Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
Amira nan fa aka fara masu photona ana shewa Hafsah ta kama hannun Amira suka dawo suka zauna." Da aka zo kan Ahmad Abdul ne ya tashi ya je Shema sai da ya fara yi masu fatan alheri san nan ya fara faɗin halayen Ahmad tayeke tun suna yara suke tare su ku aikine ya raba su Eshan da Ahmad suka tafi aikin soja shikuma Abdul ya ke sai da motoci. Bayan ya gama fatan alheri sanan ya shiga faɗin halayen Ahmad masu kyau daga karshe ya ce "dan Allah ƙanwata ki kula mana da shi sosai da sosai bana shaka akan mijin ki. Sosai Ahmad ya ji daɗi ganin irin yabon da abdul ke mashi tabbas abotar su abar koye ce. Da aka zo kan Abdul Eshan ne ya tashi yana zuwa ya fara jeru halayen Abdul sai da ya gama ya shiga yi masu fatan alkairi. Farha dama ta ce idan anzo kan ta Hafsah ko Amira su fita su bada na ta ana zuwa kan ta Amira ce ta fita ta faɗa halayen Farha san nan itama ta ce dan Allah Abdul ya kula masu da yar uwa sosai wannan abin ya burge mutane babban abin da ya fi basu sha'awa yanda Amira ta bada history din ƙanwar mijin ta wannan abu ya sa ƴan uwan su Eshan suka ji sun ƙara son ta ta shiga zuciyar su sosai. Haidar kam muhusin ne ya fito ya ba history akan shi da halayen shi masu kyau muhusin abokin Haidar ne tun da suka dawo garin Abuja aiki da mahaifin shi maƙotan sune amma zuka zama kamar ƴan uwa. Yusurah kuma ƙawarta ce me suna Khadijah ita ce ta zo ta bada labarin Yusurah da halayen ta masu kyau Daga nan kuma aka ce za a yanka cake🎂. Mariya tayi tunani sosai yan da ya kamata ta daukko katin nan da Alhaji Tukur ya bata ta dauki numbern ta sa ka a wayan ta ta tura ma shi message ta ce Baban ta yana ne man shi. Tana tura mai ta kira Malam a waya daman bayanan yana kasuwa ta kira shi ta faɗa mashi tun daga zuwan Alhaji Tukur da yan da suka yi da yanda ta faɗa ma Mama ta ce tayi shawara. Hakan baƙara min daɗi ya yi ma Malam ba ya ce "da yaushe zai so?" Ta ce "itama ba ta sani ba." Baba ya ce "idan ya faɗi lokacin da zai zo ki kira Ni ki faɗa min. Bayan sun gama waya da Baba kamar minti biyar kiran Alhaji Tukur ya shigo wayar ta sai da ta kusa yankewa ta ɗaga da sallama ya ce Amincin Allah ya tabbata a gariki ya ke wannan kyakyawar halitta." Wayo zo kuga fuskar Mariya taji daɗi sosai. Itama cikin sanyi da natsuwa ta amsa sallamar ka mar ba wannan mariyar ta da ba. Ya ce "naga saqon ki naji daɗi sosai in Sha Allah zamu zo da yamma Ni da abokaina. Ta ce "Tom Allah ya kawo ku lafiya." Ya amsa da "amin." Daga nan suka yi shuru kowa yana tunani ya rasa me zai ce ma ɗan uwan shi. Sai kawai ya ce " me zan taho maki da shi?" Ta ce" babu komai na gobe." Bayan sun gama wayar taje ta samu Mama ta faɗa ma ta yanda suka da shi ai kam Mama ta ji daɗi ta ce "yanzu sai ta fara shiri." Haidar ne suka fara fitowa shida Yusurah za'a yanka cake. Waƙa aka sakar masu ta masoya me kwantar da hankali me tsuma zuciya Haidar ne ya kama hannun Yusurah ya daura kan nashi san nan suka yan ka cake din Haidar ya yanko ya kai mata baki ta buɗe baki tana jira ya sa ka mata taji shuru da yake ta kulle ido shikuma ganin ta buɗe baki sai ya yi sama da shi ta na buɗe ido taga cake din a hannun shi ta maka mai harara shima hararar ta yayi aka fa sa