Reading SAKAYYA DAGA ALLAH BOOK ONE BY FATIMA IDRIS UMAR Chapter 7 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

miƙe ita fa idan da sabo ya
kamata ace ta saba da tsawan na da duka Amma ina har yau idan aka mata tsawa seta
ruɗe ta daburce takusa fita hayyacin ta cikin sauri tayi hanyar kitchen ta ruɗe ne
sosai tama manta wani wurin zata yi wani tsawan Anty ta ƙara daka mata ''ke
mahaukaciyar ina ne!!'' nan danan kuma ta dawo hankalin ta cikin sauri ta fara
tattare ɗakin seda ta gyara shi tass duk suna zaune munib yayi ɗaki dan ya tuɓe
uniform haka tayi aikin tass yau indo tunda ta gama abinci bata kara fitowa ba
sabida dad da yake nan tin safe har munib yaci abinci duk tana aiki tana gama wa
kuma ko hutawa batayi ba Anty ta tasa ta a gaba suka wuce part ɗin Dad dan ita Anty
duk wanda zeyi gyara baya mata inde har ba Ayrah ce tayi ba duk girman part ɗin
daddy haka Anty ta zauna tana kallon ta seda ta gyara shi tass kana ta haura sama
nan ma seda yasha gyara ba ƙaramin wahala tasha ba gashi ba halin hutawa dan Anty
ta kafe tana kallon ta dad kuna yana zaune bisa kujera yayi shiru kaman me jiran
umarni yaude Ayrah ba ƙaramin gajiya tayi ba tayi aiki kaman agogo gashi bata je
part ɗin mama ba bata ci abinci bama seda ta gama tsaf miƙewa wa ma seda ya gagare
ta sabida sunkuya wa da tayi ta jima da ta miƙe se taji bayan ta wajen maran ta ya
ƙame dakyar ta iya miƙe tsayin ta gaba ɗaya ɗaki yayi fresh se kamshin air
freshener da sanyi AC ne ke tashi seda Anty ta bata umarnin fita tukkuna ta fita
ɗakin Anty ta koma cikin sauri ta wuce ɗakin indo nan ta zauna indo ta bata abinci
sauri sauri ta fara ci kar Anty ta dawo ta same ta haka ta tura tana shaƙewa Amma
taƙi bari ta huta kamar wacce bata taɓa cin abinci ba seda indo ta bata ruwa tana
haɗa wa dashi dan ya temaka mata wajen wuce wan abincin seda taji cikin ta ya kusa
fashe wa tsabar ɗuri tsafara sauƙe numfashi kamar wacce tayi tsere miƙewa tayi se
kawai taji cikin ta ya bada sautin kulllll ya tamke sosai ai a sunkuye ta fita a
ɗakin tayi ɗurin ne yayi mata yawa shi yasa cikin ta ya ɗaure daɗi da kari kuma
bata ci a nitse ba, a haka ta wuce part ɗin Mama bata ga kowa a falo ba haka ra
fara aikin cikin sanyi kunsan idan mutum yaci ya ƙoshi jikin sa duk mutuwa yake yi
toh haka yake a gurin tama se taji wani irin bacci Amma ba halin yi tsaf ta gyara
wa mama ɗakin har tagama bata ga mama ba nan ta fara tunanin ko ta fita ne,haka de
ta wuce part ɗin su,tun safe Mama tafita kaman yadda ta saba fita bata dawo ba har
wurin ƙarfe 5 na yamma,a ɓangaren su Marwa da Eshal
Basu je makaranta ba suna kwance riƙe da waya a hannu suna aikin da suka saba Marwa
BF take kallo se juyi take yi tana mutsutsu Eshall ko social media take yi tana
posting ɗin waƙoƙi irin wanda ake editing nasu da fiskan ta Amma banda jikin ta iya
fiska ne kawai tana da followers sosai haka duk suna kwance Ayrah ta shigo ta same
su bata kula kowa a cikin suba ta wuce toilet wanka tayi tare da ɗauro alwala
sallah tayi kana ta kimtsa jikin ta cikin kayan baccin ta ta haye bed nata nan ta
ɗauki papers ɗin abun da zatayi a makaranta ta fara karan tawa tanayi tana fahimta
abunda ake nufi, tun Ayra ta gama gyara part ɗin Dad Anty bata kara fita ba anan ta
zauna dad da kanshi ya zuba musu abinci tana zaune ta ɗaura ƙafa ɗaya kan ɗaya
komai shi yayi mata ya kawo ya ajiye seda taci ta ƙoshi ta jashi suka shiga bedroom
suka bar komai a gurin ba Sallah bare salati gaba ɗayan su wanka ya mata kaman ɗan
aikin ta komai shi yake mata seda ya gama mata wanka yayi wa kansa tana kallon sa
suka koma bedroom anan kuma ya ta saka shi ya fara mata aikin Sunnah seda taji ta
gamsu sosai tace ya bari kana ya bari se abunda tace yake yi binta yake kaman
raƙumi da akala haka suka yi bacci, Ayra seda tayi karatu sosai tayi Sallah isha'i
nan ma ta ci-gaba da karatun seda taji ta gaji ta ajiye papers ɗin ta kwanta
addu'an bacci tayi ta shafa se bacci kuma Eshall ma tayi bacci ya rage Marwa kaɗai
da ta riƙe waya se juyi take yi tana kallon videos na batsa tayi waya da abokan dad
dinta ma kan gobe zasu haɗu taji daɗi sosai da haka bacci ya ɗauke ta,

