ba zamu mata ba,kuma ma ai ba a son mai cikin daya tsufa d son jiki"
"Babu ruwan ku, muna motsa jiki, ko maman biyu?"
Nan d nan ta bata rai,kullum tsokanar ta yake saboda girman cikin,ita ko wahalar da take sha shi yasa bata son taji yana kiran biyun nan.
"Yi hakuri my Ama, daya zaki haifa abin ki"
Dan murmushi tayi, dan kta magana ma yanzu wahala take bata,kawai bikin dan ya zama dole ne, amma zama a gidane yaa kamace ta ba yawo ba.
Bubbude abinci sukai kowa ya zauna kusa da matat shi,Imaam na debo abinci sai saitin bakin Samhah,wata kunya ce ta kama ta ganin dik wajen an girme ta,da sauri ta kauda kai,tana masa nuni d ido,alamar akwai mutane a wajen, kallon ta yake tare da langwabe kai,ya aje spoon din,tare da nade hannayen shi,alamar ba zai ci ba to.
Kallon gefe d gefe tayi taga kowa qoqari yake ya ciyar d matar shi,Ladeefa kuwa a tare suke ciyar d juna,ba wanda ya damu d su,nan ta sake kafadun ta da ta riqe saboda kunya,diba tayi ta kai masa daidai bakin shi,kamar jira yake kuwa,Anwar da bai d kowa kuwa gefe ya je ya haye saman dinning yana ci, yana danna wayar shi,ya matuqar basu tausayi, Imaam na da wani babban qudiri a kan Anwar da Bilkisun shi,dan haka ya dauke kan shi daga kallon Anwar din,nan sika ciyar d junan su suka qoshi, suna gamawa matan suka gyara wajen kowaccen su ta kalli 'yar uwar ta,suka dan yi dariya,kusan a tare suka miqe, da sauri suka nufi wani daki,mazanne suka bisu d kallo,Imaam mara hakuri bai gaza ba wajen magana.
"Ladies ban gane b?ina zaku?"
Samhah ce ta juya dawani salon kashe jiki, ta kashe mashi ido sannan tace,
"Bacci, good nyt to u all"
Suhail d Amatullah sai dariya suke,Maleekaa ma sai d safe ta masu,Ladeefaa kuwa ko juyawa batai ba,saboda Heeshaam na mata kwarjini, in yace ta koma rusa masu plan zatayi,dakin ta fada, su Samhah suka bita, dariya suke masu, Fahad ya kalli 'yan uwan nashi baki bude,Me matan nan suke nufi??? A zaton su zSu kwana gu daya kowa d matar shi,tinda dakunan zasu isa,shi ne sika hade kai suka bar su nan?lallai basu kyauta masu b kuwa.
You'll also like
DENIAL by helxiq
DENIAL
305K
6.8K
I was drowning in her kiss. The intensity of it filled me with sensations I'd never felt before. I taste her and I realize I've been starving. I have loved before, but n...
๐๐ก๐ ๐๐ข๐ฌ๐ฆ๐๐ญ๐๐ก๐๐ ๐๐ฎ๐ฉ๐ข๐ by ruuxwrites
๐๐ก๐ ๐๐ข๐ฌ๐ฆ๐๐ญ๐๐ก๐๐ ๐๐ฎ๐ฉ๐ข๐
270K
34.5K
๐๐ก๐ ๐๐ซ๐ ๐ฎ๐๐ ๐ฅ๐ข๐ค๐ ๐ข๐ญ ๐ฐ๐๐ฌ ๐ ๐ฌ๐ฉ๐จ๐ซ๐ญ. ๐๐ ๐๐ฅ๐ข๐ซ๐ญ๐๐ ๐ฅ๐ข๐ค๐ ๐ฅ๐จ๐ฌ๐ข๐ง๐ ๐ฐ๐๐ฌ ๐ฉ๐๐ซ๐ญ ๐จ๐ ๐ญ๐ก๐ ๐ ๐๐ฆ๐. ๐๐ก๐ ๐ฐ๐จ๐ซ๐ฌ๐ญ ๐ฉ๐๐ซ๐ญ? ๐๐ฏ...
