Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
tabbas sai yayi maganinta tunda gashi har tafara shiga tsakanin sa da Daddyn sa dole yayi wani Abun..... *Nagaji da maganar Rashin Comment* *Kowanne sai dai ya karanta littafi kawai* [11/08, 3:43 pm] Maman Islam: *'YAR* *HANNU* 🤒🤒 _NA_ *Zee* *MD* *Hamdala* *Writer's* *Association* 💪 https://www.facebook.com/111403834371046 ✨✨ *{{* *H.W.A* *}}*✨✨ *Bisimillahir* *Rahamanir Rahim* _Page._ 8 Fitowa Aysha tayi ta d'auki buta tashiga Ban d'aki , Arwala ta d'auro sannan tafito ta shiga d'akin Gogal , bayan ta idar da sallah sukaji ana sallama a k'ofar soro , amsawa Gogal tayi tare da fitowa dan ganin waye keyin sallamar ? Hameed ne a tsaye daga farkon soron yana kallo cikin gidan , yana ganin Gogal ya durk'usa yana gaida ta cike da girmamawa , Gogal ta amsa cikin fara'a tana fad'in " sannu da zuwa bari a d'auko maka tabarma , da sauri Hameed yace " kibar shi kawai Baba yanzu zantafi ba jimawa zanyi ba , dama naga wata budurwa a gidan nan tadawo daga makaranta shine na biyota amman tak'i saurara ta , Gogal tayi murmushi sannan tace " Kayi hak'uri d'an saurayi indai Sayyada ce baza ta tsaya ba , dan indai tadawo daga makaranta bata tsayawa ko inah indai ba cikin gida ba , amman bari nayi maka magana da ita , Hameed yace " yau nagode sosai Baba Allah yajada ranki , Gogal tayi murmushi tanajin dad'in addu'ar da Hameed yayi mata , shigewa ciki tayi cikin ranta tana cewa " inama Aysha ta hak'ura da Farouq d'in dan itadai bai kwanta mata sosai ba , wannan fa kana ganinsa kasan yana da nutsuwa sosai..... Aysha tana zaune tana karatun Alk'urani taji dawowar Gogal , duban ta Gogal tayi sannan tace " kina da bak'o a zaure dan haka ki tsayar da karatun in kin dawo sai kici gaba , Aysha ta rufe Alk'urani tana duban Gogal tace " haba dan Allah Gogal wlh ni bana son tsayawa da kowanne namiji yanzu , wani kallon mamaki Gogal tayi mata sannan tace " wai Sayyada zama zaki tayi babu aure ne ahaka ? kina kallo dai dagani sai ke muke rayuwa dole muna buk'atar ace muma muna da dangi , Aysha tadubi Gogal tace " to innayi aure shine zaki samu dangi kenan ? Gogal tace " k'warai da gaske mana , dan kinsan Zaki dunga haifar 'Yan biyu biyu duk shekara , murmushi kawai Aysha tayi sannan ta mik'e ta fita zuwa zauren...... Hameed tagani a tsaye yana kallon hanyar fitowar ta , cikin ranta tace " wannan dai inaji ya had'a iri da mayu shiyasa yake danaci , sallama tayi masa sannan taja ta tsaya abinta , Hameed ya amsa sallamar tare da cewa " kiyi hak'uri da yadda nadameki ba komai bane face Soyayya , dan Allah inaso kibani dama ko yaya ne insamu gurbi acikin zuciyar ki , inason ki kuma ba da wasa nake ba dan Allah , Sunana Dr.Hameed Buba ni haifaffen garin Kano ne amman a yanzu ina London ina aiki , amman duk Family d'ina suna nan dazama kuma nima ina kawo ziyara duk bayan wata uku ko shida , tunda Hameed ya fad'i sunan sa Aysha tasan waye shi , dan tana yawan jin sunan sa yana yawo a kafafen yad'a labarai , cikin zuciyar ta tace " Hameed Buba wanda kowacce mace take burin samu yazama mallakin ta , tabbas tasan ba soyayyar Allah zaiyi mata ba , tunda yakasance d'an masu kud'i gashi yana da babban Matsayi a Nageria , tabbas shima yazo wajen