"Amman ta ban
mamaki, ta kuma 6ata wayonta, da ta sake ta wulakanta namiji
kamarka, tuni na gane ba son gaskiya take yi maka ba, don
16
haka don Allah ka mana an ce rashin uwa ake uwar rana, ko ya
ka ce?"
Ya juyo "Ban fahimce ki ba."
Cikin karairaya ta ce, "Kai fa mijin mace hudu ne, ni kana
na yaba kuma dai ka dai ganc."
Nan da nan ya hade rai, "Ke ni din nan mijin mace daya ne
Husna, sai dai ki yi hakuri." Cikin saun ya bar wajen. Har ya
shiga motarsa ta biyo shi da ledarsa, "Ranka shi dade ka yi
mantuwa."
Ya kalle ta "Ki rike albarkacin Husna."
Abin ya bata haushi amman sai ta 6ige da sa hannu a cikin
motar ta dauko 1.D Card dinsa ta duba, "Eyc, ashe dai mutumin
lauya nc."
Shi dai da ya samu ya karba nan ya bula mata kasa cikin
gudun da bai fi minti biyar zuwa shida ba ya karaso kofar
gidan B. Sani. Take birkinsa ke da wuya ya bude motar bai
damu da ya rufe ta ba, ya shige cikin gidan a dai dai lokacin da
Fati da Ladidi sun fito cikin kananan kaya samarinsu na
jiransu, za su je gidan party, suna ganin yayansu cikin wannan
halin su ma a kidime suka koma cikin gidan don su sanarwa
mama, saboda haka tun daga zaure suka fara rige-rigen kwalla
mata kira, a lokacin kiran sallar azzahar ake yi amman tana
daka ta na kallon tashar kasashen turai. Ta amsa "Lafiya kuka
dawo ni da na ce ku dawo da wuri?"
Suka amsa "Mun fita ne muka ga yaya a cikin halin kidima
ya shiga gidan su Ramlatu."
Kar dai a ce ya yilabarin tsinanniyar yarinyar nan?" Inji
Mama. Ladidi ta yalsine fuska, tare da yin tsaki, "Ni wallahi
ban ga abin so ko birgewa a tarc da ita ba."
Fati ta cafe, "Ke kuwa ko babu kudi akwai kyan usuli,
balantana 'e...." Suka yi wa juna sigina, tare da tafa
hannayensu, Mama ta kara da cewa, "Ga iya tafiya, juya in
17
gani, ai wannan garar ba zata bar yayanki ba, nan su kara kwashewa da dariya. Kun ji fa uwar banza! Gargadi gare mu iyaye da mu sa ido a kan 'ya'yaumu sau
tari in za su fita sukan sa kananan kaya su daura after dress a
kai, in har suka je in da za su su kan cire ta saman tsiraicinsu ya bayyana, wata kila ma wajen har da maza, irin wannan shiga ta fi kyautuwa a gidan mijinki. Allah Ya sa mu gane, amin.
Tun
A CIKIN GIDAN ALH. SANI
da suka dawo. daga asibitin suna zaune kowa ya yi jugum suna jimamin abin da ya faru, dan B. Sani ya kalli Ramlat ya na tambyarta, "Wai yaushe rabon NURA da asibitiun ne?"
Ta ce, "Tun bayan magriba, domin zaya tafi dauko Abba, don haka sai da safe zai zo."
"Wani abin abi shiga tsakaninsu ba? Ina nufin tashin hankali?"
Ta girgiza kai, "Sam, su da suka rabu suna wasa da dariya har yana tsokanar ta zai tafi dauko madaurin aurensu." A nan Ummi ta cire hannun daga tagumin da ta yi, "Ni babban abin da ya fi daga min hankali tunanin halin da take ciki da wanda Nuran zai shiga....."
Sallamarshi ce ta katse su, bayan sun amsa ya fara tambayar su, "An ganta ne?"
