Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
kayi kuma babanta babban malamine, "Amira haka nai ta aikin gida ina gamawa natafi kai markaɗin waƙen awara bayan nagama awaran na tafi talla Eshan yana dawowa masalaci yaje ya kwanta don yau da wure zasu fita kuma yana fatan ya haɗu da Amira yauma. Yusurah Bayan sun gama magana da Daddy tana shiga ɗakin ta ta turama Aliyu haydar message kamar haka fatan kana lafiya karka damu da sai kasan ko Ni wacece zaka sani nan gaba fatan na dai zaka amshi ni hanu biyu nagode daga masoyiyarka. Aliyu haydar ya fito zai shiga ɗakin mama yayi mata salama kenan yaje shigowan message da kamar bazai duba ba sai ya duba abin da ya gani ya ɓata mai rai to wace isasheyar ce wannan har tasamu damar turamai message ina ta samu number shi sai kawai yashare ya shiga yayi ma mama salama tana samai albarka. Abbi da ya tambaye mu ansai mana kayan sallah nace eh ansai mana. Amma ban nunamai ba don Umma tace idan muka nuna mai zata amshe sheyasa ban nuna mai ba yace " mu shirya zai kaimu ya sai mana takalma." Eshan tun dazu yake kiran Abdul ya tahu su tafi amma bai ɗagaba sai yanzu ya ɗaga yace mai yana zuwa don shekam Eshan ya kosa sutafi. "Ladidi tana zuwa gida suka gaisa da Mamanta Mamanta tace "lafiya na ganki haka"? tace "ba komai." "kuma kika baro gidan ki a wannan tsohon daren?" Ladidi tace 'bakomai cewa yayi natafi sai ya neme ni." Mamanta ta rafka salati tace "oh Balaraba naga ta kaina me kuma ki kayi? hala baƙin halinki kika yi ko?" Mom tana ta murna azumi ya kusa ƙarewa ko tayi ta je wajan boka yayi mata maganin duk wani dan iska. Mom dai a jure zuwa rafi watarana tulu zai fashi. "Esha gudu ya ke yi sossai a hanya kamar zai tashi sama Abdul sai faɗa yake mashi amma kamar baisan ya na yi ba kai tsaye inda Amira ke yin koko da kosai ya nufa ko zai ganta yaje bai gantaba ya tambaya akace mashi sai ɗan anjima zata fito Badan yaso ba ya tafi suyi aiki kafin su dawo yasan ta fito amma yaso ya fara ganin ta Amira Ina dawowa daga tallan awara naga Umma tafita don haka nace ma Amir yayi sauri yayi wanka ya je ya yi nima nayi muna cikin sallah Umma ta dawo muna gama sallah nazo na bata kuɗin ta Bo godi bare nagode Kuma tace "ga kayan ƙosai can na dauka na surfa waƙen na kai markaɗi kafin nadawo Amir har yafara kai min wasu kayan na tayashi dauka muka tafi. Ina zuwa aka ce anzo nema na wai wani mutumi ne nace ya kamani shi yaki yi min kwatan can shi. Kuma kamar baya dariya akam Amira tagane mutumin jiyane. Amma taji haushi da akace baya dariya. Ladidi tunda safe malam ya kirata yace ta koma ya mayar da ita akam Ladidi tayi murna kuma ta ƙara yarda da da aikin boka. Eshan daga masallaci sallan la'asar ya dame Abdul akan sutafi wajan Amira tunda suka doshi wajan ya hangota yake ta sakin murmushi She kam Abdul yana ganin ikon Allah daga wajan Abokin shi kuma ɗan uwa don duk yabi ya haukace kan karamar yarinya. Amira Kam taji gabanta ya faɗi ta nadago wa sukayi ido huɗu da Eshan suna tahowa wani miskilin murmushi ya sakarmata. Suna isowa yace "ƙanwata kinbar yayanki yanata jiranki nazo ɗazo bakinan kuma bansan gidanmu ba dana biki." Da sauri Amir yace "la kaine Yayan mu." daga Eshan har Abdul Amir suka bi da kallo ganin muna kama yasa suka gane ko ba'ace masu kaninane ba sun gani. Eshan yace "abokina zonan yasunan ka?" Sai da Amir ya kale ne alamar ya faɗa naɗaga mashi kai Alaman eh yace "sunana Amir ita kuma yaya Amira." Na Kalle Amir na harareshi nace "waya tambayeka?" sai yayi kamar yayi kuka yaka ma kunen shi yana bani haƙuri dama haka yaki wannan abin idan yayima laifi sai ya kama kunne zai baka hakuri. su Eshan ganin yanda Amir yayi ne yabasu dariya kuma ya bargisu. Eshan yace "haba yaya yazaki hararar min abokina?" nayi mai banza yazo ya zauna kusa dani yace "ƙanwata nayi laifine naga ana hararata?' saikuma naji kunya nace "a'a yaya." ashe Abdul yana can yana mana photo bamu saniba yatura ma Eshan yace "kunga masoya fa." ni bansan ya aka yi saidai naga Eshan ya jefi Abdul da dausi Abdul ya ruga Yana faɗi "ai saina ga yama mame kuma na nuna ma ta." Eshan yace "da kaci duka." nan dai sukai tayi Daga nan Eshan ya da wo kana yace "ba gaisuwa." na ce "ina wuni." yace "ba na so tunda sai da roƙa." nace "yi hakuri." bai bani amsaba sai cemin yayi "sunana Muhammad Amma anace min Eshan." nace "Masha Allah Ashe kakana ne." yana tambayata ina Mamana sai nakama kuka hankalin shi duk yatashi yanata lalashi na saiga Amir yanacewa Yaya ki daina konima nayi kamshi na rungume nashi na dai Kowa mun birgishi a wajan Eshan dai yaso ya tambaye ni amma ya fasa ganin halin da nashiga. Ladidi tana komawa gida Malam ta iske ga wanke wanken tun jiya ba'ayi ba ga gidan kace kace Saiga amarya tafito tana ce "oh nikam wannan mata ba dan jan aji daga cewa ki dawo sai kidawo amma kin bada mata wallahi". Wata uwar ashariya Ladidi ta kwaso ta kwasa ma amarya. Amarya tace "kin zagi ubanki dan ubanki Ladidi ta yi kanta da gudu sansi ya hajata ta faɗi jikaki teem." DAFIN ZUCIYA By Fatima Binta Hussain https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8 https://chat.whatsapp.com/LZtufHUnlqUFvnBvvoUWs3 https://whatsapp.com/channel/0029VbAho5W8V0tlD03a4Q1g *https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v 💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️ *(J.W.A)* _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️ Assalamu sister's fatan kuna lfy ina mai baku hakuri zakuga na chanzama litafina suna muna da yawa masu rubutawa suna kala daya nagode Page 20 Bisimilahi Rahamanur Rahimin Eshan bayan munyi shuru nida Amir yai ta janmu da fira a haka har aka kira sallah mangariba suka sha ruwa suka tafi masalaci ana fitowa masalaci suka dawo wajina suka ce nasamasu koko da ƙosai nasama su sukace insa ma Amir nima nace ya kuma bada kuɗi yace ayi sadaka Amira kam wannan sabon Yayan nasu ya ciki kallo ita kuma bata son kallo sheyasa da sun haɗa ido ta murguɗa mai baki yan zuma yana sadaka yana kallo na murguɗa mai baki shene ya bigi bakin Amir yace "zamu ɓata da kai idan ka ƙara dukan yaya." Ladidi wata uwar ƙara ta saki warda Saida maƙota suka jiyota itakam amarya dariya take harda kwanciya don mugunta Ladidi kam ihu take azo a taimaketa amma babu wanda yazo don ita faɗa take da kowa yana jin haushinta Aliyu haydar yana mamakin wa