๐๐ฃ๐ซ๐๐๐ก๐๐ ๐๐ง๐ค๐ข๐๐จ๐๐จ - ๐๐๐๐๐ค๐ฌ ๐๐ ๐๐ค๐ฌ๐จ by Deewanixwriters
๐๐ฃ๐ซ๐๐๐ก๐๐ ๐๐ง๐ค๐ข๐๐จ๐๐จ - ๐๐๐๐...
6M
549K
AKSHAT SINGHANIA - A literature professor in Singania Institute of Arts and Commerce. He is soft and caring person with a tough exterior, who doesn't believe in love or...
The Malhotras by ritikaauthor
The Malhotras
1.8M
152K
This is a story of four brothers. The brothers who are ready to sacrifice their lives for each other in childhood but what will happen when they grow up and find their...
Busy Bee by SummerMaung
Busy Bee
317K
14.5K
แแแบแธแแญแฏแแพแแแปแ
แบแแญแแแบ แแญแฏแแบแแฐแธแแฑแแญแฏแทแแฒ แแซแแฑแแแทแบ แแปแ
แบแแญแแฑแฌแทแแแบแธ แแฐแธแแแฌแแซแแฒ Beeแแแบ Start Date - 13.9.2025 End Date -
My boy friend and His Friend by Angelina5522
My boy friend and His Friend
909K
22.8K
แแญแฏแแบแแปแ
แบแแฒแทแแฐแแฒแท แแฐแแปแ
แบแแฒแท แแฐแแแบ แแปแแบแธ (แ
แฌแแฏแถแธแแแพแฌแธแแซแแฐแธแแแแบแแฑแธแแฌแธแแฌ) Semeแแแญแฏแแบแธแแซแแแบ แแญแฏแธแแซแแแบ แแผแญแฏแแผแฑแฌแแฌแธแแฌแแซแแฑแฌแบ
๐๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐
๐๐๐๐ โก (Under Editing) by TaleweaverEmber
๐๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐
๐๐๐๐ โก (Under Ed...
2.1M
152K
๐๐ช๐ฎ๐๐ญ๐ข๐จ๐ง๐ฌ ๐๐ ๐๐จ๐ฏ๐ ~๐จ ๐ฏ๐๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐น๐๐๐๐๐๐ ๐บ๐๐๐๐ โขโยฐ.โพโ.เณเฟ*:โ๐ ๐๐๐๐๐๐ โก ๐๐๐๐๐๐๐๐ Ruhanika, a quiet introvert with a pa...
"Wai dakata da naga kana dariya, dama kun san da wannan latsin?"
"Kwarai kuwa, Ladeefaa ce ta kaw shawarar su kuma suka amince"
"Bala'i, gaskiya mana naga taqi juyo wa ta afka ciki,bashi suka ci, guys kar ku damu zamu rama ne,"
"Kunga shi kenan mun zama daya, kuna sai ku kwana ba matan,da har ina ta tinani, ina cewa bawan Allah Anwaru,kai daya zaka kwana,kowa da mata ba kai,"
Fahad ne ya kalle shi ya sunkuyar da kai,sai yaji kunya ta dan kama shi,in ya tina wace ce matar shi a yanzu, Anwar na kula da hakan ya basae, dan baya son kowa yaji b dadi akan abinda ya faru yau, da har abada ma, yana masu ftan alkhairi, da farin ciki,dan haka ya dafa kafadar Imaam yace.
"Yah..gwauro aje a kwanta, mata sunyi dakan barkono a daren farko,"
Tafawa sujai, kowa ya yi ma dan uwan shi sallama, suka tafi baccin warware gajiya,kafin gobe,anan suka bar su Amatullah,Suhail na mata tausa suna ta tsokanar shi da mijin tace,injishi kuwa yace mijin kan tace ne ma shi.
Da asuba suka tashi sukai sallah, bayan sun idar suka yi wanka,kowa ta sha ado,sannan suka yafa mayafi,Samhah kuwa Hijab ta saka, dan Imaam na da kishi sosai,dik kayan ta hijab ne ba mayafi, parlour suka fita,nan suka ga mazan nasu sun sha gayu suma,abinci aka kawo daga gidan su Heeshaam.
