fahimci me, ya juye tass a filet ya kuma dauki wani mug
ya cika da ruwan zafin da aka dafawa Abban su. Sannan ya mike tare da nufar kitchen ษin
gidan ya dauki gwagwanin milo ya zuba son ran shi, sannan ya kuma juyawa ya zuba madara.
Bai damu da sugar ba, dan yasan suna dafa ruwan zafin da sugar. katon bread ya gani ya yanki
wanda zai iya ci. Ya fito tare da nufar dakin Hajiya uwani, yana Shiga Aseed yaja mishi Center
table, ya daura abin karyawan.
Cikin nutsuwa ya kalli Hajiya Uwani da suke karyawa ita da yaranta, yace mata.
"Ummi! Yau ba zaki jira Uwar Aliyu bane?"
Murmushi tayi sannan ta ce.
"Bari kai dai, ina sauri ne. Kuma bana son su makara ne, dan seven saura kadan."
Bai kuma magana ba, ya cigaba da karyawan shi, yana cikin cin abincin Ya jiyo muryan Hajiyar
mu tana cewa.
"Wallahi idan baka shiga tsakani na da Aamil ba, wallahi zan saya Ghali da Ali su mishi mugun
duka, dan iskan yaro. Ka ja mishi kunne ko kuma nayi Abin da zai damu da kanshi." A zuciye ya
mike zai fita. Hajiya uwani ta ce mishi.
"Dawo ka zauna!" Dan dole ya dawo ya zauna, ta cigaba da karyawa, tana gamawa ta shige
d'akinta tare da dauko sabuwar Shadda, ta ajiye mishi sannan ta juya tare da cewa.
"Jalil,Aseed, Ashiq, Abdul Jalal maza ku fito. Ina jiran ku zan muyi latti!" Da sauri suka fito tare
da ษaukar school bag dinsu, suna zuwa kusa da Aamil suka karasa gurin shi, tare da rungume
shi suna fadin.
"Brother! Idan naje hadeja ka cewa Aunty Sidrah muna sonta"
Abin ya bashi mamaki, zai yi magana tasaka hannu a baki.
"Duk da na gari, burin shi ya farantawa iyayen shi da sauran mutanen gari. Dan haka ga
shaddar nan, ka dauka kaje ka ganta, sannan ga jakar can na kayan kwalliya ce, Please And
please, karka kunyata mu, a gaban Baban Atiku don Allah kaje lafiya ka dawo lafiya. Muna jiran
sakamakon mai Kyau."
Gyada kan shi yayi cikin nutsuwa, yana cizon lips d'inshi. Tabbas sai yaci kutmar kaniyar
yarinyar da ake bashi sallahun ya gaida ta.
Tana gama gaya mishi haka ta ficcewarta, dan akwai wani key a hannun ta, idan ya tashi zai ja
mata kofar ta ne. Yayi tafiyar shi.
Tana tafiya ya mike tare da fitowa tsakar gidan, yaji ana kus-kus a shashin Hajiya, kamar ba
zai magana ba, kawai ya leka domin sun saba cin mutuncin juna yana shiga ya kalli Hasnah da
Musa, suna musu akan shi. Bai damu ba, ya shiga dakin da yaji ana gulmar dake window ta
baya take.
"Ai Hajiya ina gaya miki ba yace baya son Hasnah ba, toh wallahi yar gidan Iro marigayi za a
kwaso miki a jikan da kike cin alwashin sai yar gidan gwamna zai auro miki, domin Sidrah ba
budurwa bace yarinya ce karama."
"Ke hinde! Ba dai Sidrah wacce take hannun Lantana ba, wallahi zan kuwa ci mutuncin Ma'aruf.
Ni zaiwa bakin cikin."
"Hmm! Ai gwara yayi miki bakin cikin, mata baki san kome ba sai tsantsar mugunta, wallahi ba
dan wancan mutumin yaron ki ne ba, sai na karya miki kafarki. Ke kuma Hinde maza ki tattara
wadancan gardawan na dawo hadeja muka yi ido hudu dasu sai na baki mamaki, munafukai
kawai."
