shine sanadin kashe 'yan uwan shi, dan ya samu ya gaji dikkan wasu dukiyar da suke da ita, tinda ya fisu talauci, yana baqinciki da samun su, Abbana haukane kawai bai ba, yayi kuka, muma mun koka sosai, saboda ya san ba abinda ya janyo masa hakam sai baqin talauci, da yana da kudi da ba mai zargin shi, dangin Ummata ma sun yarda da hakan, kowa ya fara gudun Abbana saboda wai baqin hali ne da shi, da yaga kana da shi zai kassara ka, mutane qalilan ke hulda damu, saboda sun san halin Abbana mai kyau ne, sharri ake masa,"
"Ba wanda ya san Abbana na da ciwon zuciya , dan bai taba tashi mun gani ba, kwatsam watarana yana kasuwa, yana saida albasa, aka dawo mana da shi a hannu, da guntun albasar a daure a buhu, ya rasu, Ummana kasa komai tayi, har kukan ma bai zo mata ba a lokacin, ni da Amatullah kuwa sai kuka muke muna kiran ya dawo kar ya barmu, bamu da kowa bamu da komai, in ya barmu ya zamu rayu ba shi? Shine gatan mu, abu daya Umman mu ta iya furtawa shine,"
"Allah shine gatan kowanne bawa,ku daina kuka, ku tashi mu je a masa sutura, a kaishi makwancin shi, Allah ya mishi rahama,"
"Tinda ta fadi haka idon ta ba ko digon hawaye, ta shige daki, ta kwanta, bamu sake ganin ta fito ba, haka aka shirya shi, Inna Samirah ta ce Amatullah taje ta taso ta ta mao kallon qarshe sai a kai shi, tashi tai ta tafi, a cewar ta kan ta shiga ji tai kamar jiri zai kada ta dan tashin hankali taji kawai ya mamaye ta a lokacin, tana shiga taga Umman mu kwance ta rufe daga qafarta zuwa cikin ta tana kallon gabas, fuskar ta dauke da hawaye, idon ta a bude amma ba can ba, dan haka ta zaci ko kuka kawai take, taba ta tai ta sanar da ita me ake ciki, taji shiru, ta dade ta na taba ta tana magana taji shiru, tana daga hannin ta taji yayi sanyi, nan ta fasa ihu, kowa ya yi dakin a guje bnda ni, yar shekara sha uku, a lokacin Amatullah na da sha shida, kuka take ta zundumawa tana kiran mun shiga uku, mun rasa iyayen mu a rana daya, mun mutu mun lalace, da kyar aka sa tayi shiru ta daina fadin hakan , saboda fadin hakan haramun ne,"
"Hawaye ne kawai ke tsiyaya a idona, ba qaqqautawa, kaina kuwa kamar zai fashe, ji nake qirjina kamar ana soya wani abu mai yaji dan zafi, tashi nai da kyar na je kan gawar Umman mu, na juyo waje na kalli Abban mu kwance shima, ban sake sanin ina nake ba sai a asibiti, na kwana daya aka maidani gida, bama magana gaba dayan mu, mun koma mun isko an kai iyayen mu makwancin su, maqabarta daya, kabarin su na kallon juna, haka aka binne su, dikkan mai imani sai da ya tausaya mana,"
"Iyayen mu ba wasu masu arziqi bane, gonaki uku muka gada, amma yanzu danake maku bayani bamu san me akai da su ba, bamu san wa ya gaje su ba, Kawun mu ne ya dauke mu, ya maida mu gidan shi, Inna ta so a raba mu itama ta dau daya, dan a matsayin masu aiki ashe suka dauke mu, shine fadan da suke yi, mu mun zata dan tsabar son 'yar uwar su ne, anan muka tada masu bori akan ba za a raba mu ba, mun gaji da rasa wani bangare na jikin mu, ganin tashin hankalin da muka shiga muke neman saka su akan ba za a raba mu ba yasa ita Inna ta hakura ta barwa kawu mu, amma da sharadin zamuna zuwa gaida ta weekend, ko in an mana hutu, haka kuwa akai,"
"Bayan an kai mu, aka bamu daki daya, daga tavarmi sai pilo daya, muka aje jakar kayan mu a gefe, muka fiddo zanin kayan mu muka shimfida muka kwanta, a wannan daren mukai wa junan mu alqawarin komai wuya komai rintsi muna tare da juna,ba zamu taba rabuwa ba, in ba aure mukai ba dikan mu, amma in daya ce tai aure a cikin mu zamu zauna da ita a kowanne hali take,"