Amatullah suna ciki basu fito ba,kafin su gama zuba komai suka fito,a qasa saman carpet suka ci,suna ci suna dan taba tsokanar junan su.
Bayan sun kammala,Mum ta aika da masu yi wa amare gyare2 da kwalliya,kafiin a gama masu gyaran jiki na zamani,sha biyu tayi har ta gota,tinda 2pm za a fara reception din,su bari suyi sallah tukunna, mazan suna can suma an gyara su, da da nasu ba wani wahala bane,shiha sukai ta manyan kaya, shadda ne masu tsada d kyau,kalar blue dark, hulunan su ma haka, takalman su da agogon su ma haka, a gaskiya kyaun d sujai ba zai fadu.
Anwar ma ya saje da su dan kuwa irin kwalliyar da sukai shima ita ya yi, kai kace amarya yake da ita shima wajen.
Suna idar d sallah aka fara yi masu kwalliya,kwalliya ce mai sauqi kuma mai daukan hankali,blue dogayen riguna suka sanya amma mai haske, kayan Samhah sun matse ta sakamakon shape da ta dara su,tana tsoron kar ta saka Imaam yayi fushi,dan head sukai niyyar sanyawa dark blue, dan haka sai ta basu shawarar su yafa mayafai, kudi Amatullah ta bama daya daga cikin masu kwalliyar taje ta siyo masu, da sauri ta dau driver ya kai ta, nan da nan ta siyo masu manya masu kyau sosai da ado,gyara masu gashin su akai yanda in sun yafa mayafin xai masu kyau,masha Allah, a gaskiya sai wanda ya gan su kawai, kyaun da su kai ba zai fadu ba.
Motocin daukan su ne suka iso, sun jeru a cikin gidan, kowa da motar da zai shiga da amaryar shi, daga amaren har angwayen sun matuqar yaba ma junan su, Amatullah tana tafe da ciki tinqis2,abin tausayi,amma tayi kyau itama sosai,Suhail sai kallon ta yake,kasa hakuri yayi, ya isa gaban ta ya rungume ta,ta gefe, ya saka ta a motar sannan ya shiga, dirver ya fara jan motar shi, sai ta su Maleekaa, sai Samhah.
Followed by Ladeefaa,tafiya ce mai dan nisa, zuwa katafaren hotel din da zasu gudanar da babban event din ,event ne daya tara manyan mutanekai harda qananan ma, ba su zaci gurin zai cika haka ba, nan su Ladeefaa suka dinga sama Samhah albarka akan shawarar saka mayafi,waiiii da ba zasu iya fuskantar wannan taron ba.
Nan take zwan angwayen da amaren ya bada damar fara gabatar da taro anci an sha wasu ma har abinda basu taba gani ba sun ci a wajen, Inna da ta ga abun ba zai qare ba, ta dinga fakar udo tana zura abinci a jakar ta, tana yi tana kukan rashin 'yar uwar su,da tana raye da ta ga bikin diyar ta, bikin da aka take nera aka sa nera kuka tayi rawa itama sosai, Ladeefaah kam sai da Heeshaam ya dinga riqe ta, a gwfen shi dan yanda take rawa kamar ba qashi a jikin ta.
La'asar na yi anqwaye suka dau matan su, aka bar sairan mutane nata cashewa, sai sun ga kwal uwar daka.
Fahad direct gidan su Ya yi da matar shi,haka Heeshaamma, matan sai kuka suke, ko barin su su danyi sallah ma basuyi ba, dan sun san halin su, bata masu lokaci zasuyi,Samhah kuwa mutanen kano,airport suka nufa, sai ajiyar zuciya take,sun lula cannnn sama garin kanoooo.
