Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
amarya taci uban ladidi wajan iya rashin mutumci. Amarya tace "ba za tayi aiki ba sai tagama cin amarce." komai ladidi keyi gashi ba damar tace ba za ta yi ba don amarya tace idan batayi wasaba saita koma abin tausayi. AMIRA Amira yamma nayi Umma ta dama kunu da zamu fita dashi tallah da awara dama da safe ina tafiya tallaan awara danye da yamma kuma sai na tafi bakin masallaci acan muku sahan ruwa kwata kwata bamuda huta. Mom tun kafin su faɗama boka abinda yake tafi dasu ya kwashi da wata mahaukaciyar dariya yace kafin burinki ya cika zaki sha wahala don zaki iya rasa rayuwarki Abbi kamar kullum yauma yanata aikin tunani ya rasa ya zaiyi ya fitar da ya'yan shi daga wanan halin don haka ya yanki shawaran zai kaisu wajan ammin su Aliyu haydar kowa a Company yana jin dadin aiki dashi don yasan darajar mutane kuma a yaune ya sherya mana Daddy labarin shi Ammi damuwa tayi mata yawo harta kaiga ana fahimtar tana cikin damuwa babban abin da yake tada mata hankali taga duka yaranta amma banda Amir da amira wanan abun yaki tada mata hankali Aliyu haydar da sallama ya shiga office din Daddy bayan sun gaisa Daddy yace ina jin ka kamar yarda kasani sunan Aliyu haydar asalinmu yan garin Kano ne aiki ya kawo babana garin Abuja Babana babban dan sandane kuma dan kasuwa mu biyune babana ya haifa danida ƙanwata Wata rana yaron wani sanatar yayima wata yarinya fyade shine iyayen yarinyar suka kawo case din wajin su babana babana shine DPO nawanan dibishin din Baya yagama sairaron iyayen yarinyar ya tausaya masu sosai yayi alƙawarin sai bimasu hakinsu baba yasa aka kamo yarBa ashe yana jin haushin abinda baba yayi Wata ranar jumma'a baba ya fita shida ƙanwata wata babbar muta tabi ta kansu Cikinsu babu wanda ya shura duk suka mutu yana zuwa nan ya fashi da kuka shima Daddy sai da yayi Hawayi Yaci gaba da faɗin muka koma dagani sai mama ina kula da ita Dama tun rasuwar su baba taki fama da ciwo Wata rana da daddare wasu mutane sukazo suka Koremu daga gidan kuma gidan baba be wai an saida masu mun rasa inda zamuji sai wani maƙocin mu ta kaimu gidan shi ya bamu ɗaki daya ina fita aiki ina nema mana abinda zamuci Har nasamu na kama mana hayan gida nida mama muna zaune ina aiki ina karatuna har na gama karatu babu aiki sheyasa da aikin da Niki yi wani lokaci sai na saida ruwa a bakin titi Gaskiya yabama Daddy tausayi kuma yaji ya ƙara son shi Cigaban labari Ta bangarin amira da Amir ma babu abin da ya suya don wahala kala kala babu wanda basu gaini Yau aki sa rain gani watan Ramadan kowa yana ta yan sherye sheyr yenshi wajan karfi tara da rabi aka sanar da ganin wata Kowa yana murna amma banda saboda wahalar da muki sha cikin azumi yafi na kullum Allah sarki da azumin ma ba a barkuba Please comment and shera fisabililahi DAFIN ZUCIYA ✏️By Fatima Bintu Hussain✏️ https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8 https://chat.whatsapp.com/LZtufHUnlqUFvnBvvoUWs3 https://whatsapp.com/channel/0029VbAho5W8V0tlD03a4Q1g *https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v 💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️ (J.W.A) _Rubutu baiwa ce daga e ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️* BONZA BONZA BONZA ina masoya ƙamshi kuma za ku garzayo wajan shaharayen me kayan kamshin nan warda tasaba kawa mako ga gamshi ga sauki 1. Kajiji 2. Sandal chips 3. Sandal grits 4. Sandal balls 5. Sandal flakes 6. Farce 7. Senegalese kajiji 8. Cotton 9. Halut 10. Haawi 11. Sandal wood All 11 pieces in 200ml: 70k 200ml Turaren Wuta wadannan 4,500 each VIPs ✨ Halut: 8,500 Hawi: 8k Farce: 14k Cotton: 5,500 Sandalwood: 7k All in 200ml All 50ml set: 15k 50ml Turaren Wuta: 1,100 each 50ml vips: Halut: 2,500 Hawi: 2k Farce: 3,500 Cotton: 1,300 Kumaza ku garzayo siyan nagari kuɗi agida mai kyau bayayimin tsada Domin karin Bayani ku tuntubi wanan number 07036170061 DAFIN ZUCIYA ✏️By Fatima Bintu Hussain✏️ https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8 https://whatsapp.com/channel/0029VbAho5W8V0tlD03a4Q1g https://whatsapp.com/channel/0029VbAho5W8V0tlD03a4Q1g *https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v 💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️ (J.W.A) _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️* BONZA BONZA BONZA ina masoya ƙamshi kuma za ku garzayo wajan shaharayen me kayan kamshin nan warda tasaba kawa mako turuka kala kara ga ƙamshi ga sauƙin Kaji Sandal chips Sandal grits Sandal balls Sandal flakes Farce Senegalese kajiji Cotton Halut Haawi Sandal wood All 11 pieces in 200ml:70 200ml turaren wuta wadannan 4500 each VIPs Halut 8500 Hawi 8000 Farce 14000 Cotton 5500 Sandalwood 7000 All in 200ml All 50ml set 1500 50ml turaren wuta 1100 each 50ml VIPs Halut 2500 Hawi 2000 Farce 3500 Cotton 1300 Kumaza ku garzayo siyan nagari kuɗi a gida me kyau bayayimin tsada Allah yasa mucika da imani Bisimilahi Rahamar Rahimin Page 13 YUSURAH Yusurah yanzu Daddy yayi mata sauki sosai don amarya warda suki kira da ummi ta nuna ma Daddy rashin dacewar hakan. Daddy yaji dadi sosai ya maida ma yusurah wayar ta. ESHAN Eshan yau azumi ya bashi wuya gashi bai da juriya yunwa ya na ta fama ga Abba ya saka shi a gaba. LADIDI Ladidi cikin ta shin hankali taki kallon amarya da taki ce ma ta ta tashi ta dafa ma yaran ta abinci suna jin yuwa, Ladidi ta kwaso wata uwar ashar ta bugama amarya ai kam tace "wallahi ko kiji ki ɗura ku kuma yanzu in kira beby ya koraki gida." AMIRA Amira bayan mun dawo gida muka Bama umma cinikin ta da mu ka yi ta amsa bako godiya haka muka shiga ɗaki muka huta muka tafi asham, Bayan mun dawo asham mun kwanta sai ga umma wai na ta shi na fara rage aikin abincin sahur ranar dai bamu kwanta ba sai karfi sha biyun dare. MOM Mom ta sama kanta damuwa saboda bata samu biyan buƙatar taba akan abin da tasa gaba. Ko azumin ma batayi gashi kwarta ma tace "ta barmata gida Zata yi tafiya." mom tace "ta barta taje ta dawo." amma taki yarda Gashi mom tasan halin Yan wunta tasan bazataji daɗi ba. Please share and comment Thanks 🥰 DAFIN ZUCIYA ✏️By Fatima Bintu Hussain✏️ https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8 https://whatsapp.com/channel/0029VbAho5W8V0tlD03a4Q1g https://whatsapp.com/channel/0029VbAho5W8V0tlD03a4Q1g *https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v 💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️ (J.W.A) _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️* Allah ya jiƙan magabatan mu BONZA BONZA BONZA ina masoya ƙamshi kuma za ku garzayo wajan shaharayen me kayan kamshin nan warda tasaba kawa mako turuka kala kara ga ƙamshi ga sauƙin Kaji Sandal chips Sandal grits Sandal balls Sandal flakes Farce Senegalese kajiji Cotton Halut Haawi Sandal wood All 11 pieces in 200ml:70 200ml turaren wuta wadannan 4500 each VIPs Halut 8500 Hawi 8000 Farce 14000 Cotton 5500 Sandalwood 7000 All in 200ml All 50ml set 1500 50ml turaren wuta 1100 each 50ml VIPs Halut 2500 Hawi 2000 Farce 3500 Cotton 1300 Kumaza ku garzayo siyan nagari kuɗi a gida me kyau bayayimin tsada domin karin bayani ku dundubi wanan number 07036170061 Bisimilahi Rahamanur Rahimin Page 14 ESHAN Eshan yau aka kirashi daga wajan aiki zaiji wata unguwar zai yi wani binciki amma sai da yamma zaiji. LADIDI Ladidi babu yarnda ta iya haka ta durama yaran abincin ga wanka tayi masu tana gamawa takama hanyar gidan boka, Bayan sun gaisa da boka tafada mashi abinda yake damunta, Boka yace "ya ki ke so a yi ma ta?" tace "so takiyi atura mata aljanu." Boka yace "yanzu ana azumi saida bayan azumi kuma aikin ya na da wahala sosai sai tabama aljani kanta." tace "indai burin ta zai cika zata bada." (waiyazubillah) Amma ya bata wasu magunguna wanda za ta yi ma mijinta taɗaga fulon da zai kwanta tsamashi ita kuma amarya tasa mata a abinci. AMIRA Amira yau tunda muka tashi da safe ba hutu don muna gama sallah asuba umma ta samu kai marƙadin waƙin awara bayan mun dawo muka ɗura muka dafa sanan na ci ga ba da aikin gida don Amir bawata lafiya yake da itaba. Dole ni ke ta yin aiki ina ga ma wa na tafi tallan awara danya na safe sai bayan azahar na nadawo bako tausayi ina dawowa kuma na ɗora aikin yamma. MOM Mom babu yanda ta iya haka ta tafi gidan Yayan ta don iyayen ta sun ɗade da rasuwa sai dai yaiyainta da ƙaninta. Bayan taje gidan Yayanta habibu ya tambayeta lafiya ya ganta haka tace "maijinta yace tatafi gida sai ya nemeta." yayan yace "me ki kayi mai?" tace "ba komai." Ya ce "bari zan kira shi naji dalili." Mom tace "Don Allah Yaya kada ka kirashi." yaya yace "to ki faɗa min laifin da ki kayi masa hakanan bazai koroki ba." Mom tace "bakomai." ganin dai yaya zai kira daddy yasa tace "zata faɗa mai." ESHAN Eshan can wajan karfi biyar ya shirya shida Abdullahi don she zai rakashi bayan sun isa unguwan suka fara aikin da ya kai su basu gama ba sai gab da mangariba, Hakan yasa suka shiga masalacin dake kusa dasu idan sukayi sallah sai su wuce .don gobe ma zasu dawo, Sunata neman inda zasu samu wani abu su sama ciki su sun kusa masalaci, Suka hango wata yarinya zaune tana sai da kunu da kosai suka masta wajan, Eshan duk kyamar shi hakan nan yaje yana son cin wannan koko da ƙosai don haka ya yi ma abdullahi magana sukaji wajan da sallama, Lokacin itakuma yarinyar ta dago tana amsa sallama Damm girjin Eshan ya buga saboda yarinyar da yaki yawan mafarkice. DAFIN ZUCIYA ✏️By