"Bana son rashin kunya ni Kanwar Ubanka ce!" Ta faษa mishi cikin tsawa.
"Dalla yi min shiru, wallahi nazo na sami yaran sai na karya kafafun su, tunda gidan Uban na
ne." Ya faษa.
"Toh kwashashe, Zuri'ar masu fitsari a tsaye, dan banza jinin masu jan kunne. Zan ci uban
mangofak ma. Dan haka ficce min a daki."
_Assalamun Alaikum sisters! Wannan labarin ruwa biyu! Rayuwa ce irinta malam bahaushe!
Wanda yake tafe da manuniya biyu! Tsarin hausawa da tsarin turawa! Don Allah idan bai miki
ba, karki b'ata lokacin ki gurin karantawa! Domin zaki iya haduwa da abin da bai miki ba kiji
Haushi na! And salon shi daban ne da sauran labarai daga sunan kawai zaki fara fahimtar haka
thank You
๐
_
#Mai_Dambu
[11/13, 8:05 PM] My Zahrah: ๐๐๐๐ ๐๐๐๐
<๐ฒ๐ ๐๐๐๐ ๐ซ๐๐๐ ๐๐ ๐๐๐๐ ๐
๐๐๐ ๐ฒ๐๐๐๐๐>
https://my.w.tt/pvpSrJ4R5ab
โ๐ธโค๐ธ๐๐ธ ๐โ๐๐๐ผโ'๐ ๐ธ๐๐๐...
แด๐๐ข_แด
๐๐ฆ๐๐ฎ
Bismillah Rahmani Raheem
_Dedicated to all Black beauty
๓ฐขช
Daga manyan har kananun idan ke baka ce Wannan shafin naku ne!
๐คฉ๐๐
_
0โฃ3โฃ
Ball yayi da wani jug wanda yake dauke da kunu. Yana huci tare da kallon Hajiya yace mata.
"Wallahi sai na karya kafarki, munafukar mata, kamar yadda kuka rabani da uwata, Allah sai na
rabaki da naki d'an."
Ya juya tare da barin gurin su. Yana jan tsaki, tun da ya shiga shashin sa, me dauke da
dakuna biyu da kuma kitchen sai dan tsakar gida, da baranda, tare da kitchen ษin waje, da
kuma wani a cikin falon gidan, sai dan gurin wanki da wanke wanke a waje, sai kuma dan
backyard da yake dan bayan gidan inda zaka ayi shanya idan aka yi wanki.
Gidan zaman mace daya ce, babu wani abu da za a kara bayan haka. Gidan yayi kyau
sosai, domin na yaran da ake ji dasu ne aka mishi. Tsaki yayi tare da kaiwa bangon, yana kuma
jan Allah ya isa tsakanin shi da mutanen da suka raba shi da mahaifiyar shi. Dan haka yayi
wanka ya shirya tsaf, sai ษaukar kamshi Oud 24hrs yake, cikin Izzah y kalli madubi yaga yadda
Allah ya zuba halittar shi bai san lokacin da ya sake wani irin murmushi ba, dan yayi imani kaf
Jigawa babu hadadden gaye irin shi, most ontop population guy, in Jigawa. Penny loafer shoe
kiran kamfanin vinci ya saka,. takalmin da shaddar sunyi match yayinda hular shi zanna bukar
ya tafi da zaren aikin rigar shi.
Wani sarka ya saka a hannun shi kamar kaca, bayan ya ya saka agogon shi. Cikin
kuzari irin ta jajjurtacce namiji yake tafiya tare da cilla key din motar shi sama, yana cafkewa.
Turuss ya tsaya dai dai lokacin da ta bude mishi zig din rigarta.
"Aamil! Sai yaushe zaka dai na guduna? Yanzun duba fa, ina haukar ka, baka ciwo na. Ina
matuฦar kaunarka" takowa yayi ba laifi yace a ranshi. Kallonta yayi sama da kasa, yarinyar tana
wuta. Kallon boons ษinta yayi wanda suka ฦasance kamar an hura balloon, sun leko daga
kayan jikinta suna mishi wani blush! Fincikota yayi cikin nutsuwa yana kallon fuskarta! Kashe
mata ido yayi sannan yace mata.
