I taste her and I realize I've been starving. I have loved before, but n...
๐๐ก๐ ๐๐ข๐ฌ๐ฆ๐๐ญ๐๐ก๐๐ ๐๐ฎ๐ฉ๐ข๐ by ruuxwrites
๐๐ก๐ ๐๐ข๐ฌ๐ฆ๐๐ญ๐๐ก๐๐ ๐๐ฎ๐ฉ๐ข๐
270K
34.5K
๐๐ก๐ ๐๐ซ๐ ๐ฎ๐๐ ๐ฅ๐ข๐ค๐ ๐ข๐ญ ๐ฐ๐๐ฌ ๐ ๐ฌ๐ฉ๐จ๐ซ๐ญ. ๐๐ ๐๐ฅ๐ข๐ซ๐ญ๐๐ ๐ฅ๐ข๐ค๐ ๐ฅ๐จ๐ฌ๐ข๐ง๐ ๐ฐ๐๐ฌ ๐ฉ๐๐ซ๐ญ ๐จ๐ ๐ญ๐ก๐ ๐ ๐๐ฆ๐. ๐๐ก๐ ๐ฐ๐จ๐ซ๐ฌ๐ญ ๐ฉ๐๐ซ๐ญ? ๐๐ฏ...
๐๐ฃ๐ซ๐๐๐ก๐๐ ๐๐ง๐ค๐ข๐๐จ๐๐จ - ๐๐๐๐๐ค๐ฌ ๐๐ ๐๐ค๐ฌ๐จ by Deewanixwriters
๐๐ฃ๐ซ๐๐๐ก๐๐ ๐๐ง๐ค๐ข๐๐จ๐๐จ - ๐๐๐๐...
6M
549K
AKSHAT SINGHANIA - A literature professor in Singania Institute of Arts and Commerce. He is soft and caring person with a tough exterior, who doesn't believe in love or...
The Malhotras by ritikaauthor
The Malhotras
1.8M
152K
This is a story of four brothers. The brothers who are ready to sacrifice their lives for each other in childhood but what will happen when they grow up and find their...
Busy Bee by SummerMaung
Busy Bee
317K
14.5K
แแแบแธแแญแฏแแพแแแปแ
แบแแญแแแบ แแญแฏแแบแแฐแธแแฑแแญแฏแทแแฒ แแซแแฑแแแทแบ แแปแ
แบแแญแแฑแฌแทแแแบแธ แแฐแธแแแฌแแซแแฒ Beeแแแบ Start Date - 13.9.2025 End Date -
My boy friend and His Friend by Angelina5522
My boy friend and His Friend
909K
22.8K
แแญแฏแแบแแปแ
แบแแฒแทแแฐแแฒแท แแฐแแปแ
แบแแฒแท แแฐแแแบ แแปแแบแธ (แ
แฌแแฏแถแธแแแพแฌแธแแซแแฐแธแแแแบแแฑแธแแฌแธแแฌ) Semeแแแญแฏแแบแธแแซแแแบ แแญแฏแธแแซแแแบ แแผแญแฏแแผแฑแฌแแฌแธแแฌแแซแแฑแฌแบ
๐๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐
๐๐๐๐ โก (Under Editing) by TaleweaverEmber
๐๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐
๐๐๐๐ โก (Under Ed...
2.1M
152K
๐๐ช๐ฎ๐๐ญ๐ข๐จ๐ง๐ฌ ๐๐ ๐๐จ๐ฏ๐ ~๐จ ๐ฏ๐๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐น๐๐๐๐๐๐ ๐บ๐๐๐๐ โขโยฐ.โพโ.เณเฟ*:โ๐ ๐๐๐๐๐๐ โก ๐๐๐๐๐๐๐๐ Ruhanika, a quiet introvert with a pa...