Fatima Bintu Hussain✏️ https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8 https://whatsapp.com/channel/0029VbAho5W8V0tlD03a4Q1g https://whatsapp.com/channel/0029VbAho5W8V0tlD03a4Q1g *https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v 💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️ (J.W.A) _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️* BONZA BONZA BONZA ina masoya ƙamshi kuma za ku garzayo wajan shaharayen me kayan kamshin nan warda tasaba kawa mako turuka kala kara ga ƙamshi ga sauƙin Kaji Sandal chips Sandal grits Sandal balls Sandal flakes Farce Senegalese kajiji Cotton Halut Haawi Sandal wood All 11 pieces in 200ml:70 200ml turaren wuta wadannan 4500 each VIPs Halut 8500 Hawi 8000 Farce 14000 Cotton 5500 Sandalwood 7000 All in 200ml All 50ml set 1500 50ml turaren wuta 1100 each 50ml VIPs Halut 2500 Hawi 2000 Farce 3500 Cotton 1300 Kumaza ku garzayo siyan nagari kuɗi a gida me kyau bayayimin tsada domin karin bayani ku tuntubi wanan number 07036170061____________________________________ Allah yasa mu cika da imani Bisimilahi Rahamanur Rahimin Page 15 Amira Kam ta danji gaban ta ya faɗi she kam Eshan yama rasa me zai yi duk ya ruɗe Abdullahi ya tambayeshi lafiya yace "mashi zamu yi magana kawai." Nan suka sai koko da ƙosai chanji sukace ta ɗauka tace "bataso." shekuma Eshan yace "tasan yarda Zata yi dasu." ta ajiye masu chanji kusa dasu tacigaba da abinda da takiyi." Shi dai Eshan sai kallon ta yaki don har sai da Abdullahi ya yi mai magana ya tsokanarshi yana cewa "kodai kodai." Sai ga umma tazo tana ta balai wai idan ban sai da duka ba sai tayimin dukan tsiya tanata jamin alkabai kuma Ni ban ma ta komai bah Sai da wani maƙocin mu yayi mata faɗa sanan ta koma gida dama wani lokacin tana min haka, Ni kam ban san san da wani kuka ya zomin ba inta koka mutane na ta bani hakuri, Ina cikin kuka naji ana sharemin hawaye ina dagowa naga mutumin dazu, Shi kam Abdullahi yana ta kallon ikon Allah don Eshan ya bashi mamaki sosai, Ni kam bansaba ana laila shina ba sai kawai nakara kuka na haka yai ta lailashina, Sai da nayi shuru sanan suka shega masalaci bayan sun fito soka bani kuɗi sukaci na bada koko da ƙosan sadaka , Zan yi maso godiya wannan mutumin ya ɗagamin hanu kawai suka wuce da kallo nabi su har suka bace ma ganina. LADIDI Ladidi haka ta koma gida tana ta murna amma ita fargabanta shin Taya zata shega ɗakin amarya harta daga fulo tasa wannan magani, Don in dai abinci ne ba tada matsala tunda itace me dafawa amma zata san yarda zatayi tashiga ɗakin tasa, MOM Mom bayan tagama faɗama ma yayanta abin da yafaru amma hada karya ta zuga mai yace "bai yarda da abin da ta faɗa ba yakira daddy." Aikam tanajin ankira dady ta fashi da kuka don tasan Tata ta kare, Daddy Yana dagawa suka gaisa da yaya bayan sun gaisa yaya ya faɗa ma Daddy abinda Mom ta fadamashi , Shekuma daddy yace "hakane amma yama mai da ta." Mom Kam tayi mamaki amma tasan baha kanan banza daddy ya rufamata asriba tasan da wata ƙasa. Abbi yau yayi mana siyaiyan kayan sallah umma da yaran ta yayi masu kalla biyar biyar nida Amir kuma ya bama umma kuɗi wai ta