a hotel cikin gidan aka barta wato a
sama a ka kai Amarya, dama shi Alhaji Ciambo cows ya
yi anan gida za su zauna domin ba ya son su yi nisa da
shi.
Gidan sama da kasa ne, kowane falo an tsara shi
sosai ma'ana falon sama ya tsaru, haka na kasan ma
kuma a saman akwai dakunan bacci guda biyu inka shiga
falon wanda ya ke madaidaici ne an shirya masa kujeru
na alfarma Kayatattu sannan ako wanc daki akwai gado
da madubi da kuma bandaki a ciki, kuma wani abin
kayatarwa kofar da zaka shiga da inda dakunan suke
daya ce, inda aka yi ma ta labulan wasu kananan
shiryayyun duwatsu ta yadda in zaka shiga ka taba su sai
sunyi kara sannan kuma ka na shiga sai ka ga wata
kyakkyawan siririn corrido wanda ka na shiga za ka ga
kofalin dakin suna kallon juna, to kuma tsakiya kitchen
ne hadadde daga cikin kitchen din akwai store wanda aka
sanyawa kayan abinci kala-kala a ciki, haka ma dakunan
gadajen su ma na alfarma ne.
Bayan an gaam biki an kai Amarya sai kowa ya
wuce abinsa domin ya kwanta da ya ke sai dare suka
mikoya, suna tafiya ta kulle kofar, ba ta bari ma ya shigo.
gidan ba, domin ba ma ta so ya hada ido da ita, sai kusan
sha daya ya shigo gidan, ya na zuwa ya samu ta kulle
dakinta don haka ya kwankwasa ta na jinsa ta kI
budewa, ya dauka cewa ko bacci ta yi shi ya sa don haka
ya bude dayan dakin ya shige ya kwanta abinsa.
Kashe gari da safe bayan ya yi sallar asuba ya
koma ya buga ma ta kofar da nufin ya tashe ta tayi
29
a
at dalleh. Charafa
Kwadayı barjana!- Anuna Abdullahı Sharada
sallah, amma sai ta ki budewa, haka ya ahkura ya kyale
la har gari ya waye tangaram, sannan ya shiga kitchen ya
hada musu abin karyawa, ya na nan ya na yi sai gata la shigo kitchen din ta na ganinshi ta hade rai, ba ta ce ma
sa komai ba la dauki cup za ta ficce ya ce ma ta "Amarsu ba ko gaisuwa?"
Ta kalle shi a sheke, "Wa zan gayar? Sai ka jira
sanda zan gaisheka". Ta fidde abinta, ta je ta hada tea ta
sha, shi kuma nan ya na ta' hakilon yi musu aikin break,
bayan ya gama ya dauka ya kai falo ya ajiye, sannan ya
shiga dakinta don ya kirata su karya ya ko yi sa'ar dakin
a bude, ya ce "Zo mu karya". Та се "Au wai da ma da ni
ka yi? Ai kō sai ka ci kayan ka ni ba na cin girkin namiji".
Ya yi murmushi "Shi kenan sai ki girka mana in
anjima". Ta na jin haka ta daure fuska ta ce "Wa? Ni?
Allah ya sauwake in zauna bautar girki, sai dai ka nemi
mai dafa ma ka ba ni ba". ya ce "Haba Maryam kin san
fa ance Alannar mace ta na karkashin mijinta, sai in kin
bi ni ne za ki samu".
Ta ce "Ka ga ni ba dogon jawabi na nemi ka yi mun
ba, ka fice ka bar min dakina shi ya fi sauki kawai".
Murmushi kawai ya yi, yayinda ya fice ya na tunanin
yadda zai bullo ma ta.
Yau kimanin sati biyu kenan da auran amma in
FFaruk ya na falo, to Maryam na waje, in ta na waje to
baya nan, wannan lamari ya na damun lFaruk kullum ta
na ďaki a kulle kuma ya yi ma ta waya ta ki sauraronsa,
rannan dai ya ce bara dai ya jarrabata ya gani za ta fito?
Ya shige dakinshi.
