katifar gadon, idanunta ta waro tan son ganin waye, saidai banda hannayen dake shaketan babu wani abu datake gani. Hannayenta tayi yunkurin dagowa saidai ta kasa koda motsa dan yatsa ne, nunfashinta ya dauke gabadaya ga irin rikon da akayima wayan nata kamar zai balle.
Kirjinta yadau zafi lungs dinta na neman iska, tanajin wani radadi nabin jikinta, zufa ya fara keto mata, hawaye na gangarowa daga idanunta datakasa rufewa. Duf kuma tadenajin komai jikintaya saki.
Saidai ko minti daya ba’ayiba ta farfado. Maimaita abunda akayi mata aka sake yi, shima ta kara sumewa tareda farfadowa, sannan aka kara shaketa, saida takuma jara sumewa sannan hannun ya saketa. Wani wahallen nunfashi taja tareda zabura jin jikinta ya saki. Ga duhun dake dakin yakara razanata. Saurin lalubo wayarta tayi daga gefenta ta kunna fitilar, sannan ta mike tanajin yanda jikinta ke wani rawa da karkarwa, wuyanta still zafi yakeyi.
For more information ga wattsapp number na 09157578540
Game of puzzle (Wasan sarƙaƙiya).
By Ayraah Riyad…
Book one 1…
Chapter 9…
Kuwait
Toilet ta shiga ta dauro alwala, ta fito ta tsaya gaban mirror tana kallon wuyanta datakejinshi kamar ya balle, da mamakinta saitaga shatin hannu a wuyan nata. Waro ido tayi tana kara kallon wuyan ko idonta ne kemata gizo, saidai no still tana ganin mark din a wuyan. Kenan ba mafarki takeyi bah, girgiza kai tayi tana bin dakin da kallo, itadai a iya saninta mafarki ne, sannan tunda tasan kanta take irin wayannan munanan mafarkan saidai bata taba mafarkin ta tashi taga alaman ko tabo daya bari a jikinta ba, saidai taji ciwo a jikin.
Dauko sallaya tayi ta shimfida ta tayar da sallah. Saida tay sallar isha da bata samu tayiba jiya sannan tay nafila dan ba’ayi asuba bah infact koh 3 nadare batayiba. Al-Quran tadauko harta bude zata fara karantawa aka bude kofar dakin aka shigo. Juyawa tayi dukda tariga tasan waye.
Mamah ce sanye da kayan barcinta ta shigo dakin, ajiye Quran din tayi ta juyo ta kallo mamah tanaso taga metazo yi dakinta yau.
Maman ma binta da kallo tayi tazo dab da ita ta tsaya tana mata kallon kurilla. Dan hada rai Yazrin tayi tana kallonta dan bata gane dalilin zuwan mamah dakinta yauba. Cikin voice dinta dabawani fitowa yakeyi ba tafurta “ mamah akwai wani abune?”. Mamah da still kallonta takeyi tace “ Yazrin meya faru ba voice dinki? Sannan meya hanaki bacci cikin darennan?”.
Bata gane me mamah take nufiba, cikin confusion tace “ mamah wannan wasu irin tambayoyi ne? Banyi sallar isha bane yasa na tashi, voice dina kuma saboda yanzu natashi ne”. Mamah bata ansata ba tajuyata fuche daga dakin. Binta da kallo yazrin tayi tana mamakin meyasa mamah ke zuwa mata daki tsakar dare tazo jiya yauma tazo?
Mikewa tayi kawai ta nufi bed ta kwanta tana tunane tunane har asubah tayi. Tanayin sallah ba dadewa rana ta fito ta tashi ta shiga toilet tay wanka ta saka hadaddiyar Alkyabba maroon color wanda keja har kasa anyi mata golden design tundaga sama har kasa sannan tasa yar ciki golden color ta daure gashinta ta saki wasu yan sirarai ta gaban dasuke curly sanna ta daura golden turkish scarf daga tsakiyan kan nata ana ganin cikakken yalwataccen gaban kanta.