saimana kuma ni nasan bazata siyamana ba. DADDY Daddy she kaɗai yasan dalilin da yace ya maida Mom Yusurah Kam jin daddy yace mata mom dinta zata dawo taita muranan kamar wata karamar yaranya, ALIYU HAIDAR Aliyu haydar sosai yaki jin dadin aiki yana kula da mahaifiyashi yarda yakamata sai son barka. Ita kuma mamanshi ganin yanada aiki yanzu ta fara mashi magana akan aure. Please share fisabilila DAFIN ZUCIYA ✏️By Fatima Bintu Hussain✏️ https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8 https://whatsapp.com/channel/0029VbAho5W8V0tlD03a4Q1g https://whatsapp.com/channel/0029VbAho5W8V0tlD03a4Q1g *https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v 💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️ (J.W.A) _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️* BONZA BONZA BONZA ina masoya ƙamshi kuma za ku garzayo wajan shaharayen me kayan kamshin nan warda tasaba kawa mako turuka kala kara ga ƙamshi ga sauƙin Kaji Sandal chips Sandal grits Sandal balls Sandal flakes Farce Senegalese kajiji Cotton Halut Haawi Sandal wood All 11 pieces in 200ml:70 200ml turaren wuta wadannan 4500 each VIPs Halut 8500 Hawi 8000 Farce 14000 Cotton 5500 Sandalwood 7000 All in 200ml All 50ml set 1500 50ml turaren wuta 1100 each 50ml VIPs Halut 2500 Hawi 2000 Farce 3500 Cotton 1300 Kumaza ku garzayo siyan nagari kuɗi a gida me kyau bayayimin tsada domin karin baya ku tuntubi wanan number 07036170061 Allah ya yafema Bisimilahi Rahamanur Rahimin. Page 16 Mom washe gari tun da safe yaya yatasa keyarta ya maidata gidan daddy. Yusurah tana ta murana daddy yace mata ta kwashe kayan ta daga ɓangaren mom ta koma na amarya badan tasoba takoma can. LADIDI Ladidi tana zaune tana ta tunanin ta yan zata shiga ɗakin amarya ta ajiyi maganin nan tana cikin tunani taga amarya ta fito zata shiga bayi aikam tana shiga bayi ladidi tayi maza ta shi ga ɗakin. Amira tunda wanan mutumin yatafi na kasa nasuwa abin da ya faru tsakanina dashi duk ya dameni haka nai ta aikin sai da koko da ƙosai bangama ba sai wajan ƙarfi tara nakoma gida Eshan tunda suka tafi Abdullahi yaki tambayan shi dama ya sanine ya kalle Abdullahi yace "itace." Abdul yace "bangani itace ba." Eshan yace "bazaka gane ba itace niki mafarkin ta kullum tanacewa na taimakamata kuma na dau alkawarin koda zan rasa raina zan taimakamata." She kam Abdul yaga abun mamaki don yama kasa magana anya Eshan bai taɓuba daga ganin yarinya baka santa ba duk kabi ka haukace. Ladidi da sauri ta shiga dakin ta ɗaga fullo ta sa ka maganin ta maida da sauri ta fita don kadama a ganta. Amira dana ba ma umma cinikin da nayi ta wanki komai sainan taɓani wasu tsofaffin kaya da ka gansu kasan sunji jiki wai sune kayan sallah mu nida Amir kuma kayan gonjone ta siyamana. Ama duk da hakama sai murna mu ke nayi nashiga ɗaki naga Amir ya tashi bacci zazzaɓin ya sauka abincin da umma ta bani mukaci tare dama na dauko mai koko da ƙosai a leda na ɓoye ban bari umma ta gani ba. Ammi ta dunka mana kayan sallah taba ma wani mai mota ta haɗa shi da number Abbi idan yazo ya kirashi hada yan kayan ciyeciye. Mai mota daya iso yakira abbi ya amsa kayan