Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
sannan ya juya tare da barin gurin. Yana jin a ranshi yayi ta cin Uban yan iska da suka so kashe shi zai tayi har sai yaga bayan banzaye. Bayan tafiyar shi, sai ga Yan sanda. Suna zuwa suka kira motar asibiti, zuwa asibiti. --- Babbar jirginta wanda ya kasance nata da d'anta ne ya dauke ta a filin tashi da saukar jiragen, na cikin ƙasar. Sannan suka taka zuwa gaba inda karamin privet jet ya kuma daukarta zuwa cikin gidan ta, sabida gudun kar a kai mata, farmaki. Tafiyar minti goma kacal ya isa dasu. Wani katafaren Mansion wanda yake da kusan girman gari guda, dan yakai girman wata kauyen, gidane a tsakanin wasu tsauni na ciki garin sannan gidan yana kudu da bakin teku. Body guard dubu daya da dari biyar ne suke gadin bakin tekun, tare da manyan bindigogi, sai ta Yamma da tsaunin, (mount wato) shima akwai body guard dubu daya da dari tara, da musu duba sararin samaniya, sabida kota kwana. Sai ta arewancin gidan, akwai masu gadi suma sama da ɗari huɗu, sabida akwai karamar gurin shakatawa. Sai bakin gate din shiga Mansion din, inda aka girke masu tsaro da ta kwana, sannan duk bayan awa daya ana sauya masu tsaron, sabida kula da abubuwan gidan. Ta cikin gidan kuwa, gidan sama ne mai dauke da dakuna bakwai, tare da manyan manyan falo uku, a sama. Sai a kasa dakuna biyar ne dauke da falo hudu. Falon farko mai dauke da wasu. Wasu kujerun alfarma na royal. Masu matukar kyau da daraja. Sannan wall din falon na katako ne. .....falon babba ne na fitan hankalin wanda yake dauke da wasu manyan manyan, frame na hoton Mss William da Allison William. Gefe guda wani tsohon attajiri ne cikin shigar Alfarma. Gefen shi wata mace tare da matashiyar budurwa. Wacce ta kasance Mss William. Dan gaba kadan hotonta ne na aure Ita da wani mutum, suna sanye da Wedding dress. Murmushi suke baki dayan su. Gefe da gefen falon cike yake da manyan wall labrary. Me dauke da Littafan. Tare da wasu tarkacen da ake kawata falo yayi kyau. Shigowa tayi zaratan maza masu kula da lafiyar ta, suna biye da ita, suka ja tunga daga bakin falon farko. Sabida idan ka nufi falo na biyu, akwai masu tsaron kofar. Suna tana isa aka bude mata, sanye take da doguwar rigar, wuyarta sakale da karamin gyale, gashinta da ya kasance ja me dauke da ratsin fari, ya kuma fitar da fuskarta. Ba zaka tab'a yarda ba idan aka ce tabawa Hamsin da shida baya ba. Sabida yadda take kula da jikinta, ya sanya tsofarta boya, sannan ko akan fuskarta yar karamar ce mara nuna girma, mace ce mai tsumammen fuska. Domin kuwa, ba zaka tab'a ganin dariya akan fuskarta ba. Amma baka raba fuskar da murmushi ba, sabida yanayinta mace ce mai yawan Alkhairi. Tana isa falon Allison yana mik'ewa, ta rike kunnen shi, suka nufi wani kofa, zata bude ya riko hannunta. "Kiyi hakuri! Na fita, ba sai kin duba ba, kuma ba laifin su bane nawa ne! Mom yaushe zan daina b'oya? Yaushe zan zama me tsayawa da kafarshi? Mom sabida Rio Lucifa kike boye ni? Sabida shi kika hanani sukuni? Toh ni Mom ba zan iya wannan rayuwar ba? Sabida bata dace dani ba. Mom ina son nayi rayuwa kamar sakakkun tsuntsaye masu yanci, Mom