"Gaskiya bazan auri yar Hindatu ba. Da dai kin nemi muyi Shagali ne zan iya gayyatar ki
d'akina, amma aure." Hade bakin su tayi tare da saka hannu a keyar shi,yana kaunar shagali.
Rike bayanta yayi. Tare da gyara mata tsayuwa, sannan ya rungume ta suka fara takawa bata
san inda yake kai taba, har sai da ya dangana da cikin gidan, Ana gulmar Hajiya Uwani suka
hango Aamil rungume da mace.
"Innalillahi wa'inna ilaihi rajioun! Amma wannan yaron anyi kwasa she. Yar waye ka samu zaka
lalata musu ita, shine dan ka cika dan isk..." Ture Hasnah yayi tare da takowa gaban Hindatu
yace mata.
"Idan zan yi Shagali da Yan mata, Yaran manyan nake nima. Wacce Ubanta zai boye abin
kunyar da tayi dan kare martabar ba yar da babu wanda yasan inda dangin Ubanta yake! Ke
kuma na kuma kama ki!" Shafa wuyar shi yayi alamun babu abinda ba zai faru ba.
Daga haka ya bar musu gidan, karshe gulmar da aka rufe kenan, daga hmm sai hmm yar me
gulma tayi ciki.
***
Hadeja
Unguwar Gandun Sarki.
Babban gida ne mai dauke da tarihi, kuma me dauke da mutane kusan dari da wani abu, maza
da mata yara da manyan, a takaice family house ne nasu Alhaji Ma'aruf, gidan Sassa ne
daban-daban, gida ne da yake dauke da matan aure sama da arba'in da uku. Domin kowani
shashin ba zaka raba shi da mata uku zuwa huษu ba.
Shashin Haliru nan ne shashin babban Yayan su Alhaji Ma'aruf, sai shashin Baba
Mamman! Da shashin Baba Idi, sai shashin Marigayi kamilu wanda rikicin Jos ya ritsa dashi
tare da Matar Shi da kuma yaran shi biyu. Sidrah ce kadai Allah ya tsiratar da ita, inda aka
samu yan hadeja suka ce sun san familyn ta .
... Kasancewar ana sanyi sosai, duke take jikinta yana rawan sanyi, hawaye na diga a cikin
ruwan wankin da aka sanyata yi, gashi ana busa wata irin iska me shiga jiki. Lantana ta leko
cikin sababi tace.
"Yau naga abinda ya ishe ni bai ishe Allah ba, zaki gama kizo ko karya ko sai nazo naci kan
uwarki, shegiya mara kunya, wankin da bai wuce awa daya ba kin dakile sama da awa biyu a
gurin."
A tsora ce ta kalle inda maganar ke fitowa tace.
"Innah yanzun zan gama!"
"Kar ma ki gama shegiya me ruwan mutanen daji."
A sanyayye take gurje kayan tare da kai hannunta daya tana sosa kanta, zuwa wuyar ta.
Yarinya ce da bata wuce shekara goma sha daya ba.
Baka ce irin bakin nan da zan iya kiran shi Golder Black! Domin fatarta ya nuna haka, baka
wuluk ce, mai wani irin sheki fatarta, sai dai kashh. Ba zaka ga wannan shekin ba, sabida
zunzurutun Datti da dauษa da suka lullube kyakyawan fatarta,
Yanayin jikinta Dan Karami ne, bata da auki dan siririya ce, mara auki. Daga fuskarta
hancinsa dogo har baka, amma sanadin makeron da ya cinye rabin fuskarta ya sanya baka
hango kome sai wasu irin kuraje kananu.
Wuyarta kuwa zuwa kanta, Ya ilahi. Wasu jerin gwanon kuraje ne wanda kwarkwata take
haifar da shi idan yayi yawa akan mutum, hannu bibbiyu ta saka tana sosa kanta, wanda yake
dan kare da kitso zanen yawo wanda yau kusan watan shi biyar tun auren Yayanta Atiku wanda
yake dab sanda ne a garin Kwara.
