Reading SIRRIN YA'MACE COMPLT BY MRS ALKALI Chapter 13 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Mufeedah ta shiga yi tun da take bata taba jin Kalmar da ta mata dadi ba irin wannan lumshe idanunta tayi tana sake lafewa a jikin shi, jin yanda ta lafe a jikin shi ne ya sa Mujaheed yayi dan murmushi ya sa hannunsa ya dauke ta kamar wata baby dasauri tari ke"

"shi da tare da rufe idanunta kan gadon ya sauke ta taredakai bakinshi saitin kunnenta yace  bude idanunki and kada ki kara rufewa gyadamai kai tayi tareda bude idanunta ahankali ta kalle shi yana tsaye agabanta idanunshi sunyi jaaa sun kankance , a hankali ya shiga rage Kayan jikin sa  da sauri Mufeedah ta sa hannun ta zata rufe idanunta muryan Mujaheed taji yace karki kuskura kirufe idon ki ni mijin ki ne halak malak so bawani kunya da yarage a tsakanin mu ni mutum ne mai son kulawa ,ajiyan zuciya Mufeedah tasauke jin abunda Mujaheed ya fada kallon sa tayi taga yagama rage kayan jikin sa daga shi sai boxer ajikin sa Wani irin kunyar sa take ji gashi ya hana ta kauda kayi bayan da ta iya haka taciga ba da kare masa kallo fari ne sol yanada budedden kirji dake dauke da lallausan gashi a kwance , Mujaheed ne ya kalleta yaga shi takurawa idanu tana kallonsa kaman bata san ma ta na masa over looking ba ,idanunshi suyi jawur ya hauro kan gadon a hankali ya daura hannun nashi a saman maran ta kallon ta yayi yaga tawani narke masa hakan bakaramin kara kunnashi yayi ba , gently yayi sauke hannunshi cikin pant dinta, jiyayi tajike da wani ruwa mai shegen yauki,  Hmmmmm Mufeedah tasaki wani wawan ajiyan zuciya jin saukan hannun sa a gaban ta ahankali Mujaheed ya dago ido ya kalle ta yace wifey wajen namiki ciwo ko cikin shaukin so Mufeedah tace uhuummm Mujaheed ne ya sake cewa nine ko Da sauri Mufeedah ta gyadamai kai , a hankali Mujaheed yace sorry barin duba miki wajen sai asa miki maga ni ko, gyada masa kai Mufeedah tayi,, cike da dabara Mujaheed yashiga sarrafata Wani irin musulmin dadi Mufeedah take ji sanda taji Mujaheed yafara kokarin shigan ta ne tafara dawowa cikin hayyacinta, turashi tashiga yi dan ba karamin zafi da azaba takeji ba, amma haka Mujaheed yayi mirsisi sanda yayi making love da ita, bayan komai ya lafa ne Mufeedah sai rabza kuka takeyi bilhakki takejin matsanancin ciwo a kasanta ji takeyi kamar gabanta zai zazzago ,narke masa tayi tayi ga wani shagwaba da take masa haka Mujaheed yaci gaba da lallaba ta kamar wani kwai, duk yabi ya rude."

SIRRIN YA'MACE

Mrs Alkali

Page

Bayan 2 month wata biyu Mujaheed yayi yana gogan lafiyayyen amarci shida Mufeedah.

"Marwat kam tayi banza da lamarin su don harcikin zuciyanta ta kejin zafin auren da Mujaheed ya kara yara sa ma wadda zai auro mata sai yarinya yar 18yrs wanda da sun samu haihuwa da suna da kusan sa'anta, da ace wata babbar mace wacce ta isa ya auro to da zata tsaya su buga wasan amma yar wannan abun me zata mata shiyasa ma ta tattara su ta zubar a gefe, duddah abun yafara damun ta ganin yanda Mujaheed ya ke nuna mata halin ko in kula abun yana mata ciwo a kasan zuciyarta sai dai kuwa ta sha alwashin bazata taba nuna masa ba don haka ne ma yasa take ta kokarin dannewa, ta maida hankalin ta kan office din ta."