Ban garen dukku ma ba karamin fama suke yi da ciwon baba Malam ba ciwo yaki ci
yaƙi ƙare wa haka baiwar Allah nan ma saura kwana 5 baba sadeeq ya dawo ciwo kuma
ƙara tsanan ta yake yi kullum me gari ze zo yana masa karatu yayi ta jujjuya masa
kai Amma baya fahimtar abinda yake nufi gashi yanzu magana ma dayake ɗan iya yi da
ya dena gashi de yana son yin maganan Amma ya kasa ciwo se daɗa cinsa yake yi baya
iya tashi baya iya magana baya cin abinci ba abunda yake iya wa se ido kawai da
yake a buɗe yana ganin kowa yana kuma jin abunda suke faɗa amsa ne kawai baze iya
bayar wa ba,baiwar Allah nan ma jiki se ƙara tsanan ta yake yi yanda take kwance
kullum bako motsi fatan jikin ta yana ƙara baƙi ga kuma wani bushewa da jikin nata
yake ƙara yi Inna damuwa ya mata yawa Allah na gani tana matuƙar son wannan baiwar
Allah daga ita har malam tun kallon farko Allah ya ɗaura musu wani irin sonta suna
ganin ta kamar ƴar su A'isha da suka nema suka rasa sede ita wannan zata fi A'isha
sosai dan ba ƙaramar yarinya bace,