"Kar ki damu dear very soon iyayena zasu nema min auren ki, zaki kasance da ni har habada, zan baki dikkan kulawa da so da qaunar da ta dace, ina son ki, ina son kasancewa dake har abada,"
Wani irkn dadi ne ya kama Ladeefa, ashe zata samu wanda zai kalle ta ya furta mata kaar so? Hawayen dadi ne suka zubo mata ta diba da gudu tayi dakin ta,tsayawa tai jikin qofa tana maida numfashi, ga hawaye ga murmushin jin dadi, jikin qofar ya tsaya,
"Kin gudu ba ki bari na gama bayyana maki sirrin zuciyata ba ido da ido, shikenan ni zan tafi, ki kularmin da kan ki, zanje Abuja gobe sai munyi waya, i love u,"
Ya dan tsaya yaji me zata ce ya ji shiru, ya san kunya take ji, kawai yayi murmushi ya fice, bata fito ba daboda kunyar hada ido da shi take, sai da suka bar harabar gidan, sannan ta dau waya ta kira shi,yana dauka tace,
"I love u more mine,i can't wait to see u as my husband, Allah y kiyaye hanya, Allah ya dawo min da kai lfy,"
Tana gama fadan haka ta kashe , wani irin son ta ke ratsa jijiyoyin jikin shi, bai taba soyayya ba sai akan ta, dama haka so yake da dadi?
Sun sa gidan Suhail, inda suka shiga, bai mamakin ganin kyau da tsaruwar gidan ba, dan ya san Suhail yana da burin gidan shi ya kasance me kyau haka, zagawa sukai suna hira,r yaushe gamo, da yanda zasu tsara tafiyar, Suhail yayi2 Heeshaam ya kwana amma yaqi, yace gobe zasuyi tafiya ya kamata yaje shima ya shirya, sun dade a waje kan Amatullah ta leqa ta masu magana, akan su shiga su ci abinci,
"Lallai ya kamata ka ci abincin Amaryata kan ka tafi ai, ka bada labarin ka ci best food ever,"
"Muje kar ka zuga girkin dai naje naji bai kai na Ladeefa ba,"
Dariya sukai, suka tafa sannan suka shiga ciki, simple abinci ta musu, tinda ba lokaci, itama zama tayi a table din suna ci suna hira.
"Dear amma da Samha zamu je ko?"
"Na mata maganar tace min goben ta zo, zata dan hada kayan ta itama,"
"K Allah ya kaimu, gidan mu ya hadu kenan,kowa zai zama yana nan"
"Haka ne, amma kasan da qin zuwa tayi niyya, da kyar na lallashe ta,"
"Samha kenan, ai hukuma ce sai da lallashin,"
"Ai na kula nima kamar bata son sakewa da mutane sosai, akwai wani abokina, pilot ne, sun dawo daga Ethopia, ya biyo for medical cheak up, ha nuna yana son yarinyar nan ko bashi fuska ma taqi yi,yanzu haka bakaji yanda ya damen ba, ina son mata magana sai naga ba fuska, yayi tafiya shiyasa, amma da ya dawo zan kawo shi har nan na huta da masifar shi, dan yace nine vana so shiyasa ban dage ba wajen nema masa yardar ta,"
"Tabbb ai kam muma ba ruwan mu a bari ya zo ya tinkare ta da kan shi in yana iyawa, Samha bata daukan raini, ko wani latsi,"
Amatullah me zatai banda dariya.
Haka suka ci abinci cikin raha, da annashuwa, bayan sun gama.Heeshaam ya tafi gida.
โกโกโกโกโกโกโกโก
Anwar ya sa an saki su Khairat da Habee, gaba daya aun daku, fuskokin su sun sauya, tsabar azaba, Kharat, na ta ma Habi masifa akan kome ya same su laifin ta ne, Habi na bata hakuri,
"Kar ki damu, yanda mukai km auri Anwar haka zamuyi ki auri wani, ga mazan nan ko ta ina,"
"A ganin ki ba, waya ce maki mazan arha suke, ke kan ki Baba ya tsinke igiyar auren ki daya, in ba wani ikon Allahn ba ba zaki koma ba,kin zauna muyi zawarcin tare ai,"
Habi kuka ta sa, dan ta san qaryar ta ta qare,mijin ta ya san me suka qulla, dan haka ya sake ta, amma ya mata izinin ci ga a da zama a dakin ta, darajar diyar ta, da kuma bata da wajen zuwa, amma fa zai qara aure.