Dukkansu sai aka rasa wanda zai ba da amsa, da kyar в,
Sani cikin nuna karaya ya fara yi mi shi bayani kamar haka;
"Wallahi Nura mun yi iya bakin kokarinmu amman abin ya
faskara, nan dai ya fada masa duk yadda aka yi ya na jin haka
ya fara yin salatin ANNABI MUHAMMAD (SAW) tare da
wannan addu'ar, YA HAYYU YA KAYYUM BI
RAHMATIKA ASTAGISU, jikinsa sai rawa ya ke ya na
kokarin faduwa, ga wayen bakin ciki yana faman bin
kumatunsa, take B. Sani ya yi kokarin tare shi "Zauna kada ka
18
fadi, domin Annabi Muhammad (SAW) ya ce, in kana tsaye
halin bacin rai ya same ka ka dauna, in kuwa kana zaunc, ka
tashi tsayc. Ballantana kai da ka yi salati tare da addu'a."
Nan dai yaya ya sa kuka mai ban tausayi kamar wan
Karamin yaro da kyar suka shawo kansa ya yi shiru haka babu
wanda bai tausaya masa ba ki ni kaina mai rubutun kamar ni
ma in kama kuka, balle ku masu karatu, na san kun fi kowa
Allah Sarki soyayya ga wuya ga dadi. Ko in ce sabo mai dadi
don ko mutuwa aka yi shi ake yi wa kuka cikin halin tausayi ya
kalli Ramlat tare da ambatar sunanta, "Yanzu haka Husna za ta
min rashin adalci, sai daf da daurin aurenmu ta gudu? Ashe
ba san gaskiya take yi ba, sai da na sakankance na ba ta yarda
da rayuwa sannan ta bar ni? Haka na ki dangi duk don ita?
Yanzu da wa zan zauna in har na haukace ya za a yi da ni?"
Gaba daya ya jero wadannan tambayoyin yayin da ta daga mi
shi hannu "Haba yaya Nura in har wani ya fadi haka kai bai
kamata a furta Husna ba ta son ka ba, saboda son da take yi
maka na gaskiya ne, wanda babu cuta ko algus a cikinsa
dangane da da kai kuwa ta sla fadin kai ne da namiji da take
jin za ta iya aura a wannan yanayin saboda kulawarka a gareta,
sannan ka san darajarta tare da sanin ko ita wace ce haka kuma
babban abin da ya fi damunta irin kiyayya tare da azabar da
mama take yi ma ta musamman ta wannan lokacin sau da yawa
saboda haka ta kan cire komai a zuciyarta ta ji gara ta gudu ta
je ko za ta ga iyayenta daga nan ta fara shaida masa izayar
barkonon da aka yi ma ta da yadda na yi mata gargadin kar ta
fadawa kowa sai dai likitan shi ma saboda ya bada magani
dana ido. Da wanda kullum da dare take sawa a matse-matsinta
ta kwana da shi da safe sai tashiga cikin ruwan septol ta yi
wanka, a haka har Allah ya sa ta sami sauki. A gaskiya Husna
ba karamar wahala ta sha ba, amman saboda kar hankalina ya
tashi ta daure ta cije....."
19
Ta na zuwa nan ta fashe da kuka haka Ummi da B. Sani sai jinjinawa suke, B. Sani ya dafa kafasar yaya "Nura ka dai ji
irin azabar da mahaifiyarka ta yi ma ta wani ma in ka ji ya fi
wannan ban tausayi saboda haka sai dai mu yi mata addu'ar
Allah ya duba rayuwarta duk a inda ta ke Allah ya sa dai ta
dace da iyayenta domin barin ta wajen mu kamar kaura ne ita
kuwa wajibi ce ba ka ga Annabi Muhammad S.A.W ba da aka
takura mi shi a Makka sai ya yi kaura zuwa Madina don haka
aka yo dan adam a dangi biyu in dangin uba sun ki sai ka koma
na uwa, in dama ta ki sai hagu ta karba, don haka ka yi ta yi
addu'a in darabon aure a tsakaninku Allah ya bayyana ta.
Yanzu na san duk yadda za ka yi wa A. Nasir bayani dakyar
zai yarda saboda anriga an fada masa karya da gaskiya, shi
kuma na san ganin bata nan din zai iya yarda sai dai mu cc
Allah ya bayyana gaskiya kai kuma ina dada jaddada maka ka
ci gaba da yin biyayya ga iyayenka, domin aljannarka ta na karkashin kafafun iyayen."