yake tura mai saƙo haka kuma da ɓoyayar number kanshe ya kulle kullum sai anturu mai safe da yamma wani lukacin ma harda rana ana tura mai. Yusurah yanzu tayi nisa a soyayyar Aliyu haydar kuma baza ta faɗa mai yanzu ba za tai ta tura mai message baza ta gaji ba. Ladidi tasha wahala kafin ta tashi gashi babu waya a hannuta ta kai chaji gashi bata iya fita ga ƙafan har ya Fara kunbura. Sai bayan ansha Ruwa mijinsu ya dawo koda ya dawo bai shiga ɗakin taba ɗakin amarya ya shiga ita kuma bata faɗa mashi ba Ladidi ta ta gaji da jira ta kwala wata gigitarciyar ƙara warda tasa su amarya tashi babu shiri don ita amarya har ga Allah ta manta abinda ya faru da ladidi. Da gudu suka shigo ɗakinbta tana ganin su takama cewa ku taimakamin ƙafana nabani nashiga uku Malam na kama karafar zai ja sai ga ladidi da kashin zaune. Amarya tace "yau naga ikon Allah me niki ji niki gani to wallahi na tafi idan ki ka gyara jikin ki ma dawo." Malam cewa yake "kizo ki taimaka ma ta." ita kam tai kamar batajiba dole sheyatashi yana gyarata. Eshan sai da suka tsaya Amira ta gama komai suka raka ta har gida. Amira tace "Yaya mun gode." yace "banason godiya ku yan uwana ne." yace " ku kula da kanku sosai." yana ma Amira wani kallo tace "yaya banason kallo fa." Eshan saboda kunya kawai ya juya yace su tafi. Muna shiga gida mukaga ana wata chakwakiya Umma da Abbi muna shiga umma tayo kanmu da sauri abbi yasha gaban ta ya kwaɗamata mari. Please share and comment DAFIN ZUCIYA ✏️By Fatima Binta Hussain✏️ https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8 *https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v 💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️ *(J.W.A)* _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️ Assalamualaikum sister's Ykk Don Allah kuyi haƙuri zan chanza ma litafinan suna sabuda kusan mu biyar ke rubutawa zan maida shi DAFIN ZUCIYA nagode ku tayani share Allah gamu gareka duk wani mai damuwa Allah ka cire mashi ya Allah kasa gaban mu tafi bayan mun kyau lafirar mu tafi duniyar mu kyau Bisimilahi Rahamanur Rahimin Page 21 Eshan duk bincikin da ya sa ayi mai kansu Amira ya sa mu anyi mai bayanin komai tun daga dawowar su unguwan amma yana mamakin' meye dalilin umma nayi haka amma zaiji wacan unguwan nasu ya ƙarayin binciki, yana so yasan meya jefa su Amira cikin wannan halin? Bayan malam ya gama gyara Ladidi daya kama ƙafar sai taita ihu dole malam yafi ta ya kira mai ɗori yana dubawa yace ai ta kare a cinya. Malam yace "ayimata ɗaure." mai gyara yana kama ƙafa Ladid taita ihu tana zage zage abin dariya abin kuka su Ladidi harda fitsari tana zagin me gyara. Me gyara yana ma Malam bayani yace "gaskiya ta bugu sosai nan da sati ɗaya zan dawo." ya diba 'ya bata wasu magunguna. Amira baƙaramin tashi hankalin mu yayi ba bamu san abinda yake faruwaba ? sai da naji umma, nace wa wai ai nafara bin maza naji maganan wani kala don bansan sanda na fara kukaba shima Amir kuka yakeyi' Shima kanshi abbi baiji dadin maganan ba amma ya yarda da yaranshi dari bisa dari amma ba zai yarda da waynan iskancin na Umma ba abin yafara yawa abbi yace ma Umma "kada ki ƙaracema yarana