ya wuce ta bayanmu kenan ya kiran sunansa, sai ya dawo me zai faru? suna hada ido sukai kiran sunan juna, kana suka rike juna cikin mamaki, "Mannir talaka ya na ganinku?"
"Lallai Mahmud, haka za ka ce, bayan sau tari in na zo garin nan sia na je gidan su Al'amin a ce ya na Sudan, kai kuma
tuna kuka tashi daga tsohon gida shike nan."
"Na ji dai, ai ga shi yanzu kanwata ta kawo a." Cikin mamakı ya tambaya, "Ka na nufin Husna kanwarka ce?"
Ya daga kai., "Kwarai da gaske." Ya kamo hannunsa, "Z.o mu je ga zahiri."
Aunty da mama su na falo muka shiga tare da yin salla,nan
ya shaida ma ta "Sweety ga wani tsohon aminina Husna ta kawo shi gidan nan."
66
Llona ta ce,"Ai shi ne saurayin Husna na Kano, ai
shi tk a ka mun gani a wajen saloon."
Dagatr Mannir ya fara basu labarin soyayyarmu da yake
rabon kwado ba ya hawa sama sai ga shi Allah ya hada mu.
Mannir ya dafa kafadarsa, "Mahmud ai sai ka yi min
jagora zuwa gun manya don in nemi auren ta ko?"
Nan jikın kowa ya yi sanyi daga wannan ya kalli wancan
sai wancan ya kalli wannan, sai mama ceta yi karfin halin bashi
amsa, "Me gidan sai dai in ka na so na a yi da ni, amman
gobene muke sa ran za a kawo kayan saranarta da dan uwanta."
Ya na jin haka ya shiga rudu sauran kiris ya fado daga kan
kujerar, yaya ya rike shi ya na ba shiı hakuri, "Haba Mahmud,
ya za ka yi min haka, na dade ina fama da ciwon con ta
fa,yanzu bahbu yadda za a yi a mayar da abin da ya kawo ni
goben ni sar a sa ranar da ni."
"Ina, ina za a yı haka shi ma fa dan gida neyarima fa dan
Baba Sarki, ina tsammanin-ka sanshi."
Su na cıkin haka wayarsa ta yi kara, ya na duba sunan sai
ya amsa, "To Daddy mun gama shirya duk abin da ya kamata,
to a huta lafiyaa kallo Mannir, "Ka ji Daddy mahaifinsu ne
ya ke zancen biki ma yanzu, don Allah ka yi hakuri Mannir."
Shi dai ya h hawaye ya bar dakin, kowa sai tausaya masa
yake hi ma koke na fashe da kuka na tashi na bar wajen.
Bayda yajo wa turo in je,ya fara tambaya ta, "Ya za ki yi mie haka, bay san na kamu da sonki?"
Nan ni mayn kuka na zaiyane masa halin da nake ciki,
také ya ce,"In dna sonsa in bijire, sai shi shi."
Na amsa cikn kuka, "Ina son ka amman ba zan iya bijire
mu su baа."
Ya kallo ni, "Husna yanzu za ki iya bari na?"
Na girgiza kai.
"To ki ban hadin kanki, ni dai son ki dayardarki kawia na ke nema."
67
Na amsa, "Na ba ka."
"To na gode." Ya kallo ni, "Kin ga idanunli suka yi ja ni
na fison ki daina kukan, hankalina ya fi kwanciya." Ya kara
kuro min ido "Kin dai tabbatar ki na so na ko?"
Na daga gira.
"To ungo waya na sa mi ki lambar wayata, zan dunga
kiranki, tun da na ji an ce yarima ya ce kowa ya zo ki daina
fitowa ko?"