"A bangaren Mujaheed kuwa Lafiyayyen soyayya yake bugawa shida Mufeedah jinshi yakeyi kaman wani sarki ko shugaban kasa yanzune yake samun kulawar da abaya yarasa awajen Marwat, baitaba tunani wata ya mace zata shigo rayuwar sa ba sai gashi Mufeedah ta shiga cikin zuciyar sa ta yi kane kane wlh ayanda yake"

jin Mufeedah acikin zuciyar sa zai iya mallaka mata komai na rayuwar sa baita ba zaton zai so wata ya' mace

"bayan Marwat ba , shiya sa shima ya saki jiki yake biyema yarintar ta suna dirzan soyayyar su suna faranta ran"

"juna, tun wancan rana daya hadasu da Marwat basu sake haduwa ba dan Marwat ta bi ta tashi duk wani hanyar hakan shiyasa ma hankalin Mufeedah ya kara kwanciya, don sometimes ma mantawa take da tana da kishiya."

"A yau ne Mujaheed zai koma dakin Marwat yagama 2 months din da ta bashi , Mufeedah ce take ta kuka ."

"Jiki a sanyaye Mujaheed ya rungume ta yana rarrashin ta, yace haba My luv 2 days ne fa kawai nima ba'a son raina zan barki ba ki tuna wannan shi ne adalcin da zan iya muku ko so kikeyi ranar lahira natashi barin jikina daya a shanye, da sauri tashiga girgiza masa kai, haka Mujaheed ya yi ta lallaba ta da kalamai masu dadi sanda ya ga hankalin ta ya dan kwanta sannan ya mata bankwana ya tafi part din Marwat."

"Mufeedah kam alwala ta dauro bayan fitar Mujaheed, nafila ta shiga yi tana rokon Allah ya basu zaman lafiya ya kawo mata saukin kishin Mujaheed da take ji a cikin zuciyar ta, ita kanta bata san tanayiwa Mujaheed irin wannna son ba sai yanzu da taga yatafi wajen Marwat, lallai sai yanzu ta fahimci bakaramin kokari Marwat tayi ba, haka ta raba dare tana kaiwa Allah kukan ta."

"Tunda Mujaheed yashiga bedroom din Marwat bata kula shiba haka tagama sabgar gaban ta tayi shirin kwanciya, kan gadon ta hau ta kwanta juya masa baya tayi."

"A hanakali Mujaheed ya matso jikin ta, hannunsa ya sa ya jawo ta cikin jikin sa, atare suka shiga sauke ajiyar zuciya rungume ta yayi sosai a jikin shi, shi kanshi yayi missing Marwat Allah ne kadai yasan irin Qaunarr da yake mata, a hankali yafara shafa gashin kanta cikin salo ya sauko da hannun sa akan jikin ta cikin nitsuwa yake shafata yana bubbuga bayanta a hankali yace  Habeebtyy Wani irin yarrr Marwat taji ajikin ta tabbas tayi missing Mujaheed da kuma abubuwan da yake mata tayi missing wannan suna dayake kiran ta dashi tunowa tayi a haka ya shafe tsawon 2 month da wata kuchakar yarinya yar cikin sa, kenan itama haka ya nuna mata luv, fashe wa tayi da wani irin kuka mau karya zuciya , sake kankame shi tayi dan a halin yanzu tana bukatan wanda zai rarrashe ta , jin hakan ne yasa Mujaheed ya sake rike ta da kyau cikin muryan rada yace haba habeebty ban ban yaushe ki ka koyi irin wannan halin ba , a da can baya ba haka kike ba me yacan za ki haka, habeebty kin san I loved you kaman ba gobe , waye baisan irin soyayyan damukayi ba, before marriage and after marriage but a cikin kankanin lokaci kin chanza , nayi kokarin fahimtar da ke amma kinki kigane, Marwat ki sani har yanzu ina sonki kuma bazan taba dai na sonki ba har numfashi na na karshe , banyi wannan auren dan na tozar taki ba, ina son mudauke shi a matsayin kaddarar muce tazo a haka, kara volume din kukanta tayi kenan ya tabbata dai dole su rayu tare da wata a cikin gidan nan da ta jima tana tsara musu rayuwa."

