Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
7 / 13
magana, yayi matuqar mamaki kuma da kasancewar hakan, barazana ya mata ya daki table din gaban.shi ya na zaro ido, "Ki buga mata waya ta dawo yanzunnan, bana son iskanci, koma me ya faru Kawu da Inna ni suka bawa amanar riqe ta, dan haka dole ta dawo gidannan da zama, ko na janye dikkan tallafin danake bata na makaranta, kuma ta ajen mota ta," Cikin takun isa da bacin rai, ta kafe shi da ido, ta taka gaban shi, ganin yanayin idon ta da yanda fuskar ta tayi jawur, ya sashi ja da baya, "Alhaji Suhail bari kaji na fada maka wata magana guda daya, maganar da zan fada maka daga zuciyata take fitowa, ka sani muddin kayi abinda zai lalata rayuwar qanwata, ko da da kallo ne this time around ba zan raga maka ba,in raina ya baci na kan aikata abinda daga baya kowa yake dana sani, in baka da wannan ilimin kaje ka tambayi Kawu, ko a baya na.kyale ka ne saboda tsananin son danake maka,amma a yanzu, zan iya aje son na maka dik wani rashin mutuncin d baka zata ba," Tana gama fadin haka ta wuce shi ta zari wayar ta tayi daki, ta bar shi nan yana hadiyar yawun da ya qafe a maqoshin shi, jin ba wani yawu a bakin nashi.ne yasa shi nufar fridge dan daukan ruwa ya sha, yana balle murfin kuwa ya kafa kai yana zuqar ruwan, sai da yasha rabi ya sauke, wace ce wannan? Ko an saiya masa mata ne? Amatullah na shiga daki ta dinga maida numfashi tana shaqa, tsabar tsoro, lallai she ia a great actress, ta ya akai ta iya masa maganganu haka, da ace koya mata akai lallai da bata haddace su ba, amma dake daga zuciyar ta suka.fito ga su nam ta zayyana masa su, dole ne ta jinjinawa kan ta, tsalle tayi ta fada gadon tana juyi,daga farkon gadon zuwa qarshe, tare da addu'ar Allah yasa yaji gargadin ta. Yau sati daya kenan da dawowari shi, sai Samha ta san baya nan take zuwa, dan sai ta ma Amatullah waya take zuwa, bata wuce awa daya ta tafi, Amatullah kuwa ta riqe wuta, kwata2 ta daina sake masa fuska yana raina mata wayo kamar da, yaje yayi.iskancin shi ya dawo ya qarasa da ita, ko kudi ya bata yanzu sai ta tambaye shi na.meye? Sai ya hau cewa ba zai mata kyauta ba kenan sai da dalili? Ta kan ce masa ba haka bane,kawai dai gwanda ta sani.ne,kar taje wani part na jikin ta akai ciniki, ranshi ko yanzu zai baci ya hau masifa, yau ma hakan ce ta faru. "Amatu ga wannan ko zaki buqata ni zan dan fita, ina da wani.kira da aka min mai mahimmanci," "Me za ai da su?" "Wai ni yaushe kk sauya halaye ne? Waya koya maki halayen nan na banza ne. Da bana baki kudi sai na fada maki na meye?" "Tabbas kana ban kudi mana,amma kuma ai qanwata kk nema shiyasa, yanzu ko da bata nan dole ne na tambaya na meye ko? Kai ni na ma gaji fa, na aure ka ban san kowa na ka ba, ban san sana'ar ka ba, na baka nan da kwana uku ka sanar dani komai, in ba haka ba zan bar maka gidan ka," Ta miqe daga gadon ta fada bandaki, da gudu ya bita yana kiran sunan ta. "Dan Allah ki saurare ni, kar ki min haka,kin auren baki san koni waye ba, lets keep it that way plss, kar ki tambayen iyayena, da sana'a ta," Bude qofar tayi ta fito cikin.masifa, "Saboda