Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
11 / 13
yi auren da ba za a daraja ka ba, ba zaka samu kulawa ba, ka auri mace me zuwa aiki ai kaga bamai kular min da kai, musamman in bata samu tarbiyya mai kyau ba, a dik sanda na tina zakayi aure hakan ta faru ina shiga damuwa," You'll also like DENIAL by helxiq DENIAL 305K 6.8K I was drowning in her kiss. The intensity of it filled me with sensations I'd never felt before. I taste her and I realize I've been starving. I have loved before, but n... ๐“๐ก๐ž ๐Œ๐ข๐ฌ๐ฆ๐š๐ญ๐œ๐ก๐ž๐ ๐‚๐ฎ๐ฉ๐ข๐ by ruuxwrites ๐“๐ก๐ž ๐Œ๐ข๐ฌ๐ฆ๐š๐ญ๐œ๐ก๐ž๐ ๐‚๐ฎ๐ฉ๐ข๐ 270K 34.5K ๐’๐ก๐ž ๐š๐ซ๐ ๐ฎ๐ž๐ ๐ฅ๐ข๐ค๐ž ๐ข๐ญ ๐ฐ๐š๐ฌ ๐š ๐ฌ๐ฉ๐จ๐ซ๐ญ. ๐‡๐ž ๐Ÿ๐ฅ๐ข๐ซ๐ญ๐ž๐ ๐ฅ๐ข๐ค๐ž ๐ฅ๐จ๐ฌ๐ข๐ง๐  ๐ฐ๐š๐ฌ ๐ฉ๐š๐ซ๐ญ ๐จ๐Ÿ ๐ญ๐ก๐ž ๐ ๐š๐ฆ๐ž. ๐“๐ก๐ž ๐ฐ๐จ๐ซ๐ฌ๐ญ ๐ฉ๐š๐ซ๐ญ? ๐„๐ฏ... ๐™๐™ฃ๐™ซ๐™š๐™ž๐™ก๐™š๐™™ ๐™‹๐™ง๐™ค๐™ข๐™ž๐™จ๐™š๐™จ - ๐™Ž๐™๐™–๐™™๐™ค๐™ฌ ๐™Š๐™› ๐™‘๐™ค๐™ฌ๐™จ by Deewanixwriters ๐™๐™ฃ๐™ซ๐™š๐™ž๐™ก๐™š๐™™ ๐™‹๐™ง๐™ค๐™ข๐™ž๐™จ๐™š๐™จ - ๐™Ž๐™๐™–๐™™... 6M 549K AKSHAT SINGHANIA - A literature professor in Singania Institute of Arts and Commerce. He is soft and caring person with a tough exterior, who doesn't believe in love or... The Malhotras by ritikaauthor The Malhotras 1.8M 152K This is a story of four brothers. The brothers who are ready to sacrifice their lives for each other in childhood but what will happen when they grow up and find their... Busy Bee by SummerMaung Busy Bee 317K 14.5K แ€™แ€„แ€บแ€ธแ€€แ€ญแ€ฏแ€™แ€พแ€™แ€แ€ปแ€…แ€บแ€™แ€ญแ€›แ€„แ€บ แ€€แ€ญแ€ฏแ€šแ€บแ€›แ€ฐแ€ธแ€”แ€ฑแ€œแ€ญแ€ฏแ€ทแ€•แ€ฒ แ€’แ€ซแ€•แ€ฑแ€™แ€šแ€ทแ€บ แ€แ€ปแ€…แ€บแ€™แ€ญแ€แ€ฑแ€ฌแ€ทแ€œแ€Šแ€บแ€ธ แ€›แ€ฐแ€ธแ€›แ€แ€ฌแ€•แ€ซแ€•แ€ฒ Beeแ€›แ€šแ€บ Start Date - 13.9.2025 End Date - My boy friend and His Friend by Angelina5522 My boy friend and His Friend 909K 22.8K แ€€แ€ญแ€ฏแ€šแ€บแ€แ€ปแ€…แ€บแ€แ€ฒแ€ทแ€žแ€ฐแ€”แ€ฒแ€ท แ€žแ€ฐแ€แ€ปแ€…แ€บแ€แ€ฒแ€ท แ€žแ€ฐแ€„แ€šแ€บ แ€‚แ€ปแ€„แ€บแ€ธ (แ€…แ€ฌแ€œแ€ฏแ€ถแ€ธแ€™แ€™แ€พแ€ฌแ€ธแ€•แ€ซแ€˜แ€ฐแ€ธแ€แ€™แ€„แ€บแ€›แ€ฑแ€ธแ€‘แ€ฌแ€ธแ€แ€ฌ) Semeแ€€แ€›แ€ญแ€ฏแ€„แ€บแ€ธแ€•แ€ซแ€แ€šแ€บ แ€†แ€ญแ€ฏแ€ธแ€•แ€ซแ€แ€šแ€บ แ€€แ€ผแ€ญแ€ฏแ€•แ€ผแ€ฑแ€ฌแ€‘แ€ฌแ€ธแ€แ€ฌแ€•แ€ซแ€”แ€ฑแ€ฌแ€บ ๐„๐๐”๐€๐“๐ˆ๐Ž๐๐’ ๐Ž๐… ๐‹๐Ž๐•๐„ โ™ก (Under Editing) by TaleweaverEmber ๐„๐๐”๐€๐“๐ˆ๐Ž๐๐’ ๐Ž๐… ๐‹๐Ž๐•๐„ โ™ก (Under Ed... 2.1M 152K ๐„๐ช๐ฎ๐š๐ญ๐ข๐จ๐ง๐ฌ ๐Ž๐Ÿ ๐‹๐จ๐ฏ๐ž ~๐‘จ ๐‘ฏ๐’Š๐’ˆ๐’‰๐’”๐’„๐’‰๐’๐’๐’ ๐‘น๐’๐’Ž๐’‚๐’๐’„๐’† ๐‘บ๐’•๐’๐’“๐’š โ€ขโ‹†ยฐ.โ˜พโ‹†.เณƒเฟ”*:โ‹†๐™š ๐•๐ˆ๐‡๐€๐€๐ โ™ก ๐‘๐”๐‡๐€๐๐ˆ๐Š๐€ Ruhanika, a quiet introvert with a pa... Tashi yayi ya zauna a kujerar dake daf da ita, ya kama hannayen ta, sannan yace, "Maamaaa ki daina damuwa dan Allah, wannan yarinyar danake fada maki da kin gan ta zakiji son ta ya ratsaki, bata da matsala," "Hhhhhhh yaya kenan saboda kawai kaji son ta a ganin farko, sai kace Mama ma haka?" Harara ya mata, Abban su ne ya dafa kafadar matar shi, "Honey kar ki damu, baki sani bama ta kula da shi fiye da yanda muke kula da shi, dama ai dole a rayuwa hakan ta kasance, kowanne da mace ko namiji aure na