Anwar ya kasa zaune ya kasa tsaye, tinda abun nan ya faru, tinani kala2 akan shi, tabbas ya san ya rasa Maleeka yanzu, amma ina zai samu macen da zata zauna da shi? Da yaran shi da amana? Kullum damuwar shi kenan, dan yana son ya karbo yaran su dawo kusa da shi, su kadai ne nashi a yanzu na jini, su yake kalla yaji dadi, sai yanzu ya ga wautar shi akan abubuwan daya dinga ma Maleeka, a gaskiya bai kyauta ba, ga shi yanzu dik abinda yaqi mata ada din Khairat ta sa yana mata a dole, dik da yanzu ya samu lafiya,ya daina abubuwan da yake ada, amma gani yake wa zata yarda ta aure shi? In taji halayen shi a baya? Ko qauye zai je ya auro wata wadda bata waye ba in yaso ya dora ta a hanyar dayake so, ba irin tinanin da baya yi, ana kawo masa yara duk Weekend, su kwana daya ya maida su, kuma in yaje gidan sukan fita, sun sha ce masa ya kai su wajen su Aunty Samha, suna son su gan su, sai yace ba yanzu ba, Mummyn su kuwa yanzu bata da lokacin batawa ita da ladeefa suna shekarar su ta qarshe,ba su da wani abu daya wuce karatu mahimmanci a yanzu, dan haka su kan su bata basu wani cikakkiyar kulawar data dace.
Sai dai muyi masu fatan Allah yasa a gama karatu lfy da nasa mai yawa.
โกโกโกโกโกโกโกโกโกโก
Mum da Dad sun yu murna sosai ganin Suhail sannan ga Heeshaam, ji suke kamar sun gama arziqin duniya tinda yaran su suka dawo gare su,ranar wata 'yar kwarya2r walima akai a gidan, Mum kamar ta saka Amatullah a cikin ta dan farin ciki, tin da ta san tana da juna biyu kuwa wasu kayan kwalama kala2, ta dinga jibga mata, ita kuma ta ce tafi son abu mai mai da yaji, sai mai tsami, aiko haka Mum ta dinga mata kome ta lissafa, wasu ta sa a mata su, wani ta yi da kan ta,
"Samha kin ga mun samu uwa ko? Kinga ni, dama ance wani daban sai ya zama dangin ka, in naka sun qi ka, kinga yanzu mun daina maraicin iyaye, mun samu wasu iyayen, Allah ya jiqan iyayen mu,"
"Ameen Yah Amatullah, gaskiya suna da karamci, Allah ya sa nima na samu surukai irin naki,"
"Ameen, yauwwaaa gwanda da Allah yasa kikai maganar surukai, hakan ya nuna kenan yanzu kina son ayi maganar aure dake, unlike b4 da an fara magana kamar an soka maki wuqa,"
Dariya Sahma tayi,
"Ai ko da ban ga wanda yamin bane, amma yanzu ina d wanda nake ganin ko bana son shi zan aure shi, sabod ya cancanta,"
"Waye shi?"
"Ni dai mu bar kaganar sammin wainar flourn na dan ci nima,"
"Kinga halin ki ko, ki tsaya muyi magana akan abu mai mahimmanci amma sai ki qi,"
"Plsss Yaya mu bar maganar komai lokaci ne, in lokaci yayi zaki gani mana, ni fa sau daya muka taba haduwa, kuma ma bamu sake magana ba tin daga lokacin, infact ko a ranar ma ban kula shi ba ,"
"Ohhhhh ko shine wanda Yah Heeshaam yake fada?"
Miqewa Samha tayi, ta fara tafiya hanyar dakin da aka sauke ta,
"Ni ban san shi ba,"
Dariya Amatullah tayi,
"Zaki san shi ne,"
Mum da Suhail ne suka fito, daga babban parlourn gidan, zama yayi kusa da ita zai saka hannin shi a plate din ta, kwata2 bata kula da Mum ba,bige hannun tayi,
"Kar ma ka soma, yanzu waccan qanwae taka ta ci daya, Allah ba zaku qarar min ba,"
"Dan Allah ko daya ne mana,nine fa,"
"Ci rabi to"
"Lallai kina ma da kirki, ni lokacin ina da ciki ai bana bada abuna,"
Taji kunya sosai, ta sunkuyar da kai, Mum jan kujera tayi itama ta zauna, tin Amatullah najin kunyar ta sai da ta kula ita a waye take, hira zasu sha sosai ba tare da jin kunya ba, sannan ta sake sukai ta hira kuwa, daga nan suka zauna a parlour, Samha ma ta fito ana ta hirar da ita.
