Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
itama tace." bawani nan kada kayiwa 'yata sharri" " Mamma Allah munyi enjoying 1 day din nan sosai damukayi shi da sister dimu rana ta jiya dai zamu dauketa kamar wata kyautace me girma da Allah yabamu mun kara fahim tar juna sosai mamma dama kullum kinsan wan nan ranar muke fatan tazo kuma gashi Allah yakawo ta sedai mugode masa kawai" cikin jin dadi ummi tace "sosai kuwa Allah shine abin godiya a koda yaushe ina fata kuma yakara hada kan 'ya'yana ya tsaremun su da tsarewar sa kutaya kuma yayar ku da yayan ku addu ah Allah yasanya Albarka a rayuwar auren su" Suduka sukace ameen, banda ita meenal data kunshe kanta cikin hijab saboda kunyar data kamata wai itace matar ya muhammad, haka kawai mardy ta fado mata arai hakanne yasata dagowa a firgice tana kallonsa hakan datayi kuwa seda kowa yayi dariya, ita kuna basusan meya sakata hakan bah,😂 " Am mamma kunsami daddy ne a gidan yadawo daga hospital din?" suduka se suka zubawa muhammad din idanu," Eh yana nan bejuma da dawowa da nana bama suna sama don yau za ah kaita nata gidan itama" mikewa yay yace to bari na samesu" yana cikin hawa kan steps yaji an riko masa hannu yajiyo yaga meenal idon ta tafda kwallah tace." Ya muhammad waye bashida lpy?! sam yamanta ma da su meenal basusan meke faruwa bah kara rike hannun nata yayi suka hau saman. twins ne suma suke tambayar ummi waye bashi da lpy, tashaida musu ai matar daddyn suce ba lpy, Tabe baki hassan yay yace wai auntie ce ba lpy? ummi ta daga masa kai, dariya ce ta subuce mishi yace anfara girbar abinda aka shuka kenan!" duka auntie takai masa ya goce tana cewa." Kafa kiyayeni" Koda suka shiga inda su daddyn suke meenal kuka tasaki ganin yadda nana takoma kojal kojal da ita, tana kuka taje ta rumgume ta tana salati" Yaya menene yasame ki haka ashe kece bakida lpy, menene yasameki?" dagota nana tayi cikin zubar hawaye tace meenal auntie ta haukace! sam yanzu na tsani rayuwata tayimin bakin tabon dabaze taba gogewa bah sam banyi dacen mahaifiya bah meenal don Allah idan nayi miki wani abu kiyafemin don Allah saboda banason ma zama aduniyar nan gara na mutu!" cikin tashin hankali meenal tariketa tana cewa." Bangane bah wace auntien kike nufi wai?" " Auntie mahaifiyata meenal, tana can a hospital harseda aka daureta sabida hauka" Cikin kuka meenal taringa mai maita INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI UN!" sosai abin ya girgiza ta kara rumgume ta tayi tace Allah yabata lpy yaya zataji sauki insha Allah kuma ni ban rikeki a zuciya taba ke yaya tace kinada damar dazaki hukun tani idan nayi ba dai dai bah,kiyi hakuri kinji kidena anbaton mutuwa se lokaci yayi auntie zata sami sauki" daddy nazaune sosai suka bashi tausayi haka muhammad, auntie safiyya ce tace." Meenal jeki hado mata tea tasha don nasan cikin ta babu komai koshi a samu tasha azo a shiryata kada lokaci yakure" " Ay safiyya kece zaki kaita dakinta don haka kema shirya wa zakiyi kada zafin yamata yawa" Sam meenal bata kula da wata auntie safiyya bah se yanzun shikuwa muhammad tun shigowan sa yaganta yasan sunyi gwari, mikewa meenal tayi saboda mamaki tace mamma! wai dama bake bace a parlour? ummi ce!" yanzu muketa hira da ita ba keba! murmushi tayi tace." To laifine don kunyi hira da ita?" jiki a sanyaye meenal tace a ah, mamaki gaba