nesanta shi da gida,muma ba gamu ba? Yanzu muna tare da iyayen mu ne, ni yanzu ba sai qarshen wata nake zuwa gaida iyayena ba? Dan haka kar ma kisawa kan ki damuwa surukar ki taga kin sa masu ido raini ya shiga tsakanin ki, yaran yanzu ba kamar na da bane," "Hakane inshaa Allahu zan kwantar da hankalina kamar yanda kuke so, Allah ya sanya albarka," "Ameeeen mamana," "Kaiiii Yaya ka bari na amsa maka mana," "Bilkisu kin samin ido da yawa fa," "To yanzu a sanar damu gidan su, d kuma sunan ta, da dai sauran su," Sosa qeyar tashi yayi, yana sunkuyar da kai yana dagowa a hankali, "Na manta ban fada maku ba, har yau bamuyi magana ba,amma gobe zanje mu yi magana, ni ko sunan ta ban riqe ba," Kallo suka bishi da shi, "Tabbb lallai ma yayan nan, da ko magana bakuyi ba kk wani tara mu haka," "Wai ke waya sa da ke ne, ai zan mata maganar ne, na so muyi magana taqi kulani ta tafi, a asibiti muka hadu wajen Heeshaam, shi kuma nayi2 ya hada mu yace ba ruwan shi ba zai iya ba, da kallon ta kasan vata wasa, kuma bata daukan raini," Dariya sosai Abban shi yayi, Maman shi kuwa duk damuwa ta bayyana a fuskar ta, tana shafa kafadar shi, ganin yanda ta sake alamar jin tsoron me zaije yazo, "Ji yanda kk tausaya masa,ni lokacin danaje wajen ki ya kk min, harda mari sai da na sha, saboda baki son maza na kula ki, ke me ra'ayi ce, ba qaramin tsoro kk ban ba inna gan ki,ko na je wajen ki, sai da kk shigo gidana na gane ashe ke din dik ba haka kk ba, tsare gida ne saboda kar samari suna raina ki, kowa yazo yace yana so, ki daina damuwa shima maruka ukun nan sai ya sha su, dama ance abinda kai shi za a maka, Allah ya kawo me rama min," Tashi yayi ya nufi daki yana dariya sosai, ganin yanda da gaske sika rude, Imaam bai san da wannan labarin ba sai yau, dan haka dik ya damu, ya kama fuskar shi ta kowanne bangare, yana hango tana kifa masa maruka, sai ya zabura, ya miqe, "Mama ni zan je yau, ba zan iya bacci da tinanin marukan nan ba, zanje yau in ma marin ne a min a gama yau," "Zo zo kaji," Inaaa hankalin shi yayi dakin shi kuma cikin tinani, dama haka matan suke? Shi fa bai taba budurwa ba, bai taba son wata ba sai wannan dream gurl din tashi, bari yaje ayi wadda za ayi a qare, qwanqwasa qofar Maman ke tayi yaqi budewa, wanka ma ya shige, ta gaji ta tafi, yana fitowa ya samu wasu dakakkun shaddar shi, riga da wando half jumfa, kalar shell din kwai, ya saka hula the same colour, sai turaruka da ya fesa sosai, takalmin shi ma wannan kalar da agogon daya daura dik kala daya, kunsan dai makaranta kalar nan na ma masu irin hasken shi. Kyau ba kadan ba, ke din motar shi ya dauka, bayan ya gama kallon kan shi a madubi, ya gana gwada abubuwan da zai ce in ya je, har yakai qofa ya tina shifa ko gidan su bai sani ba, dawowa yayi ya zauna, ya kira layin Heeshaam,nan ya masa kwatancen dika gidan da zai same ta,godiya yayi ya kashe wayar. Samha na kwance kan ta na cinyar Amatullah, Suhail