to intaji sau'ki sai tazo ta sameni ta tawo da shaida 'din tabbas bata da lafiya ok to sir mungode suka fuce.
Hankalinsa gabaki 'daya ya tashi tausayinta duk ya kamashi ashe Aiki akai mata yadda ya damu wani 6arin na zuciyarsa ke fa'da masa matar wani ce fa kake damuwa akanta subhanallahi ya fa'da yai saurin miqewa ya shige toilet.
[12/31/2020, 5:46 PM] 🅰️ " AXEEX✌🏻 D'🅱️🅾️Y😎: _POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ 📚📚
[12/31/2020, 5:49 PM] 🅰️ " AXEEX✌🏻 D'🅱️🅾️Y😎: *ABBAKAR*
*PAGE 20---30*
Miqewa yai ya shiga toilet ya dauro alwala yazo ya alwala gabaki daya yarasa abunyi hakan yasa shi tada sallah ko Allah zaisa yadanji sanyi cikin ransa.
Saida yai azahar sannan yabar office din bayan ya gama nemawa Ummu sauqi da datan Allah ya raya abinda ta haifa.
Yunwa yakeji sosai hakan yasashi wucewa gida duda a yan kwanakinnan be cika san zama cikin jama'a ba.
Da maryam qanwarsa yaci karo a farfajiyar gidan tana baima Habu me tuqi saqon ta qara fada da murmushin fuakarta yah sannu da zuwa shima ya amsa yana dariya yawwa gami da shaqar numfashi hmmm qanwar me ake dafa mana ne wani abin dadi ne kamar kinsan yunwa nakeji aikuwa dai sha kuruminka yanzu cikinka zai cika yabi bayanta batare da yace komaiba.
Pls qanwar ki fadan me kike dafa mana ne kaidai kawai kabari azubu ta shige madafa yabi ta kitchen din zai leqa tukunyar pls yaya to sanmin kar qamshi ya qosar dani ta dan debo miyar a ludayi ta bashi yana kaiwa baki yasaki wata qara gami da cillar da ludayin.
Tai saurin matsowa daf dashi yah lafiya ya dago ya galla mata hara anman ke muguwa ce wallahi kinsan da zafi zaki bani tasa dariya kai yaya anman kai ragone wallahi ni nadauka wani abune ashema dan zafinnan ne zaka wani saka ihoo au dariya ma kike to anma fasa cin abincin naki danma inai miki kara ina cewa kin iya girki to ki sani ba abinda kika iya fuuu ya fice daga madafar ta ci gaba da dariyarta.
Saida ya watsa ruwa yaji dagaske yunwa yakeji gashi qamshin abincin ya cika masa hanci ya sauko daga sama yai sa'a bata falon sai hajiya.
Kai tsaye dinning area ya wuce ya debo a plate yai sama hajiya tace ina zuwa inazuwa hajiya bari inkai daki kar wannan mara kunyar ta ganni hajiya tasa dariya kwaji dashi.
Saida yakai matattakala ta biyar yajiyota tana dariya ahab ashedai na iya abincin tunda har yasamu matsayin akaishi daki aboye mtss ya saki tsaki anma fasa ci yazo ya dire eh ya qara afki au haka kika ce to sema naci.
Yq haukan kujera ya fara zubawa ai yarinya da dakudinki kika siya to bazanci ba eh anman ni na dafa abinda bama dadi ci karka mutu ne fa yana fade yana yamitsa fuska ya turawa abaki kamar anai masa dole eh shiyasa naga anata saka loma.
Hajiya innaje masallaci bazan dawo da wuriba zan biya ta gidansu mahfuz karkiga nayi dare ok inka dawo nayi bacci katashi maryam ta shiga daki katabbatar dik sun rufe dakunansu ok hajiya.
Yau ya yanke shawarar samun mahfuz ya fada masa komai ko yaji sanyi aransa dan zatonsa rashin fadawa kowa da barin komi cikin ransa yasa abin ke damunsa sosai.
