Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels [11/08, 3:43 pm] Maman Islam: *'YAR* *HANNU* 🤒🤒 _NA_ *Zee* *MD* *Hamdala* *Writer's* *Association* 💪 https://www.facebook.com/111403834371046 ✨✨ *{{* *H.W.A* *}}*✨✨ *Bisimillahir* *Rahamanir* *Rahim* _Page._ 4 Sosai Aysha tayi jinyar jikin ta batare da Gogal ta gane ba , shi kuwa Khalid tunda ya d'an d'ana Aysha kullum cikin yi mata magiya yake akan takuma bashi jikin ta , Aysha dataga abin nasa yayi yawa ta daina shiga sabgar sa kwata kwata , tun Gogal nayi mata fad'a akan shariyar data keyi wa Khalid har tagaji ta zuba mata idanu ....... Kusan wata d'aya kenan kwata kwata Aysha bata shiga sabgar Khalid , a lokacin kuma takejin wani canji atare da ita tamkar wata mara lafiya , Gogal ta matsa mata sai sunje asibiti amman firr Aysha tace taji sauk'i ba inda zataje , a cikin wata na biyu taga batayi period d'in ta ba aikuwa ta shirya ta nufi asibiti batare da Gogal tasani ba , gwajin farko likita ya sheda mata tana d'auke da ciki na kwana Hamsin , tuni zufa ta karyo wa Aysha tana zaune tuni ta mik'e batare da tasani ba , nan ta dubi dr. Tace " dan Allah likita ka fad'amin gaskiya wanne irin ciki gareni ? duban ta yayi sosai sannan yace " haba ke kuwa 'Yan mata akwai wani ciki daya wuce cikin haihiwa , In kina da miji kije kiyi masa albishir nan da wata takwas yana da Baby agidan sa , tuni Aysha ta goge zufar dake zuba ta jikin ta tace " nagode likita ta juya ta fice daga office d'in , wani asibitin ta nufa shima gwajin farko suka tabbatar mata tana d'auke da ciki , nan ma Aysha bata yadda ba ta nufi wani Asibitin , a haka haka dai sai dataje asibiti guda hudu kuma duk sun tabbatar mata tana da ciki , kuka sosai ta shiga yi a cikin asibitin k'arshe dan abun sosai yabata tsoro , haka ta wanke fuskar ta tayo hanyar gida tana tunanin yadda zata cewa Gogal , koda tazo gida tayi sa'a Gogal bata nan amman tabawa me shagon gidan nasu mukulli ya ajiye wa Aysha d'in , tana bude gida tashiga tana shiga tafad'a toilet tana kuma wanke fuska sanna tafito , d'aki tashiga tasamu waje ta kwanta tana tunanin mafita yadda zata fuskan ci wannan al'amari , wata zuciyar tace " kawai kije kisamu Khalid kiyi masa bayani tunda har shine yayi miki wannan cikin , haka kuwa tabi shawarar zuciyar ta ta mik'e tafice daga cikin gidan..... Koda Aysha taje gidan su Khalid neman sa tayi sa'ar samun sa , yana ganin ta yashiga murna yana ayyana ko ta sakko yanzu zata fara bashi had'in kai , dan gaskiya tayi masa zak'i sosai yadda yakeso , duban sa Aysha tayi sannan tace " inason Magana dakai , Khalid yace tazo su shiga cikin d'akin sa tunda daman babu kowa a gidan su , Aysha bataji komai ba ta bishi suka shiga , samun waje tayi ta tsaya tana duban sa , shikuma wata kwanciya yayi kan katifar d'akin sa yana fad'in " ya zaki tsaya daga nan yakama ta ki k'araso nan sai yafi , wani duba Aysha tayi masa wanda banda zallar tsanar sa yanzu babu abinda takeji , daurewa tayi sannan tace " ba zama nazo yi ba inaso in sheda maka yanzu haka ina d'auke da cikin ka , wata irin zabura Khalid yayi yana duban Aysha tare da tasowa ya k'araso gaban ta yana fad'in " sake mai mai tamin maganar da kikayi banji kiba , nan Aysha tasake gaya masa tana d'auke da cikin sa , wani murmushi Khalid yayi sannan yace " haba yarinya ki canza magana kawai daga zarar na kusan ceki sau d'aya kawai sai