batun rayuwa irin yadda kuka yi a baya babu amfanin mutum yayi kishin Hauwa.
Ba ganin bata nan ba bari na gaya maka wani abu ni bazan baka kudi kayi jari ba, dan nasan
aure zaka b'allo ina dalilin na baka damar yin auren karshe maza ba kunya ce ya cika ku ba, sai
kaje la dauko mana sa'ar harirah."
Duk yadda yazo hana kanshi dariya sai da tasanya shi dariyar,
"Don Allah Uwani barni da dariya haka, cikina ciwo yake. Ina ni ina budurwa bayan na tara
manyan mata, a cikin gidan ai na kawo budurwa sunanta Allah sarki, domin kuwa ba zaku tab'a
barinta ta huta ba, kuma ba zaku tab'a barina na huta ba.
Ku hura mata wuta, ita kuma ta hura min, yan mata sai su Aamil ni bana da ra'ayin su yanzun."
Tab'e baki tayi, sannan tace.
"Hmm! Ai ku maza ba a iyar muku, dan nasan abinda yafi haka ma zaku yi, kuda baku da. Aiki
sai tara mata da yara."
"Gaskiya yau kinci tuwo a kaina, zan rama amma ba yanzun ba, akwai lokaci dole ma kiyi
kokarin ganin kin bani hakuri domin idan lokacin yazo babu sauraron ki."
Dariya tayi tare da kashe wutar gefenta, tace masa.
"Yallabai zan bi lafiyar gado, idan ka tashi sallar dare, ka tashe ni muyi tare."
Shima kwanciya yayi tare da aza hannun shi a kirjin shi, yana kallon yadda kome na
rayuwa suke tafiya mishi, dole ko yaki ko yaso, ya nime mafita, amma ba zai manta Ahmad da
Abubakar ba, tare da matar arziki Rabi'ah.
Maganar su gaskiya ce, duk abinda ya faru shine babban mai laifin, kuma ya bada
gudummawar kome da ace zai iya gyara kome da babu makawa da ya gyara laifin da ya faru,
gashi nan ya janyo kome ya lalace, daga matar shi mai kaunar shi zuwa yaron da suke matukar
kaunar shi tun yana cikin Mahaifiyarshi, yau an shiga tsakanin soyayyar su. Gashi nan tayi nesa
dashi.
Wannan al'amarin yayi mugun d'aga mishi hankali, kuma ya sanya zuciyar shi raunin, dan
bai san bai tab'a kawowa Hauwa zata iya daukar wannan matakin guduwa ba, da farko amma
jin zigar Mahaifiyarshi ya sanya jin Lallai zata iya.
Gashi ta tafi tabarshi da dukiyarta nan dai gashi nan kome ya gaza tafiya mishi yadda yake
so. Why?
Sabida ya zalince ta, juyi kawai yake ba zai iya cewa ga lokacin da ya dauka yana nazarin
abinda yake damun shi ba, amma tabbas yasan ya tafka laifukan da ba zai iya gogewa ba, yayi
amfani da rashin bincike ya wulakantata, ya kuma juya mata baya...
Anya Allah zai yafe mishi kuwa? Wannan Ita ce ta tambayar da zuciyar shi tayi mishi. Tashin
hankalin ya kuma shiga a cikin wannan daren, haka ya tashi zaune. Kafin ya shiga ban daki
yayi alola yazo ya gabatar da sallar nafilla. Jan yatsar kafar Hajiya Uwani yayi ta farka, gyaran
murya yayi mata, ta tashi zaune.
***
Tarzomar da ɗaliban makarantu suka tadda yayi masifar d'agawa kowa hankalin, musamman
kafaffen sadarwan zamani, ba kuma kome ya kuma haifar da tashin hankalin ba, sai hasko
fuskar Ɗan Attajiran nan wato Mss William. A cikin zanga zangar.
Wanda ba kome ya haifar da shi ba, sai samun gawar dalilin da yafi kowani dalibi hazaka
ya rataye kansa, wannan abun yayi musu zafi dan haka suka bazama titi sai an nima mishi
adalci, saboda yayi Rubutu a bangon dakin shi a inda yace.
MUTUWA TA BA KASHE KAI BANE KISAN KAI ne sun sanya ni aka yi ko kuma su aikata
mugun nufinsu a kan dalibai.
