lokacin ina budurwa ne".
Ya daure fuska tamau "Amma bai zo neman 'yar ba sai
yau?" Ta ce "Ni ma tun lokacin ban ganshi ba, sai yau
din". Ya girgiza kai alamar bai yarda da maganar ta ba,
117
Kwadayı bar jana- Arnuna Abdullahı Shıarada
ya ci gaba da cewa "To ya aka yı 'yar tasa ta zo hannunki
a da can din tun lokacın kina budurwa?"
Ta yı shiru tana tariyo abında ya faru har wani
lokacı, sannan bayan ya ce "Ina sauraronki?" Ta fara
fefe masa biri har bındı, tun daga farko har karshe bata
rage komai ba har komawar ta Gwale da yadda ta shiga
karatu da yadda ta gamu da shi har ta aure shi, sai da ya
tabbatar ta kai karshe sannan ya ce "To wai da can me
yasa baki sanar da ni wannan lamari ba tun farko?" Ta ce
"Ai tsoro nake ji kar ka ce ka fasa aurena". Ya ce "Kin yi
kuskure babba domin ai tun farko sai da na gaya miki ni
'yar mutunci nake so mai tarbiyya 'yar dattawan mutane,
amma kika rufe ni yanzu me gari ya waya? da girmana
da kima ta da darajata kin sa haka kawai za a dinga
kallona a marar mutunci gari duk ya dauka yarana ba
nawa ba ne wai shegu ne kika shigo min dasu, saboda an
san ni bana haihuwa haka kawai ki sa a bata min zuri'a a
dinga kallon su a matsayin shegu?
Halima sanin kanki ne ni ban taba haihuwa ba sai a
kanki burin da na ke ci a kanki Allah shi ya sani sai ga
shi tashi daya ke da kanki kin sa kafa kin harbar da
komai. Halima ina sonki matuka, kuma ni irin son da
nake maki ba irin wanda zan iya zare shi in aje wuri daya
ba ne, son da nake miki so ne wanda zan iya cewa ya
gauraye da jinin jikina don haka ba zan iya rabuwa da ke
ba, domin na san kaddara babu wanda bata fafawa
ma'ana babu wanda ya wuce kaddara, to amma laifinki
daya da kika rufeni baki sanar da ni komai ba, don haka
na yi fushi da ke sosai, ba zan iya bude ido in kalleki a
gıdan nan ba har sai na huce saboda haka gobe ki zube
mın 'ya'yana ki tafi gidanku sai na nemeki ba kuma zaki
118
Awadays n ona Adullahi Shamda
afi min da yarana ba don kar su ma a lalata muNu
tarhiya, saboda haka gobe kar in dawo daga kasuwa in
saem ki a gidan nan, sai ki tafi sai na nemeki". Ya na
gama ladar haka sai ya tashi ya fice, ita kuma ta afka kan
gado tana ta laman kukan bakin ciki gami da nadamar
abında ta yi ba ko komai ne ya janyo mata haak ba sai
KWADAYI
Kashe gari Hajiya Jamila ta lito rannan nata a bace
ganın jiya Alhaji Usaini har kusan karte biyun dare ya
kai a dakın alima, kuma har yanzu bata ga Halima ta
fito ba sai ta dauka ko ya hakura ne sun shurya, don hakn
take ta faman kumbure-kumbure, sat da ya gama shirinsa
tsaf ya komo dakin Halima ya ga ta bude wardrop dinta
tana ta faman kwashe kayan sawarta, sannan kuma ta na
faman share hawaye can gefe daya kayan yaranta ne ta
zuba musu a akwatinansu da jakunkuna ta yi musu
wanka tsaf, ya ce "Na gaya miki fa kar ki tafi mun da ko
yaro daya".
Cikin kuka ta ce "Alhaji ko Zainab ai na dauka"
Ya ce "Ban baki naiji ba sai mace, wacce bata da
wuyar karkacewar tarbiyya? Ai ba zai yiyu ba ki bar min
yarana kawai". Ta ce "to shi kenan Alhaji, n dai ina mai
baka hakuri bisa abin da na yi maka". Nan take ya ji
zuciyarsa na neman karaya domin shi kansa yana tausaya
mata zaman cikin gidan nan nasu, kawai sai ya yi gab
don kar tausayinta ya rinjaye shi ya hakura.