Kwanan su biyu Samha tace zata koma makaranta, ba su vata lokaci ba kuwa, ta jirgin qasa ta koma, taji dadin tafiyar sosai, ta ma Baba Buhari addu'ar Allah ya maimaita.........
*Kuma kuna son Allah ya maimaita ma Baba Buhariii?โค๐๐ป*Page 22
993 59 0
by Haermeebraerh
Following
๐
๐ผ MIJIN YA TA KO MIJINA ๐
๐ผ
BY HAERMEEBRAERH
*I am sorry for the late update durlings, i was kinda busy ne shiyasa, amma kun san ba zan qi typing haka kawai ba, thanks for the calls, messages and du'as, much love from Haermeen Haermmaerh*โค
Page 22:
Alhamdu lilLAAH komai nisan jifa zai fado qasa, komai nisan dare gari zai waye, su Maleeka da Ladeefa sun samu nasarar kammala karatun su sun zama cikakkun likitocin mata,babban abinda suke buri kenan a rayuwar su, sakamakon ganin yanda asibitoci suka rasa likitoci mata, kuma mata kullum qaruwa suke a asibitoci da lalurori kala2 wanda mata 'yan uwan su ne kawai yafi dacewa su kula da wannan bangaren.
Ladeefa kuka take tayi, kamar wata qaramar yarinya, d kyar Samha ta lallashe ta,
"Haba besty meye abin kuka? So kk kan ki ya fara ciwo, ko muma ki samu kuka,ya zama ba mai lallashin wani? Zafa ki dinga zuwa ganin mu muma zamuna zuwa ganin ki, plss ki daina kuka๐ฅ๐ช"
Itan ma dauriya kawai take yi, yanzu ita daya za a bari a wannan gidan ta qarasa karatun ta, ga abokan ta na qut da qut zasu tafi su barta, gaba daya sai taji ai kuka ita ya kama.ma ba su ba.
"Besty Ladeefa bai kamata kina kuka gaba Samha ba ma ai, ita ce za.mu lallasa saboda ita zamu bari fa ta qarasa nata, dama kuma rayuwa haka ta gada, dik shaquwar uwa da diyar ta zasu rabu in aure yaxo,dik shaquwar yaya da qanwar ta zasu ravu in aure yazo, dik shaquwar qawaye watarana sai sun rabu, gamu muma lokacin mu ya zo,dan haka zama zamuyi mu yiwa kan mu nasiha, mu yafi junan mu, a zama harshe da haqori ma ana sabawa, balle mu masu satar abubuwan junan mu,"
Dariya suka saka suna hawayen rabuwa da juna, rungume junan su sukayi, suna sake kokawa, ko horn basu ji ba sai maganar shi suka ji.
"Gurls ku tashi haka, is gatting late, yau nake son komawa Abuja, kuyi hakuri, ai ba a rabu ba ana tare, Ladeefa Baban ki ya turo mota, guy dinnan, yana ta zaune a mota bai kamata ba fa, ko ruwa baku bashi ba, kuna nan kuna zubda ruwan hawaye,"
Maleeka ce ta kalle shi cikin shagwaba,
"Kaii Yah Fahad baka san zafin rabuwa d masoyi bane?"