Kashe gari sa rana,Karfe biyar gidan ya cika da jama'a ni
kam ina takure waje daya kannena da 'yan tsiraruwan
kawayena suna ta nuna farin ciki dawalwala wanka ma d ana yi
da kyar aka sa na yi kwalliya jimawa kadan Aunty ta shigo ta
ja ni waje daya ta na yi min nasihar ya kamata in saki jikina
kowa ya gan ni sai ya ganc ina cikin damuwa, sannan ga Aunty
Bilki saukarta kenan ta zarto nan, ko dan ba ta je ba, ita ma a
6abgarenmu za ta zo don haka yanzu ita ma za ta shigo nan
yanzu, kin san in ta gan ki cikin wannan halin ba za ta ji dadi
ba, kuma mu al'adarmu an sa rana za su shiga wajenki su fesa
mi ki turare sannan su tafi don haka ki tube kayan jikinki ga
wasu ki sa dobn Allah Kanwata ki kwantar da hankalinki kin
san ba za ki gidan da za cuce ki ba." Can mu ka jiyo guda,
"Kin ji ma ga su nan, bari in je." Nan ta aka tare su da hannu
biyu, sannan suka ce su na so a sa rana wata uku, bayan sun
gama al'adar da suka saba duk jama'armu suka yo falo don
ganin kaya adaku uku da kit, ana dagawa ana shewa, Yafanna.
fadi takc, "Raudat kanwar taki ta yi tsada fa."
Aunty Bilki ta ce, "Tsada ma sai an ga lefe ma."
"Ah, kar Husna ta ji haushin marubuciyar, ta manta ba ta
shaidawa makaranta cewar har da dalar a ciki ba, "Oh, Husna
daina hararar Aunty Jamila don ba kya so sai in kasa fadin
gaskiya?" 68
Ni kuwa Husnatun da na Karcwa kayan kallo a zuciyata na
coaikin banza ko zinarc ne La su birge ni ba, sau dubu Kara
Mannir da shi, don a rayuwa ban san mutunı mai girman kai
gara in auri mai kula ni duk talaucinsa, zaman lafiya ya fi
a dan sarki, ga shi tun da ya gan ni da Mannir ya yi zuciya zama
kowa ya yau kusan sati biyu kenan." Ina cikin wannan tunanin
wayar nawan ta shigo, ya na tambaya ta "Wata nawa a kasa?"
Na shaida masa.
Ya ce, "Wallahi Husna in ba ga ni na yi an daura aure ba
ba zan hakura da ke ba."
Nan dai na ba shi hakuri, "Haba dai."
"Husna ko da ana suka da mashi sai na shiga, raina ya zam
fansar na ki."
Nan dai ya yi ta kashe min jiki da kalamansa mai dadin ji
da sanyaya zuciyar mai bege.
Yarima ba shi ya zo ba sai da aka yi sati da sa mana rana,
ya yo waya in same shi a lambu, na buga tsaki na ajiye kan
wayar can ya dada kira na na ki dagawa, sai Aunty ce ta amsa,
ina jin ta ta na yi mi shi fađa, bayan ta ajiye wayar ta ce in je,
nan fa na bijirc "Wallahi Aunty mace ce ya kamata ta yi wa
namiji yanga, ba namiji ba. In har ya damu ya shigo."
Nan fa ita ma ta jinjina min, "Ya yi gimbiya hukuma sai
rarrashi, ta gidan Yarima."
Can sai ga shi nan ya na takawa đai dai ko kunya bai ji ba,
mu na hada ido ya wani washe baki na kauda fuskata tare da
gaishe shi, na tashi da niyar fita ya dakatar da ni, "Gun ki fa na
z0, za ki fita."
Na dawo na zauna, ya kalli Aunty, "Raudat kanwar nan
taki ina son ta ta na wulakanta ni."
Ta dakatar da shi, "Ka ga, Yaya Yarima kai ne fa mara
gaskiya, na za ta ranar da aka sa ranar za ka zo mu ka ga shiru,
sai yau ka zo, gaskiya ba ka kyauta ba."
69
Nan ya fara ba da hakuri, "Wallahi tsabar kishi ne ya kawo hakan. Son Husna ya yi min katutu a zuciya, da ban san me ya saba ina ga ma su yi har haushi suke ba ni sai ga shi tashi daya Husna ta tafi da imanına." Ya kalle ni, "Ko ya kika ce tawan? Na ga alamun har yanzu fa ba ki fahimci halina ba gashi yanzu na zo da wata muhimmiyar magana, amman saboda kin ki sakin ranki na kasa fada."
min
Na
ko
Kara shan kunu, "Duk sanda muka fahimci juna ka fada mene ne."
