Reading SAKAYYA DAGA ALLAH BOOK ONE BY FATIMA IDRIS UMAR Chapter 6 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sosai Ayra dake laɓe jikin labule ganin wannan mutumi ai batasan
lokacin da ta fito ta daka wani uban tsalle tana cewa '' Ashe dama Dad ne ze dawo
shi yasa suke ta kora na tun ɗazu'' ita ɗayan ta se surutu take yi tana matu ƙar
farin ciki sosai se cewa take ''oyoyo oyoyo oyoyo Dad ɗina''
kaman yana ganin ta taji daɗin dawo wan sa ji take ina ma ace yanzu tana kusa da
shi rungume sa zatayi ƙara koma wa tayi dan ta ƙara leka su Amma tana dubawa seta
ga har ma sun bar wajen bata ji daɗin Hakan ba haka ta koma ta kwanta tana matuƙar
son mahaifin nata sosai tana kwanciya kuma se murnan nata ya koma ciki tunowa da
tayi yanzu aikin ta ya karu ga kuma abubuwa da dama da take tunani ko ya dawo ɗin
ma ba rage mata aiki zeyi ba sede ma ya kara mata hawaye ne ya cika idon ta Allah
sarki baiwar Allah haka ta rungume pillow tana goge kwallan idon ta
A bangaren su Mama kuwa suna jin diran motocin su suka miƙe cikin zumuɗi duk suka
fita ita de Anty wani irin mugun bacci ne ya ɗauke ta wanda bata taɓa yin kalan sa
ba za'a iya sace tama a tafi da ita bata farka ba,fita suka yi dukan su ita de Mama
bawani daɗi take ji ba har cikin ranta bataso ya dawo ba tana sanye da dankareren
les Eshall na sanye da duguwar riga ɗinkin ya matse ta pited gown aka mata wuyan ta
har zuwa saman kirjin ta a buɗe ta ƙasa ma daga gwiwan ta har kasa a tsage yake
Marwa kuma tana sanye da riga da wando sun matse ta sosai wuyan ta itama duk a buɗe
haka suka ranƙa ya zuwa part ɗin Dad ɗin nasu daya sha gyara, masu gyara na
musamman ne suka gyara shi ko ina se tashin kamshi yake yi haka suka faɗa ɗakin
bako sallama su dad kuwa shida abokan sa suna zaune dad ya cire garen jikin sa
yabar iya haf jamfa suna zuwa suka wuce wurin Dad ɗin nasu suka faɗa jikin sa a
tare Mama kuma tana tsaye daga gefen sa shafa bayan su yayi kana ya ɗago su Peck
suka manna masa ta gefe da gefen kuncin sa shima ya ma yayi musu '' i miss you my
daughter's'' ya faɗa yana shafa kansu '' miss you too Dad'' suka faɗa tare se wani
lanƙwa shewa suke yi juya wa suka gurin abokan dad ɗin nasu duk suka rungume su
tare da Peck a kumatu juya wa suka yi ɗare ɗare aka kujera gaisa wa sukayi da Mama
itama ta kara sa ta rungume dad ''i miss you dear'' ta faɗa Amma bekai har zuci ba
kara rungume ta yayi shima yace ''miss you too dear'' duk a gaban yaran nasu da
abokan dad ɗin suka yi wannan abun ko a jikin su zama duk suka yi mama tana zaune a
kujera me zaman mutum biyu ita da dad sukuma Eshall da Marwa suna zaune kusa da
abokan Daddyn nasu
Se a lokacin naga yanda ɗakin yake yanada matuƙar girma bana wasa ba ya tsaru iya
tsaruwa dan yafi ko ina a gidan tsaruwa suna zama wa'inda suka yi order abinci a
gurin su suka fara shigowa da abinci haka suka jera shi akan dining ɗin kana suka
