Reading SIRRIN YA'MACE COMPLT BY MRS ALKALI Chapter 11 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

aka malaleshi da capet sai kujera guda biyu da aka saka aciki, bawani tarkace aciki sai kamshin turaren wuta da ummah tasaka yakeyi."

"Baba ne ya shiga dakin ummah a zaune ya sameta suna ta shan hira da yan'uwan ta, gaisawa sukayi nan baba ya sanar da ummah cewa ga mijin Mufeedah ya zo yana dakin zaure shida abokin sa."

"Ummah ce tace toh bari ayiwa Mufeedah magana, shidai baba fita yayi ya koma kofar gida wajen abokanen sa nan fa yatarar da suna ta surutu akan Mujaheed baba ne yace musu ai shine surkin sa wanda ya auri Mufeedah yau, nan fa akashiga masa Allah ya sanya alkhairii."

Acikin gida kuma yayar ummah ce ta kalli Mufeedah da ta konta abunta dan har bacci yafara daukan ta .

Tashin ta tayi tace maza tashi yata ga angonki nan yazo tashi ki shirya maza kije ku gaisa.

"Wani irin kunya ne ya kama Mufeedah jin abunda yayar ummah tace mata, itakam wlh kunya takeji, gawani irin bugawa da zuciyar ta takeyi jin wai Mujaheed ne yake jiranta a cikin dakin baba kuma amatsayin mijin ta."

"Tashi tayi yayar ummah ce tashiga shirya ta cikin wasu Riga da skirt na atamfa Holland, masu dauke da zanen jajayen flower manya bakaramin kyau tayi acikin katan ba gashi dinkin ya zauna dass ajikin ta, duk wani shape nata yagama fitowa acikin kayan, wani jan mayafi me shegen kyau da kyalli red colour ta yafa mata nan tashiga gyara mata fiskarta bawani kolliya ta mata ba amma kuma ba karamin kyau, tayi ba, turaren su na yan maiduguri masu dauke da sirrika na musamman su ta shiga shafa mata, ba karamin kyau Mufeedah tayi ba kamar ka sace ta ka gudu."

"Nasiha suka shiga yimata suna nuna mata cewa yanzu Mujaheed mijin ta shine wanda Allah ya zaba mata sabi da haka tamasa biyaiya, drinks da snacks na biki ummah ta jera akan sabon tire mai shegen kyawu tace wa Mufeedah ta dauka ta kai musu, cike da mugun kunya Mufeedah ta dauki tiren ta wuce sai kace kazan da koi ya fashewa acikin ciki ."

Tsayawa tayi abakin kofar tana tunanin yanda zata shigo .

Imam ne ya kalli Mujaheed da hankalin sa ke kan waya yayi .

"Yace da alama amaryar tamu mai tsada ce , kamar badashi yake magana ba dan tun isowar ta yaji kamshin wani daddadan turare, aransa kuma haushi yakeji akan me zata saka uban turaren nan bayan tasan bashi kadai yazo ba."

Ganin Mujaheed bazai kulashi bane ya sa Imam cewa BISSIMILLAH amaryan mu .

Cike da kunya Mufeedah ta yi Sallama ta shigo cikin nitsuwa ta kara so ta ajiye tiren a gaban su .

A kasa ta zauna dan nesa da su cikin karamar muryan ta tashiga gaishe da su imam ne kadai ya amsa mata shikam mutumin nata kamar ma baisan da zuwan ta ba.

"Wani irin gudu zuciyar Mujaheed ta keyi tun shigowar ta yake kallon ta ta kasan ido, Wani irin haushi ne ya kamashi ganin irin shigar da yau tayi."

"Tunda yake baitaba ganin ta da irin wannan shigan ba, kullum a cikin zumbulelen hijabin ta yake kallon ta, tunani yakeyi anya kuwa wannan hips din ba karasu tayiba wata zuciyar ce tace uhumm yaran yanzu ba kunya hip din ma sai sunje ankaramusu."

"Imam ne ya zuba drinks a cup dauka yayi yafara sha, yanayi yana dan jan Mufeedah da hira duddah taki sakewa da shi daga uhumm sa uhumm uhuummm shiko Mujaheed yayi mirsisi kamar ma baisan da wanzuwar su acikin dakin ba sai wayar yake ta faman latsawa azahiri kuma kamshin turaren ta yagama addabar sa , shi kadai yasan halin da ya ke ciki."