ya dame ta akan ta daga masa mata, taji da kan ta itama,qin daga ta tayi, tace masa kan a samu babyn ai ita aka fara samu. Yanzu bata zama ba mayafi a jikin ta,kayan mutunci take sakawa, ko a yanzu riga da skirt ne na atampa holland a jikin ta, mai kyau, wanda ha amshi kalar fatar ta, sai mayafi kalar kayan, daga makaranta ta zo nan, zata kwana, gobe zasu wuce da sabuwar me aikin da Amatullah ta sama mata, sai me gadi da Suhail ya sama mata ta kusa kammala karatun ta, dan haka take son komawa can ta maida hankali sosai. Suna ta hira mai gadi yayi sallama ya shigo, lokacin 3pm na rana ne,dan daga kai Samha tayi ta kalle shi, shima itan yake kallo, daga baya ya kalli Suhail, "Ranka ya dade Hajiya Samha ce tayi baqo, yana waje yana jiran ta,a wata mota mai kyau," Wani abu ne ya tokare maqoshin suhail, wanda yayi kama da kishi, da sauri yayi qoqarin tinawa da yanzu fa va Suhail din da bane, wannan sabon suhail ne, born again ne wannan, kallon Samha yayi, ya ce "Hajjaju kinji, mu bari mu koma parlourn mu, ki shigo da baqon naki, Amatu tashi muje," Kama ta yayi ta miqe suka wuce, Samha na nan zaune ta kasa tashi, tambayoyi ta fara jerawa mai gadi akan mutumin, yana bata amsa, tana gana ji,ta ce ya shigo da shi, daki ta tafi tana murmushin jin dadi, dan in bata bata a siffar shi ba tabbas shine, turaruka ta fesa, ta dan shafa powder, ta saka lipstick, mai kalar pink amma ba sosai ba, dan in vaka kula ba sosai sai kace haka bakin nata yake,taje girar ta ta dan yi, ta kalli kan ta,she is looking woww,murmushi tayi, ta hau gwada ya zata gaida shi, ta matsu taji ya bayyana mata sirrin zuciyar shi da bakin shi ba da dan aike ba, dama dan aiken ke bata haushi, kome mutum zaiyi yayi da kan shi mana sai ya turo๐Ÿ˜ Fita tayi, dauke da sallama, mai aikin su har ta gabatar masa da ruwa, da abubuwan motsa baki, zama tayi nesa da kujerar da yake, kan ta a qasa, mayafin ta a wuyan ta, dan haka yana ganin yanda zara2n gashin idon ta suka sauka a fuskar ta, a hankali ta daga kai suka kalli juna, ba su san sanda murmushi ya sake musu ba, saurin saka hannu tayi a bakin ta, "Da farko dai zan qara gavatar maki da kaina dik da na aiko, amma zuwa da kai yafi saqo aka ce, suna na Imaam Sadeeq Yobe, ni matuqin jirgin sama ne, na gan ki a office din abokina, naji zuciyata da ruhina, tare da gangar jikina suna son ki ara masu lokacin ki na gaba, mu kasance dake har qarshen rayuwar mu, ina fata zaki taimaka mana," Woww guy dinnan ya iyankalamai, dan shiru tayi sai da ya mata magana cikin jin kunya tace, "Inshaa Allahu indai kayi alqawarin kula da marainiya samha, kuma zaka jure jin dikkan tarihin rayuwar ta, zaka riqe ta da gaskiya da amana, tayu alqawarin baka komai nata har wanda baka tambaya bama, har zuwa qarshen rayuwar ku," Wayyooo Imaam bai zata ba, wata ajiyar zuciya ya sauke, a ranshi yana ayyana in ya koma sai ya ma Abban shi dariyar marin daya sha, shi