duniya da girma take me zai sanya ki takura ni ki turani wani gurin nayi rawa wannan duniyar da kika tara, basa gaba na." Daga hannu tayi zata mare shi, "Madam!" "Mark! Na manta baya, me yasa Allison yake kokarin dawo min da kome?" "Mom ni bana son wannan dukiyar ki bar ni na zab'i rayuwar da ta dace dani. Mom ko Emily, zan amsheta ne saboda bani da zab'in kome a rayuwata, Mom ni zan amshi Emily amma ki bar ni nayi rayuwa da duniyar da nake so! Kudi motoci, Industries, companies, Mom ni basu ne nake bukata ba, ga guard sama da dubu biyar a gidan nan, kai ne ban isa nayi rayuwar yancin ba. Gaskiya gwara na fita Su rio su kamani ke ma..." "Allison!!!" Ta daka mishi tsawa, juyawa yayi da sauri ya haura sama, cikin jin haushi. "Barka dai Mom! Ko zan iya zuwa gare shi." Nuna mata saman tayi, tabi bayan shi, zama Tayi idanunta nakan zoben aurenta, hawaye na zuba daga idanun ta. Kukan da take rike wane na tsawon shekaru yau take yin shi, kuka me mugun cin rai, bude jakarta tayi tare da zaro inhelarta, ta shaka. Tare da zubawa hoton mahaifinta idanu. Mss William mace ce, da take da sa'a a Rayuwarta, mace ce da ake kiran ta, Alkhairi a cikin biliyoyin mata, ita kadanta alumma ce, balle kuma an hada da halayyarta duk da kasancewar ta, Christianity amma kuma tana da zuciya mai kyau da taushi. Tana cikin mutanen da Allah ya basu kwarjinin sosai, domin tana da irin Immunity bata cika shiga hatsari ba, sai ta bar guri sharri yake wanzuwa. Kowani dan Adam tara ne haka itama tana cikin tara. Idan za a kira ta mace mai Alkhairi da Alfarma toh Mss William ta kai haka, shi yasa ake mata sha'awar shiga siyasar U.S, Amma saboda Allison ta hakura da wannan matsayin ta gwammace shi ya tsaya, amma yaki sabida kasancewar shi mutum mai raunin zuciya, yana da hali irin nata, amma bai da karfin zuciya da rashin tsoro. Abokan gabar Mss William, har yau basu tab'a nasarar , cutar da ita ba koda kuwa kwarzane ce. Har yau suna ka na bakin cikin rashin cutar da ita, ansha kawo mata Mutanen da suke harinta, tace a sake su, su tafi sabida suna da tasu rayuwar da zuri'ar su. Har yau babu wanda zai ce ya ganta cikin damuwa ko bakin cikin, sai dai zaka ga fuskarta aways keeping smile, sabida ta yarda da cewa. Murmushin kan fuskarta yana kunshe da abubuwa kamar huɗu. Na Farko shudaddiyar duniyar da aka binne shi a cikin kasar zuciya. Na biyu fuskarta sabuwar duniyar da kake rayuwa cikinta. Na uku, rike sirrin boye da take bayyane a kan zuciya. Na huɗu, gigita abokin gaba yayinda yake ganinka ya firgita, saboda kwarjininka. Yana ji yana gani zai ta tsammanin kana shirya mishi wutar kashe kan shi ne, alhalin kai taka manufar da ban. Ba tashi kake ba. Ta kanka kake. Shi yasa haka ya zame mata kwarin gwiwar ta. Dan da shi take yakar abokan gabarta. Wannan dalilin yasata rike sirrin murmushin ta, a duniya babu wanda bai san cewa Allison shine weakpoint ɗinta ba,. Duk abinda take aka ce mata, gashi an kai mishi hari zata bari. Sau dayawa ta sha saka hannunta akan wasu cantract sabida Allison. A kullum burinta Allah ya kawo mata ranar da Allison zai zama mutum yadda zai kare dukiyar su. Allison yana da degree a