Ganin bashi da niyan yin maganane yasa Imam yace toh amaryar mu nikam zan tafi Allah ya sanya alkhairii sai kuma munzo daukanki.

"Cike da kunya Mufeedah ta sunkuyar da kanta kasa tana wasa da yan yatsun hannunta da suka sha jan lalle. Imam ne yace ango kasha kamshi zanjira ka a mota sai ka fito wani irin harara Mujaheed ya galla masa yasan da biyu ya fadi hakan, Imam ne ya fita yana dariyar shekiyan ci."

Bazato Mufeedah ta ji saukar muryan sa cikin husky voice dinsa yace zonan cike da izza.

"Waige waige Mufeedah ta shiga yi ganin dai da ita yake dan ta tabbatar da babu kowa a cikin dakin daga ita sai shi ne ya sa ta tashi a hankali cikin nitsuwa ta nufi inda yake zaune ya daura kafa daya kan daya, tana matso shi zuciyar ta tana dada tsananta bugawa, ji takeyi kamar zuciyarta zata fito waje tarasa ma Wani irin yanayi take ciki."

"A hankali ta kara so wajen sa duk wani motsinta akan idanunsa takeyi , duk wani takunta daya ji yakeyi Zuciyar sa tana rawa gawani irin tafiya da takeyi wanda ya haifar wa da hips din ta wani irin juyawa kai kace da gangan takeyin hakan."

Mujaheed ne ya dan yi tsaki akasan zuciyar sa yace sai uhuummm hips din ma sai an masa ciko sai kace dole.

"Ganin tana kokarin zama a kasan carpet din ne yasa shi nuna mata gefen sa cikin dakekkiyar muryansa yace sit-down here, jin ba wasa acikin muryan sa yasa Mufeedah ta dan dago kan ta ta kalleshi."

Ya Allah hada idanu sukayi da mugun sauri ta sunkuyar da kanta kasa zuciyar ta nakara gudu.

"Wani irin lumshe idanu Mujaheed yayi narkekkun idanunsa ya zuba mata sai kace yau ne yafara ganin ta, da dan sunkuyar da kanta kasa tayi tana wasa da ya tsun hannunta."

SIRRIN YA'MACE

Mrs Alkali

Page

"zuba mata ido yayi , a hankali ya dan matso in da take zaune jin shiru babu motsin kowa ne ya sa Mufeedah ta dago kanta a bazata idanunta ne suka fada cikin nasa akunyace Mufeedah tadaura duka hannayenta kan fuskanta tarasa inda zatasaka kanta sabida kunya, dan murmushi Mujaheed yayi haka kawai yakejin dadin yanda takemai yarinta, yarintar nan kunya kunyan nan, narkar masa da zuciya yakeyi gently ya matso dab da ita yana kallon dogayen yatsunta masu fararen kumba da su ka sha jan lalle dake daure a kan fuskanta , kamshin da Mufeedah taji na shiga hancinta yasa tadan ware yatsunta guda biyu kaman munafuka tadan bude idanunta dan so take taga ina yake dan yanda takejin kamshin turaren nan nashi a cikin hancinta sosai, karaf suka hada ido ya leko fuskanta ta spice na yatsun ahaukace ta yunkura zata tashi sabida bata yi tsammanin hakan ba karaf yariketa hannunshi daya yakai kan waist din ta yarikota ganin bata da wani mafita yasa dasauri taboye kanta akirjinshi don sosai takejin kunyanshi, yanda yaji fuskanta akirjinshi yasa ahankali yasake hannunta yakai dayan hannunshi na dama bayanta yaturata tashiga kirjinshi gabaki daya sannan yacire hannunshi daga waist nata yasa dukansu abayanta ya rungumeta da kyau tareda sauke ajiyan zuciya cikin murya mai taushi yace  Assalamu Alaykum Matata Mufeedah wani irin sanyin da kunya ne Mufeedah taji , Zuciyar ta takasa yarda jikin Mujaheed take arungume haka, wlh kirjinshi bala in taushi ga fadi , tun tanajin kunya taki sakin jikin ta hartai lamo tadaina motsi domin kuwa taga bayi da niyan sake ta , tanajin yanda kirjinshi ke beating ahankali, wayanshi ne yahau ringing batare daya saketa ba yazare hannunshi daya yaciro wayan yakai kunne Mufeedah bataji me akace ba, amman da muryanshi dataji harya chanza launi taji yace  bari nagama sallama da iyalina nafito yana maganan yacire wayan daga kunnenshi yamaida aljihu ,ahankali yakai hannunshi daya yadago kanta daga kirjinshi maida kanta tayi da sauri, dan bakaramin kunyanr shi takeji ba ,murmushi yayi cikin whispering yace  me yasa kika saka wannan turaren kuma ina hijab din ki Noke kanta tayi akafadanshi kaman yanama yarinya magana yace  this is the last time da zaki fito ba hijab sannan bana son in sakejin kamshin wannan turaren idan zaki fita Gyadamai kai tayi, ahankali yace  nazama mijinki yanzu"