iho dan yana yin da suka yi abin yayi mun birge kowa. Ya ƙara matsowa da shi bakin ta ta buɗe san nan ya sa mata aka yi tafi ana masu photona da videos. Yusurah wani ita ma ta yanko zata bashi sai da ya buɗe baki sai kawai ta kai nata baki hararar ta ya yi ya ce "owk kin rama kenan?" Wani ɗan guntu ta yanko ta kai mashi baki ya ƙi ya buɗe bakin sai da ta marai raice ta ce "Please open your mouth." San nan ya buɗe ta kai mashi an gama da su. San nan aka sama su abdul aka kira su suna zuwa suka yanka a tare Farha ce zata ba shi ai kam tana yakowa ya buɗe baki iya girman shi a tuna nin shi zata sa mai a baki kawai sai ta lakata mashi a fuska ta ɓata mashi buska. Holl din baki ɗaya ya dauka iho. Da ya yanko zai bata sai da yai ta mata kwalele daga baya kuma ya dame mata shi a fuska gaskiya sun ƙayatar da mutane fa. Ko da aka kira Ahmad da Hafsat su basu yi wata shiriri ta ba suka yanka suka bama juna suka wuce wajan. Ko da aka zo kan Eshan Amira ta tashi ke nan taji anyi sama da ita ta fara ƙoƙarin ƙwacewa ya raɗa mata wani abu a kunne. Haka ya ƙara so da ita ya na zuwa ya dire ta Suka yan ka cake Amira ce ta fara bashi cikin kwanciyar hankali san nan shi ta buɗe baki sai ya kai bakin shi ta yamutsa fuska dan taji haushi bata yi aune ba taji ya kama bakin da ya buɗe wanda ya sa a bakin shi ya juya mata shi duka a baki babu yanda ta iya haka ta haɗeye kayan ta. Kowa da yake wajan iyaye da ya'ye sai da suka ji kunyar abinda yayi shi kam ko a jikin shi ya duke matar shi suka koma wajan zama. MC Ya ce "yan zu ƙawayen Amarya da ango zu fito su ɗan taka pending da ta batulu sune mazari bayan sun fito suka ce a saka masu waƙar girgiza gwangwaso ta ado gwanja. Allah ya shirya wai nan bayin naka sunyi rawa sosai. Muhusiny ne ya ce "a sama waƙa DAFIN ZUCIYA By Fatima Binta Hussain MRS NASIR https://chat.whatsapp.com/CBtvAeshrDyAlqXRA7d4sM?mode=ac_t *https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v 💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️ *(J.W.A)* _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️ 🦚🦋THE NOBLE WRITER'S TEAM🦋🦚 (🦚✊DEDICATION IS OUR STRONG✊🦚) Alhamdulilah Allah na gode maka da ka bani ikon cigaba da rubuta wanan littafin ya Allah ka bani ikon gamawa lafiya ina me miƙa godiya ga wainda ku ka ƙarfafa sani gaba akan na ida wanan litattafin na gode sosai Allah ya saka da alheri Bisimilahi Rahamanur Rahim Page 58 Ali jika SANNU SANNU NU NE NA KAMAU DA SOYAYYA NAYI BACCI TSAKAR DARE NA KAN JUYA. Bayan sun gama sai pending da Adam Suka fito aka sakar masu waƙar UMAR M SHARIF wardda ake cewa LAMBA. San nan aka zo kan amarya da ango Eshan da Amira suka fito aka saka masu waƙar SADAKI NA BIYA SADIKIN TA A SADAKIN AKWAI GIDA AKWAI MOTO ƳAN MATA IN KIKA SONE KIN HUTA. Bayan sungama aka kira Haidar da Yusurah aka saka masu waƙar NURA M INUWA LOKACIN KI NE YAYI AMARYA YAR AMANA ZOKI JE KI ZAUNA DA MIJI AURE IBADA. Bayan sun gama aka kira Ahmed da Hafsat aka saka masu waƙar KE NA SAKA BANGON LITTAFINA WANDA YAKE DAUKE DA DUK LABARINA AUREN KI KARSHEN LISAFINA INA NA RASA KI RANAN AN RUFE BABINA KUN JI SAI KU SHEDA RAYUWA NA BADA. san nan Abdul da Farha aka saka masu waƙar Adam a zango SOYAYYA DAƊI IDAN HAR DAKE ZANA INBA KE WA ZANA