kiyi ciki , kuma naga bawani me yawa mukayi abun ba taya za'ace har kin samu ciki , wani takaici ne ya kama Aysha tace " amman ko yaya ne dai kayi ko kuma ko minty d'aya ne ciki dai yashiga , Khalid ya had'e rai sannan yace " yakama ta ki kama kanki kije can ki nemi wanda yayi miki ciki , kuma dan na kusan ceki sau d'aya taya zakiyi ciki ? sai dai in wani kike bi yayi miki ciki ba niba , Aysha ta dubi Khalid tace " kaji tsoron Allah Khalid wallahi duk duniya babu wanda yasanni 'ya mace sai kai , kuma tun randa ka kusan ceni ban k'ara kusan tar wani ba , kai kan ka sheda ne akan tarbiya ta kuma kasan bana kula kowanne namiji sai kai , Khalid ya yamutsa fuska sannan yace " taya zan gane bakyayin tarayya da wasu mazan bayan ni ? hawayen dake zubowa a idon ta Aysha ta goge sannan tace " Allah shine sheda ta wallahi ban tab'a tarayya da kowa ba sai kai , ta durk'usa a gabansa tana kuka tana fad'in " dan Allah katai maka min kasan yadda zamuyi da cikin nan plss banason Gogal tasani , Khalid yace " kine mi Uban cikin dake jikin ki wallahi bazan tab'a yadda nawa bane ya kewaye ta ya fice daga d'akin , kuka sosai Aysha ta shiga yi tana tsinewa Khalid , ashe dama ba soyayyar gaskiya yake mata ba ? haka ta tattara tabar gidan tana kuka tare da tsanar kanta baki d'aya ........ Haka Aysha ta kasance cikin tararrabi kar Gogal tagane , sai dai tabi ta rame ta lalace saboda tunanin yadda zatayi da cikin jikin , dabara ce tazo mata akan taje chemist d'in wata baye rabiya datake a wajen makaran tar su ko tana da maganin zubar da ciki , dayake Gogal tana da sakaci akan kula da sabgar Aysha shiyasa kwata kwata bata fahimci cikin datake d'auke dashi ba , sai dai tana yi mata fad'a akan ramar datakeyi haka siddarar , sai Aysha tace zazzab'in dare take fama dashi ....... Ranar dataje chamist d'in ta sanar da matar, take tace tabata dubu goma zata zubar mata da cikin , Aysha tace " dan Allah kiyi min ragi wallahi bani da dubu goma , haka dai tasamu ta rage mata dubu Uku zata kawo dubu bakwai kenan , haka Aysha tadawo gida tana tunanin ta yadda zata sanar da Gogal taba ta kud'i har dubu bakwai , dabara ce ta fad'o mata tace da Gogal tana so ta bata kud'i zata biya kud'in jarrabawar da zasuyi ta kammala secondry sch , Gogal tace tabari nan da kwana biyu in sunyi k'osai sai ta had'a mata kud'in ......... *Kuyi Maneji* *'Yar* *Mutan* *Kanawa* _Ce_ 🌹😍 [11/08, 3:43 pm] Maman Islam: *'YAR HANNU* 🤒🤒 _NA_ *Zee* *MD* *Hamdala* *Writer's* *Association*💪 https://www.facebook.com/111403834371046 ✨✨ *{{* *H.W.A* *}}*✨✨ *Bisimillahir* *Rahamanir* *Rahim* _Page._ 3 Jabir yayi murmushi yace " inaso kisaki jikin ki dani , bawai na shiga rayuwar ki dan wani abu ba sai dan Soyayyar da nake miki , duk san da zan ganki cikin shigar kamala sai na kwad'ai tu da san ganin cikakken jikin ki , kullum in zaki zo giftawa ta gaban mu nida abokaina sai na dakata da duk kan abinda nake dan kawai na tsaya kallon ki , hakan tasa na shiga bibiyar ki har nagano ashe kema *'Yar Hannu* ce , gumin dake zubowa a fuskar ta tasa hannu ta goge tana kallon Jabir wanda yaza mar mata tamkad majigi , Aysha ta dake tace " naji kuma na gode da bibiya ta dakake , amman kasani kar ka sake kazo min da maganar soyayya , dan babu ita kwata kwata a cikin lisaafin rayuwa ta , sannan in har kana buk'ata ta na yini d'aya to ka tabbatar da kana da kud'in da zaka d'auke