Shiru kamar ya ficce, sai ko gashi ta fito domin a
30
Kwadayı hari jana!- Amuna Abdullan Sharada
atonta ya fita ne, ta na zama a falo ya fito ganın ta kuwa
ba karamın rıkitashi ya yi ba, wato wasu irin damammun
riga da siket ne na material mai kyan gaske sharp dinta
duk ya bayyana, ta na zaune ga wani turare da ta sanya
mai kwantar da hankali, wani littali ne a hannunla na
Aunty Bilkisu 1. Muhammad mai suna JINI BIYU, ta na
karantawa, da ya ke ita ma akwai son karatun littattafan
hausa, ta na ganinshi ta hade rai, kawai shi ko tu ni
zuciyarsa ta kada, zama ya yi kusa da ita.
Wuf! Ta mike za ta tashi, ya rike hannunta a karo
na farko da ya taba rike hannunta, ta yi-ta yi ta kwace ta
ka sa, shi kuma jin wannan taushin da laushin hannunta
-sai shauki ya kara kamashi, tunda dai matarsa ce sai
kawai ya janyo ta jikinshi ta na turjewa "Yaya ba na so!
Ba na so, ka cika ni, wallahi zan yi ma ka ihu!" Bai
saketa ba sai kawai ta kwalla ma sa kara, nan da nan ya
saketa gudun kar su Mum su ji, aiko sun jiyo sai ga su da
gudu, tuni ta durkushe ta na kuka, suna shigowa suka
tambayi "Ko lafiya?" Shi bai iya yin magana ba, Mum ta
dago ta cikin sauri ta na tambayar Iaruk "Me ye ne?" Ya
ce "Mum ba abinda na yi ma ta, haka kawai ta ke karar".
Cikin rudu ya ke maganar, don ba ya son su san
halin da ya ke ciki, ta na budar baki ta ce "Marina ya yi
Mum!" Cikin mamaki suka ce "Kai ko Faruk me ya yi
zali har ya kai mari?" Shi ma kansa ya yi mamakin
wannan karyar, kuma ya rasa bakin magana, sai kawai ya
sunkuyar da kai, haka ne ya sa suka gasgata maganarta,
nan ta ke suka nuna masa bacin ransu, kuma suka
gargadeshi da kar ya kara irin wannan, ya dai amsa don
babu yadda zai yi, suka lita suka bar su.
Suna fita ya dubi Maryam ya ce "Yanzu Maryam
31
Ahdullahu Simrauta
Kwadayı turıjana'- Anına \bdullahı Sharada
ha ki ji kunyaryi min karya ina matsayin mijinki ba?" Ta yi ma sa shiru, ta shige dakinta, tashi ya yi lsam ya mike ya bi la, ta na ganinshi ta hade rai kicin-kicin, shi kuma ganin ta yi dimir kawai ya fizgota ya jefa ta kan gado, hayan ya kulle kofar nan fa kokowa ta sarke, ya fara
romance dinta, cikin tsananin shaukin so ta rasa yanda za
la yi da shi, ta sakar ma sa kuka kawai, don ta san ta
gama zuwa hannu. Ta yi kuka iya kuka, to amma ya zata
yi haka ta hakura har ya sami cikar burinsa, nan ya barta kwance ya ficce abinsa.
Bakin cikin duniya ya ishe ta, sai faman kuka ta ke
yi, shi ko ya koma na sa dakin ya yi wankansa ya ficce abinsa.
Bai dawo ba sai kusan awa biyu da rabi da fitarsa
ya na shigowa ya saemta har yanzu ta na kwance ta na
kuka, murmushi kawai ya yi ya ficce abinsa bai magana ba, ya shige kitchen ya hada abincin rana ya ci, ya yi kwanciyarsa a fako ya an karatun mujallah.
Da kyar ta yunkura ta atshi ido ya yi jawur duk ya
kada ya yi ful sai hawaye ne ke kwarara, bandaki ta shige domin tsarkake jikinta, jim kadan ta lito ta sanya kayanta, la sanya wasu sannan ta nade zanin gadon
domin ya baci garin kokowa, ta koma bayin ta kama
wurin ta wanke, ta fito da shi domin ta kai ta baza, bude
kofar da ta yi ne, ya janyo hankalinsa, don ya zurfala ga
lunanin irin garar da ya kwasa yau, ya ayyana lallai da
ace a nutse ne da bai san irin gamsuwar da zai yi ba.
