fuskansa cikin pillow na kujare saboda yadda kowa reaction dinsa yabada abin dariya,
"Meenal kina nufin mimi mujaheed ya aura bakeba?" mujaheed yay tambayar cikin wani yanayi na kaguwa dasanin meke faruwa haka,
Meenal ta kawata murmushin fuskanta tace.
" Aydama da ita suke soyayya bani bace"
"What!"
Sameer yafada yaname mikewa tsaye don zuwa yanzun abin yasoma fin karfin kansa sosai ya zubawa mimi idanu haka su mom ita inty tama kasa cewa kala,harara yashiga wurgawa mujaheed yace.
"Wlh ka kiyayi haduwan mu bakin mara mutumci kabar mutane a duhu kaki gaya mana abin da yake faruwa saboda yanzu kasoma canza halayenka"
" Kaifa dadi nah dakai gajen hakuri kabari mana kahuta komai dayake faruwa yau zaka sani ay kwan tarda hankalin ka" mujaheed yace dashi gami da mikewa yaje ze anshi affan a hannun mimi yana cewa." bani baby boy dina mu gaisa tunda bansamu na halacci suna bah baby haryayi wayau" saurin rike masa hannu sameer yay yace
" kaga kuwa bazaka daukeshi bah saboda bakaje tayashi murnar zuwa duniya bah don haka fushi yake dakai harda ni ubansa ehe!"
Muhammad yana murmushi ya taso ya ture mujaheed gefe yace. "kunfi kusa nidai tunda banyi laifin komai bah abani shi mugaisa"
Mimi tana murmushi ta mika masa shi ya ansa,sosai mujaheed yake dariya ganin yadda sameer ya cukurkude fuska yarike haba yana cewa.
"Haba sameer yanzu sokake ayi mana dariya dama kasan muhammad kadan yake jira,haka zamuyi dakai?"
" Eh haka zamuyi bamu ma fara bah" cewar sameer kenan.
Gyara tsai warsa mujaheed yayi yace."To indai hakane shima muhammad yama laifi don yariga ni yin aure ma" baki sake yake kallon muhammad shima tunkan yace wani abu yatari numfashin sa
"Kasan dai halin mujaheed hadamu yakesonyi danayi dabaka ganiba"
Guntun tsaki kawai sameer yay yace."kwaji da gulmarku wlh anjima dai koma meye magani nizaku mayar dan iska, to bazan lamin taba gara nayi wankana na huta zuwa anjima nasha kallo" suduka suke dariya mujaheed yabishi a baya,
fitowansa daga wanka kenan muhammad yashigo da affan yana hannunsa yana masa wasa, shikuwa mujaheed zaunarda sameer yay yazayyane masa duka abubuwan dasuka faru,gamida auren muhammad da meenal,yasanar masa dama rainonta sukeyi ba a cikin family dinsu takeba asalin family dinta sune na adamawa, da batan meenal Allah yakawo musu mimi a matsayinta, sosai jikin sameer yay sanyi dajin wan nan labarin yace.
" Haba no wonder lokacin nurses sukace mana olcer yakamata saboda rashin abinci gaba daya wan nan raunukan nata dole muna tai musu kallon mahaukata, to kai mujaheed Allah ne fah yadubeka yakawo maka mimi cikin rayuwarka saboda yasan meenal ba rabon ka bace ay ita zuwanta rahama ne a gareka,sekayita mika godiyar ka ga Allah dayin Alfahari da ita"
Caraf muhammad yace, yafayi hakan! ay wan nan bashida kirki dakake ganinsa tunda yasan kowa cece ita yake shuka mata rashin mutumci iri iri! ingaya maka,kuma dan iskan randa aka daura auren nan seda yanuna wa 'yar mutane tashin ta ido a garden,mutumin nan bashi yashigo dakiba sewajan 12 dukya bi ya.... Dukan da mujaheed yakai masane yasashi yin shiru yana hararar sa,
Cikin dariya mujaheed yace "wan nan abu ya tsone maka ido muhammad ina ruwan kane tunda aka rigada aka daura auren nan badole nayi hakuri nadau kaddaraba"
Da hannu biyu sameer yarike baki yana kallon muna finci irinna mujahhed, seda yakare zancensa yace."Gaskiya mujaheed kama raina mata hankali Allah sarki wlh harta bani tausayi"
"Kai dai bari! sameer yarin yar ga hakuri shiru shiru da ita Allah ya hadata da rigimam men miji"
Sameer yaceda muhammad. "Barshi zamuyi maganin shi ay mune dai dai dashi"
Dariya harda tin tsirawa mujaheed yakeyi yace." Aikin gama yagama sameer tunda aka riga aka daura aure se yadda nayi da amaryata ehe!"