Hajrya Jamila ko don haushi ko kiran ta bata yi su
karya ba sai kawai ta zuba iya su da su Maryam don
suma bata zauna a gidan ba sai ta tafi gıdan su Ilajiya
Rukayya a can ta kwana, Hajiya Jamila na zaune sai ga
halima janye da akwatina nıki-nıki ta yı sallama ta shiga
119
Kwadayr ban jana'- Amna Abdullalu Sharada
dakin nata ta ce cikın mamaki "Wadanan kayan la?
Ce "Kayan su Auwalu ne". Ta ce "To me zaki yi da
kika kwaso haka?" Ta ce "Alhaji ne ya ce in kawo mik
Ta ce "Ke kuma fa?" ta amsa "Taliya zanyi gida". Aina
da nan sai ran lajiya Jamila ya yi fari la ce "Wanne i
gida kuma?" Ta amsa mata "Cewa ya yi in tafi wai saiy
neme ni". Ta ce "Au ki ce ba ma sakinki ya yi ba, cew
ya yi ki tali to ai shi kenan ya yi dại-dai sai ki y
harama". Ualima la yi mamakin jin wannan magana
Hajiya jamila ta ce a ranta "Dama so take in tafi at sh
kenan ga gidan nan na bar mata"
lalima na zuwa gida sai ta sami mahaifinta bi
lafiya bai sàn wanda yake kansa ba, don haka ta wats
da kayanta ta rugo dakin ta same shi a kwance ta fashe
da kuka, tayi ta faman kuka kamar ranta zai fita, nan ta
kira wani likita ya zo ya duba shi ya bashi magungunna
sannan aka samu ya dan farfado ta zauna nan tana ta kula
da shi, komai ita ke masa. Bayan hankalinsa ya komo
jikinsa ya ce da halima "Yaushe kika zo?" Ta ce "Tun
jiya". Ya ce "To ki hanzarta ki koma dakinki na sam
sauki". Ta ce "Baba ai Alhajin ne da ya ga jikin naka
babu dadi ya ce in zauna har sai ka samu lafiya". Ya ce
"To, na gode, Allah ya yi muku albarka, amma da zaki
koma dakinki ai da ya li". Ta ce "Ai ya ce kar in tako saj
ka ji karli a jikinka". Ya ce "To ai ni wannan ciwon
nawa har da girma ma, kin san sha'anin jıkin girma". Ta
ce "Ai Baba tun da shi yace in zo ai ba zan kona ba sai
ya ga kamar ban damu da ku ba". Ya ce "To shi kenan
Allah ya yi muku albarka". ta amsa "Amin."
Kwanaki sun shude ku san kwana goma sha uku da
zuwan Halima, anma bata fadawa kowa abin da ya kawo
120
rr arctis
a ba vaboda dallar bevu dahhnta na farko shi ne saboxda
hla wa ran Rabanta va baci, doun yana murna ita
kadar ce mar sauran nmutunca cikin ya'yansa, kuma ace
wat ta yo ya, sat kuma dahh na bivu bakın illahıa
kannenta ba su da mutunct in har sun san ta so ne da
sumar inta ya korola to sat ta raina kanta domuu sau
sn sace mata van kayanta kuma su yı ta yi mata
wulakancı, a haka suna dan shakkar Alhat domun she ne
mat tamaka musu, Yalwa ko cewa ta vi "To wa ke ma
yaran ne k je ki taho da su mana, ki ka har su a can" Ta
ee "At babu abında zar same su domun Alhaı yaan kula
da su sosat
Haka dat Halıma ta ci gaba da zama a cikın gıdansu
ba tare da Alhajn usami va zo ko ya aiko ba, har want
lokacı a kullum ita ke kula da Babanta, ta yt masa abnc
da kudinta kowa ya c, ta ce sabulun wanka, man
shalawa, tta ce komai a gidan nan, ba don komar ta
hakura da zaman nan din ba sar don ta diuga tainmaka
musu da tuni ta koma owale gidan Baba Abu ta yu
zamanta a can hankali kwance, yanzu kam har ta y
bala'ın ramewa ta koma tamkar mar cuta a kullum zuba
ido take ta ga Alhajt, amma shiru babu Alhap babu
dahlındhı hakan ne va Kara tashin hankalınta
Amma dat bata gavawa kowa ba sai dai takan nетe
shu a waya amma da va ga ila ce sai ya akshe wayar ya
manta da Ha kawai wannan abu na ci mata tuwo a
kwarya, to amma va zama doke ta vi hakur ga shi tana
son ta ga yaranta, amma habu halı, kullum sat ta yu
kwadayın ganinsu, har ta gajı
121
Kwadayı barijana'- Amma Abdullahı Sharada
***
Tun da Jamil ya ce zai dawo gidan Halima bai sami
awowa ba sakamakon fita da ya yi waje sai da ya sami
ai uku sannan ya komo gida nigeria Kwanansa biyu da
omowa ya nufi gidan Halima domin ya ji tabbacin inda
ar sa take, tunda dai ance mace ta haifa kuma ta yar.