Dago kai ya yi, suka hada ido, ya ganta da bed
shert a hannu, saurin juyawa ta yi, ta koma, tsam ya tashi
gami da yin murmushi, ya nuli dakin, ya sameta a tsaye,
la na ganin shigarsa, ta yi firgigi ta yi baya, ya ce "Kawo
32
Kwadayı barıjana!- Amına Abdullahı Sharada
in shanya miki".
Ta yi shiru kawai, ya yi murmushi "Maryam ki
daina guduna ni ba mai cutar ki ab ne, ni mai, kaunarki
ne, da ace wani na ganin zuciyar wani da kin ga halin da
zuciyata ta ke ciki game da ke, Maryam wallahi Allah
yasan na fi Bashir kaunarki, ni kaina ina mamakin yadda
ban taba soyayya ba amma sonki ya zaem min tamfar
ruwan shana, don haka in har mutum zai daina shan ruwa
a duniya, to zan daina sonki. Ina so ki kyale batun Bashir
ki bani hadin kai domin mu more zamanmu na
auratayya, kin san dai babu yadda za'ayi Bashir ya aureki
a yanzu haka?"
Cikin kuka ta ce "In dai kaunata ce ba zaka samu
ba domin ba na sonka bare kauna, ga ra ma ka san yadda
zaka yi ka nemi mai sonta tunda wuri, kuma wallahi sai
na yi ta hada ma ka tuggu iri-iri". Ya ce "Zan jure ko za
ki dauki raina akan sonki zan jure, kuma zan zama mai
alfahari in har ke ki ka zama saandin raina Maryam!"
Maganar ba abinda ta kara ba ta sai haushi, cikin fushi ta
fice daga dakin ta yo waje, shi ma fitowar ya yi abinsa.
Tunda suka sha gwagwarmaya har yau Maryam ba
ta sake sakin jiki Faruk ya kusance ta ba, sannan kuma
sai shirya masa tuggu ta ke iri-iri a wurin iyayensa da
karairayi wadanda suka janyo ma sa tsana a wurin
mahaifansa.
Yau ma ta na zaune Mum ta shigo, ta sameta da
misalin tara da rabi na dare, Mum ta ce "Wai har yanzu
Faruk bai dawo ba nc?" Ta ce "Wallahi Mum bai dawo
ba, kullum haka ya ke yi, wata rana ma sai irin 1:00, ko
1:15 sannan za ki ganshi".
Cikin tsananin bacin rai ta ce "To ina ya ke zuwa?"
33
Kwadayı barıjana'- Amına Abdullahı Sharada
Ta ce "Wallahı ban sanı ba Mum, in na tambaye shi sai
ya kamani da fada wai ina ruwana da inda ya je, kar in ce
zan takura ma sa ban isa ba". Mum ta fita kawai a fusace
ta je ta samu Alhaji Gambo ta ce "Wai ashe yaron nan ba
ya zuwa gida da wuri?"
Alhaji Gambo ya ce "Wane yaro ke nan?" Ta ce
"Iaruk ma na? Yanzu matar ta ke gaya min". Ya ce "Ai
ko Faruk ya na zuwa gida da wuri, sai dai in an rufe kofa
ne daga baya ya ke sake fita, to amma ba ri zanyi ma sa
magana, kinga yaro sai nema ya ke ya bula mana kasa а
ido ko?" Ta ce "Wallahi kuwa Alhaji". Ya ce "Kin san
yaran yanzu, kuwa ni abinda ya ke ba ni mamaki shi fa
ya ce ya na son yarinyar nan, amma yanzu zai dinga
bullo da wasu halaye wadanda suke nuni da kamar auren
dole a kayi musu"
a ce "A to sai fa ka jajurce akansa in ba haka ba
kunya" Ya ce "Bara ya dawo sai na nuna ma sa
." Sallamarsa ce ta katse masa magana,
da suka ganshi Abba ya ce masa "Kai zo nan".
lunda ya ji haka gabansa ya fadi ya san akwai abinda
Mar am ta shirya ma sa don jikinsa a sanyaye ya
durkusa gami da cewa "Ga ni DDaddy".