Bakinta kuwa wanda ya kasance dan Karami, ya farfashe sabida sanyin hunturun da
ake fama dashi,. Hannunta da ta saka duka biyu akanta, wasu irin Kano suka yi, dan fatar
hannun har wani tashi yake, da za ayi dace a saka sosan karfe (
๐คฃ๐คฃ๓ฐฃธ๐คฃ๐
Wallahi Aamil
ina baya ka buhun ubata
๐๐๐๐
)
Toh tabbas zasu tashi, kafarta wanda suka kasance kananu, wasu manyan faso ne, wanda
tsabar girman su, da za a saka Naira ba makawa zasu shiga ciki, kuma su sami mafakar siyasa.
Haka samar kafarta ya tsatsage, sabida rashin kulawa. Rigar jikinta kawai zaka kalla ka
fahimci, wata tsohuwar roba ce, da tasha gwagwarmayar duniya. Wato da zaka kalli yadda rigar
yake, tasha dinkin zare da allura, amma a haka bai hanata yagewa ba.
Domin kuwa, hannun rigar zuwa wuyar rigar reto yake. Tayi futufutu, ta fita hayacinta ga wani
abun yunwar da take ji kamar ba zata rayu ba. Dan jin take uwar hanjinta yana wani irin
murษawa. Tana tsakiya da sosa kanta, aka sake mata rankwashi,. Tsakiyar kanta tana cewa.
"Shegiya algunguma, wato kece kawai malam ya damu dake shine zai hadaki da Bature mu
kuma gamu banza ya, zaki ci uwarki mara mutunci kwasheshiya kawai.". Rike kanta tayi
hawaye na zuba mata. Tana kallon Innah Azumi da gefen idanunta tausayi. Can sai ga Iya
Larai ta shigo ta samu tsakiyar bayanta, dai dai tana wankin ta dirmata dundu. Cikin jin haushi
tace.
"Munafuka me kama da mayu, a rasa wacce ta dace da Amil sai ke, yar banza me muni kamar
kashin dare." Kafin ta gama wankin matan gidan sun mata likis. Dakyar ta samu ta gama
wanke kayan ta kuma ษaukar bokiti ta nufi cikin gidan domin dibo ruwan wanke wanken da zata
yi.
A hankali take tafiya cikin tsarin yanayi. Me dauke da nutsuwa da hankali, take takawa.
Tana zuwa bakin rijiyar ta dauki guga ta fara jan ruwan sai ji tayi an make kiyarta kamar zata
fadi ta juya. Cikin tsoro tace.
"Yaya Ummu!" Buge mata bushashen bakinta tayi sai ga jini, rike bakin tayi, sauran yan matan
gidan suka fito, sai da suka mata duka, sannan suka watse aka barta a kwace a bakin rijiya.
Zuwan Lantana da Kande tace mata.
"Toh fa Lantana yar sarki mulki take ji gata can gindin rijiya kwance.". Kwafa tayi sannan tace
mata.
"Bani faskare naje na sheme yar banza yarinya, Ni zata janyowa tereren Bankad'a, biyar
bashin dan kishiya. Wai me yasa da aka zo kashe danginta suka bar mana yar banza me
manyan idanu kamar na gurjiya."
"Hmm! Wai ai dan ma baki ganta ba, sai kace itace ke sayan omon wanki."
Abinda ya kuma fusata Ran Lantana kenan, ta kuma janyo faskare tayo waje tana rantsuwa sai
ta sheme yar banza ayi auren da toshe. Koda ta fito hango Baba Mamman yasata juyawa da
itacen gida, ya dawo da Sidrah. Ya kalli Lantana yace mata.
"Kiji tsoron Allah! Duk Yaranki suna daki, sai Sidrah kika tura diban ruwa, Inda Kamilu da Safiya
suka tafi muma wata rana muna gurin, bai dace ku hana yarinya hutawa ba. Ke jeki dauki
abincin kici." Yana gama fadar haka ya juya abin shi. Ya fita haka ta rab'e a jikin bango. Tana
jiran a bata bakin rabonta.