daya ya dabai bayeta,daddy ne ya kalleta yace." meenal kina nufin har twins basu gane ummin bah?" dariya muhammad yay yace." Wlh daddy bawanda yagane ta sun dage sunata zuba mata shagaba" Dariya sosai daddy yayi yace." Kai ammad dai safiyya 'ya'yanki sunji kunya wlh" murmushi takuma yi tace." Eh to mudin aka gaya muku na wasane" yadda tayi magar harda juya idanu tabasu dariya daddy yace." Inafa na wasa tunda har twins dina suka kasa tan tanceki," tana dariya tamike tace barima naje naga autata nayi kewan ta sosai jiya ta yini babu mamanta" Binta daddy yayi yana cewa aikuwa baza ayi babu niba bari nazo naga yadda idanun twins zasuyi" yana fita su muhammad suka rufa masa baya suna cewa suma baza ah barsu a bayaba😅😅! TAKU A KULLUM NANA BMB 08147110349 TSOKACI!! Daga sabon book dina mesuna. JARABTAR MU Hannu yasa yakama kuma tunta gami da sakar mata murmushin dayake tafiya da zuciyan ta aduk sanda yayi shi,cikin sanya yay yar muryar sa yace." my beautiful wife ya kike?" kasa jurema kallon sa tayi ta lumshe idanun ta, seda yakare mata kallo tukunna ya hura mata iska a face din tata bashiri tabude idonta, murmushin kawai yayi yakoma kan kujera yazauna gami da gyaran murya yace." mufeeda ina mummy? kafin tayi magana sukaji saukowan ta daga sama yakuwa zuba mata idanu harta zauna shikuma yasauka kasa yazauna yana me gaisheta, sedai ko inda yake bata kalla bah don dama tuni annurin fuskarta yadauke na ganin shi datayi, ita da mufeeda TV kawai suka zubawa ido duk da ita rabin hankalin ta nakanshi tana satar kallon shi, seda ya sauke ajiyan zuciya yace." mummy kinga JARAFTAR MU! mu kuma" muryanshi sosai ta canza kamar zeyi kuka yacigaba dacewa" Heedaya ta haifamin 'yan uku yau" Suduka cikin firgici suke kallon sa, tsam mufeeda ta mike tazo ta tsugunna gefensa tace." Ya adnan kasan abinda kake cewa kuwa? kuka mummy tafara tana cewa." Allah ya isanmu Adnan shikenan ka gurbata mana zuri armu ka lalata mana suna, 'ya'yan zina a cikin family din mu! INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI UN! shikawai take nana tawa, " Kacuci rayuwarka Adnan da tuni matarka mufeeda keda wan nan yaran! tahanyar zina zaka fara tara naka iyalin wan nan waca irin kaddarar rayuwace?..... LITTAFIN JARABTAR MU! NA KUDINE ZEZO MUKU A FARASHI ME SAUKI👌 ALLAH KASA MU DACE DUNIYA DA LAHIRA! [8/31, 3:39 PM] Nana BMB: ❣ RABON KWADO....!! BOOK 3 NA NANA BMB GARKUWA WRITTER'S ASSOCIATION { Marubuta masu garkuwa da alkalami domin fadakar da al'ummah } page 45 - 46 Koda mujaheed yatafi bajumawa muhammad yaraka sameer da iyalansa suka tafi suma mummy tanatayi musu godiya suduka saboda sunji dadi sosai abinda sukayi musu komai dasu akaita kujiba kujiba, zara kuwa maman ta tace tayi zamanta gurin mom kafin sugama case dinta da imam. Meenal suna zaune a parlour tunda tayi musu girgi suka zauna hira itada 'yan kanen nata sallah kawai take tadasu tunda take bata tabajin farin ciki makaman cin wan nan bah wai itace haka da kanne sun zagaye ta anata hira dukda rashin magana ta usain sakewa yayi shima abinsa anata hira yini daya wata irin shakuwa me karfi ce tashiga tsakanin su, nabiha tanata zuba musu shagwaba har suka nufi makwanci meenal tanata lallabata tayi bacci sannan ta tashi tana nata shirin baccin tana cikin zura rigar baccin tane wayan ta ta soma ruri, koda ta isa ga wayan tagame kiran nata