masu bin maza." Abbi ya juyu wajena yana taimbayata ya ce "waye yaje inda nike sana'a jiya da yau." nace "wallahi Abbi ban san shi ba kuma ka tambaye wa'inda ke wajan ga Amir nan ma ka tambayeshi." ban ƙarasa magana ba Umma ta bugamin wani katako a kai nan na faɗi a sume cikin tashin hankali Amir da Abbi su kayo kaina Abbi ya daukeni har yakai bakin ƙofa ya dawo, yace wallahi wani abu ya sameta abakin auren ke kuma ki tafi gida saina ne meki." Hankalin Umma ya tashi don bata taɓa tunanin Abbi zai mata haka ba sai kuma ta kama dana san. Eshan an mai kiran gaggawa ya tafi port harcourt aiki kamar zaiyi hauka haka yatafi bayan ya isa yakira Abdul, yace "don Allah ka din ga kulamin dasu Amira kafin na dawo kana zuwa wajansu." bayan sun gama waya da Abdul yakira dan unguwan su Amira yake tamabayan shi yasu Amira Abbas yace ai yanzu Abbi ya fito na ita daga gida kaman ba rai wata ƙara Eshan yayi yace " what!" DAFIN ZUCIYA ✏️By Fatima Binta Hussain✏️ https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8 *https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v 💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️ *(J.W.A)* _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️ Assalamualaikum sister's Ykk Dan Allah ku yi haƙuri zan can za ma littafin suna saboda ku san mu biyar muke rubuta littafin kuma duka sunan book din iri d'aya hakan ya sa na mai da shi DAFIN ZUCIYA na gode ku taya ni share Kada mu taɓa tunanin don mun cuci wani muna jin dad'i ko kuma kayiwa mutum abu yace ma Allah ya isa kana da hankali kuwa duk abin da a kace Allah an gama komai dan Allah muyi koƙari mu sauke haƙin da ke kanmu Bisimilahi Rahamanir Rahimin Page 22 Eshan hankalin shi ba ƙaramin tashi yayi ba haka ya ƙara kiran Abdul ya faɗa mashi abin da yake faruwa yace "dan Allah ya taimaka mai ya je unguwar su ya taimbaya wani asibiti aka kaini sai yaje ya duba ni." Shi ma Abdul hankalin shi ya tashi dan shima mun ba shi tausayi kuma bugu da ƙari ya kula da yanda Abokin shi kuma ɗan uwan shi yake son Amira. "Ladidi Kam ƙafa nata samun sauki don yanzu kunburin ya sace. Amma saboda rashin tawakali Ladidi ta daura ma amarya laifii wai ai itace ta ja mata. Amarya kam dariya abin ya bata don ta lura "Ladidi tana naɗe tabarmar kunya da hauka ne. Abbi kai tsaye asabiti nathenal hospital ya wuce da Amira in da Amir yake ta kuka Abbi abubuwa sun haɗe mai ga halin da Amira ke ciki ga kukan Amir, Abbi ji yayi kamar ya fasa kuka shima ko ya samu sauƙin abin da ke mai yawo a zuciya. Yana isa aka daurata kan gadon marasa lafiya a kawuce da ita in da za'a bata taimakon gaggawa. Yusurah yauma zaune take kamar kullum tana abin da ta saba tunanin wanda bai ma san tana yi ba gashi kullum sai ta tura mai messages kusan sau uku a rana tun tana turawa ta ɓoye number har ta koma da nomal number ga shi bai mai do mata da amasa. Ammie tana cin abinci taji gabanta ya faɗi ta dafa ƙirji tace "ya Allah me yake shirin faruwa da ni ne? Wannan wace kalar ƙaddarace kullum hankalinta a tashi' tana roƙon Allah ya bata ikon cinye ƙaddarar ta. Umma ko mai ta tuna sai kawai tayi murmushi ta tashi ta haɗa kayanta tace ma Yaranta "idan sun ga dare Abbi Bai dawoba su rufe gidan da yake Yaran sun ɗan girma dan ɗayan ya kusa Amir da to suka amsa mata suna kuka tace kar su damu za ta dawo. Har Umma ta fara tafiya ta tuna kwana biyu basu haɗu da Ladidi ba ta koma ta tafi gidan su Ladidi ta na zuwa ta yi sallama kamar ta Allah Amarya ta gani a waje tana shanya suka gaisa Nan ta tamabaye? Ladidi Amarya tace "tana ɗaki ba ta da lafiya "subuhanal" in ji Umma tana shiga cikin ɗakin. Asibiti.Likitoci sun samu numfashin Amira ya dawo amma wani tashin hankali ta manta komai da kowa ta koma kamar jaririya hankalin likitoci a tashe suka fito suka faɗa ma Abbi shi kan shi sai da yayi kuka sosai Amir kam faɗuwa yayi ganin yar uwarshi ba ta gane shi ba. Wani ne Dr Habib ya ɗau ke shi cike da tausaya wa ya tafi office dinshi dashi. Ladidi tana ganin Umma ta hau washi baki ta na cewa "yau ke ce a gidan nan sanu da zuwa" Turuss Umma tayi ganin Ladidi a zaune ƙafa duk bandeji. Abdul yana zuwa unguwar ya kira wanda yayi musu bincike yace "ko ka san asibitin suka tafi." Abbas yace "bari na kira Abbi yakira Abbi." ya faɗa masu sunan asibitin suka tafi suna zuwa Abbi yayi masu iso. Bayan sun shiga ɗakin Abdul ya kalle Amira cike da tausayawa yace "Amira ya jikin?" jin shuru kallona yayi kafin yayi magana Abbi yace "ta samu matsalan kwakwalwa." saboda ruɗewa sai da Abdul ya tashi tsaye. Kuma a dai -dai nan kiran "Eshan ya shigo wayan shi. DAFIN ZUCIYA ✏️By Fatima Binta Hussain✏️ https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8 *https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v 💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️ *(J.W.A)* _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️ Yan' uwa fatan anyi Jumma'a lafiya Allah ya maimaitamana kar a mana ta da salatin Annabi Allah ya amsa ibadunmu Amin Bisimilahi Rahamanur Rahimin Page 23 Umma ta ida shiga ɗakin Ladidi Umma tace "me zan gani haka me ya faru?" Ladid tace "ke dai zauna kisha labari." Umma ta zauna Ladidi ta faɗa mata duk abinda ya faru. Umma tace "kan bala'i kuma kika barta." Ladidi tace to ai ina nan zan dau fansa dan walahi bazan hakura ba." Ammie zuwa yanzu hankalin ta ya kasa kwanciya dan tabbas da abinda yake faruwa da yaranta dan hankalinta ya kasa kwanciya ta yanke shawaran kiran abbi taji lafiyar yaran ta? Abdul ganin yarda hankalin shi yatashi kuma ga kira yana shigo wa wayan shi ya kasa ɗaga yasa likita ya kamshi ya zaunar da shi ga kiran Eshan yana ta shigowa ya kasa ɗagawa ganin kiran na yawa yasa ya kashi wayan. Umma tace "nima ina cikin yar damuwa bada yawaba amma zan kawo karshin komai." Ladidi tace "me ya faru?" Umma tace wancan shigiyar yarinyar ce Kalil yace ya ganta da wani wajan sana'a." nan Umma tafaɗa ma Ladid abin da ya faru. Ladidi tace "ai dama ta mutu kowa ya huta." Umma tace "ai ko a haka taji jiki." Ladidi tace "to yanzu tafiya zakiyi?" Umma tace "zan tafi can garin mu wajan bokan ruwa can zanji aikin shi kamar yan kan wuƙa wajan shi zanje ya min maganin kowa har shi kanshi Abbin zai gane. Eshan hankalin shi ya kasa kwanciya don bai taɓa kiran Abdul yayi mai haka ba anya ba da abin da yake faruwa ba? Yana