Wani kofi Lantana ta nuna mata, wanda kuษa suna gama gaษษa akai wanda kunun ciki ya
kasance kadan ko kasar kofin, sai tukunyar dumame wanda yake gurin wanke wanke.
"Ki dauka Jikar jikar azakafi." Jikinta yana rawa ta nufi gurin wanke wanke, ko hannu bata
wanke ba, ta soka wasu mugayen faratan ta, masu ษauke da mugun datti. Ta fara cin abincin
kamar wacce ta samu nama.
Sai da Lantana ta bari hankalin Sidrah yayi nisa da cin abincin kawai ta rufeta da duka, sai da ta
mata likis, tana huci sannan ta barta. Bayan ta gama jin dukarta ta mike taje ta dibo ruwan
wanke wanken, ta zauna tai tana yi ana b'ata kwanukan, har aka gama abincin rana bata tashi
ba, kasancewar dambun tafasa ce, tana samu ta mike aka nuna mata cikin tukunyar dambun,
tace mata.
"Sai ki kankara na san zai isheki!" Gyada kai tayi tare da zama ta kankare, sannan ta fara ci a
hankali. Tana gama ci tasha ruwa, a gurin ta baza hakarkari sai barci.
(Kyakyawar gabatarwa Jarumar mu! Kuyi hakuri jaruma ta bata kai
dan bata cikin
most ontop population Celeb! Bahaushiya ce yar yankin Kasar hausa)
Tunda ya nufi Unguwar, yake yatsina fuska, domin ya tsani shigowa garin Hadeja,
musamman unguwar kakanin shi,. A hankali yake tusa kan motar shi, kasar wata bishiyar
durumi, wasu irin yara ya hango yan gajajjeru masu rusa rusan ciki, da shafefen duwawu,
fuskarsu da kuwa, tagwayen majina ce, wacce ta bushe. Hade da bushashen kunu, sannan
kansu gwandal gwandal, gashi sunyi fari sol da kasa, sakamakon hunturun da ake bugawa na
kata'i, idanun Aamil ne ya sauka akan wani yaro wanda majina kore shar ya sauko daga kofar
hancin shi, aikuwa ya janye ta tare da jan hancin, ya kuma laso inda (
๐คฃ๐๐คญ
Wallahi ban tab'a
labari me ban dariya irin wannan ba, ina dalili an sani karewa yaran cikin gari tanadi) da
harshen shi kofar hancin shi.
. Wani irin amai yaji, tare da kauda kan shi akan yaran, hango wata yarinya yayi tana cusa
hannunta a cikin kofar hancinta tana sakace tasono, zata kai baki ai bai san lokacin da ya nemi
sauke amai ba, da sauri ya fita tare da barin gurin bayan ya rufe motar.
Cikin gidan Ya nufa, inda ya hadu da Sahiya tare da Harira, suna ganin shi suke fara
sake mishi murmushi da yalayalan hakoran su. Daure fuska yayi, tare da kauda kan shi. Ya nufi
cikin gidan. Bakin shi dauke da sallama, a hankali yabi sassan gidan ya gaishe su, sannan ya
nufi shashin Baba Haliru. Da sallama ya shiga cikin gidan. Ya tsaya a bakin kofar.
"Lale maraba da zuwa! Sannu mutanen dutse Barka da zuwa."
Murmushi yayi sai da Khaleesah ta had'iye yawu, dan tana karanta littafin hausa, bata tab'a cin
karo da wanda aka tab'a fasalin namiji Irin Aamil ba, kai ko zata mutu ta dawo, tayi imani zata fi
wancan sakaryan da aka bashi yarinyar da ko girma bata yi ba, nan aka shiga jera mishi ruwa,
da abinda zai ci. Shi dai idanun shi na nima mishi gimbiyar da ake ihun yaje ya ganta.
Sati Uku da suka gabata.
Alhaji Ma'aruf shi da Wan shi da suke Uba daya suke tattaunawa akan yanayin cigaban da ake
samu na kasuwancin shi anan yayi shiru cikin damuwa kafin yace wa Malam Haliru.