"babu ragowan kunya a tsakanin mu shiru Mufeedah tayi ajikin shi sai shakan kamshin turaren sa takeyi Kanta ya dago ahankali ya manna mata peck agoshi batare daya cire bakinshi akan goshinta ba yace  zan tafi imam na jira na awaje , banda yawo, idan kinason wani abu ki kirani ki sanar dani kinji ? Gyadamai kai tayi ahankali yasa hannunshi a aljihu yakamo hannunta masu laushi yasa bandir na 1k aciki yace  ki ajiye kudin nan a wajenki kiyi amfani da su bana son kisake tambayar su baba wani abu yanzu duk wani nauyin ki yana kaina kinji ? Gyadamai kai tayi, har lokacin bakinshi nakan goshinta lips dinta ya kallah masu dauke da wani irin kalan baki mai dauke da surkin jaja jaja a hankali yacire bakin sa a goshinta ba tayi tsammani ba kawai taji saukan bakinsa cikin nata duddah ta tsorata amma batayi kokarin hanashi ba cikin nitsuwa Mujaheed yake kissing dinta wani irin gardi yakeji a cikin bakin ta gawani irin sanyi sanyi daya ke ji a hankali ya zare bakin sa ajiyar zuciya yasauke kadan kafin ahankali yasaketa yace  zan tafi dan komawa baya kadan tayi, ji takeyi kaman kada tafita daga jikinshi tana sussunnar dakai tace  Allah ya tsare hanya Ameen yafada, yayi wajen kofa dan juyowa yayi yakalleta da narkekkun idanunsa dasuka gama chanza launi ,yadai daure yadaga labule yafita daga dakin, wani irin yanayi ne yake shigan ta."

"Wani irin wawan ajiyan zuciya Mufeedah ta sauke haka kawai takejin cewa bata son Mujaheed ya tafi lumshe idanunta tayi jitakeyi kamar yanzu ne yake kissing dinta, sake kankame jikin ta tayi a waje daya ita kanta tarasa me yake damunta."

"Imam ne ya kalli Mujaheed da ya jingina da jikin sit din Motar yace kai wlh dan iska ne kabi ka shanya ni sai kace kayan wanki kasan madam tana chan tana jirana kaje kasamu sweet 18 din ka kawai kanata soyewan ka kabar ni da jiran ka a mota, sai a lokacin ya bude idanunsa da suka gama rinewa imam ne ya kwashe da dariya yace toh pha babbar magana shegen gari kai daga ganin sarkin fawa sai miya tayi zaki, ai gara ka adana jarabar ka uwar gida Marwat na chan na jiran ka."

"Mujaheed ne yaja motan dan bayi da lokacin biyewa iskancin imam yan zuma dare yariga da yayi , a gida yabi ya sauke imam shi kuma ya wuce gidan sa."

SIRRIN YA'MACE

Mrs Alkali

Page

Around 11:00pm Mujaheed ya shigo gidan jikin sa duk amace kamar yanda yayi tsammani bai samu Marwat a parlourn ba yasan May be warhaka ma tajima da konciya.