To mimi ma dai duka abinda yafaru tagayawa su mom harda batun auren meenal da muhammad,ita kuma a time din ta tafi kiran auntie domin su gaisa dasu mom din, sunyi mamakin wa nan lamarin sosai da sosai,
Koda meenal tashiga bedroom din na aunty tasameta fitowanta kenan daga wanka tashaida mata abinda yakawota,
Kallonta auntien kawai takeyi tana tsane jikinta da towel sosai take mamakin sauyawar meenal a gareta sam bata ta ita yanzu sabgarta kawai takeyi,
Cikin isasshiyar muryarta tace.
"Meenal saboda yanzu kinji bani bace mahaifiyarki nida banza yanzu duk daya a gurin ki koh! babu abinda yadame ki dani,yanzu ummi itace babarki bani bah"
Tuni hawaye yasoma bin fuskar meenal kanta a sunkuye seda takare maganar ta tace.
" Auntie harna mutu bazan dena ganin ki matsayin uwa bah saboda koba komai baki taba goran tamin akan iyaye bah a haka kike zaune dani sam nadena ganin laifinki a yanzu yadda kike nunawa yaya kauna, nafi tunanin Daddy yay miki tilas ne akan rikona kuma kinyi kokari zanyi alfahari dake kuma akoda yaushe abu daya na rasa a rayuwata shine soyayyar mahaifiya! sam bansan wan nan ba seda Allah yakaini adamawa,soyayyar da ummi kemin ce ta hanani dawowa gidan nan sekuma Allah yazo yay ikonsa gaskiya ta bayyana, nadena ganin laifinki yanzu auntie ina matukar tausayin rayuwata a yanzu dukda zafin be hade min bah lokaci daya, Alokacin da nasan wacece ni Allah yasa ina cikin dangina koyaunzu Alhmdlh, da hakanma auntie kada kiyi tunanin zan rikeki a zuci ko kadan"
Tana kaiwa karshen zancenta tafice tabata guri taname zubar hawaye,kalamanta sun shigi Dr sosai to amma zuciyanta sam taki karaya dama a sama take tun jiya take sababin masifa Daddy ya tsallake komai yatafi dubai yace abu na gaggawa ze kaishi seyau ze dawo komai yasakar mata a hannunta ita ke kujuba kujuba....
TAKU A KULLUM NANA BMB
08147110349
[8/31, 3:39 PM] Nana BMB: ❣ RABON KWADO....!!
BOOK 3
NA NANA BMB
GARKUWA WRITTER'S ASSOCIATION
{ Marubuta masu garkuwa da alkalami domin fadakar da al'ummah }
page 35 - 36
Da gudu tawuce su tahaura sama har cikin bedroom dinsu, cikin tashin hankali take bincike kayanta har ta dauko takaddar auren nasu, jikinta har karkarwa yakeyi tabude tasoma karan tawa tana gamawa ta silale akasa tana dafe kanta sam tarasa wani irin yanayi take ciki,
Nana da mimi suna ta faman cire kayan adon da akayi musu duka suka tsaya suna kallon ta,
" Tayaya! how! yaza ayi ya muhammad yazama mijina? sam bazan iya haka bah, wayyo Allah nah! wanda nadauka yaya na shine za ah cemin mijina, taya zan iya rayuwar aure dashi?" dafe zuciyanta tayi saboda yadda take bugawa,
mimi dariya harda fadawa kan bed,
Karfin halin mikewa tayi ta isa gurin da nana take tsaye cikin firgici ta cakume tah hannu na ta bari tace." Yaya! kada kicemin dagaske ne don Allah kurafamin asiri, nashiga ukuna! taya ya muhammad ze zama mijina? wlh bazan iyaba sam bakuyimin adalci bah"
Nana ganin yadda meenal ta firgice dayawane yasata danne tata dariyar tace.