idanunta ta rintse donji takema kamar bazata iyay masa maganaba, seda kiran yakusa tsikewa tadaga, a yadda take masa magana ne tabashi dariya duk da haka yacigaba da janta da hira, Bangaren Dr maryam kuwa 'yan hospital lamarin sedai du a ei don tunda ta tashi taketa wasu irin surutai matasa kan gado tana ambatun safiyya sokana iri iri gashi anyi faman duniya tashiga wanka takiyi har nurses aka kira sumata tanemi ma ta dakesu dole haka aka kyaleta mahaifiyar Dr tayi kuka harta gaji saboda kamai daya faru kawu musa yagaya mata harda abinda tayiwa safiyya da hukuncin da daddy ya yanke kan cewar ta rasu, abin yataba mata zuciya sosai hakanne yasata tafiya gida tabarta a nan se matar kawu musa itama jikinta yayi sanyi don tana zaune yabada labarin, nana tayi kukan itama harta siki sedai hawaye tsoron duniya yana kara kamata wai yau auntien tace takoma haka, sosai abin yake daga mata hankali ita kadaice yanzu gurinta saboda matar kawu musan ma tunda ta tafi yo girki bata dawoba shi daddy kashe wayan sa yayi donkar su kirashi yace hutawa shima zeyi abinsa ya gaji. A hankali mujaheed ya bude kofa yashiga yamaidata ya kulle kaitsaye kitchen ya wuce da ledojin hannunsa ya aje su, yana shiga bedroom yahangeta tawani cure guri daya can gefen gadon zuwa lokacin bacci yasoma figarta sam bataji shigowar saba sedai taji ya jaye bargon jikinta firgigit tamike zaune suka hada ido yana mata murmushi yabata umarnin ta tashi tayo alwala wucewa yay yafara yo alwalar don ywtsaya kallonta kam alwalan nan bazata yiwu bah bare sallah! Koda ta dauro alwala hijab tazura haryana jan kasa, koda suka idar dasallan gefenta ya juya yasoma zuba mata addu ah wanda hakanne yasa hawaye fara bulbulowa daga idanun ta don tasoma ganin take taken na mijin nata, seda yagama addu ah suka shafa tare, kana kuma yasoma zaiyano mata tsarikan shi da abinda yakeso da wanda bayaso don a fahimtar juna har yanzu dasaura a tsakaninsu, to amma sedai sannu sannu bata hana zuwa, kitchen yawuce yaje yajuyo musu lafiyayyan kaza a tray da sauran drinks daya shigo dasu yana dawowa yaganta harta koma ta kudun dune, seda ya rage kayan jikinshi tukunna yaje cak yadauko ta a bed din ya zare hajib din nata tayi saurin matse jikinta gami da rufe idonta ganin yadda bakaya a jikinsa se boxer, zaunar da ita yayi dakanshi yabata kazar tanaci eanda tsoro da fargaba sam yahanata tantance dadin kazar haka yake turo mata, seda suka gama tsaf yace to taje takai kwanukan kitchen, Nokewa tayi kamar zatayi kuka cikin tura baki tace." Nidai tsoro nakeji bazan iya zuwaba" Mujaheed yasauke ajiyan zuciya yana murmushi me sauti saboda yasan kome takeyi wa sam batason tashi yaganta ahaka ne,mikewa yay gamida kamata yace " to muje narakaki " Bayadda ta iya dole ta dauki tray din yasata a gaba yana binta a baya ahankali take tafiya dukdan kada jikinta ya motsa sedai ta makaro don tuni ta kamar masa da yawun baki, koda suka dawo wucewa yay bayi ya wanke bakinsa gamida watsa ruwa yafito daure da towel seda yagama kashe light na ko ina yadawo yafesa turare yaje yazauna gefenta tana jinshi kuwa tasake kudun dunewa kamar wata alkaki tsoron da yaga yakama ta ne dayawa yasa shi mikewa yace." So u need to sleep, bari na lullube ki se Allah yakaimu" kods mimi taji haka wani irin dadine ya cikata rufeta yay abinsa yadauki laptop dinsa yana aiki Sosai