Reading SIRRIN YA'MACE COMPLT BY MRS ALKALI Chapter 12 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

hankalin sai kace akan ki ne akafara kishiya."

"Motar Mujaheed ta shiga badan zuciyar ta ta so ba sai dan dady yace ta bar tata motar tabi mijin ta , za a kai mata natan daga baya, haka Mujaheed ya nufi gidan Hajiya da ita babu mai cewa uffan acikin motar haka sukacigaba da zaman kurame har suka isa gidan Hajiya."

"Suna shiga parlourn Hajiya, Marwat ta rungume hajiya tafara rera wani irin kuka mai tsuma zuciya , Hajiya ce tashiga rarrashin ta tana buga bayanta ."

"Hajiya ce ta kalli Mujaheed tace dan bamu waje, jiki ba kwari Mujaheed ya fita a parlourn."

"Sanda hajiya ta bar Marwat ta yi kukan ta mai isan ta , sannan ta shiga yi mata nasiha mai ratsa zuciya, Marwat ce ta ce Hajiya dan Allah kice masa yabarni indinga fita office sannan kuma ina son ya daukomin yar'aiki."

"Cike da rarrashi Hajiya ta ce karki damu duka zan sa Mujaheed ya miki su, nidai nafi so ki kontar da hankalin ki kizauna a gidan mijin ki, haka hajiya taci gaba da lallaban Marwat da bata shawarwari cikin hikima."

Sai bayan sallahn magariba sannan Mujaheed ya zo ya dauki Marwat su wuce gida.

Tunda suka isa gida ta shige bedroom din ta ta rufe kofar.

SIRRIN YA'MACE

Mrs Alkali

Page

"Washe gari Hajiya ce da Yaya Aisha sukaje gidan su Mufeedah, su ummah sun musu tarba ta mutunci an kai lefen Mufeedah akwati 12 , tare Hajiya ta saya musu da Marwat sai dai nata suna gidan Hajiya sai Mujaheed ya zo zai wuce mata da su."

"Yaya Aisha ce ta sanar musu da cewa Mujaheed yace tariyar ranar jumma'a ne wato jibi, sannan kuma ba a bukatan komai daga gare su, duddah haka sanda ummah tace suna son abasu dama su kaimata kayayyakin kitchen da suka saya mata, haka su Hajiya suka baro gidan suna ta yabawa da karamcin su."

"Tunda Mujaheed ya sanar da Marwat cewa ya amince taringa fita office sannan kuma ya amince ta nemi yar'aiki hankalin ta ya konta , azuciyar ta kuma ta sha alwashin ba wata macen da ta isa ta zauna agidan nan da sunan matar Mujaheed kota shigo sai ta fita, haka tafara fita office dinta cike da kwanciyan hankali a yanzu yar aikin ta ne me suna marka ita take mata komai, sannan ta fita harkar Mujaheed tun ran da ya sanar da ita cewa ya amince mata , bata sake yarda suka haduba, duk wata hanya da ta san zata hada su sai ta kauce mata, haka sukaci gaba da zaman doya da manja."

"A bangaren Mujaheed ma ya daina damuwa da halin Marwat tun da yaga ta amin ce zata cigaba da zama dashi, kuma Hajiya ta ce ya dan bata lokaci takara hucewa, shiyasa yake kiyaye duk wani abu da zai bata mata rai, ya maida hankalin sa akan shirye shiryen tariyar Mufeedah duddah bai sake zuwa gidan su ba amma kuma yana jinta a zuciyarsa."

"Yau ta kama ranar jumma'a yau ne Mufeedah zata tare agidan Mujaheed tun safe da Marwat ta tafi office bata dawo gidan ba , ba kowa a part din ta sai mai aikin ta Marka, su Yaya Aisha ne da sauran yan uwan Mujaheed suka zo haka suka tarar da bata nan hakan bai dame su ba dama Hajiya tace kar wanda ya ce wani abu in sunje suyi sabgar gaban su, haka mai akinta Marka tayi ta hidima da bakin."

Bayan sallan Isha ne su Imam da sauran abokanen su Mujaheed su ka iso da kawayen Amarya parking sukayi a harabar gidan.