Ana ta rawa wasu matan sun fara barin wajen, anan Bilkisu ma ta kama hannun qawar ta da suka zo tare, suka fita, ta saka ankon lace din da akai, mai kalar red, sai black head,da ratsin golden,ta sha sarqa da dan kunne qirar india, sai qamshi take, sunyi kyau sosai, Anwar ne ya fito kare da wayar shi a kunne, yana amsa wayar,har ya gota su yaji qawar Bilkisun tana fadin,
"To yanzu tinda ba san gidan ba mu samu driver daya ya maida mu kawai, tinda ga motoci nan da suka kawo mutane,na gaji da yawa dama yau zamu koma"
"Kij cika gajen hakuri Hauwaa, ni ma zan so mu koma gida yau, amma ba haka aka tsara ba, sai gobe aka tsara, Yah Imaam yayi mata k tunawa dani ma bai ba,"
Cike da shagwaba ta fadi hakan, Anwar da yake kallon ta,ya tabbata sunyi kama da Imaam, balle da yaji me take fada, ya qara tabbatar wa, qanwar Imaam ce, itama yar daru ce kamar yayan ta, bai san sanda murmushi ya subuce masa ba,sallama ya yi d abokin shia waya ya isa gaban su.
"Assalamu alaikum qanne na ya akai na gan ku nan waje?ko kun gama rawar ne?"
Dan murmusawa sukai cike da jin kunya,dan ta gane shi, yana tare da Yayan ta da angwayen.
1
"Ai mu ustazai ne bama rawa"
Bilkisu ce ta taba kafadar qawar ta ta,dan ta san ta da surutu,yanzu sai tai ta zuba, alhalin ba sa'an su bane, abokin yayan su ne, dan haka kamar yaya yake a wajen su.
"In ke ba zaki amsani ba ki barta tayi magana"
"Ba haka bane, gida muke son zuwa, bami ga driver kondayabba a waje,"
"K muje, nima gidan zani, tinda wadannan sun dauke matan su sun bar ni,"
Dan dariya su kayi sannan suka bi bayan shi. Ya budr masu motar suka shiga baya gaba dayan su,fita yayi ya tsaya, shiru suka ji sai Hauwaa ta leqa taga me yake yi?
"Yaya abokin Ango dan Allah muje,naga ka tsaya ko wani abu ya faru?"
"Indai d gaske ni yayan ne,ai bai kamata a barni ina tuqi ba ku kuna baya,sai kace driver,"
Hauwaa ta so gano wani abu dangane da shi,sakamakon kallon da ta ga yana ma bilkisu,dan haka ta bude ma Bilkisun tace taje gaba, da kyar ta fita,dan kunyar yanda yake kllon ta take ji,nan kuwa yaja ska isa gidan su Suhail.
Suna isa suka masa godiya zasu tafi ya tsaida Bilkisu,baya ta yi ta tsaya,kan ta a qasa,ta kalle shi kadan ta sauke kai,ita yake kallo kmr bai taba ganin mace ba.
"Yaya ka tsaida ni,"
"Ehmmm dama nace kuma gobe zaku koma?"
"Ehh inshaa Allahu,"
"K to ku shirya, around 11am sai mu wuce tare ko? Dama ina neman wanda zamu tafi tare tinda ga ku shikenan, nemana na yaqare"
"To Yayah, sai mun yi shawara da qawata, tinda kaga bani daya bace"
"To shi kenan, ya kamata kenan ki ban no ki, saboda in kun shawarta ki sanar da ni,"
Kamar bazata bashi ba,nan dai ta bashi, ya kira ta,tayi shiru dan bata san sunan shi ba,bata san me zatai saving da shi ba, ya kula da halan dan haka ya ce mata,
"Ki saka Anwar ko Abu Ameer"
Abu Ameer kuma?.......
Washhhhh wallahi sake maimaita rubutun nan akwai wahala, anya zaku nasamu kullum kuwa? Hr ina ce wa zan kammala a cikin satin nan, ashe ba sauqi๐ anyways anything for u my fiful, more comments and votes will decide. I heart u allโคPage 26
1.4K 63 9
by Haermeebraerh
Following
Anwar ya fuskanci halin da ta shiga, bai ce komai ba, yana sa ran da sun koma gida, zai mat bayani, in ta amshe shi a matsayin na bazawari, shikenan, in ya ga ba sa'a shike nan ba zai matsa mata ba, dan ya kula yarinya ce,(Ance innace bazawari abun na bada dariya, to ai akwai budurwan namiji, ko babu?๐)
2
**************
Suna sauka masu daukan su na jiran su, dan haka gidan su Imaam driver ya nufa direct, Maman Imaam da wasu daga 'yan uwa sune suka masu nasiha, da taya su murna, kafin ya dau matar shi zuwa gidan su, Maman shi ta yaba da ladabi da biyayyar da ta kula Samha na da su, sannan ga uwa uba kyau, data gano.