tane dan cika wani burin nasa nadaban , a zahiri kuma tace " to madallah nagode sosai da soyayyar ka , sai dai kayi hak'uri ina da wanda zan aura kuma na masa Alk'awari , dan haka kahuta lafiya sai wani lokacin 'Dan samari ta shige cikin gida abinta ... Hameed sosai yaji rashin dad'i akan k'in amince masa da Aysha tayi , sai dai ya d'au aniyar jure duk wani wulak'ancin daza tayi masa mutuk'ar zata soshi , sallama yakuma yi musu a cikin gidan dai dai lokacin Aysha na cire hijab d'in ta , tsaki tayi sannan tace " wannan mayen mutumin wai bazai barni haka ba ne ? Gogal tace " wai dama bai tafi ba kika shigo cikin gida ? Aysha tace " munyi sallama dashi sai dai ke yake nema inajin , Gogal ta mik'e tana fad'in " Ni kuma bari naje naji mezai cemin , Gogal na fita Aysha tanufi d'akin ta tana duba cajin data saka , wayar tagani ta kawo dan haka tafara k'okarin shiga ta dubawa , jitayi Gogal na k'wala mata kira ta mik'e ta fita tana turo baki..... Tana zuwa Gogal ta mik'a mata kud'in da Hameed ya bata , Aysha tace " wannan kud'in kuma na meye ? Gogal tace " dama yaron nan ne yabani duk danace yabarshi amman wlh haka ya dunga magiya sai dana ansa , Aysha ta irga kud'i dubu Ashirin cif tabawa Gogal tace " ki ajiye su a gunki bari naje ko taliya ce nasamo mana sai adafa , Gogal tace " nayi girki fa mantawa nayi bangaya miki ba , ga d'an waken ki can kitchen kije kizubo kidawo muyi magana , Aysha tace " to bari na anso k'wai dafaffe sai nadawo , fita Aysha tayi rashiga d'akinta ta d'auko wayar ta dan dama so take takaiwa me cajin lungun su ya saita mata duk wani Abu da akeyi a social media , tana zuwa tasamu wajen kuwa ba kowa sai kb shi kad'ai yana jin music , sallama tayi masa suka gaisa sannan tayi masa bayani abinda zai mata , Kb dama yana so ya dunga yiwa Aysha magana amman baisamu dama ba , yau jiyayi tamkar anyi masa albishir da gidan Aljannah , tambayar sa takuma yi ko yana sai da layi ? kb yace " ina saidawa nan tace yabata layin aitel da Mtn ta had'a biyu , wayar ta mik'a masa dan ya saita mata abubuwan datace , yana ganin wayar yace " wow masha Allah wayar taki tayi kyau sosai rai yakashe , Aysha murmushi tayi kawai batare da tace komai ba , nan Kb ya shiga saita mata komai datace tana buk'ata , har wanda bata ce ba sai da ya sai ta mata sannan ya shiga nuna mata su , dayake layin nata akwai rigester tuni yasa mata data , sunfi minty 10 yana nuna mata yadda abubuwan suke , nan yasata a group group na wassshpp tare da sai ta mata yadda zatayi , sosai Aysha tayi masa godiya ta kama hanya ta taho gida abinta , koda ta dawo tasamu Gogal na gyagyad'i abinta , Kafin tashigo sai da ta rufe musu gidan dan haka tana shigowa ta d'auko d"an waken ta tafara ci , sai da tagama sannan tayi sallar isha'i tayi wa Gogal sai da safe tashige d'akin ta , kan katifa ta fad'a tare da kunna wayar ta tafara chat , tunda ganan Aysha tafara had'uwa da Alhazawan birni take cin karen ta babu babbaka .... Babu irin neman da Aysha batayi wa su Khalid da Farouq ba amman bata gansu ba , mutuk'ar Aysha taje Hotel wajen mutum zasuyi sex sai ta faki idon sa ta kunna camera tana musu video , duk wanda yayi mata rashin mutunci ko kuma ya hana ta kud'in da sukayi da ita zai bata sai tayi masa barazana da videon sa , haka maza suka shiga shakkar ta mutuk'ar kanason zaman lafiya , Duk wanda ya kwana ya hantse a social media yasan Babyn dad'i wato Aysha *'Yar Hannu* tunda take bata bayyana asalin fuskar ta sai dai randa kuka had'u zaka santa , ko hoton dp ta data sa hoton k'irjin tane daga ita sai breazia , duk wani namiji me lafiya yayi tozali da Dp Aysha sai ya ji sha'awa sosai , iya yanzu Aysha a cikin Account d'in ta tana da kud'i kusan million d'aya da wasu d'aruruwa , dan duk wasu manya masu ji da fad'a tayi mu'amala dasu , tazama babbar *'Yar Hannu* kawai sotake tafara bawa maza gumba a hannu yanzu..... _Wannan shine farkon labarin_ Aysha ta mik'e tare da share hawayen ta tace " banice na maida kaina *'Yar Hannu* ba , mutane ne suka maidani saboda basu da wani buri da yawuce suyi iskanci dani , koda yaushe inna samu saurayi to babban burinsa ya d'aukeni yaje ya lalatani , ina shigar mutunci bantsira ba sannan ina gidan mu ma bantsira ba , wannan dalilin ne yasa nagane a yanzu maza da yawa basa son mace dan Allah sai dan wani Abu nata , Hameed yasoni kuma yayi naci sosai akan in saurareshi amman nak'i , saboda shi yakasance d'an masu kud'i kuma wanda yake da babban muk'ami , nikuma banson shiga cikin irin wanna family d'in saboda gudun janyowa kaina tsana , wannan shine sanadin da Hameed yadaina zuwa wajena , daga k'arshe ma yabar k'asar baki d'aya ...... *Cigaban labari* *'Yar* *Mutan* *Kanawa* _Ce_😍🌹 [11/08, 3:43 pm] Maman Islam: *'YAR HANNU* 🤒🤒 _NA_ *Zee* *MD* *Hamdala* *Writer's* *Association* 💪 https://www.facebook.com/111403834371046 ✨✨ *{{* *H.W.A* *}}*✨✨ *Bisimillahir Rahamanir Rahim* _Page._ 11 Farouq tamkar ya shak'o wuyan Aysha yakeji , cikin ransa yake fad'in " wannan wacce irin shu'umar yarinya ce lokaci d'aya ta maida Mahaifinsa haka ? muryar tace ta katse mata tunani yaji tana cewa " Alhajina inaso kasa wannan yaron naka ya koyamin motar dan kasan kwata kwata ban iya ba , washe baki Alhaji yayi yana fad'in " kwantar da hankalinki Baby ko yaushe kika shirya kiyi nagana sai yafara koya miki , wani murmushin mugunta Aysha tayi sannan tace " gobe nakeso mu fara dan inaso cikin sati d'aya na iya mota ta , Alhaji yace " to angama Baby da kamar k'arfe nawa zai dunga zuwa ? Aysha tayi d'an dum kad'an ta tafi tunanin lokacin da Farouq yake kaiwa yana bacci , dan yasha gaya mata babu abinda ya tsana a rayuwar sa kamar a hanashi baccin safe , dan haka tayi murmushin mugunta tace " inaso ya dunga zuwa k'arfe takwas na safe shine nake da lokaci , sannan ka sheda masa kar ya makara ko na minty d'aya dan banason jira , Farouq najin abinda take cewa wani takaici yakuma kamashi tamkar yasa ihu , duk duniya babu abinda ya tsana sama da a hanashi baccin safe , k'arfe takwas ai ko motsi baiyi ba bare yatashi , yanajin Daddyn nasa ya amince akan zai dunga turoshi , duban Farouq tayi sannan tace " jeka shigo motar ka dawo min da ita saitin k'ofar gidan mu , wurga masa mukullin tayi ya cafe sannan yashige yabar wajen ransa nayi masa babu dad'i........ Alhaji ya dubi Ayshe yace " Baby na cika miki duk wasu sharud'a plss nima inaso ki cikamin nawa , murmushi Aysha tayi sannan ta kashe ido tace " me kakeci na baka na zuba ? ai kasan bana sab'a Alk'awari insha Allah zaka ganni zuwa gobe , Alhaji Na Lamma kwata kwata baiso ace sai gobe ba a yadda yake a buk'ace , amman ganin yadda Ayshar take hukuma ce sai da rarrashi yasa ya amince akan hakan , nan yayi mata sallama akan zasuyi waya , Farouq ne yazo ya mik'o mata mukullin motar suka shige suka tafi shida Daddyn nasa , tamkar zai saka kuka haka Farouq yakeji har suka k'arasa jikin motar Daddyn nasa.......... Aysha na dawowa gida tasamu Gogal ta rungume tana murna , Gogal tace " wane abun arzik'in kika samu kike wannan murna haka Sayyada ? Aysha ta gyara zama tafara shiryowa Gogal k'arya tace " Malaman makarantar mune yau sukayi min kyau ta saboda gasara da nacinye ta musabak'ar karatu , yanzu haka ga motar can da gida me kyau a unguwar masu kud'i sunbani , Gogal tashiga juyi tana fad'in " Alhamdulillah Sayyada lallai ked'in me sa'a ce a rayuwa , inama su Hard'o suna raye da sunga abin dad'i , nan danan ta shiga sharar hawaye tare da fatar hanci tana fad'in " Allah ya nunamin ranar aurenki haka Sayyada , wasu hawaye ne suka gangaro a kuncin Aysha , cikin ranta tace " Allah sarki Gogal da kinsan ta yadda nasamu wannan abubuwan da baki yi murna ba , tabbas nasan duk randa kika san wacece Aysha zakiyi dana sanin yarda da ita da kikayi , Ayshar datake kamila ada yanzu ta dawo fasik'a , saboda yaudarar da maza sukayi mata tazama me k'azamar rayuwa , yanzu waye zai iya auren ta a hakan ? ba a aure ta ba tana kamila bare yanzu data zama fasik'a , kuka tasaka sosai ta fad'a jikin Gogal , dana sani ta shiga cikin rayuwar ta tana tsinewa Khalid da Farouq wad'an da sune sanadin komai , Gogal ta d'auka maganar datayi akan iyayen Ayshar take kuka , itama kukan tashiga yi tana rarrashin Aysha kafin suyi shuru dukansu , tashi Aysha tayi ta nufi toilet domin yin wanka , bayan ta fito ta shirya sannan tace Gogal ta lek'o waje taga motar ta ta , Gogal ta fito taga motar sai santi take tana shafawa tare da addu'ar Allah yatsare , bayan nan Aysha tayiwa me shagon gidan nasu magana akan yasamo mata wanda ya iya motar sukai ta wajen gadi zuwa gobe , juyawa tayi zasu shiga cikin gida taji muryar Jabir yana cewa " Congrat Aysha ashe kinyi motar haka ba labari , tsayawa tayi cak tana waigowa da sauri saboda batason Gagal tagane , Jabir ya durk'usa ya gaida Gogal ta amsa masa cike da fara'a sannan tashige cikin gida , Jabir ya matso kuda da Aysha yana murmushi sannan yace " wanne Alhajin ne yayi mana kyautar motar me wanna tsada da kyau haka ? had'e girar sama da k'asa Aysha tayi sannan tace " wai me kake nema a gurina haka da kake bibiyata ne ? Murmushi Jabir ya kumayi sannan yace " Soyayyarki nake nema kibani kawai ki huta dani , Aysha ta matso kusa dashi tace " inaso kasani Soyayya bata da gurbi ko d'aya ana gurin , ban shirya soyayya ba dan haka sama taka bazan yi taba , ga mata nan kala kala ban hanaka kulawa ba zaka iya zuwa ka nemi wata ko zakasamu amman bandani , juyawa tayi zata shige cikin gida taji yace " Aysha inaso kisani muddin baki karb'i tayina ba to tabbas Gogal zata san halin da kike ciki dan nasan komai naki kishirya cikin shiri , yana gama fad'ar maganar ya juya yayi tafiyar sa yabar Aysha baki bud'e tana kallon sa , ga wata zufa dataji tana karyo mata