My great FAMILY❤ One love kawai*
*1 ____ 2*
Mummy.....mummy kinga Zee_zee tana biyoni ko kice mata ta dena bina... Cikin wani tafiya na kasaita Naga Hajiya Halima Tana sakkowa daga upchair dauke da wani yalwatacciyar murmushi ta sama waje ta zauna a kan wani hadadden Kujera dake Pallon..
Da zamanta sega abba (usman) yazo da gudu ya kankame Mummynsu yana Hajiya kinganta ko,
"HAJIYA ce ta dakamai tsawa tana cewa Haba swthrt i told you several times akan ku dena wannan guje guje amma bakwaji ko?
____Zee dake labe Tana jin hajiyarsu na fada dan haka ta dakata bata shugo falon ba, Zee dai se leken brother dinta takeyi tana mai gwalo.
"Tun hajiyarsu bata luraba harta lura da leken Da XEE takeyi dan haka ta kirata
"Xee Ce ta tako sumi Sumi gabar hajiyarsu tazo ta zauna, Dukansu dukar dakai sukayi kamar basu suke guje guje ba "Hajiya Halima ce ta kalle yaranta cike da farin ciki da godewa Allah da ya bata yara masu kaunar junansu, sannan ta bude baki tace me nace muku? Ba nace ku dena guje gujen nan ba idan wani cikinku ya fadi fa?
"wata matace nagani ta kelo tace Aww hajiya ai da kin barsu sui wasansu idan basuiba dawa zasui? Naga gidan bakowa saisu kadai just leave them su shana wata rana bazasui ba
"Hajiya halima ce tace Uhum kinsansu se anayi ana taka musu burki tukunna if not ahaka zasu tashi da rashin ji ballema Zee tana babba amma wai ita take tsokanar
"Abba ne yai kasa kasa da murya yace No mum bazamu karaba, excercise mukeyi ko sweet sist, Zee dai ta daga Kai alamun da cewa Yeah,
Hajiya Halimace Tace to Naji adai dena banaso suka hada baki sukace *Okay MUM.....*
*TOSHEN LABARIN*
Alhaji Abdullahi dan garin kadunane, Babban dan siyasane dan sunsan komai da yake shiga da fita na gwamnati, suna yawo kasa kasa Inda Allah ya hadashi da matarshi ta Farko Hajiya sa'adatu, sunyi auren soyayya shuru shuru har sukai 10years ba yara shi kuma Alhaji Abdullahi nason yara sunje asibiti ance duk ba me matsala cikinsu Lokacine be yiba..dan Haka Kwasam se Allah yasa Ya kara aure Hajiya Sa'adatu tadanyi bakin ciki sosai da ya sake aure a aganinta zai juya mata baya setaga akasasin Haka... Kuma Ikon Allah matar daya aure bata mata raini tana bata respect sosai daidai gwargwado hakan yasa ta dan kwantar da hankalinta,
"Akwai wata rana kwatsam Bayan Alhaji Ya Auro matarshi ta biyu after 1year se gashi Allah ya azurtasu da Yarinya ta farko Mace, Alhaji yayi farin ciki sosai da kowama ya nuna farin cikinsa nan fa Alhaji ya daura Son duniyan nan wajen wannan Yar lelen Tashi Wato *ZEEE* dan kamaninsu daya da mamanta, fulanin gombe ne,
"ana haka komai na tafiya normal ba wani kishi ko Bacin Rai after Zee tayi 7 Years Allah ya kara azurtasu Da Yaro Usman (Abba) to nan fa Alhaji kwata kwata ya tare wajen yaranshi baya son wani abu dazai Tabasu, hatta uwar data haifesu sedai ta nuna ita ta haifesu amma cinsu chansu duk alhaji keyi, dan aganinsa sune farin cikinsa dan ba karamin Son yara yake kuma gashi Allah ya bashi....
Nan fa Hajiya sa'atatu ta shiga damuwa duk abun duniya ya isheta akwai wata rana tana zaune a daki tayi tagumi sega Alhaji ya shugo, ya kalleta yace hajiyata meke faruwane naga duk kin chanza kwana biyun nan
"Hajiya sa'adatu tace ba dole ba har yanzu ban haihu ba abun na damuna
"Alhajine yai smiling yace ki kwantar da hankalinki, haihuwa zakiyi just lokacine muke jira sai mu dage da addua, nima inason inga kin haihu uwar gidatah, yanzu abun da nakeso dake shine ki kwanta ki bacci tace okay saida safe, seda yaga ya lallabeta ta kwanta sannan Shima yaje yai Alwala yai sallah ya tsaya addu'oin neman wa iyalansa tsari....