fice ya rage mutum ɗaya wanda zeyi saving nasu duk rankaya wa suka yi zuwa dining
ɗin be tambayi Anty ba haka ma Ayrah Amma har cikin ransa yana son tambayan Anty
yaji ko ina ta shiga zama suka yi Mama da dad suna kusa da juna se Marwa da alhj
muktar da alhj mustafa sun sata a tsakiya haka ma Eshall tana kusa da alhj hadi
inda ita ma take a tsakanin shi da alhj muktar sune manya manyan abokan dad
kasuwanci ma tare suke yi saving nasu wanda ya rage ɗin ya fara yi Paper Chicken ne
tare da fried rice da yaji kayan haɗi se tashin kamshi yake yi se shawarma ga kuma
miyan hanta haka suka baje suka kwashi girka kana suka koma falo aka tasa hira duk
suna zaune se kallon ƙasan ido Eshall da Marwa suke yi tsakanin su da abokan dad
ɗin nasu
Ayra kuwa baiwar Allah tana nan kwance ta rasa abun da zatayi ma tana ta tunani ita
ma har bacci ya ɗauke ta Anty ma har lokacin bata tashi ba duk baccin su suke sha
har kusan magrib Ayra ta tashi Sallah tayi ta zauna ta rafka uban tagumi tayi shiru
Anty de harwa lokacin bata tashi ba su Eshall ma suna ɗakin dad ɗin nasu seda har
aka yi isha'i wajen karfe takwas na dare miƙe wa dad yayi ya shiga wanka duk
hankalin sa baya jikin sa yana gurin Anty ya matsu ya ganta wanka yayi ya sake
sabon shiri ya fito nan abokan nasa suke ce masa zasu tafi cikin sauri Mama tace su
Marwa su raka shi ita kuma taja hannun Dad suka haura sama dan ta fahimci yana son
zuwa gurin Anty ne miƙewa suka yi suka fice daga part Eshall de juya wa tayi daga
nan ta wuce part ɗinsu bata ko karasa dasu wajen motan ba ita dama bawani shiga
harkan su take son yiba ita kam Marwa har mota suka je alhj muktar da alhj Mustapha
suka shiga seat ɗin baya yayin da alhj hadi ya shiga na gaba wajen driver shi ze ja
su Marwa ma shige wa tayi ta zauna a tsakiyan su kallon su tayi sannan tace'' Sweet
nayi missing ɗinku kunsan yanda kuka sabar min da abinnan Amma shine kuka tafi kuka
barni ko sallama ba kumin ba balle muyi na bankwana'' ta karasa maganan cikin wani
irin yanayi tana shafo fiskan su ai cikin sauri alhj Mustapha ya rarumo bakin ta
nan ya shiga kissing ɗinta shi kuma alhj muktar sauƙar da rigan ta ƙasa yayi ya
fara shafa ƴan ƙana nan na shanunta nan suka kacame alhj hadi kuwa yana gaba
abunshi ko kallon su beyi ba jan wandon ta ƙasa suka yi suka fara fingering ɗinta
ɗaya kuma yana wasa d albarka Tun kirjin ta wani irin daɗi take ji idon ta a rufe
ruff se kara wage musu ƙafa take yi haka suka gama baɗalan su da yarinya ƴar
shekara 15 Amma wai tasan wannan abun innalillahi Allah ka shiryar mana da yaran
mu, alhj hadi ma seda yabi sahun su suk gama wasa da ita Amma ba wanda ya taba
shigan ta sede su ringa sa hanu a gurin a wangale take sosai seda suka gama wasan
kana ta gyara kayan jikin ta ta fita a motan kamar karta tafi haka taji wuce wa
tayi part ɗinsu sukuma suka tada mota su suka bar gidan kowa da irin nashi ƙudirin
a ransa (Allah ya kauta)..