Yaje gidansu mahfuz sun dan gaggaisa da mutan gidan dan gidan yawane mahfuz baya dakinsa hakan yasa ya zauna a farfajiyar gidan suna fira da mamar mahfuz din ya tura ummi ta kira masa shi danshi bashi da al'adar zuwa gidan yai ta shige shige tun yana yaroma balle yanzu duda ba inda aka masa katanga da shiga.
Maman maufuz tace kudai zanga lokacin da zakuyi hankali yasan kwanan zancen dan haka yai shuru ace kuduk qannenku sunyi aure ku godai godai daku kunkasa sai yawo kuke waiku samari bakusan kun tasanma zana tuzurai ba ta sosa qeya aishi hajiya sure lokacine eh haka kullin kuke cewa mahfuz yafito riqe da yaro ya miqawa hajiya kai kana da matsala ace kai bazaka taba zama dan gida ba Tashi muje sukai bangaren mazan gidan.
Sun dan taba fira kafin mahfuz yace nasan da magana shi dan haka kawai bazan ganka da daddareba kaidai bari inji Abbakar ina cikin matsala.
Mahfuz ya zaro ido matsala eh wallahi am in love mahfuz yasa dariya kaji wai matsala love isn't a problem malan wace me sa'a ce haka student dina ce and she is married with baby mafa what mahfuz ya fada.
Taya haka ta kasance zakayi kuskuren kamuwa dasan matar aure nima bansani bafa sedaga baya subhanallahi da matsala babbama inji Abbakar kullin wallahi kamar qaran santa ake a zuciyata narasa meke min dadi.
Inada mafita Abbakar yace mafita kamarya kace she is ur student eh and kasan students can do anything to pass there exam kayi anfani da wannan daman ta zama secret wife inka what me kake nufi nasan ka gane ka nuna mata if bata yadda dakaiba she is failing ur course kawai yaja tsaki wannan ai ba mafita bace shirmene.
Cemaka nai inasanta bawai ina sha'awarta ba and i wanted us to be together for the rest of our life not for wani lokaci kayadda dani once ka sameta zakaji abinda ke daminka aranka aqalla rabi ya ragu ko kuma ta qaruba yaja tsaki koda banyi shashanci ba sai yanzu da girma ya kamani ya fice daga dakin afusace.
Zaune yake yana marking test din daya yi aka kwankwasa kofar yace yes shigo ta shigo da sallamarta ummu ce ya fada dan ko cikin mata dari yaji muryarta sai ya ganeta .
Ita dince kuwa tai masa kyau sosai kana ganinta kasan me danyen jego ce nan da nan shaidan yafara qawata masa ita maganar mahfuz ta fara dawo masa .
Bangaren zuciyarsa ya fara fada nasa yes maganar mahfuz is the only solution to ur proble this is the best chance tazo dan test ne kayi anfani dahakan wani barin na fadin no karkayi .
This is the best chance and the right time ya fada ya miqe yai inda take atsaye itakuwa sai baza ido take yayin da zuciyarsa ke bugawa anya kuwa dedai ne hakan ya fada but this is the only solution u have if not ka mutu da ciwon santa ganin yazo dab da ita yasata faduwar gabanta yq qara qaruwa..........
Jiyai kamar an tsikareshi yai saurin cewa muje wajeko tai saurin budewa dan gabaki daya jikinta rawa yake Time in sallah yayi so u come back letter tace ok sir shi kuma yai C.mosque.
Acan masallaci yai sallarsa ya roqi Allah gafara na yunqurin saba masa dayai ya kuma gode masa da yasa bai saba masanba.
Tabbas yanasan Ummu so bana wasaba saidai yasan tai masa nisa ya rasa me yasa duk yadda yaso ya cireta aransa yake kasa wa yarasa wane irin so yake mata.
Wayarsa ce tai qara hakan ya dawo dashi daga dogon tunanin da ya fada ya kai duba kan screen din wayar Qanwata yagani yai murmushi khairiyya ce frnd dinsa ta facebook ya kai hannu zaidauka kiran ya tsinke yabi bayan kiran.