"Nan muka rungume juna mukai ta kuka, har bacci ya dauke mu, kiran sallar farko, Kawu ya tashe mu, sorry na manta na sanar da ku sun rabu da matar shi a watan, tace bai haihuwa, bazata zauna bata ga kwanta ba,"
"Da bokitai ya hada mu, wai muje mu samo ruwan da zamuyi alwala gidan ba ruwa, rijiyar gidan muka nufa,dik da talaucin mu ruwa Abban mu ke siya bamu da rijiya ma, balle mu ja ruwa, a tsorace muke jan ruwan, saboda rashin sabo, Amatullah riqe da farkon igiya kusa da rijiya ni kuma riqe da rigar ta, dan in naga zata fada na jawo ta, muna haka mukaji wata tsawar da ta sa ta sake gugan a rijiyar,"
"Meye haka nake gani? Ku din 'ya'yan uban waye da kuke nuna tsoron rijiya haka? Ko kun manta daga gidan da kuka fito har kuke wani iskancin tsoron rijiya, inna zo na jefa dayar ku zakuji tsoro da kyau,"
"Habaa muna jin jefa daya muka qanqame juna muka diba da gudu daki, muna zunduma ihu muna bashi hakuri, akan ya yafe mana,"
"Zage2n shi ya gama ya fice, ya barmu muna ta kukan maraicin iyayen mu, koda ba mu da shi muna da soyayyar junan mu, ba mu tsangwamar juna, balle tozarta junan mu, kamar ba 'yan uwan mahaifiyar mu ba,"
"Tin daga nan ya zamana muke komai a gidan, dik wata wahala mune, wanda Amatullah tace mu daina daukan hakan a matsayin wahala ai dama mace dole ne tai aiki, haqqin mu ne yi masa aikin gida da komai, zamu bar shi yana aiki ne muna zaune? Da haka na cirewa raina bauta muke masa, a shekarar da Amatullah ta kammala secondary a shekarar na shiga aji hudu na secondary, ina da qoqari sosai, dan an sha promoting dina, ajin gaba, Amatullah tafu qoqari wajen islama, dan hadda ce da ita tin Abban mu na da rai,"
"Wata ranar juma'a mun yi wanka, mun saka kayan sallar mu, zamu gaida inna samirah, muka fara takawa da qafa kamar kullum, anan Amatullah ta hadu da Suhail, wanda da ka ga idon shi kaga dan duniya, da tin daga wajen yace,"
"Lallai yau nayi gamon katar, to yar zan zaba ko qanwar?"
"Da ganin idon Amatullah tin kan ya furta ra'ayin shi ta fada son shi, ba dan komai ba sai dan haduwar shi, ga kudi a tattare da shi, tinda motar da yake ciki bamu taba ganin irin ta ba, kayan jikin shi kawai sun isa kwatance,"
"Jan hannun ta nayi, ina murguda baki, dan na kula da halin shi tsaf, janyewa tai, ta tsaya, dan haka, matsawa yayi kusa da ita ya fara mata magana, yana sanar da ita abinda ke zuciyr shi, ba ko jan aji ta mince, tamasa kwatancen gidan mu, muka tafi tana waigen shi, ban taba ganin ta cikin farin ciki irin na ranar ba, dan haka kawai na taya murna ni ma, bana son na bata mata wannan moment din,"
"Mun yini gidan Innar mu muka koma gida, da dare na yi wanka, zan kwanta, dan Amatullah da wuri tayi bacci, ina shiga daki naji Kawu ya kwalan kira, da sauri na je dan kar nai laifi, daga ni sai zanin jikina, saboda ai shi din Muharrami na ne, Yayan mahaifiyata ne uwa daya uba daya, dan haka nayi masa sallama na shiga, yanayin dana gan shi ba qaramin rikitani abun yayi ban na juyo da sauri zan bar dakin, amma na makaro, dan hannuna naji a nashi, ya ja qofar dakin ya danne qofar, da qafar shi, kallon kawuna nai wanda bai da komai a jikin shi, ga lamar sha'awa nan bayyane a tattare da shi, zare ido na dinga yi tare da zubda hawaye, ina kada masa kai, na kasa furta komai, duqar dani yayi, ya tsaya a tsaye, tare da turo qugun shi, saitin bakina, ido ya zaro min yana min nuni da me yake so na masa.............