SE MUN HAƊU GOBE IDAN ME DUKA YA KAIMU COMMENTS LIKE AND SHARE FISABILILLAH
MASU BUƘATAN KARANTA BOOK NAN DAGA FARKO HAR KARSHE ZASU IYA SAMU NA TA WANNAN
NUMBER 09060413321
🔥THE BEGINNING 🔥
MHIZZ TEEMAH CE ✍️

💥SAKAYYA DAGA ALLAH 💥
Story & writing
By
Fatima Idris Umar
🌹(Mhizz teemah)🌹
*__________________________________________________________*
💋💋HAZIƘAN MARUBUTA 💋💫
*HAZIƘAN MARUBUTA.*
*Marubuta ne masu tafiya da salon zamani tare da koyarwar addinin musulunci,
haziƙai ne kuma jajirtattu wajen fito da labarin da zasu wa'azantar ya faɗakar,
ilmantar tare da nishaɗantarwa.*
*_______________________________________________________*
Dedicated to my beloved ❤️Mom 💋
Wannan shine littafina na farko Please idan yayi dede da rayuwar wata ko wani

𝗖𝗼𝗺𝗺𝗲𝗻𝘁𝘀 𝗱𝗶𝗻𝗸𝘂 𝘀𝗵𝗶𝗻𝗲 𝘇𝗲 𝗸𝗮𝗿𝗮𝗺𝗶𝗻 𝗸𝘄𝗮𝗿𝗶𝗻 𝗴𝘂𝗶𝘄𝗮 𝗸𝘂𝗺𝗮 𝘁𝗮 𝗵𝗮𝗻𝘆𝗮𝗿
toh a rashin sanine,sannan idan kunga mistake or typing error kuyi hkr 🙏🥰

𝗵𝗮𝗸𝗮𝗻𝗻𝗲 𝘅𝗲𝘀𝗮 𝗻𝗮𝗴𝗮 𝘆𝗮𝗻𝗱𝗮 𝗸𝘂𝗸𝗮 𝗸𝗮𝗿𝗯𝗶 𝗹𝗶𝘁𝘁𝗮𝗳𝗶𝗻𝗮 𝘀𝗵𝗮𝗿𝗲 𝗳𝗶𝘀𝗮𝗯𝗶𝗹𝗶𝗹𝗹𝗮𝗵

*GARGAƊI!!!*

*BAN YARDA BA BAN AMINCE BA WANI KO WATA SUYI AMFANI DA WANI SASHE NA LITTAFI NA BA
KO A HAƊA MIN DOCUMENT KO A KARANTA MIN SHI A YOUTUBE DUK WANDA YAYI HAKAN KODA
ALLAH NA BARSHI ZE BIMIN HAKKI NA*
TSOKACI!! WANNAN LITTAFI KIRKIRE REN LABARI NE BAYIN SHI DAN CIN ZARAFIN WANI KO
WATA BA DUK WANDA/WACCE TAGA YAYI KAMA DA RAYUWAR TA A RASHI NE