kasuwanci, yadda yake iya sarrafa dukiya abun burgewa ce. Amma zuciyar shi bata da karfi ko daya. Zuciyar shi bata iya jure damuwa, shi yasa kullum zaka same shi a study room, yana nazarin kasuwanci. A yanzun haka baya fita ko ina, amma duk wani aikin cigaba yana yi a cikin gidan su. Mutum ne da yake da hakuri da son zaman lafiya, amma a duk lokacin da ran shi zai b'aci kowa sai ya razana, Mutum ne da zai iya zama na tsawon watanni bai cewa kowa cikanka ba, sabida Izzar kudin da yake bin jikin shi. Sam haka baya burgeta, burinta ya zama mutum mai fada aji, amma sam ba haka ba, lusarancin shi yasa ta hana kowa kusantar inda yake sai Emily, itama sabida Mahaifin yarinyar shine na kusa da ita, kuma d'an uwan ta na gurin Mahaifiyar ta, idan akwai abinda Mss William take so, Auren Allison da Emily. Amma Allison yace baya son aure yanzun asalima shi bai gamsu da soyayyar da take mishi ba. Amma kuma bai hana yarinyar takura mishi da soyayyar zamani ba, tana fara tab'a shi yake kaucewa. Dan ce mata yake shi mata maza ne ( 🤣😂󰢇 ) dan karta sanya shi aikata mugun abu. Akwai wani lokaci da ta shirya mishi Birthday party, ta wurga mishi kwaya, a cikin abin shan shi. Koda abin yabi jikin shi kallonta yake, tare da riko hannun ta. Yana kallon ta, murmushi yayi sannan yace mata. "Bana jin kome akan ki! Ba zaki ji zafi ba idan muka kasance tare? Ni mutum ne da bana son abiya bashin da naci, dan haka kiyi hakuri soyayyata idan zata nutsu sake zaki fi kowacce mace Sa'a, idan kuma ba zata nutsu sake ba, zaki fi kowacce mace jin zafin abinda na miki. Ban damuwa da mace mai kyau ki kyalkyale ba, Ni duniyata bana son ta zama me cike da Ƙawa, kawai SOYAYYA nake bukata a gurin macen da nake bukata, ta zama ni zan daurata a cikin tsarina da ra'ayina. Ina da buri! Ina da yakinin zan yi farin ciki amma ba ta wannan hanyar ba, wannan yanayin naki ne, baki san zan cutu ba? Idan na fara darajar ki, toh ba zan iya tsayawa akanki ba, zan iya samun wata ma na fara da dajarar ta, don Allah mu mabiya ne masu kamun kai, don Allah karki kuma shayar da ni abinda zai dame mu, kira min Dr Patrick" Tun daga ranar bata kuma kuskuren bashi wani ba, sai dai inda taga yana fushi tana ƙoƙarin kwantar mishi da hankali. Yanzun ma sa ta haura falon shi yana tsaye a jikin window yana kallon yadda tsuntsaye suke rayuwar su cikin yancin da samun kulawa daga jinsin su. "Allison!" Ta kira sunan shi a sanyayye, banza yayi da ita, kafin tace mishi. "Wancan ranar da naga ka tafi tsuhuwar unguwa tana gyaran mota, na zata dan cika farin cikin ka ne? Daga baya kuma kazo ka mare ni ranar Lahadi zan shiga Church, bai sani jin na rabu da kai ba. ... Allison rayuwarka Mom take karewa, domin dan itace zata iya tafiya wani gurin tayi rayuwa, amma sabida kai take zaune anan, kasan iya adadin dukiyar da take kashewa dan baka kariya?" "Emily! Bana son dukiyar? Bana son kome! Ta barni nayi rayuwa na fita daga cikin wannan duniyar da ta kirkiro min shi. Duk abinda yake faruwa itace silar shi. Ta bar haɗa kanta da kowa, tayi rayuwa irinta Yancin. Babu amfanin goggayya da mutanen da basu da kirki. Ina son Mom ne dukiyar da muke dashi ta