KALLA A BAYAN RAI. Daga nan aka yi abinda ya kamata aka rufe taro da addu'a san nan kowa ya koma mota kamar yanda aka zo suna tafiya Amira ta ce "yanzu ya zan yi da wannan abin kunyar da kaja min ya zan kalle mutane." Murmushi yayi ya ce "tun da baki san yanda za'a yi ba kawai mutafi gidan mu kin ga an huta kaiki gobe sai dai kawai mozo ayi walima ko." Harara ta maka mashi daga nan bata ƙara cewa komai ba har suka isa ƙofar gida amma ya hana ta ta fita sai da ya kama bakin ta ya sha me isar shi san nan ya sake abin ya haɗe ma Amira duk kunyar da yasa ta taji bai ishe ta ba sai ya haɗa ta da wata. Ta samu dai ya beɗe motar wai shi zai dauke ta ya kai ta har cikin daƙi akam da gudu tabi ta ƙofar baya ta shige tana shiga ta bi ta inda baza'a ganta ba ta shige ɗakin su tana shiga ta iske wasu ƙawayen na ta duk sun dawo bata kula kowa ba ta shige bayi tayi wanka ta sanya kayan bacci tana fitowa Hafsah ta shigo tunda suka saka ga tayi wanka suka saka ta a gaba wai ta faɗa masu wankan me tayi. Banza tayi masu itama Hafsat tana zuwa ta shige wanka dan da ka gansu kasan sun sha wahala. Amira tana gama shirin ta tazo ta kwanta sai ga Aunty Fatima ta shigo ta ce " Abbi yana kiran ku shida Baba ina Hafsah?" Suka ce tana wanka itama Amirar yanzu ta ta fito ta kwanta Aunty Fatima ta fara ta shin ta Amma tana ji tayi shuru dan ita wallahi bata san yanda zata yi da wannan abin kunyar ba. Auntu Fatima ta ce "ban son iskanci kina jina kikayi shuru." Sai lokacin ta ce "nifa Aunty bazan iya zuwa ba kunya nike ji." Aunty Fatima ta ce "kunyar uban me kike ji?" Aunty Fatima ta San abinda AMIRA ke yi ma wa amma dan ta ƙure ta yasa ta tambaye ta. Shuru Amira tayi. Hafsat ce ta fito da ga tolet Aunty Fatima ta ce mata "Abbi da Baba suna kiran ku ki shirya mu tafi kirji Hafsat ta dafe ta ce mun shiga ukun mu da wani ido zamu kalle su bayan abin kunyar da muka yi ita Hafsah ma bata san ta faɗa wannan maganar ba. Aunty Fatiam ta ce "me kuma ku kayi?" Sai lokacin ta dawo haiyya cinta cikin jin kunya ta fara kame kame wallahi babu komai subutar baki ne. Dariya suka kwashi da ita jin abin da ta ce. Haka dai ta Shirya suka saka manya manyan hijabai suka tafi Aunty Fatima ta kama masu hannu san da suka shiga falon sunga mutane da yawa ga Ammi ga Mame ga Abbi ga Baban Hafsah ga yar uwar Mamar ta ga Yaya Faruk da san yanzu ya dawo dalilin da yasa ba'a yi bikin shiba tafiya ce ta kama shi zuwa wani aiki sai yanzu ya samu ya dawo. Da sallama suka shiga suka zauna suka gaida mutanan falon san nan Abbi ya ce ma "Baba ya buɗe taro da addu'a." Bayan an beɗe taro da Addu'a nan aka shiga yi masu nashi me tsuma zuciya daga nan suka yi masu Addu'a kowa ya watse. Mariya basu yi ƙarya ba sun yi abinda suke da shi shin ka fa ce aka yi jallof taji kayan haɗe ga uban kifi da aka sa gasu karas kabeji kokunba sai ruwan ruba da lemuka a ɗakin Malam aka shirya masu komai anayin sallar mangarib Alhaji Tukur ya kira Mariya ya ce "suna waje." Sai da ta ƙara faisa turare san nan taje ta faɗa ma Mama dama Baba bai kaiga dawo wa masalaci ba. Taje tayo masu iso su uku ne ta kaisu ɗakin Baba san nan ta basu waje su ci abinci sun ci abincin babu laifi kuma sun ya ba. Ba su daɗe da gama cin abincin ba sai ga Malam