Free page 18_19

A ɓangaren mama kuwa taƙi barin bawan Allah nan duk hankalin sa ya karkata ne gaba
ɗaya zuwa gun Anty Amma Mama taƙi barinsa yaje gurin Anty haka ta riƙe mai wuta wai
tayi missing nasa sosai seda ya biya mata buƙa tunta sannan ta kyale shi aikuwa
cikin sauri kaman wani zautacce haka ya miƙe zashi part ɗin Anty cikin sauri Mama
ta riƙe hanun sa cikin ƙasa da murya me haɗe da kissa tace ''haba dear yanzu ba
zaka bari se gobe ba idan yaso seka dubo ta'' shiru yayi bece komai ba kaman me
tsoron magana haka ya koma be tambayi Ayra ba ko halamun yasan wata mai suna Ayrah
beyi ba a gidan haka suka kwanta
washe gari ya kama ranan Alhamis kamar de kullum tun da asuba Ayrah ta tashi tayi
duk wani ayyukan da yake kanta ta koma ɗaki ta fara shirin makaranta seda ta shirya
tsaf ta wuce part ɗin Anty tada munib tayi dan shima ya shirya muhibba kam bata da
rigima kullum tana bacci ko tana gurin Mama batada wani matsala Maman ne da kanta
take aiko wa a karɓa mata muhibban Anty bata hanawa a kai mata ita, shiga ɗakin
Indo Ayrah tayi nan ta zauna ta ci abinci wanda Indo ta ɗiba mata sannan ta fito
Bus ɗin su yana zuwa suka wuce ita da Munib still Marwa da Eshall basu je ba saboda
dad nasu ya dawo ita kam Ayrah baiwar Allah ko gaisa wa basu yi da dad ɗin nata ba
munib ma besan ya dawo ba Anty kuwa se kusan ƙarfe 10 na safe ta farka tun baccin
da tayi jiya wurin ƙarfe 2 na rana duk jiki a mace haka ta tashi ranta kuma a
matuƙar bace ga wani irin tsanan Ayrah da yake daɗa ninkuwa mata acikin rai ba
abunda ta fara nema se abinci seda taci tayi haniƙan sannan ta miƙe ta koma ɗaki
bayan ƴan mintuna ta fito ta zauna a falo kaman yanda take yi zaman ta bada jima wa
ba sega dad ya shigo wani irin miƙewa tayi kaman wata guguwa ta faɗa jikin sa shima
kaman wanda ake tsikaran sa haka ya rungume ta ƙaƙam kaman za'a kwace masa ita sun
ɗan ɗauki lokaci a haka kafin ta sake shi kallon sa tayi daga sama har ƙasa kawai
seta ji ranta ya ɓaci dan ta gane ba yau ya dawo ba shi yasa taji wani irin baƙin
ciki ya mamaye ta hanun ta ya kama ze fara magana tayi saurin kwace hanun ta tana
ɓalla masa harara zama ta koma tayi kan kujeran ta ɗaura ƙafa ɗaya kan ɗaya tana
girgiza wa ranta a matuƙar bace cikin sauri ya bita kaman wani dolo haka yaje ya
zauna a ƙusa da ita ko kallon arziki be samu ba hakuri ya fara bata shima ba ason
ransa ya dawo bezo gurin ta da wuri ba da kyar ta haƙura bata nuna jin daɗin dawo
wan nasa bama shi kuwa duk se shishige mata yake yi tambayan ta ya keyi ina muhhiba
da munib Amma tayi kaman bata jisa ba seda ta gama ciccin maggani ta buɗi baki tace
'' ai baka damu dasu bane tun jiya ka dawo Amma ko neman su baka yiba nasan de ka
nemi wa'inda kafi so kam'' ta karashe magana da gatsali tana jan tsaki lallashin ta
kawai yake yi yana ci-gaba da bata haƙuri miƙewa tayi ta shige ɗaki haka shima ya
bita kaman raƙumi da akala,
kwana biyu muhibba tana gurin Mama Anty duk tayi kewan ta sosai tana son yaran ta
itakam gasu kyawawa basa kama da ita ko kaɗan,a ɓangaren Marwa kuwa bayan ta koma
ɗaki ɗale wa bed nata tayi lokacin Eshall tayi bacci haka ma Ayra wayan ta tafara
danna wa abunta tana jin wani daɗi sabida abokan Dad ɗin ta sun dawo ita bata wani
damu ko taji daɗi dan dad ɗin nata ya dawo ba seda ta jima kafin bacci ya ɗauke ta
da safe ma har Ayrah ta tafi basu tashi ba se gurin 11 suka tashi already dama su
kawo musu abincin su akeyi har cikin ɗaki toilet Eshall ta wuce tayi brush kana ta
fito haka Marwa ma tayi kowa abincin sa yaci Marwa tana gama wa ta kuma ɗalewa bed
nata ita kuma Eshall fita tayi ta wuce part ɗin Mama,
A ɓangaren Ruma yau bayan ta gama shirin ta na makaranta ta fito tayi sa'a lokacin
Abban ta be fita ba ta same shi wurin dining shida Mom tana zuba masa break fast
tayi mamaki sosai a ranta tace kenan Abba Anan ya kwana Amma seta share kawai tana
zuwa ta faɗa jikin sa tace ''good morning Abba'' shafa bayan ta yayi yana murmushi
yace ''morning my baby'' turo baki tayi ta na cewa ''dad shine ka dawo baka nemeni
ba ko'' kallon ta yake yi yanda ta turo bakin kana yace ''lokacin da na dawo kinyi
bacci kuma naje na duba ki ai'' miƙewa tayi tace ''okay dad sannu da dawowa''
sannan ta ƙarasa wurin Mom ɗin ita ma site hug ta bata ''good morning Mom'' amsawa
tayi tace ta zauna toh tunda ta tashi se suci abincin haka suka zauna gaba ɗayan su
suka fara breakfast haƙiƙa Wannan iyaye suna matuƙar son yaran su ba ƙaɗan ba,
miƙewa Ruma tayi ta ɗauki lunchbox ɗin ta Peck ta manna musu dukan su kana tace
musu zata tafi kartayi latti suda kansu suka rakata dad yaso ya kaita Amma ganin
lokaci ya kusa ƙure masa gashi kuma shima jiran sa ake yi yasa shi bari se gobe
kawai, dad yana da tsayi Amma ba sosai ba fari ne irin na buzaye yanada ƙiba ɗan
dai-dai ga saje kwance a fiskan sa, suna komawa shima fita yayi ya rage daga ladi
me aiki se Mom wuce wa tayi ta shige ɗakin ta ladi kuma ta fara kwashe kayan
abincin wanke su tayi tas ta jera su kana itama ta koma ɗaki,

