Amarya hasana tagama botsare warta aka mikata dakin miji saboda kememe tace batason Bassam,( Nikuwa nace ai kunfi kusa dama kun sabah )
Ogan dama kullum wan nan rana yake tsumayin tazo kuma gashi Allah yakawo tah, kaf fushin sa seda yafanshe shi a daren farkon su don bedaga kafa bah lamarin nashi, duk wani buri daya ci kan mimi ranar seda yasauke shi kan hasana, kulawa ce yake bata ta mussam man ita kuwa tsiya kala kala bawadda batayi yay ta biye mata yana lallaba ta dare nayi kuwa zece besan zance bah π
duk masifar ta dole tahakura ta kyaleshi dahaka aka kashe bakin tsanya dai ta saduda.
Sosai safiyya tayiwa meenal nasiha akan tayafewa mahifin ta abinda ya aikata mata ta nuna mata shi dan adam ajizine, ko Allah ana masa laifi ya yafe hakan yasa zuciyan ta karaya don kusan zuwanshi nawa bawanda ke sauraren sah har kuka yakeyi dakyar da lallaba dai meenal take iya gaisheda mahaifin nata shima seda yasaka baki daddy tukunna yanzu har gaisawa sukeyi a waya, kuma shida mahaifiyar zara sun sasanta kansu yanzu imam suna zaune lpy zaran kuwa an keta hazo anacan sudan ana karatu ( Niko nace aure bayanzu bah kenan π€)
Inty kuwa tayi auren ta abinta har matar sameer takuma haihuwa ta santalo diyar ta mace me sunan mimi wato safiyya don acewar su kam bazasu mance da mimi bah alherice a garesu ko ince aminin sa, mujaheed ba karamin farin ciki yay dahakan bah don kuwa itama da mimi suke kiranta, kowama farin ciki yake dahakan dayin alfahari.
Muhammad yazama cikakken lecturer shida mujaheed yanzu kudi sun zauna musu da kwanciyar hankali.
Me karatu lamarin auntie se du ah ei, don yanzu tana can gidan kula da marasa lpy irinta zaman gida ya gagara dole, da alamu samun sauki bayanzu bah kenan, Allah yarufa asiri, nana kullum ta dukufa ba dare ba rana tanawa mahaifiyar ta addu ah kan samun lpy
( To Allah ya amsa.)
ALHAMDULILLAH
Me karatu nan nakawo karshen littafina mesuna * Rabon kwado* masoyan book dina ina mika godiya ta agare ku da fatan alheri.
Ya Allah ka kara mana tsoronka acikin zukatanmu, ka yafe mana kura kuranmu
Banyi littafina don komai bah se don nafadakar da mutane nakuma nisha dantar dasu.
GARGADI!!
Banyar da wani ya juyamin book dina a yadda nayishi bah, pls π a kiyaye.
TAKU A KULLUM NANA BMB
4 comment
08147110349
Bissalam.
[8/31, 3:39 PM] Nana BMB: β£ RABON KWADO....!!
BOOK 3
NA NANA BMB
GARKUWA WRITTER'S ASSOCIATION
{ Marubuta masu garkuwa da alkalami domin fadakar da al'ummah }
page 49 - 50
murmushi muhammad yay dasuka sauko yaga yadda usain ya dora kanshi akan cinyar ummi hassan kuwa yanata zuba surutu, nabiha auntie safiyya ta dauka ta zauna gefen ummin tana murmushi tace "My DOTA kuma ko azo a gaishe ni koh! cikin azama usain yamike da mamaki suka sau baki suna kallon ta daddy yana zaune yana kada kafafun sa yarike haba kawai yana kallon ikon Allah,
Kasa rike dariyar sa muhammad yay yasoma cewa." Sunana hassan shikuwa usain ammafah muna sauka a motar nan zamu sake hade muku" muhammad yana irin maganar da hassan yay masu a mota ne ranar dasuka zoh, shima yau ya rama ga mamma dinsu ta bace musu,
Gurin daddy hassan yaje yarike masa hannu yana cewa "pls daddy wacece mamma dinmu acikin su?" kwace hannun sa daddy yayi yana me cewa." Kai amma kuwa twins kunji kunya, dama gaba da gaban ta, kunata tutiyar mutane basa iya ganeku to gashi kunyi abin kunya kuma yau kun gagara gane mahaifiyar ku" tura baki hassan yay gaba yaje gurin safiyyan yasoma mika fuska shi alan dole kanshin turaren ta yakeson shaka, yadda yake mika mata fuska ne yasata sakin dariya tana nunashi,
Wani tsalle yasaki harda murna" Yeeeeh!wlh wan nan ce ga mamma din mu nan ashe wlh kece"
Mikewa ummi tayi cikin shan mur, tarike masa kunne tana cewa." itace mamanku nikuma wacece? ina sauraren ka nikuma wacece?"