. wannan abin ya d'agawa kowa hankalin, shine dalibai suka fusata sosai aka shiga zanga
zanga.
.... Kai tsaye daukar hoton abun ake, dan haka ganin Allison a cikin tattakin yasan Abokan
cinikayyar Mss William, mata magana, take ta kunna tv kasancewar bata kasar, tana kasar
Australia, aikuwa ta ganshi akan gaba, yana d'aga hannu sama sai an musu adalci. A rikice ta
shiga kiran Layin shi, dai dai lokacin da Camera ta dauke inda yaƙe.
....
Wayar na shiga tace.
"Kana ina Yanzun?"
Kamar ba zai magana ba, yace.
"Mom ina gida mana!"
"Toh zan kiraka video call"
Kashe kiran tayi, ta kuma buɗe data, sannan ta kira shi, yana shiga ya dauka, yana tsaye a
gaban allon da yake zana hoton mafarkin shi, ajiyar zuciya tayi sannan tace mishi.
"Ka kunna tv yanzun ko zaka ga abinda na gani."
Kunna tv yayi bai ga kome ba, "ba kallo Zaka yi ba ka samu P.A ku nimo shi, karka sake na
kuma tambayarka kuma zanyiwa P.A magana tabbas akwai shi a gurin," duk da ta tabbatar
amma zuciyarta yana girgiza har lokacin.
..... Tsayawa yayi tare da sake murmushin jin dadi, ganin yadda ake zanga zangar, har ya
kauda kanshi, a fisge ya hango mai kama dashi, zaro idanu yayi tare da juyawa yana kallon tv,
tab'a fuskar shi yayi bakin shi na rawa. Yana shafa fuskar shi tare da nuna tv.
Kiran P.A yayi suka fita, shi kuma ya kira Yan sanda..
Wannan book din na kuɗi ne akan 300₦ haka ma katin mtn 300₦
0472282105 Ramlat Abdulrahman Manga GTBNK, zaku iya tura shaidan ku ga Zahrah
+2347035133148. Yan Nijar su sami Nana Aicha+22784506476
#Mai_Dambu.
[11/13, 8:06 PM] My Zahrah: https://my.w.tt/KKSuC7CWjbb
𝐔𝐖𝐀 𝐁𝐈𝐘𝐔
<𝑲𝒂 𝒔𝒂𝒚𝒊 𝑫𝒂𝒚𝒂 𝒌𝒂 𝒔𝒂𝒎𝒊 𝒅𝒂𝒚𝒂 𝑲𝒚𝒂𝒖𝒕𝒂>
ℍ𝔸ℤ𝔸𝕂𝔸 𝕎ℝ𝕀𝕋𝔼ℝ'𝕊 𝔸𝕊𝕊𝕆...
ᴍ𝐚𝐢_ᴅ𝐚𝐦𝐛𝐮
Bismillah Rahmani Raheem
#Ruwa a jallo.
1⃣8⃣
Cikin mintinan talatin suka isa inda ake zanga zangar, tare da niman shi tare da yan sanda,
a kai kai suna waya da Mom din shi, tare kuma da P.A ɗinta.
Shiru Allison yayi bai fita ba, sabida kar fitar shi ya kuma haifar da rudani, zurfaffa bincike
yake sosai, tare da nazarin me yasa Mom ta rud'e?
.... Me yasa ta damuwa, yanzun haka takira waya na biyar kenan, meye matsalarta da son
sai an kama me kama dashi? Duk da kuwa bata ƙasar. Akwai abinda take boye mishi na
tsawon shekaru masu yawa. Toh meye abin da bata son ya sani.
Toh meye ne wannan abun? Shiru yayi na wani lokaci, kafin ya dauko laptop din shi, yana
duba wasu hannayen jarin da kuma adadin kudin su da yake banki, bai fahimci kome ba. Haka
ya ture laptop din, sannan ya kuma kiran P.A ya shigo da sauri, tunda yaga yadda Allison ya
tsume fuska, tare da daura daya akan daya, ya shiga nutsuwar shi.
"Har yanzun baku same shi bane?"
Ya wurga mishi tambaya, girgiza kai yayi sannan yace mishi,
"Yallabai."
"Ku cigaba da niman shi, kuma, wannan ya zama sirri a tsakanin mu, bamu son mutanen
gari su san da batun, ba iya nan ba."