abbi na dawo wa gida ya shige ɗakin mu yaba mu yace Amminmu tabada a kawomana Muna jin yace Ammi mu kai ta kuka na ce "dan Allah abbi ka kai mu wajan ta." Abbi yace "ba yanzu." ba ya rarrashemu yace "mu ɓoye kayan kada mu bari umma tagani." Mom tunda Takoma gidan daddy ta kasa gane kansa gashi sai tayi kusan kwana uku bata ga yusurah ba gashi daddy ya amshe wayuyin ta duk wata hanya da Zatayi kira wani babu. Don daddy yasa doka kada wanda ya aramata waya a gidan gashi ya hanata fita Please share fisabilila DAFIN ZUCIYA By Fatima Bintu Hussain https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8 https://whatsapp.com/channel/0029VbAho5W8V0tlD03a4Q1g https://whatsapp.com/channel/0029VbAho5W8V0tlD03a4Q1g *https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v 💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️ (J.W.A) _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️* BONZA BONZA BONZA ina masoya ƙamshi kuma za ku garzayo wajan shaharayen me kayan kamshin nan warda tasaba kawa mako turuka kala kara ga ƙamshi ga sauƙin Kaji Sandal chips Sandal grits Sandal balls Sandal flakes Farce Senegalese kajiji Cotton Halut Haawi Sandal wood All 11 pieces in 200ml:70 200ml turaren wuta wadannan 4500 each VIPs Halut 8500 Hawi 8000 Farce 14000 Cotton 5500 Sandalwood 7000 All in 200ml All 50ml set 1500 50ml turaren wuta 1100 each 50ml VIPs Halut 2500 Hawi 2000 Farce 3500 Cotton 1300 Kumaza ku garzayo siyan nagari kuɗi a gida me kyau bayayimin tsada domin karin baya ku tuntubi wanan number 07036170061 Allah ya yafema Bisimilahi Rahamanur Rahimin. DAFIN ZUCIYA ✏️By Fatima Bintu Hussain✏️ https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8 https://whatsapp.com/channel/0029VbAho5W8V0tlD03a4Q1g https://whatsapp.com/channel/0029VbAho5W8V0tlD03a4Q1g *https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v 💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️ (J.W.A) _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️* BONZA BONZA BONZA ina masoya ƙamshi kuma za ku garzayo wajan shaharayen me kayan kamshin nan warda tasaba kawa mako turuka kala kara ga ƙamshi ga sauƙin Kaji Sandal chips Sandal grits Sandal balls Sandal flakes Farce Senegalese kajiji Cotton Halut Haawi Sandal wood All 11 pieces in 200ml:70 200ml turaren wuta wadannan 4500 each VIPs Halut 8500 Hawi 8000 Farce 14000 Cotton 5500 Sandalwood 7000 All in 200ml All 50ml set 1500 50ml turaren wuta 1100 each 50ml VIPs Halut 2500 Hawi 2000 Farce 3500 Cotton 1300 Kumaza ku garzayo siyan nagari kuɗi a gida me kyau bayayimin tsada domin karin baya ku tuntubi wanan number 07036170061 Allah ya yafema Bisimilahi Rahamanur Rahimin. Page 17 Abbi bayan ya ba mu saƙan yafita da tausayin sosai sai yayi mana addu'a. Ya yanke shawarar turama ammie message akan kayan tayima na ma rasa me zai rubuta sai kawai ya tura mata kuyi haƙuri komai zai wuce insha Allah saƙo kuma ya iso har na basu insha Allah zan haɗa ku ku gaisa. Eshan Abdul ya kasa gane kansa yana ta tambayan she Ina ya San Ni? Eshan yace "wannan abun koni ya daɗe yana bani mamaki." Abdul yace "ina jin ka." Eshan yace "shekara kusan