"Ina maganar ta yanzu ce, wallahi wani alheri ne yake kira
na, amman saboda ban san rabuwa da ke ba ma murnar samun sa."
Na zumbura baki, sai Aunty ta tambaya, "Me ke faruwa nc?"
"Yauwa 'yar uwa, ke tun da abin ya dame ki bari na fada
mi ki, nema na ake a kasar JAMANI za su yi min wani mukami."
Cikin murna ta ce "Ah, dan uwa ina murna," Ni ma ta ce
na yi mi shi 'congratulation' "Sai yaushc za ka dawo?" In ji Aunty.
Ya ce, "Zan yi kusan wata biyu, shi ne nake so in ba da
amanar Gimbiy ar duk da dai na san babu matsala tun da kina
nan ga 'yar tsohuwa." Ya waiga "Ta na ina ne maman?"
Mu ka ce ta na can gida wajen sauran jikokinta za ta kwana
biyu, ka san ta kusa tafiya.
"Allah Sarki." Ya ce, "Daga can zan zarce mu yi sallama.
Yanzu dai abin da nake so in ji wane mataki kike so mu dauka
Husnata?"
Na dan yi murmushi, "Shawara ta rage taka."
Ya bude hannuwa, "To ko ma meye zan yi kiranki a waya
kin ji gimbiyata don Allah take care, ga wannan ki rike a
hannunki, sai kuma kin dda ganin sakona." Nan ya yi wa
Aunty sallama ya fice.
70
Bayan kwana bıyu maina ta fata shirye-shiryen komaw
Sudan, duk na bi na tayar da hankalina, don a tafi da . Saboda
haka ma har ba na son yin nisa don kar ta gudu tabar ni haka
ana gobe za ta tafi kwana mu ka yi muna hira ta na rarrashina
da yi min nasiha kamar haka; "Ki kwantar da hankalinsi ki yi
kiba kafin in dawo ban son mutanena suke ta surutun amaryar
ta rame, ni ma abin da yaza zan koma yanzu za ni m sa a ут
mun rokon ALLAH akan abubuwan da iska shige mana gab,
Allah Ya bayyana iyayenki Na fara un Kan,shr gaskiya, insha
Allahu kuma zan hado mi ki kayan gyara jiki da na kwalliya
tun kafin lokacin biki, zan dawo ko ba kya son . van in yi
zamana?"
Take na kwanta a jikinta, "Ina so ki je amman don Allah ki
dawo da wuri."
Ta shafa min kaina, "yauwa takwarata Asman mama, insha
Allahu in har abin da yake raina ya tabbata kin ga sai in zo mi
ki da labari mai dadi, kin kuma Allah ya bayyana kafin in z0
la'abasa ko?"
Kashe gari misalin karfe tara na shirya 2 tafi ekarantar
saboda ranar ne za mu fara jarrabawa rkiuarta
Airport,nan mu ka rungume juna muna kan
ta abin ya ba ta tausayi, don cikin karfn Woaki,
"Kc Husna ju yi hakuri ki tafi kar ki sra ay
ba ce, ba don maaranta ba sai ku tafi tare
umwa
Da kyar na iya barin dain muna dagawa juna ao Allah
sarki sabo turken wawa, shi ya sa ko mutuwa aka yi sabon ake
yi wa kuka. Ya Allah ka hada mu da masoyanmu na gaskiya,
amin.
Na dade ina kewar mutum
2
biyi, mama da Mannir, ko da ya
ke shi mu na gaisawa ta waya, bayan tafiyar mama, duk
weekend muna tare da shi a makaranta, don ko ba ni da fefa
ranar ina zuwa makaranta don kawai mu ga juna shi kuwa
yarima tun da ya bar garin naji wani irin sanyi a zuciyata, na
71
tambayata sami sakewa, amma kuma kullum sai ya yi min waya, ya na babu matala ko?