Da sallamarta ta Amsa shima ya amsa mata qorafunta ya biyo baya yanzu yah na ka kyauta kenan kanaji ina kiranka kaqi dauka to sarkin qorafi nazo dauka ta katse ayimin afuwa tai dariya bakamin komi ba.
Yanzu abunda kike kina kyautawa kenan duk kin barni da tunaninki ta zaro ido kamar tana gabansa me menayi kyace me kika yi mana saiki kashe wayarki innemi in rasa yau wajen sati uku fa kenan ko a online bana ganinki tai dan murmushi amin afuwa haka kullin kike cewa wallahi ba ina sane na kasheba wayarce ta sami matsala aishikenan ya wuce suka dan taba fira kafin suyi sallama.
Ya kashe yana murmushi yasani yanasan Ummu wanda be taba yina wata mace shiba sedai yasani ya yi trusting din khairiyya fiye da kowacce mace yasani aduniya in aka dauke ummansa sai maryam qanwarsa babu wata mace da yake sakewa yayi fira da wasa da dariya kamar khairiyya duda kuwa betaba ganinta ba.
Asannu a hankali tunaninsa ya fara sauyawa kanasan ummu anman ka yadda da khairiyya har kana iya sakewa da ita why not ka mata tayin soyayya inyaso kayi aure ko ka rabu da san ummu ya aminta da zuciyarsa but dole se yaga khairiyya before yai gabatar mata da abunda ke ransa yasan duk duniya babu abinda ta gijini kamar ya nemi su hadu anman yanzu dole ta yadda if not zai yanke alaqarsu.
Ummu ke zaune tana kallo ya shigo da baby a hannunsa ungoshi kuka yake ta karba tana dariya Allah yaya kana shagwabashi infa ka tafi ya dinga kuka kenan sai zainab ta daukeshi tai masa rawa kasan ni ba iyawa naiba ace kaita jijjiga yaro sai kace wata yar tsana.
Yai dariya to banda abinki inban jijjigashi ba wa kikeso injijjga kinsan kuwa yadda nakesansa tai dariya ai basai ka fada ba kowa yasan baba nasan dansa to ni nawa san da nakema nawa dan yafi na kowanne baba harke mamarsa suka saka dariya gabaki daya.
Mutumina ya kaji shawarar tawa kuwa tayu ko yai tsaki wace shawara kuma au har kamance eh tunamin kan yarinyar da kake so mana yaja tsaki shawara ko cuta Allah mahfuz baka sona inda kana sona bazaka bani shawarar indauki qafata da kaina inkai jahannama.
Kagani tunda kaga zaka iya jurewa aishikenan ni kaban shawara wallahi bana iya bacci kullun da tunanin cousin dinnan tawa dashi nake tashi kai ko ni daya na zauna ita kawai nake hangowa haquri zakai matarma dabu san inda takeba balle kawai kaita addu'a Allah ya yaye maka.
Hawaye suka biyo kuncinsa Abbakar kafadamin taya zan iya haqurin wallahi ni asan khairar bansan wani abu waishi haquriba kafadan yazanyi inba haka ba wallahi santa zai iya hallakani a kwanannan.
Uhum mahfuz kenan kadunga saka dangana a'al'amranka wallahi nasan abinda kakeji aranka bekai nawaba kawai nafika haqurine kadena sama ranka komai kakeso zaka samu in kuma mutuwa taifa.
Kadinga sama ranka ta mutune bakuma zata dawoba zakaji sassauci to Habu nagode zan gwada insha Allah yawwa nawan be a Man dan Allah.
Wayarsa yadauka ya kira Khairiyya sun gaisa kamar koyaushe be bari ta fara surutunnanta ba yace magana nakesan muyi me mahinmanci to yah na inajinka.
Wallahi ina cikin matsala inasan kiban shawara kamar yadda kika saba sai dai ba ta onkine ko through phone calk ba a'a inasan ganinki face to face tace what eh sai ta kashe wayar.
Saqo ya tura mata khairiyya nagaji da kullin sedai mudinga magana a waya ko through chat if baki yadda mun hadubu wallahi wannan shine qarshen alaqarmu bazan kuma kiranki ba and kuma bazan kuma daga kiranki ba and in facebook u will be out of my frnd list and I will soon block u in WhatsApp.