*I am sorry ba zan iya ci gaba ba sai gobe, iyaye ku kula da yaran ku wallahi wallahi wallahi amana ce babba da Allah ya damqa mana, 'yan uwa mu riqi zumunci, da amana๐ญ๐ญ๐ญ๐ญ๐ญ*๐
๐ผ MIJIN YA TA KO MIJINA ๐
๐ผ
BY HAERMEEBRAERH
*This page is for u Fateema Mrs Maji, (Flasher) thanks for everything, Allah ya saka da alkhairi, ya kawo zaman lfy da zuri'a mumina saliha, many tanx to u, may Allah reward u with jannahโค*
Page 7:
"Kallon shi nayi dan ban fahimci me yake nufi ba, sunkuyawa yayi ya bude bakin na, ya saka min......... a bakin na, amai ne ya taso min, mai qarfi, wanda ban bata lokaci ba wajen wanke masa dik jikin nashi da aman, wani wawan mari ya sakar min yayi ball da ni, kuka nake son yi cikin azabar duka da fitar aman ya gagare ni, rigar shi ya janyo ya goge ya qara damqo wuya na yana sanar min dole sai na aikata abinda yake so, da kyar na samu dasasshiyar muryata ta fidda wata qara, a firgice Amatullah ta farka, dibawa tai bata ganni ba, taji ihuna dakin Kawu, da gudu ta yo wajen, tana buga qofa na ba Kawu hakuri ya daina dukana, kuka take kamar ita ake duka, in dukan nawa ake kenan, ashar ya danna mata yace ta bar wajen,zai zo kan ta ne, ni qarama ce, ita yana nan tafe wajen ta,ta ga koma me yake min, qin barin wajen tayi, aiko cikin fushi ya bude qofar ta fado ciki, yanayin data gan mu yasa ta yanke jiki a wajen, dan tinanin ta har ya min wani abu, a rude naje gare ta ina jijjiga ta, ina kiran sunan ta, jikin Kawu yayi sanyi, nan ya debo ruwa ko tsoron fita tsirara waje baya yi, ya zuba mata ta farka, tana farkawa ta kallemu, ta rufe ido, tana kuka, jan jikina nayi wajen ta na qanqame ta ina ta taimaken, zai kashe ni, itan ma riqe ni tai, zuwa yayi, dan bai niyyar rabuwa da dayar mu ba ba tare da ya keta mana haddi ba, ya ja ya ja iya qarfin shi munqi rabuwa, duka da naushi ba wanda.bamu sha ba dan mu rabu ya samu dayar mu amma inaaa kamar wanda aka liqe mu haka muka dunqule, wani tokari ya kawo da qafarshi saitin fuskar Amatullah na saka kafada ta a wajen, na kare, a nan na samu gocewar qashin da har yanzu ya kan motsa min hannin, qara na saka dan azaba, a zuciye Amatullah ta miqe ta dakko kwanon shan dake cike da ruwa ta buga masa a goshin shi, jini ko ya balle,idon ta ya rufe ta dinga maka masa kwanon nan a kai, yana qoqarin guduwa, nan na qoqarta nima na danne qofar da daya bangaren jikina Amatullah nata kwada masa har sai da ya kai qasa, waje na je da gudu na dakko wuqa, na kawo nace sai mun yanke masa gaban nashi, ihu ya dinga zundumawa yana bamu hakuri, Amatullah kuwa ta karba, a qoqarin da take na ta yanke gaban shi bai samu ba ta masa wawan yanka a cinya, ganin jinin yayi yawa ga shi kamar zai mace yasa muka aje muka gudu, a cikin daren muka koma dakin mu ta saka min riga da skirt da dankwali, ta samin hijab itama ta shirya, muka hade kayan mu muka fice, lokacin daya ta kusa, gaba daya mun gaji, musamman ma ni, da na dade muna artabu,"
"Kawu ma muna fita ta tattara jikin shi ya sa kaya ya fice sai maqota, ya samu abokin shi da suka hada wannan cin amanar ya kaishi asibiti,"
Bamu zame ko ina ba sai gidan Inna Samirah, muna ta buga masu qofa, tsoro yasa su qin budewa, haka muka kwanta qofar gidan a dunqule, ga sanyin dare, ba zancen bacci idon mu, hannuna ya yi tsami matuqa, na rasa inda zan saka raina naji dadi, saboda zuqin dayake min, Amatullah ta min dik dabarar da zata iya, daga baya ta fashe da kuka tace,"
"Ya Allah ka sani mu marayu ne, amma 'yan uwan mu basu riqe zumunci ba, Allah ka bi mana haqqin mu akan dik wanda ya cuce mu, Allah ka kawo mana sauyi, a wannan rayuwar da muke ciki, ya Allah ka saka mana, Allah dama mu ka dauka ba iyayen mu ba,"
