ya kusan ceki
batare da kinsha magani ba , inba haka ba zaki ta samun ciki kina zubarwa daga k'arshe ki
lalata mahaifarki , Aysha ta kasa magana saboda haushin maganar da Madam tayi mata , wato
har fata take mata na sake yin iskanci har tayi ciki , ko magana Aysha batayi ba tafice daga
chemist d'in .......
Koda Aysha tadawo gida Gogal ta tambayi me yadawo da ita da wuri haka daga
makaranta ? sai tace " batajin dad'ine shiyasa tadawo gida , nan tashiga d'aki ta kwanta
abinta......
Bayan kwana biyu tuni Aysha ta ware tamkar ba ita ba , ta koma zuwa makaran ta ka'in
da na'in , dama gata da k'ok'ari kowanne karatu akayi mata sai ta ganeshi , Khalid tuni ya
d'auke k'afa yadaina zuwa wajen Aysha , Gogal ta shirya da kanta taje tasame shi akan ya
turo iyayen sa ayi maganar auren su da Aysha , bud'ar bakin sa sai cewa yayi wai " shi gaskiya
a yanzu bazai iya aure ba , kuma koda zai yi aure gaskiya bazai auri Aysha ba tunda ba'asan
asalin su ba , sosai maganar ta b'atawa Gogal rai tayi masa sallama batare da ta kuma cewa
dashi komai ba , koda Gogal ta dawo gida kwata kwata bata yiwa Aysha maganar yadda sukayi
da Khalid ba , haka ta wuni ranta a b'ace kwata kwata ko abinci kasa ci tayi , tambayar duniya
ba wacce Aysha batayi mata ba amman tak'i gaya mata har tagaji ta k'yaleta ........
Wata ranar Asabar Aysha ta dawo daga makaranta sukayi karo da Khalid , yana ganin ta
ya nufota yana murmushi saboda wani kyau na musamman daya ga tayi masa , Aysha d'auke
kanta tayi tamkar bata gansa ba dan ita a yanzu ba wanda ta tsana sama da Khalid , shan
gabanta yayi yana fad'in " sannu da zuwa Manya manya maganin k'ananu , zagayeshi tayi da
niyar wuce shi ya rik'e mata hijab , tana waiwayo wa ta d'aukeshi da mari tana fad'in " cikani
mara mutunci kawai , angaya maka kowa ma irinka ne sha sha wanda baisan mutuncin kansa
ba , duk wannan abun da Aysha tayiwa Khalid a idanun mutane tayi masa , wani abu yaji yataso
masa ransa yayi mugun b'aci , wato shi yarinyar nan zata mara agaban mutane ? tabbas zai
koya mata hankali saita gane bata da wayo , bai kula ta ba ya k'yaleta ta shige tayi tafiyar ta
abinta .......
Sosai Aysha take samun samari amman duk wanda zaizo ba daniyar aure yake zuwar
mata ba , kowa yazo burinsa ace yayi amfani da ita saboda kyan surar da Allah yayi mata ,
wata rana taje walimar wata k'awar ta a makaran ta ta had'u da Farouq , Farouq sosai ya
nunawa Aysha soyayya tamkar da gaske , tunda ya fahimci su Aysha ba wasu masu kud'i bane
yafara bud'e mata ido da kud'i , tun Aysha nak'in karb'ar kud'i a hannunsa har takai takawo tana
ansa , nan yasa Gogal a gaba ya nuna mata shifa so yake ya auri Aysha da gaske , sosai Gogal
tayi murna dajin hakan , dama tanaso ace Aysha ta auri wanda zai zame mata mijin marainiya ,
wanda zai kula da ita sosai koda bata numfashi , tunda Farouq yanuna da gaske yake son
Aysha tuni ta saki jiki dashi , komai na rayuwa sai da Farouq ya d'auke musu shi a cikin gidan ,
dai dai da k'osan da Gogal take sai da Farouq ya hanata ......