cikin wanan tunani Ahmad ya shago offic din shi ya na ta sallama bai jiba sai da Ahmad ya taɓashi nan ya ɗago ya kale shi yace "Abokina ina cikin damuwa bansan me ya same Amira ba." Amira ya maimaita cike da mamaki yana kallon Abokin shin yace "wacece Amira kuma nidai ban san ka da wata mace ba?" Eshan yace "dama nace maka idan nadawo zan baka labari." Ahmad "yace inajin ka." nan Eshan ya kwashi komai ya faɗa mashi Ahmad ma yayi mamaki sosai kuma yaji tausayin Amira da Amir. Amira Kam ta rasa gane wace ce ita? dan ko sunan ta bazata iya tunawa ba ita gani take bata san kowa ba amma tana ƙoƙarin tuna wani abun sai ta kasa. Mom tana ta murna saura kwana goma a gama azumi ko ta samu taje wajan boka dan tana jin haushi yanda yusurah ma bata damu da ita ba da ta fara mata magana sai ta fara mata wa'azi gashi kuma tace ita yanzu bata son Eshan ita kuma Mom ta dage dole sai Yusurah ta aure shi ko zatayi yawo bakaya. Amir bayan ya farka daga bacci Dr Habib yasa shi yaci abinci yashi magani. Amir yace "Ni wajan yaya za je." fin Amira Dr Habib ya rakashi yana shiga ya ruga wajin Amira ta Kama kanta kamar zata yi magana. *DAFIN ZUCIYA* Bisimilahi Rahamanur Rahimin Page 24 ★★★ Umma sun rabu da Ladidi akan idan ta ta samu sauƙi za taje wajen bokan da kanta. Daga nan Umma na fita daga gidan Ladidi kai tsaye inda zata hau motar garinsu ta nufa. Abbi kam hankalin sa ya kasa kwanciya gashi ya rasa yanda zai yi ya faɗa ma Ammi idan ta sani wani hali zata shiga? wanne kallo kuma zata yi masa.? Abdul kuwa dan ya kwantar ma da Eshan hankalinsa yasa shi ya ƙira shi ƙira ɗaya ya ɗaga. Yana ɗagawa ya fara tambayan shi ina Amira wani hali take ciki? Abdul yace "kwantar da hankalin ka tana lafiya ta samu bacci" Ajiyar zuciya Eshan yayi yace" "To ya ƙarfin jiki?." Wani ɗan numfashi Abdul yayi kafin yace "Alhamdulilahi taji sauƙi sosai So ka kwantar da hankalinka In Sha ALLAH babu abinda zai faru." Aliyu Haydar yau dai haka nan yaji yana son yau ya maida amsa yana so ya san wacece wannan meyasa takiyi yi mai wanan message?. Yusurah tana zaune taji shigowan saƙo tana dubawa taga number Aliyu Haidar ce Dan haka gaban ta yana faɗuwa ta duba taga an rubuta wacece ke? Meye dalilin ki na ƙirana?... Wani murmushi Yusurah ta saki tare da gyara kwanciyar ta ta rubuta masa zaka sani ne amma ba yanzu ba. Umma ta isa Garin Zamfara lafiya kai tsaye gidan su ta wuce. Tana zuwa mahaifiyarta ta tmbayeta me yake faruwa ta ganta haka? Daya ke Umman halin Mahaifiyar ta ta ɗauko bata ɓata loƙaci ba ta faɗa ma ta abinda ya faru. mai makon tayi mata nasiha sai ta ƙara zugata. Amira tana so ta tuna wani abu amma ta ka sa. Amir ce wa yake "Dan Allah ƴar Uwata karki ce kin man tani karkice baki san ni ba." Haka yake ta sambatu kamar wanda baya cikin haiyacin shi. Ganin hakan yasa Dr Habib yazo ya kama shi ya fita dashi yana bashi haƙuri. Amira suna fita ta fashe da kuka tana tausayin kanta bata san me ya same ta ba amma ita tanajin ta manta wasu abubuwa masu mahimmanci a cikin rayuwarta. Abbi Yana cikin tunanin ta yanda zai sanar ma Ammi dai-dai loƙacin ƙiran Ammin ke shigowa wayarsa Wani kalan muguwar buga yaji zuciyarsa