Ku biyo ni mu ji yadda za ta kasance a garin Borno, barebare larabawan Shehu:
Bayan motar su Husna ta shiga Borno kai tsaye motar ta
shiga tasha, inda kowa da kowa ya sauka, tun da Uwale da
Malam suka fito ni Husna nake biye da su kana muka dan tsaya
don yin sallama, domin a dan zaman da muka yi mun shaku
kamar da can mun san juna, don mun bawa juna labarin
rayuwarmu. Uwale ta kalle ni cikin tausayi. "Yanzu ke da ba ki
san kowaa garin ba in kin tafi ina kika nufa?"
Take na karyar da wuya, "Zan shiga cikin gari ne in
tambaya, an ce matambayi ba ya bata, ko Allah zai sa na da
ce."
Take Malam ya katse ta, "Kin ga Uwale, bai kamata mu
bar ta haka ba, tana mace ba mu san inda za ta nufa ba, yanzu
20
duniyar babu gaskiya, gara mu tafi da ita gun Yafanna, ko za a
dacc."
Uwale ta na jin haka ta ce, "Kwarai Malam ka yi gaskiya."
Take muka rungume juna don murna, ai sai na ji kamar an
yi min gafara, nan na fara mi su godiya Malam fadi ya ke "Ke
yarinya ke kika saiwa kanki mutunci tun farko kin ji?"
Ina biyc da su har muka karasa cikin barandar siyar da
abincin Yafanna, babarbariya ce 'yar asalin Maiduguri doguwa
ce wankan tarwada ta na da tsagu da hakorin makka biyu a
bakinta, ta na zaune bisa sallaya, tana ganin mu ta mike ta tari
Uwale, take suka rungume juna suna kukan mutuwa, "Yanzu
Uwale yau kika zo tun jiya aka yi sadakar uku ni ma sai yau na
fito kasuwa." Ta juya tare da shaidawa Malam, "Ka ji har an yi
uku."
Ya ce, "Ikon Allah ba mu ji da wuri ba, sai jiya da yamma,
Allah Ya jikan Hajiya."
Muka amsa da amin. Yayin da Yafanna ta kalle ni,
"Yarinya karaso ki zauna, ba tare kuke ba."
Na amsa, "Tare mu ke."
A nan ta fara bada labarin marigayiya aminiyarta cewa
mutuwar farar daya ta yi kuma sami yabo a wajen mutane
sannan ta kalli wajen da 'yan aikinta suuke yin hidima, wasu na
sayar da wainar gero da ta shinkafa, wasu suna zuba shinkafa,
tuwo ta basu izinin su kawo mana, irin abincin da mu ke
bukata daga nan muka tafi gidan su Uwale har zuwa ranar da
aka yi bakwai kashe gari suka kai ni gidan Yafanna saboda sun
riga sunyi mata bayanin abin da ya kawo ni Maiduguri ta yi
na'am da ni ta kuma yarda zan zauna a gunta take yi min cigiya
ko Allah zai sa a dace. A nan Uwaleta fara yin bayani, "To,
Hajiya, ga 'yar amana nan ba mu san ta ba, mu ma Allah ne ya
hada mu da ita Allah ya taya ki riko. Husna a iya zaman da
muka yi da ita, na fahimce ta yarinya ce mai ladabi da bin na
21
gaba ga son addini, don Allah ki daure da halınkı ribar zaman duniya."
Nan na bata amsa cikin kuka. "Insha Allaho Uwale za ku same
sai Allah
ni cikin halin gaskiya da kyautatawa, babu abın da zance ya saka da alheri "
Amin" Yafanna ta kamo ni ta na goge min hawayc. "Don Allab
kiona
ki daina kuka, kin ga har kin sa mu kukan, ban so in ga damun kanki, zan rike ki tamkar kina gaban ıyayenki
Allah
kuma zan taya ki cigiya har gidan rediyo zan kai da yardar za mu dacc."
