Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
zuba mata ido har tafara fad'a akan rashin fitar da batayi , Aysha ta karkace tace da Gogal " amman Gogal kinsan dai Farouq nake so kinga bai kamata na batawa wani lokaci ba , Gogal tace " yaushe rabon da Farouq d'in yazo ? innayi magana kice baya k'asar yayi tafiya , Aysha tasamu ta lallab'a Gogal akan tabarta ita dai bazata fita ba , kwata kwata Aysha bataso ko kad'an Namiji yace yana sonta , dan ansha ta an warke yakamata tayi hankali zuwa yanzu , tunda ta fuskanci ba ita suke so ba kawai jikinta suke so , dan haka taci Alwashin zata zame musu abar tsoro ko da sunan ta sukaji , tabbas zatayi bariki amman me lasisi wacce sai ta tara dukkan abin duniyar da takeso , nan ta yanke shawarar duk sanda wani yakuma biyota zata tsaya kodan tasamu kud'in siyan waya , aikuwa ranar tana fita makaranta sukayi karo da wani Alhaji a wata jibgegiyar mota , aikuwa yana tsayar da ita bata wani ja aji ba ta tsaya abinta , motar yace tashigo yarage mata hanya , aikuwa Aysha bata wani ja ba ta amince masa tashiga suka tafi , suna hanya ya dubeta yace " gaskiya 'Yan mata kin had'u sosai kuma kina da kyau , murmushi Aysha tayi batare da tace dashi uffan ba , hannun sa ya d'auka ya d'ora mata aka cinyar ta yana murzawa tare dawani kashe ido , wani takaici ne yakama Aysha cikin ranta take fad'in " daman nasan badan Allah ka d'auko niba dole buk'atar kan kace ta tsayar dakai , katse mata tunanin yayi dacewa " ko zaki rakani Hotel mud'an rage wasu awannin ? Aysha tayi wani murmushi tare da kashe masa ido sannan tace " zaka iya biyan farashina ? shima murmushin yayi sannan yace " ko nawa kikeso nikuma zan ninka miki mutuk'ar zaki bani yadda nakeso , Aysha ta karkace tace inaso kasiyamin waya Iphone 11pro max sanna kamin shopping d'in kayayyaki , duban ta yayi yana dariya sannan yace " wannan ai abu masu sauk'ine muje yanzu mufara siyansu kafin ma muje Hotel d'in , duk abinda Aysha ta lissafa sai da yasiya mata shi har da wad'an da bata fad'a ba , daganan suka wuce Hotel abinsu yakama d'aki , sosai ya jigata Aysha dan k'ofar gabanta har yanzu bata gama bud'ewa sosai ba , gata da tarin Ni'ima dan har ihu Alhajin yadunga yi , bayan sunga ma tayi wanka tare da saka kayan ta , duban ta yayi sannan yace " da zaki kwana d'aya dani dana k'aramiki kud'i fiye da wanda nakashe miki shi , Aysha tayi murmushi sannan tace " next time zamu sake had'uwa amman bazan iya kwana a Hotel ba , haka ta tattaro kayan ta tayi masa sallama tayo gida.... Tunda ta sauka a Napep Taga wata motar me bak'in glass nabinta , sai da ta kusa shiga gida sannan yayi mata hon. da kamar zata wuce sai wata zuciyar tace " kitsaya ki ga kowaye ko zaki samu wani kud'in , Hameed ne ya fito sanye da k'ananun kaya da suka amshi jikinsa , ba k'aramin kyau yayi ba sai k'amshi yake tamkar wani sabon Ango , yana zuwa yayi mata sallama tare da cewa " barka da dawo , Aysha ta tab'e baki sannan tace " barka kadai , ina fatan dai lafiya ka tsayar dani ko ? Hameed jiyayi tayi bala'in burgesa yadda take basarwa da kuma yadda take maganar ta , cike da so da k'auna tare da zallar kulawa yace" nazo yafi a k'irga dan naga lafiyar ki amman bakya fitowa , ina fatan dai yanzu kinji sauk'i sosai dan