tayi masa kasa ɗaga ƙiran ya yi. Ammi kam ganin bai ɗaga ƙiran ba yasa ta ƙara ɗaga hankalinta, hakan yana nuna mata cewar da abinda yake faruwa kenan lallai akwai abinda yake faruwa kenan. Sai da tayi ƙira uku kafin Abbi ya ɗaga jiki a matuƙar sanyaye. Ammi na ganin ya ɗaga ƙiran ta fesar da wani numfashi kafin a hankali tace "Ya yara na fatan suna lafiya dan haka kawai naji jikina na bani da abinda yake faruwa dasu ka faɗa min suna lafiya ko akasin hakan?" Ɗan sharce gumin daya feso masa Abbi yayi kafin yayi ƙarfin halin furta. "Haba Aisha babu ko gaisuwa sai a kama tambayan yara kuma?" Sai loƙacin Ammin ta tuna da cewar basu gaisa ba duk da Abbi Yana ɓoye damuwan shi sai da Ammi ta gane tace "Ina yarana?" Haka kawai Abbi ya samu kanshi da ce ma ta suna lafiya kai tsaye tace "Ka haɗani dasu to!" Kai tsaye yace da ita "Bana gida idan na koma zan haɗa ku" Haka suka yi sallama ba don Ammi ta yarda da abinda Abbi ya faɗa mata ba. Eshan wani mafarki yayi wanda ya tada mai hankali a firgice ya tashi bakinsa ɗauke da addu'a sai kawai ya tashi ya shiga bayi ya yi alwala ya dawo ya tada sallah, sai da yayi raka'a takwas sanan ya dakata kafin yayi addu'a sosai wanda wayan cin addu'ar akan Amira ce yayi ta. Ladidi kuwa tana ta samun sauƙi a hankali gobe za a kwance ƙafar ma . Amarya kam tana abinda ya dace dan ita tace bata yi yi ma Ladidi abin da take mata ba idan tayi abinci tana bata. Eshan bayan ya gama sallah ya koma ya kwanta amma bacci ya ka sa zuwa. *BY Fatima Binta Hussain ☑️* DAFIN ZUCIYA ✏️By Fatima Binta Hussain✏️ https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8 *https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v 💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️ *(J.W.A)* _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️ Page 25 ✨✨✨ Eshan tunda safe ya ya shirya koma wa Abuja. Ogan shi ya kirashi yace yayi hakuri da tafia akwai wani aiki mai mahimmanci babu yadda ya iya haka ya haƙura. Ladidi yau an kwance ƙafa amma ance ta fara tafiya da sanda Amma dan bala'i ganin babu kowa agidan Mijin su ya fita aiki ita kuma Amarya taje kunshi. Haka yasa Ladidi ta kama hanyar gidan boka tana cikin tafiya tayi nisa cikin tunani har batasan tana Tsakiyar titi ba Sai ji ta yi anyi sama da ita Abbi tunda suka yi waya da Ammi sai hankalinsa ya ƙara tashi shi da kanshi yasan be ma Ammi adalci ba. Abdul yana cikin damuwa dawowar Eshan dan harga Allah shi baya son yazo yaga halin da amira take ciki amma bai da yanda zaiyi. Yana cikin tunanin sai ga kiran Eshan bayan ya ɗaga suka gaisa Eshan yake mai bayani game da aikin da ya hanashi dawowa. Ladidi wani me adaidai ta sahu ne ya bigita kuma shi bada sani yayi ba yanata mata hon amma bata jiba. Kuma birkin shi yaki yai aiki ganin ya bige wata mata yasa shi fitowa cikin tashin hankali. Yace "ta hau ya kaita inda zata." tace "takusa zuwa ya barshi." Ladidi har ga Allah tana jin zafi Bama kamar ƙafarta da aka gyara amma baza ta iya fasa zuwa wajan boka ba Amira tana cikin kuka Abdul ya shigo tana ganin shi ta kama kanta sai tayi kamar zata tuna wani abun sai ta ka sa. Likitan da yake kula da ita

Chapter 4 of 14