Yanayin da yashigo aciki ya saka dole ya nufi bedroom din ta dan yana son ya sanar da ita an daura masa aure yau.

Kofan bedroom din ya tura yayi sa a bata sa key ba a zaune ya sameta agefen gadon tana sanye da sleeping dress din ta masu shegen kyau ta baza gashinta da yasha gyara ya sauka saman kafadan ta .

"Ganin ta a haka yasake karawa Mujaheed shiga cikin yanayi, wayar ta ne a hannun ta take dannawa ."

"Jin an bude kofar bedroom din ne yasaka Marwat dagowa ganin Mujaheed ne yasa ta sake dauke kanta ta cigaba da abunda takeyi, dan kallo daya tamasa ta fahimci yanayin da yake ciki, a kasan zuciyarta kuma ta dau alwashin bazata sake amincewa da shi ba har sai ta sake tabbatar da lafiyar sa, dan bata yadda da gwajin da doctor yayi masa ba gani takeyi kamar sunhada baki ne."

"A hankali Mujaheed ya zauna agefen ta, ganin taki kulashi ne yasa ya jawota jikinsa."

"Marwat ce take ta kokarin kwace jikin ta ana shi amma ta kasa dan ba karamin riko yamata ba, san da ya bari tayi mai isarta jin bayi da niyan saketa ne yasa tayi lamo a jikinsa dan itama kawai dauriya ce dan bakaramin missing din sa tayi ba."

"Jin tayi shiru ajikin sa ne yasa yafara shafa gashin kanta a hankali ya ke shafata, ajiyar zuciya Marwat ta ke sukewa."

"Kusan 3min suka dauka a haka cike da nauyin baki Mujaheed ya ce Marwat banajin dadin irin wannan zaman da mukeyi, ban san me yasa kika chanza halaye ba , ina mai rokon ki da kiyi hakuri muzauna lafiya kamar yadda muke a da."

"Wani irin dadi ne ya mamaye zuciyar Marwat jin Mujaheed ya kawo kansa , Muryan sa ne ya katse mata tunanin ta."

Kiyi hakuri Marwat a yau an dauramini aure batare da nasanar da ke ba duddah abun yazo a kurerren lokaci.

"Wani irin dago kanta Marwat tayi wani kallo takeyiwa Mujaheed kaman wacce hankalinta ya gushe ta tsare bakinshi da yanda labbunanshi ke motsi da kallo kanta yayi wani irin sarawa dummm, kunnuwanta sunyi wani shuuuuu kanta yamata nauyi kaman an daura mata kaya mai shegen nauyi kallon Mujaheed kawai take da bakinshi dake motsi, tanajin wasu maganganun da bata gane kansu kwakwalwarta ma ta gagara daukan su anatse Mujaheed yace  nasan zakiji abun ban barakwai nima ban san da auren ba Allah ne ya nufa kinsan ance matar mutum kabarin sa sabida haka ina so muhadu mu rungumi kaddara haka Allah ya so sabida haka sai kiyi hakuri."

"sosai Marwat tashiga wani kalan state dabazata iya tantance kowani yanayi take ciki ba hakan yasa takasa magana shock yarufe mata baki, jikin ta harwani rawa rawa yakeyi takasa motsa koda dan yatsan ta ne , ji takeyi kamar kunnuwan ta ne suke mata karya ba dai dai takejin maganaba ."

"Ganin tayi shiru ne ya sa Mujaheed sake kai hanu zai jawota jikinsa cikin wani irin zafin nama Marwat ta buge masa hannu, sai yanzu tasamu damar bude bakin ta tace."

"Mujaheed ni kake cewa andaura maka aure bisa kaddara,niniiinii Mujaheed zakayiwa kishiya, sakayyar da zakamini kenan wannnan shine tukuicin so da kauna da na nuna maka, kai mace ce da za a maka auren dole."

"Tabbas a yau ka nuna mini namiji ba dan goyo da zani bane , Mujaheed nazabi na zauna da kai baka haihuwa Amma shine zaka sakamini da wannan abun , wlh ka cuce ni ka zalince ni bazan taba yafe maka ba takarasa maganar cikin wani irin kuka mai shiga zuciya, ji takeyi kamar zata hadiye ranta ta mutu, a yau tana dana sanin sanin Mujaheed ma a cikin rayuwanta namiji kenan kanin ajali."