Washe gari ya kama Thursday kamar de yanda takeyi kullum haka tayi suka tafi
makaranta sunyi karatu sosai ba ƙaramin mamaki sir Richard yayi da irin kaifin
basira na Ayrah ganin daga jiya zuwa yau ta iya komai mistake nata kaɗan ne ya sha
ruwan mamaki kuma ya kara jinjina wa brain nata nan da nan wani irin sonta ya kama
shi kunsan Malaman makaranta suna son ɗalibi me kwazo da ilimi toh haka take a
gurin sir Richard sede kuma shi sonta yaji yanayi ba iya sabida ilimin ta ba haka
kawai tun da yana jin wani abu a kanta ga hankalin ta da nitsuwa daɗi da ƙari kuma
ga ilimi dukda shi Arne ne
Sosai suka yi rehearsal aka tashe su suka koma gida duk wasu abubuwa da take yi
seda tayi shi a ɓangaren Anty tunda ta farka tana maƙale da Daddy ta hana shi sakat
se abunda tace yake yi jikin sa har ɓari yake yi haka zeyi break fast Indo ne ta
kai musu ta jera mus komai kan dinning se fitowa suka yi suka tarar dashi, a
ɓangaren Mama tunda Daddy ya dawo kullum seta fita inta fita tun safe se magrib
take dawo wa Eshall tana gida yau bata fita ba tana maƙale da waya kamar kullum
Marwa kuma da yake sunyi zasu haɗu da Sweeties ɗinta (abokan Dad) bata gida tana
cen sun haɗu a guess house ɗin alhj muktar se sheƙe ayan su suke yi sede kuma duk
yanda zasu kai ga abubuwan su ba wanda ya taɓa gigin shigan ta iya kaci su kwakule
ta da hannu yawan sa hanu da suke yi a gaban nata ma yasa daga sunsa yake shige wa
ƴan ƙana nun nonuwan ta kuwa suna ɗan ƙara girma sabida taba su da ake yi ba su
suka kyale taba se wurin karfe 4 wuni tayi sanna suka dawo da ita da kansu a bakin
get suka sauƙe ta basu shiga ba cigaba da abubuwa gaban ta tayi har dare yanzu
yauma ayra batayi bacci ba seda ta ƙara maimaita kara tun ta exams ɗin su zasu fara
ranan Monday sunyi last rehearsal ɗin su daga haka kuma sede su ringa maimai tashi
a gida sabida exams da zasu yi, washe gari ya kama Ranar asabar......

COMMENTS
LIKE SHARE

🌹Mhizz teemah🌹


💥SAKAYYA DAGA ALLAH 💥
Story & writing
By
Fatima Idris Umar
🌹(Mhizz teemah)🌹
*__________________________________________________________*
💋💋HAZIƘAN MARUBUTA 💋💫
*HAZIƘAN MARUBUTA.*

*Marubuta ne masu tafiya da salon zamani tare da koyarwar addinin musulunci,
haziƙai ne kuma jajirtattu wajen fito da labarin da zasu wa'azantar ya faɗakar,
ilmantar tare da nishaɗantarwa.*
*_______________________________________________________*

Dedicated to my beloved ❤️Mom 💋

Wannan shine littafina na farko Please idan yayi dede da rayuwar wata ko wani
toh a rashin sanine,sannan idan kunga mistake or typing error kuyi hkr 🙏🥰
Littafi ne me cike da faɗakarwa ilmantarwa harma da nishaɗan tarwa,ƙirƙirarren
labarine banyi shi dan cin zarafin wani ko wata ba


Wannan littafi na ƙuɗi ne akan nera 300 kacal game buƙatan karanta shi daga
farko har ƙarshe ze tura ƙuɗin ta wannan account number Hajara Abdullahi Dala
2759142010 FCMB sannan ya turo da shaidar biya ta wannan number 09060413321

Kada ku bari abaku labari wannan tafiya tazo da kafce ma banbanta masu rikita
ƙwaƙwalwa labari ne me cike da abubuwan mamaki da ban al'ajabi zallan soyayya me
ɗauke da ƙalubale kala kala makirci uwa Uba faɗakarwa ☺️
🤫gwara nayi shiru dan se
wanda ya karanta ne kawai ze gane muje zuwa ✌️✍️