Cikin fushi ya dube shi "Ina ka je?" Ya ce cikin
mamaki "Dad ba kai ka ce inje in karbo ma ka kayan da
ka manta a gidan abokinka Johnson ba?" Ya ce " Okey
haka ne, to amma daga yau in ba wai ya kama dole ba
duk ında ka ke takwas ta yi maka a gida, kuma ba sauran
fita sai gobe". "To". Ya ce, ya mike ya na tunanin abinda
ta ce musu har ake masa wannan fadan, sai ka ce wata
mace, shi sam ba ya so iyayensa su san irin halin zaman
da suke ciki, don haka duk laifin da suka ce ya yi sai ya
34
Kwadayı hanjana!- Amına Abdullalu Sharada
amsa ya basu hakuri.
Yau dai ya na zaune a gida da misalin takwas na
dare, domin ya bi umarnin iyayensa, ya na nan ya na
kallo a falonsu, sai ga Maryam ta fito da niyyar ta je
wurin Mum har ta-kwanta ta tuna cewa Mum ta gaya
mata ta zo ta karbi dankalin da ta sa kukunsu ya fere
musu domin shi ba ya hawa sama Iaruk ya hana domin
kishi.
Ya ce shi, bai amince wani gardi ya shigar ma sa
muhalli da sunan wai kuku ba, don haka sai kawai ya
bashi koma meye ya je can kasa ya girka sai a kawo
saman, amma ba shi ba, ta na fitowa sanye da kayan
hacci a jikinta ta gilma ta kusa da shi da ya ke duk ya
kashe kwan falon ba ta san da mutum ba, sai T.B ce ta ke
yi, kawai ta wuce ta je ta dawo to fa a dawowar ne sai da
ya bari ta gilmashi ya janyo ta, cikin razana ta kwalla
kara, bai saurareta ba kawai ya ci gaba da kokarin
warware wa kanşa matsala domin a gaskiya babu wani
mahaluki da ya ke da mata kamar Maryam ay zuba ma ta
ido, kullum ya na kallonta.
Maryam ta yi kuka, ta yi ihun amma a banza
kasancewar ko ina a rufe ya ke babu mai iya jiyowa, nan
dai ya samu nutsuwa sannan ya zuba ma ta ido ta na ta
aikin kuka, ta dago kai suka hada ido, ba komai a cikin
zuciyarta sai tsana, ya yi murmushi ya ce "Maryam ni na
san cewa ba kya so na, na zama mai yawan sa kai da
yawa, to amma ki yi hakuri babu abinda ya janyo haka
sai tsananin kaunarki don ina sonki, son da ba zan iya
kayyade iiyakacinshi ba, saboda haka ina mai sanar miki
cewa ni dai zan ci gaba da nuna miki kauna har iya
rayuwata".
35
Kwadayı barıpana'- Amına Abdullahu Sharada
Ba ta ce masa komai ba, tashi tayi ta fada toile a
daren ta saki ruwan sanyi a jikınta domın tsarkake kanta,
ta na yi ta na kuka, har ta gama zuciyarta kamar ta bude
bacın rai ta dinga ayyano abubuwan da zata yi masa don
kona ransa, saboda sam ba ta ko son ta ga ya na farin ciki
gashi har ma wani sa ke ya ke samu sai kawai in ya yi
ra'ayi ya zo ya kamata ta karli ya biyawa kanshi bukata.
Ta na fitowa ta zauna ta yi shiru, ta na tunano
abinda za ta yi masa ta gasa shi, don ta yi-tayi har ta
hada shi da iyayensa amma ba sauyi, wai ita wanne abu
zata yi ta dinga bakanta ma sa rai? Har ma ya yi fushi ya
ce ya hakura da ita domin ita in har ma ya ce wai wani ya
na kaunarta sai ta ji tamkar ya watsa ma ta wuta, fita ta yi
falo ta zauna ta yi tagumi kawai.
Shi kuma tuni bacci ya dauke shi, bai san abinda ta
ke ba, anan ta kwana a falon don bai fito ba, ita kuma ba
ta je ba.