Sosai suka saki jiki dashi tamkar wani d'an uwan su , sai da yabari sun shak'u sosai sannan
yafara fito mata da kalar halin sa , tashin farko ya gayyace ta wai birthday d'in abokinsa , Aysha
bata kawo komai ba ta shirya ta bi Farouq tare da yiwa Gogal k'aryar zasu je duba Auntyn sa a
asibiti , batare da ja ba Gogal ta yadda tare da cewa suyi mata sannu ....
Koda Aysha suka zo wajen Birthday ita da Farouq nan aka shiga ihu , ji tayi ana kiran sa da
wani suna wai me Kaca kaca , nan tafara ganin kalar halinsa dan rungumar mata ya shigayi a
gabanta tamkar wani bunsuru , bata gama mamakin halinsa ba taji ya janyo ta jikinsa tare da
rungumota suka nufo wani step , nan ya tsiya ya musu lemo a kofi tare da bata yace " bisimillah
Baby ki jik'a mak'oshin ki , Aysha kasa shan lemon tayi kawai ta zubawa Farouq idanu tana
kallon sa , ganin ta zuba masa ido tak'i shan lemon yasa yafara mata fad'a " haba Baby kowa
anan fa mu yake kallo kuma ko yaushe a cikin cika musu baki nake akan Babyna wa yayyi yace
, haka yashiga lallab'a Aysha har yasamu tasha lemon , ashe sunsa mata k'wayar kashe jiki
aciki , ba'afi minty biyar ba jikin Aysha ya mutu tafara ganin wani yanayi , koda Farouq yaga
haka tuni suka fara shewa shida abokansa tare da murnar samun Nassara , nan suka d'auke
ta cak suka shiga wani b'angaren da ita suka sata cikin wani d'aki , Aysha tana ji tana gani
takasa motsi har Farouq ya fara rabata da kayan jikin ta , haka ya hau ruwan cikin ta yafara
mu'amala da ita , bayan ya gama sauran Abokansa su uku suma kowanne sai da yai sannan
suka k'yale Aysha , duk abinda suke mata tana jinsu kuma tana ganinsu har suka kammala ,
jikin ta har yanzu kamar ba nata ba haka take ji , hawaye ne ke fitowa ta cikin idanun ta tana
dana sanin zuwan ta duniya , cikin ranta take fad'in wato itakuma tata k'addarar haka tazo mata
, tanajin Farouq nacewa " ashe ma sauran wasu ce wlh naji ta ba virgin ce ba , nan suka shiga
magan ganu akan yadda suka ji Ayshar , d'ayan yace " kaca kaca wallahi Babyn tana da ruwa
sosai fa ga wani zak'i datake dashi , Farouq yace " duk tuwan ta bata kai Ummi kankana ba ,
dan ita in kana tare da ita har tsartuwa take , haka suka fice daga d'akin suka bar Aysha a
wannan halin tamkar wata gunki a gado........
*Nagaji da Rashin Comment*
_Zantafi hutu sai wani lokacin_
[11/08, 3:43 pm] Maman Islam: *'YAR* *HANNU*
🤒🤒
_NA_
*Zee* *MD*
*Hamdala* *Writer's* *Association*
https://www.facebook.com/111403834371046
✨✨ *{{* *H.W.A* *}}*✨✨
*Bisimillahir* *Rahamanir* *Rahim*
_Page._ 10
Aysha suka koma d'aki ita da Alhajin su Farouq sai kusan hud'u sannan suka fito
, shiryawa tayi cikin shigar ta data sa bayi , duban Alhaji tayi sannan tace " zan zo na wuce gida
kaga yamma tafara yi , murmushi Alhaji yayi sannan yace " tabbas kinci sunan naki Babyn dad'i
, dazaki zauna anan wallahi bazan tab'a gajiya dake ba saboda zak'in ki , wani farr Aysha tayi
da ido sannan tace " bana kwana ko ina sai agida saboda Kakata , amman ko yaushe kake
buk'ata ta to nikuma zan amsa kiran ka , Alhaji Na Lamma ya taso har zuwa inda Aysha ke
tsaye yazo jikin ta gab yana wani shinshinar ta kamar bunsuru yace " ai ni inda ace ko yaushe
kina tare dani to bazan tab'a gajiyawa ba , amman nasan bazan tab'a samun haka ba sai dai
nayi hak'uri , amman kimin Alk'awari gobe ma zakizo kibani wannan jikin naki me tarin dad'i da
ni'imah ? Aysha tayi murmushi tace " indai da kud'in ka me zai hana ko yaushe ka kirani a
shirye nake amman banda dare , Alhaji ya sumbaci kumatun ta yace " bani account number
d'in ki saina turo miki kud'in kayan kwalliya , nan take Aysha ta tura masa account Number d'in
ta , ba'afi minty uku ba taji shigowar kud'i da sauri ta duba dubu d'ari biyar ne ya turo mata ,
nan tayi masa godiya tasa kai tafice abinta ........