Imaam na fita da Samha Maman shi ta zuba tagumi, ji take kamar tayi kuka, shikenan dan lelenta ya yi aure, yanzu ganin shi akai2 zai mata wahala, yana cikin qasar nan ba tare da yayi tafiya ba, da kyar ta lallashi kan ta, suka ci gaba da hidindimun su.
Amarya Samha kuwa kukan rashin mahaifa ne yake dawainiya da ita, inama iyayen ta na da rai, suga wannan ranar farin cikin, ko kadan ba ta ji kukan rabuwa da gidan Amatullah ba, musamman a abubuwan da suka faru a baya, barin ta gidan shine alkhairi, dik sanda ta so ganin ta zata kai mata ziyara.
Imaam ya yi qoqarin lallashin ta tin kafin ma su isa gidan su,amma bai samu yin nasara ba, dan haka dolen shi ya hakura,sai da suka isa gida su tana zaune ya zagaya ya bude mata gofa,kan ta a sunkuye, zuciyar ta na harbawa, yau ga ta a gidan miji, zasu zauna daga ita sai shi,ta shiga sabuwar duniya, kasa kallon shi tayi , yunqurin daga ta yayi,da yaga bata da niyyar fita, tana jin haka ta yi sauri ta fice, kanta a qasa, tsayawa tayi tana jiran ya nuja mata hanya, cikin dariyar tsoron da ya kula tana ji,ya kama hannun ta, suka fara takawa cikin gidan.
Addu'a ce dauke a bakin ta ta nema alkhairin da ke gidan, da kariya dag sharrin dake gidan, suna shiga ciki,ta sake baki saboda kallon tsaruwar gidan nasu, lallai Suhail yayi qoqari dan ya wnke dikkan laifin da ya aikata,musu, wannan dukiya daya kashe da gani ba sisin su kawu a ciki.
Ta kula da kallon tsantsar so da qauna da yake bin ta da shi, sannan akwai tausayi kwance a fuskar shi,dan ya san abinda zata dinga tinani a ran ta,har ya sata kukan da take yi,kauda kai tayi, ta bi shi, tana mamakin yanda ya maqale hannayen su kamar dama a haka a ka halicce su,taji dadin hakan ko ba komai,hakan na nuna mata irin tsantsar son da yake mata.
Wani daki suka shiga mai dauke da kayan gado na waje,dakin ya mata kyau matuqa, komai purple da white ne a ciki, kukan ta ne ya qaru, ba su da iyaye, amma yau itace a wannan irin gidan, koda suna da rai in ba Allah ne ya hore sukai kudi ba,wannan kayan sunfi qarfin su,janta jikin shi yayi ya rungume,tsamtsam,is like yana reading mind din ta,ya san me zai sa ta kuka a yanzu,sai da yaji ta sassauta kukan ta sanan ya zaunar sa ita a bakin gadon nasu, ya durqusa a gaban ta,kallon shi tayi da jajayen idanun ta da suka sha kuka,ta na neman qarin bayanin durquson nashi.