" Meenal nimafa nashiga rudani gaskiya,dakyar ne in hakan dagas kene maza kije ki gaya masa abin da yake faruwa suna garden, koda bakinsa ya gaya miki?"
Saurin girgiza mata kai meenal tayi alamun a ah,
"To maza kije kisamesa mana, yaudai komai yazo karshe a wuce gurin gara kidena tan tama koh gara dai kiga mijin nan naki yau, koba hakaba?"
Kamar sauna meenal take daga mata kai,seyanzun take danjin sanyi a zuciyan ta.
Sakin nana tayi jiki a sake taje ta bude window dakin sam barka kuwa ta hango shi shida su mujaheed a garden sunata arere warsu, kafa menaci ban baka bah, tayi waje da gudu don sam takasa yarda da abinda ke faruwa gara taji daga bakinsa,
Koda fitar ta nana tasoma dariya harda rike ciki da hawaye tana cewa mimi " Yau mutuniyar drama tazo karshe zamuga a yanayin dazata dawo mana kuma 😅"
Zuwa lokacin mimi murmushi tayi saboda moment dinsu daya dawo mata itada gogan nata mujaheed.
Muhammad yana zaune yaharde kafa, cikin kayansa na shan iska marasa nauyi,hannunsa daukeda glass cup yana shan juice, anata hira shikuwa yakurawa cup din hannunsa idanu yayi shiru.
" Wai ango lafiya dai? naganka cikin wani yanayi haka" fahad yay masa wan nan tambayar cikeda mamaki saboda yaga yanzu ake hira dashi harda dariya
" Inafa lafiya! amarya batasan waye angon taba har yanzu,shikuma ango gaba daya yanacin tsaka me wuya soyake...." Maganar mujaheed ce tamakale saboda kallon da muhammad ya masa, shikuma mamaki ne yasashi yin shiru ganin yadda idanun na muhammad suka sauya a dan kan kanin lokaci.
" Ay gara shi dai sau dubu wlh yafika yanada tawakalli, kaikuwa ay sedai a shafa fatiha a tashi" sameer yay maganar yana antaya wa mujaheed din harara,
Kusa da muhammad mujaheed ya matsa, yadafashi yace." Shin sai yaushe game din nan naku ze karene? muhammad tunda meenal taki duba takaddar kasanar mata mana! kaje mata a matsayin miji ba yayan taba"
Kallon mujaheed din yayi yana murmushi yace." Wani zuwane ya wuce wan nan? Aita sani yanzu"
Kallon rashin yadda mujaheed yamasa harda harara, ganin hakanne yasashi guntuwar dariya yace." To juya ka gani"
Saurin juyawa mujaheed yay sukayi 4 eyes da meenal tana tsaye kamar an dasata a gun, shikuwa yasaka dariya yamike yana cewa " Aww kace game over! bari to nayi daga ciki ni" suduka abokan nasu sukabi bayan mujaheed suna guntse dariya saboda irin kallon da meenal takewa kowan nensu.
Bayan wasu 'yan sakanni muhammad ya aje glass cup din hannun sa yamike yazo har inda take tsaye, zuwa lokacin bugun zuciyan ta ya karu saboda yaudin wani irin kwarjini taga yayan nata yayi mata setaga kamar bashiba saboda yadda yake kallonta, lokaci daya tsoronshi ya dirar mata da fargaba,
Saurin sunkuyar dakanta tayi kasa don bazata iya kallonsa ba kam,murya tana karkarwa tasoma cewa.