me? Saboda inna haihu na ce ma yarona ko yarinya ta mahaifin su bai da uba? Ko ya kashe iyayen shi ta hanyar tsafi yayi kudi? Me kk so na fada ma cikin nan da ban san ina dauke.da shi ba har na tsahon wata uku," Kuka ta saka mai matsananin quna a zuciya, dan kuwa bata san tana da cikin ba sai shekaran.jiyan, data tsananta tinani ta gano batai period ba na tsawon watannin nan, da sauri taje asibiti, aka yi gwaje2n da za ai, washegari ta koma,aka bata result, ta tabbata tana dauke da ciki, to tin jiyan take kuka take boye masa, taba son ya sani yau kam ta fada masa, a daidai sanda yake gab da make ta jin ta ambaci iyayen shi, abinda baya so kenan. "Kina dauke da dana ko 'yata Amatullah? Wayyooo Allah na, da gaske Amatullah?" Daga masa kai tayi,.ya tafi zai rungume ta ta kauce, ta zauna abakin gado, "Now tell me, ya kk so nayi inna haihu yarana na sanar da su iyayena rasuwa sukai, na ce masu naka me ya same su?" Miqewa yayi ya sa kai zai fice,ta bishi tana kwala masa kira tana ya dawo, ya sanar da ita waye shi?" Ganin ba zai dawo bane ya sa ta zauna a kujerar dake hanyar shiga dakin ta irin royal kujerun nan, ta dafe kan ta tana kuka, sai da taji kan ta na sarawa ta sa waya ta kira Samha bayan ta daidaita maganar ta,tace mata gobe in ta tashi makaranta.ta je tana son ganin ta. ♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡ Sanda 'yammatan suka hadu murna kamar zasu cinye junan su, yaran Maleeka nata kallon su suna dariya, nan ta nuna ma besties nata yaran ta, sannan ta gabatar ma da yaran da su a matsayin qawayen ta kuma mamannin su, nan da nan Ladeefa ta kama su, tana masu wasa, dan tana son yara, dik da Samha na son yara itama amma Ladeefa ta fi ta. "Besty wai meke damun ki.ne, sai.naga hannun ki.nata karkarwa, lfy?" "Sharrin rashin kayan aiki ne dana bar aikasu ma'aikata, ina.qoqari sosai wajen jurewa, amma in abun ya motso min ji.nake kamar na.zauce in ban sha ba,ga yawan.ciwon ciki, da amai danake fama.da shi," "Nima haka, amma ni bana amai, wannan karkarwar tafi damuna, nai ta zufa kamar nai wa sarki qarya," "Ni fa rannan da baku nan da abin yamin yawa kasa hakuri nayi sai da na dan watsa, na jini tif sannan naji dadi, dana dawo normal sai na debe na zubar gaba daya, Allah ya sauqaqa mana barin wannan mummunan abu, musamman yanzu ga yara," "Gaskiya ne, dan bana son abinda zai taba tarbiyyar su ko kadan," "Ya kuka qare, bakiji labarin Abban su na neman su ba?" "Naji a wajen Yah Fahad, yace min ya haukace, ya samu matar son nashi yana jibga, har da saki, ya kwace dik wani abu da ya mallaka mata da uwar ta, ya kuma maka su kotu, yana zargin ta da sace masa yara,tinda dama ya san ba son su take ba, na ci dariya ranar nace ohhh ina soyayyar," Suma dariyar sukai tayi, suna cikin dariya Fahad ya kira,ta daga masu yatsa alamar suyi shiru, shiru sukayi, ta daga tare da yin sallama, "Wa'alaikumussalam Ummu Ameer, ya kuka isa? Ba ko waya, ina ta kiran ko bai shiga ba, ke kuma.kin dawo na san an tadda su besties, ana ta hira an manta da bawan Allah," "Yah Fahad ka huta mana irin wannan dogon bayani dan naji tausayin ka?" Dariya