Sa'idu ya dawo cikin girma mawa su gaisa da juna. San nan Alhaji Tukur ya ke faɗa ma Malam Sa'idu abinda ya kawo shi kuma shi da gaske da aure yake son ta bai so ma a wuce sati biyu ba'a yi bikin ba. Baba ya yi na'am da hakan kuma ya ji daɗi amma ya ce "su bashi lokaci nan da jibi zai ne me su." Washe gari Ƙarfe tara an haɗu wajen walima a cikin gidan za'a yi an sa kujeru ko ina itama Farha an kawo ta nan da yan wasu ƴan uwan su duk sun zo za'a haɗu ayi walimar anan. Malam sakina Abdullahi aka dauko ita ce zata yi wa'azin an yi walima iya walima anyi abinda ya kamata kun sai dai Malama sakina Abdullahi akwai ilimi sosai ta san yanda zata koyar da abu cikin ilmantar wa nishaɗan tarwa sai kusan karfe 11:00am aka gama. Daga nan kuma aka fara shirin kai amare gidan su. Umma duk tayi baƙi ta fita haiyacin ta kamar ba ita ba tana shan wahala sosai babban tashin hankalin ta shi wainda saboda su ta jefa kanta cikin wannan halin suna can suna farin ciki ita kuma Tata rayuwar ta wulaƙan ta dama idan duniya zata koya maka ilimi ba a kiran ka zata yi ta faɗa maka ba a aika ce za ta aika ta maka ka gani Allah ka raba mu da kishi kalar wannan ya Allah ka raba mu da kishin da zai kaimu ga hallaka. Can gidan su Umma kam yan dai hankalin su ya kwanta kamar ba gidan ba yanzu matan gidan sun haɗe kan su gwanin ban sha'awa sun zama abin koye ga kowa ga shi Mansur ya sai masu babban gida a cikin gari za su koma yau ne Baban su Ya ke faɗa masu bikin Amira basu ji daɗi sun so ace sun sani amma duk da haka Mansur da Baba za su je suyi masu murna yau a jirgi za su tafi. Malam Sa'idu bincike ya sa aka yi ma shi akan Alhaji Tukur kuma ya samu saka makonme kyau dan kowa shedar kirki ya ke ba shi sosai Malam Sa'idu ya ji daɗin haka ya kira Alhaji Takura ya ce "ya ba shi dama ya turo da magabatan shi." Sosai Alhaji Tukur ya ji daɗi ko da ya faɗa ma yaran shi suna ta murna za'a kawo masu sabuwar Mama har manyan ma sun ji daɗi dan abin na damun su ace mahaifin su bashi da mata. Mansur ƙarfe 01:30pm Jirgin su ya sauka a Abuja dama sun kira Abbi sun faɗa mashi suna zuwa suka iske mota ta zo daukar su suka shiga kai tsaye sai gidan Abbi tunda suka du shi unguwar suke mamaki dan su a sanin su ba shida kuɗin da zai zauna a kalar wninan unguwan sai da suka ga gidan Abbi su ƙara shiga mamaki sun samu tarba ta mamaki sosai Abbi ya karramasu bayan sun gaisa suka yi mashi jajen abinda ya faru suka ba shi haƙuri akan suma basa a haiyacin su duk abinda ya faru Abbi ya ji labari dan haka bai damuba sauka shiga firar su anan ne Abbi ke basu labari kasuwan cin shi sun yi mashi alasa alkairi daga nan yaya Faruk ya shigo suna gaisawa Mansur ya bishi suna tafiya suna fira dama sun san junna sun yi makaranta ɗaya daganan suka haɗe da su Eshan akai ta fira. Karfe huɗu nayi suka tafi aka fara shirin zuwa daukar amare. Dare yayi Abbi ya ce "su Mansur su kwana su bari gobe sai su wuce." Hafsat da Amira sun yi kyua cikin lufayar su aka kama su za a kaisu falon Abbi za'a yi masu faɗa tunda daman motoci sun zo suna jira. Sosai suke kuka ana masu faɗa da aka zo fita da su suka riƙe Ammi suna itama Ammi kuka take kamar irin idan suka rabun nan baza su ƙara haɗuwa ba da kyar aka raba su da junna aka sa kowar ce