Pink lipstick ta shafa a lips dinta suka kara zama pink, sannan ta dauki kwalli ta shafa a idonta. Wani kyau tayi mata misali da idan kaganta saita baka tsoro. Wato wani sanyayyen kyau takedashi da bakowa keda irin kyannan ba, idanunta sun kara girma saboda kwallin datasa sumkuma koma kara zama drolly, ga red ear rings datasa masu kamada pearls, alkyabbar dayake har wuya take so batasa sarka ba saidai bracelet golden datasa a hannunta duka biyun.
Red heels wajen 4inches tasa loubotin sannan ta kalli kata a mirror ganin tayi ma kanta yanda takeso tasakin ma kanta smile. Yau wasan zai fara. wayarta tadauka dakuma red hermes custom made bag ta rataya a kafadarta ta fice daga dakin.
Dining ta nufa nanta iski kowa da kowa a ciki, daddy ta fara gaisarwa sannan ta gaisa da ayaan da mama, ba yabo ba fallasa duk suka ansa mata gaisuwar. Inda ta saba zama tazauna tana daukan cup ta zuba usual cinnamon tea dinta da garlic bread.
Ci take a hankali tana tunanin abubuwan dazatayi yaudin. Kusan kowa atable din kallonta sukeyi hatta Amrah da Azlan. Batayi niyyan yimusu magana ba da farko saida taga kallon yayi yawa. Hatta bude baki zatayi magana muryan daddy ya katse ta “Yazrin me kika sa a idonki? Sannan ina zaki da irin wanna magan? Ban hankali sa kaya koyaya ba”. Yafada muryanshi a dake.
Cikin rashin sanin mazata fada mai kawaii yasa ta juyarda kanta zuwaga kan Amrah. Itama yau red kaya tasa abaya ce saidai zaka zata alkyavba ce fitsaboda kwalliya dakuma design nata. Sannan ta juya ta kalli daddy, cikin dakiyar murya tace “ Daddy kwalli fah nasa, sannan Kuma fita zanyi zanje library ne shiyasa nasa kayan danasa, Kuma basa daukan ido maroon nefa, sannan meyasa Amrah zatasa kayan datakeso no bayan iya sawaba?” Ta karasa muryanta na rawa.
Cikeda bacin rai Daddy ya mike “ kije Kai wanke abunda ke idonki ki chanza kayan jikinki, sannan ki dauko niqabs dinki kisaka, sannan karda ki kara hada kanki da Amrah. banason karajin wani abu daga gareki”. Yana gama fadin hakan Kuma yatashi yabar dining din.
Idanunta dasuka ciki da kwalla ta dagosu kan mamah, saidai bata dago ta kalleta ba tacigaba da cin abincinta.
Amrah ce tadago ta kalleta sannan tace “ Allah sarki sis, wakika sakama kwalli? Karki damu kwanannan Zan hankali shiga libraryn ma gabadaya, Dan haka kiyi duk abunda zakiyi a ciki tun yanzu”.
Kasa kallon Amrah tayi sakamakon kukanbdataji nazuwan mata, da sauri ta Mikei tanajin yanda kirjinta ke radadi maganan da Amrah tayi mata, Dan gwara maganan daddy Sau dubu akan na Amrah.
Ayaan ne ya kalleta sannan yace “ Baby sis karki damu zanyi ma daddy magana, kije kawai inda zaki”. Da sauri ta dago Kai ta kwalli Ayaan, ganin face dinshi ba alaman wasa da hankalinta yake yasa tace mishi thank you sannan ta juya ta fice da sauri karma daddy ya sauko ya hanata.
Parking lot taje bodyguard dinta ya bude mata BMW latest edition ta shiga seat din bata yaja motar suka nufa library din.
Har bakin kofar libraryn ya rakata sannan ya tsaya a wajen. Shiga tayi da sallama ciki ciki a bakinta sannan ta nufi reception. Mr. Hakeem ta tarar yauma yana zaune yana yan karance karancen shi. Gaisawa sukayi sukadanyi hira kadan akan school sannan ta wuce ciki. Tanason Mr. Hakeem yanada mutunci sosai dakuma kama girmanshi.