Kallon ta yayi, wanda ya sa ta shagaltu itama da kallon nasa, cikin so da qauna ya matsa gaban ta, sannan yace,
"Ni kuwa na san zafin rabuwa da masoyi, ni da nai shekara da shekaru bana tare da abar so na, kuma ina ganin ta tare da wani cikin gida daya, daga baya na dade ban gan ta ba sai dai naji muryar ta lokaci zuwa lokaci a waya, kin ga ko dik wani wanda zai bayanin radadin rabuwa da masoyi a bayana yake ko? Dan haka hakuri zakuyi,"
"Inshaa Allahu ba zaku sake rabuwa ba har abada, sai mutuwa, annnnddd ka bar kallon ta haka kar ta narke dan naga dik ta wani lagwabe;"
A tare suka ce
"Samhaaa,"
"Whattt?? Qarya nayi? Dube ta fa,"
"I will miss u so much besty, ko dan tsokanar ki,"
Haka dai suka fita, Fahad zai maida Maleeka gida, motar shi cike da kayan ta, har bayan seat, Ladeefa kuma tare da drivern da Baban ta ya taba hado ta, ya bata rai kamar bai taba dariya ba saboda bata mai lokacin da tayi, itan ma bata rai tayi, sai da ta shiga, ta dagawa Samha dake qoqarin yin kuka gira, ta mata magana qasa2
"Makewa zan na bata rai nima kar ya latsa ni, yace na dade,"
Murmishi Samha tayi, irin wannan qarfin halin na Ladeefa ke sata nishadi, ga ta bata da gaskiya sai ta fika fushi.
You'll also like
DENIAL by helxiq
DENIAL
305K
6.8K
I was drowning in her kiss. The intensity of it filled me with sensations I'd never felt before. I taste her and I realize I've been starving. I have loved before, but n...
๐๐ก๐ ๐๐ข๐ฌ๐ฆ๐๐ญ๐๐ก๐๐ ๐๐ฎ๐ฉ๐ข๐ by ruuxwrites
๐๐ก๐ ๐๐ข๐ฌ๐ฆ๐๐ญ๐๐ก๐๐ ๐๐ฎ๐ฉ๐ข๐
270K
34.5K
๐๐ก๐ ๐๐ซ๐ ๐ฎ๐๐ ๐ฅ๐ข๐ค๐ ๐ข๐ญ ๐ฐ๐๐ฌ ๐ ๐ฌ๐ฉ๐จ๐ซ๐ญ. ๐๐ ๐๐ฅ๐ข๐ซ๐ญ๐๐ ๐ฅ๐ข๐ค๐ ๐ฅ๐จ๐ฌ๐ข๐ง๐ ๐ฐ๐๐ฌ ๐ฉ๐๐ซ๐ญ ๐จ๐ ๐ญ๐ก๐ ๐ ๐๐ฆ๐. ๐๐ก๐ ๐ฐ๐จ๐ซ๐ฌ๐ญ ๐ฉ๐๐ซ๐ญ? ๐๐ฏ...
๐๐ฃ๐ซ๐๐๐ก๐๐ ๐๐ง๐ค๐ข๐๐จ๐๐จ - ๐๐๐๐๐ค๐ฌ ๐๐ ๐๐ค๐ฌ๐จ by Deewanixwriters
๐๐ฃ๐ซ๐๐๐ก๐๐ ๐๐ง๐ค๐ข๐๐จ๐๐จ - ๐๐๐๐...
6M
549K
AKSHAT SINGHANIA - A literature professor in Singania Institute of Arts and Commerce. He is soft and caring person with a tough exterior, who doesn't believe in love or...
The Malhotras by ritikaauthor
The Malhotras
1.8M
152K
This is a story of four brothers. The brothers who are ready to sacrifice their lives for each other in childhood but what will happen when they grow up and find their...
Busy Bee by SummerMaung
Busy Bee
317K
14.5K
แแแบแธแแญแฏแแพแแแปแ
แบแแญแแแบ แแญแฏแแบแแฐแธแแฑแแญแฏแทแแฒ แแซแแฑแแแทแบ แแปแ
แบแแญแแฑแฌแทแแแบแธ แแฐแธแแแฌแแซแแฒ Beeแแแบ Start Date - 13.9.2025 End Date -
My boy friend and His Friend by Angelina5522
My boy friend and His Friend
909K
22.8K
แแญแฏแแบแแปแ
แบแแฒแทแแฐแแฒแท แแฐแแปแ
แบแแฒแท แแฐแแแบ แแปแแบแธ (แ
แฌแแฏแถแธแแแพแฌแธแแซแแฐแธแแแแบแแฑแธแแฌแธแแฌ) Semeแแแญแฏแแบแธแแซแแแบ แแญแฏแธแแซแแแบ แแผแญแฏแแผแฑแฌแแฌแธแแฌแแซแแฑแฌแบ
๐๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐
๐๐๐๐ โก (Under Editing) by TaleweaverEmber
๐๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐
๐๐๐๐ โก (Under Ed...