ni , kuma inaso kamar yadda ka bibiye ni kagane wace ce ni inaso kaja bakin ka kayi shuru , dan banaso ace mutane sun san wace ce ni , hakan zai janyo wa Kaka ta babbar matsala na barka lafiya , juyawa tayi da sauri dan bata buk'atar ya kuma tare ta da wani zance ..... Da ido Jabir ya bita tare da yin shu'umin murmushi yace " Tabbas Jabir bashi da kud'in da zaiyi mu'amala dake , sai dai Tabbas sai kin soni kuma soyayya ta gaske , juyawa yayi ya nufi majalisar su yana jinsa cikin farin ciki...... Tunda Aysha ta shiga cikin gida Gogal keyin fad'an kaiwa daren datayi , Aysha cike da ladabi tace " kiyi hak'uri wallahi ashe wani malamine daga cikin malamai yayi hatsari shine aka had'u akaje dubashi ,shiyasa kikaga nakai wannan daren , sosai Gogal ta jimanta tare da yin addu'ar samun lafiya ga malamin , d'aki Aysha ta shige tayi saurin cire kayan jikinta tare da saka wata doguwar rigar atamfa sannan ta fito , wanka tayi sannan ta d'auro arwala tazo tayi sallah , bayan ta idar Gogal ta d'auko mata tuwon shinkafar datayi musu da miyar kub'ewa ta ajiye , sosai Aysha ta shiga murna tare da cewa " wallahi kamar kinsan yau dama sha'awar cin tuwon nake , Gogal tace " ai gashinan sai kici ni dama nagaji da shinkafar nan shiyasa nayi tuwon , sosai suka shiga hira wacce rabi duk akan k'aryar da Ayshar takeyi wa Gogal d'in ne akan zuwan su dubiya...... Wajen k'arfe tara yaro ya shigo cikin gidan yace " wai ana sallama da Aysha , da sauri Gogal ta furta "kace tana zuwa gatana yanzu , Aysha ji tayi ranta yayi mugun b'aci dan duk duniya ta tsani azo ace ana kiran ta , Gogal ta dube ta tace " kinajin ana kiranki a waje naga ko alamar son fita ba kya yi , Aysha tace " haba Gogal ai kafin kice ina zuwa yaka mata kiji ko waye , Hararar ta Gogal tayi sannan tace " sannu uwa ta wato har sai na tsaya jiran jin ko waye kenan ? Sayyada inaso kisani nagaji da wannan halin naki na rashin son fita zan ce , wato kina cikin gida zaki samu muji ko ? maza kitashi kije kiga waye ai a haka zamu dace har kisamu na arzik'i , mik'ewa Aysha tayi tana turo baki sannan ta nufi d'akin ta , Hijab taje ta sako ta feso turare sannan ta fito tasa takalman ta tayi waje ..... Tana fitowa taga Jabir a tsaye sanye cikin k'ananun kaya , mamaki ne ya kama ta cikin zuciyar ta tana fad'in " wato wannan mutumin baiji abinda nace masa ba kenan , tabbas zata koya masa darasi sai yagane ita ba sa'ar sa bace , k'araso wa tayi batare da tayi sallama ba taja ta tsaya , duban ta Jabir yayi sannan yace " wa'alaikissalam tunda bakiyi sallamar ba , had'e rai tayi sannan tace " meye ya kuma dawo dakai waje na ? Jabir yace " Soyayya , Soyayyarki itace wacce ta saka bazan iya k'yale ki ba koda zaki dunga yankan naman jikina , duban sa tayi shek'e k'e tace " amman tunda gar kasan wace ce ni meye na Sona ? murmushi Jabir yayi sannan yace " shi So ba ruwan sa da wane ne wannan ko wancen , inhar yatashi kama mutum to baya duba matsayi ko kuma kyau ko nasaba ko asali , ba ruwana da ko wace ce ke tunda har na tabba tar da ba matar aure bace ke , Dan Allah Aysha kisoni koda nawani lokacin ne , zuciya ta takamu da sonki kuma banajin zata iya daina sonki mutuk'ar ina numfashi , Aysha ta kuma kallon sa a karo na biyu , cikin ranta take fad'in " tabbas baka da makusa ta ko'inah sai dai kwata kwata bazan yi soyayya ba saboda so ba gaskiya bane , a fili tace " babu