🌹🌹LONDON🌹🌹

Ajeeb da Ammar se shirye shiryen komawa Nigeria suke yi yayin da shi kuma Deen ko
ajikin sa basuga wani alama ta zeyi kewan su ko zeshiga da muwa ba aikin sa kawai
yake yi zaune yake a garding ɗin gidan ya wadatu da ganyayyaki da flowers masu
daɗin kamshi suna kaɗawa laptop ne akan cinyan sa yana dannawa sanye yake da short
zuwa gwiwa launin baƙi da ƴar T-shirt launin fari ya duƙufa akan abunda yake yi can
kuma se ya miƙe cikin takun shi dake tattare da nutsuwa ba kuma da sanyi ba tafiya
yake irin na zaratan maza masu jini a jika kuma cikin nutsuwa ya bar garding ɗin ya
wuce tamfatsetsen falon gidan yana shiga ya taras da Ajeeb da Ammar zaune suna
hiran su cikin nishaɗi yanda suka saba har ze wuce ya haura sama se kuma ya fasa ya
dawo cikin falon ya zauna kan ɗaya daga cikin luntsuma luntsuman kujerun falon be
ko kalle suba yade ajiye laptop ɗin ya kwantar da kanshi a head board na kujeran ya
lumshe ido yana shaƙan kamshin ɗakin haɗe da tunanin abubuwan da suke gaban shi ga
aikin kuma da yasa a gaba wanda har yanzu be samu kwakwaran information akan wanda
yake neman ba yanade kan nema ne shiyasa ma bayason barin ƙarsar seya gama da
wannan case ɗin yanzu saura 1week su Ammar su tafi ba aikin da suke yi se su fita
shopping barin ma Ajeeb jidowa ƴar ƙanwar shi abubuwa kawai yake yi ace wansa zeyi
mata surprise ne gashi bata san zasu dawo ba, kallon shi suka yi yanda ya lumshe
ido duk se sukaji anya zasu iya tafiya su barshi shi kaɗai kuwa Ajeeb ne yaje kusa
dashi ya kwanta tare da ɗaura kansa saman laps ɗin Sheed ɗin jin hakan yasa shi
buɗe lumsasun idon sa bece komai ba ya ɗaura hannun sa a kan Ajeeb ɗin yana shafa
suman kanshi me ɗan karan laushi Ammar kuma ta ɗayan gefen sa ya koma ya zauna
kaman abun haɗin baki a tare suka buɗe baki cikin sanyi suka fara magana kamar haka
'' yanzu ya Deen baza mu koma tare ba wallahi zamuyi missing ɗin ka kuma kasan Mom
baza taji daɗi ba idan tagan mu bata ganka ba yanzu ma kasan ta damu da jima wan da
muka yi bamu koma ba'' a matuƙar sanyaye suka karasa magana ko ci kanku be ce musu
ba har suka gama maganan sema miƙewa da yake shirin yi suka yi saurin dakatar dashi
suka ta lalla ɓashi kuze yarda su tafi tare Amma ina yaƙi da suka dame shima miƙewa

jima ba duk suka wuce nasu ɗakin 𝗯𝗮𝗿𝗶 𝗺𝘂 𝗹𝗲𝗸𝗮 𝗱𝘂𝗸𝗸𝘂 𝗺𝗮𝘆 𝗯𝗲 𝗸𝗮𝗳𝘂𝗻 𝗺𝘂 𝗱𝗮𝘄𝗼
yayi yabar musu gurin ya wuce ɗakin sa su ma haka suka ci-gaba da hiran su basu