*Ummiey Xeey*
[11/7, 6:55 AM] Ummiey Xeey Abakson💋: *_ ∆°°••~❣_💞••💙💓❤💛
*A DALILIN MATAR*
*UBA*
*_ ∆°°••~❣_💞••💙💓❤💛
```STORY & WRITTEN✍🏼 BY```
*Ummiey_Xeey Abakson*💋
*♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*
[ɦօʍɛ օʄ քɛaċɛ, ɦօռօʊʀ aռɖ sʊքɛʀ աʀɨtɛʀ's]
*OCTOBER 2017*
_SHORT STORY_
```SADAUKARWA GA_____```
*MARIAM TIJJANI ADAM*
Where is *UMAR M SHARIFF FANS* _Wannan page din gaba daya nakune masoyan Umar, Ku taka Ku juya Jirgin *So* zai tashi so karki bari a tafi bake💃🏻💃🏻💃🏻_
*Jirgin so zaya tashi kaidai ake jira Dan gatah duniyar So Kaine da Sarauta..Umar👑*
*📄 Page 3 ____ 4*
The next day ne in the morning Alhaji Abdullahi da iyalansa suna kan dining table suna having break fast phone dinshi yayo ringing
Yana dubawa yaga one of his friend ne da suke aiki waje daya then yai picking suka gama magana sannan ya kalle matayanshi Tace huhh emergency tafiya zanyi kuma is like zaiyi taking time before na dawo kuyi shawawa yanzu plz dawa ya kamata na tafi?
Hajiya Sa'adatu tai kicin kicin darai Dan all her thought Alhaji zaice da hajiya Halima zai tafi but bari dai taji ayi shawaran
"Mum Din su zee tafara magana cikin fara'a Tace Alhaji Ku tafi da uwar gida mana, ni banga ta tafiyaba saboda yara suna zuwa school kuma kaga idan na tafi zan bar mata surutu Dan sata magana zasui tayi just ko tafi WATA rana inda rai da lafiya zai muje
___Alhaji Abdullahi ya kalle Hajiya Halima Dan ba karamin burgeshi takeyiba SBD saukin kanta, tanada dadin sha'ani Dan bata dauki duniya wani abuba yace Nagode Allah yai miki albarka, Tace ameen, sannan ya koma dubarsa ga hajiya Sa'adatu yace ki Shiga ki shirya zuwa 12pm flight dinmu zai tashi
Hajiya Sa'adatu jiki na rawa ko to bata cemai ba ta Shiga daki ta kira aminiyarta tana bata labarin ai zuwa anjuma zasubar Nigeria Alhaji da ita zai tafi kuma zasu kusan two weeks a chan
" Aminiyarta ta washe BAKI Tace wani hanin ga Allah baiwane, da yanzu kin haihu kin Tara yara badake za'ajeba
Hajiya Sa'adatu ta Dan hada rai Tace uhm kinsan dai inason yara sosai yanzu idan Alhaji ya mutu duk su zasu kwashe gadon
Kawarta Tace karki damu zamusan me zamuyi kema zaki haihu nan sukai sallama Amimiyata Tace Allah kaiku Lafiya Asha soyayya Allah yasa Asama tsaraban chan Lolz.... Itadai Tace Ameen
Misalin 11 ne Su Alhaji suka fito zasu tafi airport driver yazo ya kwashesu dukansu harda su Zee n abba yan rakiya da mum dinsu, Zee n abba se kuka sukeyi wai zasubi Dad dinsu but ba hali, se lallashinsu yakeyi dakyar suka hakura yace zai kawo musu tsaraba masu Yawa sannan Suka dan lafa da rigima,
"seda sukaga Tashinsu sannan driver ya dawo dasu gida, Suna dawowa sukaga gidan su kadai ba Dad suka fasawa Mum dinsu kuka wai suna missing Dad, Seda tai da gaske sannan sukai Shuru,
_____Around 4pm ne Suka isar kasar England an ware ma ko wanne a cikinsu bangarenshi kasancewar Kowa da matarshi Yazo, Hajiya sa'adatune bayan Sun huta sunci abinci takecewa Alhaji Tana missing din gida Most especially *XeeXee,* wai taji kawai tana son yarinyar ne Ko zai bar mata itane??
"Alhaji Yace ai ba komai Bari mu koma Gida Seta dawo dakinki kinga anyi One One kenan, Nagode Miki Allah yai maki Albarka kema Allah ya kawo Miki Naki Tace Ameen......