2.1M
152K
๐๐ช๐ฎ๐๐ญ๐ข๐จ๐ง๐ฌ ๐๐ ๐๐จ๐ฏ๐ ~๐จ ๐ฏ๐๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐น๐๐๐๐๐๐ ๐บ๐๐๐๐ โขโยฐ.โพโ.เณเฟ*:โ๐ ๐๐๐๐๐๐ โก ๐๐๐๐๐๐๐๐ Ruhanika, a quiet introvert with a pa...
Suna fita ta rufe gate ta shiga da gudu tana kuka, sai taji gidan ya mata girma, komai ya ragu, ba qawayen ta abin alfaharin ta, kuka take sosai, ta zaro wayar ta ta kira Amatullah, Amatullah najin kuka ta ta fara vata hakuro dan ta san za ai haka,da kyar ta lallashe ta ta mata alqawarin suma suna nan tafe nan da kwana uku, hira suka fara, Amatullah na dakko mata maganar Pilot ta kashe wayar tana murmushi.
Hango yanayin guy din tayi, kallon da ta masa bai fi daya ba suka bar wajen, amma ya hadu, kayan daya saka na su na matuqa jirgi ya masa kyau matuqa, wankan tarwada ne shi, very handsome, yana da ido kamar mai jin bacci gashi da yayi murmushi taga wani dimple a gefen lips din shi, daf da lips dn shi, ajiyar zuciya tayi, ta na murz ido da hannayen ta, miqewa tayi ta kulle ko ina musamman dakunan su Maleeka, ta rife gidan ta hau motar ta sai gidan Amatullah, dan koba komai can akwai masu aiki, in zata dawo nan ma sai ta nemi mai aiki dan ba zata dinga zama ita daya ba,tsoro zai mata yawa.
Samha ta maida hankalin ta sosai wajen karatun ta, dan so take itama tayi nasara kamar qawayen ta, wanda basu jima da yin waya ba, Ladeefa ta sanar da ita,dangin Heeshaam sun je tambayar auren ta, kuma Baban ta ya basu, an saka rana nan da watanni shida, murna tayi tayi, tace lokacin kuwa ta kammala makaranta da wata daya, lallai zasu sha biki,Maleeka ta roqi Fahad da Umman t akan su ce ma Abban ta a saka ranar auren su daya dana Ladeefa, Fahad sai tsokanar ta yake wai 'yar zamani ba ko kunya kk maganar auren ki.
Kunyar ce ta kama ta, daga baya ta shanye abar ta, ta kalle shi,
"Yah Fahad ka daina zancen kunya a lamarin nan, kaine amaryar ni zan zama angon, dan dai yanzu ka san ni ba qarama bace, tinda har yara garen,"
Tana fada masa haka ta shige daki da gudu, sake baki yayi, yana kallon ta dauke da murmushi a fuskar shi, kuma fa gaskiyar tane, ita ta san komai shi ne a ciki yanzu, ya salam ya zai yi? Kar yaje bai mata yanda ta saba ba, ko ta ga bai iya komai ba, nan fa ta sashi a tinani da damuwa.
Yana zaune a inda ta barshi ta fito, a zaton ta ya fita, bata ji takun shi ba taji ya ja ta wajen dinning table ya sata a gaban shi, yana kallon ta, tsoro da kunya da rudewa ne suka kama ta, dik ta rasa ma me zata fada, sai in inar kiran sunan shi ta ke.
"Thats it baby, mace is always mace, kina taqama kin fini sanin kan komai, dubi daga saki a lungu yanda kk koma, naji ban san komai ba, amma zan baki mamaki,"
"Immm....ammmm wawaaawasa nake maka, immm kaga yara sun dawo daga makaranta, matsa na wuce,"
Qin matsawa yayi, yana qare ma fuskar ta kallo, gaba daya ta gama dirircewa, ji take kamar ta zama hayaqi ta bace a gaban shi, me ya kaita furta wannan kalaman ma, data ga ya qi matsawa ta bude baki tace,
"Na'am Umma ina zuwa, Yah Fahad ne ya....."