dai tawuce qalaou a gare shi, nan suka dinga hira tin tana qin sakewa har ta sake, sunyi musayar digits din juna su, sai da aka kira sallah, yace zai wuce sai sunyi waya, nan take sanar da shi itana zata koma dayan gidan saboda sun kusa yin jarabawar qarshe tana buqatar karatu da maida hankali sosai, fatan alkhairi ya mata, ta raka shi har mota sannan ta dawo, a parlour suka hadu da Amatullah, wadda ta ke kwaikwayon Samha, komai suna hangowa ta dayan parlourn, dan glass ne ya raba tsakani dama, dake yana da zurfi balallai ka hango mutum ba, "Yah Amatullah Allah ya hana sa ido," "Zo qanwa taaa van labari kina son shi?" Rufe fuska tayi, ta tafi dakin ta da gudu, Suhail kuwa har yanzu yana dambe da abinda yake ji azuciyar shi ne,........... *Casssss mu tara a page na gaba inshaa Allah amin hakuri in ba a ji ni ba nan kusa, na gode*Page 24 1.3K 82 6 by Haermeebraerh Following ๐Ÿ’…๐Ÿผ MIJIN YA TA KO MIJINA ๐Ÿ’…๐Ÿผ BY HAERMEEBRAERH Page 24: Yana bude qofar shiga parlourn su ya fara kiran iyayen nashi, da hanzari kuwa suka fito, musamman Bilkisu dake tintibe da carpet, zama yayi ya yi tagumi, Abban shi ne ya dafa shi, cike da tausayawa, kallon Maman nashi yayi, wadda har fuskar ta ta sauya, saboda ta ga alamun rashin nasara, dariya sukaji ya yi da qarfi, yana nuna su, "Kalli yanda kuka yi da fuskokin ku tin kan kuji me zan ce, albishirin ku," Cike da zumudi Bilkisu tace, "Goro yaya" "Ta amince dani dari bisa dari, sannan ina ganin ba zan zuwa sama da biyu ba gaskiya za a tura magabatana ayi magana Abba sai kaga yanda ta mato da ganin dan ka," Daga gira yayi, Abban nashi kuma ya dan daki qeyar shi, "Oh yanzu da ta amince da kai ka shigo mana da fuska kamar wanda ya amshi maruka? Ba wannan ba ma, ni har yanzu banji ka fadi asalin su ba ko wani abu mai mahimmanci da ake nema wajen neman aure, saboda a gaskiha dik yanda kk son ta ba zan bari ka auri yar gidan qananan mutane ba, qanqanta kuwa ina nufi marasa tarbiyya," "Abbbaaaa komaii fa a hankali ake yin shi, ka bari inshaa Allahu zaka ji komai, all i knw now is that she is an orphan, iyayen ta dik sun rasu, amma Abba Mama in kuka gan ta zaku so ta, tana da tarbiyya sosai, kuma na tabbata abinda kuke so kenan, tana tare da Yayar ta, a gidan yayar take da mijin ta, a yanzu tana shekarar qarshe na karatun likita, Abba dan Allah kuyi sauri a yi bincike, ina son ta sosai," Mamakin dan nasu sike sosai, wanda ya hana Maman shi magana, dan a iya sanin ta in ana son a ga bacin ran shi ko ya qi magana daga dare har rana a masa maganar mace, har tana cewa za a nema masa taimako wata qila baida lfy ne, amma daga ganin Samha ya rikice, dole tana son ganin wannan yarinyar data sace ma danta zuciya da ruhi. "Mama bakice komai ba tin dazu," "Humm me zan ce? Iyaka nace ubangiji ya tabbatar mana da dikkan abinda yake alkhairi ya kare mu daga kishiyar shi, in matar ka ce ta alkhairi Allah ya baka ya sanya albarka