biyu dasuka wuce nike yin mafarkinta ta nace na taimake ta wani lokacin zan ganta zauni a wani waji kamar kurkuku sai tazo fita takasa kuma tunda nafara mafarkinta banta ɓa ganin fuskar taba." Eshan ya cigaba da faɗin "wani lokacin idan nagan ta a wani halin ni kai na sai nayi kuka, Wannan ne dalilin da yasa naka sa aure nayi alkawarin zan share mata hawaye kullum ina cikin binciki a kanta ina zan samita sai yau Allah yayi." She Kan she abdul ya tausayamin Eshan ya ce zai sa ayi mashi bin ciki akai na kuma gobe ma zasu koma amma yana so ya fara shiga jikita su saba sosai. She dai abdul sai kallon shi ya keyi don abin yanzu tsoro yaki bashi. Ladidi kam tana fita Takoma wajan da take zaune ta zauna Kamar bata tashiba. Amarya tana fitowa daga bayi bata ko kalli ladidi ba ta shega ɗaki itakam ladidi bata damuba Amira a ranar munyi fira sosai da Amir har labarin wannan mutumin na bashi tunda na fara Bama Amir labarin yake ta murmushi yace "idan na kara ganin shi in faɗa mai abin da umma take mana Ni kam dariya ma ya ba ni don kada na ɓata mai farin ciki da yake tare dashi nace mai to zan faɗa mai badan zan iya faɗa ma wani halin da muki ciki ba. Idan ma kaga yanda muke firan sai kayimana dariya don kamar wasu munafukai haka mukeyi babu wanda zai ce yana jin abinda muke cewa. Umma kam ita kaɗai tasan abinda take shiryawa. Yusurah yanzu Daddy yayi mata sauki don yace zata koma makaranta takuma ji dadi sosai Mom gari yayi mata zafi tarasa yaza tayi gashi ko yusurah ma kamar ta juya ma ta baya ita yanzu burin ta ɗaya ne azumi ya wuce ta koma wajan boka tunda yace ba zai iya yin aiki cikin azumi ba an ɗaure masu abokan aiki. Ammie koda taga saƙon Abbie Tasha kuka sosai Ita dai Addu'a arata bai wuce yaran ta su dawo gare ta ba. Ladidi ta ɗura abinci bayan tagama ta ɓudi na amarya zatasa maganin kinan taje an dakamata tsawa Share fisabilila DAFIN ZUCIYA ✏️By Fatima Binta Hussain✏️ https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8 https://whatsapp.com/channel/0029VbAho5W8V0tlD03a4Q1g *https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v 💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️ (J.W.A) _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️* Bisimilahi Rahamanur Rahimin Page 18 Ladidi tsawar da aka taka ma ta ce ta dawo da ita daga hankalin ta bakowani yayi mata wannan tswar ba mijinsune shigo warshi kenan ya ganta tana zuba wani abu a ciki yace "walahi sai kin ci abinci nan." Eshan nan dai ya roƙi Ahmad akan koda baya gari yasa mai ido akan amira daga haka suka rabu kowa ya wuce gida. Amira ayau munyi fira sosai da Amir san nan muka kwanta. Yasurah ta rasa me ya sa yanzu a komai nata take yawan tunanin me ruwanan wato Aliyu haydar tana tunani shi sosai burin ta yanzu bai wuce ta ganshi ba. Eshan bayan ya koma gida Mame ta lura da kamar da abin da yake damunshi bayan Abba ya ga ma buɗa baki taji taki faɗa mashi kamar taga Eshan yana cikin damuwa yakamata su tambayeshi aji meyake damumshi? Eshan ne zaune gaban Abba yayi mai tambayan duniya akan me yake damunshi amma yaki faɗa ga Eshan akwai muskilanci idan yaga dama da Abba yaga