Kafin ta qarasa wada dama vata da niyyar qarasawar dan bata san me zata ce ba ya bar wajen, hanyar fita ya dauka, ta sheqe da dariya,nan ya gano qarya take ba mai kiran ta, yi yayi kamar zai dawo ta diba da gudu, tana masa gwalo, kada kai yayi yana dariya,
"Zan kama ki ne ai,"
"Ohhhh ina son ka kama ni nima ai, amma ba yanzu ba,byeeee"
Shafa kan shi yayi, tare da lumshe idon shi, ya lashi lips din shi na qasa, yana jin wani irin son ta da qaunar ta na ratsa shi, qarar rufe qofar ta ne ya dawo dashi daga tinanin dayake ya fita shima.
โกโกโกโกโกโกโกโกโกโก
Imaam Sadeeq Yobe wanda suke zaune a garin Kano da shi da iyayen shi, da qanwar shi daya mai suna Bilkisu, Sai mahaifiyar su da suke kira da Mama mai suna Maimuna, mahaifin shi ma'aikacin gwamnati ne, mahaifiyar shi malamar makarantar secondary ce ta 'yammata, suna da rufin asiri sosai, wanda ba za a kira su talakawa ba, sannan ba za a ce masu hamshaqin kudi bane, sun cika gidan su da tsananin soyayya, da kulawa, tare da qaunar juna.
Yau Imaam zai dawo, dan haka kamar yanda Maman tashi ta saba, yi masa girke2 da qanwar tashi haka yau ma suka wuni kitchen, suna ta masa hidima, ba laifi Imaam akwai ci, ๐คฃ๐ kuma akwai son abinci mao dadi, sai dai komai Maman shi ke bashi tana bashi wanda zai qara masa lfy da kuzari,bata masa girki anyhow kawai dan dadi.
Bilkisu ce ta kai flask din qarshe dinning ta aje, ta tafi wanka, Maman su kuma tana qarasa gyara wajen da suka yi girkin suka bata, sallamar shi ce ta karade parlourn, cike da murna yake sallama kamar wanda ya shekara baya gidan.
Maman shi murmushi tayi, a ranta tana hango yayi aure, in ya yi aure shikenan zata daina jin wannan farin cikin na dawowar danta,
"Mamaaa ina ta sallama ba wanda ya amsa ni, ashe kina jina ma,kina nan kina zabga murmushi da kyakkyawar fuskar ki, kuma baki nuna min ba,"
"Baka gajiya kai da mahaifin ku da zuzuta kyau na dik abin ku na tsufa ko kin qi ko kun so, wataran kyaun nan zai gushe, sannu da zuwa Imaan dina, muje ka watsa ruwa ka ci abinci sai ka huta ko,"
"Tabbb ai Mamana wannan qamshin abincin ba zai barni na wani watsa ruwa ba, ji nake cikina na wani tsalle a rigata,muje ki ban abinci naci,"
"Yanzu Imaam ba zaka daina dabi'ar sai ina nan zaka ci abinci ba in kana gida? Ran da kai aure fa? Zuwa zan gidan naku?"
"Yauwaaa anxo wajen, ina Abba na? Ya zo na baku wani labari mai dadi, labarin da na san yau zai faran ta ran ku, gaba daya gidannan, ban sani ba ma ko na samu kisses masu yawa, dan yau kin manta ko daya baki min va,"
Ja masa kujera tayi ya zauna, sannan ta shafa kan shi ta masa kiss daya a kan na shi bayan ya zauna, hannun ta ya ja ta wuyan shi, ya saqalo ta,
"Mama baki tambayi me zan fada maki ba fa"
"To ai naji kace sai Abban ka na nan, da nifina na zuba maka abincin sai na shiga na kirawo shi, yana ta fama da takardu,Bilkisu na san yanzu ta fito wanka, kaga sai ka fada a gaban kowa ko?"