Haka ita ma mahaifiyarsa,
abin arziki duk sati sai ta tuso an gan ni, ga iri-iri soyayyun kajin wani atin kayan marmari kamar lemo da gwansa, da abarba, cikin kwando haka kudi ba ya yanke min. Aunty t akan sa ni in yi mata waya mu gaisa tare da mata godiya, tadunga fadin in dai akwai abin da ki ke so ki dunga fada. Sannan duk abin da kika ga ba dai dai ba 6angaren Yarima ki sanar da ni, kin ji? Allah ya yi albarka, ni dai kan ta Gangaren suruka babu abin da zan ce sai sambarka. Ta nuna kauna sau tari na kan yi sha'awar dama yarima ya yo halinta da saukin kanta da ya more gashi dai ya na so na matuka, sai dai halinmu ne bai zo daya ba, shi ya sa ko aurc aka yi ake cewa Allah ya sada halayc,don in har hali bai zo daya ba, za a dunga
samun yawan tangaradar ga ma'aurata. Sai a yi ta surutu ko zargin wasu ne ke zuga dava ha za a taba gano gaskiyar ba, tun
da an ga auren soyayya ne, sau da yawa hakan ta na faruwa shi
ya sa ake yin addu'ar Allah Ya saba halayc in an yi aure.
Al'amarin Kande ya ci tura abin duniya ya taru ya dada yi
matayawa, tun da ta raka ni gidan su Yarima ta ga irin karbar
da so da kuanar da aka nuna min ga shi abu kamar wasa
Karamar magana ta zama babba, har an sa ranar biki, nan fa
abin ya yi mata katutu a zuciya, ta kasa tsaye ta kasa zaune, ta
yi zirga-zirga a gidansu Yaya Mahmud wajen Sakina don su
san tuggun da zau hada din a shawo kan Yarima ko ta
Karkashin kasa ne a wargaza lamarina a yi da ita sun buga abin
bai ci ba, sun yi kisa da kisisina amma bai kula ba, don ni
kaina ta sha zuwa ko ta yo mishi waya sam ba ya kula ta sai
Kande ta dau alwashin sai ta wargaza al'amarin ko ta halin
Kaka.
A yau ne ta tara sauran abokan aikinta take shaida mu su,
"Kun ga fa ina ganin alamun wankin hula zai kai mu dare."
72
Suka amsa "Kamar ya fa uwar tuwo?"
Ta yatsine fuska, "A kan wannan tsinanniyar Husna daga
kawo ta aiki ta shiga ta fita a wajen inalamai, ta yi mana
sammu a gidan ner, a a ganin kowa d agash: sai ita, ta fi, mu
shiga gashi har ana ee wa ita ce kanwar masu gidan, ta yi wa
Yarima asiri, ya like ma ta, wa ya sani ma ko bita zai-zai ta yi
mi shi har maganaraure ta shigo, to wallahi in har ni ce Kande
kanwar maza, sai na bata auren, ba kwa ga nin hidimomin da
ake yi mata da wacce ake shigowa da su, wannan na bi
wannan, yarinya ta je ta yi kyau fatar jikinta sai sheki take yi,
kayan sawa kala-kala, mu muna nan cikin tsumma, dan kayan
da akc raba mana idan an tashi byanmu albashi ma an daina
saboda zuwanta, sai faman daga mana kai take yi wata ran ma
cewa za ta yi ba ta san mu ba, da dai ba mu san asalın ungulu
ba ne kuma tsintacciyar mage ba ta mage, wata rana ma sai ta
sa an yi mana korar karc, in ba mu tashi tsaye ba. Don haka
rama cuta ga macuci idaba ne, in maye ya ci ya manta uwar da
ba za ta manta ba. Kamar inda ba zan manta da korar da aka yi
mini a kanta ba, a gidan nan ni ce 'yar aiki ta farko kowa ya zo
a bayana amman daga zuwanta gimbiya juya mana baya da
kuwa sai abin da na ce duk abin da ta rarumo sai Kande ni dai
babu abin da zan ce sai Allah Ya isa, ban yafe ba." Har tayi
shiru ko me ta tuno? Can ta zaburo, "Kai ba zan iya bari ba, sai
an je lahira, tun a nan zan rama wallahi, sai ta san ta yi wa Dela
kawar maza, ni ce Kandala Makasau, mazana biyu kuma su ke
bi mi ni."