sukai,kowannennsu da abinda yake feeling akan dan uwan shi, sai wani lumshe ido sike, Maleeka harda maqale murya da maqe wuya, "To ya kk da yarana?.ina sojana yake, ko ya kwanta?" "Eh sunyi bacci mu kadai ne, muna dan hirar yaushe gamo.ne," "Kuna jin dadi, kuna da wadan da zakuyi hirar da su, amma ni yanzu Anwar bn gane kan shi ba, tin da ya rasa yarannan, ke kuma kin manta dani," "Yah Fahad ka daina cewa na manta ka waxe ni, ai kaima kasan kana ruhina, ka shiga sassan jikina da ba zan iya mantawa da kai ba har abada even if i want to," "D gaske? Sake maimaita me kk ce plsss," Cikkn zumudi yake maganar tare da miqewa tsaye, yana shafa gashin kn shi. Cike da kunya ta katse wayar, tana maida numfashi, ashe ta tonawa kan ta asiri, wayyooo,Yah Fahad ya gama.sake jin sirrin zuciyar ta a karo na biyu. Kiran wayar yayi tayi, taqi dagawa,Samha ce ta ja wayar ta amsa, Maleeka ta hau kokawar kwata, "Ni kar ki karya ni ban kunna ba, katsewa yayi, ya gaji da kira wataqila yaji kin qi dagawa," "Ya zan na daga Samha bayan na tona asirin zuciyata a karo na biyu, ko a baya ni na furta ina son shi, yanzu ma gashi na kasa hakuri, Ina son Yah Fahad sosai, Allah ya sani wannan karon in dai zai yarda da zawarcina, ya amince dani, zan hakura na je na nemi gafarar iyayena da kaina dan a auramin shi," Samha ce ta maida wayar handsfree, sannan ta miqe ta haye kan dinning table din su da gudu, "Romio kaji me juliet ta fada me zaka ce," Dariya yayi sannan yace, "Ina.son ta son da ba shi da iyaka, ki fada mata ba zawarci ba ko ta tsufa ta kao shekara dari ina a shekarun da nake yanzu itace zabina, ita nake so, ban taba son wata ba in ba ita ba," Kuka Maleeka take sosai, zama tayi a kujerar dinning din da tazo dan kwace wayar taji dadadan kalaman da sukai melting zuciyar ta, "Wait is she crying? Samha ce ko Ladeefa a kusa,in kuka bari hawayen masoyiyata ya sauka sai nayi qarar ku, a court dina gobe,ina nan tafe gobe dan na jaddada maki kalmar so idona da idon ki," Qara su Ladeefa suka saka, "Yehhhhhhhhhhh gaskiya soyayyar nan taku tayi, shiyasa aka ce da tsohuwar zuma ake magani, maza ku taru ki tada hankalin soyayya," Sai dariya suke, Maleeka ce ta kwace wayar ta kashe, ta jefa ta aljihun rigar baccin ta, ta bi Samha da gudu, dan ta bata kunya yau, Samha ko tana ta dariya ta fada dakin da yaran zasu kwana,ta rufe qofar, tare da ce masu, "Sai da safe, ba wani kunya dana baki, kina so kina kaiwa kasuwa, in baki son shi ni ki barmin shi mana," "Samhaaaaaaaaa inna kama ki ko," "Allah ya baki sa'a, ni sai da safe," Bayan sun kwanta, cikin dare Ladeefa ta tashi ba lfy, ciwon ciki, ga shi jikin ta sai karkarwa yake, tayi amai dik ta bata wajen, Allah yayi Maleeka zata ji ne, itama ta tashi jiki na mata bari,kamar mejin sanyi, ruwa ta dakko ta fara sha taji kakarin amai a dakin Ladeefa, da sauri ta shiga,nan ta gan ta yashe a qasa, cikin hanzari ta isa gaban ta ta daga ta, ba su jima ba ta gama shirya ta, ta kamo ta suka fito, ta tada Samha ta sanar da ita,nan suka dunguma sai asibiti, Samha na gida tare da yaran. Suna zuwa aka duba ta,likita ya sa suka je lab aka debi