Har safe ba reply be kuma yi abinda yace ba.
Yashirya zashi aiki saqo ya shigo wayarsa yana dubawa nata ne ayi haquri abin be kai ga haka ba kasa kuma kwatancen gidansu ne but kazo ran Friday ko lahadi sauran ranaku inada sch yai murmushi yau talata Allah ya kaimu juma'ar.
Bayan ya dawo yaje gidansu mahfuz sunsha fira mahfuz din duk yai baqi saidai ba kamar randa yazo gunsaba ya dan ciko.
Kasan me ya kawoni zuwa nai infada na zaka rakani gidansu khairiyyar nan frnd dita ta Facebook ok yaushe gobe Allah ya kaimu yace amin.
Baisan me yasa yaketa rawar kafar zuwa ganinin khairiyyanba ji yake kamar zashi ganin ummu ne rasa kayanma da zaisa yai qarshe ya nemo milk shadda dinsa mai dunkin coffee sai yasa hularsa ita kalar dunki da ratsi ratsin milk takalminsa coffee yai kyau sosai kai kace wani sabon ango ne.
Kamar sun hada baki shigar da mahfuz yai kenan dan yawancin kayansu iri dayane tun suna yara komai tare suke halinsu ne kawai ya ban banta.
Hajiya na ganinsu ta baro girginsu ah kace yau in sadaka nayi suruka suka hau sosa qeya bata tambayi ko ta wayeba ta musu fatan alkairi suka fice.
A qofar gidan suja faka motar suka fito Abbakar ya kirata tace gatanan.
Tai kyau sosai dan kaya ma na qasan kwaba tasa ko mace yar uwarta ce ta ganta saita yaba balle kuma namiji.
Alamar bude qofar gidan da suka ji yasasu gabaki daya maida hankalunsu kan qofar kowa da tunanin yadda zai ganta.
Gabaki daya sukai mutuwar tsaye daga su har ita da gudu ta koma cikin gidan tana kuka mahfuz na fadin Abbakar khairi ce yayin da Abbakar yarasa abinyi bakowa shi kuma idansa ya gane masa face kuma ummu dalibarsa ya riqe mahfuz wace khairin causing dintawa mana kasan me kake fade khairiyyace fa da nace ka rakoni gunta mahfuz ya zube agun sumamme inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un kawai Abbakar yake fade.....
[12/31/2020, 5:49 PM] 🅰️ " AXEEX✌🏻 D'🅱️🅾️Y😎: _POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ 📚📚
[12/31/2020, 5:50 PM] 🅰️ " AXEEX✌🏻 D'🅱️🅾️Y😎: *ABBAKAR*
*PAGE 30----40*
Ganin bashi da amsar tambayarasa yasa shi katse musu shirun nasu da fadin bari muje asibiti amaka dressing in ciwon da kaji naga kamar ma yana buqatar dunki ok kawai mahfuz yake dan yasan yanzu magana kadan zata iya sa shi fashe wa da kuka.
Adedai gurin Parker motoci na emergency na asibitin nasarawa Abbakar ya ajiye motar dan dare yayi yasan OPD yanzu ba doctor muje ko yace da mahfuz ya fito yana dingishi sukai ciki.
Kamar yadda Abbakar yaje har gida ya tawo da Mahfuz haka ya rakashi suka rabu kowa da abinda ke damunsa a rai.
Bacci ya qi zuwarwa idanun mahfuz gabaki daya tunaninsa yaushe ne yayansa yai aure shi be saniba.
Zumbur ya miqe yai area din da dakin yayyansu yake ahankula ya tura qofar kamar yadda ya zata baya dakin dakin baccinsa ya shiga anman ga mamakinsa kwance yake kan gadon yana baccinsa cikin kwanciyar hankali to me hakan ke nufi.
Gabaki daya kansa ya kulle rasa me zaiyi yai abinda be saba ba ya mike ya dauro alwala ya hau nafilfilu.