Su ma suna ganin ta fara yi wa kanta kirari sai suka fara
zuga ta, nan take ta mike tsaye ta na girgiza jiki kamar wacce
ake bugawa gangi, daman in har irin hakan ta faru haka suke yi
mata fadi suke, "Sau Oga, sarauniyar 'yantuwo ta gidan
gimbiya. Dole ne abi ta taki koi kumaa ci duka, sai ke murucin
kan dutse ba ki fito ba sai da ki ka shirya. Ke ce dakalin
majina, a hauki ki zan ki hau mutum i zauna dai dai.
73
Kadangaren bakin tulu, a kar kı a kas tulu, in an bar kı ka bata ruwa."
Tadaga mu shu hannu, "Kun biya nı dai dai har na jı kin kara min kwarin gwiwa.cin birnin baiton tsinanniyar yarınyar
nan ba kwa ganin irın arzıkin da yake kiran ta to na rantse ni ce sanadinsa, ko ni din nan da na fito daga garın mu duniyare
neman abin duniya ban samu abin da ta samu ba, kullum
burina in sami abin dunıya don ia ci duniya da tsinke, bayan
'yan sace-sace da ha'inei ga zambo cikin aminci da na kc yi har
yau ban Isınana komai ba, yanzu zan yi mai dungurungun komai ta fanjama fanjam!"
Su kuwa suna jin ta fadi haka sai suka fara dan zamewa
suna ja da baya, ta karc musu kallo, "To matsorata ba ku ji
wakar Shata ba da yakc cewa "Matsoraci ba shi zama gwani,
ko wane ne, ko dan wane ne, don haka ku sarara ku ji in sha
Allah duk abin da na samu zan sam mu ku, ko ba kwa so?"
"Mu na so!" Su ka amsa.
"To ku rike bakinku in ko ba ku sa mi shi linzami ba kuma
sai kashinku ya bushe, ni zan iya zamewa in bar ku a cikin
rigimar."
Bayan kwana biyu muna zaune muna hira da Aunty, ta ce,
"Husna. Don Allah maza ki yo min kiran Kande."
Take na mike na fita don na idar da sakonta, ko da na duba
ko ina ban gan ta ba sai na tambayi masu aiki, suka shaida
minta fita, tun dazu. Bayan na koma na fada ma ta, ba tanan sai
mu ka ci gaba da hirarmu, Aunty ta kalle ni, "Albishirinki 'yar
uwa."
Cikin zumudi na amsa,"Goro!"
Ba ni." Ta miko hannu.
Na sa hannuna kn na ta, "Don Allah Auntina ki fad amin,
wallahi kin sa na ji zuciyata ta yi wani iri."
74
Ta sa dariya, "Ki kwantar da hankalnki, Kanwata, shin me
kikc ci na baka is falling down? Dama Daddy ne ya biyawa
Hassana da Hussaina Umara,n ni da ke Honey ya biya
mana....."
Ina, ban tsaya jin karshen abin da za ta karasa ba na Sane
ta ina murna, har Kande ta shigo dakin ban daina tsalle da
rawa ba, nan ta fara tambayar "Husna wani abin arzikin aka
samu ne kike ta faman tsallchaka?"
"Lah albishirinki Kande, umara za mu taſi da Auntina."
Dif, fara'arta da annurin fuskarta ya dauke, sai da ta
fahimci kamar mun gane sai ta fara yin yake da kinkinar babu
gaira babu dalili, "Imh, mhn don Allah Husna da gaske ne Har
kin sa gabana ya fadi."
Kafin in bada amsa Aunty ta bata kamar haka; "Dauki ki
mayar tun da ya fadi."