"Nan fa yan rakiyar amarya suka shiga fitowa sai santin gidan sukeyi su Yaya Aisha ne suka fito su sukamu su iso zuwa part din Mufeedah, anan ne fa su ka sake baki suna kallon aljanar duniya, bakaramin haduwa part din yayi ba komai na part din milk da golding ne, haka su Yaya Aisha suka cika su da kayan ciye ciye, bayan anchi an sha ne Yaya Aisha ta dauko bunch na 1k ta basu godiya sukayi sosai sannan su ka shiga mota aka mai da su, aka bar amarya Mufeedah ita kadai sai kuka takeyi su Yaya Aisha ne suka zauna da ita kafin ango ya shigo."

"Misalin qarfe 9:30pm na dare motar su Mujaheed ta yi parking a bakin gate , Imam ne ya dawo da shi, kallon Mujaheed yayi yace ango kasha kamshi tun da kaki in maka rakiyar a gaidamin da amarya sannan kuma kabi yar mutane a hankali, dan kasan kai din tsohon kwanone, Wani irin murmushi Mujaheed yayi tare da shafa kan sa, yace bansan sanda kazama dan iskaba Imam Allah ya shirye ka dariya Imam yayi yace ameen angon Marwat da Mufeedah, reverse yayi da motar ya nufi gidan sa."

"Mujaheed ne ya shigo main parlour na Marwat bakowa acikin parlourn sai kamshi da sanyin AC dayake tashi dan yanzu Marka mai aikin ta tana jara parlourn ba laifi a hankali ya fara haura stairs din kamar wanda baya son taka kasa, bedroom din Marwat ya nufa a hankali ya tura kofar dakin, akonce ya sameta tayi ruf da ciki a kan gado, wayar ta take dannawa."

"Ko juyowa Marwat batayi ba bare yasa ran zata masa magana , ajiye mata leda daya yayi, cikin nitsuwa yace ki sameni a main parlour, baijira cewar ta ba ya nufi part din Mufeedah."

"Parlourn ya shigo komai tsaff tsaff yana ajiye a muhallin sa sai kamshin turaren wuta da sabbin furniture's ne yake tashi lumshe idanunsa yayi yanajin wani sanyi da nitsuwa na sauka masa, bedroom din ta ya nufa cikin nitsuwa bakin sa dauke da sallama kasa kasa ya shigo bayan ya ijiye babban ledan da ya shigo da shi , kallon gadon yayi yaga tana kwance a kan gado adan takure wani dan gajeren bacci ne yayi awon gaba da ita , bata san tayi baccin ba bayan tafiyan su yaya Aisha ne tasha kukanta har bacci ya dau ke ta , a hankali yataho gaban gadon zama yayi abakin gadon yana bata wani close look, wani irin kyau ta masa ga bakin fatar ta sai glowing yakeyi."

"A hankali yakai hannunshi yadaura saman fuskanta saikuma kawai ya dan kwanta a gefenta yasa filo abayanshi tareda jawota jikinshi adan firgice tabude idanu hada idanu sukayi ahankali yace  Mrs Mj"" yayi maganan yana sata akirjinshi sosai kaman za a kwace masa ita, ajiiyan zuciya suka sauke atare bayanta ya shafa murya kasa kasa yace  kin gaji ko ? Gyadamai kai tayi anarke ganin ya nuna damuwar sa akanta ,peck ya manna mata agoshi yadago yace  sorry, bari na dan matsa miki jiki yayi maganan yana kai hannunshi bayanta yaja zip nata kasa dasauri ta kankameshi wani kalan kunya takeji, shima jiyayi yadan birkice, hannunshi yasa yazare dankwalin kanta ya manna bakinshi a kan goshinta yace  kunyana kikeji ko, ya karasa maganar cikin wani irin narkeken murya mai kama da rada ,Dasauri Mufeedah ta kankame a cikin faffadan kirjinshi ashagwabe tace  uhnnnnnm "" Wani irin yarrr Mujaheed yaji ajikin sa hannunshi har rawa yake yakai yadan dago fuskanta sama tareda daura nashi akan nata, gently yadaura bakinshi kan nata a hankali ya shiga tsotsan bakinta kafin yatura duka harshen sa cikin bakinta yana kissing din ta cike da nitsuwa, Wani irin dadi Mufeedah take ji bata taba sanin haka akeji idan ana kiss ba , bata san san da ta sa ka hannunta ta kama kunkumin sa tarike gam gam ta shiga tsotsan tongue din sa kadan kadan dudda ba tasan yanda akeyi ba wani irin dadi takeji yana ratsa kwakwalwarta yanda mufeedah ke tsotsan tongue din sa ya sa Mujaheed yaji kaman zai shide, bai taba jin dadin kiss irin haka ba."