•••••••••••
Xeexee ce a Compound din gidansu Da kaninta suna Wasa, tasa wani Riga da wando kanta tayi parking amma a rufe yake da wani Hula, amma baya hana ganin gashin kanta, Daganinsu kasan hutu ya zauna musu a jikinsu dan har skin dinsu wani sheki yakeyi, Suna cikin wasansu Sega wani class mate dinta *Ismail* ya shugo kana ganinsa kasan Dan hutune, farine beda jiki sosai ga Idonshi me kyau, class mate din xeexee ne but ya girmeta ba sosai ba age dinshi zekai 19years haka while Xee kuma she's just 15yrs..
Da gudu taje zatai hugging dinshi chan kuma meta tina seta Fasa, Shidai isma'il kallonta kawai Ya tsaya yi sannan ya bude baki Yace Hmm ke bakyaji ko wai yaushe zaki hankaline, Abba kaninta kuma Se dariya yake mata Yace Sweet sist kenan, Ganin Abba na dariya ne dan he's just 8years besan ma wani abun ba dan kawai girman ne ba wani wayau...
Isma'il ne yace nazo ne fa Ki bani assignment din da aka bada kinsan ran Friday banje school ba gashi gobe monday... Tace Oh hakafa let's Go in kaje ma ka gaishe da Mummy tana ciki, Yace Okay, sannan suka kama hanya se cikin Pallow din nan suka tadda mummy tana Kallon TV, he greeted her then Tace Mai ina mum dinsa yace tana Gida, tace a gaida ta, yace Ok,
"Zeezee ce Ta fito da school bag dinta ta ciro mai book din Tace gashinan Nima banyiba please kai mana Tare, "Mummy tace me za'ai Dama an baku assignment baki fada mun ba
*Zeezee* tai narai narai da ido tace am sorry mummy na mantane,
"mummy tace sorry for yourself yarinya se wasan tsiya ace common assignment kin manta, Allah ya shiryeki Tace Ameen,
Then Isma'l ya Amsa book din, mummy tace yagaida mamanshi yace okay Hajiya, Zeexee ce ta fito raka isma'il ya kyalleta yace ke wai me yasa kike hakane? Look at you bakyajin kunya? Jifa shigan da kkeyi haba ba girmanki bane
"Xeexee ta kalleta tace haaa what's wrng with my dress kaifa ka cika sa ido ko incema ustaz, komai akai ba daidai ba nikam bye sai mun hadu gobe a school ta juya tai shigewarta Daki,
Shikam girgiza kai yayi yace tabbas hankalin mace da namiji ba dayaba, yai ficewarsa ya shiga gidansu
*Yours Ummiey Xeey*
[11/7, 6:55 AM] Ummiey Xeey Abakson💋: *_ ∆°°••~❣_💞••💙💓❤💛
*A DALILIN MATAR*
*UBA*
*_ ∆°°••~❣_💞••💙💓❤💛
```STORY &✍🏼WRITTEN BY```
*©Ummiey_Xeey Abakson*💋
*♻ EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*
[ɦօʍɛ օʄ քɛaċɛ, ɦօռօʊʀ aռɖ sʊքɛʀ աʀɨtɛʀ's]
*OCTOBER 2017*
_SHORT STORY_
```SADAUKARWA GA____```
*MARIAM TIJJANI ADAM*😍
_Dedicated This Page to you my dear Sweet Hearts_ *Aisha's*💋💋
*Aishan Umma and Aisha A Muhd* _I love you Guy's zama daku Akwai Sweet Irin sosai dinnan infact if am with you Guy's I forget my worries... Allah ya kara daukaku yasa Ku gama da duniya lfiya..._ *ummieyxeey* _cares a lots irin Ku kadai kuka sani dinnan😘_
*📄 PAGE 5_____6*
Shikam girgiza kai yayi yace tabbas hankalin mace da namiji ba dayaba, yai ficewarsa ya shiga gidansu
Ya na shiga room dinsa ya shige ya zauna abakin bed, se a time din Ya tuno wai fa dazu xee taso tai hugging dinshi ha'a whats wrng with this pretty girl ya fada a mind dinshi,
"Wata zuciya kuma tace mai Kasan wasu haka suke Tarbiya kowanne da irin tasu, yace dai Allah ya shiryamu kawai Ya bude assignment din ya Fara dubawa
Haka ya duba tsab yai musu assignment din Tare Yasa a school bag dinshi sannan ya dakko kayanshi yai iroing bayan ya gamane Ya zauna ya rasa ina zaije then ya tafi wajen mamanshi Tunda dama Shi Kadai ta haifa.. Yace Mum kinki samomin aboki ni kadai banajin dadin zama nan gidan ba abokin wasa
"Mum tace ina kawarka *xeey* take? "Yace oops daga gidan ma nake hajiyama tace in gaishe dake, tace dan Albarka se yanzu kke fadamun yace mum na mantane tace ina amsawa...