Ta tsaya za ta yi mata tsari ta dakatar da ita, "Kin ga ni ba
na bukatar surutu wais hin ina kike zuwa ne sau tari in ina
neman ki sai a ce ba ka ki nan?"
Nan ma ta fara inda inda, "Ranki ya dade babuinda nake
zuwa ina wajen su Dan azumi."
"Me ki ke yi musu?"
"Wallahi dole ce ta sa na je,sau tari in na zo rabon abinci
babu kwanukansu dole sai na je na kar6o."
Aunty ta dan yi murmushi, "Ke dai ki fad amin gaskiya, na
ga ki na kafa-kafa da Dan Azumi, ko dai 'yar gida za a yi ne?"
"Ha! Ha! Ha! Ranki shi dade me zan yi da Dan Azumi, shi
da bai da kudi sai dai in ke za ki tsaya mi shi."
"Eh, dama in banda abinki da bazar wa yake rawa? Ai ni ce
uwar amarya da ango."
Ta na jin haka ta saki saki wawiyar dariya har da shewarta,
"Yauwa Hajiya, in dai hakane na yarda kin sani na fi kwaria
wajen da zan sami zaki da dan maiko, af ina zuwa." Ta mike ta
fita da sauri, ta dawo riker da food flas a hannu ta ajiye gabanta
75
1
"Rankı shi dade gwaten acca ne muka yi shi ne na dan zubomi ki."
Tabude ta gani ta na yaba ma ta, "Yauwa Kande, uwar tuwo mai halin tsiya da na kirki, ni ma na dan yi murmushi,
Bayan
"Hajiya
ta
Kande
fita
ke nan, mun kwana biyu mu na yin abin arziki. na fada.
Bayan 'yan kwanaki, da la'asar na dawodaga makaranta a
gajiye bayan na yi wanka da salla na nufi bangaren Aunty Rofar a rufe sai na tsaya ina tunanin ina ta tafi? Can sai ga Kande nan cikin zumudi, "Sannu da zuwa Hajiya Husna, ga dan mukulli Aunty ta bar min sallahu ta je Airport ne akan tafiyarku, ki gyara zakin kafin ta dawo."
"To." Na ce bayan dan lokaci kalilan kafin ta dawo har na kammala komai, na dawo falon ta na kunna tashar MВС(2),
Kande ta shigo hannu rike da foot flas da juice ta ajiye a
gabana, "Hajiya Husna ga abincinki nan dambun kabeji ne na
yi da kunun gyada, gimbiya ta ce ta na sha'awa shi ne nadan zuba mi ki na ga ke ma kina son irin wannan abincin."
Cikin jin dadi na amsa, "Na gode Kande, kamar kin san ina jin yunwa, wannan kallon ne ya dauke min hankali."
Ta cc, "Ai gara ki daure ki ci ga shi nan duk kin bi sai
ramewa ki ke, na rasa abin da yake damun i, ko rashin ubangida ne Yarima."
Take na dan zumbura baki, "E to, haka din ne, amman na fi kewar maman Sudan."
Ta amsa cikin rausayar da kai, "To Allah ya dawo da su lafiya, ni dai ina kama kafa da ke, kuma in kun tashi tafiya ki
siyo min dan kunnen gwal da zanin gado." Tana zaune ta na
zuba surutu ta ce wannan ta ce wancan har sai da na gama cin
abincin ina ta faman yin hamma, ta kalle ni "Bari dai in debe
kwanukan in je in karasa aikin gabana, tun da dai kin cinyc shi kenan."
76
Da yake barci farawo ne, ban san lokacın da ya sace ni baа,
nan na bingire kan kuierar da nake zaune ahe ban dade da yin
barcin ba Aunty ta dawo ko da ta ga barci nake yi sai kawai ta
dau dan mukulli a usa . ni ta haye sama ta na shiga bandaki
ta shige ta yo wanka ta na shirin bude dirowar da take ajiyс
kayanta nan ta ci karo da ambulan bisa gefen gado, ba ta damu
da ta ga me ke rubuce a ciki ba sai ta buſe lokar. Me zai faru?