Straight inda aka ajiye book din Diary of Queen simrah salim ta nufa, basida wani nisa sosai yaje ta dauko ta koma lounge. Budewa tayi tafara karantawa. Banda abunda ta fahimta a karatuttukan shi datayi a baya dan number of times data karanta book din daga farkk har karshe bazai kirgu ba, bandashi babu abunda zatace tafara fahimta a ciki.
Kwat kwata littafin bashida kan gado bare na katifa, daga wannan sai wanchan, sannan ga yawan tsiya dan yakai wajen 600 pages hardcover nekuma. Wasu abubuwan kawai kwaba su akayi bazama kace ga abunda suke nufi bah.
Ajiyan zuciya ta sauke tana kallon page din farko datake karantawa, saida ta karantashi wajen sau uku zuwa hudu amma still babu abunda take ganewa. Poems ne da suka shahara a ciki aka rubuta guda biyu. Duka biyun magana sukeyi akan soyayyar uwa ga yayanta. Bata gane meyasa mutun zai rubuta abu haka a diary dinshi bah. Sannan lokacin data rubuta diary din bata haihu ba, toh meyasa zata rubuta poem haka?
Ganin bawai tana gane menene bane yasa ta ajiye book din. Tunani tafarayi yanda zata bullowa al’amarin, gashidai bayau tasaba karantawa ba amma lokutan datake karantawa bawai don wani abu bane, kawai dan tanason poems ne dakuma chakuden dake cikin littafin, badan tagano wani abu akanshi bah.
Dauka tayi taje reception gurin Mr. hakeem ta mika mishi littafin. “ mr hakeem pls zaka iya gayamun abunda kasani akan wannan littafin?”. Ansan littafin yayi sannan ya dago ya kalleta. Tasan yanada ilimin history bana wasa ba shiyasa duk girman libraryn nan shi kadai ne a reception babu wani, dan baya bukatan wani duk littafin daka kawomai zai gayama wani abu akai.
Dan dariya yayi irin na dattawa sannan yace “ Gimbiya Yazrin kenan, indai har kinason kici wannan gasa dole saikin chaza akalar wasan ki, dan wannan littafi cike yake da sarƙaƙiya da babu wanda ya iya karantashi sannan yafito da abunda sarauniya Simrah Salim ta boye a cikin littafin. Abu daya zan fada miki shine wannan littafi idan kika kalli yanda ta rubutashi, babu wani guri data rubuta abu kai tsaye, sannan bawai a tsari ta rubutashi ba, zakiga abu dabai faruba zata rubuta akanshi kafin ta rubuta abunda yariga yafaru, sannan mutunce ita mai son wasa da kwakwalwan dan adan, dan haka saikinsan ko ita wacece sannan zaki iya ki sarrafa littafin harya gaya miki sakon data rubuta a ciki, sannan shawara daya zanbaki, bawai zance bazaki iyaba, amma cikin nanda ya kwanaki wannan littafin zai bar nan Libraryn, sannan idan her littafin yatafi toh bakida wani hanya dazaki gano menene a ciki, dan koda kinkai anmiki printing wani irinshi indai ba shi na gasken ba bazaki taba gano komai ba, dan wani abun a littafin yake, bawai a abunda ta rubuta bah, sannan Amrah tafiki no”.
Jim Yazrin tayi tana sauraronshi. Duk gwaiwanta ya sace, anya zata iya kuwa?
Qatar:
A bangaren Alina kuwa shiga tayi contacts ta danna ma Henry kira, customer line ne ‘your line has been baned, please contact your nearest service branch for more information’. Ji tayi kaman ta haukace a gurin kawai ta huta da wannan takaicin. Kenan har sim dinma bai bari ba yasa anyi blocking? Lallai kuwa akwai matsala.