Yana zuwa gidan ya sami wani yaro ya ce ya je ya
yana sallama da Halima, yaron ya shiga gidan aguje,
m kadan sai ga yaron shi da mai gidan sun fito Jamil na
abansa sai ya wani kalleshi a yatsine ya kauda kai, shi
o Alhaji Usaini sai ya yi kamar bai ganshi ba har ya
arasa ya yi masa sallama, Jamilu ya amsa masa a raine,
a ce "Don Allah da wa kake sallama?" Ya ce "Da
alima" Ya ce "To don Allah ina da tambaya?" Jamilu
a kauda kai ya ce "Ina jinka". Ya ce "Ko ka san nan
dan mijin ta ne?" Ya amsa "na sani mana, to in gidan
ijinta ne sai me? 'Ya ta nake so ta bani". Ya ce "Yauwa
hamdulillahi, tun da har ka san cewa nan gidan mijinta
to yanzu bata nan tana gidansu sai ka bi ta can ku
trata ni kar ka kara zuwar min gida, maganar 'yar ku
Iwa wannan abinda ya shafe ku ne, babu ruwana".
allonsa ya yi a kaikaice ya ce "To, na ji". Ya ja motarsa
yi tafiyarsa. Alhaji Usaini ya ce "lallai na yarda
annan tsagera ne, ban san yadda zasu karke ba, babu
wana". Ya juya ya wuce cikin gidansa.
Shi ko Jamil daga nan kai tsaye gidansu Halima ya
ree domin shi ya ci burin sai fa ya an nemo masa 'yarsa
ta halin kaka, yana shigowa ya yi sallama hare ikin
Ja ya same su zaune daga Yalwa har Asabe babu
inda ya gane Jamilu, sun zaci dan uwan Alhaji Usaini
mijin lalima ita ko Halima na daki ta ji ana sallama
122
1
t
Kwadayı baı jana Amına Abdullahı Sharwda
ta zacı wani bako ne sai ta leko, auko tana ganinsa
gabanta ya fadi, ta dafe kirji ta ce a fili "Na shiga uku
yanzu Jamilu me ya akwo ka gidanmu?" Tana fadin haka
Yalwa ta ce "Wanne Jamilun? Wanda na sani dai?" Та се
"Shi fa ne Yalwa, wai zuwa ya yi in nemo mishi 'yarsa".
Yalwa ta mike jiki na rawa ta ce "Jamilu shigo maraba".
Ya ce "Yauwa". Ta bashi tabarma ya zauna, suka gaisa,
sannan ta ce masa "Na ji halima na cewa wai yarinyar ka
kazo nema ko?" Ya ce "Wannan haka ya ke". Ta ce "To
Jamılu in ban da abinka yaushe zaka zo neman wani abu
wurinmu bayan ga yadda muka yi da kai, ko ka manta
ne?" Ya ce "Ban manta ba, to amma Yalwa ai a wannan
lokacin bani da bukata ne shi yasa". Ta ce "To da ka san
a wancan lokacin baka so ai ba zaka nuna mana cewa kai
ba kai ka yi cikin nan ba, sai ka ce aje ayi hakuri zaak ci
gaba da lura da shi ka ga dai kyakkyawan kalami shi ke
sa barawo dariya arabu ko ba haka ba ne?" Ya ce "Haka
ne". Ta ce "To mu da muka ji kace ba ka so sai muka
yada jaririyar domin tabbas muma bama bukata a
wannan lokacin, kai ma da kake namiji ka ki bare kuma
'ya mace?" Ya ce "Ai kuma bai kamata ku yar ba, ba sai
ku kai gidan raino ba?" Ta сe "To a lokacin waye ka ga
mai ilimin da zai yi tunanin haka?" Ya ce a fusace "Ni fa
Yalwa duk nasihar da zaki yi min ba zan so ba, sai kin
fito min da 'ya ta domin ance ke kika sa ta ta yar da
jaririyar". Ta ce "Ni na sa ta sai ka kaini kara duk inda
kake so ka kaini". Ya ce "Ai ba wai maganar kara ba се,
to ma in hakan kike so zanyi". Sai kawai ya mike ya bar
gidan a fusace.