dana, ina son farin cikin ka, dan haka bn da ja a maganar auren nan, iyaka ta kulan da kai ko mu sa qafar wando daya da ita," "Ni kina ban dariya in kina wasu maganganun sai kace ba da namiji bane, ki cirs ranki akan Imaam, ki jira muga wace irin mace zai aura, wadda zatana ara mana shine ko wadda zata dauke shi ne sai taso mu gan shi," "Dan Allah Abba ku daina magana haka mana, ni dinnan ba macen da zata juyar da ni daga barin iyayena abin sona, na yi imani wannan yarinyar sai dai ta kusanta ni da ku ba zata taba nesanta ni da ku ba," "Allah ya sa,nima nace Allah ya sanya albarka yaya, ko ba a neman albarkar qanne?" "Ana nema dear sis, zo mije na baki labarin yanda muka sha hira," Kama hannun ta yayi suka shiga dakin shi, suna tafe yana fara bata labarin zuwan shi gidan, tana ta dariya, iyayen na su kuwa suka kalli juna cike da so da qauna, suna jin dadin yanda yaran su ma suke son junan su. (Ina fatan makaranta mun kula da abubuwa masu tarin yawa, daga kan soyayyar dake cikin gidan su Imaam, wadda ta sa yaran da iyayen kansu yake a hade, inda aka samu hadin kai kuwa ba abinda ke kawo ma wajen naqasu a rayuwa, komai za a yi shi yanda ya kamata, rabuwar kai ke kawo tabarbarewar al'umma da zuri'a gaba daya. Sannan ina fatan mun kula da yanda Imaam ke yabn tarbiyya irin ta Samha tin kafin ya san ita din wacece, ana son mace ta kasance, mai kyakkyawan hali da dabi'a ta yanda mijin ta zai so ta domin su, kuma in ya kaita gidan ya same ta yanda ya tsammata koma fiye da haka, mafi aksarin mata yanzu, a waje suke nuna su na Allah ne, da kyaun hali, sai sun shiga daha ciki kuma halayen su su sauya gaba daya, ina fatan baki daga cikin su,๐Ÿ™Š) You'll also like DENIAL by helxiq DENIAL 305K 6.8K I was drowning in her kiss. The intensity of it filled me with sensations I'd never felt before. I taste her and I realize I've been starving. I have loved before, but n... ๐“๐ก๐ž ๐Œ๐ข๐ฌ๐ฆ๐š๐ญ๐œ๐ก๐ž๐ ๐‚๐ฎ๐ฉ๐ข๐ by ruuxwrites ๐“๐ก๐ž ๐Œ๐ข๐ฌ๐ฆ๐š๐ญ๐œ๐ก๐ž๐ ๐‚๐ฎ๐ฉ๐ข๐ 270K 34.5K ๐’๐ก๐ž ๐š๐ซ๐ ๐ฎ๐ž๐ ๐ฅ๐ข๐ค๐ž ๐ข๐ญ ๐ฐ๐š๐ฌ ๐š ๐ฌ๐ฉ๐จ๐ซ๐ญ. ๐‡๐ž ๐Ÿ๐ฅ๐ข๐ซ๐ญ๐ž๐ ๐ฅ๐ข๐ค๐ž ๐ฅ๐จ๐ฌ๐ข๐ง๐  ๐ฐ๐š๐ฌ ๐ฉ๐š๐ซ๐ญ ๐จ๐Ÿ ๐ญ๐ก๐ž ๐ ๐š๐ฆ๐ž. ๐“๐ก๐ž ๐ฐ๐จ๐ซ๐ฌ๐ญ ๐ฉ๐š๐ซ๐ญ? ๐„๐ฏ... ๐™๐™ฃ๐™ซ๐™š๐™ž๐™ก๐™š๐™™ ๐™‹๐™ง๐™ค๐™ข๐™ž๐™จ๐™š๐™จ - ๐™Ž๐™๐™–๐™™๐™ค๐™ฌ ๐™Š๐™› ๐™‘๐™ค๐™ฌ๐™จ by Deewanixwriters ๐™๐™ฃ๐™ซ๐™š๐™ž๐™ก๐™š๐™™ ๐™‹๐™ง๐™ค๐™ข๐™ž๐™จ๐™š๐™จ - ๐™Ž๐™๐™–๐™™... 6M 549K AKSHAT SINGHANIA - A literature professor in Singania Institute of Arts and Commerce. He is soft and caring person with a tough exterior, who doesn't believe in love or... The Malhotras by ritikaauthor The Malhotras 1.8M 152K This is a story of four brothers. The brothers who are ready to sacrifice their lives for each other in childhood but what will happen when they grow up and find their... Busy Bee by SummerMaung Busy Bee 317K 14.5K แ€™แ€„แ€บแ€ธแ€€แ€ญแ€ฏแ€™แ€พแ€™แ€แ€ปแ€…แ€บแ€™แ€ญแ€›แ€„แ€บ แ€€แ€ญแ€ฏแ€šแ€บแ€›แ€ฐแ€ธแ€”แ€ฑแ€œแ€ญแ€ฏแ€ทแ€•แ€ฒ แ€’แ€ซแ€•แ€ฑแ€™แ€šแ€ทแ€บ แ€แ€ปแ€…แ€บแ€™แ€ญแ€แ€ฑแ€ฌแ€ทแ€œแ€Šแ€บแ€ธ แ€›แ€ฐแ€ธแ€›แ€แ€ฌแ€•แ€ซแ€•แ€ฒ Beeแ€›แ€šแ€บ Start Date - 13.9.2025 End Date - My boy friend and His Friend by Angelina5522 My boy friend and His Friend 909K 22.8K แ€€แ€ญแ€ฏแ€šแ€บแ€แ€ปแ€…แ€บแ€แ€ฒแ€ทแ€žแ€ฐแ€”แ€ฒแ€ท แ€žแ€ฐแ€แ€ปแ€…แ€บแ€แ€ฒแ€ท แ€žแ€ฐแ€„แ€šแ€บ แ€‚แ€ปแ€„แ€บแ€ธ (แ€…แ€ฌแ€œแ€ฏแ€ถแ€ธแ€™แ€™แ€พแ€ฌแ€ธแ€•แ€ซแ€˜แ€ฐแ€ธแ€แ€™แ€„แ€บแ€›แ€ฑแ€ธแ€‘แ€ฌแ€ธแ€แ€ฌ) Semeแ€€แ€›แ€ญแ€ฏแ€„แ€บแ€ธแ€•แ€ซแ€แ€šแ€บ แ€†แ€ญแ€ฏแ€ธแ€•แ€ซแ€แ€šแ€บ แ€€แ€ผแ€ญแ€ฏแ€•แ€ผแ€ฑแ€ฌแ€‘แ€ฌแ€ธแ€แ€ฌแ€•แ€ซแ€”แ€ฑแ€ฌแ€บ ๐„๐๐”๐€๐“๐ˆ๐Ž๐๐’ ๐Ž๐… ๐‹๐Ž๐•๐„ โ™ก (Under Editing) by TaleweaverEmber ๐„๐๐”๐€๐“๐ˆ๐Ž๐๐’ ๐Ž๐… ๐‹๐Ž๐•๐„ โ™ก (Under Ed... 2.1M 152K ๐„๐ช๐ฎ๐š๐ญ๐ข๐จ๐ง๐ฌ ๐Ž๐Ÿ ๐‹๐จ๐ฏ๐ž ~๐‘จ ๐‘ฏ๐’Š๐’ˆ๐’‰๐’”๐’„๐’‰๐’๐’๐’ ๐‘น๐’๐’Ž๐’‚๐’๐’„๐’† ๐‘บ๐’•๐’๐’“๐’š โ€ขโ‹†ยฐ.โ˜พโ‹†.เณƒเฟ”*:โ‹†๐™š ๐•๐ˆ๐‡๐€๐€๐ โ™ก ๐‘๐”๐‡๐€๐๐ˆ๐Š๐€ Ruhanika, a quiet introvert with a pa... โ™กโ™กโ™กโ™กโ™กโ™กโ™กโ™กโ™กโ™กโ™ก Anwar ya zama abin tausayi dikkan wani shirye2n auren da da shi ake komai, ya rame ya sake duhu, in baku manta ba baida haske dama shi, gaba daya ya fita hayyacin shi, wannan auren ya rasa me zai kira shi, tabbas ba a cuce shi ba ko ta ina, amma ya kasa yafewa kan shi abinda ya aikata suka rabu da mace mai biyayya kamar Maleeka. Imaam bai bata lokaci ba wajen tura iyayen shi kamar yanda Kawu ya buqata, Suhail da kawu su sika tsaya ma Samha, an saka ranar auren su tare da su Ladeefa, inda suke tsare2n yin babban reception din auren su a Abuja, Ladeefa Abuja zata zauna ita da Maleeka, Samha tayi2 ta sa Imaam ya koma can ya nuna mata ba zai nesa da iyayen shi ba, jin haka yasa ta hakura ta bashi goyon baya, amma ta so matuqa itama ta koma Abuja kusa da besties din ta. Amare ana ta shan gyara, ko ta ina, na musamman Umman Maleeka ta sa suka koma wajen ta da zama dikan su, ba wasu abubuwa take basu ba na kaye2n mata, natural abubuwa take basu, kamar su, hadin fruits salad, ta yanka dikkan kala2n fruits ko ta markade ta sa madara da zuma, ta saka dakakken kayan qamshi a ciki, wanda ya hada da citta da kaninfari a ciki, (wannan hadin na qara ni'ima, dumin jiki, sabida citta da kaninfarin, sannan ya saka boons da butt su dago su taso, in kuma basu tashin bama zasu yi kyau, in fata ta yankwane zata tashi, jiki zai kyau) wataran kuma ta markada ridi bayan ta soya sama2, ta saka madara da zuma ta zuba kayan qamshi tea spoon daya, a kowanne cup, ta basu, ga dahuwar kaza ta gida da ta ji kayan qamshi, ko ta musu kwadon zogalen da yasha manyan jajayen tumatur masu yawa, su cinye, a gaskiya ko da ido mutum ya kalle su sai ya sake, fatar s kan ta abin kallo ne, saboda hadin da take masu na cucumber tumatur jajaye masu ruwa, da kurkur, da lemon tsami da lemon zaqi, sai dan gishiri kadan da sugar mai dan yawa kamar cokali daya, sai ta kwaba masu shi, su shafe jikin su suyi ta murzawa, daga baya su wanke da ruwan lallen data tafasa, mai ganyen magarya a ciki, sai ta tace