wani gurbi da zaka samu a cikin zuciya ta , Bana soyayya kuma bazan kuma yin taba , dan Allah inaso kafita a cikin rayuwa ta , Abu d'aya zaka nema nabaka shine Jikina , dan duk namiji in yazo gareni abinda yake nema kenan , tunda nake ba bu Namijin da yatab'a sona dan Allah sai dan jikina kodan Sha'awa ta , sanadin hakan yasa nafara wanan harkar daka ga inayi , inhar kaima dan jikina kake sona inaso ka tanadi kud'i da wajen da zamh had'u zanzo nabaka sai ka rabu dani , tana gama fad'ar hakan tajuya ta shige gida zuciyar ta nayi mata k'una...... Tuni jikin Jabir yayi sanyi da jin maganganun Aysha , tabbas shima yanaso ko sau d'aya ne ya sha zumar ta , amman tunda yaji kalaman ta yaji yadaina sha'awar ta sai tausayin ta zallah da ya cika masa k'irji , tabbas zai share mata hawayen ta zai tsaya tsayin daka ya nuna mata soyayyar sa ta gaskiya dan ya cire mata shakku akan sauran maza....... Aysha na shiga cikin gida d'akin ta ta nufa ta fad'a kan katifa tana kuka , rayuwar datayi a baya itace tashiga dawo mata a zuciyad ta ....... *Tuna Baya* Aysha tunda ta taso a hannun Gogal take , suna sana'ar sai da k'osai a k'ofar gida ita da Gogal , da wannan sana'ar tasu suke rik'e da kansu tare dayin sauran buk'atu , tana zuwa makaran tar Tahfez anayin kuma boko a makarantar , Aysha tana da k'ok'ari sosai shiyasa take da farin jini a gun malaman su tare da sauran d'alibai , lokacin tana da shekara goma sha biyar suka had'u da Khalid , Khalid yana son Aysha sosai dan lokacin ba wanda bai son Soyayyar su ba , Gogal tuni tayi masa Alk'awarin basa Aysha da zarar ta gama makaranta , tunda Aysha tafara zama budurwa komai na jikinta ya k'ara fitowa , kyau na usilin ba fullata na ya bayyana diri da k'ira tamkar itace ta zana kanta , wanna surar ta ta tafara janyo Alhazawan birni suna kawo mata hari , tun lokacin Khalid yashiga jin Sha'awar Aysha tamkar ana hura masa wuta , kwata kwata idanun sa suka rufe akan son sai ya kusan ce ta ko ta halin k'ak'a ..... Wata rana Gogal bata nan taje kasuwa tabar Aysha na shirin tafiya Makaranta , Aysha ta fito daga wanka kenan sai ga Khalid ya shigo cikin gidan nasu , lokacin d'aure take da d'aurin k'irji duk jikinta jik'e da ruwa , Khalid dama yana shigowa cikin gidan saboda shak'uwar dake tsakaninsu , gashi kuma shima d'an unguwa shiyasa gidan yazamo masa tamkar gidan su , ganin Aysha a wannan yanayin yasa gaba d'aya Khalid ya fita daga hayyacin sa , shigowa d'akin yayi yana nufo Ayshar yana fad'in " Mata ta ki taimaka min dan Allah ko sau d'ayane kibani jikin ki , matsawa Aysha tayi ana ja da baya jikin ta na rawa tamkar mazari , shima Khalid matsowa yake har sai da takai bango shikuma yayi mata rumfa , k'ank'ame jikin ta tayi duka tana fad'in " dan Allah Khalid kayi hak'uri karka keta min mutinci na , kajira duk lokacin dana zama matarka sai kayi yadda kakeso dani plss , kwata kwata Khalid ya fita a hayyacin sa dan ji yake mutuk'ar bai kusanci Aysha ba zai iya mutuwa , tuni yayi kanta yana janyo ta jikinsa duk wani k'ok'ari da zatayi dan ta k'waci kanta takasa yi , abunka da Namiji kuma wanda yake a halin Sha'awa komai na jikinsa yayi k'arfi , tuni ya kwance zanin dake jikin ta tuni Aysha ta rufe ido tana ambaton sunan Allah , gashi takasa ihu dan neman agaji ji tayi bakin ta tamkar ansa mukulli an rufeshi , Shikuwa Khalid yana tozali da Na Shanun Aysha yafara