ya juma yana dannata har mimi tayi bacci kana ya kashetabya ajiye, dama dagashi se towel yahau kan bed din cikin bacci mimi tajee hannun mujaheed ko ina yana zagawa ajikinta zuciyanta yasoma wani bugu jin irin rikon daya mata dakyar take motsi ma hatta suturar tama yaraba ta dasu, To daganan kuma salo yasauya takunsa, dole mimi tana kuka ta saduda domin ganin babu sauki se gurin Allah dole tayi hakuri tabashi hakkin sa don taga al amarin mijin nata babbane, tausayin tane yakamashi hakan yasa ya kyaleta tsam ya matseta a jikinsa domin kam shifa harga Allah tsokalowa kansa yayi kamar beyi komai bama yakeji, mimi ita kadai tasan halin da take ciki ayanzun ajiyan zuciya kawai tame saukewa na kukan da tayi ga tsoron daya kara shigarta hankalinta ya tashi jin haryanzu joystick din mijin nata taki la asar 😅! tana cikin wan nan tunanin ne taji yayi sama da ita zuwa bathroom seda ya tsarkake jikinsa tukunna yahada mata ruwa me dan zafi yafito yabarta don yaga yace zemata wankan ma zasu shawota ganin yanzuma tabi ta nade jikinta, tana kuka tana wankan tana tunanin yanzun wan nan rayuwar zata cigaba dayi da mijin nata, kafin ta fito ya gyara bed din, da dan towel dinta tafito tana tafiya tana cije baki be bari tatsaya yin komaiba yakama mata hannu suka kwanta, dukda halin da take ciki kalaman mujaheed seda suka sanyaya mata zuciya irin dada dan kalaman dayake mata da addu ah. Washe gari Tunda muhammad yatashi ya kagu a shirya a tafi saboda da begen matarsa shima yay bacci jiya, su auntie safiyya sun hana kowa shiga part din amarya kowa shirinsa yake a nan gurin mummy se 11 da wani abu mujaheed yashigo bangaren nasu lokacin ma har kowa ya gama shirin sa na tafiya annurin fuskar sa kawai zaka kalla kasan yacika ango, hakanne yasa mummy binsa da wani irin kallo, sosai kunya yakamashi yana gama gaishesu ya wuce dakinsa yasami muhammad a kwance, yana ganinsa yasaki murmushi yana cewa " Ango ango kasha kamshi" Haba mujaheed yarike cikin shakiyan cinsa yace." Ah! Sosai kuwa niko nasha kamshi malam kabari kawai" Dariya muhammad yay yace." To wai wai shiru dae wai uwar kwagwa ta mutu, jarabar data taso seta kwanta, ya kanwar tawa ina fata dai lpy koh" Mujaheed yana shafa kansa yace "Amarya tana lpy smul don tama fika lpy" hararar sa kawai muhammad yay yace " wlh karya kake rainawa wasu hankali amma baniba" Yana dariya yace "wai ina sameer ne?" " Sun tafi gidansu suma ko tsayawa zasuyi jiranka" Mujaheed yace " Kawai dai guduwa yay ashe kuma koyw tsaya muyi sallama dasu mom" " Bakasan inda suke bane" muhammad yafada yana hararar sa,keya mujaheed ya soso yana murmushi yace "kuma yanzu mummy tace wai zaku wuce" " A ah zama zamuyi anan harse matarka ta haihu anyi suna zamu tafi" muhammad yana maganar yana tafiya yafice abinsa yabasa guri don yaga iskanci mujaheed ke son yimasa, shikuwa dariya harda fadawa gado, ( Nace lallai ango duniya tamaka dadi ) TAKU A KULLUM NANA BMB 08147110349 [8/31, 3:39 PM] Nana BMB: ❣ RABON KWADO....!! BOOK 3 NA NANA BMB GARKUWA WRITTER'S ASSOCIATION { Marubuta masu garkuwa da alkalami domin fadakar da al'ummah } page 53 - 54 * The end * Wajen karfe 3 general da yousep suka iso gidan, yay kiba yakara haske kamar ba training yaje bah, koda suka hada ido da mom yasan akwai matsala sosai ya tsargu abinka da mara gaskiya, nadiya ya tambaya me akaiwa mom ne tace