Aysha na fitowa daga cikin gate hause d'in Alhaji , ta hango wata motar me bak'in glass a
gefe a ajiye , ko kallon wajen motar batayi ba tasa kai ta wuce abinta , Farouq da sauri ya fito
daga cikin motar yabi bayan Aysha yana fad'in " Aysha Aysha plss dan Allah kitsaya zamuyi
magana , cak Aysha ta tsaya batare da ta jiyo ba , Farouq yana k'arasowa ya dube ta yace "
haba Aysha abinda nayi miki har yakai ga kina kula mahaifina ? kinsan bazan tab'a jin dad'i ba
mutuk'ar naganku kedashi plss , wani murmushin takaici Aysha tayi sannan tadubi Farouq tace
" au dama Wannan bunsurun shine mahaifinka ? ashe shi ka gada wajen bunsuran ci da iya
lalata 'Ya'yan Al'umma , wani abu Farouq yaji ya tsaya masa a k'irjin sa jin irin sunan da Aysha
ta kira Mahaifin sa dashi , cikin ransa yake fad'in " da ace ba lallab'aki nazo yi ba wlh da saina yi
miki abinda bazaki kuma kiran wani da sunan haka ba bare kuma mmahifina , a fili kuma yace "
nasan banyi miki dai dai ba amman dan Allah inaso ki yafemin duk da bani ne nafara sanin ki
ba , Aysha tace " tabbas ba kaine ka fara sanina ba amman kuma kaine ka janyo min
tsunduma wa cikin wannan rayuwar , Khalid yayi min fyad'e kuma tunda ganan bank'ara kusan
tar wani ba sabo da ba'asan kaina akayi min ba , lokaci d'aya ya guje ni yace bai aureni ba
saboda yasamu abinda yake so , ina cikin wannan halin kashigo rayuwata da taka yaudara
kaima , kai da katashi sai abin naka yafi nashi dan kai har Abokan ka sai da suka sanni ,
sannan saboda rashin imani kashige kayi tafiyar ka abinka batare da kayi tunanin halin danake
ciki ba , shikuma Mahaifinka da ka ganmu tare ni bansan mahaifinka bane shine wanda ya
shigo cikin rayuwata , dan haka nikuwa bazan k'i arzik'i ba tunda har ya kirani , tana kaiwa nan
tayi gaba abinta batare da ta kuma saurarar Farouq ba , biyo ta ya kumayi abaya yana fad'in "
dan Allah Aysha ko nawa kikeso zan baki ki rabu da Mahaifina plss , juyowa tayi sannan tace "
Farouq a yanzu baka da abinda zaka bani , kaje kasamu Mahaifin naka kace yarabu dani
mutuk'ar yarabu dani to nikuma zan hak'ura dashi , dama ni ba son sa nake ba Aljihun sa
nakeso kuma nasan zansamu yadda nakeso , tana gama magana ta shige abinta tayi tafiyar ta
tabarshi tsaye baki bud'e........