"Sunjima a haka kafin Mujaheed ya zare bakinsa acikin nata a hankali ya dan matsa baya , kallon ta yakeyi da narkekkun idanunsa da suka gama sauya wa, murya a shake yace mata, tashi ki kimtsa Marwat na jiran mu a main parlour ina son maga na da ku."

"Cike da kunya Mufeedah ta tashi kanta a sunkuye a kasa dan ji takeyi kamar kasa ta tsage ta shiga ciki wannan Wani irin abun kunya tayi cikin kankanin lokaci ta bada kai bori ya hau sai kace dama jira takeyi, ganin ta sunnar da kai kasane yasa Mujaheed ya dan lakace mata kuma tu yace uhuummm kunya ko yazama dole inrage kunyar nan, da sauri Mufeedah ta sa hannayenta ta rufe fiskar ta, a hankali Mujaheed ya nufi kofar cike da mutuwar jiki, ganin yana shirin fita ne yasa Mufeedah ta bishi abaya."

SIRRIN YA'MACE

Mrs Alkali

Page

"Mujaheed ne yafara shigowa parlourn sai Mufeedah biye da shi a baya,."

"Marwat ne zaune akan sofa ta daura kafa daya kan daya sai faman jijjiga takeyi ganin su Mujaheed sun shigo ne ya sa ta dakata, zubawa Mufeedah idanu tayi , duddah bata ganin fiskar ta sosai dake rufe a cikin mayafi amma tana iya kallon gefen fiskar ta, wani irin faduwa gaban ta yayi."

"Mujaheed ne ya zauna agefen Marwat kallon Mufeedah yayi ya nuna mata daya sofan a hankali ta zauna kamar mai tsoron Wani abu, duddah bata daga idanunta ba tasan matar sa tana wajen kuma tanajin alamar idanu akanta."

"Mujaheed ne yayi gyaran murya yafara bude taron da addu'a kallon Marwat yayi cikin nitsuwa ya ce Marwat kece babba ina rokonki da ki rike girman ki Mufeedah kanwar ki ne sabida haka kijata ajiki duk abunda bata gane ba ki nuna mata, kece babba ina son kizama mai hakuri da kawaici."

"Ke kuma Mufeedah koda ban aureki ba Marwat yayar kice sabi da ta girme ki dan haka ki girmama ta ban aure ki sabida bana son ta ba ko kuma ta gazamini ba, shi aure nufi ne na Allah sabida haka ki girmama ta kibata girmanta bana fatan ace wata matsala tafito daga gare ki sabida haka sai ku kiyaye ina fatan zaman lafiya ya daure a tsakanin mu, sannan maganar raba kwana , na raba muku kwana bib biyu, bayan na gama kwanakina bakwai a dakin amarya kamar yanda addinin musulunci ya fada in har mace budur wa ce sabanin bazawara da za'ayi mata kwana uku, shiru Mujaheed yayi yana kallon Marwat da bata tamka sa ba kamar ma bata san da suba a parlourn."

"Kallon ta yayi yace ko kina da abunda zakifada, shiru tayi kamar bazata yi magana ba , a bazata yaji saukan muryar ta , ni Marwat na karamaka wata biyu a dakin Amarya wannan shine tukuicina a gare ka, da sauri Mujaheed ya daga ido yana kallon ta domin kuwa tamasa ba zata, bai taba zaton hakan ba."

Cike da sakin fiska Mujaheed ya ce tunda keki fada da kanki ba dole akamiki ba muna godiya da wannan tukuicin.

"Wani irin kululun bakin ciki ne ya tokarewa Marwat makoshi batayi zaton zai karba ba da alama abun ya masa dadi tun da gashi cikin farin ciki ya amsa mata, jin kamar hajijiya zai kwashe ta ne ga wani irin zafi da take ji acikin zuciyar ta yasa ta kalle shi tace ba komai in kagama zan iya tafiya."