Sai ta ci karo da faya daga cikin dollars din da aka sako cikin
kayan sa ranta. A'a, me yake shirin faruwa ne? Ta fada nan dai
ta tsananta bincike, wanda ta san ta yi ajiyar kudin me take
shirin gani ne? Wayam cikin hanzari ta zuro doguwar rigar
sannan ta dawo wajen ambulan din ta zauna, kana ta bude. Mе
yakc shirin faruwa nc? Tambaya ta uku da ta yi wa kanta. Kai!
mai karatu ku biyo Aunty Jameelah, don jin me ke faruwa. Ta
na bude wasikar ta fara karanta abin da ke ciki, take ta fara
murza ido. Shin ko gizo yake min ne? Har sai da ta ji wasu
zafafan hawaye na zubo ma ta sannan ta san babu gizo mafarki
gaskiya ne ga abin da ke ciki kuma hannun na ni Husna ne.
Hello,yayana Mahmud na yarda zan aure ka, domin ian
matukar sonka, sai dai kuma ya zamu yi da babbar annobar da
ke gabanmu? Wato Aunty, ta zame mana matsala sai dai in na
tafi sai ka bi ni cana daura manaaure, kuma na ga hotunan d
amuka dauka ya yi kyau, sai kuma na aure insha Allahu, sai na
ji daga garc ka, maigidana.
Matarka, Husna.
Ta na zuwa dai dai nan ta fashe da kuka, "Na shiga uku,
yanzu haka Husna za ta yi min?" Nan take ta rarumo abin duka
ta yo kasa bayan ta kare min kallo. Tsana da takaici suka dada
bijiro mata, ko me ta tuna? Sai ta yi wulli da abin hannunta.
Nan take na ji an rufe ni da duka hannu bıbbiyu, cikin magagi
na farka a kidime ina fadin "Wayyo Aunty me ya faru?"
77
"Uhanki ne ya faru shegiya Isinanniya, ashe da gaske
Esintacciyar mage ce ke, inym ki rana ke kuma ki yi min
dare? To wallah wban kuturuya yi kadan bare na makaho." Na durkusa ma rokon ta "Don Allah mena yi, ki fada min luifina."
"Don ubankı ai kin fi kowa sanin abin da kika yi, ke har
kin isa in yi kishi da ke Ta wullo min takarda,"Wannan
rubutun waye" Ina karba na ji gabana ya fadi,sai lugudem
tara-tara yake yi, jikina na rawa har na gama karantawa. Take
na runtuma da kasa, asje duk bain da muke yi Kande ta na labe
sai ga ta ta shigo ta na tambyar "Yau gimbiya me ya hada ki da 'yar lelen taki?"
Nan ta fara zaiyanc mu su abin da yake cikin wasikar, ande
ta saki dariyar keta, "Allah na gode maka da ka tonawa wannan
tsinanniyar yarinyar asiri, Allah ya rama min akan sharrin da
kike kulla min a gidan nan, ai ga irin ta nan in mun zo mun
fada mi ki sai ki ki karyata wani abin ma sai kin je cikin dirowar kayanta."
Nan Kande ta fara dungure min kai ta na rankwashina, "Ke
tsintacciyar mageba borin kunya ba ko kasa za ta tsage ki shiga
yau kashinki ya bushe, nan suka tusa ni a gaba har zuwa dakin
kwanana, me dai faru? Nan Kande ta fara zaro kayan sawata
Kasa can sai ga hotuna kusan kala uku, sun zubo nan fa Aunty
ta rarume su. Me zan gani?" Ta fada cikin karaji abin da ke
jikin hotunan yayanc rungume da ni, nan take zafin kishinta ya
dada vaiyunuwa a kaina, cikin kuka ta fara "Kin ci amanata,
ana tausaya mi ki ke ba ki tausayin kanki, Husna ban san ki ban
kaunar ki na tsane ki a kan mijina zan iya fito na fito ko da
kannena ne, ke ko da kuda na gani ya na yawan bin sa sai na
tuhume bare ke, ammam bari ki ga makomar
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 12 Chapter of 13