"Rufe mata baki nayi ma kwantar da kan ta a cinya ta, nace mata ki daina fadar haka, addu'ar da kikai da fari ma ta isa, dan haka mu jira muga me Allah zai yi, ko me ya faru yana gani zai hukunci gwargwadon zunubin kowa,"
"Dagan kai tayi, muka ci gaba da koka azabar rayuwar da muke ciki, a nan muka kwana, da asuba mijin Inna zai je masjid yana budewa ya gan mu, ihu ya yi ya hantsila ya koma ciki, yana fadin basu tafi ba Samirah, barayin na nan, wayyo mun shiga uku, mun lalace, wannan kuma fadar Inna ce, a halin da muke ciki bamu da damar bayani, kawai daukan jakar mu Amatullah tayi ta ja hannuna dayan muka shiga, sunyi cirko2 a bakin qofa, ganin mu yasa Innar mu zuwa da gudu, tana tambayar lfy, mijin ta ne ya matso ya ce,"
"Dama kune? Ya Allah me ke faruwa? Ina Kawun naku? Anan kuka kwana"
"A rude ya mana tambayoyin nan, ba amsar daya da suka samu, ruwa Inna ta debo mana, aiko da sanyin asubar nan muka karba muka hau sha, sai da muka shanye tass, muka aje cups, muka zauna, nan Amatullah ta fada masu iya abinda ta sani, ni ko ban san ta ya zan fara bada wannan mummunan labarin ba, ga azabar da hannuna take, "
"Ga shi Baban naku wanzami ne ba mai gyaran targade ko karaya ba, muyi hakuri safiya ta qara wayewa, sai aje wajen masu dori, a gyara hanun, Allah zai saka maku, zumuncin kenan da Yaya zai riqe, ashe gwanda da Allah yasa banda yaran, da inna mutu na bari nima haka za amin,"
"Kuka sosai Inna take, a raina nace dan ma baki san me ya aikata ba dika,"
"Da safe aka kai ni wajen masu dori, na suma yafi a qirga, bayan an gama gyarawa muka tafi a machine din mijin Inna, Inna da Amatullah suka hau adaidaita sahu suka koma gida,"
"Kafin na warke komai Inna ke yi, da Amatullah, dana warke muke yi tare, dik wani abubuwa da girki Inna ke koya mana, Amatullah ta damu sosai da rashin jin Suhail, ta min maganar yafi sau nawa, n fada mata abinda nake gani, ranta ya dan baci, dan ce mata nai, wataqila dama kawai kin dan masa kyau ne ya yaba,tinda kin ga wannan kyakkyawa ga kudi ba zai dawo wajen mu ba, yafi qarfin ki, bata sake min magana ba a ranar, anan na gano ba qaramin so take ma wannan mutumin da bamu wani sanshi sosai take ba,"
"Wata rana mun gama aikin mu tsaf, muna zaune, muna hira da Inna, mukaji sallamar Kawu, da gudu, muka miqe muka tsaitsaya, muna jiran muji da wadda yazo, ko da ya shigo kan shi a qasa, goshin shi dai ya tsaya a haka, yayi wani baqin malulu qato, yana kyalli, shi bai fashe ba shi bai koma ba, da alama har ya mutu ba zai goge ba,"
"Ku kwantar da hankalin ku, nazo neman gafara ne akan abinda na aikata muku, sanan na fda maku na zo da baqo, yana neman Amatullah,"
"Wani mugun kallo muka bishi da shi, wanda ya sa yaji nauyin ci gaba da kallon idon mu,"
"Koma me ya faru, na san sharrin shaidan ne da zuciyar ka data mace, matar ka ta tafi me makon ka sake aure kaqi, ga abin kunyar da ka jawa kan ka nan, ai, ku kuma kuyi hakuri, koma me ya faru ba ku da dangin da ya wuce mu, mune gatan ku kune gatan mu, tinda Allah yasa bai samu nasara ba to shikenan ku yi hakuri ku yafe masa, dik tsiya kawun ku ne ni kuma Yayana ne, mu yafi juna, mu manta da komai,"
"Ni fa Inna har yanzu ina zargin in bai ma Samha komai ba, saboda taqi fadan me ya mata kan na isa,bata son ai maganar,"
"Da sauri kawu ya ce,"
"Na rantse ban mata komai ba, ban haike mata ba, iyaka na mata abinda ni kaina ba na son sake tinawa yayi muni da yawa, duk kuma shawarar amini na ne, saboda ya ce kome nake so zan samu a wajen su, ba sai na damu da wani yin aure ba, tinda ko nayi auren ba haihuwa zan ba, ba wani amfani, na biye mai na biyewa son zuciya ta, dan Allah ku yafe min, ku yafe min domin Allah mahaliccin ku ba dan ni ba, na tuba,"
"Amatullah ce tace"
"Ya wuce Allah ya yafe mana, waye baqon?"