Cikin yake da fuska hassan yace." ummin mu ce ke mana" ayadda yafadi maganar yasa kowa yin dariya sunata nishadin su nana harta dan saki jikinta taware meenal takawo mata tea da abinci taci ba laifi kuma.
Anayin sallan magrib aka rugun duma kuma akayi gidan su yousep kai amarya meenal tayi faman duniya da muhammad akan yabarta suje su dawo amma fir yaki bari yace babu inda zataje,( To lamarin dai na muhammad harda kishi mah π
).
Sosai taci kukan ta ta koshi kuwa don taso zuwa, sam nadiya itama bataji dadiba da ba ah taho da meenal din bah, ansar mutumci mom tamusu an karramasu sosai don 'yan uwan mom basuda matsala suma, shikuwa ogah! ango fara ar fuskar sa kamar tagaske cikin ladabi suka gaisa da kowa yafice yabar musu gidan, part dinsa aka kai amarya domin acan ne yayiwa amaryar tasa masauki a cewar sa shi baze bar gidan suba saboda yayi wani auren ala kakae ππ, Se wajan 9 suka tafi akabar amarya ita kadai a dakin ta,
Har suka dawo meenal bata dena kuka bah twins har sunyi rarrashin sun gaji dakyar ummi ta rarrashe ta tabata abin ci taci takoshi 'yar gatan ummin( dama niceπ) to daga karshe kuma duk wan nan rimi rimi din da rigima aka kareshi saboda ta tubure bazata bi ya muhammad din nata bah anan zata kwana, seda daddy yay mata jan ido tukunna tamike simi simi tabishi tana kuka,
Sam taki yarda ya rabeta yana zuwa kusa da ita zata kuma saka masa kuka saboda haushin sa takeji yaki barin ta taje taga kawallin tah,
Luff muhammad yay akan bed yana tunanin yadda ze bullowa wan nan 'yar rigimar saboda baze iya bacci haka bah magana ta domin Allah seya ragema kansa zafi, bayyada za ayi ta tafi bedroom din ta saboda a hannun sa ya kawota nashi bedroom din ya ajiye yasama kofa key ya cireshi, tana tura baki haka ta shiga bathroom tayi wanka tafito abinta sedai kuma me, tana isa gun wardrob din tajita a kulle duka kuma babu keys din ajiki, hawayene yakara zubo mata cikin takaici taje inda yake kwance kuka nashirin kwace mata tace." Ya muhammad ina keys din wardrob din, kaya zansa ko kabarni natafi dakina"
Se a yanzun meenal ta kula da rawar sanyin da muhammad yakeyi tacikin blanket, kuri tayiwa bargon tanason kara tan tancewa abinda tagani hakane, jin tayi shirune shikuma yasashi soma jero salati da addu o ei, Ay tuni meenal taman ta dama fushi take cikin tashin hankali ta haura gadon tayaye bargon don sosai ta tsorata jin yadda muryar yayan nata takoma jiki nata bari,
" Ya muhammad meya sameka wayyo Allah nah kayimin bayani" tana maganar tana kokarin dagoshi daga kwancen tuni idanun ta suka cigaba da zub da hawaye, ganin tanason tadashi zaune, yasashi riko hanneyen ta ya tashi daga kwancen koda ya dago masauki mekyau yawa kanshi a kirjinta, matseta yay Sosai ajikinsa yanajuya kan nasa a kirjin nata saboda so yakeyi towel din ya kwance bahali yasaka hannu zata ranfo shi ππ tsorone sosai yashigi meenal ganin halin da yashiga, kuka take shirin saka masa hakan yasashi kara marai raice ce murya yace." sweetie help me pls! marana danna minshi dasauri kada na mutu yanzun nan" yana maganar yana kai hannun ta kan marar sa yana dannawa, itakuwa jin wan nan lamari ne yasata yin kwatakes π
yana janye hannunsa tayi azaman dauke nata don dama dole yamata," Ahhhhhh!"