Chan kowa yai shuru sannan yace Mum Yauwa wani abu na damuna wlhi
"mamanshi Hajiya Maryam Tace zo sweet heart dina ka fadamun banaso abu na damunka menene relax and tell me "ismail Yace mum Wlhi inason frnd da xeexee amma halayenta basui mun ba setai ta abu kamar Ba hausa fulani ba as I'm yanayim dressing dinta
"Hajiya maryam tai smiling tace come on babyboy Just pray for her, Kasan an sangarta Ta kuma kasan first born ne so dole zakaga ba daidai ba and her father is a rich man kowa yasansa a kasan nan ba ruwanka
"ismail yace Rich man fa mum? Nima ai muna da kudi but why banyin Behaving Haka
"hajiya tace my Beloved Son It's okay zakazo ka cikani da surutu i said just pray for her ba shikkenan Ba "yace ok mum
Suka Fara wani hiran, misalin 9 pm Dad dinshi ya dawo yamai sannu Da zuwa mum dinshi ta kawomai abinci then sukaci gaba da hiran suna su uku Dan ba karamin soyayya suke nunawa Son dinsu ba se kusan 11 dad yace yaje yai bacci tomorrow is Monday............
Washe gari monday Tun asuba Hajiya Halima ta tashi ta fara aiki ta hada musu break fast
Ta shiryasu tsab sannan driver yazo Ya kaisu School, Bayan sun tafine ta shirya Gidan tsab ta daura abincin rana before su dawo...
*Xeexee* ne A class tare da sit mate dinta ismail,
Class teacher sune ya shugo yace ai summiting assignment, Sannan ismail ya Fito mata dashi sukaje sukai summiting, Tamai godiya dan dama in ta itace sedai a doketa, gata da kokari shap brain but matsalarta rashin Concentrating Wasa yai mata Yawa, She's lucky ma ta hadu da frnd din kirki..
Around 10am ne akai ringing Break Female friends dinta se Kiranta suke suje sui break but taki ta makalewa Isma'il hakanan suka barta suka tafi kowa se gulmarta yakeyi wai bata da frnd se Namiji, Ta fito da food flask dinta Tace mai yazo suci abinci yace Bazaici ba wai me yasa take hakane? Yace mata Why can't you go for your female frnds Dan taga yana biye mata ko?
Nan danan tasa kuka wai yana mata shouting itafa batason haka, Yana tsaye ya rasa me zaiyi just rungune hannuwansa yayi Yana kallonta yace Ikon Allah ahaka har Aka dawo break yan Class ganin zee na kuka ismail kuma na tsaye aka cika se ihu akeyi wai *Xeexee is In Love Lolz....*
"ismail ne ya hada Rai yace bafa haka bane ba wanda yasan abun dake faruwa kan kace meye har Romours Ya kai staff room haka aka kirasu staff room aka zanesu wai tun basu tafasaba zasu Kone,
Xee tayi kuka kamar ranta zai fita Duk tabi ta Kosa Ai closing taje ta fadawa mum dinta after sun dawo class ne, English teacher din daya basu assignment yace yaga hand writing iri daya ya bada names din aje a kirasu, suwa zasu gani Again *xee ce da ismail* nan dai aka kara tabbatar da soyayya Sukeyi alhalin karyane....
Ismail yaji duk school din gaba daya ya tsana balle kuma Ita Zee, tana ganin kamar dan dad dinta bayanan ne Ake mata haka anya ma sunsan waye ita da zasu dinga bata wahala,
after sun dawo class ne all eyes on them Ismail yake bata hakuri dukda dukansu sunsan kwata kwata ba haka zancen yakeba, tace bakomai karya damu... Haka dai suka Wuni a class dukansu basa wani Jin dadi
Anayin closing Abba brother dinta Yazo wajenta yaga her eyes looked Red alamun tayi kuka sosai yake tambayanta meke faruwa tace muje gida kawai bro, suna nufuwa bakin gate suka hango driver Dinsu sukaje suka Shiga shima yana son tambayar meya faru amma yana tsoro sbd yasan ba mai magana takeyiba.....
"Abba ne yace baka lura da xeexee bane, Se a time din yace meya Faru, nan ta kara fashewa da Kuka take bashi labarin Komai, ya bata hakuri Tace ai ba komai Allah yasan komai to ma in soyayya mukeyi ina ruwansu Damu tai kwafa, shidai driver se bata hakuri yakeyi har suka iso gida....suna shiga gida ta kwallawa Mummy kira mummmmyyyyyyyyyyyyyyyy,
mummy naji tasan ba lafiya an tabo *xeeynta* dan haka ta fito da sauri dan ganin me ya faru dan tasan kiran nan ba haka kawai bane..........!