Murmushi yayi tare da lashe lips din shi,ya daga idanun shi, ya kalle ta,cike da so da tsantsar gaskiya a kalaman shi, ya ce,
"Samha ni Imaam Sadeeq Yobe, na maki alqawarin kasancewa da ke, a kowanne hali, na rashin lafiya, nakasa, Allah ya kiyaye, samu ko rashi, Samha ba zan maki alqawarin kasancewa dake ke daya ba, kamar yanda wasu mazan ke ma matan su, a daren farko, dan dadin baki, amma zan maki alqawarin yin adalci a tsakanin ku in Allah ya qaddara min yin mace fiye da daya, Samha na maki alqawarin jiyar dake dadi da dikkan qarfi da ikon da Allah ya hore min, na yi alqawari va zan saka ki kuka ba, sai a rashin sani, ko kukan dadi, Samha zan zama maki kowa da komai, da kk so, zan kauce daga zama abinda baki so,zan so ki da dikkan soyayyar da nake da ita, zan qi dikkan abinda zai bata ran ki, Samha ina son ki, ina qaunar ki, ina neman alfarma guda daya a wajen ki"
Hawaye ne kawai ke zuba a idanun ta d sauri da sauri,anya ta cancanci irin wannan soyayyar kuwa? Cikin sarqewar murya ta ce,
"Ina sauraron ka, kowacce alfarma kk nem a waje na Imaam ka samu, zan yi maka ko me kk so, indai bai sabawa Allah ba"
You'll also like
DENIAL by helxiq
DENIAL
305K
6.8K
I was drowning in her kiss. The intensity of it filled me with sensations I'd never felt before. I taste her and I realize I've been starving. I have loved before, but n...
๐๐ก๐ ๐๐ข๐ฌ๐ฆ๐๐ญ๐๐ก๐๐ ๐๐ฎ๐ฉ๐ข๐ by ruuxwrites
๐๐ก๐ ๐๐ข๐ฌ๐ฆ๐๐ญ๐๐ก๐๐ ๐๐ฎ๐ฉ๐ข๐
270K
34.5K
๐๐ก๐ ๐๐ซ๐ ๐ฎ๐๐ ๐ฅ๐ข๐ค๐ ๐ข๐ญ ๐ฐ๐๐ฌ ๐ ๐ฌ๐ฉ๐จ๐ซ๐ญ. ๐๐ ๐๐ฅ๐ข๐ซ๐ญ๐๐ ๐ฅ๐ข๐ค๐ ๐ฅ๐จ๐ฌ๐ข๐ง๐ ๐ฐ๐๐ฌ ๐ฉ๐๐ซ๐ญ ๐จ๐ ๐ญ๐ก๐ ๐ ๐๐ฆ๐. ๐๐ก๐ ๐ฐ๐จ๐ซ๐ฌ๐ญ ๐ฉ๐๐ซ๐ญ? ๐๐ฏ...
๐๐ฃ๐ซ๐๐๐ก๐๐ ๐๐ง๐ค๐ข๐๐จ๐๐จ - ๐๐๐๐๐ค๐ฌ ๐๐ ๐๐ค๐ฌ๐จ by Deewanixwriters
๐๐ฃ๐ซ๐๐๐ก๐๐ ๐๐ง๐ค๐ข๐๐จ๐๐จ - ๐๐๐๐...
6M
549K
AKSHAT SINGHANIA - A literature professor in Singania Institute of Arts and Commerce. He is soft and caring person with a tough exterior, who doesn't believe in love or...
The Malhotras by ritikaauthor
The Malhotras
1.8M
152K
This is a story of four brothers. The brothers who are ready to sacrifice their lives for each other in childhood but what will happen when they grow up and find their...
Busy Bee by SummerMaung
Busy Bee
317K
14.5K
แแแบแธแแญแฏแแพแแแปแ
แบแแญแแแบ แแญแฏแแบแแฐแธแแฑแแญแฏแทแแฒ แแซแแฑแแแทแบ แแปแ
แบแแญแแฑแฌแทแแแบแธ แแฐแธแแแฌแแซแแฒ Beeแแแบ Start Date - 13.9.2025 End Date -
My boy friend and His Friend by Angelina5522
My boy friend and His Friend
909K
22.8K
แแญแฏแแบแแปแ
แบแแฒแทแแฐแแฒแท แแฐแแปแ
แบแแฒแท แแฐแแแบ แแปแแบแธ (แ
แฌแแฏแถแธแแแพแฌแธแแซแแฐแธแแแแบแแฑแธแแฌแธแแฌ) Semeแแแญแฏแแบแธแแซแแแบ แแญแฏแธแแซแแแบ แแผแญแฏแแผแฑแฌแแฌแธแแฌแแซแแฑแฌแบ
๐๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐
๐๐๐๐ โก (Under Editing) by TaleweaverEmber
๐๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐
๐๐๐๐ โก (Under Ed...