tamkar wacce aka watsawa ruwan zafi...... [11/08, 3:43 pm] Maman Islam: *'YAR* *HANNU* 🤒🤒 _NA_ *Zee* *MD* *Hamdala* *Writer's* *Association* 💪 https://www.facebook.com/111403834371046 ✨✨ *{{* *H.W.A* *}}* ✨✨ *Bisimillahir* *Rahamanir* *Rahim* _Page._ 13 Koda Aysha ta shiga gida Gogal tasamu a tsaye a hanayar zaure , tana ganin Aysha tace " kinje gunsa kin sheda masa ba nan gidan bane ko ? Aysha tace " wallahi wai wata budurwa ce tayi masa kwatance da nan gidan a matsayin gidan su , kinsan yanzu 'yan mata sun b'aci da k'aryar gida , wai sai su nuna wani gidan a matsayin nan ne gidan iyayen su , Allah ma da yarufa mana asiri ba wani mugun abun tazo ta ajiye mana ba , dan kwanaki a hanyar makaranta naga wata budurwa ta ajiye jariri a soron wani gida , shiyasa yanzu mutane dayawa sukeyin gate saboda gudun hakan , aikuwa Gogal ta hau salati tana tafa hannaye " yo wannan anyi lalatacciyar yarinya , taya zata wurgar da jariri baiji ba baigani ba ? ai tunda ta riga ta haifesa ai tagama me wuyar , Aysha tace " shiyasa kawai tunda munsami gidan can me gate kawai wanda mukoma abin mu ko zaifi mana sauk'i , Gogal tace " gobe ma mukoma kawai tunda kince komai akwai aciki , wani dad'ine yakama Aysha cikin ranta tana murna zata yi nesa da Jabir , dan yanzu shine yazama bara zana a cikin rayuwar ta baki d'aya ...... Har kusan biyar na yamma Aysha tak'i kunna wayar ta , har aka kira magriba sannan ta kunna abar ta , kamar jiran ta Alhaji Na Lamma yake sai ga kiran sa ya shigo , a hankali ta d'aga tana sallama , daga b'angaren sa yace " haba Baby wannan horo da kikayi min ai yayi yawa sosai , kwata kwata kinsa na haukace tamkar wani zautacce sai fama nake da waya a hannu ina nemanki , Aysha cike da gundurar ta da yayi tace " ai gani inajinka fad'i damuwar ka , yadda tayi maganar kasan ba mutunci atare da ita , Alhaji yace " yanzu dai bara nazo na d'auko ki ko zuwa shad'ayane sai indawo dake , bai jira amsar ta ba ya kashe wayar itama cilli tayi da wayar kan katifa ta fito waje abinta....... Ba'afi minty 15 sai ga Alhaji Na Lamma yazo , yaro ya aiko akayi masa kiran Aysha lokacin suna zaune ita da Gogal suna hirar su akan tashin da zasuyi gobe , Gogal tacewa yaron " kaje kace gatan zuwa yanzu , Aysha bata musa ba ta mik'e tashiga d'akin ta ta d'auko wayar ta ta fito , tana fitowa taga Alhaji ajikin motar sa yana ganin tamkar ya rungume ta haka yakeji , tana zuwa cikin yauk'i tace " sannu da k'arasowa , Alhaji ya bud'e baki yana murmushi yace " yauwa sarauniya ta yakike ? cike da izza da gadara tace " lafiya nake , zagaya wa yayi ya bud'e mata k'ofar mota yana fad'in " shigo mutafi kar mu makara dan wallahi a buk'ace nake sosai , Aysha ta kallesa tace " Na Lamma kake ko me ? inaso kasani indai nayi sex da mutum so d'aya to bana maimai tawa , dan haka babu inda zani kuma baka isa kasa nakuma baka jikina ba , tsayawa cak Alhaji Na Lamma yayi yana duban ta , nisawa yayi yace " da gaske kike dan Allah ko tsokana ta kikeyi ? dan Allah karkimin irin wannan wasan dan a buk'ace nake sosai dake , in ma wani abun kike buk'ata to a shirye nake dana baki mutuk'ar zaki biyamin buk'ata ta , Murmushi Aysha tayi sannan tace " na tab'a yima irin wannan wasan ne ? to ni bana wasa mutuk'ar na