𝘀𝘂𝗻 𝘀𝗵𝗮𝘄𝗼 𝗸𝗮𝗻𝘀𝗮 𝘆𝗮 𝘆𝗮𝗿𝗱𝗮 𝘇𝗲 𝗸𝗼𝗺𝗮 𝗡𝗶𝗴𝗲𝗿𝗶𝗮
🌊DUKKU🌊
Rayuwar baiwar Allah nan har yau shiru take kaman matacciya baba malam ya kamu da
wani irin ciwo ba'a san kansa ba a kasa shawo kan ciwo ya samu matsalan shanye wan
gefe ɗaya ga wani irin ciwo da yake fama da shi ba wanda yasan musabbabin abunda ya
kawo ciwon baba sadeeq wato ƙanin Inna baya nan yayi tafiya can inda suke noman su
da yake akwai nisa tsakanin gurin da gida se ya ɗauki kayan sa zeyi sati yana Noma
kafin ya dawo tun ranan daya tafi baba malam kuma ya kwanta rashin lafiya da baba
sadeeq ɗin yana nan ne ma ze iya ya duba shi tunda shima duk ya iya abubuwan bada
magani har yama fi baba Malam ɗin shi baba Malam koya yayi shi kuma baba sadeeq
gada yayi daga baba Malam ɗin kuma kunsan ance ɗan na gada yafi ɗan na koya toh
haka tak a gurin sun ma Inna ba ƙaramin tashin hankali ta shiga ba ga kuma tunda
baba sadeeq ya tafi ba wanda yake yiwa mara lafiyar baiwar Allah nan karatu itama
jikin ya ƙara tsanan ta har wani irin wari take yi hakan kuma ba ƙaramin kara
ɗagawa inna hankali yayi ba tunda da bata yin wannan wari kaman gawan Amma yanzu
kace gawa aka aje a gidan kuma har wa yau tana numfashi ta ƙara ramewa tayi baƙi
sosai shima baba Malam ko tashi baya iyayi me gari kullum yana gurin aminin nasa
hankalin sa ba ƙaramin tashi yayi ba ganin yanda aminin nashi yake wahala tun yana
iya magana yanzu har maganan ta fara gagaran sa sede kuma duk wannan hali dayake
ciki shi yasan meya haifar masa da ciwon yana son gaya wa me gari Amma da zaran
yayi yunƙurin hakan se yaji kaman an shaƙe masa maƙoƙoro idan ya taƙura kuma se ya
azabtu gashi dama jikin tsufa ne dauriya kawai yake yi da kuma riƙo da Allah tun
yana iya ambaton Allah da yanzu har ya gagare shi idan me gari yazo seya ringa masa
addu'o'i da karatu baba Malam yana girgiza masa kai Amma baya gane me hakan yake
nufi se yayi ta masa karatu.

*Anan nace semun haɗu gobe idan me duka ya kaimu comments like and shere
fisabilillah*
Me buƙatan karanta littafin nan daga farko har ƙarshe ze tun tuɓeni ta wannan
number 09060413321
🔥🔥 THE BEGINNING 🔥🔥
🌹MHIZZ TEEMAH 🌹 CE

💥SAKAYYA DAGA ALLAH 💥
Story & writing
By
Fatima Idris Umar
🌹(Mhizz teemah)🌹
*__________________________________________________________*
💋💋HAZIƘAN MARUBUTA 💋💫
*HAZIƘAN MARUBUTA.*

*Marubuta ne masu tafiya da salon zamani tare da koyarwar addinin musulunci,
haziƙai ne kuma jajirtattu wajen fito da labarin da zasu wa'azantar ya faɗakar,
ilmantar tare da nishaɗantarwa.*
*_______________________________________________________*
Dedicated to my beloved ❤️Mom 💋

Wannan shine littafina na farko Please idan yayi dede da rayuwar wata ko wani
toh a rashin sanine,sannan idan kunga mistake or typing error kuyi hkr 🙏🥰



Wannan littafi na ƙuɗi ne akan nera 300 kacal game buƙatan karanta shi daga
farko har ƙarshe ze tura ƙuɗin ta wannan account number Hajara Abdullahi Dala
2759142010 FCMB sannan ya turo da shaidar biya ta wannan number 09060413321

Kada ku bari abaku labari wannan tafiya tazo da kafce ma banbanta masu rikita
ƙwaƙwalwa labari ne me cike da abubuwan mamaki da ban al'ajabi zallan soyayya me
ɗauke da ƙalubale kala kala makirci uwa Uba faɗakarwa ☺️
🤫gwara nayi shiru dan se
wanda ya karanta ne kawai ze gane muje zuwa ✌️✍️