Yadda yafurta maganar kamar irin ze sume ne yana magana dakyar "sweetie mutuwa zanyi" meenal jiki na karkar wa kuwa ta maida hannun ta gurin saboda taga yayan nata dagaske kam ze iya mutuwa yanda yakeyi, hankalin ta yatashi kam, sam batasan ma ya zame mata towel din nataba hakuri kawai take bashi tana ambaliyan hawaye tana cewa." Karufamin asiri ya muhammad bazaka mutu bah" seda taji yasoma lashe mata kirji tamkar tsohon maye tukunna hankalin ta yadawo ga towel dinta wanda a yanzun ko kadan babushi a jikin natama, mikewa tayi azamar yi hakan yasa muhammad kara riketa cikin rikitaccen voice dinsa yace ina zakije?"
Cikin muryan kuka tace " Kaya zansaka"
"No need"
Shine kawai abinda yace mata daga haka ya dagata yajuyata ta koma kan bed din ya kwantar da ita yamata rumfa, zuwa lokacin zuciyan meenal ta tsanan ta bugawa, yau kam ankama aku me surutu π
light din gefen bed dinsu dake kunne yakai hannu yakashe, meenal kam da free take yau datayi bayani nutsuwa kawai yakeso yasamawa kansa, seda yarage ma kansa zafi tukunna yakyaleta cikin 'yan mintuna baccin wahala ya dauketa,
Kwana biyu abinda yake faruwa kenan tsakanin sa da amaryar tasa har tayi wankan tsarki besani bah ko sallah zatayi seta sakama kofan ta key don ayanzun kam sosai ta firgita da lamarin yayan nata,
Bayan sallan ishah yadawo daga gidan safiyya, harze wuce dakinshi yafasa yatafi dakin meenal sedai kuma me? tunda ya isa bakin kofan yake jiyo muryan ta tana karatun Alkur'ani, mamaki ne yakama shi yarinyar nan kodai tayi wankan tsarki ne be saniba, wata zuciyar tace masa ko kuma daka take zubo kira'ar tata bah, ahankali ya murda handle din kofan yatura kofan yajishi gam a rufe, hakanne yasashi murmushi yasaki handle yakoma daki sam meenal bata ankara bah saboda hankalin ta yana kan kara tunta,
Cikin nishadi muhammad yay wanka yafito ita kawai ke masa yawo a kwakwal wa yana lumshe ido, turaruka kala kala yaringa fesawa seda yagama kal kalarsa tukunna yakirata awaya, tana dagawa yace." Kisameni a daki" yakashe wayan sa, ita kuwa jiki a sanyaye ta mike don tasan kullum idan tashiga wan nan dakin bata fitowa salin alin, tafiya take kamar bata soh harta isa dakin nasa da sallamar ta tashiga, wani ni'im taccen kamshi da daki hancin ta har tana lumshe ido, haryanzu yana zaune gaban mirror dinshi, yace kawo min fresh milk a fridge ki hada mun da fruits"
Bata kawo komai bah taje ta yan yanka masa fruits din cikin bowl ta hado mada da fresh milk din, koda ta dawo tasame shi a zaune kan bed ya harde kafa, hakanne yasata kai masa candin ta aje tray din a gaban shi juyawa take shirin yi ya jawo hannunta yace." zauna mana, kinci abinci?" kanta a sunkuye ta daga masa kai alamun eh,kamar mejin tsoro tazauna daga gefe yanaci yana bata itama har suka cinye, ya bata fresh milk din cikin ta yay dadum, kana yamike kuma yana me cewa " Dauko min Alkur'ani nayi karatu kafinna kwanta," yaro yaro ne sam meenal ta manta da batun boyewar da takeyi tasauka a kan bed din taje ma ajiyar Alkur'anan ta dauko masa, wani killer smile muhammad yasaki, tana kawo masa ya ansa ya shimfida sallayya ya ajeshi ya zura jallabiyya yace." Kinada alwala ay koh" idanu meenal ta fiddo waje tarasa abin cewa mah,
" Banason shashanci canai kina da alwala"
Turo baki tafara tana girgiza masa kai alamun a ah,dariyar dake cinsa yarike yace." To wuce kiyo alwala kizo muyi sallah"