" Ya muhammad wai.... Kasa karasa maganar tayi saboda tayi mata nauyi gurin furtawa, hannu yasa yadago habarta cikin wani kalan voice dabata tabaji nasaba yace.
" tell me"
Tuni ta kulle idanunta don bazata iya kallonsa bah, shikuwa yasami abinyi yakura mata idanu mussam man pink lips dinta,
Hawaye nabin gefen face dinta tace " Ya muhammad wlh bazan iyaba taya hakan ze kasance kai yaya nane!"
" An miki auren dole koh"
Seyanzun tabude idanun ta ta kalleshi, haryanzun zuciyanta tana cikin rudani, cikin zubar hawaye tace." Dagaske yanzu kaine mijina? taya zan iya daukarka a matsayin miji? wlh bazan iyaba kunyarka nakeji, kaima kuma nasan kanajin nauyina koh?" tayi maganar kamar zata fashe da kuka tana hadiyar wani yawo daya tsaya mata saboda irin kallon da taga yana mata,kawai tarufe idanun ta tana shirin janye hannunsa daga habar ta abinda bata taba tsamma niba kuwa tajee saukar lips dinsa kan nata....
Ya ilahil alamin! cikin wani kalar yanayi meenal tazaro idanu waje jin abinda bata taba bah, kuma ga yayan ta mah 😂 muhammad yayi hakane da niyar ya share mata tantama sedai koda taushi da santsin lips dinta suka kwashe sa zuwa sararin samaniya 😂😂 besan yadda akai ya zarce ceba da aika aika!
Ya shagala da tsotse mata lips Allah yabata nasarar kwace bakinta, sam beji dadin hakanba ita kuwa jiki nata faman bari ta juya zata bar gurin,
Hannu biyu taji muhammad yasa yawa boobs dinta covering yahadata da jikinsa.
Cikin firgici ta dafe saman kirjin nata gami da jan zuciya tace.
" Nshiga uku!!
Yadda tayine yasa muhammad besan sanda yasaki dariya bah 😂😂 ya kwanto da kansa kan shoulder dinta,
Yana cewa.
" Yes my boobs! masha Allah haka nakeso su kasance dai dai ruwa dai dai tsaki inji bahaushe, my beautiful wife! look at my hands, boobs dinki dai dai da class din mijinki, Ya Allah nagode maka daka mallaka min farin cikina! tabbas ( RABON KWADO BAYA HAWA SAMA) Allah yayi ke tawace shiyasa yakare min ke har zuwa wan nan lokaci"
Muhammad yana maganar ne yana matsa mata boobs din nata wanda yana jiyo bugun zuciyan ta yadda ya tsananta,
Hakanne yasa shi tsayawa daga abinda yakeyi ya juyo da ita suna fuskantar juna sosai dariya taso kwace masa ganin yau bakin meenal yamutu ba surutu 😃, kamar tana gaban mutuwar ta yadda ta firgice jiki nata bari,
Cikin narkakkiyar muryasa yace." My wife bude idanunki ki kalleni" tunkan yakarasa maganar meenal tasoma girgiza masa kai alamun a ah,
" Sweetie banason haka! sam banason wan nan kunyar taki in dai muna tare, in ba hakaba kuma dakaina zanyi maganin tah kinji koh!"