"Ganin irin halin da Marwat ta shiga ne yasaka zuciyar Mujaheed karyewa shima sai yaji bai kyauta mata ba, a hankali yajawota jikinsa zuwa lokacin Marwat bata da karfin hana shi dan ji takeyi kamar zata hadiye ranta."

"A hankali yashiga shafa bayanta, kuka kawai takeyi bilhakki Wani irin ciwo da zogi takeji a cikin zuciyar ta."

"A hanakali Mujaheed ya fara rabata da sleeping dress din ta, zuwa lokacin Marwat bata da wani karfin hanashi ta dawo kaman gunki ita kadai ta san irin shock din da take ciki."

"Cikin nitsuwa ya daura bakin sa a saman nata kissing dinta yashiga yi cikin nitsuwa a hankali yake buga bayanta da hannun sa na dama, shiru Marwat tayi ajikin sa sai faman jan ajiyar zuciya ta keyi ."

"Cikin nitsuwa Mujaheed ya rage kayan jikin sa a hankali yashiga sarrafata san da Marwat ta ji yana kokarin shigan tane ta dawo cikin haiyacinta cikin sauran karfin daya rage mata tafara ture shi , bana so Mujaheed ka barni mugu kawai wlh na tsane ka ba na son haka Marwat tacigaba da ture shi tana fada masa duk wani magana da yazo bakin ta ."

"Duddah haka Mujaheed bai sauraramata ba san da ya cika aikin sa, bayan komai ya lafa ne , dakan shi ya dauke ta tana kuka tana yakushin sa haka ya kaita bathroom yamata wanka, shima yayi , shiryata yayi acikin wasu pyjamas shima yasaka nashi, konciya yayi yajawo ta jikin sa , sai Wani irin ajiyar zuciya take saukewa haka yaci gaba da shafa bayan ta cikin sigan rarashi yana fadamata kalaman da zasu kwantar mata da hankali da nuna mata cewa har yanzu yana sonta auren sa rubuceccen al amari ne daga Allah ko kulashi Marwat batayi ba, a wannan daren sai bacci barawo ne ya saci Marwat."

SIRRIN YA'MACE

Mrs Alkali

Page

Washe gari tun da asuba Marwat ta tashi jira kawai takeyi gari yawaye.

"Misalin qarfe 6:00am Marwat ta fito hannunta rike da key din motar ta, wajen parking space ta nufa wata farar range Rover ta shiga , Horn tayiwa security din , da sauri ya bude mata gate don mamaki yakeyi ina kuma Hajiya zata je da sanyin safiyar nan yana gama wangale gate din, Marwat ta ja motar a da mugun gudu."

"Mujaheed ne yaji fitar mota hakan ne yasa shi leka window, alokacin ne yaga fitar Marwat da farar range Rover ganin irin tukin da takeyi ne yasa Mujaheed yafita da sauri, wajen security yaje yana tambayarsa meyasa ya bude mata gate din, hakuri ya shiga bashi."

"Ganin bayida wata mafita ne yasa ya nufi parking space shima motar sa ya shiga ba bata lokaci security ya bude masa gate cikin hanzari ya hau kan titi, hango motar Marwat yayi tayi nisa hakan ne yasa shi ma ya kara gudun motar."

"Ganin ta dauki titin da zai kaita gidan su ne ya sa shi sauke ajiyar zuciya, yazaci wani wajen zataje, reverse yayi da motar ya nufi gidan Hajiya."

Lafiya nagan ka da sanyin safiyar nan daga kai sai jallabiya me yake faruwa cewar Hajiya da ta tsare Mujaheed da ido.

Dan shafa kansa yayi yace Hajiya Marwat ce ta tafi gidan su tun jiya da na fadamata zancen auren nan shike nan ta riki ce yan zuma ban san fitowar ta ba shiyasa na biyo bayanta.