Tun daga ranar bai kara zuwa ba, sai da aka sami
kamar sati biyu da zuwa sannan ya komo ya kuma daga
123
a
Kwandayi banjana Amna Abdullalu Sharниа
musu hankalı saı Yalwa ta yanke shawarar zuwa ta sami
mahaifinsa ta ji ko da sanmsa ne ya ke zuwa, ya ce wai
wanı sai an bashı 'yarsa
Tana shiga cıkın gıdan ta ga duk an sauya shi
kamar ba shi ba, ganın yanzu har ya ti na da kyau, nan
dai ta isa har falonsu na sama, ta yi sa'a ko Alhaji Ali na
nan, sai dai ya kara manyantaka domin har ya yi farin
gashı aka sosai, ta yi masa sallama ya amsa amma bai
shaidata ba, bayan sun gama gaisawa ne take cewa
"Alhaji ko ka shaida ni?" ya ce "A'a ban gane ki ba".
Ta ce "Ko zaka iya tunawa da wata mata yalwa
wacce ta taba kawo maka karar danka ya yi wa
yarinyarta ciki ko?" Ya ce "Af to ai sai yanzu na
shaida ki, ince ko dai lafiya?" Ta ce "Eh, to lafiyar
nan dai ba lau ba, yanzu ne kuma ya koma gidanmu
ya daga min hankali waj ala dole sai mun fito masa
da 'yarsa na ga anan cewa ya yi ba shi ya yi cikin ba
har ma ka gaya masa baya ni kuma bayan ta haihu
haushin haka sai na ce ta yar da 'yar kawai, to sai ga
shi yanzu ya zo wai lallai sai mun nemi masa 'yarsa
shi ne nace tsaya in zo inji da sanin ka ya zo ko baka
da labari?" Ya ce "jamilun da kansa?" Ta ce "In kana
shakka ka kira shi ka tuntube shi". Ya ce "Ai ya
zama dole". Ya daddanna waya nan da nan kuwa ta
shiga ya ce masa "Maza ka zo ina da magana".
Jamilu ya ce "To". Ya shirya nan da nan sai ga shi
yana ganin Yalwa ya yi turus dashi gami da daure
fuska.
Alhaji Ali ya ce "Na ji abinda kaje ka yi don
124
Kwadayı barıjana'- Amına Abdullahi Sharada
iyayenka, rashin haihuwa hauka ne? Dama tun farko
ka san cikin ka ne me yasa baka fada min gaskiya
ba? Ai da ba inda za'a kai sai a rike waye bai san
kaddara ba? To ka kiyaye ni ba na son wannan
magana ta sake fitowa daga bakinka ka ji ko?" Ya
daure fuska "A gaskiya abba ni ka yi musu magana
su nemo min 'ya ta". Ya ce "Amma da Hausa nake
maganar nan ba da wani yare daban ba ko?" Ya dubi
Yalwa ya ce "Baiwar Allah tashi ki je abinki in ya
kara zuwar muku ki komo ki sanar da ni zanyi
maganin abin kinji ko?" Ta ce "To, na gode ". Alhaji
Ali ya ce "Amin". Har ya kawo kudin mota ya baiwa
Yalwa, ta ki karba ya matsa mata ta karba, ta tafi shi
kuma ya waigo kan dan yana cewa "Kai in banda kai
wawane ya ya Allah ya rufa maka asiri zaka nemi ka
tonawa kanka? Ka san dai wannan abin da ka aikata
shi abin kunya ne, to don dai kai ne rasa kunya beran
tanka inji mata zaka zo kana wani abaka 'yarka sai
kace wani abin kirki kuka yi? Tashi ka bani wuri
sakaran kawai". ya mike sumi-sumi ya fice, Hajiya
kuwa mahaifiyar Jamilu bama ta nan ba ta san
abinda ake ciki ba.
Yau watan Halima biyu a gida, Babanta ya
matsa mata akan ta koma amma ta ki komawa, har
ya yi fushi da ita saboda haka. Ita ko Yalwa bata ma
kula da zaman Halima ba ba ma ta maganar ta koma
ba abin da ya sha mata kai domin Halima ita ke
musu komai iya ce cinsu, shansu, sabulu, mai, dama
125
a
Kwadayı barıjana'- Anuna \bdullam Sharada
dai sauran ukatun gida duk tana yi ne da 'yan
kudadanta da ta zo da su, dama ance zara bata barin
dami, sai gashi an wayi gari ita ma Halima bata da
ko kwandala ta kai ma abinda zata ci yana neman fin
karfinta, sai ta fara rage 'yan kayanta na sanyawa
tana sayarwa domin ta sami dan abinda zata ci, ga
ciwon Asabe sai kara karfi yake yi, domin tana nan
a kwance rai a hannun Allah, ga shi ba kudin magani
haka take ta faman jinyar.