jinin ta zasu gwada sannan aka dawo da ita,suka bata gado, nan likitan ya kula da ita kanta Maleekan nada matsala, office ya kira ta, yace ta sanar dashi suna shaye2 ne yanzu suka bari? Kar ta boye masa. Nan ta sanar dashi komai bata boye masa ba, ya gyada kai yace to zai taimaka masu, amma ta bari a bada result din 'yar uwar ta.... *Toh bari mu jira muji sakamako gobe, inshaa Allahu* Page 16 1K 22 0 by Haermeebraerh Following 💅🏼 MIJIN YA TA KO MIJINA 💅🏼 BY HAERMEEBRAERH Page 15: Suna isa gidan ya tsaya kalle2n harabar gidan, masu aiki na ta masa sannu da dawowa, suna mishi ya jiki, daga kai kawai yake kamar wani me nazari, bai ga motar Samha ba, kallon Amatullah yayi wadda tai kicin2, dan ta kula da me yake kallo, wucewa tayi, ciki, ya bi bayan ta, "Ina take?" "Bata zama anan yanzu," "What do u mean bata zama anan yanzu? Kina hauka ne? Ina kk barta ta tafi?" "Indai Amatullah kk aure ga ta a gaban ka, amma in Samha ka ke aure bata nan, ta tafi inda hankalin ta zai kwanta, ta kammala karatun ta ta tsaya da qafar ta ba tare da wani ya keta mata haddi ba har mijin da zata aura ya raina.ta yace ta gama.lalata da mijin yayar ta sannan tai aure ba," Cikin matsanancin fushin da bai san tana da shi ba take magana, yayi matuqar mamaki kuma da kasancewar hakan, barazana ya mata ya daki table din gaban.shi ya na zaro ido, "Ki buga mata waya ta dawo yanzunnan, bana son iskanci, koma me ya faru Kawu da Inna ni suka bawa amanar riqe ta, dan haka dole ta dawo gidannan da zama, ko na janye dikkan tallafin danake bata na makaranta, kuma ta ajen mota ta," Cikin takun isa da bacin rai, ta kafe shi da ido, ta taka gaban shi, ganin yanayin idon ta da yanda fuskar ta tayi jawur, ya sashi ja da baya, "Alhaji Suhail bari kaji na fada maka wata magana guda daya, maganar da zan fada maka daga zuciyata take fitowa, ka sani muddin kayi abinda zai lalata rayuwar qanwata, ko da da kallo ne this time around ba zan raga maka ba,in raina ya baci na kan aikata abinda daga baya kowa yake dana sani, in baka da wannan ilimin kaje ka tambayi Kawu, ko a baya na.kyale ka ne saboda tsananin son danake maka,amma a yanzu, zan iya aje son na maka dik wani rashin mutuncin d baka zata ba," Tana gama fadin haka ta wuce shi ta zari wayar ta tayi daki, ta bar shi nan yana hadiyar yawun da ya qafe a maqoshin shi, jin ba wani yawu a bakin nashi.ne yasa shi nufar fridge dan daukan ruwa ya sha, yana balle murfin kuwa ya kafa kai yana zuqar ruwan, sai da yasha rabi ya sauke, wace ce wannan? Ko an saiya masa mata ne? Amatullah na shiga daki ta dinga maida numfashi tana shaqa, tsabar tsoro, lallai she ia a great actress, ta ya akai ta iya masa maganganu haka, da ace koya mata akai lallai da bata haddace su ba, amma dake daga zuciyar ta suka.fito ga su nam ta zayyana masa su, dole ne ta jinjinawa kan ta, tsalle tayi ta fada gadon tana juyi,daga farkon gadon zuwa qarshe, tare da addu'ar Allah yasa yaji gargadin ta. Yau sati daya kenan da dawowari shi, sai Samha ta san baya nan take zuwa, dan sai ta ma Amatullah waya take zuwa, bata wuce awa daya ta tafi, Amatullah kuwa ta riqe wuta, kwata2 