Shima dai Abbakar kusan abu guda ne da mahfuz din ya kasa bacci saidai abu guda ke daminsa wato tausayin kansa yasani ayanzu san ummu ya gama kassarashi yasani santa bazai barshi ba duniyar yaji gabaki daya ta masa zafi kamar ya kashe kansa ya huta.
Hawayene kawai kebin idansa ya rasa shi kuwa wannan wace irin gaddara ce ta afka masa shi yasani yana kuma fade So be masa adalci ba ya mike yai toilet dan dauro alwala.
Washe gari da safe kamar yadda yake al'adar gidansu mahfuz an hadu a babban falo ana breakfast wasu na kan dinning tsoffi na kasa dansu sunfi san ci a qas juya cokali kawai mahfuz yake gami da baza idanu so yake kawai yaga ta ina yah nasir zai billo.
Baikai ga dire tunaninsa ba yaji muryar nasir din na fadin kai hajiya se kace wani yaro beji farkon maganar ba dan haka be fahinci abinda suke maganar akaiba.
Kamar yadda yake al'adar gidan koda da kwana mutun ya girmeka zaka gaidashi hakan yasa Mahfuz fadin Yah nasir ina kwana ya amsa lafiya qalau qanina yahau zubama kansa abincin.
Kusa da mahfuz din ya zauna yanaci yana nazarinsa saida yakai lomar qarshe kafin yace wai qanina meke damunka ne naga duk ka rame gashi ka rigani fitowa anman har na cinye na barka bakomi yaya kawai banajin dadi ne.
Ayya anman ai daurewa zakai kaci abincin seka sha maganin cuta da yunwa ai sai abin yai yawa to yaya zanci yawwa ko kaifa ya miqe zai bar wajen.
Yai saurin dawowa subhanallahi ciwon mene haka a qafarka mahfuz ya kalleshi da mamaki kamar bashine jiya ya ji masa shi ba.
Ina tambayarka ciwon me ne haka ta yaya ka jishi ya hqu sosa qeya gqnin yadda mutanen falon suka zuba masa na mujiya kowa nasan jin yadda akai faduwa nai jiya munje unguwa da Aminin sunan da mutanen gidan ke fadawa Abbakar Ayya to Allah ya kiyaye ya fuce.
Sama sama Abbakar yaci Abincin karinsa sauran ya faki Hajiyarsu yaje ya kaiwa kaji yana yo kwana daga gurin kajin nasu yaji dariyar maryam Allah ya kamaka wato kaji kake kawowa to abakun hajiya tai saurin juyawa zatai cikin gida.
Yabita da sauri yana roqonta haba yar qanwata ki tsaya kiji mana tai masa banza ganin tai falon hajiyar yasashi kai kwanon kitchen ya bita da sauri.
Haba qanwis bafa ma haka dake karaf kunnen hajiya zonan autana me yayi fadamin ta kalleshi duk yai wani kalar tausayi vashi bane nace ya temaka yaje yamin test yace ba inda zashi ya saukar da ajiyar zuciya dan yasan indai hajiya taji yaqi cin abinci ya gama yawo.
Hajiya tasa dariya kyaleshi kije kiyi abinki da kanki zaki ci fiye dashi kinji autana anman hajiya kedai kawai ki yadda dani zakici zan miki addu'a to hajiya ai shi kenan yawwa ko kefa Hajiya ni na tafi yace mata ok seka dawo Allah bada sa'a amin ya fice.
Yakai bakin gate a cikin motarsa yana shirin fita maryam ta fito da gudunta yaja ya tsaya ta tsaya bakin tagar me zaman banxa to sarkin rigima lafiya zaki tsaidani eh kace haka mana I save u today dole kabani tukwici ko in fada mata ai daman nasan da biyu ya ciro kudi ya miqa mata ta karba tana dariya shima ya kada kai yana dariya.
Inba dan dole ba da ba'abinda zai hanashi dena zuwa buk koyarwa tun da ya fara tuqin abinda ke faman kai kawo a ransa kenan har ya isa yai parking yai qofar office insa.