kin barni da zulumi , murmushi tayi sannan tace " naji sauk'i sosai kuma nagode da kulawa sai anjima ina da abunyi , bata jira amsar saba tayi cikin gida abinta batare da ko waiwaye tasake yi ba ...... Hameed binta yayi da kalli yana yaba kyan halittar ta , tabbas ta had'u sosai komai da yakeso matar auren sa takance to tana dashi , dan haka zai ci gaba da bibiyar ta ko Allah zai sa yadace ...... Aysha na shiga cikin gida tayi sa'a Gogal na cikin band'aki , tuni ta shige cikin d'akin ta da kayan tana b'oyesu dan kar Gogal tagani , wayar ta d'auko dan tanaso tasa ta a caji dan ta saita whaspp da sauran Abubuwan social media , dan acikine zata samu manyan Alhazawa wanda zasu jik'ata da kud'i har tazama wata itama sannan ta rama abinda su Farouq sukayi mata shida Khalid....... *'Yar Mutan Kanawa* _Ce_😍🌹 [11/08, 3:43 pm] Maman Islam: *'YAR HANNU* 🤒🤒 _NA_ *Zee* *MD* *Hamdala* *Writer's* *Association* 💪 https://www.facebook.com/111403834371046 ✨✨ *{{* *H.W.A* *}}*✨✨ *Bisimillahir* *Rahamanir* *Rahim* _Page._ 2 Arwala Aysha tayi tazo ta zauna tafara lazimin itama , bayan anyi sallar magriba ta mik'e tashiga kitchen ta d'ora musu Abinci , tana kammalawa ta zubo musu tashigo cikin d'akin suka zauna tare suna cin Abincin , Gogal ta dubi Aysha tace " Sayyada inaso naga aurenki kafin Allah ya amshi raina , koda yaushe burina ace nabarki a hannun wanda zai zamo garkuwa a gareki , ked'in marainiya ce gaba da baya kinrasa Mahaifiyarki a lokacin da kikazo duniya , shikuma mahaifinki yarasu a lokacin da aka kawo mana hari cikin Rigar mu , a lokacin kina da shekara shida a duniya haka muka samu muka tsira nida ke batare da ankashe mu ba , nice wacce na haifi Mahaifinki kuma dama shikad'ai na haifa a duniya nima , tunda kika taso kike da farin jinin mutane saboda kyawunki , a lokacin rayuwarki tashiga hatsaruruka da dama a gun maza amman Allah yana kareki , dan haka inaso ace na aurar dake kafin nabar duniya , banaso intafi inbarki ke kad'ai batare da kinsamu abokin rayuwa ba ....... Hawayene ke zuba a idon Aysha tasa hannu ta goge sannan ta dubi Gogal tace " Insha Allah bazaki mutu yanzu ba har saikin aurar dani , nima banaso na rasaki Gogal dan bani da gatan daya fiki , Gogal tayi murmushi irin nasu na Manya tace " wai ina wannan Yaron Hameed wanda yake biyoki inkin dawo daga makaranta ? Aysha jitayi wani abu ya tokare mata zuciya , tabbas da Gogal tasan waye Hameed da bazata yi mata maganar saba , amman saita saita kanta tace " yayi tafiya ne shiyasa , Gogal tace " inhar da gaske yana sonki me zaihana inyadawo ya turo iyayensa sai kawai ayi magana , Aysha tace " dan Allah Gogal kidaina damuwa da batun auren nan , komai lokacine inhar Allah yayi inada rabon aure a duniya zanyi , karki manta shima idan ya turo iyayen nasa Abinda yafaru abaya shine zai kuma faruwa a yanzu , inhar za'azo neman aurena dole za'ace ana buk'atar Namiji , mu kuma bamu da kowa sai mu biyun nan muke da kanmu , akan hakan wasu na tsoron had'a iri damu wasu nayimin kallon shegia ce ni bani da iyaye , kinga kuwa samun miji wanda iyayensa zasu ya aureni sai antona , kiyi hak'uri kicire damuwar dake ranki Allah yana tare damu kuma wata rana zai kawo mana mafita , Gogal taji dad'in yadda Aysha ke d'aukar k'addara