ta daina sake masa fuska yana raina mata wayo kamar da, yaje yayi.iskancin shi ya dawo ya qarasa da ita, ko kudi ya bata yanzu sai ta tambaye shi na.meye? Sai ya hau cewa ba zai mata kyauta ba kenan sai da dalili? Ta kan ce masa ba haka bane,kawai dai gwanda ta sani.ne,kar taje wani part na jikin ta akai ciniki, ranshi ko yanzu zai baci ya hau masifa, yau ma hakan ce ta faru. "Amatu ga wannan ko zaki buqata ni zan dan fita, ina da wani.kira da aka min mai mahimmanci," "Me za ai da su?" "Wai ni yaushe kk sauya halaye ne? Waya koya maki halayen nan na banza ne. Da bana baki kudi sai na fada maki na meye?" "Tabbas kana ban kudi mana,amma kuma ai qanwata kk nema shiyasa, yanzu ko da bata nan dole ne na tambaya na meye ko? Kai ni na ma gaji fa, na aure ka ban san kowa na ka ba, ban san sana'ar ka ba, na baka nan da kwana uku ka sanar dani komai, in ba haka ba zan bar maka gidan ka," You'll also like DENIAL by helxiq DENIAL 305K 6.8K I was drowning in her kiss. The intensity of it filled me with sensations I'd never felt before. I taste her and I realize I've been starving. I have loved before, but n... 𝐓𝐡𝐞 𝐌𝐢𝐬𝐦𝐚𝐭𝐜𝐡𝐞𝐝 𝐂𝐮𝐩𝐢𝐝 by ruuxwrites 𝐓𝐡𝐞 𝐌𝐢𝐬𝐦𝐚𝐭𝐜𝐡𝐞𝐝 𝐂𝐮𝐩𝐢𝐝 270K 34.5K 𝐒𝐡𝐞 𝐚𝐫𝐠𝐮𝐞𝐝 𝐥𝐢𝐤𝐞 𝐢𝐭 𝐰𝐚𝐬 𝐚 𝐬𝐩𝐨𝐫𝐭. 𝐇𝐞 𝐟𝐥𝐢𝐫𝐭𝐞𝐝 𝐥𝐢𝐤𝐞 𝐥𝐨𝐬𝐢𝐧𝐠 𝐰𝐚𝐬 𝐩𝐚𝐫𝐭 𝐨𝐟 𝐭𝐡𝐞 𝐠𝐚𝐦𝐞. 𝐓𝐡𝐞 𝐰𝐨𝐫𝐬𝐭 𝐩𝐚𝐫𝐭? 𝐄𝐯... 𝙐𝙣𝙫𝙚𝙞𝙡𝙚𝙙 𝙋𝙧𝙤𝙢𝙞𝙨𝙚𝙨 - 𝙎𝙝𝙖𝙙𝙤𝙬 𝙊𝙛 𝙑𝙤𝙬𝙨 by Deewanixwriters 𝙐𝙣𝙫𝙚𝙞𝙡𝙚𝙙 𝙋𝙧𝙤𝙢𝙞𝙨𝙚𝙨 - 𝙎𝙝𝙖𝙙... 6M 549K AKSHAT SINGHANIA - A literature professor in Singania Institute of Arts and Commerce. He is soft and caring person with a tough exterior, who doesn't believe in love or... The Malhotras by ritikaauthor The Malhotras 1.8M 152K This is a story of four brothers. The brothers who are ready to sacrifice their lives for each other in childhood but what will happen when they grow up and find their... Busy Bee by SummerMaung Busy Bee 317K 14.5K မင်းကိုမှမချစ်မိရင် ကိုယ်ရူးနေလို့ပဲ ဒါပေမယ့် ချစ်မိတော့လည်း ရူးရတာပါပဲ Beeရယ် Start Date - 13.9.2025 End Date - My boy friend and His Friend by Angelina5522 My boy friend and His Friend 909K 22.8K ကိုယ်ချစ်တဲ့သူနဲ့ သူချစ်တဲ့ သူငယ် ဂျင်း (စာလုံးမမှားပါဘူးတမင်ရေးထားတာ) Semeကရိုင်းပါတယ် ဆိုးပါတယ် ကြိုပြောထားတာပါနော် 𝐄𝐐𝐔𝐀𝐓𝐈𝐎𝐍𝐒 𝐎𝐅 𝐋𝐎𝐕𝐄 ♡ (Under Editing) by TaleweaverEmber 𝐄𝐐𝐔𝐀𝐓𝐈𝐎𝐍𝐒 𝐎𝐅 𝐋𝐎𝐕𝐄 ♡ (Under Ed... 2.1M 152K 𝐄𝐪𝐮𝐚𝐭𝐢𝐨𝐧𝐬 𝐎𝐟 𝐋𝐨𝐯𝐞 ~𝑨 𝑯𝒊𝒈𝒉𝒔𝒄𝒉𝒐𝒐𝒍 𝑹𝒐𝒎𝒂𝒏𝒄𝒆 𝑺𝒕𝒐𝒓𝒚 •⋆°.☾⋆.ೃ࿔*:⋆𐙚 𝐕𝐈𝐇𝐀𝐀𝐍 ♡ 𝐑𝐔𝐇𝐀𝐍𝐈𝐊𝐀 Ruhanika, a quiet introvert with a pa... Ta miqe daga gadon ta fada bandaki, da gudu ya bita yana kiran sunan ta. "Dan Allah ki saurare ni, kar ki min haka,kin auren baki san koni waye ba, lets keep it that way plss, kar ki tambayen iyayena, da sana'a ta," Bude qofar tayi ta fito cikin.masifa, "Saboda me? Saboda inna haihu na ce ma yarona ko yarinya ta mahaifin su bai da uba? Ko ya kashe iyayen shi ta hanyar tsafi yayi kudi? Me kk so na fada ma cikin nan da ban san ina dauke.da shi ba har na tsahon wata uku," Kuka ta saka mai matsananin quna a zuciya, dan kuwa bata san tana da cikin ba sai shekaran.jiyan, data tsananta tinani ta gano batai period ba na tsawon watannin nan, da sauri taje asibiti, aka yi gwaje2n da za ai, washegari ta koma,aka bata result, ta tabbata tana