Kasa yayi da muryan shi, ya cigaba da Magana.
......
Aamil kuwa, ba kome ya sanya shi barin gurin ba, sai hango wasu fusatattun kartin maza, suna
d'aga mishi rigar su, ya hango bindiga, murmushi yayi sannan ya juya tare da barin gurin.
Aikuwa suka rufa mishi, mutum kamar iblis, jan su wani lungu yayi. Suna shiga suka
hango shi yana cin pizza, cikin kwanciyar hankali, gefen shi kuwa karfe ne da ya b'alla na (tap)
wato panpo.
A hankali suke takowa inda yake, kallon su yayi sannan yace musu.
"Kunga nasan a fusace kuke! Kuma nasan ba zaku kyale ni ba,mai zai hana ku barni na ci
abinci na koshi, sai na mika muku kaina salin alim."
Cikin hargagi suka yo kanshi, ajiye kwalin pizza yayi tare da rike karfen hannun shi,
dayan na zuwa kafin ya kamo shi ya buga mishi karfen a kafad'arshi, sai da hannun shi ya
kwab'e.
"Cewa nayi ku jira ni na gama cin abincin ko? Idan kuka hana ni, cin abincin Uwar me zaku nan
bani? Jakuna kawai."
Ya kuma ɗaukar kwalin ya cigaba da ci, ga mutumin akwance kasa, bindiga daya daga cikin su
ya dauko,.kafin yaja kunamar shima, ya jefa mishi kwalin pizzar, tare da ɗaukar karfen ya shiga
rufe su da duka.
.
"Zaku gaya min meye nayi muku? Waye yake son kashe ni? Zaku gaya min ko sai naci
ubanku." Sosai yake dukar su kamar Allah ya aiko shi, da gudu suka bazama, ya kuwa bi
bayansu, jifar su yayi da karfen sai kan Glass din motar Allison.
Sai da tayi tsawa, ta rugugguge, tsoron yasa Allison ya kare fuskar shi da kan shi, yayin da
yaji babu wani abu ya d'ago kan shi, ido biyu suka yi da juna.
Kowanne sun ya firgita, cikin wani irin yanayi suke kallon juna, kuma a lokaci guda suke
shafa fuskar su. Bude motar Allison yayi zai fita gurin Aamil. Shima kuma burin shi ya isa gare
shi, sabida bai tab'a jin ko a tarihi akwai me kama da shi kwaf daya haka ba, hango guard din
Allison ya sanya shi juyawa da gudu ya bar gurin.
"Kubi bayan shi yayi gaban?"
Allison ya faɗa da ƙarfi, aikuwa suka bi bayan shi dan banza me zubin almatsutsai ya gudu,
dawowa suka yi aka canzawa Allison mota, rike kan shi yayi tabbas sunyi ido biyu dashi, idan
haka ne toh waye shi.
Toh amma ai ance masu kama da wani uku ne a duniya, me yasa bai yi tunanin cewa akwai
masu kama dashi ba. Toh kuma haka ne, dan yayi imani mom bata tab'a nuna mishi wani abu
bayan mr Richard, shine mahaifin shi. Ajiyar zuciya ya sauke tare da cewa.
"Ba mamaki yana cikin jerin mutanen da suke kama dani, toh koma me nene, dole a kawo min
shi na gan shi, na kuma tabbatar da cewa babu abinda ya haɗa ni dashi."
... Haka suka bar gurin babu wani abinda suka samu domin Aamil ya bar gurin.
***
"Tabbas akwai matsala! Waye shi? Meye haɗi da shi? Toh ko nima ina cikin mutanen da suke
kama da wasu ne?
Anya kuwa? Toh ko dama shi ke son kashewa aka buge da nima na, lallai akwai matsala.
Mss William! Toh ko shine D'anta da ake son kashewa? Hmm biri yayi kama da mutane."
.take kuma ya fara zafaffa tunanin shi, idan har wancan ake nima toh tabbas, shi bai da alaka
da mutanen da suke nima, toh tabbas bai da alaka da tashin tashinan da ake yi dashi kenan?
Toh waye shi? Kuma meye dalilin da suke niman rayuwar shi, bayan bai ga Alamar tashin
hankalin a fuskar shi ba.