shiyasa itama ta goya mata baya tare da yimata addu'ar samun mafita....... Washe gari Tunda Aysha ta tashi take tunanin yadda za'ayi ta fita , dan yau tana da wani bak'o wanda zaizo daga k'asar Ghana , sun had'une a Social media dan dama duk wasu Alhajojin da take mu'amala dasu a can take had'uwa dasu , duk wata kafar sadarwa ta Social Media ba wacce Aysha bata hawa , wayar dake hannunta Iphone 13 pro max ce , amman a cikin gida bata tab'a fitowa da ita ba bare Gogal tagani , kullum rik'e take da keypat d'in ta , cikin d'akinta anan take saka cajin ta tunda koda yaushe suna da wuta , sai dare ya tsala sannan take hawa Online tafara chat da Mutanenta , duk irin wannan d'abi'a ta Aysha baisa ta yi sakaci da ibada ba , tana azumin litinin da Alhamis ga Yawan yin Nafila tare da Azkar ...... Tuni Alhaji Ubale Ghana ya shedawa Aysha ya sauka yana Tahir Gate palace , tuni Aysha dabara ta fad'o mata tacewa Gogal Shugaban Makarantar datake koyarwa yace taje suna da taron malamai , aikuwa Gogal batare da ja ba ta amince dan ta yadda da Aysha d'ari bisa d'ari , dan duk kud'in da Aysha ke samu a wajen maza tanayiwa Gogal k'aryar Albashin tane na Makaranta da ake bata shiyasa bata ganewa , kowacce hidima ta gidan nasu itace take d'aukar nauyin ta , Gogal duk tunanin ta Albashin datake samune take musu wannan hidimar dashi , Asalima Makarantar ba zuwa takeyi ba sai taga dama , sannan ba'a biyansu ko ficika kawai suna kyarwa ne saboda Allah ....... Aysha tayi wanka ta shirya cikin wasu riga da siket na material , sosai d'inki ya kamata tamkar zatayi motsi kad'an su yage , ta d'auki Hijab d'inta kalar kayanta tasa tare da d'aukar Nik'af tasa ta d'auki jakar ta wacce tasa wayoyinta tare da kud'in Napep ta fito , sallama tayiwa Gogal ta kama hanya ta fice daga cikin gidan.... Yauma kamar kullum tana zuwa wucewa ta Majalissar su Jabir , a lokacin daga Jabir sai wani Abokinsa a zaune , yana ganinta yafara kallonta harta gifta ta gabansu , koda ta wuce Jabir ya dubi Abokinsa yace " wallahi mutumina ina son ganin wannan matar ko sau d'aya ne , koda yaushe zuciya ta tana kwad'aituwa da son ganin fuskar ta tare da cikakkiyar Halittar ta , Abokin nasa ya dubesa yace " haba Abokina taya kana ganin mace da irin wannan shigar ta kamala zaka ce kanaso kaga fuskarta , inkuma ta kasance matar aure to meye ribar ka na ganin fuskar ta ta ? Murmushi Jabir yayi sannan yace " bazaka gane ba Abokina nifah a jikina inajin wannan ba matar aure ce ba , kuma dole saina bibiyeta nagano ko wacece ita , Abokin nasa yace "aikuwa ka had'a kanka da aiki Allah yataimaka , Jabir yace Ameen tare da mik'ewa yabi hanyar da Aysha tabi........ Aysha na fitowa titi ta tsayar da Napep ta hau tare da gaya masa inda zai kaita , bayan ta sauka ta bashi kud'insa tare da shigewa cikin Hotel d'in.... Dama tuni Alhaji Ubale ya gaya mata Room number d'in d'akin , tana zuwa tashige batare da fargabar komai ba , tana shiga tasamesa daga shi sai boxer da singlet yana kwance yayi d'ai d'ai dashi , yana ganin ta a haka ya tashi yana fad'in " yakuma naga haka Babyn Dad'i ? kinyo shiga tamkar zakije gidan mutuwa , cire hijab d'in tayi tare da Nik'af take surar ta ta bayyana , tuni Alhaji Ubale ya zabga wani ihun murna tare da cewa " wow