Page 20_21

❤️ABUJA❤️
❤️AYRAH❤️

Isan ta makaranta keda wuya sega Ruma maa ta iso kusan a tare suka isa munib ya
wuce class ɗin su haka suka jera ita da ruma suka wuce ajin su ba wanda yayi magana
a cikin su bayan gaisa wa da suka yi a haka suka isa har class ɗin nasu ba malami a
class ɗin dan time ɗin shiga class beyi ba Ashfat ma tazo tana zaune ita ɗaya shiga
class ɗin sukayi bakin su ɗauke da sallama ƙasa ƙasa seat nasu suka wuce kowacce ta
zauna Ashfat na ganin su daɗi ya rufe ta nan suka gaisa dama jiya da Ayrah bata
zoba basu ji daɗi ba Amma yau ganin ta yasa su jin daɗi karatu suka yi sosai
abubuwan da akayi jiya bata nan ma duk suka koya mata already kunsan tana da
ƙwaƙwalwa nan danan ta ɗauka suka mata Note bata hana suba Ashfat na mata note Ruma
kuma tana koya mata karatun Qur'an sanin cewa bata zuwa islamiyya shi yasa idan
taje boko se suna koya mata nan danan kuma take riƙewa batada Alqur'ani se idan
tazo suke bata nasu tayi ta karatu duk da sun fita Amma basa nuna mata komai hasali
ma su suke jawo ta ajiki suna so ta sake dasu sosai shi yasa suke kautata mata
kunsan zuciya tana son me kautata mata komin ƙanƙantan shi toh ita ma de wannan
nuna mata ƙauna da suke yi wanda ta kasa samun shi wurin ƴan uwan ta yasa take ɗan
sake wa dasu sosai ba inda zata je taji daɗi inba makaran ta ba a gida bata da wani
jin daɗi seda teacher ya shigo musu suka bar abunda suke yi yanzu ba wani karatu
suke yi sosai ba har sun fara revision so maimaici ne kawai suke yi yau zasu yi
rehearserl na debate da zasu yi da talkshow so bawani karatu zasu yi ba,sun ɗan
taba karatu kana sir Richard wato malamin English nasu ya ƙira su dan farawa shine
ze jagoranci nasu a cikin class nasu su wasu zasu yi dabate wasu zasu yi talkshow
wasu kuma spelling B
Yanayin ilimin ka haka zasu yi abun Ayrah kam duka zata yi bata so haka ba Amma ba
yanda ta iya saboda sir Richard ne me raba wa kuma shi inde har yabawa mutum abu
toh kar ya kuskura yace baze iya ba dan baida daɗi ko kaɗan Ashfat kuma zata yi
debate Ruma kuma talkshow haka nan de ya raba musu kaf ƴan class ɗin kowa da abunda
zeyi bazaka taɓa gane a'a Ayrah bata son abunda ya bata ba sabida bata nuna a fiska
ba haka suka fara rehearsal har time na break nan suka koma class masu fita suka
fita kamar de kullum yauma haka suka gama cin abincin su Ayrah bata ciba har aka
koma class suka ci-gaba da rehearsal da yake makarantar manya ne su suke basu
abunda zasu yi sukuma basu point aikin su kawai shine suje su koya haka suka tashi
spelling kam already Ayrah ta iya debate ne kawai da talkshow zata je ta koya ko
wani irin Word aka bata zata yi spelling nasa correctly lokacin tashi yayi kowa ya
wuce inda Ayrah ta kama hanun munib suka shiga Bus suma su Ruma duk aka zo aka
ɗauke su bayan ta koma gida tayi Sallah ta gyara musu ɗaki kana ta wuce part ɗin
Anty tana shiga ta taras da dad zaune kan kujera ga munib ɗale akan cinyar sa se
dariya suke Anty na gefe ko kallon su batayi ba tsuguno wa tayi har ƙasa tace ''dad
ina wuni sannu da dawowa'' kallon ta yayi sau ɗaya ya kauda kai be amsa gaisun nata
ba Anty ne ta juyo ganin ta harwa lokacin a tsugunne ta daka mata tsawa ''zaki miƙe
kifara min aiki ko se kinji a jikin ki!!'' ba shiri ta

Please Login or Register in order to submit comment