Inda inda meenal tafara masa tana wani kif kif da idanu, saura kiris dariyar sa ta kwace ya daure kawai ya kama hannun nata suka shiga bathroom din, nan ma tsaya wa tayi tana kallon shi kamar zatayi kuka, seda yagyara tsaiwar sa tukunnah yace." Wai bakiyi wankan tsarki bane har yanzu?" tunkan yakarasa maganar take daga masa kai, hararar ta yayi yace." To why bakida tsarki kuma zaki dauki alkur'ani me tsarki? shiru tayi don yanzu kam batada abin cewa, murmushi yayi yace "kigodewa Allah meenal bana kasar nan kika fara menstruation, shiyasa bansan time din farawar ki ba da gamawarki in banda haka mezaki layen cemin ajikin naki, just one minute nabaki kiyi alwala kifito" kofan yasaki ya juya jiki babu kwari tayi alwalar tafito sukayi sallah raka'ah biyu yanata zuba masu addu ah hakanne yasa jikin meenal karayin sanyi, yarigada yasan matar tashi tanada iliminta shiyasa betsaya mata wasu tamba yoyi bah, yafara karatun Alkur'anin nasa tana binshi gwanin ban sha awa har suka sallame yamaida Alkur' anin ma ajiyar shi ya cire jallabiyyan nasa yana kallon ta haryanzu tana nan kan sallayan tayi lakwai, kamar wata marai niya π
kan bed din yazauna cikin shan mur yace.
" Zonan"
Kara tsurewa tayi idonta taf da kwallah tasoma yarfe hannu tana shirin fashewa da kuka," Naroke kah kayi hakuri ya muhammad don Allah" tayi maganar hawaye na gangarowa daga idanun ta, dariya ce ta kwace masa ya mike yayo inda take cikin azama kuwa ta mike tasoma ja baya yana binta yana mata wani irin rikitaccen kallo harseda suka dangane da jikin bango,ya hade jikinshi da nata yana me cewa "laifin me kikai dazaki bani hakuri?" sam kasa magana meenal tayi saboda yakashe mata jiki sosai,don yana maganar yana murza mata mazaunan ta son ranshi, ganin yasoma cin galaba akan tane yasashi soma goga mata kansa cikin salo akan boobs dinta, harseda yaga tsaiwa nashirin gagarar ta ya dauketa ya aza bisa kan bed din cikin salonsa ya rabata da komi najikinta su hajiya meenal tayi luf tana enjoying abinda yake mata don duk tsoron dake zuciyan ta behanata jin azababben feeling bah, sanda salo ya sauya kuma idanu suka raina fata yana karonto addu an saduwa da iyali yana riding dinta iya karfinta take tureshi sedai ta makaro duka ya sauke mata nauyin shi dakyar take fidda numfashi da wuya da azaba haka yasamawa kansa hanya,
Seda dare yaraba tukunnah muhammad yasamu kanshi lokacin ko motsi bata iyayi na kirki babu irin kalan addu an da beyi mata bah na kirki, kamar kwai yake riri tata rigima sabuwa kuwa ta tashi ko kadan taki yadda yamata wanka ko tabata taki bari yayi dole yahakura ya kyaleta saboda kukan da takeyi har zuciyan shi yake jinshi, kuma dole seya temaka mata yadda take dai yanzu, fita yay kawai yakyaleta daga bathroom din, zanin gadon ya canza a kan bed din ya kwanta yana me tsumayin fitowan ta tausayin ta gaba daya yagama kamashi don haryanzu kukan take a bathroom din shikan shi yasan bemata da sauki bah wan nan lamarin ga karan cin shekarun tah gajiya yayi da jiran nata yamike ze koma gurin nata yaga ta bude kofan tafito, ko magana batason yamata kanta ma ta janye gefe seda tagama tsane ruwan jikin ta ta hau kan bed din da dan guntun towel din nata ta kwanta idonta dukya kumbure tanata hawaye, bekoma kan bed dinba saboda yasan yana hawa zata mike seda yatabbatar da bacci ya dauketa yaje yakwanta a hankali yasata a jikinshi ya rufesu.