masu ta dan diga tiraren ruw a ciki, ya Allah kyaun da su samha sukai ba zan iya faden shi ba, dan su OO cewa zasuyi ayya nake๐Ÿ˜ช๐Ÿ˜ญ Samha data gama jarabawa ba da jimawa ba tayi rama sosai, amma sai gashi tayi 'yar qiba, dan kullum Umma ce wa take bata son ta kai yaran ta gidan miji a rame dangin miji su raina mata su, ba a bar Maman Ladeefa ba a baya, wajen kawo nata gudummawar. Dinkunan su suka je amsowa, daga nan suka biya gidan Amatullah,nan suka kafa hira,suna ta shewa, juice din da suke sha ne ya qare, Samha ta kira mai aiki, ta ji shiru, tashi tayi da kan ta taje debo masu, tana shiga kitchen din yana shiga shima, kusan karo sukai, nan ta ja baya, tana bashi hakuri, kauda kai yayi daga kallon ta, sai yanzu ya gane mummunan abin da yaso aikatawa a baya, da ya bata rayuwar wannan kyakkyawar halittar dake gaban shi yanzu da me zai ce? Bai san hawaye na wanke masa fuska ba sai da yaji muryar ta, "Yah Suhail ka daina kuka, na san me kk tinani, a lokuta da dama zuqatan mu suna saqa mana sabon Allah kala2, wani sa'in harda wasuwasin bin diddigin shin akwai Allah ma? Ti ka sani, imani shine ka yi wannan tinanin sannan a take ka dayan ta Allah. Ka kori shaidan, haka zalika in wani zunibi ne ya taso maka a zuciyar ka, ko a ina kk, ko a daki kk kai daya ba mai ganin ka ka sani Allah na ganin ka wanda ya halicci kadaicin da kk ciki, ya halicci duhu da haske, Allah zai yafe maka muddin ka tuba, domin kuskure ne babba bawa ya yanke tsammani daga rahamar Allah, rahamar Allah na sauka akan bayin shi koda zasuyi ta aikata zunibi suna tuban as long as zasuyi tuban da gaske, sannan shaidan ya sake jan hankulan su, Yah Suhail na yafe maka har duniya ta nade, abinda ya faru ba zaka sake jin shi a ko ina ba," Wa'azin da ta masa ne ya sa shi kuka sosai, har yana kama kitchen carbinet yana duqawa, da sauri su Maleeka suka shigo, Amatullah dake tsaye da jimawa jin shirun nata yayi yawa ce ta tsaida su kar su shiga, itan ma hawaye take masu zafi da sauri suke sauka, dik da goge sun da take. "Samha dana bata rayuwar ki da ba zan yafe ma kaina ba, koda kuwa zaki yafe min, Allah na gode maka da baka ban ikon batawa marainiyar ka rayuwar ta ba, na gode da wannan tinatarwar da kika min, Samha Allah ya faranta maki, ya jiqan iyayen ku da suka haifi kyakkyawan iri a al'umma," "Ameen yayana, fatana ni dai ka ci gaba da kulamin da Yayata, itace farin cikina a nan duniya, bana son wani baqin ciki ya rabe ta, abu daya zaka sake min na tsane ka shine ka musguna mata, wannan kuwa ko kotun qoli tayi kadan ta karbe ka a hannuna," Dariya yayi kadan sannan yace, "Samha ko baki fada ba yanzu inayi ma Amatullah son da bana yuwa kaina,ba zan taba cutar da ita ba, inshaa Allah," "U better not," Tana fada ta bude fridge ta debi juice da zata diba, maganar Ladeefa suka ji, "In baku gama bankwanan ba bamu mu koma, ni nama zaci kin wuce gidan miji daga nan," "Allah Besty baki da m