Kashe gari da safe ya farka ya ga ba ta dakin, va
fito ya sameta a kwance sanyin A.c ya sa ta takure, don
babu abin rufa a tare da ita, tausayinta ya kamashi va je
dakinshi ya dauko bargon shi ya rufa ma ta, ba lare da ta sani ba ya sumbaci fuskarta, ya koma ya zauna.
Jim kadan ta farka, wani kamshi ta ji ya bugi
hancinta mai dadi, ta bude ido ta ji ta a rufe alhalin ba ta
rufa ba, ta na dubawa ta ga wani tattausan bargo ne ma
dadin kamshi a kan ta, kuma kamshin ya na yanayi da
kamshin jikin Faruk, nan ta ke ta ji wani iri, ita ba tsana
ba, ita ba so ba, a hankali ta janyo bargon ta kai hanci ta
shaki kamshin, ta dan lumshe ido ta an budewa, ta
waigo, sai kuwa suka yi ido biyu da Faruk.
Nan ta ke ta ji dam! a kirjinta, don ba ta san ya na
36
Kwadayı bari jana Amına Abdullalu Sharada
kallonta ba, saurın tashı ta yi, ya janyo hannunta da saurı
ya hada jikinta da na sa kokarin kwacewa ta yi, amma ta kasa ta sanya ma sa kuka ta na cewa "Ni ka cikani wallahi ba na kaunarka, ni ban san ta yadda zanyi in cusa
Kaunarka a raina ba.
Faruk na yi-nayi in dan cusa sonka a raina amma
abin ya faskara. lFaruk ka daure ka kyale ni, ma'ana ka sauwake min kar ka saka ni cikin wani hali!"
Shiru kawai ya yi ya na sauraronta, zuciyarsa cike
da bakin ciki don a zatonshi za ta so shi, to amma shi
gashi har yanzu sai kiyayyarce ta ke gaba ma, ba ta ma
kaunar ganinsa.
Tashi ya yi ya fita abinsa ya koma cikin dakinsa ya
kwanta, bai taba jin bacin rai irin na wannan rana ba, tun
daga rannan ya yanke shawarar zuba ma ta ido kawai har
sai ta sauko don kanta ta so shi.
***
Ku san wata guda ke nan suna cikin wannan hali,
kowa da inda ya sa gabansa wai zaman 'yan marina. Ita
Maryam ba ta da lafiya ma amma bai sani ba, a kullum
ya na ta faman tunanin hanyar da zai bi don Maryam ta
so shi.
Amma ya rasa sai ya zama a kullum bashi ad wani
kuzari sai ma su rufe sati babu wanda ya ga wani, ita ta
na dakinta shi kuma ya na fita wurin harkokinsa. Ita
kaďai ta ke zaune a daki ko yaushe, amma ta na sauka ta
na gaishe da su Mum ko yaushe.
Yau lFaruk ne ya shiga da safe don gaida Mum, ya
na zaune bayan sun gaisa ne ta ke tambayar ya jikin na
Maryam? Nan da nan ya ji banbarakwai "Jikin Maryam?
37
Kwndavı ban jana Amuna Abdullahi Sharada
Ba ta lafiya kenan? Me ya sameta?" Duk wannan funanin
ya yi su ne lokaci daya, "Ba ka ce min komai ba ina tambayarka"
"Da sauki". Ya ce ma ta, ya na mamaki, suna cikin
haka ne Maryam ta shigo gaida Mum, nan fa ya zuba ma
ta ido a ran sa ya na tunanin me ya sami Maryam ba ta
sanar da shi ba a matsayinsa na mijinta? hakika duk ta
rame sosai, duk ta kode, ta kara haske da ma ga ta fara
sol, bayan ta gaida Mum ta mike za ta fita, ganin Faruk
ya na dakin ba ta san hirar da su ke ba tsakanin da da
uwa kar ta shigar musu rayuwa, ta koma can bangaren
Daddy za ta gaishe shi, Zainab ta ce sun fita tare da
Ibrahim dazun, sannan ta zauna a wurin Zainab suna hira.