Kai meke faruwa ne? Ga baki daya kan shi ya kunce, tunanin shi ya tsaya cak, nazarin
yadda yake tunani ya kuma tsayawa, dole ya nutsu, yana isa gidan Max.
Cikin rudani yake bashi labarin abinda ya faru, take shima ya shiga rudani.
"Toh Aamil me kake tunanin zaka yi? Tabbas wanda ka gani sunan shi Allison, amma ban tab'a
ganin shi ba, sai dai jin labarin shi.
Kuma yana da kyau ku fahimci juna, domin kuwa babu yadda za ayi ana niman shi amma
kai ne ake samu, kuma idan kuka fahimci juna dole kai ka bar ƙasar nan domin kuwa zasu
cigaba da kawo maka hari, akan cewa shine bayan kuma ba shi bane kai ne!"
"Nima nayi tunanin haka, kaga dai shi akwai masu kula da lafiyar shi, kuma duk kasadar da
na jefa kaina, sabida shi ne..idan na bar garin dole zasu kyale ni. Amma abun da ban mamaki
kaga yadda muke kama,.idan aka ajiye mu guri guda ba zaka tab'a banbance mu ba, sabida
kamar tayi iyaka ba na wasa ba."
---
Sintiri yake hannun shi duk biyu a cikin aljuhun wandon shi, kiran shi Mom tayi ya dauka, sun
jima suna magana, kafin ta kashe. Wayar akan nan da kwana biyar tana dawowa, a cigaba da
binciken da ita.
Zama yayi a kujeran Emily ta kawo mishi ruwa, amsar goran yayi sai da ya shanye tass.
Sannan ya koma, inda ake ajiye kwalaben kayan sha, dan gurin kamar bar yake.
Ya shiga hada manyan beer tare da wines masu karfi, kafin ya jefa musu ice block, juyawa
yayi tayi, yana kuma kallon yadda suke kallon juna da Aamil.
Yadda Aamil ke kallon cikin idanun shi, ya kuma karya mishi zuciya, tabbas akwai wani abu.
Ruwa yafi jini kauri, yadda yake jin labarai dayawa akan mutane bai tab'a ji akan shi da wancan
gayen ba, kurb'an giyar yayi tare da kuma zuba wani, yana sha yana kallon yadda suke tab'a
fuskar junan su dsame time, abin kamar almara, idan za a tab'a samun masu kama da juna,
tabbas tasu tayi tsananin. Sai da yasha sosai ya kuma bugu. Sannan ya bar bar din, zai fadi
suka kai mishi dauki ya zabga musu harara, dole suka matsa. Dakin zanen ya shiga, yana
kallon fuskarta me dauke da kwalla.
Murmushi yayi sannan yace mata.
"My baby! Ki bar kuka Mom da Emily sunce baki wanzu a duniyar ba, ni kuma nace kina nan a
cikin duniyar nan. Me yasa ba zaku tawo gare ni ba."
Hango murmushi yayi akan zanen, yace.
"Na sani ai! Kema kina jin yadda nake ji, toh tsaya mutum na gani sak ni, kuma ya gudu ya bar
ni. Taya zan damu da halin shi, sabida zuciyata tana bugawa da tunanin shi. Waye shi." Nan ya
buge da barci, tare da mafarkin Baby, da Flower crown.
Tayi mugun kyau cikin wasu fairy gown, dan tsabar rashin mutunci na giya, wai a mafarkin
ma fuffike tayi tana mika mishi hannu, Shashanci shi kuma ya riko hannunta suka tashi tare,
sama suna dariya..
Koda Emily ta shigo d'akin yayi barci, sai ma janye shi da suka yi tare da kai shi dakin shi
daya da yake kasar kusa da na Maman shi.
***
Hadeja.
Dake Lantana tana da yan uwa a danbuwa, na jahar yobe, dan haka ta shirya Sahiyah ta kai
musu ita, tare da labarta musu tsiyar da tayi.
Nan kuwa aka shiga girketa, anan zuba mata kayan mata sosai. Kamar zata yi hauka sabida
yadda take zubda ruwa a jikinta. Idan dare yayi kasa barci take, sai da tayi ta juyi. A ranta tana
jin cewa idan ta kama namiji Tabbas fyade zata mishi domin ita kaɗai tasan abinda take ji.
Dake kwanan Lantana biyar ta koma, Kanwar Lantana da take can, ita ke mata gyaran
jikin.