"Gently Mujaheed yadaura bakinshi kan nata hannunshi yana share mata hawayen dake sau kowa daga idanunta kissing din ta yakeyi kafin ahankali yafara yunkurin making love da ita cikeda rashin karfi dakuma kuka cikin muryan bakin ciki tai ihuu tace  Jaheed "" kada kasake ka ce zakayi sex da ni , wlh na tsane ka mugu mayau dari wlh kaci amana ta , kuma baka isa kasamin gabanka daya shiga jikin wata ballagaza ba, wlh bazai kara shiga jikina ba, kaje chan ka karata da ita takara sa maganar tare da sakin wani irin kuka mai tsuma zuciya"

", jikin Mujaheed na rawa ya hada bakinshi da nata bai kara bari tayi magana ba dudda batada wani karfi saida tai ta kokawa dashi dan bataso yamata wani abu ita kyamar sa ma takeyi dan batajin zata iya sharing din sa da"

"wata ballagaza chan ba but still Mujaheed bai barta ba saida yayi having sex da ita sabida karfi ya samata, haka Marwat ta yi ta kukan bakin ciki da takaici har bacci barawo ya sace ta."

"Haka Mujaheed ya tashi ya tsaftace jikinsa yazo ya tada sallah nafila yayi , addu'o i sosai yayi , kan Allah ya share masa hawayen sa ya hada kan matansa ya basu zaman lafiya da zuri'a dayyiba, haka ya raba daren yanata addu'a sai wajen asuba ya samu bacci."

"Haka Mujaheed ya kara sa kwana biyun sa a wajen Marwat ba yabo ba fallasa duk sanda zai nemi hakkin sa sai sunyi fada yamata da karfi, haka tafita girki ya koma wajen Mufeedah."

SIRRIN YA'MACE

Mrs Alkali

Page

"Mufeedah ce tsaye a gaban dressing merro bayan tayi salla wani lafiyayen super Holland tadauko tasaka cikin atampopin ummah ta dinka mata dogon rigane fitted gown , zama tayi a gaban madubi ta shafa hoda tasa kwalli tashafa wani pink janbaki sannan tayi dauri bayan tasaka sarka da dan kunne, da a wurworo masu shegen tsada, turarukan ta tashiga fesawa, kallon kanta tayi a jikin madubin ita kanta tasan ba karamin kyau tayi ba, Wani murmushi mai taushi tayi."

"Jitayi an rungumeta ta tabaya da sauri ta juyo Mujaheed ne ya dagata yashiga juyi da ita acikin dakin sai dariya Mufeedah ta keyi san da yagaji dan kan sa sannan ya sauke ta, cike da so da kewar ta ya zuba mata narkekkun idanunsa a hankali yace tabarakhallah Masha Allah, My luv kinyi kyau cike da jin dadin yabon da ya mata, Mufeedah ta ce ai ban kaika kyau ba Nurul Qalb  , , lumshe idanunsa yayi ji yakeyi kamar yamayar da Mufeedah cikin ransa ko zai samu ya daina jin abun da yake ji a zuciyarsa bakaramin dadin sunan da take kiran sa yakeji ba."

"Tashi Mufeedah ta yi, rike hannun sa tayi tace dinner is ready My Nurul Qalbee , kallon ta yayi cike da zallahn so yace My luv anya abincin nan zai ciwo kuwa..? Gaskiya nafi bukatar ki akan abincin nan , rufe fiskanta tayi jin abunda yake fada, dariya shima yayi yace ni kece abincina ya karasa maganar sai kace wani yaro karami, tashi yayi yakama hannun ta suka nufi dinning room, don shima yayi Missing everything about her, haka ya zauna suka kwashi girki, daga nan suka wuce other room suka farantawa juna rai, haka sukayi kwana biyun cike da so da kaunar juna wannan karon Mufeedah ta dan cire kunya ita take jan ragaman komai, ba karamin dadin hakan Mujaheed ya ji ba, dan shi arayuwar sa yana son caring sanna yana son mace tanuna tana bukatan sa , shiya sa da Mufeedah ta lura da hakan ta daura damaran faranta masa rai, kuma hakan yayi aiki dan bakaramin dadi Mujaheed ya ji ba, haka yagama kwana biyun sa a yau ne Marwat zata karba girki."