Tashi tayi tana kwafa ta bude akwatin data shigo dashi ta dauko wata black Abaya tasaka a jikinta tanajin yanda jikinta ya bushe saboda wanka datayi bata shafa komai a jikinta ba. Bata dauki ko mayafin abayar ba takalmin datazo dashi ta zura ta sauka kasa. Inda tabar Ummi da Raya haka tazo ta samesu. Yi tayi kamar bata gansu ba Ummi na kwace a kan sofa Raya a kasa tayi bacci.
Dagowa Ummi tayi tana kallon Alina still da hawaye a face dinta, “ Lina ina zaki?”. Alina data kasa dauke kai saida ta juyo ta fuskanci Ummi wani annoyance ya taso mata ganin Ummi still kuka takeyi. Ita har mamaki abun ke bata wai basa gajiya da kukan ne?
Kawar da kanta tayi batareda ta tsaya a tafiyanda takeyi gurin kofaba tace “ Ummi am going somewhere, bazan dade bah”. Ummi tay saurin mikewa tana kallon Alina cikin hanzari tace “ Lina karki fita kibar gidannan, inkin fita mezakiyi? Saikin janyo mana wani wani balain da bakinki dabakya iya controlling”.
Yi tayi kamar bata jitaba ta fice falon, Ummi bata bitaba dan tasan wlh tunda tace saita fitan nan babu uban daya isa ya hanata fita, saidai kawai addu’a datakeyi allah ya tsare mata ita kawai.
Tana fita sukaci karo da Henry daya fito daga boys quarters, dago mata hannu yayi sannan yakaraso inda take yana tambaya “ Princess ina zaki kuma? Its not safe fita a garinnan a halin da ake ciki”. Kallonshi tayi kamar tace wani abu saikuma ta fasa kawai ta wuce ta nufa motarta. Bintayayi yana kara jaddada mata cewa fita a yanzu ba zai yu ba. Saidai ganin bama jinshi takeyi ba yasa yayi saurin bude gaban mota mazaunin pasenger ya shiga. Tsayawa tayi ta juyo takalleshi tace “ Henry ka koma gurinsu Ummi ni bana bukatanka anan, zan iya kula da kaina ba dadewa zanyiba”. Tafada hakan tana gyara long waist length blond hair dinta daya zubo akan shoulders dinta da bayanta.
Girgiza kai yayi tana sa hannunshi zaiyi pressing button dan kashe motar dan ba mai key bace tana kallonshi saidai bata nuna wai hakan yama dameta ba “ Kasandai tunda nace zan fita saina fita koh? Kakuma san mezanyi, dan haka ka fita ka zauna mun da Su Ummi, ka tabbatar yarinyan nan Maya taci abinci tana kashi kafin tacika gidan da kuka, dan ba lallai na dawo yau ba, saidai idan kaji na harbe wani kasan wanda zaka nema koh?”.
( toh fah.. guys wa Alina zata harbe? Shin da gaske takeyi? Sannan inane zataje harda zatace ba lallai tadawo yauba? Sannan waye take nufin a nema idan ta harbi wanin?)
For more information ga wattsapp number na 09157578540
Game of puzzle (Wasan sarƙaƙiya).
By Ayraah Riyad…
Book one 1…
Chapter 10…
Qatar..
Kallonta yayi na wasu yan mintuna kamar me tunanin wani abu, sannan a hankali ya bude motar ya dubeta cikin kausashiyar murya kai kasan baisoba yace “ Princess Alina kema kinsan banida hanyar dazan sameshi, sannan kinada tabbacin zai kawo miki dauki ne? Bakisan wayeba, bakisan daga ina yakeba ko nace takeba, bakisan ko mace ko namiji bane, bakisan ko mutun ko aljan ba zakisa ranki a layi, karki manta nasanki tunba yauba, a gabana kika girma, nasan halinki nakuma san me kike shirinyi, kina tunanin wannan hanyar ce zatasa shi dawowa? Idan har dagaske ne zai dawo datuni ya dawo, yau shekara nawa? Kinada tabbacin yana raye?”.
Rolling eyes dinta tayi tana wurga mishi hararan gefen ido, kamar bataji maima yaceba tace “ zan turo maka abunda zamu bukata dan bamuzo da abubuwa sosai ba, kaya kawai muka dauko sai kasa a siyo a kawo mana, kada kabar gidannan ka zauna dasu harsaina dawo”.