Daga nan muka yi musu rakiya har tasha, Uwale ta yi alkawarin saisan kusa yin arba'in za ta dawo haka dai muka rabu muna kewar juna.
AA eikin garin Kano ta dabo kuwa tun da Abba ya dawo yake tambaya ta sai mama ta ce barci nake yi ko ta ce ina gidan su Ramlat, har tsawon kwana biyu, ran nan dai ya gaji da cewa ba na Ban ya ce duk inda nbake a yi kirana nan take cikin kissa da kwarkwasa mama ta fara fada mi shi karya.
Alhaji abin da ya sa ban fada maka halin da Husna take cikbba:gani na yi daga dawowarka ba na ſada maka bacin rai bahMusna tunda ka tafi ba ta sake kwana a gidan nan ba, kullum sai daj a kawo ta a motar, da na yi fada akan ta daina ba ta ganin an kusa yin bikinta, sai tafara min rahsın kunya, yawo yanzu ta fara don ina ganin za ta auri dana shi ne zan takura matasBin maza yanzu ta fara, dana ne ba ta sonsa, daman kar da Hajiyan Maiduguri ne kuka takura mata sai aure shi, da na ce sai na yi waya na shaida maka tun kafin ka dawo ban san lokacin da ta hada kaya ta bi dare ta gudu ba, yau kwana bakwai kenan."
^ABBA ya ja doguwar ajiyar zuciya tare da cire hular kansa, yayınıda ya sa hankaci ya goge gumin da yake ta faman tsattsafo mi shi, ya tambaya Nura kuwaya san da haka""
22
Та сс, "Оho, ban san mishi ba, don kwata-kwata ba ya
shigowa ba ya cin abincin gidan nan ba ya kula kowa sai da ka
dawo gaisuwar ma sama-sama."
Cikin fushi ya girgiza kai, ya sa takalmi ya nufi dakın
Nura, shi kuwa a dai dai lokacin ya na kwance bisa katifarsa
rike da hotona ya kura mi shi ido, bai ji sallama ba ya ji an
fisge hoto tare da fadin, "Shashashan banza da wofi' Dubi inda
ka rame akan wacce ba ta san kana yi ba, har kake gaba da
uwarka akanta."
rirgigit ya juyo yana kallon Abbansa, tare da fadin,
Wallahi Abba ba haka ba nc, duk abin da ya faru ba laifin
Husna ba ne, sai dai a kı fadin gaskiya."
"Ka ga, ba neman bayani nake ba, ka biyo ni cikin gida
yanzu."
Tun da ya juya yaya yake kallon kofar tare da zubda
hawayen takaici.
Nura yana tsugunca gaban iyayensa, suna ta faman yi mi
shi fada, ta inda suka shiga ba ta nan suke fita ba, musamman
mama da duniyar ta yi mata dadi, hassadarta ta karfu. Abban
ya cc, "Maganata takarshe da zan yi a kan ka ya zama lallai a
cikin satin nan ka zabi daya daga cikin biyu, ko ka tafi ka yo
'kos' dinka na zama babban lawyer ko kuma ka fidda mata."
Mama ta na jin haka karaf ta amsa, "Wane irin kos ga
Ladidi ta na jiransa, yarinya duk ta kori samarinta saboda sho
wata kila ma ita ce rabonsa, shi ya sa wannan tsinanniyar ta
koma inda ta fito. Allah ya sa ba zań yi dana sani ba. Donhaka
ko za ka tafo kos sai an daura mu ku aure in ya dawo ta tare."
Cikin tashin hankali ya dubi uban, suka kalli juna kana ya
kalle ta, "A gaskiya mama ki yi min afuwa, ban son Ladidi,
gwara dai in je in yo kos din..."
"Ina, ai ba ka isa ba wallahi, ka yi kadan sai dai in ba ni na
haife ka ba..."
23
Kin ga, ban san hauka, tunda ya ce ba ya so ba za a yi mi sh dole ba."