"Tun safe Marwat take aiki ita da Mai aikin ta Marka tun jiya sukayi magana da zulaiha, ta turama ta address din gidan ta , yau zata zo mata ziyara."

"This is the first time da za su hadu , shiyasa hajiya Marwat ta zage damtse take shirya mata abinci dan bata son taji kunya, don ita a tsammanin ta zulaiha wata hamshakiyar mata ce , haka sukayita zirga zirga, ita da Marka sai la'asar suka gama hada komai, Marwat ce ta cewa Marka zata shiga yin wanka idan bakin suka iso takira ta, cike da ladabi marka tace to hajiya, haka Marwat ta haura sama cikin hanzari domin bata son su iso bata shirya ba."

"Misalin qarfe 5:00pm na yamma zulaiha suka iso ita da kawar ta habiba a bakin gate din gidan Mai adaidata ya sauke su, habiba ce ta kalli zulaiha ta ce Anya gidan nan ne kuwa ,kina ganin bamu bata kwatance ba, zulaiha ce ta ce ai wlh ko munbata kwatancen ne sai munshiga wanga gida sai kace aljanar duniya ki kallah fa girman gidanga ta fada tana kara baza Idanunta sosai."

"Nocking gate din security ne ya leko cikin hade fiska yace wa kuke nema, duddah sun tsorata da yanayin sa , amma haka zulaiha ta daure tace munzo wajen matar gidan ne mu bakin ta ne."

"Daga sama har kasa security n yake kallon su, gaskiya shi bai yadda da suba dan baitaba ganin irin wadannan bakin sun zo wajen hajiya ba, komawa ciki yayi yakira land line din cikin gidan , Marwat ne da tagama shirya wa cikin wani uban lashe ta sha gwalagwalan ta kamar ka sace ta, tana zaune ta hakim ce akan sofa Land line din ta dauka, cike da izza tace yes baki nane kabar su su shigo."

"Habiba ce ta ce wlh zulaiha gara mu gudu kafin wannan mutumin ya sake fitowa ina ga baki gane kwatan cen bane ba, zulaiha ce tace wlh babu inda zanje ko banan bane sai nashiga kikasan ko zamuyi gamda katar, security ne ya bude musu kofar yace BISSIMILLAH haka suka shigo sai kalle kalle su keyi, security ne ya nuna musu hanyar part din Marwat haka sukayi ta kalle kalle har suka iso kofar main parlour."

"Zulaiha ce ta yi nocking kofar cikin hanzari marka ta bude kofar, washe mata baki su zulaiha suka yi, Marka ce ta kalle su daga sama har kasa sannan tace kufa daga ina."

"Jin tambayan da tamusu ne yasa zulaiha washe bakinta ta ce wajen Hajiya muka zo mu bakin ta ne, Wani irin kallon bakuda hankali Marka tayi musu, Marwat ce ta ce waye ne awajen Marka ce tace wasune sun ce wai sune bakin Marwat ce tace to shine zaki tare musu hanya , matsawa marka tayi su zulaiha suka shigo."

"Nan fa kallo ya koma sama domin kuwa sake baki su zulaiha suka yi suna bawa idanunsu abinci wannan gida sai kace a turai, Marwat ce ta mike tsaye tare da cewa whattt, su zulaiha ne suka zube a kasa suna gaisheta fiska ba bu fara'a ta amsa musu tare da jeho musu tambayar wa suke nema, azuciyar ta kuma tace kilama dangin wanchan matsiyaciyar yarinyar ne."

"Zulaiha ce ta ce wajen Hajiya Marwat muka zo nine zulaiha kawar ta ta Facebook a group din SIRRIN YA'MACE,."