fad'i Abu to har cikin raina , a fusace Alhaji ya juyo yana fad'in " ke karki rainamin wayo mana , dan kinga ina sha'awarki da yawa shine zaki dunga yimin irin hakan , to kirik'e jikin ki andaina buk'atar taki daga yau , kuma inaso kibani takardun gidana da motar d'ana dan bakiyimin Abinda zan mallaka miki suba , wata dariya Aysha tasa ka har da tafawa sannan ta nuna sa da yatsa tace " lallai Bakasan wacece ni ba shiyasa zaka fad'i hakan , duk abinda ya shigo hannuna baya fita dan ya riga da yaxama nawa , gidan ka da motar d'anka duk mallakina ne yanzu , dan haka kashirya tarar bak'i dan gobe zamu dawo sabon gidan mu wanda kanani nida kaka ta , Alhaji Na Lamma yadu beta yace " ai daman kamar nasan zakimin tashan cin irin naku na 'yan tasha shiyasa nabaki jabin d'in takardu , sannan motar ma dama ina shawarar yadda za'ayi tadawo min hannuna , to yanzu kuwa komai zai dawo hannuna tunda baki da ikon mallakar kadara ta , Aysha tayi murmushi sannan tace " bisimillah karka fasa abinda kayi niya , jikina ne dai bazan bayar ba wanda nayi ma yayi kaje can kanemi wasu tsohon banza kawai , tana gama fad'ar haka ta juya tayi tafiyar ta tana wani takun isa har ta shige cikin gida , Alhaji Na Lamma da ido ya bita yana had'iyar miyau tare da wani takaici daya zo mishi akan abinda tayi masa , waya ya ciro daga Aljihun sa ya danna kiran wayar Farouq yace duk inda yake yazo yana son magana dashi......... Aysha na dawowa cikin gida tasamu Gogal a kishingid'e tana cin goro , zama tayi a kusa da ita ranta fess sai murmushi takeyi , Gogal tace " harya tafi kenan ? Aysha tace " Ae yatafi yace ma yana gaidake , murmushi Gogal tayi sannan tace " ina amsawa Allah ya tabbatar da Alkairi nima inhuta da zaryar nan tasu , murmushi Aysha tayi tana sunkuyar da kai cikin ranta kuma tausayin Gogal ne yakamata ....... Wajen sha d'aya da rabi na dare lokacin Gogal tayi bacci , Aysha na d'akin ta tana chat d'in ta kamar yadda ta saba , jitayi ana buga musu gida da k'arfi tamkar za'acire k'yaure , mik'ewa tayi ta ajiye wayar ta fito tsakar gida , d'akin Gogal ta lek'a har lokacin baccin ta take hankali kwance , a hankali ta nufo soron gidan nasu tace " waye ? daga k'ofar gida taji ance " kibud'e min inyaso zakiga waye bataji tsoro ko kad'an ba ta zare sakata , Farouq ne a tsaye shi kad'ai yana wani huci tamkar zaki , duban juna suka shiga yi shida ita kafin yace " kishiga ki d'auko min takardun gidan da Daddyna yabaki tare da mukullin mota ta yanzu yanzu , murmushi Aysha tayi sannan tace " shine abinda ya aiko ka kenan ? Farouq cike da k'uluwa yace " shi ya aikoni dan haka kije ki d'auko tunkafin jikin yagaya miki yanzu yanzu , Aysha tayi murmushi batare da ta kuma cewa komai ba ta juya cikin gida , batafi minty 5 saigata d'auke da takardu da mukulli tadawo , tana zuwa ta mik'a masa sannan ta d'auko masa katin shedar dazaije ya d'auki motar a wajen gadi , tana gama bashi tace " gashinan zaka iya tafiya dan inason kulle gidan , murmushi Farouq yayi sannan yace " ashe dai kina da tsoro haka bansani ba ? kin samawa kanki lafiya dan dayanzu kingayawa 'yan garinku , yana fama fad'in haka ya shige abinsa yayi gaba , Aysha murmushi tayi sannan tace " yadda kazo ka anshi wannan abubuwan haka zaka