dauke da ciki, to tin jiyan take kuka take boye masa, taba son ya sani yau kam ta fada masa, a daidai sanda yake gab da make ta jin ta ambaci iyayen shi, abinda baya so kenan. "Kina dauke da dana ko 'yata Amatullah? Wayyooo Allah na, da gaske Amatullah?" Daga masa kai tayi,.ya tafi zai rungume ta ta kauce, ta zauna abakin gado, "Now tell me, ya kk so nayi inna haihu yarana na sanar da su iyayena rasuwa sukai, na ce masu naka me ya same su?" Miqewa yayi ya sa kai zai fice,ta bishi tana kwala masa kira tana ya dawo, ya sanar da ita waye shi?" Ganin ba zai dawo bane ya sa ta zauna a kujerar dake hanyar shiga dakin ta irin royal kujerun nan, ta dafe kan ta tana kuka, sai da taji kan ta na sarawa ta sa waya ta kira Samha bayan ta daidaita maganar ta,tace mata gobe in ta tashi makaranta.ta je tana son ganin ta. ♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡ Sanda 'yammatan suka hadu murna kamar zasu cinye junan su, yaran Maleeka nata kallon su suna dariya, nan ta nuna ma besties nata yaran ta, sannan ta gabatar ma da yaran da su a matsayin qawayen ta kuma mamannin su, nan da nan Ladeefa ta kama su, tana masu wasa, dan tana son yara, dik da Samha na son yara itama amma Ladeefa ta fi ta. "Besty wai meke damun ki.ne, sai.naga hannun ki.nata karkarwa, lfy?" "Sharrin rashin kayan aiki ne dana bar aikasu ma'aikata, ina.qoqari sosai wajen jurewa, amma in abun ya motso min ji.nake kamar na.zauce in ban sha ba,ga yawan.ciwon ciki, da amai danake fama.da shi," "Nima haka, amma ni bana amai, wannan karkarwar tafi damuna, nai ta zufa kamar nai wa sarki qarya," "Ni fa rannan da baku nan da abin yamin yawa kasa hakuri nayi sai da na dan watsa, na jini tif sannan naji dadi, dana dawo normal sai na debe na zubar gaba daya, Allah ya sauqaqa mana barin wannan mummunan abu, musamman yanzu ga yara," "Gaskiya ne, dan bana son abinda zai taba tarbiyyar su ko kadan," "Ya kuka qare, bakiji labarin Abban su na neman su ba?" "Naji a wajen Yah Fahad, yace min ya haukace, ya samu matar son nashi yana jibga, har da saki, ya kwace dik wani abu da ya mallaka mata da uwar ta, ya kuma maka su kotu, yana zargin ta da sace masa yara,tinda dama ya san ba son su take ba, na ci dariya ranar nace ohhh ina soyayyar," Suma dariyar sukai tayi, suna cikin dariya Fahad ya kira,ta daga masu yatsa alamar suyi shiru, shiru sukayi, ta daga tare da yin sallama, "Wa'alaikumussalam Ummu Ameer, ya kuka isa? Ba ko waya, ina ta kiran ko bai shiga ba, ke kuma.kin dawo na san an tadda su besties, ana ta hira an manta da bawan Allah," "Yah Fahad ka huta mana irin wannan dogon bayani dan naji tausayin ka?" Dariya sukai,kowannennsu da abinda yake feeling akan dan uwan shi, sai wani lumshe ido sike, Maleeka harda maqale murya da maqe wuya, "To ya kk da yarana?.ina sojana yake, ko ya kwanta?" "Eh sunyi bacci mu kadai ne, muna dan hirar yaushe gamo.ne," "Kuna jin dadi, kuna da wadan da zakuyi hirar da su, amma ni yanzu Anwar bn gane kan shi ba, tin da ya rasa yarannan, ke kuma kin manta dani," "Yah Fahad ka daina cewa na manta ka waxe ni, ai kaima kasan kana ruhina, ka shiga sassan jikina