Babyn dad'i wallahi kin had'u sosai , ashe haka kike da kyau kika sa banzo gareki da wuri ba ? yau zansha wadak'ata da wannan lafiyayyen jikin , Wani fari da ido Aysha tayi tana dubansa sannan tayi k'asa da murya tace " zakaji dad'i mutuk'ar nima zaka jiyar dani , mik'a masa hannunta tayi tana fad'in ciniki yafara fad'awa sai kaji dad'in , Alhaji Ubale yayi murmushi yace " me kikeci na k'asa na zuba Babyn dad'i ? ai kome kikeso zanbaki shi basai mun tsaya wani ciniki ba , kinsan Allah bantab'a ganin mace me irin wannan surar taki ba , nayi aure aure na mata dayawa amman bantab'a karo da me irin wannan zubin halittar taki ba , mezai hana bazan miki b'arin nera ba kuwa , kawai kizo muji dad'in mu Babyn Dad'i Zuma kike ga zak'i ga harbi , wani murmushi Aysha tayi tare da hayewa ruwan cikin Alhaji Ubale tafara susuta shi , ihu yake tamkar wani k'aramin yaro ga sambatu dayake mata tamkar wanda yau yafara sanin mace , saida tabari ta birkitashi sannan suka afka ta'asar su ...... Sosai Alhaji Ubale ya rik'e mata wuta , duk irin Jarumtar Aysha sai da tasha jiki a hannun Alhaji Ubale , dan shi mutum ne me k'arfin sha'awa sosai da sosai , gashi kwata kwata baya gajiya tamkar wanda yasha zak'ami , Bayan ta gasa jikinta ta fito ta saka kayan ta har lokacin Alhaji Ubale a jarabar sa yake , gashi yace shi soyake ta kwana a gurinsa , Aysha duk iskancin ta bata tab'a kwana a hotel ba ko kuma gidan Namiji , ta yadda tazo ku yini tare zungur amman bata son kwana sabo da Gogal , Aysha tasaka Hijab d'inta tare da Nik'af tadubi Alhaji Ubale tace " zan wuce gida kaga Magriba tayi kuma bantab'a kaiwa haka a waje ba , Alhaji Ubale yace " haba Babyn dad'i saikace wata k'aramar yarinya da zaki dunga tsoron gida , kawai ki saki jiki mu kwana tare injik'aki da nera , murmushi tayi sannan tace " bazaka gane ba ne shiyasa banason ko kad'an in b'ata ran kaka ta , dan itace wacce tayimin gata har nazama hakan kuke tarayya dani , dan haka idai tafiya zanyi kawai ka sallameni , Alhaji Ubale yace turomin Account number saina tura miki kud'in aciki, take Aysha tatura masa account d'inta , dubu d'ari biyar ya tura mata ta mik'e ta fice batare da ta waiwaye saba ....... Sauri takeyi tunda ta sauka daga Napep dan lokacin har anfara kiran isha'i , gani tayi ansha gabanta ana k'ok'arin d'age mata Nik'af , da sauri taja baya tana fad'in " bawan Allah lafiya zaka tare ni ? Jabir ya matso daf da ita yace " inason ganin fuskar ki ko sau d'ayane a rayuwata , Aysha tace " a dalilin me yasa zaka ga fuska ta inkuma ina da aure fa ? murmushi Jabir yayi sannan yace " nasan ked'in ba matar aure bace , haka zalika nasan wacece ke dan haka ki nunamin fuskar ki , Aysha tace " wacece ni to kuma meyasa zaka sakamin ido ko natare maka wani Abun ne ? inaso kabani Hanya zan wuce ina da Abubuwan yi , ta zagayesa zata wuce da sauri yace " Nasan bakisan waye ni ba to nasan wacece ke , kece aka kira da *Aysha Babyn Dad'i Zuma kike ga Zak'i ga Harbi ,* wasu kuma da dama suna kiranki da *'Yar Hannu* , take Aysha ta tsaya tsaf wata zufa na karyo mata ajiki , tabbas ko waye wannan yagama saninta , dan wad'an nan sunan sune wanda ake kiranta dashi a Social Media , Abinda yabata tsoro taya wannan mutumin yasanta harya bibiyeta haka ? kuma gashi Uwa Uba acikin Unguwar su yake , wato kome takeyi akwai masu bibiyar ta kenan ? tabbas saita san waye shi kuma taya yake bibiyarta haka......... *Banga Comment ba* 🤒 *'Yar* *Mutan* *Kanawa* _Ce_😍🌹 [11/08, 3:43 pm] Maman Islam: *'YAR* *HANNU* 🤒🤒 _NA_ *Zee* *MD* *Hamdala* *Writer's* *Association* 💪 https://www.facebook.com/111403834371046 ✨✨ *{{* *H.W.A* *}}*✨✨ *Bisimillahir* *Rahamanir* *Rahim* _Page._ 6 Sai Bayan wani lokaci sannan Aysha tafara motsa jikinta a hankali , da k'yar ta iya sakko wa daga kan katifar datake , a hankali ta mik'e tamkar ana yanka mata jikinta haka takeji , d'aukar kayan ta tayi tasaka a jikinta sannan ta tako a hankali ta fito , lokacin data fito bata sami kowa a cikin wajen ba haka ta fice zuciyar ta nayi mata k'una....... Tana tafe a hankali tana bin hanya tamkar wacce akayi wa shayi , haka ta k'araso bakin titi ko gaban ta bata gani , jitayi wata mota tayi ciki da ita tun daga nan bata sake sanin inda take ba .... Acan gida kuwa Gogal hankalinta ba k'aramin tashi yayi ba na rashin dawowar Aysha , tasan halin Aysha duk inda taje bata gota Magriba take shigowa amman gashi yanzu har Isha'i ta wuce , tuni zuciyar ta tafara tuhumar ta akan barin Aysha su tafi tare da Farouq d'in batare da ta bisu ba , a hankali Gogal ta furta " tabbas nayi wauta dana barki kikabi wanda ko asalinsa bamu sani ba , Allah yatsareki a duk inda kike Aysha , Allah yasa ba macuci bane ko kuma matsafi....... Da gudu Hameed ya fito daga cikin motar sa yana salati , mutane suka yi ca ana fad'in " Innalillahi Allah yasa bata mutu ba , tuni Hameed yace " dan Allah kusamin ita a motar inkai ta Asibiti , haka aka saka Aysha a motar suka nufi Asibiti da ita..... Suna zuwa aka bata taimakon gaggawa saboda buguwar da kanta yayi , jini sai zuba yake da k'yar suka mata allura ya tsaya , ruwa suka sa mata tare dayi mata allurori , Hameed dayake likita ne shima yana tsaye har suka gama yi mata komai , duban sa Dr. Maheer yayi yace " Dr. Hameed Baffa yaushe kadawo k'asar tamu bamu da labari ? Hameed yayi murmushi yace " wallahi yau kwana na biyu da zuwa wani program , ashe tsautsayin indawo ne in kad'e wannan baiwar Allah , Dr. Maheer yace " Allah yayi sai hakan tafaru shiyasa kadawo , amman ai babu matsala tunda har ciwon bamai girma bane , Hameed ya dubi gadon da Aysha take kwance sannan yadubi Dr.Maheer yace " ina ganin kamar akwai wani Abun dayake damun ta bayan wannan buguwar kan , inaso kabani waje dan Allah zan duba ta , Dr.Maheer yace " ok badamuwa bari naje office duk abinda kake buk'ata kamin magana , Dr. Maheer ya fice daga cikin office d'in... Yana fita Hameed ya k'arasa kusa da Aysha yashiga duba ta , ganin wani farin zuwa ya bushe gefen k'afar ta yasa yashiga duba jikinta , yana bud'e zanin ta yaga irin ta'asar da akayi mata , da sauri ya rufe jikin nata yana salati tare da fad'in " su waye suka mata wannan aiki ? nan ya fita daga cikin d'akin da saurin sa , ba'a fi minty 5 sai gashi da kayan aiki ya dawo , yana zuwa yashiga yi mata wasu Allurai tare da goge mata jikinta sannan yayi mata wata allura a gaban ta ....... Sai Bayan awa d'aya sannan Aysha ta farka daga bacci , tana tashi taji duk jikinta yadaina mata ciwon dayakeyi , kanta ne kawai yake mata