2.1M
152K
๐๐ช๐ฎ๐๐ญ๐ข๐จ๐ง๐ฌ ๐๐ ๐๐จ๐ฏ๐ ~๐จ ๐ฏ๐๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐น๐๐๐๐๐๐ ๐บ๐๐๐๐ โขโยฐ.โพโ.เณเฟ*:โ๐ ๐๐๐๐๐๐ โก ๐๐๐๐๐๐๐๐ Ruhanika, a quiet introvert with a pa...
Murmushi yayi, ganin yanda take nuna masa she is willing to do anything to keep him happy.
"Samha ina son ki girmama iyaye na, musamman mafiya ta,bana son dik abinda zai taban su, ko da da minti daya ne, farin cikin su farin ciki na ne, in dai wani abu ya same su, daga gare ki na bacin rai ba zan maki alqawarin ba zan nuna maki bacin rai na ba"
Qara riqe hannun shi tayi ta dora fuskar ta a jikin tashi, numfashin su na sauri saboda haduwar fuskokin su a karo na farko.
"Imaam, na maka alqawarin daukan iyayen ka a matsayin nawa, kar ka manta banda iyaye, in na ka basu zama nawa ba nawa zan aro? Kuma naga suma a matsayin 'ya suka daukeni, kai dai kai mana fatan kasancewa cikin aminci, baka da matsala, indai akan wannan ne"
Kalaman ta na sauka akan fuskar shi, gaba daya ta saukar masa da yanayin da bai taba jin irin shi ba a rayuwar shi, qoqarin kai lips din shi kan nata yake, ta hanye fuskar ta, da take jin kamar an kara ta a oven, kunya ce ta kama ta, dad'ad'an kalaman shi ne suka saka ta aikata hakan, da sauri ta zame hannun ta, ta fada bandaki, shafa bakin shi ya yi, yabi qofar da kallo, jiran ta ya yi yaji kamar ma tana jikin qofar ne bata bar wajen va, a bakin qofar ya je ya tsaya.
"My love na zaci alwala zaki yi muyi nafila mu gode ma Allah daya nuna mana wannan rana?"
Rintse ido tayi, shike nan ta faru ta qare,yau ta tabbata ba abinda zai hana Imaam kasancewa da ita,gaban ta ne ke bugawa sosai, ji tayi kamar tayi qarya tace bata sallah,amma ta san hakan haramun ne, to ya zata yi? Barin wajen tayi,jiki ba kwari tayi alwalar, ta fita, a tsaye yake ya cire rigar jikin shi, daga shi sai digon wandon kayan da vest, ganin qirjin shi tayi kamar na wani mai zuwa Gym, rintse idanun ta tayi sosai, zuciyar ta na ci gaba d harbawa, murmushi yayi d gefen bakin shi ya shiga alwala.
Bayan ya fito suka gabatar da nafila,ya mata addu'a, kitchen din gidan ya tafi, dan dakko saqon da ya yi waya a siya a aje masu,kazar amarci ya dakko, ya kai masu dakin, a daidai lokacin tana qoqarin cire mayafi dan sauya kaya, a zaton ta yaje dakin shi ne, dan in bata bata gani ba qofofi hudu ta gani, a qalla tasan dole a samu daki biyu, daya nashi daya nata, da sauri ta maida mayafin ta, ganin hakan da tai Imaam yayi dariya.
"Samha ki daina jin kunya ta, dan yau d maina zan sauya maki kayan nan,gwanda ma ki kwantar da hankalin ki ki more wannan ranar, daga ita sai wasu ranakun ne zasu biyo baya, amma this is our first nyt together, ok?"
Kanta a qasa ta daga masa, amma fa bata yarda da bangaren ya cire mata kaya ba, ya barta tayi d kan ta.