haɗa su mu koma wani gurin muyi rayuwar mu,sai Yaushe zan sami Freedom? Idan zan fita men in Black suit, tare da manyan bindigogi, haba kiyi nazarin rayuwa mana, talaka yana barci cikin nutsuwa kai kuma dukiya ta hanaka barci cikin nutsuwa. Ko yaushe ka juya zaka sami mutane sama da goma suna lura da lafiyarka! Idan aka ji ka motsa za a buɗe kofar a ga lafiyarka! Meye akayi da duniyar da zubda jini ya zama kwalliya a cikin shi. Ni mutum ne mai san zaman lafiya, koda matsayin da take niman zai zama na tashin hankali ba zan amsa ba, ni kwanciyar hankali nake buta kin fahimce ni... Wannan book din na kuɗi ne akan 300₦ haka ma katin mtn 300₦ 0472282105 Ramlat Abdulrahman Manga GTBNK, zaku iya tura shaidan ku ga Zahrah +2347035133148. Yan Nijar su sami Nana Aicha+22784506476 #Mai_Dambu. [11/13, 8:06 PM] My Zahrah: https://my.w.tt/Yv5BKGNphbb 𝐔𝐖𝐀 𝐁𝐈𝐘𝐔 <𝑲𝒂 𝒔𝒂𝒚𝒊 𝑫𝒂𝒚𝒂 𝒌𝒂 𝒔𝒂𝒎𝒊 𝒅𝒂𝒚𝒂 𝑲𝒚𝒂𝒖𝒕𝒂> ℍ𝔸ℤ𝔸𝕂𝔸 𝕎ℝ𝕀𝕋𝔼ℝ'𝕊 𝔸𝕊𝕊𝕆... ᴍ𝐚𝐢_ᴅ𝐚𝐦𝐛𝐮 Bismillah Rahmani Raheem *Wancan posting din da nayi bani bace Khadijah Candy ce aka ce wai ta rasu, ita ta manta bata saka sunan ta ba, Nima kuma ban yi azancin saka mata ba da fatan zaku fahimta 󰚥 * #Ƙullaliya 1⃣5⃣ Shiru tayi tana kallon shi, cikin yanayin damuwa ta taka har gaban shi,ta rungume shi ta baya shi tare da kifa kanta a gadon bayan shi. Lumshe idanunshi yayi cikin nutsuwa, sannan ya janye ta daga jikin shi yana kallon yadda take jin ba dad'i sabida shi. "Ba wai bana son faranta mata ba ne, kawai ta bani damar na fita na rayu kamar kowa, haka zai sanya ni jin nima ina da yanci amma a tarani a guri guda babu adalcin a cikin shi. Zata fahimci haka domin itama tana cikin kaɗaice." Yana kai aya yabar mata falon. ..... "Wannan wani irin abu ne? Kana nufin Allison shi ya aikata duk laifin da yake faruwa? A'a akwai wani Inuwa a bayan D'ana akwai wani wanda yake bibiyar shi. Akwai wanda yake bin sawun shi, haka kawai Allison ba zai aikata abin.." "Mss William! Ina son ku biyo ni asibitin dashi, domin akwai wasu da suka tabbatar da cewa,Allison shine." Inji Anthony General na yan sandan. Mik'ewa tayi zuwa sama inda yake ta sami Emily a zaune ta zuba tagumi tare da kurawa dakin da ya shiga idanu, cikin damuwa ta shiga ta sami yana zaune akan laptop yana zanen a ciki. Yana zane wata matashiya. Yadda yake amfanin da Black paint ya sata fahimtar baka ce. Daga kafadar shi, tare da kallon fuskar zanen. "Wacece ita?" Murmushi yayi sannan yace mata. "Kawai zuciyata ce ta sani zana ta! Ina ji a jikina kamar dama can akwai ta a duniyar, tayi min yanayin da na zanata tana kuka!" Murmushi tayi sannan ta shafa kan shi, tare da sake wurga mishi tambaya. "Jiya da dare ka fita ne? Ina kaje?" "Ni kuma! Mom ai rabona da na fita yau kwana uku, ki duba dakin Tsaro mana." Ya fada mata haka kai tsaye. "Toh taso muje! Akwai matsala domin Anthony General na yan sandan yazo tafiya da kai." Kura mata ido yayi sannan ya rufe laptop din shi, ya biyo bayanta, suka sauka kasa kallon Lauyan su yayi, aka shiga tattaunawa kafin suka fita tare, Office din Yan sanda suka isa aka kai Allison har asibitin suka tabbatar shine. Bincike da yayi bincike aka Fahimci a daren bai fita ko ina ba, dan