itama bata sani bah taki fada mata meyasata fushi,kallon tuhuma yasoma yiwa nana wanda hakanne yakara sata tsurewa tanata Addu an Allah yasa kada mom tamasa maganar, koda suka gama lunch hira akasha kafin kowa ya wuce nashi tsagin, seda yousep yay wanka tukunna yashiga gurin nana tana zaune tanata latsa wayanta, " Keh! kingayawa mom wani abu akaina koh" nana a tsorace ta girgiza masa kai, shikuwa kwafa kawai yay ya juya yafita, tsorone yakara shiganta yasa bata kara fita ko ina bah tana dakinta har dare yayi lokacin kwanciyan ta yayi tashiga wanka tafito hankalin ta nakan wayanta suna chart da aminiyar ta mardiyya tana shaida mata tayi sabon saurayi har an tsaida ranar auren suma, aikuwa tayi azaman kiran meenal tashaida mata ashe ya muhammad harya kaiwa mardiyya kudi ansaka ranar aure, sam barka kuwa suna tare da muhammad din tasaka masa kuka yaci dariya sosai seda yaga lamarin nata dagaske yakira nanan a waya sukayi magana tashaida masa gaskiyan abinda ke faruwa tanata tsokanan meenal ita ko se aukin zumbu rar baki, nana bata saka kayaba ta kwanta kan bed sunata chart abinta don hiran yana mata dadi sosai, dahaka kuwa batasan a time din da bacci yay awon gaba da itaba, bata jima da baccin ba yousep yashigo dakin inbanda huci babu abinda yake na bacin rai, sedai kuma koda yashigo bedroom din nata,seya zama soko 😅 galala yatsaya kallon nana dake kwance male male abinta towel dinta duka ya tattare santala santalan laps dinta farare tass sun bayyana, mutumin dake fushi shine harda karam banin zuwa a hankali yadauke hannun ta daga kan cikinta yadauke wayanma data dafe da hannun nata, yakara warware towel din dakyau, Koda yay arba da surar nana sandarewa yay a tsaye yana kallon ta yana hadiyar wani yawo mekauri, sam besan iya adadin time din daya dauka yana kallonta bah, ita kuwa sanyin daya soma ratsata ne yasata yin juyi gamida bude idonta sukayi 4 eyes kuwa, saurin rintse idanunta tayi saboda yadda taganshi tayi saurin jan abin rufa tarufe jikinta zuciyan ta na tsananta bugawa, tana cikin wan nan halin ne taji ya fisge abin rufar, hakan yasata curewa guri daya tana shirin yin kuka. " Bazaki tashiba ina wasa dake ne" tsawar dayake matane yasata mikewa jiki na bari tana gyara towel dinta,hararan ta yake yace." Ke gidanku ba koya miki tarbiyyar kwana da kayaba" " Bansan nayi baccin bah bahaka nake kwana bah wlh" tayi maganar murya kamar zatayi kuka, Tsaki yay yasoma cewa." Saboda kincika mayya shine kika hadani da mom koh, saboda gaki mayyar maza an hanaki hakkin ki koh! Toki sani duk randa kika kuma hadani da mahaifiya tah sekinyi dana sanin sanina dakikai a rayuwar ki" Yana maganar tana matsawa tana jada baya harya cin mata jikin mirror ya hade jikin su sosai nana joystick dinsa tajee yadda takoma ne yana goga mata ita yakara daga mata hankali se hawaye shar! Hannun ta yakama yadora kan abar tasa yana cewa." Badai wan nan kike maitaba, toki kwantar da hankalin ki yau zata gusar da maitar ki" Kuka nana tafara tana cewa." Am so sorry pls wlh ni nayafe banaso kakyaleni" tana maganar tanason janye hannun ta amma yahana, koda yaji kalaman ta murmushi yayi yay wancakali da ita kan bed kamar wata littafi yafita yana cewa." Haba yarinya you will see" Tana kuka tasaka kayan baccin ta don dama tasan za ah rina haka tasan hakane ze biyo baya batada mafita, alwala tayi