"Kayi hakuri kasan Dole ne taji ba dadi tunda kai ka mata laifin kuma kaga a yanda auren naka yazo ba kowa ce mace bace zata iya juriya ba, kuma kasan mu mata sa kishi don Allah baba na kabi Marwat a hankali ina son ka kasance mai mata uzuri sannan ka dinga hadawa da addu'a watara na zata gane kasan kishiya ba karamar jarrabawa bace dole sai ankai zuciya nesa, kuma a duk san da ta bata maka rai ka ringa tunawa da alkhairiin da tamaka abaya, bana so kadinga duban ta da laifin ta."

Ajiyar zuciya ya sauke jin yanda Hajiya take yi masa nasiha shi kanshi ya san ba karamin kauna Hajiya keyiwa Marwat ba.

"Haka hajiya tayi ta masa nasiha da nuna masa a yanzu nauyin dayake kan wuyan sa ya karu, yaji tsoron Allah ya kasance mai kotan ta gaskiya."

"Hajiya ce tasaka talatu ta kawo masa break fast yau kunun tsamiya da kosai sukayi, duddah Mujaheed yana cikin damuwa hakan bai hana hajiya saka shi agaba ba sai da taga yaci sosai sannan ta bar sa."

Mujaheed ne ya ce hajiya ina ganin gwara ayi tariyar nan gobe kawai sabi gara ayi a huta hankalin kowa ya kwanta.

"Toh baba na banki ta ka ba amma ai kasan ba a gama gyaran bangaren da zata zauna ba, kuma yau yayar ka tana hanyar zuwa ita da yaran ta tun jiya ta sanar da ni,kuma akoi kayan lefe da na saka ta hafamin achan Dubai din sai ta taho mini dasu duddah abun yazo a kurerren lokaci amma ya kamata kayimata lefe."

"Dan shafa sajen fiskar sa yayi yana jinjina irin kauna da Hajiya take masa shi gaba daya ma ya manta da zancen lefe sai gashi Hajiya tasa Yaya Aisha ta hada masa, a hankali ya ce hajiya angode Allah ya kara girma, da ameen ta amsa."

"Yakamata kaje gidan su Marwat ka lallabeta kabata hakuri ta dawo dakin ta, nima zankira maman ta muyi magana."

"Toh hajiya yan da kika ce haka za'ayi barin je gida dan tunjiya nayiwa companyn da zasu min jaran gidan magana kuma yau zasu zo gara na koma kar suje basu sami kowa ba, toh shikenan Allah ya kareka, ameen hajiya ta cewar Mujaheed da ya nufi kofar fita."

"Masu company sunzo su , sun gyara bangaren da za'a ajiye Mufeedah ba abunda ba a saka ba hatta furniture's duk Mujaheed yabiya kudin bakaramin kudi ya kashe ba a wajen jaran dan harda part din Marwat yasa aka gyara itama ya saka ammata sabbin furniture's, sai yamma likis suka kammala gyaran."

"Mujaheed ne ya zuba wanka kamar mai shirin zuwa daurin aure, motar sa ya shiga, sai zuba kamshi yakeyi gidan su Marwat ya nufa."

"Mujaheed ne zaune a main parlour na gidan su Marwat, bayan sun gaisa ne dady yace wa Momy taje ta kira masa Marwat, after 2 minutes suka dawo tare da Momy kallo daya tayiwa Mujaheed ta dauke kanta dan a halin yanzu bata ma kaunar ganin shi, kallon ta Mujaheed yayi yaga duk tafita haiyacin ta kamar ba Marwat din sa ba fiskar nan duk da kumbura sabida kukan da tasha abunka da farin mutum duk ta yi jawur da ita ."

"Zama tayi a kasan carpet kamar yanda Mujaheed yake zaune, dady ne yayi jaran murya nan yashiga yiwa Marwat nasiha bayan yagama be ya bawa Mujaheed hakuri , yace da Marwat maza ta dauko mayafinta ta bi mijin ta."

"Duddah zuciyar ta bata so ba amma ba yanda ta iya dan bata isa ta musa maganar dady ba , sake fashewa da kuka Marwat ta yi tashi tayi tanufi bedroom, fitowa tayi da mayafinta rike a hannunta, Mujaheed ne ya tashi yana musu sallama tare da godiya, Momy ce tace saura kuma muji kinyi wani rashin

Please Login or Register in order to submit comment