suna da cigaba . Sosai, akwai camera a kowani ɓangare na unguwa da kuma titi, da wannan Allah ya kwace shi ya dawo gida, Amma kuma tabbas Mahaifiyarshi ta hana shi fita ko ina. Gudun b'acin sunanta. --- "Ka tabbatar Jerry! Allison yana tare da kai? Domin kuwa zan so na kashe shi da hannuna yadda mahaifiyar shi zata dawamma a cikin bakin ciki na har abada." Gyara zama Jerry yayi sannan ya kalli Chris yace mishi.. "Ba zan maka aikin banza ba, amma tabbas yana tare damu, idan dare yayi baya zama a gidan da yaƙe,komawa Mansion din su yake. Sannan kuma asuba yana yi zai dawo, Breth da su Max sun dauka da gaske ba shi bane ni kuma nasan shine, dan baya cika barin fuskar shi a gani, idan kuma ya bari toh tabbas zai maka dukar da sai ka manta da i da kake. Ni dai idan zaka kashe shi karka sanya ni a cikin mutanen da zasu maka aiki dan ya yarda dani, sama da kowa." Gyada mishi kai yayi sannan ya cilla mishi dollas, na sallamar shi. Haka Jerry ya bar gurin, Steven ya kalli Benni cikin damuwa yace mishi. "Gani nake kamar kashe shi zai iya kawo matsala, kuma abinda na fahimta shi Jerry munafuki ne,ya kawo gulmar abokin shi da ya yarda dashi, kai kuma za kayi amfani da haka dan cikawa Rio Lucifa kudirin shi anya kuwa?" Mik'ewa yayi cikin nutsuwa yana kallon kofar shigowa yace. " A koda yaushe bana barin hujja. " Kawai ya harbi kofar, sai ga jini yana zuba ta kasar kofar. Fita suka yi suka ga wani mutum ne, rike da kwalin pizza. Tsallake shi suka yi tare da barin, cikin gidan. Suka saka yaran su dauke gawar. .... "Benni! Ka fahimci abinda na gaya maka, karka aikata abinda zai dame mu, domin wannan shine karo na uku da muke kaiwa. Mss William hari kuma tana tsallake rijiya da baya. ...kar muyi abinda zai dame mu, domin tana da karfin tsaro da kulawar gwamnatin kasar nan, karka yi abinda zai faru ka ja mana tashin hankali." Murmushi yayi sannan yace masa, "Karka damu, ba zan yi abinda zai dame ka ba, amma na san zaka ji dadin abinda zan yi." *** Dambe yake da abinda masu dambe suke kara koyar fada, ya hada zufa Sosai, kamar ba shi ba, burin shi da tunanin shi niman mutanen da suke niman bayan shi. Sosai yake zufa tare da niman mafita, amma kan shi ya kule wani shashi na zuciyar shi tana kuma tunatar dashi duniyar da yaƙe. Zaburar dashi kuskuren da yake tafkawa ne yake, tabbas da yana da hali da ya kawo karshen Labarin yan iskan da suke kawo mishi hari, amma sai kuma ya zamana bai san su ba, asalima karatu ya kawo shi kasar ba rigima ba.. *** Bayan wata goma. Hadeja. Rayuwa babu abinda ta bari, na yau da kullum, haka zalika mutanen cikin ta babu abinda suka bari na zalinci da son kan su. a cikin watanni baya, idan ka ga yadda kowa yake nuna son kanshi sai abin ya baka mamaki. Uwa uba suyi ta kallon wasu abubuwan kamar basu suka kirkira ba. ....haka ya kasance a cikin gidan da ake rikon Sidrah, ta dan kara girmar wahala, tare da kazamtar da taci uban nada, makeron ta cinye rabin fuskarta da kashi talatin cikin dari na gashin kanta, azabar tayi sauki sabida shigar da su kara da Yan uwan Mahaifiyarta suka yi kuma sunki bada ita kamar Bala'i. Yanzun haka saura wata biyu, ayi aurenta da