"Ai dawani irin sauri Marwat ta ce bangane kice zulaiha ba kamarya ya plz explain it, takara sa maganar cike da son tabbatar wa ai kuwa nan zulaiha ta ciro yar Vivo n ta dake soke a kunkuminta tashiga cikin wayar nan fa tafara scrolling tana nunawa Marwat chats din su."

"Marwat ce ta dafe kanta ji takeyi kamar zata fadi Dan Wani irin juwa ne yake kokarin iban ta , zama tayi akan kujera, sai innalillahi wa'inna ilaihirraji'un take nanatawa a cikin zuciyar, dana sani da nadaman da basu da amfani ne suka risketa, how comes ace wannan ce zulaiha mata sai kace jinjiran samudawa, gawani baki da muni, da ganin su village girls ne, wannan ne take bata shawarwari tana aiki da su tabbas dole ta bata gurguwar shawara, kamar ita Marwat ace this village girl take juyawa, gashi ta kaita ta barota, wata zuciyar ce tace kema da laifin ki."

"Kiran Marka tayi ta ce ta kawo musu abinci a plate, Marka ce tace Hajiya kokin manta cewa anjera musu abincin a dinning room, Wani irin harara Marwat ta mata ai da gudu Marka ta shiga kitchen ta ibo musu fried rice and chicken ta kawo musu tare da drinks ai kuwa ba wani bata lokaci suka fara cin abincin hannu baka hannu korya."

"Ita dai Marwat tama rasa mai zatace musu, lallai tayi sake ta tafka babbar kuskure yanzu da wani irin ido zata fara kallon Mujaheed."

Suna cin abincin ne Mujaheed ya shigo parlourn kallo Daya yamu su ya wuce bedroom din sa dake cikin part din tunani yakeyi ina Marwat tasamo wadannan nuta ne May be masu neman taimako ne.

"Ganin Mujaheed ya wuce ne yasa Marwat ta tashi jiki babu kwari tabi bayansa, a bedroom din sa tasame sa ya rage kayan jikin sa yana zaune da laptop akan cinyar shi da alama aiki yakeyi a ciki."

"Mujaheed yayi mamakin ganin Marwat a cikin dakin sa , a hankali ta kara so kamar kazan da kwai ya fashewa aciki, zama tayi agefensa ta dan konto a saman kafadan sa wasu irin hawaye masu zafi ne suka sauka akan kafadan sa, da sauri ya ajiye laptop din, kallon ta yayi yace what wrong with you, a hankali Marwat ta zame durkusa wa tayi a kasa ta hada hannayenta guda biyu wasu irin hawayen nadama suna sauka mata tace plz Zauji nah kayafemin duk wani abun da namaka, wlh nayi nadama ,bazan sakeba."

"Mujaheed bai taba tsammanin wannan rana zata zo nan kusa ba, abun da yajima yana rokon Allah kenan, da sauri yasaka hannunsa ya dagota, sosai ya rungume ta yana bubbuga bayanta, cikin kunnen ta ya rada mata haba habeebty nah ai najima da yafe miki ni bantaba fishi da ke ba kawai dai banajin dadin abinda kikeyi ne, Wani irin sake rungume shi tayi, tanajin so da kaunar sa suna ratsa kashi da bargonta, sunjima a haka kafin nan Mujaheed ya sake ta jin ana kiran sallan magariba kallon ta yayi cike da so da kaunar ta yace habeebty zanje masallaci kafin nadawo atanadar mini da something special wani irin juya idanu Marwat tayi cike da salo tace insha Allah, adawo lafiya barin je in sallami baki na, Mujaheed ne ya ce wai nikam habeebty a ina kika samu wadannan mutanen ne kam, dariya Marwat ta yi tace kai dai sai ka dawo, Zan baka labari."

"A zaune tasamu su zulaiha sun gama cin abinci sun koshi, Marwat ce ta kalle su ta ce nagode da ziyara ga wannan juyi kudin mota tamika musu bunch na 500 , ai da sauri zulaiha ta sa ka hannunta ta karbi kudin , Marwat ce tace sai dai ina mai miki nasiha da ki chanza hali na jan mutane ta private domin ki gurbata musu tunanin su yin hakan ba dai dai bane kituna akoi hisabi, tana gama fadar haka ta juya ta nufi bedroom din ta domin kuwa so takeyi yau ta goge sauran laifukanta a wajen Mujaheed yau amarci zasu dirza."