"Sahiyah ya kike jin yadda maganin yake a jikinki?" Ta tambayeta,
"Gaskiya yana sani ciwon ciki, duk nayi ta zubda wani irin ruwa."
Murmushi Matar tayi sannan tace mata.
"Toh ga kanwa ko lemon tsami, idan kin fara jin haka kina jikawa."
Amsa tayi ta ajiye matar ta Cigaba da nuna mata yadda zata gyara gabanta, amma ita yarinyar
nan ba wannan ne a ranta ba, matsalarta namar wandon ce. Dan har ta gama hango yadda
karibu zai Zungure ta sosai, yana shiga lungu da sako na jikinta, had'iye yawun tayi domin tasan
ranar zasu yi kwantar shagalin arziki ne, ita kanta tasan zata ciwu ba na wasa ba. Idan bata
manta ba. Ya taba gaya mata yace shi kwararre wajen kai mace duniyar gajimare, kuma ta
yarda da hakan, domin yafi Lawali buga iska.
Sannan bata raba dayan biyun cikin da tayi da aka zubda mata shi kamar na shine, domin
ranar da tayi wanka ya nime ta, kuma bayan sun gama, ta jima a dakin shi dan kusan asuba ta
dawo, washi gari kuma Lawali ya gayyace ta, bata wani jima ba, dan shi baya tab'o mata G
spot, ɗinta. Sai dai ke ki haura saman shi.
Gaskiya duk da tasan Karibu bai da Arziki, amma idan zai buga mata tashi, toh babu
damuwar ta da wani arzikin shi. Ba kawai kayan shagali ya isheta. A kwana ana abu daya shine
Shagali.
Da wannan yanayin take kwana take tashi a koda yaushe, tasan abinda zai kasance a
tsakanin su mai dadi ne.
....
A gidan kuwa, baiwar Allah tana nan, duk da yanzun sun rage yawan takurata, amma bai sanya
sun ji tausayinta na marainiya ace nayi mata wani abin da zai kankaro darajarta ba, asalima
babu wanda yake bin ta kanta sabida basu ga ta yadda auren zai tabbatar ba, tunda sunji
labarin sabida muninta mijin ya gudu ya bar aurenta.
Shi yasa suke mata ba'a da akwai a hantse sai kyakyawa, bata tab'a kallon haka a matsayin
abin cutarwa na, dan ita gani take kamar bata cancanci samun auren Aamil a matsayin ta na
mareniya munmuna ba. Kamata yayi a nima mishi wata a cikin dangin su, tunda akwai masu
kyau da haduwa.
..... Kayan auren da aka kawo tun shekara daya da ya wuce, Lantana bata taɓa ba, amma
Azumi da Yarta sun zo sun kwashi bra da wasu kayan kwalliya da pant, dan ma pant din dai dai
Sidrah ce, sauran kayan suna cikin diba Lantana ta bude musu Bala'i tare da tara musu
mutane. Dole suka bar gidan ta, tana kallon Sidrah a gindin murhu ko ta d'ago kai ta kalle su.
Wani lokaci idan yarinyar tayi banza da su, kowa shakkar ta yake, shi yasa yanzun suke ganin
matsa mata bai da amfani dan karta juye musu jakar tsabar su akan su.
.... "Ke sakaryan ina ce da ba zaki fasa ihu sun shigo zasu daukar miki kaya ba?"
Sosa keyarta tayi wanda kwarkwata suka sake samun damar yada zangon su a gurin, ta
Cigaba da hira wutar kasancewar damina ake fama dashi itace bai cika ci sosai ba.
Idanunta sunyi jajjur, daukar itace Lantana tayi zata rufe ta da duka, Malam yace.
"Koda wasa indai ba so kike ayi kome kina gidan ku ba. Saura kwanaki ne da basu wuce sati
biyu ba, ki bari na kai ta gidan mijinta lafiya idan ba haka ba, zamu shiga jikin juna."
Sake itacen tayi tare da kwafa, ta gaya mishi abinda ya faru, bai kasa a gwiwa ba yaje ya
dawo da kome da suka dauka. Sannan ya mikawa Lantana kudi ta wanke mata kai tare saya
mata maganin kurajen jikinta...
***
"Allison! An kama shi! Yanzun haka yana hannun yan sanda, amma mun.....