murzasu tamkar yasamu fulawa , tuni ya kashe mata jiki har yasamu ya biya buk'atar sa , sosai Aysha tayi kuka da azabar da tasha a hannun Khalid , sai da yasamu kansa yaji wani irin kunya ta rufe sa , haka ya taimaka mata ya kaita band'aki ya gyara ta tare da bata hak'uri , Aysha jitake tamkar ta rufesa da duka saboda haushi , haka ya fice daga cikin gidan tansa fess tunda ya biya buk'atar sa , Aysha tuni zazzab'i ya rufeta makarantar daba taje ba kenan ta zauna jinyar jikin ta ....... Koda Gogal ta dawo gida bata gane me yafaru da Aysha ba , lokacin magriba tayi kuma Aysha tayi mata k'aryar ciwon ciki takeyi da zazzab'i shiyasa bataje Makaranta ba ........ *In naga Comment zanci gaba da Posting* _Taku A ko Yaushe_ *'Yar Mutan Kanawa* _Ce_ 😍🌹 [11/08, 3:43 pm] Maman Islam: *'YAR* *HANNU* 🤒🤒 _NA_ *Zee* *MD* *Hamdala* *Writer's* *Association* 💪 https://www.facebook.com/111403834371046 ✨✨ *{{* *H.W.A* *}}*✨✨ *Bisimillahir* *Rahamanir* *Rahim* _Dasunan Allah me rahama me jin k'ai , tsira da Aminci su tabbata ga Shugaba jagaba Annabi Muhammad s.a.w 👏🏻👏🏻_ *Wannan littafin banyishi dan wata ko wani ba , nayishine dan nishad'i duk wanda yayi daidai da rayuwar sa to yazone a arashi ,* _Allah kabani ikon rubuta Abinda zai amfani Al'umma_ 🙏🏻🙏🏻 *Mallakar : Fad'imatuz Zakiyya ( Zee MD )* _Page._ 1 Sanye take da hijab har k'asa duk ilahirin jikinta baka gani , fuskar ta rufe da Nik'af tana tafiya a hankali tamkar wata wahainiya , tana zuwa wata majalisar maza zata wuce dukansu suka bita da kallo , ko gotawa batayi ba wani daga cikinsu yace " nidai wannan matar inason inga fuskar ta , sauran suka ce " to mezakayi da fuskar tata alhalin kana ganinta kaga matar aure me cikar kamala , wallahi Jabir ka rufawa kanka asiri kar kaje watara na mijinta yajika , wanda suka kira da Jabir yace " karfa kuga laifina duk abinda kagansa a killace to tabbas kasan yana da daraja , kuma kowaye zaiso ace ko sau d'aya yaga yadda abin yake , kuma da kuke maganar cewa matar aure ce wallahi nidai ban yadda ba , nan suka kafa musun wannan mata da ta wuce...... Tana k'arasowa titi ta tsayar da Napep koda ya tsaya ta k'arasa ce masa tayi " Green palace Hotel zaka kaini , kallonta yashiga yi sama da k'asa kafin yace " Bisimillah kud'inki d'ari biyu da hamsin , shigewa tayi batare da tace komai yaja suka tafi...... Tafiyar Minty 10 sukayi yakawosu Green palace hotel , suna zuwa ta zuge wata k'aramar jakar ta tabashi d'ari biyar ta juya ta shige ciki batare da ta anshi canji ba ...... Tana shiga ciki ta nufi Reception tana zuwa tace musu " ina da bak'o a room 13. nan suka duba tare da kira number d'akin data fad'a , sai da suka gama magana sanna suka bata umarnin tafiya..... Hawa sama tayi ta nufi number 13 Room hankalinta kwance , tana zuwa tayi nocking k'ofar aka bata izinin shigowa , tana shiga tasamu Alhaji Nuhu Matawalle yana kishingid'e yana shan lemo , yana ganinta yafara mata kirari " Sayyada kike a cikin gidanku a titi kuma *'Yar Hannu* ce ke , Kankana uwar ruwa sikari baki farin banza ba zuma kike ga zak'i ga harbi , cire Nik'af d'in tayi sannan ta cire Hijab d'in shima , tana cirewa naga ainahin halittar ta , Kyakkyawa ce ajin farko ga kyau ga dirin jiki ko inah acike yake na jikinta , gata doguwa tamkar itace ta zana kanta , k'ugunta kuwa tamkar andasa mata shi haka k'irjinta a cike yake kuma gasu a tsaye k'yam , wani