"Wato Yaya wannan dukiyar da ake kasuwancin dashi ba nawa bane! Na Hauwa ne! Ina son
Aamil ya nutsu ya kuma rike dukiyar Mahaifiyarshi, amma abu yaci tura dashi ake wawar
dukiyar ma. Gashi baya jin magana shine kwaso yan mata kwaso samari azo a cika min guda
da shaye shaye."
"Toh kayi mishi aure mana!" Kallon wan yayi sannan yace.
"A ina zan sami wacce zata iya zama dashi?"
"Akwai mana! Ba za a rasa ba. Ni zan duba mishi ko nace na duba Mishi. Akwai Yar Kamilu.
Yarinyar, tana shan azaba a cikin gidana, idan nayi magana kamar na kuma kunna mata azabar
ce. Bata da wani girma sabida bata wuce goma zuwa sha daya ba.
....idan aka bashi ita, zata zame mishi karfen kafa, domin zata zame mishi reno zai yi. Kafin
ya gama haukar shi ta shiga jikin shi. Wanda haka zai sanya. Ya gane cewa ana hakuri dashi,
idan tayi mishi kuskuren kuma ya had'iye. Amma kayi nazarin abun yarinyar tana wahale na gaji
da ganinta cikin kangin rayuwa....
#Mai_Dambu..
[11/13, 8:05 PM] My Zahrah: ๐๐๐๐ ๐๐๐๐
<๐ฒ๐ ๐๐๐๐ ๐ซ๐๐๐ ๐๐ ๐๐๐๐ ๐
๐๐๐ ๐ฒ๐๐๐๐๐>
https://my.w.tt/sGJtOL2t7ab
โ๐ธโค๐ธ๐๐ธ ๐โ๐๐๐ผโ'๐ ๐ธ๐๐๐...
แด๐๐ข_แด
๐๐ฆ๐๐ฎ
Bismillah Rahmani Raheem
#Abun ki
0โฃ4โฃ
Raba idanun shi yake, a hankali yana niman inda halittar zata fito mishi. gefe guda kuma yana
sauraron kus-kus din da mutanen gidan suke. A ranshi yace.
_Ashe ko ina ba a rasa wahalallu_
"Ke Altine! Ina Sidrah take?" Tura baki yarinyar tayi sakamakon tambayarta da Babatar tayi
mata, ta juyawa tayi ta tab'e baki tare da nuna mata Kofar madafin tace mata.
"Innarmu gata can ya she kamar asara a gidan biki"
Juya idanun shi yayi ya sauke a can arewa maso yamma na gidan ya hango wata
buntuntuna, tana kwance sai barci take. Tun bai ga fuskarta ba yaji amai ya taso mishi, dakyar
ya mike tare da cewa.
"Toh zan tafi."
"Toh Alhaji karami, dan bature. Mungode yanzun zata zo." Yana fita Inna Lantana tana bin shi
da mugun kallo.
Sabuda mugun kyashi da hassada da ta sakawa ranta, Sahiya ta nufi inda Sidrah take
kwance ta kifa mata mari, tare da shureta da kafa tana fadin "algungunman kawai. Bak'ar
kaddarar kin hana kowa farin ciki, gwara ma ki mutu da yanzun nice da wannan zukekken
ganyen!"
Tashi tayi jikinta na rawa, tace mata.
"Ya..." Kifa mata mari tayi sai da ta daina gani.
"Kiyi hakuri ba zan kuma ba!"
Ta faษa tana shasheka kuka,
"Maza dauki wancan kazamin hijabin An dubu kije gurin shi jaka kawai."
Daga haka ta fita jikinta na rawa, har ta kusan fita waje sai da Ado da ฦarara, kamar wacce
ta mishi magana. Ya samu gaban Hijab din, ya watsa mata tare da guduwa. Kaษe jikinta tayi
tare da fita. Tun daga nesa ya hango ta.