"Mujaheed ne yayi murmushi yace zaki iya tafiya uwar gida ran gida, bakaramin kona zuciyar ta kalmar tayi ba tashi tayi, tanufi hanyar bedroom din ta bata ganin gaban ta a daddafe ta kara sa cikin dakin kwanciya tayi a kan gadon ta Wani irin kuka ta sake me karfi, kamar wanda ake shirin zarewa rai."

"A parlour kuma Mujaheed ne ya tashi hannun Mufeedah ya kama wani irin shocking sukaji ya na ratsa su, cikin nitsuwa ya nufi part din ta da ita ba wanda yace wa dan uwan sa uffan."

"Bayan sun shiga bedroom din ne Mujaheed ya kalle ta yace nasan kin gaji da yawa kishiga bathroom kiyi wanka , nima barin je bedroom dina, a hankali Mufeedah ta jinjina masa kai, fita daga dakin Mujaheed yayi, ya nufi bedroom din sa dake kusa dana ta dan yana da dakin sa a part din ta ."

"Marwat ce konce akan gadon ta Wani irin kuka takeyi mai tsuma zuciya, yau ita ce Jaheed yayi wa kishiya da yar cikin ta, wata zuciyar ce tace yanzu haka yana chan yana having sex da ita da sauri ta shiga girgiza kan ta kamar wata mahaukaciya tace nooo..,, noo Mujaheed kar kamin haka wlh ina son ka , sambatu kawai Marwat ta keyi bata ma san me take fadaba, bata taba sanin son da takeyiwa Mujaheed ya kai haka ba ji takeyi kamar zuciyarta zata fito ina ma ace ta mutu ta huta da ganin wannan ranar."

"Mujaheed ne ya shigo bedroom din Mufeedah a zaune ya sameta sanye da hijabinta har kasa kallon ta yayi, aransa yace ustaza yaukam zanga karshen ustazan cin nan a hankali ya karaso dadduma ya shumfuda musa kallon ta yayi yace BISSIMILLAH, a hankali ta matso, Mujaheed ne ya jasu sallah raka'a biyu bayan sun idar ne ya kama goshinta yamata addu'a sannan yashiga yimata yan tambayoyi ba laifi kusan ta amsa masa su, ledan da ya shigo da shi ya dauko mika mata yayi a hankali ta karba, Mujaheed ne ya wuce kitchen ya dauko musu cups da plate ya nuye gashesun kaji da suka sha cabbage da albasa sai kamshi yake tashi, a hankali ya dauki tsokan naman yakai bakin ta, cike da kunya Mufeedah ta bude bakinta ta karba haka yayi ta ciyar da ita shima yana ci har suka koshi."

"Mufeedah ce ta shiga toilet ta yi brush ta fito a hankali ta hau gadon ta kwanta kamar mai tsoron wani abu, shima Mujaheed din wanke bakin sa yayi a toilet ya fito wutan dakin ya rage ya mai dashi dim light cikin nitsuwa ya hawo kan gadon ya konta a gefen ta, yana sauke ajiyar zuciya."

A hankali Mujaheed ya matso jikin Mufeedah Wani irin ajiyar zuciya suka sauke atare birki tota yayi .

"Gently yadaura bakinshi kan nata hannunshi yasa yazare mata hijab din ta cikin nitsuwa yashiga kissing nata cikin dabara ya zare mata kayan jikin ta birki tota yayi ta koma kasan sa , hannunsa na dama ya daura akan boobs din ta Wani irin yarrr Mujaheed yaji a hankali yashiga murza mata su Wani irin Nishi Mufeedah take yi"

"wanda hakan yakara rikitar da kwakwalwar Mujaheed, sosai ya ke jagwal gwala jikin ta ba inda hannunsa bai taba Mufeedah duk tafita a haiyacinta bata ma san duniyar da take ciki ba ,kafin ahankali yafara yunkurin making love da ita , Wani irin ihuu Mufeedah ta yi a lokacin da Mujaheed ya samu hanyan shigewa cikin birnin tarayyah, hada bakinshi yayi da nata bai kara bari tayi ihun ba dudda batada karfi ture shi tashiga yi Wani irin azaba takeji kamar zata mutu, amma Mujaheed baima san tana yiba."