shu'umin murmushi tayi ganin yadda Alhaji Nuhu yasaki baki yana kallonta har wani miyau yake had'iaya muk'ut , riga da siket ne ajikinta na atamfa sosai suka kamata kai bakace zasu fita ajikinta ba , zama tayi kusa dashi numfashin su na bugun juna tuni Alhaji Nuhu ya rud'e yana neman fita hayyacinsa , matsowa tayi sosai ta shafo fuskar sa sannan ta sumbace sa , ai suman zaune yayi tare da wani lumshe ido yana sambatu , cike da kissa tace " Alhaji gani nazo na cika Alk'awari dan haka nima inaso ka cikamin nawa Alk'awarin , da sauri yace " *Aysha* kifad'i duk abinda kikeso mutuk'ar inadashi to zan mallaka miki , wani wal tayi da ido tare da hura masa wata iska har sai daya lumshe idonsa tace " inaso ka siyamin Motar dan nagaji da yawo a k'asa , amman nafiso kabani kud'in insiya da kaina bawai kasiyamin ba , Alhaji Nuhu yayi wani murmushi yace " Motar kacal kikeso Babyna ? kai ta d'aga masa alamar Ae batare da tayi magana ba , Alhaji yace kituromin Account Number ki yanzu zan miki transfer ta 3 Milloiner sai ki siyi wacce kikeso , da sauri Aysha tace " wow Alhajina nagode da wannan gift d'in naka , Murmushi Alhaji Nuhu yayi sannan yace " akan ki babu abinda bazan iya yi ba dan ked'in ta musamman ce , tuni Aysha tafara rikitashi da salonta , Alhaji Nuhu tuni ya fice daga hayyacinsa sai wani surutai yakeyi , a haka har suka fara aikata ta'asar su ....... Bayan wasu a wanni kowannen su ya gama gamsuwa Aysha ta mik'e tashiga toilet , saida tayi wanka ta kintsa jikinta sannan ta fito , kayanta ta d'auka tasaka sannan ta dubi Alhaji Nuhu , shima ita yake kallo tayi wani murmushi tare da kashe masa ido tace " ni zanzo natafi gida kasan bana so ace nakai yamma banshiga gida b , Alhaji Nuhu take yayiwa Aysha transfer ta kud'in dayayi mata alk'awarin bata , sannan tayi masa sallama akan gobe zata dawo masa ....... Tana fitowa tasamu me Napep tahaye abinta ta nufi gida.... Koda tadawo har lokacin wannan majalissa tasu Jabir tana nan , haka tazo takuma wuce su har ta k'ule suna kallonata , tana k'arasowa k'ofar gidan tashiga da sallamar ta , wata dattijuwa ce a zaune tana lazimi itace ta amsa mata sallamar tare da cewa " sannu da zuwa Sayyada Yaya Makaran tar taku take ? Aysha tace " Alhamdulillah Gogal ..... dan son jin labarin *'Yar hannu* Kuci gaba da bibiyar *'Yar* *Mutan* *Kanawa*🌹😍😍 [11/08, 3:43 pm] Maman Islam: *'YAR* *HANNU* 🤒🤒 _NA_ *Zee* *MD* *Hamdala* *Writer's* *Association* 💪 https://www.facebook.com/111403834371046 ✨✨ *{{* *H.W.A* *}}*✨✨ *Bisimillahir* *Rahamanir* *Rahim* _Muna mik'a ta'aziya a gareki Maman mimi ,na rashin Mahaifi da kikayi Allah yajik'ansa yayi masa Rahama ,🙏🏻🙏🏻_ _Page._ 7 Haka Aysha tashiga jinyar jikinta har tasamu lafiya batare da Gogal ta gane ba , tanajin sauk'i tafara shirya yadda zata fara d'aukar fansa akan Khalid da Farouq da kuma sauran abokansu , tare da duk wani namiji mazinaci me lalata tarbiyar yaran mutane , wajen Madam taje me chamist ta aunata dan tabbatar da ciki bai shiga jikinta ba , sannan tasiyi maganin hana d'aukar ciki , a dai dai lokacin ta kammala secondry sch tare dayin saukar alkur'ani me girma ...... Lokacin suka d'auketa koyarwa ita ma kuma ana koyar da ita sauran littattafai , Hameed tunda yaga Aysha zuciyar sa takamu da sonta sosai tare da tausayin ta , sai dai yayi zuwa yafi biyar gidan su amman bata fitowa , tun Gogal na

Chapter 1 of 13