maci amana
irinku." Take ta fara danna wayar hannunta, "Hello, aka amsa
daga daya bangaren, ta tambaya, "Don Allah ina son yi magana
da Abba Commissioner " "Ah ba ya nan? To don Allah DPO
78
ina son ka ban 'yan sanda mutum Lryu yanzun nan.... ina jin ta
fadi haka ne na yi gurfane a gabanta, "Aunty sharri ne fa aka
Kulla in ki dube ui da idon tausayi Allah gatana sai ke, nan ta
saurin kauda ido, ta juya min baya, har sai da 'yansanda suka
zo ta shaida mu su komai, sannan ta ce su tuhune ni ina na kai
dollar ta zata za a gani a cikin kayana, amman fa cikin zubda
hawaye take yi mu su bayani, lokacin da za mu fice muka yi
wa junanmu wani irin marayan kallo, muna fita ta ci gaba da
kallon hotunan take ta yi kwafa, "Lallai gaskiyar masu magana
da suka ce duk macen da ta ce namiji uba ne, to ta mutu
marayiniya,. Na yarda da namiji ba dan goyo ba ne, wallahi yau
kowace wacce..."
"Ranki shi dade ki kwantar d ahankalinki, mu ne fiya-ya
maganin kananan Kwari,har d amanyan don haka yanzu ki ba
mu izini mu yi watanda da kayanta, tun da ajiyarsu ba za ta yi
amfani ba."
Take ta amsa suna fatale da kafan daga cikin shirgina wani
hoto ya fado a gabanta,ta na kare mishi kallo sai ta yi saurin
kai mi shi raruma, ta duba. "Me zan gani? Turkashi, abin na
Husna har ya kai ga dauko hoton da muke jiki da 'yar uwata
rabin jikina abin so da gani na? Lallai za ta fiskanci 6acin rai
da dana sanin taba wannan hotunan." Nan dai ta ci gaba da
juya shi ta na mamaki, tsufa da kďewar hoton da ya yi ko ya
aka yi a yi wannan tsufan" Ai kuwa ko a cikin satin nan ná
dauko nawa na gani, can wani 6angaren na zuciyarta ake ba ta
shawara ya kamata ki je ki duba na ki don haka take ta wuce
6angarenta cikın hanzari shigarta daki ke da wuya ta bude
ma'ajiyar hotunanta budewar da za ta yi ta ci karo da nata, ta
duba bayan lambar da kwanan watan duk daya ne, sannan ga
wasu kalamai masu sanyaya jiki da ban tausayi da aka rubuta a
bayan tsohon hoton, SUBHANALLAH WALHAMDU LILLAHI WA LA'ILAHA'ILLALLAH WA BILLAHI ALAIHIL AZIM. Me ke shirin faruwa ne?
79
Duk da sanyin na'urar dake sanyaya dakin bai hana ta
pumı ba "Wayyo nı Raudat, kar dai a ce Ilusnu ita ce 'yar
uwata Asma'u da ta bata tun ta na karama? Daga nan ta fara
tuno irin labarin da take ba ta da asalin ita kan ta Husnan, ta
fito neman iyayenta ne tunda an ce a garin Maiduguri ake
tsince ta... Kwarai da gaske dama kin daina tantama a bangaren
zuciyarta ake shaida ma ta ko kin mantakarshen surar nan da
ki ke karantawa kullum in kin yi sallah asubah? Ko kin manta
sunayen ALLAH tsarkaka ASMA'ULLAHIHUSNA
Tun daga nan idonta ya rufe ta ke jiri ya fara daukar ta sai
ta fara kokarin faduwa.......
Kash! Masu karatu laifin dadi karewa, domin shi kansa
ruwan biron nawa a dai dai nan ruwan jikinsa ya kare, take
juwa ta fara daukarsa, mu ka yi asbiti sai ku yi hakuri sai mun
haďu a kashi na uku.
Ku dubi RAYUWAR KENAN NA UKU
Taku mai kaunar ku kasance da karanta littattafanta masu
fitowa kamar su RANAR MUTUWA, SO YA JI KUNYA,
akwai fadakarwa da rayuwa mai inganci da nishadantarwa а
cikin labarin, ku dai masoya kada ku sake a ba ku labari.
Daga Haj. Jameelah Halliru Brigade
(Aunty Mamee)
80
Madaba'ar IYA RUWA
08029418426, 08065566690
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 13 Chapter of 13