Nan ita ma ta sa gardama, "Na ga maganar wa za a bi
tsakaninmu. Yadda kake takamar uba ga yaro, haka ni ma ina
takamar uwa gare shi, idan bahakaba ya biya ni nonon da ya sha"
WAI! Kakakara-kaka, kun ji fa masu karatu, wane ne ba
vane neba?
Ku biyo 'yar gidan dan DAN KAKA don mu ji ya za ta
warware wannan curkudadden rigimar ana cikin rigimar B.
Sanı ya shigo, dama ya tsinci kadan daga maganganun Nuraya
na faman zubda hawaye ya kama hannunsa, "Zu mu je can
gudan ka ji Nura."
Tun da suka shiga ya zaunar da shi ya na yi mis hi nasihar
ya yi hakuri domin shi Allah SWT babu ta yadda baya jarraba
bawansa, sannan ya zama wajibi ka yi biyayya ga iyayenka,
saboda ka sami kyakkyawan rabo duniya da lahira, ka kwantar
da hankalinka, in har Husna rabonka ce lahaula babu tsimi
wala Kuwwata babu dabara sau dayawa za ka so abu ya
zamanto ba shi ne alkairi ba haka sau da yawa za ka ki abu ya
zamo shi me mafi alheri don haka ka bawa Allah zabi daman
na tada maka ba dole ne ba A. Nasir ya yarda da abin da zaka
fada, gaskiya sai dai mu yi fatan Allah ya tabbatar da gaskiya,
na kuma tabbatar in bani kaddara ba da ya samin Husna a
gadon asibitin nan da babu abin da zai hana a yi auren nan,
amman da yake watakila babu rabon a yi da ita, sai ta bar ka
watakila kuma ya karbi addu'arta ne Allah Ya sa tayi dacen
ganın iyayenta, kuma ka auretta don haka ka ci gaba da rokon
Allah ya yi maka jagora ka ji Nura, ka dada yin hakuri Allah
a yi'maka albarka."
Ya amsa da "Amin, na gode Allah ya kara girma."
Haka kuwa aka yi, dare na rabawa ya tashi ya dauro
alwarsa, tare da sanya tsaftataccen tufafi dan ya kai kukansa
24
gurin mahaliccinsa majibancin rayuwarsa dan ya share maşa
hawayensa, domin ko dai ya fidda shi daga halin da ya shiga.
Ga yadda sallar ta ke, da farko ya yi niya kamar haka:
"BISMILLAHI ALLAHU AKBAR INNI NAWAITU
SALLATUL TASBIHI, sai a karanta fatiha da kulhuwallahu
ko ayatulkursiyu kafa daya, sai a yi tasbihi kamar haka
SUBHANALLAHI, WAL HAMDULILLAHI, WALA'ILAHA
ILLAHU, ALLAHU AKBAR sau goma sua biyar a tsaye, sai a
yi ruku'u a karanta SUBHANAL AZIM WA BI HAMDI sau
uku sannan a karanto wannan tasbihi sau goma, sai a dago a
karanto tasbihi sau goma sai a tafi sujjada a karata
SUBHANALLAH RABIYAL ALLAH WA BIHAMDIHI sau
uku sai a karanto tasbihin sau goma idan an dago an zauna
haka sau goma idan an koma sau goma sannan a mike a kara yi
raka'a kamar ta farko har sai an yi raka'a hudu, kowacce raka'a
daya kana da tasbihi 65, (sittyin da biyar) to yardar Allah za ka
ga biyan bukata bayan ya iydar ya daga hannu sama yana
rokon Allah ya biya bukatunsa.
Safiya na yi ya tunkare su da hukuncin da ya yankewa
kansa, tare da hakikancewa kowannensu zai yarda da zabinsa
ba tare da 6acin rai ba.
Safiya na yi ya shiga cikin gidan ya sanar musu zabinsa
don haka cikin nutsuwa ya tunkare su tare da tabbacin Allah ya
amsa tare da shige masa gaba ya tarar da su bisa dining table
suna karyawa shi ma nan Abba ya ba shi izinin ya hau a ci da
shi, ba dai a son ransa ba, ya hau a nan ne ya karewa dan nashi
kallo, duk ya rame ya zama kalar tausayi.