da ba zan iya mantawa da kai ba har abada even if i want to," "D gaske? Sake maimaita me kk ce plsss," Cikkn zumudi yake maganar tare da miqewa tsaye, yana shafa gashin kn shi. Cike da kunya ta katse wayar, tana maida numfashi, ashe ta tonawa kan ta asiri, wayyooo,Yah Fahad ya gama.sake jin sirrin zuciyar ta a karo na biyu. Kiran wayar yayi tayi, taqi dagawa,Samha ce ta ja wayar ta amsa, Maleeka ta hau kokawar kwata, "Ni kar ki karya ni ban kunna ba, katsewa yayi, ya gaji da kira wataqila yaji kin qi dagawa," "Ya zan na daga Samha bayan na tona asirin zuciyata a karo na biyu, ko a baya ni na furta ina son shi, yanzu ma gashi na kasa hakuri, Ina son Yah Fahad sosai, Allah ya sani wannan karon in dai zai yarda da zawarcina, ya amince dani, zan hakura na je na nemi gafarar iyayena da kaina dan a auramin shi," Samha ce ta maida wayar handsfree, sannan ta miqe ta haye kan dinning table din su da gudu, "Romio kaji me juliet ta fada me zaka ce," Dariya yayi sannan yace, "Ina.son ta son da ba shi da iyaka, ki fada mata ba zawarci ba ko ta tsufa ta kao shekara dari ina a shekarun da nake yanzu itace zabina, ita nake so, ban taba son wata ba in ba ita ba," Kuka Maleeka take sosai, zama tayi a kujerar dinning din da tazo dan kwace wayar taji dadadan kalaman da sukai melting zuciyar ta, "Wait is she crying? Samha ce ko Ladeefa a kusa,in kuka bari hawayen masoyiyata ya sauka sai nayi qarar ku, a court dina gobe,ina nan tafe gobe dan na jaddada maki kalmar so idona da idon ki," Qara su Ladeefa suka saka, "Yehhhhhhhhhhh gaskiya soyayyar nan taku tayi, shiyasa aka ce da tsohuwar zuma ake magani, maza ku taru ki tada hankalin soyayya," Sai dariya suke, Maleeka ce ta kwace wayar ta kashe, ta jefa ta aljihun rigar baccin ta, ta bi Samha da gudu, dan ta bata kunya yau, Samha ko tana ta dariya ta fada dakin da yaran zasu kwana,ta rufe qofar, tare da ce masu, "Sai da safe, ba wani kunya dana baki, kina so kina kaiwa kasuwa, in baki son shi ni ki barmin shi mana," "Samhaaaaaaaaa inna kama ki ko," "Allah ya baki sa'a, ni sai da safe," Bayan sun kwanta, cikin dare Ladeefa ta tashi ba lfy, ciwon ciki, ga shi jikin ta sai karkarwa yake, tayi amai dik ta bata wajen, Allah yayi Maleeka zata ji ne, itama ta tashi jiki na mata bari,kamar mejin sanyi, ruwa ta dakko ta fara sha taji kakarin amai a dakin Ladeefa, da sauri ta shiga,nan ta gan ta yashe a qasa, cikin hanzari ta isa gaban ta ta daga ta, ba su jima ba ta gama shirya ta, ta kamo ta suka fito, ta tada Samha ta sanar da ita,nan suka dunguma sai asibiti, Samha na gida tare da yaran. Suna zuwa aka duba ta,likita ya sa suka je lab aka debi jinin ta zasu gwada sannan aka dawo da ita,suka bata gado, nan likitan ya kula da ita kanta Maleekan nada matsala, office ya kira ta, yace ta sanar dashi suna shaye2 ne yanzu suka bari? Kar ta boye masa. Nan ta sanar dashi komai bata boye masa ba, ya gyada kai yace to zai taimaka masu, amma ta bari a bada result din 'yar uwar ta.... *Toh bari mu jira muji sakamako gobe, inshaa Allahu*Page 17 1.2K 57 1 by Haermeebraerh Following 💅🏼 MIJIN YA TA KO MIJINA 💅🏼

Chapter 7 of 13