yaki ya faɗa mai sai kawai yayi mai addu'a yace ya tafi ya kwanta dare nayi. Ladidi tace "babu wanda ya isa ya sa ta taci abincin nan." Shi kam malam ganin ba ci za ta yi ba ya dauko durina ya zabgamata yace "sai taci." itakuma tace "bataci." Malam sanin taurin kai kalar na ladidi yasa yace "ta tafi gida ya sa keta saki ɗaya.' Ladidi kam ko a ajikin ta da wata uwar ɓuɗa tayi ta ɗau hijabin ta tafita kai tsaye gidan boka da wuce ta faɗa mashi abinda ya faru amma tace tana so ta koma gidan mijinta don tana sonshi. Mom Kam yanzu abin ya daina bata mamaki sai dai tsoro Shi kam Daddy dalilin da yayi mata haka yayi ne don ta shiryu amma yaga babu alaman haka a tare da ita don haka yana ta taya ta addu'a Allah ya sheryata' Eshan bayan ya tafi ɗaki ya kira Ahmad su kayi magana akan aikin su Ahmad yace "naji Muryar ka kamar da damuwa?" yace "idan na dawo zamuyi magana." San nan ya ce " kuma ka ta ya ni da addu'a." Ahmad Ya ce "in Sha Allah." Daga nan su kayi sallama. Amira bacci nayi wanda na daɗe banyi kalar sa ba bacci me ciki da tunani wannan bawon Allahn. ta bangaran Eshan haka ne don mafarkin daya sabbayi yayi amma wannan yasha banban da ko wane mafarki da ya saba yi da ya farka sai kawai ya tashi yayi alwala yayi nafila akan Allah ya shiga' lamarinsa. Ladidi boka yace "zan yi maki aiki amma sai na sadu da ke." Dayake su Ladidi anyi nesa ba ajin kira ta aminci boka ya nemeta tagaba da baya" ( waiyazubillah ) Eshan ya ƙosa gari ya waye su tafi unguwar su amira don ya na so ya mai data kamar kanwar shi har ta faɗa mashi damuwarta duk da yasa ayi mai binciki' Su Eshan lokaci guda aka faɗa haka akam zan kai ma mame labari me dadi nasan ( OMMU AHMAD BANA FUSHI ) zata rakani mu kai gulma. Amira tana cikin farin ciki bata damu da abinda umma tayi mata ba ma na tadata ta ɗaura abinci sai dawa na sahur sauƙin tama Almjiri yanzu yake kaiwa. Abbi Kam ya lurs da muna cikin farin ciki Dagani har Amir don haka she ma yayi murna sosai yana mana addu'ar mu dawama a jikin wannan farin cikin har ƙarshen rayuwar mu. Aliyu haydar mama ta sakoshi a gaba kan maganan aure shekuma harga Allah bayason yin aure yanzu. Kuma babu warda ya ke so don duk yan matan dake damunshi babu warda tayi mashi Yusurah ta shiga ɗakin daddy yana kiran ta tana shiga taga wayan daddy ana kira ta duba taga ansa son Aliyu haydar akam nan take ta ɗau number dama tanaso ta samu number dinshi Don ta faɗa mashi sirin zuciyarta. DAFIN ZUCIYA ✏️By Fatima Binta Hussain✏️ https://chat.whatsapp.com/DBGH2dTWEfmBB7Gi0BgrJ8 By Fatima Binta Hussain https://chat.whatsapp.com/LZtufHUnlqUFvnBvvoUWs3 https://whatsapp.com/channel/0029VbAho5W8V0tlD03a4Q1g *https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v 💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️ (J.W.A) _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️* Allah ya yafemana Bisimilahi Rahamanur Rahimin Page 19 "Ladidi daga gidan boka' gidan su ta wuce dama Babansu ya rasu sai mamansu. "Ladidi su biyar ne a ɗakin su ita ce ta uku sai yai'yain ta maza guda biyu" sai ƙaninin ta mata' Maihaifin su ya rasu saka makon" hadari da su

Chapter 3 of 14