Suna gama cin abincin ya nemi yaran su basu waje har ita
maman sai ta ce ba za ta je ko ina ba, sai ta ji yadda ta kwana
Nura ya kalle ta tare da yin murmushi "Mama ke nan ban sa ki
ke bata ranki a kan abin da bai taka kara ya karya ba, na
amince zan aure ta don samun alabarkarki amman ba za a
daura auren ba sai na dawo saboda ban san in tafi da nauyinta a
25
sani
kanina,
sa ranar
kin ga
dai
da
sai
hakinta, amma a yi duk wata.. da da aka lokacin da na dawo." Wai, wa ya ga murna da washe baki a wajen Mam "Yauwa Nuraddin na ji dafi Allah ya shi maka albarka ya sa ka gama lafiya, Ya bada sa'ar abın da za a tafi nema. Ka ga zumuncinmu da Aunty Ma'u ya karu kenan." Yaya da Abba suka kalli juna domin sun san ta shiga sosai,
aure ne bai zama dole ba, kafin shckaru uku Allah ya canja
musu da alhcri. Nura yayi biyayya ne kawai don ya sami fita hankalin kowa ya kwanta, Abba shi ma ya ji dadin irin planning din da dan nasa ya yi, ya kan yi alfahari da shi saboda akwai shi da iya zama da mutane, ko don karatun law ya yi ne?
MAIDUGURI
A kwana a tashi babu wahala Husna har ta sami kusan wata
guda a gidan Yafanna, yau da gobe ta saba da ita da mutanen gidan kamar surikarta Hajja Gana da fanta Dini, ita ma yarinya
ce mai wasa da dariya don haka jininsu ya zo daya da ni ba ta kaunar in ce zan bi Ya fanna kasuwa sai ta nuna 6acin ranta
inna ce ganin gari zan je sai ta ce na yi ta ganin garin kenan ko
ta fadawa maigidanta Bukar za mu anguwa ya yi ta zolayata
'yar kauye ta zo Birnin Borno, haka sau tari idan ta ji ni ina
karatun Kur'an sai ta zo kusa da ni ta labe ta na kallo na wai
sha'awa nake ba ta don Allah in dunga koya ma ta HAFS, ita
WARSH take yi, shi kuwa danta ya na so na Aunty sama
Aunty kasa ko waje suka fita da babansa ya samo wani abin
wajena zai yo idan ma kakarsa ce ta kawo mi shi ya dinga ina
na Antina, saboda haka Yafanna ta dada ji ta na kaunata akwai
wata rana na tambayi Hajja gana "Wai ya sunan Dini na gaskiya ne?"
Ta ce "Sunansa Nuraddeen."
Ai kuwa ina jin sunan na yi sauri na daga shi sama wai
ashe sunan yayane da shi Allah Sarki NURADDEEN ruwan
26
daki ko in ce Hasken addini. A ranar ne na fara daukarsa ina
sunkuta shi a baya ke har sai da ta kasance barci ma tare mu ke
yi sa safe in yi mi shi wanka in kuwa na bi Yafanna kasuwa da
kuka muke rabuwa haka duk abin da ya ban sha'awa sai na siyo
masa Hajjagana kuwa ta dame ni in ba ta labarin yaya Nura
don haka na sami rana ta musamman na bata labarin har sa rana
da sauran sati na gudu, saboda tausayi tana kuka ni ma haka,
daga baya mani nake rarrashinta muka hada ido fadi take
"Gaskiya kin sha wahala amma na so ki aure shi saboda ya
nuna kaunarki."
Na dan yi murmushi, "Yanzu ma ALlah zai bhada ni da
wanda ya fi shi so na insha Allahu."
ta Wata rana Yafanna ta ce mu tafi kasuwa tare saboda
bayar da kaya a dinka min gara mu je shagon telan ya gwada
ni, sannan in zabi irin dinkin da nake so, shagon ya na kusa da
rumfarta tun da muka shiga telan ya ke haba-haba a ni, "Yan
mata zauna mana nan da nan ya sa aka kawo min lemo da
ruwa, "Maza sha, sai a gwada ki."