Aysha tana shigowa lungun gidan su taga Jabir a tsaye a k'ofar gidan , had'e fuska tayi dan
ta fuskan ci nacin Jabir yayi yawa sosai inba mataki ta d'auka akan sa ba zai dameta dayawa ,
tana k'arasowa yace " sannu da zuwa sarauniyar mata , tun d'azu nake dakon jiranki dan nasan
duk inda kike kina hanya , Aysha ta tab'e baki sanna tace " sannun ka da sa ido , to gani
nadawo ko akwai abinda zan baka ne kake jirana ? Murmushi Jabir yayi sannan yace " bani da
wannan matsayin sai dai ni Almajirine kuma bazan fasa zuwa bara gurunki ba har Allah yasa
nasamu , dan kinsan hausawa na cewa " me nema yana tare da samu , Aysha tace " wannan
haka yake zan shiga daga ciki dan agajiye nake , bata jira cewar sa ba tashige cikin gida abinta
, da kallo Jabir yabi bayan Aysha yana murmushi sannan ya furta " tabbas zanci gaba da naci
ko Allah zai sa ki saurareni , zuciya ta tariga da takamu da sanki mutuk'a kuma ina fatan samun
nassara duk danasan kinfi k'arfina , haka ya juya yabar k'ofar gidan cike da kewar Ayshar tare
da yaba kyawun halittar ta....
*Bayan kwana biyu*
Alhaji Na Lamma zuwan sa biyu gidan su Aysha amman bata fitowa , dalilin kuwa shine " duk
kud'in ka duk mulkin ka indai Aysha ta kusan ceka so d'aya bata k'ara komawa koda zaka kirata
sau dubu , shikuma Alhaji tuni ya rud'e sosai akan Aysha , koda ya kusanci matan sa jin su
yake tamakar dusa ita kad'ai ce me zak'i , haka wata yarinyar sa da suke holewar su itama
kwata kwata daya kusan ceta kasa gamsuwa yayi , shiyasa yafara zaryar zuwa gidan su Aysha
tare da kiran wayar ta , yau ce rana ta uku dayazo kuma yayi sa'a tana gida , tana fitowa jiyayi
tamkar yataho da gudu ya d'auke ta cak saboda dad'i , tana k'arasowa ta dubesa tace " barka
da zuwa Alhaji ya hanya ? da sauri yace " ai ni hanya batamin wahala ba kamar yadda kikamin
wahalar gani , shikenan kuma daga yin Abu sau d'aya kink'i yadda muk'ara had'uwa kumw ,
murmushi Aysha tayi sannan tace " haba Alhajina kai kanka kasan haka kawai bazan k'i
komowa wajen ka ba sai da dalili , da sauri Alhaji Na Lamma yace " wanne daliline wannan
wanda yasa Babyn dad'i take neman gujemin ? murmushi tayi sannan tayi wani wal da ido tace
" ranar danazo gidan ka har wannan d'an naka yazo , ina fitowa ya biyoni yacimin mutunci tare
da cewa duk randa yaganni da Mahaifinsa to tabbas zai d'au mataki akaina , nikuma kaga bani
da kowa sai kaka ta da junan mu muka dogara , kaga kuwa dole na gudu duk abinda zaisa azo
ace nashigar da kanmu cikin wani halin , Alhaji najin abinda tace yace " wato Farouq kenan
bashi da mutunci ? to wallahi saina sassab'a masa akan hakan ina ruwan sa dani dazai samiki
ido ahaka ? wani far Aysha tayi da ido sannan tace " to kai Alhaji me zai hana ka rabu dani
kawai tunda kaga yaronka bayason wannan halak'ar tamu , Alhaji ya goge wata zufa sannan
yace " shid'in banza dazai saka na rabu da abinda nakeson sa fiye da komai yanzu , dan Allah
Babyn dad'i ki tausaya min kiyi hak'uri da Abinda yayi miki kizo mije kibani dad'i wallahi a k'age
nake sosai , murmushi Aysha tayi sannan tace " zan hak'ura amman akwai sharad'in da zan
fad'a mutuk'ar akayimin su to xanci gaba da biyamaka buk'atar ka , da sauri Alhaji Na Lamma
yace " inajinki fad'i dukkan sharad'in ki nikuma zanyi miki su , Aysha tace " Abu na farko
danake so ayi shine inaso kabar min gate hause d'in ka , sannan kuma inaso motar da Farouq
yake hawa kasa yazo har nan da ita ka k'arba kabarmin ita kyauta shikuma yakoma yawo a
k'afa , mutuk'ar kayi haka to nikuma xanci gaba da baka dad'in dakakeso har lokacin da ya
isheka , Alhaji Na Lamma jiki na rawa yace " duk yadda kikace haka za'ayi indai gidane ko yau
zaki tare a ciki to nabaki shi , Aysha tayi murmushin mugunta sannan tace " haba Alhaji ai sai
kabani takaddu sannan xan yadda da hakan , sannan kuma ka kira Farouq yanzu kasa shi
yabani mukullin motar da hannunsa , Alhaji yace " angama Babyna yasa hannu A aljihu ya
d'auko wayar sa....