Bakin cikin da yake ji, kamar ya kashe kan shi dan haushi. Yana ganinta ya shiga motar tare
da nuna mata inda zata zagayo. Daga cikin zauren gidan Sahiya Ummu, Mabaruka, Kibษiya,
suna kallon su. Ganin ta shiga motar shi basu san lokacin da suka ja wani mugun tsaki ba,
sabida sun gama mutuwa akan shi.
Wani irin wulakantaccen kallo yayi mata sannan yace.
"Ba zan kuma zuwa ba, idan kuma na kuma zuwa ki sani zan baki kyauta mutuwa ce! D'aga min
rigar ki na gani!" Jikinta na rawa ta shiga cire hijab din jikina wanda yasha mugun dattin Bala'i.
Sannan gaban Hijab ta yage har kasa, wuyar hijab din ne a rike da hijab din, sannan wani
irin zarni da warin Datti yake fitarwa, sabida rashin wanki da kulawa. Wani banzan kallo yayi
mata me kunshe da bakin cikin kana da kyakyaminta wani karin malolon takaici ne ya tsaya
mishi me cike da tashin hankali, sannan yace mata.
"Dama a haka suke tunanin zan zauna dake? Babu kome a kirjin ki? Toh idan kika ce zaki aure
ni yankan rago zan miki keee!"
Ya but mata tsawa, wanda ya sanya ta zabura, take fitsari ya fita a jikinta, zunzurutun tsoron shi
da ya kama ta, wani irin ษaci rai yaji kamar ya rufe ta da mugun duka, aikuwa ta d'ago dagwala
dagwalar idanunta akan shi.
Dukar motar yayi cikin tashin hankali ya juya tare da watsa mata wani mugun kallo tare da
bude aljuhun motar shi ya fidda kudi yan dari biyar, ya watsa mata, sannan ya kuma ce mata.
"Bude min rigar ki na gani?" Ya faษa yana bude mata idanu, cikin cool Voice tace mishi.
"Malam ya ha..!
Toshe hancin shi yayi tare da kakarin amai, ya bude motar ya shiga sheka amai, kamar wanda
yaci mugun abu. Sororo ta tsaya tana duban shi. Kallon me cike da tsoro yana juyawa yace.
"Na shiga uku na lalace, meye nayi da zafi aka hada ni da wacce zata kashe ni, ke sidira kike
ko Sidrah, billahil azim zan b'atar dake matukar aka kuma ce miki zan zo ki gudu kawai, domin
zan kai ki inda ake yanka mutane na sayar da wannan karamin kanki, su yanka ki.".
Shiru yayi cikin takaici da jimamin wannan hadin gwarmai da aka mishi, kamar wanda aka ce
Mishi ya kalle ta yaga tayi hamma, "innalillahi wa'inna ilaihi rajioun Ya Allah, ke fitar min a mota!"
Ya daka mata tsawa.
Wani irin abu taji ya tokare mata wuya, cikin zubda kwalla tace mishi.
"Kayi hakuri bazan kuma ba!"
Sake tozali da yayi da red teeth ษinta wanda suka yi wani tsatsa daga jikin dasorinta, ya dashi
cewa da ฦarfi. "Am deeply death, ke zombia ce, idan mutum yayi kuskure kika cije shi da
wannan hakoran ki, zama dodo zai yi dan haka fita idan na kuma zuwa garin nan a sanya ni a
Lazza a daure.
Munmuna me kama da, dark ghost get out." Ya daka mata tsawa, ai kuwa ta juye mishi
sauran fitsarin dake cikin maranta. Ji yayi kamar yayi ta kurma ihu, tare da jibgarta ko zai samu
sassaucin abinda tayi mishi.
Allah Sarki, tana fita ta koma bayan durumi ta zauna tare da cusa kai a tsakanin cinyoyinta,
ta fashe da kuka tana faษin.
"Me yasa baku tafi dani ba? Me yasa da zaku mutu baku janyo ni mun mutu tare ba?
Mama na gaji da kome bana so kudawo ku tafi dani, wallahi bani son zama a nan." Ta fada
cikin kuka me ban tausayi, yadda take kukan sai jikin mai sauraro ya mutu.
"Ke
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 2 Chapter of 13