Yau kam kowa na gidan Yalwa babu dadi
domin Asabe rai a hannun Allah ana ta haramar
tafiya lahira, jikin kowa a sanyaye Yalwa sai kuka
take yi, Halima ma na bata hakuri tana hawaye. Jim
kaďan sai rai ya yi halinsa, nan da nan gida ya rude
da kuka, jama'a suka taru ana jin dalilin kukan, kuma
ana basu hakuri har aka gama sanarwa da 'yan uwa
da abokan arziki mutuwar, sannan aka fara shirin
jana'iza, nan da nan jama'a ta hadu aka yi mata
wanka aka sakace ta bayan an hada ta. Allahu Akbar
duniyar kenan!
Suna zaune a cikin gida mata na shigowa
gaisuwa shi kuma Malam Usman ya rarrafa waje nan
ma an taru ana zaman karbar gaisuwa, can 6arin
kuma su Auwalu ne ke zaune da tasu tawagar shi ko
Lawan baya nan ma bai san anyi rasuwar ba, tun jiya
bai komo gida ba, Yalwa sai cigiyar inda yake take
yi, har Halima na ce mata "Ke ma dai Yalwa sai ka
ce wani karamin fan yaye, duk inda yake ai zai
126
Kwadayı harıjana'- Amına Abdullahu Sharada
komo gida ne". Ta ce "to ai gani nayi ga jama'a ana
ta faman zaman makoki ana karbar gaisuwa shi baya
nan?" Ta ce "Ai kin san shi ko kuma ya na gari
kawai bai ga damar zuwa ba ne". Ta ce "To ai shi
kenan wallahi shi yasa yaron nan Auwalu ya ce min
in dai na dake ta tashi shi dai Auwalu yanzu ya nutsu
ya rage wannan shaye-shayen kuma ga shi nan
yanzu mijin Safiyyan Abun Gwale ya ce ya dinga
binsa Kwari yana taya shi ciniki, shi yasa in kin
ganshi fes da shi cikin kyakkyawar shiga. Shi ko
wannan shakatafin baya ma zuwa gida bare a
ganshi".
Halima ta ce "Yalwa addu'a zaki dinga yi masa
domin bakinki zai iya kamawa ya shiryu". Ta ce "To Allah ya shirya shi". Suka ce "Amin". Rufe bakinsu ke da wuya sai ga mutane sun shigo tare da malam Usman da Auwalu a rude ana tafa hannun, yalwa da
Halima suka mike a razane suna tambayar ko lafiya?" Malam Usman ya ce "Wai gawar Lawan aka tsinta a bakin wani rami duk an sassara shi". Habawa
ai suna jin haka Yalwa ta kurma wani uban ihu ta yi waje tana fige zani da dankwali. Haka aka bi ta aka kamota tana ta faman sambatu irin na tabin hankali.
Nan dai aka sanya ta a daki aka rufe kofa, sannan suka fita suka tafi dauko shi, shi kuma Malam
Usman aka ce ya zauna saboda masu zuwa masa gaisuwa. Bayan wasu 'yan lokutta sai ga su sun
komo nan aka fara kukan ganin wannan abin tausayi,
127
Awaanyj
anyi masa gunduwa-gunduwa. Halima na gani ta
fashe da kuka tana cewa "Waye da wannan aiki?
Waye ya yi maka wannan aiki Lawan?" Wani
matashin abokinsa ya ce "Rigima muka yi da 'yan
wata unguwa shi ne suka yi masa haka, kuma sai
mun dauki fansa". Cikin kuka Halima ta ce "Maye
wani sai kun dauki fansa? Aikin banza kun ja shi
kun kai shi an halaka shi a banza to in ma kun dauko
fansar ai ba burgewa kuka yi ba domin ba jihadi
bane bare ku ce aikin lada ne, aikin sa kaine na
marasa aikin yi, da lalacewa shi dai ga shi nan Allah
shi ya san makomarsa domin irin wannan mutuwar
ma ai da wanda aka kashe da wanda ya kashe kansa
sun tashi a banza, tun da rikici ne ake yinsa don son
rai ba don Addinin Allah ba, shi ma da ya sami
wanin kashewar zai yi. Kawai ku kama hanya ku tafi
mun yafe, kai Auwalu zo nan". Ya taso "Gani". Ta
6e "Kar ka soma yarda su tunzura ka kace zaka
wannan shirgi nasu wai don ku dauko fansa babu
ruwanka kaji ko?" Ya ce "To ai ni dama bana cikin
irin wannan shirgin ai ko dama ki tambaye su bana
shiga shirginsu". Ta ce "Yauwa gara haka".