Page 22_23


Washe gari ya kama ran asabar saura kwana biyu ya Abdull da ya Muhsin su dawo on
Monday zasu dawo tun da Ayra ta tashi tayi Sallah ta wuce part ɗin Anty bata nan
tana part ɗin Dad in taƙaice muku tun ranan da Mama ta kwana dashi bata ƙara kwana
dashi ba kullum Anty tana maƙale dashi hakan kuma be damu Mama ba dan itama yawace
yawacen ta take zuwa bata nuna alaman ta damu Indo ne idan ta gama girki zata jera
musu a dining ɗin part ɗin Dad ɗin sede kawai su fito su same shi na rana ma haka
har na dare duka haka take zuwa takai musu koda Ayra ta shiga part ɗin ta taras
Indo na haɗa kyawawan kulolin Abinci zata kai part ɗin Dad taya haɗa wa tayi nan ta
fara ɗaukan su tana kaiwa part ɗin yana da nisa dana Anty na dad yana farkon gidan
na Anty kuma yana ƙarshe ɗaukan wasu kulolin Ayra tayi acewan ta wai zata taya Indo
kai musu bin bayan ta tayi dasu har cikin part ɗin anyi rashin sa'a yau kuma su dad
suna zaune a falo kwata kwata Indo bata san Ayra na binta ba haka koda ta shiga
batasan su dad suna falo ba dan inde har taje abunda yake gaban ta shi take yi
kawai ta fito,har ta ajiye abinci ta juya nan ne ta kalli Ayrah da ta shigo yanzu
zare idon ta tayi zata yi magana kenan kawai taji muryan Anty seda ta tsorata dan
bata yi tunanin akwai mutane a falon ba Ayrah ma kuma sanin basa tashi da wuri ne
yasa ta cewa zata taya ta ''keeeee uban wa ya aiko ki part ɗinan!!'' Anty ta faɗa
yayin da take miƙewa,Ayrah batasan sanda ta sake kulolin hanun taba ji kake
tararasss sun faɗi ƙasa ƙara kwalalo ido Indo tayi tana rufe baki tasan yau kam
kwanan Ayrah ya ƙare idan ma ba'a haɗa da ita ba,hatta Dad seda ya miƙe Ayrah kuwa
rasa ma yanda zata yi first ma tayi ta ruɗe ne akwai ta da saurin shiga firgici da
ruɗewa kafun ta ankare se jin wani irin zafi me mantar da ƙwaƙwalwa tayi a fiskan
ta sauƙan mari kake ji tasss tatasss tasss har guda Uku nan take yanayin halitta
Ayrah ya canza fiskan ta yayi jaaaa gata fara harda shatin yatsu duka ƙuncin ta
Anty ta mara yau tayi mata laifin da bata taɓa yiba na farko ta fasa mata kula gasu
dama glass ne ƴan uban su na biyu kuma ta shigo bada izinin ta ba kuma ta mata
magana ta bata bata amsa ba ta ƙulu iya ƙuluwa zuwa wannan lokacin fiskan Anty yayi
jaaaa sosai sabida ɓacin rai jijiyoyin kanta duk sun tashi masifa be kawai yake
cinta dad ne ya ƙarasa wurin ya ja hanun Anty kan kujera ya ajiye ta ko magana ta
kasa yi sabida masifan da yake cinta yafi ƙarfin kanta ita da kanta ma,Indo ne ta
durƙusa ta fara tattare kulolin ga yam and egg da potato balls da tayi duk sun zube
sum bata gurin irish ɗin daya kula ma duk ya zube Ayrah da ta lula wata duniya
daban bana mutane ba se sa'anna ta dawo hankalin ta nan ta tsuguna suka kwashe
komai fita Indo tayi ta bar Ayrah tsaye can se gata ta dawo da towel a hannun ta da
ruwa dad kuma yana zaune kusa da Anty da tayi shiru dan se abunda tace yayi yanzu
kam ta ɗauki tsawon minti 5 zaune kafin ta tashi tana zuwa gurin kuma ta kece Indo
da mari takuma yi mata warning sosai sannan tace ta fice daga part ɗin se sun haɗu
a part ɗin nata dan ita ma bawai ta barta bane hakuri tayi ta bata sannan ta fita
Ayrah kuwa da Indo ta kawo towel ɗin tsuguna wa tayi ta fara goge gurin tass ta
goge shi ta miƙe kenan Anty kaman jira take nan ta fara jibgan ta da hannu dundun
ta take yi tana marin ta duk inda taci karo dashi a jikin ta duka kawai take kai
mai kaman an aiko ta seda tayi mata lilis taji ta gaji ita kanta maida numfashi
take yi sama sama ba kalan ihun da Ayrah batayi ba tana kwance ta kasa ma tashi
koma wa tayi kan kujera tana maida numfashi Ayrah kuma na zube hawaye ne kawai yake
zuba kukan ma ya dena fito wa duk abinda suke dad na kallon su,BARI MU LEƘA GIDAN
ABBA MAY BE KAFUN MU DAWO ANTY TA GAMA HUTAWA