Bugu d'aya yayi Farouq ya d'aga wayar lokacin yana tare da Abokansa , Alhaji yace " inaso
kayi sauri kaje gate hause d'ina kashiga bedroom d'ina akwai wata akwati ka d'auko ta ka
kawomin yanzu , da sauri Farouq yace " to Daddy amman kana inah to saina kawo maka , nan
Alhaji yabawa Aysha waya tashiga yi masa kwatance , Farouq najin muryar ta yaji wani takaici
ya kamashi cikin ransa yace " wallahi yarinyar nan saina koya mata hankali sosai wallahi , ya
katse wayar batare da tagama masa bayani ba.......
Bayan minty goma sai ga Farouq yazo a motar sa , yana k'arasowa yak'i fitowa daga cikin
motar ya kira Alhajin yace yazo , Alhaji Na Lamma yace " bazaka iya fitowa ba kenan ka
kawomin sai dai ni inzo ko ? da sauri Farouq yace " aa Daddy ganinan take ya fito daga cikin
motar yana nufo wajen dasuke , daman dayake unguwar bata da yawan hayaniya shiyasa ba
kowa sai su , Farouq yana xuwa ya rissina yabawa Alhajin nasu wannan k'aramar akwatin ,
Alhaji ya ansa Farouq ya juya zai tafi Alhaji yace " tsaya mana zamuyi magana , Farouq jiyayi
kamar ya wanka wa Aysha mari wacce take wani fari da idanu tana yarfar da hannu , Alhaji Na
Lamma ya bud'e akwati ya ciro wasu takardu sannan yace " ga takardun Baby daga yau ni
Alhaji Na Lamma na mallaka miki gate hause d'ina kyauta , wata zabura Farouq yayi yana
d'agowa yana duban Daddyn nasa tare da Ayshar , bai gama dawowa dai dai ba yaji Daddyn
nasa yace " Farouq bani mukullin motar ka daga yau na mallakawa Babyna motar ka dan tace
ita takeso , tuni zufa tashiga zubowa ajikin Farouq yana gogewa da hannun sa , kallon Aysha
yayi yaga tana masa wani irin kallo na mugunta tare da aika masa dawani shu'umin
murmushi........
_Ina mik'a godiya ta ga d'aukacin Masoyana da yadda kuka tayani murnar zagayowar
shekarar Haihuwa ta , nagode sosai Allah yabar k'auna_ *Ina Alfahari daku
Masoyana*🥰🥰💖🌹💞
[11/08, 3:43 pm] Maman Islam: *'YAR* *HANNU*
🤒🤒
_NA_
*Zee* *MD*
*Hamdala* *Writer's* *Association* 💪
https://www.facebook.com/111403834371046
✨✨ *{{* *H.W.A* *}}*✨✨
*Bisimillahir* *Rahamanir* *Rahim*
_Page_. 9
Share hawayen ta tayi sannan ta mik'e zaune tana fad'in " bazan tab'a iya soyayya a
rayuwa ta ba , dan nasan a yanzu duk maza sun b'aci babu meyin soyayya dan Allah sai dan
kyawun mace ko kuma dirin ta , dazara sun gama da ita su gudu subar ta su komawa wajen
wata ....