"Ni dai ban ce komai ba, kawu ya fita, ya shigo da mutum da Amatullah ke mafarki a kwance ko a farke, cikin jin kunya da murna ta shige daki, tana dariya, binta nayi ina shiga ta qanqame ni tana hawaye, jana tai muka zauna bakin katifar mu, ta dafa kafadata, sannan tace,"
"Samha na kula kamar baki son Suhail, amma ki sani ina son shi saboda abu biyu zuwa uku, kinga na farko ina son shi so na soyayya, sannan ina son shi saboda yana da kudi zamu huta da rayuwar talauci mu shiga daula, sannan ina son shi saboda mu bar gidannan, mu bar rayuwar su Kawu har abada, kar mu sake dawowa hannun su, ina fatan kin fahimci dalilina, kuma dik inda nake kin min alqawari kema kina nan, ko kin warware alqawarin ban sani ba?"
"Cikin kuka na girgiza kai alamar ban warware va, sannan n bata goyon bayana, dan abubuwan da ta fada nima zan so su kasance, kiran ta akai ta jani muka saka mayafi, muka fita a tare, Inna tayi2 na zauna ita taje amma taqi, ta qanqame ni kamar yanda muka saba maqale juna, muka fita, Kawu ne yace ma Inna,"
"Ai wadannan ba su rabuwa, ki bar su kawai yanda kk gan su, in kk matsa ki raba su ke zaki wahala,"
(Kawu ya tina da kenan๐คฃ)
"Tin daga nesa ya kafe mu da ido, ko qiftawa ba ya yi, in ya kalle ta sai ya kallen, muna isa naji ya furta kalmar da Amatullah bata ji ba ko kuma taji amma bata shige ta ba,"
"Wowww buy one get one for free din fa kenan,"
"Kallon shi nai na qanqance ido yayi maza ya fito yana mana sannu da fitowa, komawa gefe nayi bayan na gaida shi, suka yi ta hira, yanda Amatullah ta sake ya ban mamaki, saboda bn zata zata sake da shi a qanqanin lokaci ba musamman ita da ba mai hayaniya bace,"
"Lokacin da zai tafi ya bamu maqudan kudi, muka yi sallama muka koma ya tafi, Inna da Kawu sai murna suke, nan suka sanar damu, komai game da Suhail, ashe ba a san iyayen shi ba ma, amma yana da kudi, dan haka su abinda suke so tinda mutumin kirki ne kawai amatullah ta yarda ta aure shi, ........
*Meye ra'ayin ku game da wannan auren? And i need more comments, banda tsinuwa dan Allah, duk wanda yayi abu mara kyau islam ya umarce mu da mu yi ma mutum addu'ar alkhairi, da shiriya, ba tsinuwa ba, plsss a daina zagi da tsinewa kawu a masa addu'a ta shiriya dan Allah*๐
๐ผ MIJIN YA TA KO MIJINA. ๐
๐ผ
BY HAERMEEBRAERH
Page 8:
"Anya ba kiran sallah nake ji ba?"