Zama sukai ya fara bata a baki, da kyar ta fara karba, gani tayi shi baya ci, ma masa magana yace, shi ba zai ci ba sai ta bashi, in bata bashi ba haka zai kwana da yunwa, na taqaice maku dai makaranta, amarya da ango sun ciyar da juna, sun kuna shayar da juna, daga abinci da abin sha harrrrr๐๐.....Imaam yayi nasara wajen maida Samha cikakkiyar mace, a wanan daren, kuma ya same ta yanda ake son a smu kowacce mace, wato budurwa, ya sanya mata albarka sosai, ya kuma mata godiyar kare mutuncin ta da tai, dik da wahalhalun rayuwa da ta sha, har Allah ya s ta kai masa lfy.
Imaam ne ya mata wanka washegari, sai ga Samha ba kaya,ango na wanke ta,(amma da naji tace ba zata bari a mata wanka ba๐๐
***************
Bangaren su Maleeka kuwa, kowannen su na qoqarin danne abinda yake ji na tsoro, Maleekaa ji take kamar wannan ne farkon auren ta, inda Fahad ke jin tsoron kar ya kwafsa, amma daya kula ya gano tsoron da take ji,nan ya dinga tsokanar ta, kuka ta sa mshi, kuk irin n shagwabr nn,;bayan sun gabatar da komai da ya kamata a sunnar sabon aure, tini suka lula duniyar ma'aurata, amma ji yake iyakar ni'ima da dadi da angon da ya auri budurwa zai kwasa kenan,Maleekaa ji tayi yanzu ta san ta yi aure, Allah ya yi da rabon ta a duniya za a nuna mata soyayya,da tsantsar sambatu da ake yi in ana gamsuwa da abokin auratayya,ga kisses har sai da lips din ta suka sauya kala, Fahar har da hawaye, saboda tin maleeka na kunya, har dai ta ware,ta nuna tsantsar kwarewa da gwanancewa.
Sai bayan sun nutsu, suna manne da juna su, kamar za a kwace junan su, Fahad dake shafa gashin kan ta yace,
"Lallai na yarda zaki yi magani na yanzu, dan kuwa ga shi kin yi, na zama naki, sai yanda kk y da ni, daga yau in qka ce min mijin tace ba a yi qarya va"
Dariya tayi sosai, ta boye fuskar ta a qirji shi.
"Kaiii Yah Fahad, abun harda tsokana? Ai nima kayi magani na, ka mallake ni, ka gama da zuciya ta da ruhina, tare da gangar jiki na, ka zama ni, na zama kai, mun zama mutu ka raba inshaa Allahu"
"Allahu ya sha'a, coz, i can't imagen my life without u Maleeka, ke ce mai masarautar zuciya ta, ke kike mulkin zuciya ta, sunan ki yayi daidai da sarautar da na baki,"
Gani nayi ba zasu gama yabo a bayyana sirrin dake ran su ba, na dad'ad'd'iyar soyayyar su ba, nace bari na leqa gidan Ladeefaa babyy.
Sai dai kashhh. Sun gama show sanda na isa, raki d kukan Ladeefah 'yar dambe kawai nake jiyowa,wannan karon da gani ita aka kada, ๐ sai yarfa hannu take, tana hawaye, Heeshaam kamar ba likitan daya saba ganin majinyata kala2 ba, shima biye mata yayi, yana ta shagwava ta,da kyar ya samu ta sake shi, ya shiga bayi ya hada mata ruwan wanka, mai dumi sosai,yaje ya kama ta ya sa ta a ruwan,ihu ta saka wanda da kaji ka san na shagwava ne kawai zalla, amma ba wai zafin ya kai haka ba.
Sai da ya gana gasa mata jiki d kyau, sannan ya sanya masu ruwa mai tsarki suka tsarkake jikin su, suka fita, kwantar da ita yayi ya zagaya, t bayan ta, ya ufe su a haka, ba ko kaya jikin su,lallashin ta ya dinga yi, ya samu tayi shiru, sannan ya shafa masu addu'ar bacci, y kashe fitila, suka lula duniyar baccin gajiya.
Kwana uku da shan biki, Anwar ya sallama gidan su Imaam. Dan kai qoqon barar shi, nan Imaam ya sanar da shi, burin dake ran shi kenan shima, ya yi murna sosai da jin haka, haka ma Samha,dan ta san
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 12 Chapter of 13