To amaryar muhammad asuba tagari π yau dai kam an tantance aya da tsakuwa!
TAKU A KULLUM NANA BMB
08147110349
TSOKACI!!
Daga sabon book dina mesuna.
JARABTAR MU
Love story
Hannu yasa yakama kuma tunta gami da sakar mata murmushin dayake tafiya da zuciyan ta aduk sanda yayi shi,cikin sanya yay yar muryar sa yace." my beautiful wife ya kike?" kasa jurema kallon sa tayi ta lumshe idanun ta, seda yakare mata kallo tukunna ya hura mata iska a face din tata bashiri tabude idonta, murmushin kawai yayi yakoma kan kujera yazauna gami da gyaran murya yace." mufeeda ina mummy? kafin tayi magana sukaji saukowan ta daga sama yakuwa zuba mata idanu harta zauna shikuma yasauka kasa yazauna yana me gaisheta, sedai ko inda yake bata kalla bah don dama tuni annurin fuskarta yadauke na ganin shi datayi, ita da mufeeda TV kawai suka zubawa ido duk da ita rabin hankalin ta nakanshi tana satar kallon shi, seda ya sauke ajiyan zuciya yace." mummy kinga JARAFTAR MU! mu kuma" muryanshi sosai ta canza kamar zeyi kuka yacigaba dacewa" Heedaya ta haifamin 'yan uku yau"
Suduka cikin firgici suke kallon sa, tsam mufeeda ta mike tazo ta tsugunna gefensa tace." Ya adnan kasan abinda kake cewa kuwa? kuka mummy tafara tana cewa." Allah ya isanmu Adnan shikenan ka gurbata mana zuri armu ka lalata mana suna, 'ya'yan zina a cikin family din mu! INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI UN! shikawai take nana tawa, " Kacuci rayuwarka Adnan da tuni matarka mufeeda keda wan nan yaran! tahanyar zina zaka fara tara naka iyalin wan nan waca irin kaddarar rayuwace?.....
LITTAFIN JARABTAR MU! NA KUDINE ZEZO MUKU A FARASHI ME SAUKIπ
ALLAH KASA MU DACE DUNIYA DA LAHIRA!
[8/31, 3:39 PM] Nana BMB: β£ RABON KWADO....!!
BOOK 3
NA NANA BMB
GARKUWA WRITTER'S ASSOCIATION
{ Marubuta masu garkuwa da alkalami domin fadakar da al'ummah }
page 51- 52
Da asubah muhammad yatashi ya yahada mata ruwa medan zafi yadda zai gasata sosai,sannan yazo ya dauke ta yana tabata ta farka amma setaki bude idanun ta seda tajita a ruwan zafin tukunnah ta gwalalo idanu zata kware baki kwanto da ita yay kan kirjinshi iya karfinta ta kankameshi tasa masa kuka harda magiya yakyaleta ta fita aruwan don yasa hannayen sa ya dannata dakyau kalaman dayake mata ne cikin kunnen ta yadauke mata hankali,seda ya tabbatar da ruwan yagama ratsata tukunna yasaketa yay alwala yafito yatafi masallaci don inya tsaya yimata wanka bazata bari bah ga time zata bata masa, a daddafe tafito tai sallah takoma kan bed din tanata rawar sanyi saboda jikin ta yasoma zafi sosai da alamu zazzabi ne ze kamata ta kudundune dakyau haka yadawo yasame ta hakanne yasashi dauko mata kaya yasa mata don zumbulelen hijab dinta datai sallah dashi ne a jikin ta se towel,be koma bacci bah yashiga kitchen yashirya musu abin karin kummalo, har kan bed din yaje yabata tea tasha da pain relief ta koma ta kwanci bacci me nauyi yay awon gaba da ita,
muhammad baccin da be koma ba kenan yay wanka ya shirya ya tafi gidan auntien tashi safiyya ko ince sirikar sa, 8 da dan wani abu lokacin daya shiga gidan 'yan adamawa sun gama shirun su natafiya safiyya sam fuskarta babu fara ah sabida bata kaunar rabuwa da 'yar uwarta daddy yanata lallabata don ko kadan bayason tasawa kanta damuwa, har suka tafi meenal batasan wainar da ake toya bah, gida ya rage daga twins se nabiha da safiyya se 'yan aikinsu gidan yay misu shiru da yawa duk sunajin babu dadi, daddy da muhammad kuwa hospital suka tafi gurin auntie suna zuwa suka sami asiya aminiyar ta agurinta, itama rayuwar ta abar tausayi takoma don tamkar mabaraciya haka ta dawo ashe tun tuni mijinta yasaketa, sakamakon makudan kudin data sace masa har prison seda tayi to fitowar ta kuma tanemi abokin shedin nata ta rasa yagudu da kudin iyayenta bawani karfine dasu bah saboda hakane gaba daya rayuwar ta ta lalace se kuka take ganin yadda itama rayuwar aminiyar ta ta takoma.