gani uwar son miji ko?" "To ai naga alama, yau ne fa dan na saka maki waya silent bai dame mu ba," Bude baki Samha tayi, ta dade tana tinanin me ya hana Imaam yau kiran ta tin safe da sukai waya sau uku, ashe ga she devil din da ta sa mata waya a silent, ai ko aje farantin tayi suka fara guje2. "Ba zaki tava kana ni ba dama zuwa kikai kika ga how many missed calls ya kiki," "Kuna fa haka ne, zn kama ki anjima, Allah ba zaki sha ba wannan karon," Dariya kowa yake masu sabida basu gajiya da shiririta su biyun. *Yehhhhhhhhhh wato makaranta tinda mukai biki kwana kwanan nan na rasa me yasa nake son biki๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป ku shirya wannan satin za a fara bikiiii Samha, Maleeka, Ladeefa, wadda zata ta min magana mu sha casuuuuuuu**I most say sorry to u readers* 584 22 3 by Haermeebraerh Following I am truely sorry, kunji ci gaban wannan labari ya tsaya, i have come up with an idea, inshaa Allahu zan sake rubuta wa da ga in da na tsaya, amma kuyi hakuri ba yanzu ba, thank u so much for reading my novel, and for voting. Haermeen Haermmaerh love u allโค Page 25 801 55 7 by Haermeebraerh Following Yau kawu baki har kunne,sai murna yake,zai aurar d diya,mutane na taya shi murna,wasu na ganin ya riqe zumunci,sun aurar d ta farin ga shi zasu aurar da ta biyun ma,sai addu'a ake masu,ana jinjina masu,wasu har sanar d su suke, a wannan zamanin ba a samun masu riqo d zumunci kmr su,kawu fa jiki ya yi sanyi,dan d mutanen nan zasu san me y aikata,da tsinuwa ce zata raba su,an daura auren Samhah d Imaam akan sadaki dubu Hamsin,a can unguwar su Maleekaa ma haka abun yake,inda aka daura auren ta da masoyin ta Fahad,akan sadaki kwatankwacin na Samhah,sai garin zariya,inda aka daura auren Heeshaam da Ladeefah,akan sadaki dubu dari,ko wanne bangare, cike suke da murna d farin ciki, dik wani masoyin su, ya samu halartar bikin. Ranar daurin aure ranar iyayen su mata sukayi walimar su,da yamma kuma aka shirya amare sai Abuja,ta jirgi suka wuce, tare d angwayen su,sun so kama hotel amma Dad din su Suhail y hana,dan yana d gidan d yake saukar baqi,mai girman gaske, anan amaren suka hadu, babban parlourn da ke gidan, Amatullah d cikin ta yayi qato,haihuwa ko yau ko gobe,Suhail baya iya barin gefen ta,ko cup t aje sai tayi d gaske take iya duqawa dauka,wannan ne dalilin da ya sa yake tare da ita a koda yaushe. Hira suke tayi, ba su ji shigowar angwayen ba,sun yo masu siyayyar kayan kwalama, da abubuwan sha. "Gurls na ga alama kuna cikin murna,irin wannan shewa haka?Allah ya sa ba gulmar mu kuke ba" "Malam ya naji kace gurls ko baka ganni cikin su bane?" Dariya sukai masa Heeshaam yace, "To ai gani mukai kun saje" "Ban son wulaqanci fa, baku ga madam ba lfy ba ne? Ai sai ina kusa,wadannan ban basu amanar mata ta ba,suna wannan halin" "Yah Suhail ka dai so zama ka hn mu hirar da mukai niyya ne,amma da ka bisu,ba abinda

Chapter 11 of 13