Jin bacin rai na taso mishi yasa kawai ya bude kofar ma fice, koba komai shima yanada yaƙinin cewa wannan mutumin zai taimaketa duk irin halin dazata shiga.
Da wani irin gudu tay reverse da motan gate ya bude ta fice. A guje take tafiya kan titin tana rayo maganganun da Henry yafada mata yanzu, ita kanta batasan meyasa take tunanin shiba, tun randa yay wishing dinta happy birthday datayi shekara 17 tace mishi bata bukata bai kara mata magana bah, saidai tanaji a jikinta yananan a duniyan nan, dukda batasan a ina yake bah, infact bama tasan waye shiba kodame yake kama, ko yana raye kobaya raye amma tanaji a cikin zuciyanta yananan a raye sannan yana sane da ita.
Ajiyar zuciya ta sauke tana chanza tunanin ta daga kanshi, koma yayane dama sotake tasan koyana raye, dan tasan indai tasa kanta a cikin matsala toh lallai zai kawo mata dauki. Wayarta ta dauko still tana gudun tana driving da hannu daya hannu dayan kuma ta shiga message ta zubama Henry list na abubuwan datakeso a siyo musu, saidai kodata tura baijeba. Tsaki tayi tana wurgar da wayar, ita tama manta wai an rufe mata har sim, gashi ta taho bata fadamai abubuwanba.
Saida tay tafiyar wajen 1hr dan inda zata da nisa ta tsaya a kofar wani hadadde kuma makeken company an rubuta “ Qatar’s communication Regulatory Authority”. A wajen entrance na building din bayan tashiga gate din tay parking motar dukda no parking sign da aka rubuta a gurin.
Cikeda izza ta sauko daga motar tana kallon hannayenta dasuke a wani bushe tana yamutsa face, securitys ne sukayi inda take daya daga cikinsu yay saurin tsayawa a gabanta “ miss bakiga no parking sign anan bae zakiyi parking anan?”.
Dago idonta tayi tay mishi wani kallo tundaga sama har kasa, sannan takara tamke fuskarta tana gyara gashinta zuwa baya da iska ya turoshi face dinta tabi ta side dinshi zata raba ta wuce. A fusace yakara tare mata gaba yana maimaita mata ba’a parking anan saidai tay kamar batajishiba, dan acewarta tafi karfin tay magana da security guard.
Dago wayarta tay zatai kira saikuma ta tuna bazata iyaba, ranta dayafara sosuwa bawai dan security guard din daya hanata shigaba, no sai dan inconvenience da rashin iyayin anfani da wayarta datake yi.
Chief security guard dinne ganin taki matsawa yayo inda suke, cikin professional voice danshi yagane wace ita yace “ princess Alina kozaki bada key na motar a kaimiki ita parking lot?”. Da kamar zaice mata ba’a parking a entrance saikuma ya tare kanshi, dan yasan indai yace mata ba’ayi toh lallai saita yishi.
Saidai cikin rashin sa’a shima kallo kawai ta bishi dashi sannan tace “ anan nay niyyan parking motar, dan haka ku bani guri nawuce komuma bazaku ji dadin abunda zai faru idan hakan bata kasance bah”. Dan Tsayawa chief securityn yayi kaar mai tunani, saikuma chan yayima dayen security guard din alaman ya bata guri ta wuce.
Yabe baki tayi aranta tana fadin ‘da baku matsaba dakunga abunda ba’ayi kuwa yau’ tay shigewanta cikin building din. Receptionist tagani a reception, straight gurinta ta nufa fuskarta babu annuri kwata kwata ta tsaya a gaban desk na receptionist din. Mace ce irin yan matan nan Latino mai black curly hair tana zaune a chair a bayan table.
Professional Smile tayma Alina sannan cikin harshen turanci tace “ welcome to Qatars communication Regulatory Authority , how may i help you”.