tazo tayi addu arta tai kwanciyar tah tana zubar hawaye dahaka bacci ya dauketa, Baccin ta yasoma dadi tajishi kuwa harya soma cire mata kaya cikin mugun firgici ta mike zaune tana kuka zata soma yimasa magiya ya buge mata bakin da hannu, zafin da ya ratsata ne yasata saka hannu biyu ta toshe bakin tana ambaliyan hawaye, Yau dai kam lamarin nana se du a ei domin yousep cikin mugunta yake romancing dinta lips dinta wani azabar zafi suke mata saboda mugun tar daya musu sam yahanata kuka don yasan abinda yake mata yabari duka gidan se sunsan abinda yake faruwa, haka boobs dinta sunyi jajir mussam man nipples dinta dasuka gama shan azaba a gurinsa koda yazo daukan hanya mah takarfi yashigeta yasoma aiki kamar tababbe, ita tunima ta dade da sumewa har yay kidan shi yay rawar shi bata kara sanin inda takeba, Se farkawa tayi taganta kwance a dakinsa kan bed ansaka mata drip, motsin datajine a gefen ta yasata juyawa taga ashe shine zaune gefen ta yana duba magun gunan da nurse tabada, koda suka hada idanu saurin ajiye wa yay yaname rike hannun ta yana zubawa Allah godiya data farka don don daren jiya kam yashiga tasku ba abinda be mataba bata farka bah, abinne yake ta dawo masa saboda wata irin nutsuwa ce yakeji wadda betabajin taba a rayuwarsa, shikuwa general tunda sukaje sallan asuba yasan dan nasa yashiga sabuwar duniya ganin irin smile din dake fuskansa abinda keda wuyan gani a gurinsa, itakuwa tana kallonshi hawaye yacigaba da fitowa a idonta, sosai yousep yaji wani irin tausayin ta yakama shi, sannu yaketa jera mata yana shafa mata hannu a hankali, ita kuwa sedai aikin binsa da idanu don takasa bude bakinta tayi magana, Suna haka mom tashigo dakin taga tafarka taji dadi sosai itama sedai taki sakin fuskane saboda yousep don so take seta nuna masa kuskuren sa, koda tayi mata sannu dakyar nana ta iya bude baki ta amsa hakan yasa tausanta kara kamata taname jin zafin yousep din, shikuwa se aikin sunne kai saboda ba gaskiya, Abinka da zuciyan masoyi sam nana bataji san yousep ya ragu a zuciyan taba sema karuwa dayayi ganin yadda yake kulawa da ita yanzun har tasami sauki, hakanne yasa mom tasoma sake masa fuska hartana masa magana, Ahaka rayuwa tacigaba da tafiya ansami cigaba sosai a zaman auren nasu yousep sosai yake mutunta matar tasa kuma duk ta sanadin kyautar budurcin da nana tai masane yasashi karramata a zuciyan sah, dukda betaba furta cewa yana sonta bah.Tafi tafi dai malam yousup wata rana zaka furta BAYAN SHEKARA UKU Gidan fulani na leka naga anata shagali birede anata kashe kala, ashe ashe wai bikin Bassam ake da hasana, yadawo daga prison, se yau Allah yay Abban su mimi yadanka masa kyautar da mimi tayi masa kafin yatafi, wato hassana, Canna hangi safiyya da ummi anata nan nan da jikoki, saboda meenal da mimi tuni sun haihu, meenal twins ta haifa kyawawa maza itama, ita kuwa mimi guda dayane ta haifo santala unta, masha Allah yaci sunan daddy wato Abubakar, kuma yanzu a halinda ake ciki mimi tana daukeda juna biyu, ( Lallai su mujaheed dai andage anatama kasa hidima 😄 ) Nana kuwa Haihuwa itama koyau ko gobe, sunata shirin nasu bikin suma na nadiya, lamuran kam se san barka, twins kannen meenal kuwa sun koma dubai can suka cigaba da karatunsu, Yadda mimi da meenal suka koma yanzun gwanin ban sha awa musamman ita mimi dake da juna biyu.

Chapter 25 of 27