Aysha Aysha taji Gogal na kiran sunan ta , da sauri ta amsa tare da goge hawayen idanun
ta ta nufi cikin d'akin Gogal d'in , tana zuwa tasame ta a kwance tana rik'e da carbi a hannu ,
Aysha tace " gani Gogal akwai wani abun da kike buk'ata ne ? Gogal tace " kaina keyin ciwo
nakeso ki anso min magani ko zai daina , Aysha ta sunkuya tana dafa goshin Gogal d'in
sannan tace " gashinan kuwa ya d'auki zafi sannu bari naje k'arshen layi wajen madam me
chamest sai insiyo miki , fita Aysha tayi ta shiga d'akin ta sannan ta d'auko kud'i ta nufi siyowa
Gogal magani , tana tafe cikin nutsuwa har ta iso chamest d'in ta siyo mata sannan ta jiyo dan
komawa cikin gida , tan tafe taga wata motar had'add'iya ta tsaya gaban ta kad'an , har ta gif ta
taji ance " barka da wannan lokacin 'Yan mata , da kamar ta wuce sai wata zuciyar tace " ki
tsaya ko zaki samu na kati , tsayawa tayi cak batare da tace komai ba kuma bata wai waya ba ,
wani Alhaji tagani wanda kana ganinsa kasan nera ta zauna sosai a wajen sa , yana zuwa yace
" barkanki da wannan lokacin dafatan ban katse ki daga uzirinki ba , murmushi Aysha tayi
sannan tace " baka katseni ba ina saura ran ka , ya gyara babbar rigar sa yace " naga kina
sauri amman ga waya ta kisamin number ki sai muyi magana , Aysha tace "ok babu damuwa
nan tasa masa number ta ta mik'a masa wayar , yana ansa yasa hannu ya zaro bandir d'in dubu
Hamsin ya bata yace " ga wannan babu yawa sai kinjini , Aysha ta anshe kud'in ta tana masa
godiya ta shige abinta ta barshi tsaye yana kallon ta.......
Tana shiga gida ta kulle musu k'ofa sannan ta nufi d'akin Gogal , bata maganin tayi tasha
sannan ta kunna mata fanka dayake anayin zafi agarin , fitowa tayi ta nufi d'akin ta ta rufo k'ofa
tare da hayewa katifa tana d'aukar watar ta , gani tayi anyi mata 10 misscall fitar ta , dubawa
tayi taga numbobi iri iri wanda bata san suba , A k'a'idar Aysha mutuk'ar ka kirata bata kusa da
waya to kotazo tagani bata bin kiran , dan haka kawai ta kunna data tafara chat abinta , wani
kiran ne ya shigo wayar ta da wata b'akuwar Number , har ta kusa katsewa sannan ta d'aga
tana karawa a kunne , daga can b'angaren akace Aminci agareki sarauniyar dake mulki a
zuciya ta , Aysha najin muryar tagane Alhjin da suka had'u ne dashi , cike da kissa irin tata tace
"Barka da wannan lokacin Alhajina dafatan ka koma gida lafiya , Alhaji na Lamma jiyayi wani
shauk'i ya kamasa yadda ta kirasa da suna Alhajin ta , murmushi yayi sannan yace " lafiya lau
na koma sai kewar ki dana keyi tamkar inganki a tare dani , Aysha tace " mekakeci ba k'asa na
zuba ai ganina har sai kagaji , Alhaji yace " inaso gobe kizo gate hause d'ina muji dad'inmu ,
wani takaicine ya kama Aysha cikin ranta tace " daman nasan hakan ce zata faru , wai wannan
mutumin tsofai tsofai dashi yake fad'in muji dad'in mu , wanda yayi jika dani amman saboda
lalata wai dani zaiji dad'i , su kwata kwata ko tunanin mutuwa babu aransu sai dai tunanin
duniya , tabbas zakaji dad'i amman zakayi danasanin had'uwa da *'Yar Hannu* , jitayi yana
cewa Baby ko dai bazaki bani kayan ruwan bane naji kinyi shuru ? wani murmushi Aysha tayi
sannan tace " kare da kud'in sa Alkaki ai sai nagaban k'warya , indai ka shirya biyana to zanzo
maka yini , Alhaji yace " na shirya biyanki mutuk'ar zaki shayar dani zumarki , dan haka inaso
gobe wajen sha d'aya na safe ki sameni a gate Hause d'ina mu more juna , Aysha tace " sha
kuruminka zaka ganni in Allah yakaimu , nan suka shiga hira wacce rabi duk batsa yake mata
tamkar ba Babban mutum ba......