Kamar bazatai magana ba saikuma ta tabe baki tace “ i want to see your CRA asap( as soon as possible)”. Ta fada a British English accent dinta.
Dan bude baki receptionist din tayi tana kallon Alina, dan batay kamada wanda zasuzo ganin CRA na Qatar gabadaya bah, bakowa ke samuh yaganshi bah, saidai bata nuna bah tace “ Miss do you have an appointment?”. No tafurta mata tana kallonta ido cikin ido. “ miss am sorry but sai kinada appointment, idan kinason booking appointment zakiyi filling form ki jira ayi approving, zuwa nanda 3-5 months zaki samu ki ganshi idan anyi approving na appointm…”.
Bata jirata ta karasa ba ta juya kawai tabi hanyar elevator ta shiga. Dan batada abun tsayawa taji daga gurinta. Har ita Alina za’a kalla ace tajira 5months dantaga wani, lallai bataga waye ya isa yaymata wannan a duniya bah, dan wlh ko minti 30 bazata jira waniba bare watanni.
Last floor ta danna wanda tasan nanne office dinshi yake. Cousin dinta ne sannan shine CRA na qatar wanda duk wani abu na communication sai yazo takanshi yasa hannu sannan za’a aywatar. Dan yayan Rayyan ne Aisha.
Tana isa first floor dinkuma taga securities din kowa a post dinshi suna zagaye babu wanda yay takanta. Alaman sunsan da zuwanta kenan, aranta tasan wannan receptionist dince ta kira tafada. Dukda batasan wannene office din nashiba a cikin kifofin datagani guda biyar a jere kawai ta nufi wanda yake a tsakiya ta bude ta shiga.
Zaune ta ganshi a seat bayan office desk dinshi yana kallon kofar kamar dama jiranta yakeyi. Batayi ko sallama ba tawuce direct inda yake a kujeru biyun dake gaban desk din taja daya ta zauna tana daura kafa dayakan daya ta daura idanunta akanshi face dinta a tamke.
Shima face dinshi babu alaman wasa yake kallonta dawani irin kallo da zaka iya fassarashi da kallon so kona tsana, kokuma biyun ne suka hade guri daya, kana ganinshi kasan yaro ne dan bazai wuce 35 years bah full arab yatara saje da gemu.
Babu wanda yay magana cikinsu har wajen 10minutes, ganin bafa zata yi magana bane dan yasan halinta yasa yace “ ke meya kawoki nan kuma? Ko girman kan naki ya tafi ne tunda mulkin dakike takama dashi an kwace?”. Cikeda zafa yay maganan.
Murmushin gefen baki tayi tana kara kallanshi, cikin voice da kanaji kasan bata daukeshi serious bah tace “ hmm, Abdul kenan, kai kana tunanin mulki ko sarauta yasa nake abunda nakeyi, no sam bahaka bane, dan ni Alina nakai ne nakeyi badan wai wani nawa nada wani abuba, sannan meyasa za’a yi banning mun sim da accounts dina? Bayan kunyi freezing bank accounts dinmu har sims zakuyi freezing? Kuna tunanin banda zanda zanyi daku ne tunda mulki baya hannunmu yanzu”.
Wata yar iskan Dariyar ya kwashe da ita harda rike ciki, sannan ya tsagaita yace “ lallai Alina yau na yarda ke yarinyace, bada abunki mekike dashi dakike takama bayan mulkin Rayyan? Yanzu Rayyan bashida mulki a hannunshi, an koreku daga fada, kowa ya juya muku baya babu abunda kike dashi daya rage banda kyan fuska da jin kai dabazai kaiki ko inaba. Idan da kinyi kin zauna lafiya yanzu baki isa kiyi bah, da haka ki tashi ki fitarmun daga office yanzu kafin nakira securities akanki amiki fitar wulakanci”.
Fuzar da nunfashi tayi dan ba karya abun ya tabata, saidai a fili bat nuna komaiba infact kara daga face dinta sama tayi tana gyara zamanta, cikin ko in kula tace “ kaga abdul kokasa a gyara mun sim kokuma zanyi dakaina, inkuma nayi bazaka ji dadin abunda zai biyo baya bah, saina tada hankalin kowa a Qatar saina hana kowa bacci.