ciwo shima kuma kad'an kad'an yakeyi , hannu tasa tana tab'a kan nata jitayi ansaka bata bandeji , sai a lokacin ta tuno da Abinda yafaru da ita tunda ga kan abinda su Farouq sukayi mata har izuwa lokacin da aka kad'eta da motar , da sauri ta tuno da Gogal dan tasan yanzu tana can hankalin ta atashe mik'ewa tayi da sauri tana dirowa daga kan gadon , Hameed tunda ta tashi yake kallon ta batare da yayi magana ba har saida yaga ta diro daga kan gadon , cikin sauri yace " baiwar Allah ina zuwa haka wannan dirowar da kikayi ? da sauri Aysha ta dubi gefensa sukayi ido biyu dashi ta tsaya tana kallon sa , shima ita yake kallo har tsawon wasu minty na kafin tace " dan Allah ka k'yaleni intafi gida nasan Gogal nacan na nema na , Hameed yashiga lallab'ata akan tayi hak'uri zuwa anjima , Aysha kwata kwata tak'i yadda saboda hankalin ta a tashe yake sosai , duk wani Namiji yanzu bata son k'ara mu'amala dashi koda ta magana ce , tuni Hameed yaje ya anso sallama suka fito daga Asibitin , koda suka fito yayi yayi da Aysha ta hau motar sa amman firr tak'i hawa , haka ya hak'ura ya k'yaleta ta fito tahau Napep ta fad'i inda zai kaita ...... Hameed a baya yake binsu batare da Aysha tagane ba , ana kawota har k'ofar gida ta shige da gudu batare da ta tsaya ta bashi kud'i ba , me Napep tuni yafito da niyar bin Aysha cikin gida Hameed yayi saurin tarar sa , nan ya yabashi kud'in motar sa ya shige yatafi... Hameed duba agogo yayi yaga k'arfe goma ta gota sai sannan ya tuno da abinda ya fito yi , da sauri ya nufi mota ya d'auko magun gunan Aysha yadawo k'ofar gidan yatsaya zai k'wan k'wasa , me shagon gidan sune ya fito da buta a hannu , koda Hameed ya gansa sai yayi masa sallama sukayi musabiha sannan yabashi maganin yace " dan Allah kamik'awa wata budurwa a cikin gidan nan , yana bashi ya shige ya nufi motar sa yashiga tare da jan ta yana barin unguwar...... Koda Aysha ta shiga gida samun Gogal tayi sanye da Hijab sai kai kawo take , tana ganin Aysha ta taho da sauri tana rik'e ta tare da fad'in " Alhmd Ina kika shiga haka Sayyada ? duk hankalina ya tashi sosai narasa ina zan nufa , Aysha kasa magana tayi sai kuka data shiga yi a jikin Gogal , nan danan Hankalin Gogal yatashi tashiga tsoro da farga ba tana fad'in " kigayamun meya sameki ina Farouq d'in ? ganin yadda Gogal ta furgice yasa Aysha ta sassauta kukanta tace " hatsari mukai Gogal nida Farouq , Sai sannan Gogal taga bandejin dake kan Aysha , salati tashi ga yi tana fad'in " shi yanzu ina Farouq d'in yake ko shi ya mutu ne ? sallamar me shagon gidan su itace ta katse Gogal suka kalli k'ofar shigowa , gaisawa yayi da Gogal sannan yabasu ledar magani yace " gashi inji wani a waje yace abawa Aysha , Gogal ta ansa yayi musu sai da safe ya juya ya fita..... 