Kamar ance kalli gefe ya hango ummu riqe da babyn ta a hannu Fatima na gefenta suna ta dariyarsu cikin nishadi wani qululun takaici yazo masa wuya lallaima yarinyar nan ta rainashi wato shi ta gama raina masa hankali ita tana cikin farinciki da aurenta tana chat dashi tasa ya shaqu da ita rasa abinda ma zaiyi yai.
Jiyar Fatima na fadin lah Aminiyar yafazo dan bari ya dan jima da shiga kar yaga daga zuwansa min takura masa haka ne kuma.
Da sallama suka shiga office din ita da fatima suka gaisheshi a ciki ya amsa kafin yace lafiya me ya kawoku Daman make up din dakace zakamin kullin in nazo bakanan oh shine daga zuwana zakuzo ku takuran basu ce komi ba any way zan baki assignment kiyi submitting jibi but ki baima captain inku sai ya kawon ta amshi question in tana godiya suka fice.
Binsu yai da ido zuciyarsa na ayyana masa abu buwa da dama masu kyau da akasunsu yaja tsaki gami da diban kasan zuwa inda zaima wadanda yace suzo yau lecture.
Koda yaje ma ajin be iya tabuka komi ba ya rasa wannan wace irin masifa ce ya kawo lecture insa asabar dan duk sanin yan ajinsu ummu basa karatu week end akalla bazai ganta ba anman se ace yana shigowa ita zai fara gani.
Abu daya zakai zuciyarsa ke fada masa nigeria sa fadi take kawai ka nemi aiki a wani state in ka koma can wataqil ka huta da wannan takaicin jiyai yayi na'am da shararar ya miqe dan dauko paper a dara barin dan fara rubuta takardar neman aikin in ya tashi yakai amasa printing dan bezo da system inshi va bama yasan se yaje gida ya sauya ra'ayi......
Ko me ya tuna oho ya hau yayyaga paper din ya miqe yabar office din.
Abinda bai saba ba wato yawo cikin sch din shi yaji yana sha'awa tafe yake cikin nishadi ransa fes yakejinsa .
Daga nesa ya hango yarinyar da kema ummu raino haka kawai yaji yanasan ganin babyn ummun ya dan matso dab da inda yarinyar keta faman jijjiga yaron yace ki miqama mamanshi shi mana tana test ne ta fada ayya kawoshi to.
Tai saurin kuma ruqun qumeshi tace kar inbama kowa to ai ba guduwa zan dashi ba ta miqa masa shi sabida kwarjinin da yai mata bawai dan taso ba cikin ranta kuwa tsoron kar uwar dakin ta tazo tazo taga ta bawa wani ne.
Masha Allah ya fada a fili yayin da a ransa yake fatan inama ace yaronsa ne yaron kuwa ya bangale da dariya dimple insa me kyau ya bayyana yasunansa ya fada sunansa Mahfuz ya kuma mai maitawa mahfuh tace eh anman abbasa ke kiransa dashi ummansa tace sunan danta Abbakar wani abu ya ziyarci zuciyarsa yai saurin kawar da tunanin da fadin Allah ya raya shi tace amin ya miqa mata shi yabar gurin zuciyarsa cike da tunanin sunan yaron.
Abin duniya duk ya ishi mahfuz hakan yasashi shi yanke shawar zuwa yasamu yayansa nasir.
Yana zaune yana rubutu a system insa Mahfuz yashigo da sallamar Nasir ya amsa batare da ya dago kai ya kalleshi yaci gaba da abinda yake Yah gurinka nazo ok yace ya rufe system in ya maida hankalinsa gareshi.
Inajinka maganar me zamuyi akan matarka ne What ya fada mata ta kuma kai kamin auran yadda yawani hade gira yasa mahfuz shiga taitayinsa ina tambayarka kaikamin auran yai saurin cewa ba.....bame ba .
Daman kan ummu ne ta gidan baba yasir anganta ne ya fada a'a kwanaki ne daman mukaje gun wata nida Amin naga ashe tayi aure ta aureka.