Mikewa yayi ya zagayo inda take, tana kallonshi yana kallonta a bayanta ya tsaya dab da ita, bata juya kai ta kalleshi ba yadan duko kasa yasa kanshi daidai kunninta, “ idan kinaso nayi miki wani abu kona bude miki wani accouts da sims dazakiyi anfani dasu batareda kowa yasani bah toh ki biya mun bukatuna yanzu basai anjima bah”. Yana fadan hakan kuma yana dauro hannunshi kan kafadarta yana shafawa…
For more information ga wattsapp mumber na 09157578540
Game of puzzle (Wasan sarƙaƙiya).
By Ayraah Riyad…
Book one 1…
Chapter 10…
Qatar..
Kallonta yayi na wasu yan mintuna kamar me tunanin wani abu, sannan a hankali ya bude motar ya dubeta cikin kausashiyar murya kai kasan baisoba yace “ Princess Alina kema kinsan banida hanyar dazan sameshi, sannan kinada tabbacin zai kawo miki dauki ne? Bakisan wayeba, bakisan daga ina yakeba ko nace takeba, bakisan ko mace ko namiji bane, bakisan ko mutun ko aljan ba zakisa ranki a layi, karki manta nasanki tunba yauba, a gabana kika girma, nasan halinki nakuma san me kike shirinyi, kina tunanin wannan hanyar ce zatasa shi dawowa? Idan har dagaske ne zai dawo datuni ya dawo, yau shekara nawa? Kinada tabbacin yana raye?”.
Rolling eyes dinta tayi tana wurga mishi hararan gefen ido, kamar bataji maima yaceba tace “ zan turo maka abunda zamu bukata dan bamuzo da abubuwa sosai ba, kaya kawai muka dauko sai kasa a siyo a kawo mana, kada kabar gidannan ka zauna dasu harsaina dawo”.
Jin bacin rai na taso mishi yasa kawai ya bude kofar ma fice, koba komai shima yanada yaƙinin cewa wannan mutumin zai taimaketa duk irin halin dazata shiga.
Da wani irin gudu tay reverse da motan gate ya bude ta fice. A guje take tafiya kan titin tana rayo maganganun da Henry yafada mata yanzu, ita kanta batasan meyasa take tunanin shiba, tun randa yay wishing dinta happy birthday datayi shekara 17 tace mishi bata bukata bai kara mata magana bah, saidai tanaji a jikinta yananan a duniyan nan, dukda batasan a ina yake bah, infact bama tasan waye shiba kodame yake kama, ko yana raye kobaya raye amma tanaji a cikin zuciyanta yananan a raye sannan yana sane da ita.
Ajiyar zuciya ta sauke tana chanza tunanin ta daga kanshi, koma yayane dama sotake tasan koyana raye, dan tasan indai tasa kanta a cikin matsala toh lallai zai kawo mata dauki. Wayarta ta dauko still tana gudun tana driving da hannu daya hannu dayan kuma ta shiga message ta zubama Henry list na abubuwan datakeso a siyo musu, saidai kodata tura baijeba. Tsaki tayi tana wurgar da wayar, ita tama manta wai an rufe mata har sim, gashi ta taho bata fadamai abubuwanba.
Saida tay tafiyar wajen 1hr dan inda zata da nisa ta tsaya a kofar wani hadadde kuma makeken company an rubuta “ Qatar’s communication Regulatory Authority”. A wajen entrance na building din bayan tashiga gate din tay parking motar dukda no parking sign da aka rubuta a gurin.
Cikeda izza ta sauko daga motar tana kallon hannayenta dasuke a wani bushe tana yamutsa face, securitys ne sukayi inda take daya daga cikinsu yay saurin tsayawa a gabanta “ miss bakiga no parking sign anan bae zakiyi parking anan?”.
Dago idonta tayi tay mishi wani kallo tundaga sama har kasa, sannan takara tamke fuskarta tana gyara gashinta zuwa baya da