🌹GIDAN ABBA🌹

yau ya kasan ce asabar basu tashi da wuri se kusan 10 na safe duk haɗuwa suka yi a
dining area suna breakfast sun sa Ruma a tsakiyan su aduk lokacin da suka zo cin
abinci se sun tuna da su Ammar Mom ne kawai tasan da dawo wan su ko dad be sani ba
haka Ruma suna so su musu bazata ne barin ma Ruma da tabi ta dame su yaushe zasu
dawo,abincin suke ci cikin nutsuwa suna hira cikin nishaɗi inda Ruma ke gaya musu
zasu fara Exam on Monday sosai suka mata addu'a Allah ya bada sa'a ta kuma dage da
karatu idan sun fara monday zasu gama Friday next kuma za'a raba musu result a
ranan kuma zasu yi duk wasu abubuwa su speech da talkshow duka da yake kuma exam ne
na tafiya jss1 ga kuma wa'inda za'a yaye su shiyasa za'ayi gagarumin taro daya ke
kuma makaranta ne na ƴaƴan manya, Abba ne ya fara tashi mom ta rataya jakan sa ta
raka shi har wajen motan sa seda ya tada motan sannan ta dawo already ita ma ta
ƙoshi Ruma ce tayi last ɗin tashi ladi ta fara aikin ta ita kuma direct part ɗin
Ammii ta wuce tun ranan da ta shiga tace mata tana dawowa bata kara dawowa ba tasan
Ammiii ta jira ta har ta gaji,bakin ta ɗauke da sallama ta shiga part ɗin a falo ta
taras da Ammiii tana kwance kan 3 siters tana kallo a flasma TV ta tashar waƙoƙi
jin sallama yasa ta kallon direction ɗin ganin Ruma yasa ta miƙe tana cewa ''a'a
daughter come here'' tana murmushi,murmushi ita ma Ruma tayi ta ƙarasa cikin ɗakin
side hug ta bawa Ammiii kana tace '' good morning Ammiii'' shafa kanta tayi ta
zaunar da ita a gefen ta tace '' morning daughter how was ur school'' ''fine''tace
kana ta ɗaura da cewa ''Ammiii we are starting our Exam on Monday'' a tsananin
shagwaɓe ta faɗi haka tana turɓune fiska,murmushi Ammiii tayi '' kai Ruma na masha
Allah Allah ya bada sa'a fatan dai kina karatu'' gyaɗa mata kai tayi kan tace
''Ameen Ammiii ina yi'' toh ''haka nake so ki dage ki ɗauko mana first position''
cikin raha ta faɗi hakan ''toh Ammiii na zan dage Amma chabb'' kallon ta Ammiiii
tayi tace ''chabb meye ai nasan Ruma na tana da ƙoƙari nasan zaki iya'' taji daɗin
yanda Ammiii take sonta kuma take ƙara mata karfin gwiwa se tayi murmushi kawai
tace ''Ammiii idan Ayrah bata ci na ɗaya ba kenan ni ina mamakin yanda ma take
ƙoƙari gashi kuma ba kullum take zuwa makarantar ba Amma kuma ita take ɗaukan na
ɗaya ni kuma na biyu kinga tunda muka shiga makarantar nan Ayrah ce me ɗaukan na
ɗaya nikuma na biyu se Ashfat na uku abun kaman haɗin baki'' ta ƙarasa maganan tana