Na dan yatsine fuskata, "Na godce, gara dai a gwada ni dan
sauri nake yi."
Tun da ya fara gwada ni yake rawar jiki sannan duk kalar
dinkin da na daba sai ya gwada ni ko da na ga abin na shi ya na
so ya zama shirme na yi sauri na bar wajen.
Ina zaunce bisa benci ina kallon ma su yi mata aiki da masu
siya ga motocin Alhazan suna ta faman parking don siyan
abincin ina wajen wani mutum ya ajıye motarsa nesa da mu ya
nufo wajenmu ya na washe baki tare da gaishe ta da barbarci
kamar haka "Inda daftu."
Sai ta amsa "Kilewasile barka."
Sai ta sake fadin Hamdullah."
Ya kallo ni ya na yi min barbarci, na dan yi dariya, "Ba
kya jin kanuri ko? To bari in yi Huasa, barka da hutawa mai kyau. Hajiya ina ki ka sami bakuwa?"
27
ball ta z0 yın karatu nan."
Ya dafe kai da sauri, "Wai ba dan karatu kika ce ba da na shiga
biyo layi?"
sahun manema." Ya kalle ni "In kuma kin ban izini to in
Take na hade rai tare da mikewa tsayc, "Yafanna ni zan wice gida."
ke "To matsoraciya dan an ce ana sonki ai ba tafiya dzai yi da ba."
Nan take ya bude baki ya na yi min darıya, har da daga kafa, "Haba matar, taimaka ki karbo min abinci in na gama in kai ki gida."
Nan take Yafanna ta hade rai, "Da ita ke kawo maka? Maza nemi masu kawo ma ka su kawo maka, ba wannan ke kawo ta nan ba."
Nan ya nutsu "Haba Hajiya yi hakuri."
Ya mika min badirin kudi 'yan goma, "Ga shi ki sha lemo, sai na zo."
Ko kallonsa ban yiba, na yi mata sallama na bar wajen, irin haka ta sha faruwa don ma Yafanna ta na taka musu birki
sannan ba ta dika yi musu wasa ba, haka za ka ga manyan mata
ko 'yanmata masu siye da siyarwa suna wasa da maza yara da
kanana a kasuwa ko a titi, don Allah mu gyara. Allah Ya sa
mun ji.
Cikin takaici da bakin ciki na karasa gida na sami Hajja
Gana a kicin ta na jefa dan wake gudin kurna da na kwaba
mata kafin mu tafi har rike mayafina ta yi akan kar na tafi na
kio don haka ina bata labari ta fara yi min dariya ta na tsokana
ta "Maganinki kenan budurwar Alhaji Madu ko kika ce?"
Na tabe baki, "Wallahi in ba ki daina ba zan yi kuka."
"To bari don Allah kar ki yi 'ta Nura' ba da kanki a sare ki
je gida ki ce ya fadi." Ta kallo ni "Yauwa har ta yi murmushi,
in banda abinki kin manta halin mazan nan in su ga mace
kamar su cinye ta danya kamar ba su da mata, musamman
28
kyakkyawa dube ki fa Husna kamar ke kika yi kanki, don haka
in ki na so samar: su daina biyo sai dai ki tsaida miji."
Na zunbura baki, "Wallahi ko a kafa aka dauran su na yage
in yar ni neman iyayena ne a gabana, duk mai so ya je gabansu,
na fi daraja ban manta bakin cikin da na ka tare da shi saboda
rashin su."
Bayan kwana biyu Hajja Gana take shaida min cewa gobe
ne biokin yayanta don haka daman mun riga mun suyo liffayar
da za a yafa a wajen bikin kashe gari tun safe muka nufi
gidansu da ke unguwar Hausari, unguwar ta yi suna haka asali
mazauna cikinta Hausawa ne sun fi yawa tun da muka fita
muka shiga gidajen 'yan uwanta barebari ga karrama bаk,
kowane gida muka shiga sai an kawo ruwa da goro da turare da
mudubi da na tambaye ta na meye? Ta ce al'adarmu kenan in
an yi bako
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 8 Chapter of 13