Saurin daga masa kai tayi saboda yadda yay maganar, cikin muryan kuka tace" zan shiga ciki"
" Tom shikenan bude idanunki tukunnah," tana sauke ajiyan zuciya tabude idanunta sedai taki bari su hada ido sam, ganin yadda gaba daya ta tsure ne yasa shi sakinta, aikuwa tayi ciki da saurinta don batada kwarin yin gudu a yanzun,
Shikuma ya koma kan doguwan kujeran ya kwanta ya lumshe idanun sa saboda wani irin farin ciki ne na mussam man yaji yana ratsa shi yanajin wayansa tana ruri yamata banza saboda yasan mujaheed ne yake kiransa,
Meenal duk duniya yanzu babu wanda takejin kunya sama da ya muhammad din nata, dakyar take iya daga kafafunta saboda nauyin da sukayi mata, hannunta tasa ta dafe boobs dinta da takejin bakon lamari a garesu, gani takeyi tamkar mafarki takeyi abinda yamata haka takarasa parlour kamar wata sauna,
Sam bataga su hasana ba a parlour din saboda haka ne yasata haurawa sama, koda hawanta ne tasoma jiyo maganar Daddy a dakinshi da alamu bashi kadai bane bama kai tsaye tawuce bakin kofan nashi ta murda handle ta tura kofan tashiga a hankali, sedai kuma tayi arba da abinda batayi tsammani bah, ummin su mimi da iyalanta suna zaune dana safiyya dasu mummyn mujaheed dashi kanshi duka ita suka zubawa idanu,
" Meenal ina muhammad din? shifa Daddy yaketa jira tun dazu yake kiransa a waya" mujaheed yay mata tambayar yana me kafe ta da idanu ga dariyar dake cinsa ganin yadda meenal ta rumgumi boobs dinta sam ida nunsu yasa ta manatama a ina hannun ta yake,
Diriri cewa tayi takasa magana taname dana sanin shigowa wan nan dakin yanzun, yadda take fiddo idanu wajane yasa tabawa ' yan parlour din na daddy dariya....
TAKU A KULLUM NANA BMB
08147110349
[8/31, 3:39 PM] Nana BMB: ❣ RABON KWADO....!!
BOOK 3
NA NANA BMB
GARKUWA WRITTER'S ASSOCIATION
{ Marubuta masu garkuwa da alkalami domin fadakar da al'ummah }
page 33 - 34
Hannunta safiyya takamo,tana murmushi tace.
"Dr maryam kinyi mamakin ganina araye koh!" kallonta auntie kawai takeyi cikin wani irin yanayi me wuyar fassarawa, tacigaba dacewa
" Kada kiyi mamaki saboda haka Allah yake al amuransa,idan kikaga mutum ya mutu to kwanan sane yakare a duniya, inada sauran numfashi aduniya,shiyasa duka zalintar rayuwata da kikayi Allah bedauki raina bah, kin zalinceni nida 'ya ta, to amma ba komai Allah shine zeyi mana sakayya duk da ban rikeki a zuciyata bah, kije nayafe miki"
Su muhammad suna mota sam babu wani batun amare kowa takai takai kowa yay hanyar sa ta zuwa gida,sameer da muhammad da mujaheed se fahad da twins mota daya suka hau zuwa gida,sunata hira abinsu gwanin sha awa cikin harshen turanci, mujaheed ne ya tambaye twins din ko sun iya hausa? sudukansu murmushi sukayi atare san nan me surutun yace.
" Ay hausa ma mukeyi agida bama magana da kowane yare se hausa daddy yahana yace se hausa yazauna abakin mu tukunna, kuma gashi Alhmdlh muna jinta sosai"
Majaheed yana gefen dayan mara surutun yace. "Kaikuwa kafi dan uwanka surutu tunda muka shigo motar nan kaine kake ta magana shikuwa sedai murmushi,wai waye hassan waye usain ne acikinku"
Murmushi me surutun ya kana yace.
" Nine hassan, shi kuma usain, amma fah dukda nagaya muku muna sauka zamu kara hade muku,
Murmushi muhammad yay yace.
" To hasan kaine dai narike yanzu ko, kai kuma mujaheed seka kulada usain," dariya hassan din yayi yace "nidai ay nagaya maka babban yaya kuma kabari muje gidan ka gani"
Kwantar da kansa yayi kan kafadar ta muhammad murya a slow yace." Ya muhammad kullum burinmu shine Allah yakawo wan nan lokacin bikin naku koda yaushe bamuda abin magana se bikinku,kuma inason dama ka koyamin chinan ci don inso"
Sameer dake gaban mota ya sa dariya jin furicin na kanin muhammad juyowa yayi yace.