*Ummiey xeee ce*
[11/7, 6:55 AM] Ummiey Xeey Abakson💋: *_ ∆°°••~❣_💞••💙💓❤💛
*A DALILIN MATAR*
*UBA*
*_ ∆°°••~~❣_💞••💙💓❤💛
```STORY & ✍🏼WRITTEN BY```
*Ummiey_Xeey Abakson*💋
*♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*
[ɦօʍɛ օʄ քɛaċɛ, ɦօռօʊʀ aռɖ sʊքɛʀ աʀɨtɛʀ's]
*OCTOBER 2017*
_SHORT STORY_
```SADAUKARWA GA____```
*MARIAM TIJJANI ADAM*😍
👂🏻 *NASIHA TO ME AND YOU*
_Yan Uwa mudai kara jin tsoron Allah, Musan abun da mukeyi tun kan lokaci ya kure mana, wai yau hartakai ta kawo Saboda Novel yaran mutane suna lalace, subhanallah, ke marubuciyar batsa bazakiji tsoron Allah ba ki dena, mezakicewa Allah idan kina cikin rubutawa Allah ya dauka ranki, Sit down and think yar'uwa....Ke kuma reader ko kunya bakyaji ki wasting time dinki kina Karanta abun da ba temakanki zaiyiba sedai ya saki cikin wani halin da ke kadai zakiji...haba Yar Uwa......Wallahi it's not too late to repent kowa ya gyara halinshi...Allah yasa mu dace_ ~Atakaice dai kenan~
*Mudai yan ♻Exclusive mun hana rubuta batsa. Kuma duk wacce ta turo mana Book din batsa cikin group din mu....zamu cireta mubarta da Allah.... Thanks All*
📄 *PAGE 7____8*
A bakin Kofa Taci karo da Su Xeey, xee na ganinta ta kara fashewa da Kuka Tace mummy kinga kinga....... Bata sama daman Yin maganar Ba Saboda Kuka Ya riga yaci karfinta, Shikam Abba Yayi ciki dan yaga abun yayan Tashi Azimun,
"mummy ce ta riko hannunta Tace Let go in inji me akai Miki, suka Shiga dakin sannan Ta dago fuskar yarta Ta share mata hawayen dake Zuba a fuskarta ta dai lallasheta tai Shuru kannan Ta Ke tambayanta meke Faruwa,
___Nan Xeey taba hajiyarta labarin Komai From A To Z bata boye mata komai ba tun daga Kan Dukan da akai musu wai tun basu tafasaba zasu kone suna soyayya Har na Hand writing din da aka Gani iri Daya, Itadai Hajiyarsu bata hakuri tayi dan tasan Halin yarta Sarai bata san Komai kan soyayya ba kawai dai anci zalun sune, but kan Batun assignment Tasan sunyi daidai amma ya zatai? Ita ta jama kanta,
hajiya hakuri ta bata ta kwantar mata da hankali, tace Dad dinsu na dawowa Zai cireta daga school Din....
Xee Ce ta shiga wanka bayan ta fito ta shirya tsab cikin Wani riga da siket yar kanti yai mata kyau sosai sannan ta dakko abincinta Taci after ta gamane taji kawai tana missing Dad dinta dan haka ta dakko phone ta fara dialing Numbern Dad dinta, Ringing Daya ya dauka, Suka fara magana kamar Haka
Sweet dad Good afternoon,
Yace afternoon how ar you my love
"tace I'm fine am just missing you dad,
nan dai suketa hira kusan 30mins kudin wayan ya kare ya Sake Kira mum bata ce mata Komai ba dan tasan Idan suna waya da dad se sukai 1hr dan Shi indai kan yaranshine zai iya spending more than Hour suna waya,
Hajiya sa'adatu ne Taga abu yaki karewa tun bata damuba harta damu Tai tsaki tace wai kai har yanzu da yarinya kake waya haka, Nifa banaso, Ko sauraronta beyiba seda ya gama waya Yace Hajiyata ta Kaina,
Hajiya sa'adatu ta wani dan bata Rai dan Ita kwata kwata Bataso Mijinsu Na yawan Kula yaranshi haka, Dan gani take tamkar zama da ita kawai yakeyi amma yafison yaranshi da uwar yayanshi,
"ALHAJI Abdullahi yace yarkicefa nake waya
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 1 Chapter of 14