*Washe gari*
Tunda Aysha ta tashi ta gyara ko 'inah na gidan nasu , Gogal tana zaune tana lazimi har
Aysha ta kammala musu girki , zubowa tayi sukaci tare suna hira abinsu , bayan sun gama tayi
wanke wanke sannan ta shiga wanka , tana fitowa ta shirya cikin shigar ta data saba yi , nan
tabawa Gogal dubu biyu tace " ki rik'e a hannun ki ko zakiyi wani abun nidai sai nadawo , Gogal
tayi mata adawo lafiya tare da addu'ar samun nasara a cikin rayuwarta da addu'ar samun miji
nagari , Aysha tana fitowa ta nufi bakin titi abinta , motar Alhaji tagani yana jiran ta a bakin titi
abun har mamaki ya shiga bata , tana zuwa ta shige abinta yaja suka cillah titi , suna tafe ya
dube ta yace " Babyna yakamata ki cire hijab d'in naki dan naga kwalliyar da kikamin ,
murmushi Aysha tayi sannan tace " haba darling minty nawa ne zaka ga komai a bayyane ,
haka sukai ta hira har suka k'arasa gate hause d'in Alhaji Na Lamma , suna zuwa me gadi ya
bud'e musy gate ya shige da motar sa ciki ....
Suna shiga suka fito suka nufi falor cikin gidan , suna shiga Aysha tabi falor da kallo dan
yagama burgeta sosai , ita gidan ma gaba d'aya yagama yi mata sosai yadda takeso , komai ta
tuna tayi wani shu'umin murmushi tana zama akan luntsume miyar kujera , Alhaji yace " Baby
bari na shiga nayi wanka na fito ko , Aysha tace " to ina jiran ka saika fito , tana zaune tana
chat har ya fito daga wankan , daga shi sai gajeran wando tib'i tib'i yataho wajen ta , take Aysha
ta shiga cikin Camera tafara masa video batare daya kula da ita ba , yana k'arasowa ya d'auke
ta cak yayi cikin bedroom d'in sa da ita , suna shiga ya ajiye ta kan gadon tare da cire mata
Hijab , tuni ya cire mata kayan jikin ta yayi jifa dasu , yana ganin ta haka yafara sambatu yana
yaba halittar ta tamkar wani maye , daga nan suka afka babbar harka baji ba gani , sai da suka
shafe awa d'aya da rabi suna abu d'aya sannan suka tsaya hutawa , tare sukayi wanka abinsu
sannan suka fito falor hutawa , suna zaune a falor Alhaji ya d'ora Aysha kan cinya sai shafar ta
yake tamkar wata mage , sunyi nisa cikin wani salon wasan aka turo k'ofar falor , dukan su
suka dubi k'ofar batare da wata damuwa ba , Farouq ne ya shigo cikin falor wanda idanunsa
suka sauka akan abinda Daddyn sa yakeyi da Aysha , Aysha tana ganin Farouq tagane d'an
gidan Alhajine tuni taji wani dad'i ya ratsa duk wata kusurwa ta jikinta , cikin ranta ta furta " lallai
yanzu zanfara wasa yadda nakeso , maganar Alhaji ce ta katse mata tunani inda taji yace " My
son. Me yakawo ka nan kuma ? nafad'a maka banason kana biyoni gate hause d'ina komai
kakeso kamin waya kawai , Farouq wanda takaici ya kamashi na ganin Mahaifin nasa a haka
yace " Daddy wayarka akashe take kuma ina san magana dakai ta gaggawa , Aysha ta kuma
shigewa jikin Alhaji tana shafa masa ko inah na jikinsa tana magana k'asa k'asa " Alhajina ka
sallamesa mu koma inda muka fito dan a matse nake sosai baji ka iya sarrafa mace , Farouq
yanajin ta duk abinda take cewa sannan kuma yagane ta , jiyayi Daddyn nasa yace masa " kaje
zuwa anjima zan nemeka dan kaga ina da uziri , Farouq ya fita fuu daga falor dama yasan
Alhajin sa yana neman mata , amman tambayar daya shiga yiwa kansa a inah Alhajin yasamo
Aysha ? kodai itace ta nemo Daddyn nasa dan ta d'auki fansar Abinda yayi mata ,
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 3 Chapter of 13