Bai nuna wata razanaba ko tsoro yahau fada ni ta aura kuma sanin kanka ne banida aure bakuma ni da niyarsa ayan kwanakinnan se dai in har alhakinta ne yafara haukata ka kake zaton kowa ka gani ita ce yarinyar da ba'asan inda take ba ake zaton tabi uwatta shine zaka zo kana tunanun na aureta.
Wallahi yah ita nagani kuma wallahi yah kai nagani a matsayin mijinta ai ko na haukace naganka zan ganeka saukar marin da yaji yasashi saurin miqewa a firgice fitar min adaki da alamin ka haukace din da gaske sha_sha kawai.
Washe gari da sassafe yai dakin yayan nasa ya ganshi yana bacci yai sauri ya fice daga gidan sai gidan ummun.
Bugun da yake faman musu na hauka yasa gabaki daya suyo bakin gate in da abinda basu saba ji bane.
Daba dabaya ya fara ja ganin yayansa Nasir sanye da rigar bacci yana mittsika ido alamin baccin be isheba.
Shima mittsika idon ya fara kodai dagaske na haukace ne ya fadawa kansa no wallahi da hankali.
Malan lafiya mutumin ya fada nazo tafiya da qanwata ne abarsona what kanada hankali kuwa mata ta cefa ganin bazai bashi hanya ba yasa tankadashi ciki ya hau jan ummu tana tirjewa.
Mutumin ya dauko waya ya kira police sukai gaba da mahfux din yana faman kuru ruwar sai yadauki masoyiyarsa
[11/22/2017, 9:17 PM] Fadimafayau: *Abbakar*
*Na*
*F.A.Ya'u*
*Wattpad Fadimafayau*
*40-45*
Haka mahfuz yana ji yana gani police sukai gaba dashi yana faman ihuu tuni yan kallo suka cika gurin duda kasantuwar lokacin sassafe ne.
Saida mahfuz ya kwan ya yini a police station kafin asamu labari a gida dan hankalinsu gabaki daya ya gama tashi anata tunanin ko lafiya Nasir da hajiya ne suka fara zuwa aikuwa yana ganin nasir ya hau fada da zage zage mugu azzalumi wallahi saika saketa ya shaqe nasir dagyar aka fitar daga nasir din daga dakin.
Shine wallahi hajiya shine haka kawai yake fade.
Hajiya ta riqe mahfuz cikin kuka tana fadin shine mene yaci gaba da fade ta jijjagashi sosai kafin ya koma hayyacinsa ka nutsu kafadan me ya faru.
Hajiya tah nasir ne yai aure ta miqe a razane haba dannan ni na haifeku gabaki daya yaushe kuma nasir in yai aure ka fada min wallahi hajiya shine kuma Ummun baba yasir ya aura dan naganshi yasa aka daureni ka tabbatar da abinda kake fade eh umma.
Ta koma tazauna haba biri yai kama da mutun shi yasa yaronnan yake cewa haukacewa kayi muje ina zuwa ta fice tabar dan dakin da suke ganawar.
Tana zuwa ta share Nasir da mari ya dafe gurin cikin qwalla ya kalleta menayi hajiya bansaniba ashe kai shasha ne da har zakayi aure bamu sani ka rasa wa zaka aura se yarinyar nan wadda uwatta bata ganin kowa da qima.
Ya dafe qirji cikin kuka yake magana hajiya ke kin yadda ina da aure in inadashi ai da tuni na dena kwana agida aje gidan da yace yaganni inyaso se agani inni inne tadan yi jim kafin ta koma dakin.
Mahfuz ta tambaya kwatancen gidan ya mata.
Eh kam yarinyar kamarsu daya da Ummu sedaifa yarinya tace ita ina batasan wani nasir ko mahfux ba har gidan iyayanta ta nuna mijinta ma ko kama basu hada Nasir ba police ma sun tabbatar ba nasir ne ya kawo mahfuz ba wanda yakawo mahfuz daban.
Aikoda su hajiya suka dawo da labarin komi Mahfuz ya miqe yahau dukan Nasir wallahi saina
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 2 Chapter of 15