dariya dan hakan yana mata daɗi ganin yanda kansu yake ɗaya haka suke cin Exams
nasu ita de bada wani manufa tafaɗi hakan ba,kallon ta Ammiii tayi kana tace ''meye
sa kike bari tana wuce ki baki da wayoo ai ba haka zaki yi chabb kina gani wata
tazo ta wuce ki lallai Ruma kamata yayi ki dena kula ta ki dena shiga harkan ta
kuma ai kince bata zuwa sosai karki na bari tana wuce ki karki yadda kinji na faɗa
miki ko Ruma na'' kallon ta Ruma tayi ta ƙaɗa mata kai halamun a taji Amma cikin
ranta kam harta watsar da wannan shawara da Ammiii ta bata kawai de ta amsa mata ne
haka suka ci-gaba da hira daga ƙarshe ma Ammiii ta miƙe takama hanun Ruma wai suje
part ɗin Mom ɗin dan ta jima bata jeba, haka suka wuce se part ɗin Mom tana zaune a
falo fitowan ta kenan shine ta zauna ga Alqur'ani a hannun ta da alama karatu zata
yi ganin Ammiii yasa ta fasa ta ajiye Qur'an ɗin kan cernter table gaishe da Mom
Ammiii tayi cikin sakin fuska ta amsa suka ɗan gaggaisa de daga nan kuma duk suka
yi shiru Ruma ne ta miƙe ta wuce ɗakin ta can sega ta hanun ta riƙe da Alqur'ani
ita ma zama tayi kusa da maman ta ta buɗe Suratul Ah-qahf shafi na biyu nan ta
karan tawa mom ɗin duk inda tayi bata seta gyara mata har ta mata rabin shafi kana
ta tsaya anjima da yamma malamin lesson ɗin ta yana zuwa seda tayi ta maimaitawa
sosai ya zauna mata sannan ta rufe Qur'an ɗin ta maida shi inda yake dade Ammiii ta
gama zaman ta basu yi wani hira sosai ba dan Mom ɗin ma karatun ta take yi miƙewa
tayi ta koma part ɗinta bayan sunyi sallama ko kaɗan mom bata nuna mata wani abu ba
dan ita haka take ba ruwan ta ita ma ruma daƙin ta ta shige kafin malamin ta yazo
ta fara karatun sauran littattafan da yake mata su hadisi,fiqhu,Tauhidi, tajwid
dade sauran litattafan harda Azkar duka, Mom kuwa ci-gaba da karatun ta tayi,can ta
miƙe ta rufe Qur'an ɗin ta wuce ɗaki haka de har malamin yazo suka yi karatu wurin
ƙarfe 5 ya tafi yaude dad yana gurin Ammiii kwana biyu biyu suke yi se yayi 2 days
kafin ya dawo washe gari ya kasance Lahadi karatu Ruma take ba kama hannun yaro
tayi busy se karatu take ba kakkautawa malamin ta yazo sukayi karatu sosai na
islamiya dayake duk ranan asabar da lahadi kawai suke karatun har dare yayi dad
yana dawo ya ya shigo ya duba su ga ƴar babyn sa ta riƙe littafi karatu kawai take
yi Allah na gani bataso ta faɗi ko kaɗan seda yaɗan tsokane ta suka yi raha kafin
ya wuce Part ɗin Ammii har kusan 10pm takai tana karatu zasu shiga Exams by 8:30
paper biyu zasuyi sannan ta kwanta asuba ta gari Ruma.