"Shine bai sarara mata ba sai wajen karfe 3:00pm, a hankali ya sauke ajiyar zuciya mirginawa yayi gefe tare da jawota jikinsa yana bubbuga bayanta, Mufeedah kam anci wuya da azaba a hannu Mujaheed tun tana iya kuka har muryanta ya dashe haka Mujaheed ya cigaba da rarrashin ta har bacci barawo ya dauke su."

"Kiran sallan asuba ne ya tashi Mujaheed a hankali ya shiga zare Mufeedah daga jikin sa, bathroom ya shiga ya hada musu ruwa masu zafi sosai ."

"Fitowa yayi daga bayin yazo bakin gadon daukanta yayi kamar wata jaririya  a hankali Mufeedah ta shiga bude idanunta ganin ta a jikin Mujaheed ne ya sa ta manna fuskanta a kirjinshi murmushi Mujaheed yayi yanabin jikinta da kallo kaman maye, shi dariya ma tabashi har suka gama wankan taki bude idanu jin an tada salla ne dasauri yafito yabarota abayi don ya kara hada mata ruwa masu shegen zafi ,agurguje yasaka jallabiya ya feffesa turare, ya wuce masallaci Mufeedah ce tafito tana tafiya ahankali tana ware kafar ta Wani irin zogi takeji kamar wanda aka watsawa borkon a wajen,a hankali ta ciro Hijabin datagani a wardrobe t dawani shegen half gown na bacci cream color silk material dakeda wani transparent light laces pattern tasaka yama jikinta kyau sosai ya zauna dass kamar dan ita akayi shi, Hijabi ta zura tai salla tai addu a sosai a sujjada, Allah ya bata zaman lafiya a sabuwar rayuwar auren ta yakare ta daga sharrin mutum da aljan."

"Bayan tagama azkhar dinta ne ta tashi a daddafe taje gaban mirror ta dauki humran ta ta shafa lungu da sako na jikin ta, konciya tayi a kan gadon dan bacci takeji, tana konciya taji an bude kofar bedroom din tasan Mujaheed ne cike da kulawa ya kara so wajen gadon hawa yayi yajawota cikin jikin sa Mufeedah ne ta rufe idanunta don Wani irin kunyar sa takeji, hancin ta ya danja yace uhuummm ashe da saurana tun da haryan zu ustaza tanajin kunya na, ko dai sakewa za'ayi ne yafada yana kokarin kai hannunsa kan boobs din ta ai da Wani irin sauri Mufeedah ta shiga jikin sa ta kankame shi dariya Mujaheed ya shiga yi yace matsoraciya kawai, jallabiyan sa yacire ya jawo ta cikin jikin sa ya rungume ta suka konta ba a jima ba bacci yayi awun gaba da su dukan su dan bakaramin gajiya sukayiba gashi basu samu isheshahen bacci ba."

SIRRIN YA'MACE

Mrs Alkali

Page

"Misalin qarfe 1 30pm Mujaheed ya farka bacci me nauyi ne ya dauke su rabon da yayi bacci cikin konciyar hankali da nitsuwa irin haka harya manta, Mufeedah ya zubawa idanu kallon ta yakeyi yadda ta bi ta nade a jikin sa tawani shige cikin faffadan kirjinshi, a hankali ya daura hannunsa akan bakin gashin ta da yasha gyara yana nade kamar roba, gashin ya shiga shafawa a hankali a hankali kamar mai shafa jikin koi, cikin baccin ta mai dadi taji a na shafata turo bakin ta tayi a hankali tashiga bude manyan idanunnata da suga gaji da bacci a"

"cikin nasa ta zuba su da sauri ta sunkuyar da kai tana kokarin sake shiga jikin sa, Mujaheed ne yayi dariya dago kanta yayi, cikin husky voice din sa yace no wifey bana son irin wannan kunyan in dai daga ni sai ke ne , haka kawai za a dinga cuta ta, in kuma haryanzu bangama cire kunyar bane sai a sake, ai da sauri Mufeedah ta rufe idanunta, akan gadon ya barta bathroom yashiga ya hada musu ruwan wanka."