*Kuyi hakuri labarin bana gaggawa bane kome yana tafiya da tsarin labarin ne! Da sauran free
Pages har yanzun... Sai dai muna gab da cimma matsaya guda
😘😍
*
Wannan book din na kuɗi ne akan 300₦ haka ma katin mtn 300₦
0472282105 Ramlat Abdulrahman Manga GTBNK, zaku iya tura shaidan ku ga Zahrah
+2347035133148. Yan Nijar su sami Nana Aicha+22784506476
#Mai_Dambu.
[11/13, 8:06 PM] My Zahrah: 𝐑𝐔𝐖𝐀 𝐁𝐈𝐘𝐔
<𝑲𝒂 𝒔𝒂𝒚𝒊 𝑫𝒂𝒚𝒂 𝒌𝒂 𝒔𝒂𝒎𝒊 𝒅𝒂𝒚𝒂 𝑲𝒚𝒂𝒖𝒕𝒂>
https://www.wattpad.com/980262254?utm_medium=link&utm_source=android&utm_content=sh
are_published
ℍ𝔸ℤ𝔸𝕂𝔸 𝕎ℝ𝕀𝕋𝔼ℝ'𝕊 𝔸𝕊𝕊𝕆...
Mai_Dambu
Bismillah Rahmani Raheem
🤣🤔🤭
Jama'a ina niman Uwar Tankwali
#Sassauci
2⃣0⃣
Haka aka raba su dan dole, bawai dan sun so haka ba, sai dai fahimtar indai suna tare Toh
zasu yi ta faɗa ne kamar wasu zakarun tsare. Ran Allison ya gama b'aci musamman idan ya
tuna da ce mishi da Aamil yayi dan daudu. Sake shafa bottom fi shi yayi tare da cewa.
"Banza jahili, Ni zai kira Gays!"
Can kuma idanun shi suka cika da kwalla, yana kallon P.A, bakin shi yana rawa yace
mishi.
"Wai da gaske ni lusari ne? Sannan ni dan daudu ne? Don Allah ka fitar dani duhu mana"
Shigar da shi mota yayi tare da mika mishi wines, ya kurba. Tari ya fara, yana buga kanshi
kafin wani lokaci ya shanye tare da niman kari, ko kafin su isa gida ya bugu sosai.
Dakyar aka fidda shi motar bayan sun isa gidan, kwantar dashi suka yi a dakin
ƙasa, tare da lullaba mishi duvet,suka fito. Hawaye ke zuba mishi dan. Babu wanda ya tab'a cin
zarafin shi haka, wai shine ɗan daudu. Shafa Manhood din shi yayi, yaji ta gim. Lumshe idanun
shi yayi tare da budewa. Take giya ta fara mishi huɗubar tsiya. Sabida lokaci guda, My Baby
tazo mishi, tare da jan hannun shi. Fincikota yayi ta fado kan shi. Yana kallon fuskarta, kurawa
juna ido suka yi yana kallon cikin eye Ball ɗinta wanda yake da wani color na musamman. Wani
sabon kasala ce ta dauko mishi bai san lokacin da ya matseta a kirjin shi yana faɗin.
"Ki kasance dani, har abada"
Jan kumatun shi tayi sannan ta bashi light kiss a bakin shi, kafin ta janye daga jikin shi, zata
sauka.
"Ina zaki?"
Murmushi tayi tare da mik'ewa, dake giya ta gama gaya mishi gaskiya,hangota yayi tana
tashi samar,tare da mika mishi hannu. Yana son bin ta, amma gabaki daya ya rasa kuzarin shi.
Lumshe idanun shi ya cigaba da yi har barci yayi gaba dashi. A gurin cike da mafarkan baby, a
cikin wasu lambu masu kyau, sai zagaye shi take, tana dariya, tare da hayewa jikin shi. Tun
yana biye mata suna dariya karshe suka zube a gurin sai bar numfashi suke ajiyewa, shafa
fuskarta yayi, a hankali ya kai bakin shi goshinta, zai sumbata yaga tayi mishi nisa, sake
murmushi yayi tare da riko ta yaga kamar ana janta, a hankali ya kai hannun shi. Gani yayi
wannan me kama dashin ya shiga tsakanin su.
Tana mika mishi hannu, shima yana mika mata, amma wannan me kama dashi ya
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 11 Chapter of 13