" Lallai jini baya karya kun tabbata kannen meenal sarkin saurutu da kato bara,kada kadamu in kanaso mah har gurin (get lie ) da ( jaki chan) seya kaika, donyana yawan kai musu ziyara sosai"
Girgiza kai muhammad yay jin wani salon iskaci gurin sameer.
" Kaifa bakada kirki, kuma yace mana yanason zuwa tsaf zan kaishi ay"
Dariya mujaheed yake yana " ay dama zaka koma China kodan kataho mana da second lady"
Zaro idanu hassan yay yace "badai yayar mu za aywa kishiya abah"
" Kai kama karaji " mujaheed yay maganar cikin zolaya,
Tura baki yay yakalli muhammad wanda ya lumsh idanunsa yana cije baki, saboda baze iya biyewa mujaheed bah yanzun su raba hali agaban kannen su jira kawai yake sukai gida,
" Gaskiya babban yaya bazamu yarda aiwa yayar mu kishiya bah sabo...Toshe masa baki muhammad yay yace " is ok bari mukarasa gida tukunna"
Tun a mota general yake saukewa yousep kwandon masifa sabida irin shigar dayayi yaje gun abib yabata masa rai sosai,shikuma fuska kamar zata fashe don kumburi.
Koda suka isa gida auntie itace tafara fitowa daga cikin mota din har hada hanya take saboda bata ganima sosai tahaye sama kai tsaye babu wanda ta saurara dukda kowa ya lura da halin da take ciki babu lpy haka taje tasakama kofanta key tabarshi ajiki,
Su safiyya kuwa kamar za ah cinye su gida yakara kaca mewa ana maida yanda akayi duka ' yan uwan auntie babu wanda yake wal wala fuskar kowa a daure take kallon tara saura kwata kawai suke antayawa 'yan adamawa,
Matar yayan auntie harta gaji da buga mata kofa ta dawo tazauna.
SU hassan koda sukayi arba da twins kannen hasana sukayi ram dasu suna cikin fira yaji an kirata da hasana da mamaki ya kalleta, yace " sister ina taki 'yar uwar take?"
Murmushi hasana tayi masa tace" sister na ta rasu tun muna 3 years ma"
Tausayine ya bayyana a fuskarsu hassan din yace " Allah yajikanta itama kanwar mu nabiha tata sister din nawal Allah yay mata rasuwa tunkan a yaye su ma"
Hasana ta jinjina kai tace" Allah sarki"
Matsowa kusa da ita hassan yayi yace. " my sister zaki koya mana fulatanci?"
" Meze hana sena koya muku, amma auntie safiyya bata taba koya muku bah duk wannan lokacin"
Tabe baki hassan yay yace " inafa ay daddy hausa kawai yadage muka koya,kuma ay bamisan ta iya fulatan ciba harshi daddy din, seda sukazo adamawa tukunna yaga abin mamaki"
Suna cikin hira hassan yaji an rike masa hannu, koda yajuyo yaga meenal ce zaune gefenshi tana zubar hawaye, saurin karkatowa yayi gareta yarike mata hannu dakyau cikin damuwa yace.
" Yaya meyake faruwa ne?"
Cikin muryar kuka tace." nakasa yaddar ma kaina da wannan abubuwan dasuke faruwa, shin meyasa mahaifiyata da daddy zasuyi min haka? narayu batare da soyayyar mahaifiya bah"
Zama usain yayi gefenta yana share mata hawayen yace. " An sorry sister ni nasan irin zafinda kikeji a yanzu,ki kwanzar da hankalinki daddy zai miki bayni komai kada kiga laifin mahaifiyar mu, auntien ki itace ta haddasa duk wani abu dayake faruwa, haryanzun mommyn mu batada cikakkiyar lpy, kullum tanayin kuka akan rayuwarki tana begenki burinta itama be wuce wan nan ranar bah dazata halacci taron bikin ku keda ya muhammad, tunda ga ranar da akai muku aure ta dukufa tana addu ah Allah yakare ku daga sharrin makiya yasanya albarka a rayuwar auren ku keda ya muhammad"
Tunda usain yasoma ambaton muhammad tasoma dena fahimta, tsaida shi tayi tace.