🌹AYRAH🌹

Kallon Dad Anty tayi tafara magana cikin isa kaman Uwar shi ''kana ganin abunda
yarinyar nan tamin Amma kabar ni inata shan wahalan dukan ta kaduba fa kagani
wallahi kamata punishment ɗin da seta ji ajikin ta har ni zan mata magana taƙi bani
amsa kuma tafasa min kuloli harma da zubar da abincin'' ta kare magana tanayin
kwafa haɗe da nuna Ayrah dake kwance tana gurzan kuka da yatsa, sharɓebiyar bulalan
sa dad ya ɗauko daga ƙarƙashin kujera nan ya fara zuba mata dukan ta yake kaman an
aiko shi ƙasan zuciyar sa kuma yana jin zafin dukan daure wa kawai yake yi seda
yamata duka har seda ta suma ba irin haƙurin da bata bashi ba ta ƙira Mama su Marwa
da Eshall harda munib da muhhiba ba wanda bata ƙira ba na cikin gidan har indo ba
kalan haƙurin da bata bawa Anty ba Amma tayi banza da ita kaman bata jita ba seda
Anty taga ta suma kana ta dakatar dashi daga dukan baiwar Allah nan,zama dad yayi
yana maida numfashi suna hak sega Indo idanun ta sun ƙumbura ba ƙaramin kuka tasha
ba tazo zata shigo seta ga dad yana dukan Ayrah hakan yasa ta koma daga baya ta
zauna bata shiga ɗakin ba tayita kuka dan tasan idan ta shiga Anty zata iya cewa a
haɗa da ita shiya sa ta rufa wa kanta asiri tayi zaman ta a wajen,wasu kulolin
abinci ne a hannun ta wanda ta ƙara dafawa tundaa shi wance ya zube ajiye su tayi
kan dining kanta a ƙaa tazo zata fita Anty ta kira ta tace ''ki ɗauke min wannan
ƙazamar yarinyar daga nan idan ta farfaɗo tayi pim pim (up an down) harse na
shigo'' duƙawa tayi ta ciccibi Ayrah da bama tasan inda kanta yake ba suka bar
ɗakin direct ta wuce da ita part ɗin Anty ɗakin ta ta kwantar da ita kan ɗan gadon
ta ruwa ta tarfo a hannun ta yayyafa mata a fuska wani dogon numfashi taja tare da
fashe wa da kuka idon ta a rufe ta cigaba da cewa ''dad dan Allah kayi haƙuri bazan
ƙara ba na tuba dan girman Allah kayi haƙurin Antyyyyyyyy wallahi bazan ƙara ba
kiyi haƙuri'' haka tayi ta faɗa da alama har lokacin bata dawo hayyacin taba dafa
ta Indo tayi ta ƙira sunan ta a hankali cikin tausasa lafazi da iya magana irin ta
manya Indo ta shiga bata haƙuri tana gaya mata magan ganu masu daɗi jin muryan Indo
batasan lokacin da ta buɗe idon taba kawai se tafaɗa jikin ta ta ƙara rushewa da
kuka haka ta cigaba da kwantar mata da hankali har tayi shiru haɗa mata ruwan ɗumi
indo tayi tace taje tayi wanka zataji daɗin jikin ta haka kuwa akayi wanka taje
tayi da ruwan ɗumin duk jikin ta shatin bulala har fiskan ta,taɗan ji daɗin jikin
ta sosai ta dawo ɗakin tasamu Indo zaune ga plate na abinci da tasaka mata zama
itama tayi abincin Indo ta tura mata tace maza taci ba musu ta fara ci bawai dan
tana jin dadin shiba se dan yunwan da take ji Amma samm bakinta ba taste bata wani
ci sosai ba ta ture shi wanke hanun taje tayi kana tasha ruwa duk indo na kallon ta
kama hanun ta tayi suka fita falo bata ce mata komai ba ta zaunar da ita inda take
zama ita kuma ta tashi ta wuce bakin kofa dan tana gani idan Anty tazo zuwa seta ce
mata ta tashi ta fara abinda ta sata,seda tayi kusan minti talatin tana tsaye a
wajen kafin ta hango Anty na tahowa da sauri ta dawo cikin falon ta cema Ayrah da
ta tashi ta kama kunnen ta ta fara yin sama da ƙasa da sauri haka ta tashi indon
kuma ta tsaya tana kallon ta har Anty ta shigo balla mata harara tayi zama Anty
tayi ta ɗaura ƙafa ɗaya kan ɗaya Ayrah kuma se yi take har ta fara gajiya tayi
kusan ɗari indo na ƙirgawa duk suna gurin kaman an tsikari Anty se ta tuno gobe su
Abdull suna dawo wa juyawa tayi ta kalle ta kana tace tasa gwiwowinta a ƙasa thats
tayi neel down haka ta tayi duk ta gaji ga wani gumi da yake tsatsaffo mata daga
nan Anty ta miƙe tabar ɗakin seda taje har bakin ƙofan kana ta juyo tace ''a haka
zaki wuni yau se dare zaki tashi daga nan'' ta juy ta fita abunta Ayrah kuma wani
irin kukan da take ta riƙewa tun ɗazun ne ya kubce mata

Please Login or Register in order to submit comment