"Haka su zulaiha suka tashi jiki babu kwari jin abunda Marwat ta fadamusu kuma gaskiya ne suma sun san ruwa ba sa an kwando bane, haka suka tafi sukuku."

Misalin qarfe 8 00pm Mujaheed ne yashigo part din Marwat a parlourn ya sameta tana zaune taci uban kwalliya sai kace me zuwa gasar kyawu na kasa da kasa dan dama Marwat ba baya ba wajen iya kwalliya.

"Wani irin dadi ne ya ziyarci Mujaheed ganin da gaske dai finally Marwat din sa ta dawo, bai ankaraba yaji ta rungume shi, nan ya dagata ya shiga juyi da ita sai dariya sukeyi dinning room ya sauke ta da kanshi ya shiga musu saving abincin da sai tashin kamshi yakeyi kallon ta yayi yace habeebty wannan girkin pha, kodai kodai yafada yana kashe mata ido daya, dariya Marwat tayi tace kai dai kaci abinci in mungama zan baka labari."

"Haka sukayi ta feeding din juna har suka kammala parlourn su ka dawo nan fa Marwat ta shiga bashi labarin abunda yafaru da ita tundaga farko harkar she bakaramin dari Mujaheed ya sha ba akar she yace toh Allah ya sa mata su dauki darasi akan ki, Marwat ce ta amsa da ameen Mujaheed ne ya matso ya sa hannun sa ya daga ta chak yace habeebty nah I miss you so much, rufe idanunta tayi tana dariya tace me too zauji, bedroom din sa yawu ce da ita direct akan gadon ya dire ta, a mugun haukace suka fara aikawa da juna sakon ni, yanda Marwat ta sake jiki tana sarrafa Mujaheed hakan ba karamin rikita masa kwakwalwarsa tayi ba, shikan shi yasan yayi Missing Marwat wani irin kulawa ta bashi yau ita tayi dutyn hakan ba karamin dadi yayiwa Mujaheed ba."

"Tass Marwat ta gogema Mujaheed hadda shi yama kasa yarda Marwat ce haka, Dan ba karamin dadi Marwat ta jiyar da Shi ba gashi yaji ta zam zam da ita kamar ba Marwat din sa ba ga wani irin magana dinsun dadi dayakeji gashi yau da kanta ta neme shi saiyaji baida ragowan wani damuwa da bakin ciki a yanzu , bayan komai ya lafa ne, anan suka zube akan gadon sukai bacci mai dadi, yayi awun gaba da su."

Amarya Marwat asuba ta gari . Lallai yanzu kika cika jinin SIRRIN YA'MACE koya kuka ce My

people's .

SIRRIN YA'MACE

Mrs Alkali

Page

"Tundaga wannan lokacin Marwat ta canza sai dai har yanzu bata shiga safgar Mufeedah, shima Mujaheed be matsamata ba yasan watara na zata fahimci Mufeedah, har yau ba ta taba shiga part din Mufeedah ba , amma ita Mufeedah kulum da safe tana zuwa ta gaishe ta, haka suke rayuwar su."

"Yau Mufeedah ce ta tashi da wani irin zazzabi mai zafi, ga yawan amai da takeyi, Mujaheed ne yace ta shirya suje asibiti, bayan ta shirya ne suka shiga har part din Marwat suka mata sallama, adawo lafiya ta musu."

"Bayan sunje asibitin ne gwajin farko doctor ya tabbatar da Mufeedah ta na da shigar ciki na tsawon wata uku, zubewa awajen Mujaheed yayi, sujjada yayi yana mai hamdala, ashe shima da rabon zaiga gudan jinin sa, haka suka dawo gida , direct ya wuce part din Marwat, azaune yasameta a main parlour mai aikin ta marka tana matsa mata kafa, dan kwana biyun nan ciwo suke mata gaba daya tanajin jikin ta yayi mata nauyi dan har kiba tayi tasan zama

Please Login or Register in order to submit comment