" Wai shima ya muhammad kana nufin yayi aure ne?"
Kowa poster yay yana kallon meenal da mamaki,
" To wai yayarmu idan kina nufin bakisan ya muhammad shine mijin kiba?" hasan yay mata tambayar cike da mamaki.
Wata irin zabura meenal tayi tamike tana galla masa harara alamun karya yake,
Dariya hasana tayi tana rike baki tace " babbar magana "
" To wai inbashi bane mijinki! ina mijin naki yake? kuma ma meyesa muka ganku a tare gurin dinner?" hassan yay mata wan nan tambayar yana shirin yin dariya!
Kasa motsawa meenal tayi sabida komai seyanzu yake dawo mata cikin kwa kwalwar kanta....
TAKU A KULLUM NANA BMB
08147110349
[8/31, 3:39 PM] Nana BMB: ❣ RABON KWADO....!!
BOOK 3
NA NANA BMB
GARKUWA WRITTER'S ASSOCIATION
{ Marubuta masu garkuwa da alkalami domin fadakar da al'ummah }
page 37 - 38
Ganin halinda tashiga ne yasa daddy kallon mujaheed yace." Jeka kiramin shi tunda yaki daga wayan" yayi maganar yana murmusawa,
Shima murmushin yayi yamike yafita, " Karaso ki zauna mana meenal" cewar daddy kenan don yaga neman guduwa ma meenal keshirin yi,
Yana daga kwancen yaji saukan duka kan laps dinsa, be bude idanun sa dasuke rufe bah sema dafe kansa dayayi don yasan bawani bane se mujaheed.
" Taso natemaka maka mushiga ciki tunda naga ko wayar daddy ka kasa dagawa,kasan baka da juriya meyasa ka tsokalowa kanka" mujaheed yana kokarin jan hannun sa yake maganar,saurin mikewa yayi dayaji furucin na mujaheed yadauki wayan nasa yaga har 3 missed calls na daddy
" Ya salam! wlh nazaci kaine kake kirana fiti nan ne kawai yana ina daddyn?"
muhammad yay maganar yana me mikewa tsaye, murmushin mugunta mujaheed yasaki yaki gaya masa komai illah gaba ma dayayi ya kyaleshi shikuma yabi bayansa har zuwa parlour din na daddy,
Ya Allah muhammad sam beyi tsammanin ganinsu haka dayawa bah ga kallon da kowa ke masa shima hakanne yasa shi tsarguwa kunya takama shi, guri daya suka zauna da mujaheed yana fuskantar sa yasoma antaya masa harara kuwa, shikuma yana guntse dariyar muguntar dake cinsa, mussam man yadda ya hangi meenal tayi tsumu gefen mimi,
Seda daddy yay gyaran murya sannan yafara magana kamar haka.
" Shekara 14 kenan dana furta rasuwar safiyya, kaf jama ah sunyi tunanin safiyya mutuwar gaske tayi, to amma a zahirin gaskiya tana raye bata rasu bah, safiyya taga jarabawar rayuwa kala kala tundaga ranar da tabar gidansu ta rasa farin ciki, tayi rayuwa mara dadi ita da mijinta har zuwa lokacin da ya saketa yatafi yabar ta alokacin tana da yaron ciki, wan nan dalilinne yasa nake kulawa da ita har Allah yasauketa lpy, daga nan kuma na dawo da ita gidana tana karkashin kulawa ta saboda tashida min ita marai niyace bata
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 22 Chapter of 27