Shi kuma can ya na zaune suna hira da Mum a inda
ta ke sanar ma sa cewa wai ko ya san cewa bikin
Kanwarsa Sameera ya Karato?" Ya ce bai sani ba, ta ce
"To biki dai ya zo yau sauran sati faya don haka za su
dunguma can Nigeria ayi biki, amma ban da shi da
Maryam don Marvam ba ta jin dadin jikinta, kuma ma
banda haka Abba va yo waya ya ce "Kar a bari ta je don
suna zaman laliya da mijınta a ganinsu in ta zo zai iya
tada fitina, wannan batu ya yiwa lFaruk dadi don dama
shi ma bai so taje din ba.
Yau ce ranar taliyarsu Mum Nigeria wannan shi ne
karo na farko da za ta je can kasar, bayan sun gama shiri
ne suka dunguma har Daddy aka tafi
Can kuma ana ta faman shagalı don yau ne kamu,
gobe kuma ranar daurin aure don haka ana ta sa ran
ganin baki daga Jamus, wato iyayen amarya kenan su Alhaji Gambo da uwargidansa lajiya Husna.
38
Kwadayı barijana Amina Abdullahu Slarada
Suna can shagalin kamu da misalin karfe hudu na
yamma sai gashi an yo waya cewar sun kusa isowa
airport na Kano, don haka aka tura direba ya dauko su,
cikin sauri ko Abba ya aika musu da dıreba har biyu
wato mota biyu domin dokin zuwansu.
Bayan sun huta ne angama gaisuwa kowa ya zo ya
gaishe su, Abba ya ke tambayarsu ina su maryam, ya
jikin nata? Suka ce "Ai ta samu sauki, suma suka ce
amin, su IIajiya Jamila da Halima ana zaune ana ta hira
da IHajiya Husna sai ga wata abokiyar wasansu Alhaji
nan ta zo mai suna Hajiya Saude ta na ganin sun jeru ana
hira, sai ta ce "Ka ga manya-manyan mata a gıdan
Alhazawan Allah, wato Hajiya Jamila Ta Hajiya Husna
da Ilalima". Ilajiya Jamila ta ce "Ba ki yi kara ba?" Ta ce
"Wace irin kara?" ta ce "Ai sai ki ce Hajiya Halima ba
kya ce Halima ba".
Halima ta yi murmushi ta ce "Mutum bai je hajji ba
a kira shi da Hajiya? A bari tukunna mana ya je inyaso
sai a fada masa". Hajiya Jamila ta ce a fusace "To ai ba a
hana ki zuwa ba sai ki dauri niyya ki je". Halima ta ce
"Allah ne bai kai ni ba, in Allah ya yi kirana sai inje".
"Kinga Halima don Allah ki daina wani takama da
kudin miji, ni ubana ne ya kaini ba mijina ba". Halima ta
ce "laba Aunty me ya kawo wannan magana? To in ma
shi ne ai kowacce mace ta na alfahari da kayan mai
gidanta, in Alhajin ya ce ya biya min sai ince ba na so?
Kuma ma ke baki ga ya biya min makkan nan ba bare ki
ce wani abu"
"Sai ya biya miki mana tunda kin haifa masa da
namiji'?" Ta ce "Kin fara ba? To ni gaskiya sai in tashi in
koma dakina yanzu saboda Allah a cikin taron ma sai
39
a
a
a
1
>
1
1
y
1
1
anyı?"
Kwaday hargana Ana Abdullalu Sharada
Su Mum suka ce "To ke Пatуа jаmila me ya ka
wannan magana" Makka ai ta Allah ce" Halima a
"laka ta ke mın, koma ba akan wannan ba ma in
muna tare sat ta dınga takulo maganganu iri-iri, ni ha ji na ce tyayena masu arzaki ba ne bare ki ce
lankama, nı ıyayena talakawa ne" Ta na rufe baki
saba danta ta ficce abinta, idanunta duk ya cika
hawaye ta na fitowa suka yi kicibus da Alhaji Usainı
shiga dakinta don bukatar ta kawo musu lemo, wuce
kawai ta yi ba atre da ta yi magana ba, a lokacin da yak
cewa "Halima ba mu lemon nan da kika hada ma
dazun". Bin ta ya yi cikın sauri don ya san ba Kalau ba,
na shiga dakin dan ta dire bisa gado ta sa kuka, kan
kife bisa filo, ya na shigowa ya ce "Halima lafiya?" Ta
cikin shesshekar kuka "Lafiya". Ya zauna gefen gado
ya ce "tashi zaune"
Ta tashi ta zauna, ya ce "Me ya faru?" Ta ce cikų
kuka "Ka san halin Aunty da son tozarta ni duk inda
muka zauna in dai a cikin mutane ne sai ta nemi
tozartani kawai saboda ni iyayena ba wasu masu arzik
ab ne, shi ne ta ke kafan kahon zuka kuma bayan hakaи
tsani ta ga muna mutunci da wasu, yanzu sai ta fan
tozarta ni don su tsaneni.