"Kiran farko ne tabbas, ya kamata mu hakura haka muyi sallah sai mu dan taba bacci, in yaso in muka tashi sai mu ci gaba, ko ya kuka ce? Dan so nake na kwana biyu ban je gida ba,ba zan sake taya ta yin abincin da za a kai ma wannan banzan ba,"
"Hakan yayi, amma kan a kira a suba ki dan ci gaba mana,"
"Noooo ina son na gavatar da nafila, sannan na danyi karatu, lokacin ai baida yawa,"
Duka Samha ta dasama Ladeefa a karo na biyu,
"Tashi, daga cewa lokacin sallah yayi har kin fara bacci,"
"Wai ni me yasa kk raina ni a gidannan ne, ba zan kuma dan rintsa ba?"
"An raina kin bayan na girme ki, baccin me zaki kuma lokacin sallah yayi?"
Gyara kwanciyar ta zatai Samha ta miqe taja qafafun ta har qasan gado, sai da ta kaita bakin qofar fita a dakin ta sake ta ta ja qofar tai waje da gudu, kwafa Ladeefa tai ta miqe tana kade jikin ta, tana surutun zata kama Samha ne, zata gane bata da wayo, Maleeka dariya kawai take masu, ta raba ta gefen ta ta wuce alwala itama.
Sai da sukayi sallar asuba suka shiga kitchen dan dafa abin karyawa, dankalin hausa ne, suka fede samha ta yanka da dan girma,ta tafasa da gishiri, ta tsame, ta kada kwai ta saka masa attaruhu albasa da garlic, sai maggi da sauran kayan qamshi, ta dinga tsoma wannan dankalin a ruwan kwan, ta soya a cikin man da ta fara soya shi da albasa, nan danan gidan ya dau qamshi, Ladeefa mayyar nama, naman kaza ta diba ta wanke, ta zuba albasa mai yawa da garlic, ta dora, sannan ta zuba attaruhu, da ta jajjaga, da kayan qamshi, ta saka maggi, ta dora, daga Maleeka kuma ta hada masu Tea daya sha kayan qamshi sosai, kafin su gama Samha ta dora akan labarin nata, inda ta ci gaba da basu kabari.....
"Cikin qanqanin lokaci zance ya karade gari Amatullah zata auri mai kudi, gidan Inna ya sa aka sake katanga, aka qara dakuna a gidan, ya sa mata kujeru da kayan kallo, Kawu kuwa Allah kadai yasan iya kudin da ya ci a wajen Suhail, dan haka a kullum a qara zuga Amatullah yake akan ta yarda ta aure shi dan ta huta kowa ma ya huta, sannan yana qara tsorata ta da in a nan gidan zamu ci gaba da rayuwa irin zaman quncin da zamu ci gaba da fuskanta a hannun su, ba a bar Inna ba wajen sa ma Amatullah auren Suhail, sai da ya kai Inna ta fara nuna mana halin da bamu san ta da shi ba na kyara dan muji mun matsu ayi auren ne na tabbata,"
"Ba a jima ba Amatullah ta bada cikakkiyar yardar ta akan ayi auren kawai, aiko kamar wadan da suke jira su rabu da qaya ko auren bazawara,a kwana hudu aka kawo lefe, mai akwati sha biyu, nawa shida, wai yasan tana ji dani, nan da nan ba a rufa wata daya cikakke ba, aka fara shiryen daurin aure, Inna ta dage wajen gyara Amatullah, da farko dai haka naga tana tafasa ganyen garahuni, da ganyen gasaya, da magarya, da lalle kadan sosai ba mai yawa ba lallen, sai ta tafasa su in sun tafasa sai ta tace, ta zuba ruwan kal farin ta sa ta zauna a ciki, sannan in ta fito ta bata musk farin ta shafa,"
(Masu neman maganin infection ga wannan, tested and trusted, yana da kyau in mace tana gama al'ada tayi wannan hadin saboda magani ne sosai kuma yana dawo da darajar mace, dan Allah dan Allah banda magana ta pc, wallahi wayata ke da matsala, in aka min magana tayu na gani ban amsa a lokacin dana gani ba a ji haushi, in an sa'a ne nake amsawa direct ya tafi wasu sunce network ke sa hakan whatever dai ayi hakuri a tambayi wani a group ko a gida, na gode)
"Sannan Inna na dafa kabewa tai laushi ta dame da ludayi ta zuba dakakken citta da kaninfari, wataran ta saka su guda ta dafe in ta dahu sai ta cire su, ta dama ta saka madara, da zuma da garin ridi ta ba Amatullah, nima Amatullah ta ragen na sha, abun da dadi, musamman na dabino da ake hada mata, a cire kwallon a wanke a
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 3 Chapter of 13