"Fitowa yayi ya daga ta kamar dazu da safe kafewa tayi acikin faffadan kirjin sa tana shakan kamshin sa, cikin ruwan dumin ya ajiye ta, jin yashigo cikin bahon wankan ne yasa Mufeedah ta bude idanunta a hankali ai da gudu ta rufe su ganin Mujaheed tsirara a cikin ruwan wankan, jawota jikinsa yayi sanda yagama jagwal gwala ta sannan yamata wankan da kansa, tun Mufeedah ta na nokewa har ta dan fara sakin jiki dashi ganin shi ba ruwan sa kai tseye yake abunsa."

"Bayan sun shirya ne Mujaheed ya kama hannunta acikin nashi kana ganin su kaga amare sai wani glowing sukeyi , sauka kasa sukayi dan ba karamin yunwa sukeji ba tunsafe basuci komai ba, kuloli yagani akan dinning table, yagane kulolin gidan Hajiya ne Wani murmushi ne ya subce masa, har kasan zuciyarsa yake jin hajiyar sa cikin ransa, kujera yaja mata tazauna sai kallon cikin parlourn takeyi lallai Mujaheed ya kashe kudi wannan gida sai kace a kasar waje, dakan shi yayi saving din su a plate daya masa ne da miyar taushe tasha gyada da tantakwashi, sai ferfesun kan rago,yasha kayan yaji da daddawa, sai ruwan tea daya sha kayan kamshi, agefe guda kuma ga kunun gyada wanda yaji madara da zuma, haka Mujaheed yayi ta ciyar da Mufeedah san da ya tabbatar da ta koshi, haka shima yaci ya koshi sannan ya koma parlourn ya munna TV Mufeedah ne tashiga tattare wajen sai da tagama staff sannan ta dawo parlourn ta zauna dan nesa da shi a hankali ya jawo ta jikin sa cikin muryan rada yace daga yau in ina kusa dake nanne wajen zamanki, yafada yana daurata akan lapse din sa, haka sukayita ta kallon wani Indian film jin ana kiran sallan azahar ne ya sa Mujaheed ya yi alwala a toilet din parlourn yatafi masallaci, itama Mufeedah tashi tayi dan gabatar da tata sallan."

"Bayan Mujaheed ya dawo daga masallaci part din Marwat ya nufa, mai aikin ta Marka ya samu gaishe shi ta shiga yi nan take fada masa hajiya ta jima da fita office tun da safe ,bai sake cemata komai ba ya juya, part din Mufeedah ya koma."

"A bedroom ya sameta ta gyara ko ina sai kamshin turaren wuta da air freshener yakeyi gawani irin riga da wondon jeans da tasaka sun wani kama jikin ta boobs din ta kamar za su fashe acikin rigar gawani uban hips dake juyawa acikin wondon jeans din , mukuttt Mujaheed ya hadiye wasu irin yawu, haba no wonder kullum take cikin zumbulelen hijabi kamar matar malam tabbas Allah yayi halitta, shi dai yana kara godewa Allah da wannan gajeren boyfriend din ta da ce yafasa auren ta, wannan kaya haka ai da ya tafka babbar asara."

"Cikin nitsuwa ya matsota a bayan ta ya tsaya hannunsa yasa ya zagaye waist din ta, a hankali ya kwantar da kansa ajikin wuyanta lumshe idanunsa yayi yana shakan kamshin ta da ke birkita masa lissafi da kwakwalwar sa, Wani irin yanayi ne yake shigan Mufeedah a hankali, lumshe idanunta itama tayi, cikin Wani irin husky voice Mujaheed ya ce wifeyyyyyy a hankali ta ce uhummmm, a ahankali ya juyo da ita ta tsaya a gabanshi hannunta yajawo ya daurata akan cinyanshi ahankali yakai fuskanshi wuyanta yana shakan kamshin datakeyi murya chan kasa yace  kina kamshi mai dadi my baby kiss yasake mata awuyan ta dasauri ya lumshe idanu, Wani irin yanayi Mujaheed ya shiga hakan yasa yacigaba da manna mata kiss tanan saman rigan jikin ta yadaura bakinshi yakama rigan da dan nipple din yadan ciza kadan, ihu kadan tayi batare daya saki nipples dinba yace  I love you Mufeedah ""wani irin tsalle zuciyar

Please Login or Register in order to submit comment