dawo dasu a yanzu basai gari ya waye ba , rufe gidan tayi ta koma cikin d'akin ta...... Wayarta ta d'auko ta bud'e data ta hau online , aikuwa taga Alhaji Na Lamma yana kai , murmushi tayi sannan tashiga cikin Videos tafara neman videon sa , tura masa tayi sannan a k'asa tayi rubutu kamar haka : _Ina so ka bud'e Video nan kagani yaka mata ace ansashi a Social Media dan wasu su d'au style_... Tana gama tura masa ta sauka gaba d'aya daga online d'in , batafi minty 5 da sauka ba saiga kiran wayar Alhaji Na Lamma , kin d'auka tayi har sai da yayi mata kira biyar , Ana shidan ne ta d'auka tana kaiwa kunne taji yana fad'in " dan Allah karkimin haka plss , kome kikeso kifad'amin wallahi zanyi miki , in kikasa abun nan a Social media wallahi nashiga uku , ina da surukai a 'Yaya ga matana suma ga kuma abokaina da kuma jama'ar gari dasu ke ganin mutuncina , koda bata ga Alhaji ba amman tasan duk inda yake yana cikin tashin hankali , dan yadda yake maganar kawai zakasan ba k'aramin kad'uwa yayi ba , muryar sa ta kuma ji yana cewa " dan Allah kitaimaka plss mekikeso inyi miki ? Murmushi Aysha tayi sannan tace " inaso ka kira wayar 'Dan ka yadawomin da duk abinda yazo ya karb'a yanzu , sannan kagaya masa lallai yazo to ya durk'usa yabani hak'uri akan abinda yayimin , mutuk'ar hakan bata faru ba to tabbas Videon ka gobe dashi za'a karya kumallo a Social media , dan ni bana shakkar dan anganni a haka tunda daman sana'a tace , kit takashe wayar batare da tajira cewar saba......... *Comment* plss *'Yar Mutan Kanawa* _Ce_ 😍🌹 [11/08, 3:43 pm] Maman Islam: *'YAR* *HANNU* 🤒🤒 _NA_ *Zee* *MD* *Hamdala* *Writer's* *Association* 💪 https://www.facebook.com/111403834371046 ✨✨ *{{* *H.W.A* *}}*✨✨ *Bisimillahir* *Rahamanir* *Rahim* _Page_. 12 A hankali Aysha ta d'aga k'afar ta tashige cikin gida , d'akin ta tashige kai tsaye ta fad'a kan katifa tana nazarin magan ganun Jabir , a haka bacci yayi gaba da ita sai da safe ta farka , wayar ta ta d'auka ta kunna aikuwa test tagani kala kala suna shigowa cikin wayar ta , bata tsaya bi takan suba ta mik'e ta nufi band'aki.... Bayan tayo wanka ta fito ta shirya sannan ta nufi d'akin Gogal , tana shiga tasa meta tana shan kunu da k'osai , Gogal tace " sannu da tashi yau naga kin makara sosai , Aysha ta gaida Gogal sannan ta matso tafara shan kunun itama tana fad'in " nifa Gogal gani nake tunda mun samu gida gwanda yau mutashi daga unguwar nan , Gogal tayi jim sannan tace " nikam gani nake wanda mu zauna anan saboda yadda kika fad'i gidan yayi mana girma , Aysha tace " haba Gogal bawani girma da yayi mana zamu iya zama abin mu mu kad'ai , da sonake ma mutafi harda Habu me shago ya dunga kulawa da gidan , nan Aysha ta shiga tsara Gogal har tasamu ta amince nan da kwana biyu zasu koma sabon gidan.... Farouq tunda suka taho hanya yakasa yiwa Daddyn sa magana , sai da suka iso gida sannan yadubi Daddyn nasa yace " Daddy yanzu ni a wacce motar zan dunga yawo kenan ? Daddy yace " zansiya maka wata amman kayi hak'uri baza kasamu kamar taka ba sai dai wacce bata kai taba , Farouq kad'an yarage baisa kuka ba taya shi dayake son ci gaba za amaidashi baya , yanzu indai Abokansa suka ganshi da motar da bata kai tashi tsada ba ai sunsamu

Chapter 4 of 13