a Mota. Eshan da Ahmad da Abdul unguwar su ɗaya amma tsakanin su da Haidar ba bu wani Ni sa mai yawa. Kai tsaye aka wuce da su gidan su Farha wajan Mame sosai mame taji daɗin ganin an kawo su ta rungume su tayi masu nasiha sosai san nan aka ce sai an kai Farha ta gaida su Ammi haka suka taho suka ƙara dawo wa amma koda suka dawo su Amira basu shiga ba Farha ce kawai aka shiga da ita ta je ta gaida su. Yusurah tayi kuka sosai kamar War da za'a cire ma rai da kyar aka raba su Daddy ma sai sa yayi kuka kai tsaye aka wuce da ita gidan su Haidar ta gaishe da Mama san nan aka wuce da ita gidan su dan daga baya mama ce wa tayi ita bara yardda ta zauna gida ɗaya da suraka ba zata takura masu suma zasu takura ma ta hakan ya sa Haidar ya ne mi wani gidan. Ma sha Allah gidan Yusurah ya haɗu gida ne babba harda bene hawa biyu ga falo sun sha kujeru kai komai yayi dai-dai sai dai kawai mu ce Allah ya basu zaman lafiya ya kawo ƙazantar ɗaki harda gadin a cikin gidan. Bayan Farha ta fito kai tsaye aka uwce unguwar KATAMPE unguwa ce ta masu guɗe shikuma Haidar suna a LIFE CAMP. Gidage ne a jere guda uku babu abinda ya ban ban ta su kowane da bene hawa biyu yana yin na Yusurah komai yayi dai-dai komai na gidajin kala ɗaya harta fintin ɗakun nan da kayan ɗaƙi labulaye da komai. Yan kai amare na zuwa suka watse sai ƙwayen su. Alhaji Tukur sun zo shida yan uwan shi wannan karan abokin shi guda ɗaya ne suka kawo kuɗin sa rana dana sadaki hardda life shi kam Malam Sa'idu ganin sun kawo komai ya sa ya ce "tunda naga a shirye kuke me zai hana a daura auren daga baya sai ku ranar tare wa." Wayo zo kuga farin ciki a fuskokin su sun yi murana sosai babu ɓata lokaci suka ta fi masalaci ana gama sallah aka daura auren Alhaji Tukur isa da amaryar shi Mariya Sa'idu akan sada ki dubu ɗari biyu. Allah me iko mutane da yawa sun yi mamaki ma su cemata yar iska masu meye haka suka yi baƙin cikin su suka gama. Bayan an gama daura auren Alhaji Tukur ya ce "idan babu matsala zata ita tare wa nan da kwana uku dan baya buƙatar komai akwai komai a giɗan." Sosai Malam Sa'idu yayi murna ya gode ma Allah da ya nuna mashi wannan rana da idon shi. Malam Sa'idu ya ce "ai yanzu kai ka da iko da ita idan ma yanzu kace zaka dauke ta Ni dai bani da matsala." Alhaji Tukur ya ce "a'a baza a yi haka ba a bari nan da kwana uku sai ta tare." Daga haka suka rabo kowa yana murna. Malam Sa'idu yana komawa gida ya haɗa iya kan iyalan sa ya faɗa masu abinda ya faru sun yi murna sosai ita dai Mariya baza ta iya fassara halin da take ciki ba farin ciki ne ko aka sin haka. Nan aka shigo da life dama suna ɗakin baba akwati shidda kamar wata budurwa haka aka yi mata sanan Malam Sa'idu ya bata kudin ta dubu ɗari biyar dana sadaki na na gani ina so ko da ya ba ta sai ta ba ma Mama dubu ɗari ta ce "tayi sana'a mama hardda kukan ta." Ta ba ma Malam Sa'idu sauran ta ce "ya ja jali." Ya ce "shi ba zai amsar mata kuɗi ba." Amma hakan ta sashi gaba tana kuka dole ya amsa amma ya maida mata dubu ɗari. Mansur tunda idon shi yakai kan zainab ya haukace a kan ta. Abokan ango sai da suka yi ma Haidar kara aka fara raka shi harda su Eshan sai da suka kaishi suka yi addu'a suka saya baki su pending an samu kuɗi. San nan suka taho