(Rayuwa kenan ita dama duniya haka take Allah yana arawa mutum dama ne, Allah kasa mudace duniya da lahira)
To bangaren amarya nanah kuwa da yousep tun randa aka kaita gidan yashiga dakin nata bekara lekataba ranar mah dokoki ne ya shimfida mata su, idan kadaici ya isheta ne zata je gurin mom da nadiya susha firar su duk da rashin kulatan dayake yana damunta kuma bata taba furta kowaba don bawanda yasan irin zaman dasukeyi a gidan ko magana baya mata se in a gaban mom ne.
BAYAN SATI BIYU
Komai yanzu ya lafa na hidimar biki kowa hutunsa yake abinsa,
Gidan muhammad
Yana zaune a parlour meenal tana kan cinyar sa a kwance sunata fira yana wasa da suman kanta suna kallo a TV, abinda tagani ne yasata yin dariya tace." Ya muhammad abin mamaki duk girman mutum fah sekaga yana yiwa matar sa kuka,
Murmushi muhammad yay don yasan inda zancen nata ya dosa shi takeson tsokana,yace." Eh hakane amma kuma suma matan fah abinda sukeyi fah ai yama wuce misali nidin nan shedane don anyimin basau daya bah ma kuwa, wata zata fara Ahhhhhh! washhhhhhh! ya muhammad ka kashe ni wlh wayyo daddy zan..... Baki meenal ta tsoshe masa tana dariya sosai yadda yake kwatan tawa abin dariya ga kunyar data isheta, tura baki gaba tayi tace." To ni daga nafadi gaskiya ay dai naga bani kadai nakeyi bah"
muhammad yana dariya yace. "Bawani nan kada ayimin sharri"
Kada idanu tayi itama zata soma kwatan ta abinda yakeyi to amma yadda ya kafeta da idanu ne yasa ta kasawa tanajin kunya tamike tashige bedroom da gudu tana dariya,Shima kuma hakan yana dariyar ya kashe kayan kallon yaname cewa." Yarinya kinjawa kanki tunda kika tsokane ni zakiyi bayani yau" seda yagama kashe kayan kallon yabita dakin.
BAUCHI
Mimi yanzu tasaki jikinta da mujaheed sosai suke cakal kalar amarcin su tawani murje tasoba kiba kamar ba itaba don kulawa sosai mujaheed kebawa amaryar tasa haka mom take kulawa da ita basada wata matsala suna zaune lpy abinsu gwannin ban sha'awa.
Gidan daddy mah yanzu yakara kwantarwa da safiyya hankali life suke cike da farin ciki su muhammad kullum da daddare se sunshiga gidan ansha fira hakan kuwa bakaramin faranta mata yakebah, sedai karkashin zuciyanta imam kullum take tunani shin koyana wani hali yanzu.
auntie kuwa har yanzu tana asibiti suna zuwa akai akai suna dubata nana kuwa duk randa taje gun mahaifiyar tata tana kuka take komawa gida don lamarin ta se du ah ei kam, gidan tama daddy gaba daya ya sallami 'yan aikin cikinsa se gate man kawai yanzu ke kula da gidan,(
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 26 Chapter of 27