Aamil domin kuwa Malam Haliru yace ko ya dawo ko karya dawo aure babu fashi za a an daura in yaso suyi ta zama kar ya dawo. Hira suke tare da shewa, tana can gefe tana lashe bakin ta, sabida dan abincin da aka gama jagwalgwalawa aka ba, tana jin hirar duk irinta manyan ce dake akwai wata Ladi mai kayan mata ta kawo musu kayan manta sai sake manyan magana suke, gashi yaran su, suna ganin yadda wasu hotunar yake da alauran maza da mata, suna shewa da bankad'e. "Lantana ba naji ance nan da wata biyu zaku saka Diyar ku, a lalle ba ko karya ce irinta shaɗi fadi?" Inji Ladi, Tab'e baki tayi sannan ta kalli Sidrah wacce take wanke hannunta, cikin ruwan wanke wanken. Ta kuma kauda kai tace mata. "Eh ba za'ida bane? Wai wancar kaskantaciya...." Da gudu Sahiya ta fito tana sheka amai, cikin tsananin tsoro Lantana ta mike tare da bin bayan yar ta, tana ce mata. "Wannan aman tun shekaranjiya, kike anya ba shawara bace ta kama ki ba?" Sai da tayi aman ya ishe ta, sannan ta mike Saratu ta rike hannun ta zuwa dakin su, aka aika Saratu ya sayo mata maganin zazzaɓi, tana sha ta kwanta, Sidrah ta shiga dakin domin sallah, tagan Sahiyah tana kuka. Toh bata san me zata ce mata ba. Asalima tsoron Sahiya take, dan haka ta koma gefe tana sallah, cikin nutsuwa. Kamar daga sama taji Sahiya ta naushe ta, tare da ce mata. "Munafuka kin zo kallon ko me nake yi ko?" Bata kulata ba, ta cigaba da sallar ta, tana idarwa ta mike zata bar d'akin. Janyo ta tayi da karfin isa tace mata. "Kije shagon waje, kicewa Lawali, ya baki maganin idan kika sake wani yaji na aike ki wajen shi sai na karya ki munafukai." Da sauri ta bar d'akin. Murmushi tayi, ko babu kome ba ita kadai zata lalace ba, dole ta samu abokin cinikinta ta tsani Sidrah fiye da kome na duniya. --- Ita kuwa zuciyarta daya ta shiga cikin dakin shagon, ta same shi da Takiya, tana zaune akan shi sai wani groaning suke lokaci guda, gashi suka kallon wani shaidanun Film a wayar su da gudu ta fito, kamar mahaukaciya, tunda ta nufi gidan Baba Mamman bata kuma leka shashin su ba. Ta tsaya bayan kofar gidan, tana raba idanu,kamar wacce taga abin da yafi zare tsayi ( 😂 ) ..... Hiran Ladi mai kayan mata taji suna gulmar Lantana.. "Ke wallahi ciki ne da yar fa! Kuma balagazzar bata sani ba. Gwara ku raba yaran gidan da naku." Buuuutu ta fito daga maboyinta tana zare musu ido. Tana shirin artawa a guje suka kusan kamota, tuni Allah ya bata sa'ar guduwa. ...... "Hahhhh! Shiiiiii! Washhh." Inji lawali mai rake, Takiya tana kai mishi , jinta yake har tsakiyar kan shi, kallon kofar yayi shi sai yaga kamar Shigowa amma bai ga wanda ya shigo ba, shi yasa bai wani damu,.kawai dai yana buga tashi ne kawai. Sai da yayi sosai sannan ya d'ago kan shi tare da matsan yan kananun nonuwarta, sannan ya ture ta, yana sauke ajiyar zuciya. Itama komawa gefe tayi tana kallon shi, tace sauko yar pant dinta ta saka, sannan ta kuma gyara zamanta, zata fita tace mishi. " Kace min Sahiyah ciki gare ta?" Wani kallon banza yayi mata sannan mai da hankalin shi, kan wayar shi Wato Indon ƙauye, yana maida videon da suka gama gani har tayi. Mishi yadda matar ciki tayi

Chapter 9 of 13