wajan su Amira harda pending da ta batulu. Ahmed aka fara rakawo san nan aka raka Abdul Eshan ne ƙarshi san nan abokan angona suka dauka ƙawayen amare suna mai da su.... DAFIN ZUCIYA THE HIDDEN OF THE TREASURE OF THE HEART BY HIAMEERA43 https://chat.whatsapp.com/Jp93APpPrfe9IezRu9zH91?mode=ac_t https://whatsapp.com/channel/0029VbBbXTM3GJOxiUfRPn1U *https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v 💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️ *(J.W.A)* _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️ "Jajirtattu mu ne ƙarfi a zuciya, hikima a magana, jajircewa a aiki. Ba mu ja da baya, ba mu faɗuwa. Mu ne tarihi da ake ginawa!" 💪🔥✨ 🦚🦋THE NOBLE WRITER'S TEAM🦋🦚 (🦚✊DEDICATION IS OUR STRONG✊🦚) Thu,11sep 2025 08:49am WANNAN LITTAFIN NA SAUDAUKAR DA SHI GA UWA UWA UWA MAHAIFIYA DUK WATA MAHAIFIYA NA SADAUKAR MA TA DA WANNAN LITTAFIN. IN TANA RAYE ALLAH YA ƘARA MATA LAFIYA DA NISAN KWANA YA CIRE MA TA DAMUWAR TA. IN BATA RAYE ALLAH YA JIƘAN TA YA KAI LADAR ABINDA NA RUBUTA A CIKI. HAKIƘA WANNAN LITTAFIN NA TAƁU BANGAREN IAYAYE A CIKI MUSANMA MA UWA. GODIYA GARE KU DA FATAN ALHERI. Bisimilahi Rahamanur Rahim END Page 57 END Ahmed bayan abokan shi sun tafi ya tasa Hafsat ga ba ya na ta kallon ta. Hafsat ga nin kallon da ya ke mata ta ce " nifa ba na son kallo.". Ahmed ya yi dariya ya ce " ni kuma ina son nai ta kallon ki." Baki ta turo. Ganin ta na turo ba ki ya ce " ji kiyi alwala ki zo muyi sallah." Da kyar ta ta shi saboda duk ta gaji. Tolet ta shiga ta yi wanka kafin ta yi awala. San da tafi to ta ga ya shinfiɗa masu abin Sallah ya na jiran ta fito. Ta na zuwa ya tada sallah suka yi raka'a biyu. kamar yanda Annabi ya koyar san nan ya dafa kanta ya shiga yi ma addu'ar zama lafiya. Daga baya kuma ya yi mata tambaya akan addini musulunci. ta ko ina sai a ce Ma sha Allah. Suna ga ma wa ya fita zuwa kicin ya dauko plat da cup. san nan ya dauka ledar da ya bari a falo ya shiga cikin ɗakin. san da ya shiga ya ganta kwance akan gado. Ya ce " ta so kici abinci." Hafsat ta ce " No Ni ba na jin yunwa." Cikin ba da umarni ya ce "nikuma na ce ki ta so." Ta shi tayi ta sauko ya shiga bata a baki. Ta bangaren ko wani ango ma haka suka yi san nan suka am shi budurcin matan su. Eshan ne ya ke ta lalashin Amira ta yi shuru amma taƙi tayi. Duk ya ruɗe da kyar ya taimaka ma ta ya ha ɗa ruwa me zafi ya gasa mata jiki sosai. San nan ya ha ɗa ma ta tee Amma ta ce " baza ta sha ba." Eshan ganin za tasa mashi ciwon kai ga tausayin ta ya na ji ya ce "okay so kike na ƙara ko?" A 360 ta ɗauka cup ɗin ta na sha ta na kuka. Abdul sai da ya kira Dr Husuna ta zo ta duba Farha gaskiya ya yi ma ta rauni sosai sai da aka mata ɗin ki bayan Dr Husuna ta gama mata ɗinkin. ta ce " Abdul Dan Allah ka ɗan bar ta ta huta kamar one week haka." Shi dai ya san ba zai iya ba amma ya amsa da to kawai. Haidar duk yanda ya so ya bi Yusurah a hankali amma abu ya gagara sai da ya yi ma ta ka ce ka ce dan sai da ya kai ta asibiti ya sha faɗa wajin likitoci aka yi mata ɗinki aka bata magunguna san nan su kace Haidar ya barta ta huta kafi ya ƙara kusan tar ta. Ammi ce tayi girki me rai da lafiya ta bada a kai ma ko wan nen su su zainab ne suka tafi kaiwa. Mariya yau

Chapter 13 of 14