"To hakan yayi, ina jiran ku, bana son ku barni ni daya,"
"To za a sakar min hannun ko kuwa?"
Sake mata hannayen yayi sukai dariya ta shige dakin Abban nasu, tana tinanin ko me zai sanar dasu haka?..
*A yi hakuri da wannan plss, abubuwan sai a hankali, thanks all for everything*Page 23
933 52 0
by Haermeebraerh
Following
๐
๐ผ MIJIN YA TA KO MIJINA ๐
๐ผ
BY HAERMEEBRAERH
*Aunty Rumaisa Allah ya raya Baby ya sa albarka, Allah ya qaro masu albarka, ba labarin ciki sai haihuwa๐คฃ๐ Allah ya raya Little Rumaisaโค๐๐ป*
Page 23:
Bilkisu ce ta fito da murna, ta yi wanka tayi kwalliya da wata atampa mai adon ja da fari, bakin nan ya sha janbaki, an yi daurin zamani, tayi kyau sosai dan itan ma kyakkyawa ce barakallah, kamar iyayen ta da yayan nata, da gudu taje ta maqale shi, kamar zai koma, dariya sukai tayi,
"Yayana sannu da dawowa, kai dai ba za a ce maka ya hanya ba sai dai ya gajimare,"
"Hhhhh haka ne, gajimare na can na gudo na bar shi, ni da na koma kuma zan dan dade, inshaa Allahu,"
"Yah me yasa?"
"Bari su Abba suzo zakiji me yasa,"
Matsawa tai ta kai kunnen ta wajen bakin shi,
"Dan Allah dan fara fadamin kan su zo,"
"Kana fara fada mata munyi fushi bama.son ji, haka kuke sai ance abu sirri ne ko sai an hadu a fada kan mu zo ita ta sani,"
Tashi yayi tsaye cikin girmamawa, yana dariya yana sosa qeya, ya nufi mahaifin nashi, wanda na kasa gane tsufan shi, sannan Imaam waya dakko a tsakanin su, dan suna kama da shi shidin ma,mahaifin shi ke nuna masa ai da bai taso bama ya ci abincin shi, amma ya dafa kafadar shi, sannan ya shafi kan shi, ya dan rungume shi ta gefe, tare da sa masa albarka,
"Toh muna jiran muji me za a sanar damu ake hada asambili haka,"
Dariya sukayi shida Bilkisu, sannan ya dan sunkuyar da kai alamar kunya,
"Abba dama ina son na sanar daku cewar ammmm... immm... naaa yi mata inshaa Allahu,"
Tsalle Bilkisu tayi, sannan ta rungume shi, tana murna,
"Masha Allah, masha Allah, Allah mun gode maka, gaskiya mana yau murnar tafi ta kullum dan Abba,"
Sake sunkuyar da kan shi yayi, Abban na shafa qeyar tashi, dan ya hutar da shi, tinda ya zama masa kamar dabi'a, musamman in yana gaban mahaifin nashi.
Maman nashi shiru tayi, ba zaka gane meye afuskar ta ba, murna ko akasin haka, kula da hakan ne yasa suka kalle ta, kowa na tambayar ta dalilin shirun ta, wannan abun murna ya samu.
"Na maka murna sosai dana, Allah ya tabbatar da alkhairi, Allah kuma ya sanya albarka a ciki, nayi matuqar mamaki da ka fadi ka samu mata saboda na san yanda ka qi kowacce mace da muka zaba maka ko suka nuna suna son ka, saboda munyi burin kayi irin auren mu auren wuri, ga ka nan kaida Abban ka in ba wani ya sani ba zai ce kudin yaya da qani ne, ni kuwa ba mai cewa na haifi kamar ka, kuma gashi muna tare cikin so da qauna"
"Hakane Mama ai yanzu gashi na samo maki suruka kyakkyawa kuma mai ilimi, dan kuwa karatun likita take, tana qoqarin zama cikakkiyar likitan mata, inshaa Allahu,"
"Kaji abinda ya bata raina kenan, na taso da kai cikin kulawa da tattali, ina tsoron ka
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 10 Chapter of 13