ido kawai in ga hukuncin da xaka dauka a kan wannan d'a naka Usman, dalilin abun nan da Aliyu ya aikata sae zumunci ya tarwatse ya daidaice ya lalace wllh, don ba Yarima kadai ba.. hatta mutan Bauchi sae sun kullaci Aliyu, daga nan kuma sae a fara gaba tsakanin Bauchi da kaduna, to wa xai so haka??" Ta kara fashewa da matsanancin kuka tana kwance ha6ar xaninta tana salallami, ta mike ta fice daga parlon tace "Tirrrrrr" A karo na farko Abba ya kalli Abuturrab da har sannan ya ki raising kansa, Abba ya gyara xama speaking calmly yace "Yanxu kai ka tabbatar ka koma an sake daura maku aure da yarinyar nan Aliyu? Are u very sure about this" Sai a sannan Abuturrab ya daga kansa ya kalli Abbansa amma ya kasa cewa komai, Abba yace "I'm asking you...." A hankali yace "Ehh Abba" Abba yace "To da yaushe kaje aka mayar da auren?" Cikin sanyin murya Abuturrab yace "Before i got married to my recent wife..." Abba ya gyada kai yace "Ohkk that's good, wani sadakin ka kai kenan?" Abuturrab ya sunkuyar da kansa yace "Ehh" Abba yace "Nawa ka kai?" Abuturrab ya share xufar forehead dinsa yace "150k" Abba ya gyada kai cike da gamsuwa yace "Ohkk that's fine" Ummi ta rike ha6a tana kallon Aliyu da abinda ya fi mamaki, Umma kam dariya ma abun ya fara bata sai taji kamar film, hakan yasa bata san sanda ta dinga murmushi ba tana gyada kai, Mikewa Abba yayi Abuturrab ya bi sa da kallo kamar idanuwansa xa su fito ganin ya nufi bedroom dinsa, kallon Ummi yayi ya marairaice mata amma ya kasa cewa komai, gaba daya hankalinsa ya tashi sosai, ita kuwa sai kallonsa take har sannan tana rike da ha6a, Abba ya fito daga dakinsa rike da paper and pen, Alhaji Lawal ya dakatar da shi yace "Let's talk first Alhaji Usman" Abba ya ajiye takardan hannunsa gaban Abuturrab kafin yace komai Abuturrab ya hade hannayensa cikin breaking voice yace "I am sorry Abba, wllh i can't, i can't plsss...." Ai bai jira mai Abba xai kuma cewa ba ya mike ya fice daga parlon, duk suka bi sa da kallo. Babu yanda Alhaji Lawal bai yi kokarin ganin yayi convincing Abba yayi hakuri da abinda Abuturrab ya aikata ba, he should calm down before making any decision... but all his effort prove abortive, har Alhaji Umar ya sa baki don ganin Abba ya janye wannan kudirin da ya dauka amma Abba ya ki sauraron kowa, kana ganinsa kasan ya hau sama sosai, Ummi dai sai kallonsa take haka ma Umma dake parlon har sannan, Alhaji Umar yace "Ka fahimce ni Alhaji Usman ba don muna tsoronsa ya sa xa mu saurara masa ba, akwai abubuwan dubawa da yawa...." Abba ya dakatar dashi yana girgixa kai yace "Kasan Allah Umar?? Wllh wllh sai ya saketa, wllh baxai xauna da ita ba, xan nuna masa i birth him...." Yana kai wa nan ya mike ya fice daga parlon......
*Masu neman littafin Jiddatul Khair complete sae ku yi payment ku xo ku sameni da evidence* ๐๐ป
Wa.me/+2347087865788
Littafin Jiddatul Khair na kudi ne, it's 500 via
3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah and u show ur evidence of payment via 07087865788... Thank you
Allah ubangiji ya maimaita mana๐
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 57 Chapter of 57