'Daki suka shiga baki d'ayan su Gogal nasan jin halin da Farouq d'in yake , ita kuwa Aysha ko maganar Farouq bataso ayi mata dan duk duniya bawan da ta tsana sama dashi , dan ko Khalid bataji tsanar sa irin hakan ba , Gogal tace " Sayyada inaso sanin yadda jikin Farouq d'in yake , Aysha ta lumshe ido saboda takaicin jin sunan Farouq tashiga girbowa Gogal k'arya " yana can Asibiti shima baiju ciwo sosai ba , dan nafishi jin ciwo sosai Gogal kuma tunda akamin allura naji sauk'i , yanzu bari nayi wanka nayi sallah na kwanta dan Dr. Yace in samu hutu saboda ciwon dayake kaina , da sauru Gogal ta mik'e tana fad'in " bari na had'a miki ruwan zafi sai kifi jin dad'in jikin naki , Allah ya kiyaye gaba mungode Allah ma dayasa ba'aji Babban ciwo ba ...... Koda Ayaha ta shiga wanka sai data gasa gaban ta sosai , tanayi tana hawaye tare da jin tsanar duk wani namiji a duniya , tabbas tasha jin yadda k'awayen ta ke bada labarin akan Macen data kai budurcinta gidan miji , Budurcin mace shine k'imar ta darajar ta da kuma mutuncin ta a idon mijin nata , yau gashi ita tuni angama bud'e mata shi a titi , yau wai itace maza hud'u sukayi amfani da ita , Khalid shine na biyar d'insu wanda kuma shine wanda yafara bud'eta , yanzu meye amfanin aure a gurin ta ma ? meye amfanin tayi aure mijinta yaji ta ba cikakkiya ba , tabbas sunriga sun b'ata mata rayuwa sun cuceta cuta me muni , dan haka saita zama *'Yar* *Hannu* yadda zata zamewa duk wani Namiji Mazinaci masifa arayuwar sa , sai ta d'au fansa akan su Khalid da Farouq da sauran Abokansa , wani murmushi tayi me ciwo tare da goge k'wallar idanunta tace " *Yan zu zamu fara wasan*, *Mazinatan maza ku shirya tarar Aysha 'Yar Hannu* sai na zamar muku masifa yadda bazaku k'ara sha'awar aikata zina da Yaran mutane ba......... *Nadawo daga yajin aikin Rashin yin Comment*, _amman zan maida Book d'ina na kud'i tunda bazakuyi Cimment ba_ 🤒🤒🤒👊🏻👊🏻 *'Yar Mutan Kanawa* _Ce_ 😍🌹 [11/08, 3:43 pm] Maman Islam: *'YAR* *HANNU* 🤒🤒 _NA_ *Zee* *MD* *Hamdala* *Writer's* *Association* 💪 https://www.facebook.com/111403834371046 ✨✨ *{{* *H.W.A* *}}*✨✨ *Bisimillahir* *Rahamanir* *Rahim* _Page._ 5 Kwana biyu dayin maganar Gogal tabawa Aysha dubu Biyar , Aysha ta karb'a ta had'a da wata dubu d'aya datake da ita ta shirya ta fice , koda taje tasamu wannan Bayerabiyar ta bata dubu shida farko sai tak'i ansa tace dubu bakwai ai sukayi da ita , Aysha tace " kiyi hak'uri Madam inna samu kud'i zanzo na cika miki , Madam da k'yar ta yadda amman tace nan da kwana biyu zata kawo mata kud'in , haka suka shiga wani d'aki tayi mata wasu allurai tare da bata wata k'waya tasha , Madam tace " ki zauna a cikin wajen dan gudun kar mutane su ganki , haka Aysha ta zauna ta takure tana ta istigifari da kuma hawayen takaici , can kamar an mintsine ta taji marar ta ta d'aure tare da jin wani ciwo na lokaci guda , tuni zufa tafara zubowa ajikin Aysha tafara fad'in "wayyo Allah na shiga uku wayyo zan mutu , tuni madam ta shigo tana rik'e ta tana mata sannu , jinine ya fara zuba guda guda tamkar an hankad'oshi , sosai Aysha tsoro ya kamata tare da sadak'ar wa ta ta ta k'are , tafi minty talatin tana abu d'aya kafin Allah ya taimaka jinin yafa raguwa , sai da tayi awa biyu sannan tasamu jinin ya tsaya sai kad'an kad'an yake zuba , Madam ta had'a mata ruwan zafi tace tashiga gidan ta tayi wanka sai ta kintsa jikin ta sannan tazo zata bata magunguna , aikuwa Aysha tayi wanka ta fito ta nufi wajen Madam ta sheda mata ta kammala wankan , Always ta bata tace tashiga ciki tasaka sannan tazo ta anshi magani , Aysha tana fitowa Madam ta bata magani tare da ce mata " Yarinya in kinason maganin hana d'aukar ciki ina sai dashi , karki k'ara yadda wani namijin

Chapter 2 of 13