A irın haka ne fa ni yanzu ba ni da wata aminıya ke
Kawa sai dai ita kawai suke hulda ganin Husna na haba
haba da ni shi ne ta ke son ta janyeta jıkınta, haka ma fa
Hajiya Pauziyya Babar su Bashir har ta kar fa sar la ze
gıdan nan in ban ganta ba ba zata leko mu gaisa ba, sai ta
wuce ni, wallahi na gaji da irin wannan abinda ta ke min
shi ya sa ma kawai ba na son zuwa dakinta in ta yı baki
40
Kwadayi ban jana!- Amına Abdullahı Sharada
wallahi, har cewa ta ke wani ba ni da 'yan uwa. Kai cin
mutunci iri-iri sai yi min ta ke wallahi ni na gaji".
Ta share hawayenta, ya kalleta cike da tausayawa
ya ce "Halima ki daina kulata kin san dole ne a dinga
samun sabani a tsakaninku kasancewar ke kina da da
namiji, kinga kuwa sai dai hakuri, kuma ma me zai da
me ki tunda ba da ni muke yi ba? Ki kyale ta ta yi-tayi in
tayi ta gaji za ta bari, kuma maganar kawaye da su waye
da waye ki kyale su, ni ma ba na so ki cika sauraren
kowa da kowa, don a haka ne za ki gamu da wasu
kawayen da za su dinga zuga ki kina yin wasu abubuwa
da ba su dace ba.
Halima ina kaunarki, Бa na son in dinga ganin ki na
6ata ranki a banza ki kwantar da hankalinki kar ki kuma
tada hankalinki kinji ko?" Ta ce "To". Ya ce "Yanzu
share hawayenki zo mu je ki ba ni lemon, ki zo ma can
sai mu yi hirar da ke".
Ya sa hannu ya dauki Walid ita kuma ta fita ta
dauko musu lemon da ta hada musu a jug, ya yi sanyi
sosai, ta dauko musu dambun naman kaji ta kai musu
don motsa baki.
Murmushi kawai Alhaji ya yi don bai san da
wannan dambun naman ba, da ma irin halayyar Halima
ke nan a ko da yaushe in dai girkinta ne sai ta yi kokarin
yi ma sa wani abu da ranshi zai yi ma sa fari, shi kansa
wannan kyautatawar ta na sa shi farin ciki, shi ya sa
kaunarta ta ke kara shigar ma sa rai a koda yaushe, shi ne
Hajiya Jamila ta ke cewa wai Halima sammace Alhaji
Usaini ta yi, a kullum sai sunyi sa'in sa da Alhaji akan
wannan maganar, bayan gashi ta ce sun sammace shi in
banda wannan yaran da Halima babu kowa a gabansa in
41
ta
la
ta
nו
lo
la
n
a
a
y
น
1
1
Kwadayı barı jana!- Amına Abdullahı Sharada
haihuwa
banda rashin hankali na ta, ta manta cewa bai taba
yi?"
ba sai a kansa to in bai yi dokinsa ba na wa zai
Biki dai kam ya yi armashi har an kai Amarya gidan mijinta a dai nan unguwar Gadon kaya aka yi masa gidansa wato aka kera ma sa gida mai kyan gaske, an
ba
sanya
domin komai
haduwarsa. a ciki ba wanda bai sha'awar gidan Amarya
arewa
Falo daya ne amma bangare biyu ne, 6angaren shi ne na Amarya, bangaren kudu na Ango, kuma
dole
kowanne
in ka
bangare
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 3 Chapter of 12