Yalwa kam hauka tuburan sai sambatu take ta
yi, hankalin Halima da na Auwalu ya yi matukar
tashi domin basu da wani kudi da zasu nema mata
magani. Haka aka yi zaman karbar gaisuwar nan har
kashi biyu aka gama, Yalwa na kulle a daki domin
wai cewa take zata fita ta kashe duk wanda ya kashe
128
mata da, dole ce tasa aka kulle ta a dakr. Halma duк
ta mime ga tunam ya yt mata yawa, ga bava da kufi
ga mutuwar nan har kasht bryu aa danunta a t. g
kuma Yalwa ta zauti, cuk sam da ka shuga gedan san
ka same ta aune ta yt jigun kawar tana tuna, on
rashın un daci.
Yau tana zaune tana tunanın abut da casu guka
ma a gdan domın bata da ko kwandala ga shk
karyawa bata yt ba. sar gu wam varo ya shugo ya ce
"Halma wa k ro mt Alhai Usam" Ar man ia nun
san ta kamar anyı mata rabama, ckon saun ta tasih
ta nemo mayafi ta sanya ta fita. Zaune ta same sar
cikin motarsa bisa mazaumn reba ta krasa
wurmsa & sanyaye ta durkusa ta gushe shr, ya amsa
ta tambayt kowa na gndan, yu ce suna nan lafiya Ya
kalleta kallon tsabta sar kawr ya wam tausavtnta
na neman shigarsh, ta yt baki ta ramme sosn ya yt
maat gusuwar rashun da suka yt har biyu, ta msa ta
ce "Au ashe kun" Ya ce "Na mana TaceA
kullum n na buga wayarka domin un sanar maka sae
ta yi ta ruging ba a har ta gan ta katse, na ca bu
rubuta aSSA har biyu a a ba mado min ans
ba" Ya сe "N n a dama zuwa na yt un v mk
garsuwar suw Ta ce to na gode, ina su Zanab bata
ngma"Ya ca wаса плв una A
kan san
ita bata kowa ce gidan ba" Ta ce "Na sanm wa kо
zata ga bаала паn ta yi kuka Yaccr "Ko tunakı ma
bata yı пал da tan pkon Hahma yaa yt sanyr om
Kwadayı harijana Aimna Abdullahı Sharauda
a zatonta zai ji tausayinta ya cc ta koma dakinta,
amma sai ta ga babu wannan a ransa, haak ta hakura
ta zuba maas ido har dai ya ce zai koma, ta ce "To ka
gaishe da su Hajiya". Ya ce "Sa ji da kyau". Ta ce
"Su maryam ko sun koma?" Ya ce "Tun yaushe suka
koma, ai sun fan jima" Ya kawo dubu ashirin ya
mika mara, ya ce "Ga shi nan ta sayi sabulu ta yi ta
godiya sannan suka yi sallama ya tafi, ita kuma ta
koma ciki.
Wannan kudi da ya bata da su ne aka fara yiwa
Yalwa magani amma sam ba a dace ba, har kudin
suka kare domin sai suka dinga bin Bokaye wai
Aljannu ne ta gamu da su suka dinga cin kudi har
dai suka kare abu sai gaab yake yi.
Can kuma gidan Alhaji Usaini tunda ya koma
gida sai tunanin Halima ya ke yi, a zahiri kam ya ji
tausayinta to amma shi inya tuna laifin da ta yi masa
sai ya ji haushinta ya kama shi, gashi kuma hakika
ya san Halima domin ita dai Halima tana da hakuri
ga biyayya duk abin da ya sata ta yi masa, zata yi
kamai wahalarsa, koda ace ita bata so zata daure
muddin bai sabawa shari'a ba, kuma in tayi masa
laifi ya nai mata fada sai ta yi shiru tana sauraronsa
bata tanka masa har sai ya gama sai ta bashi hakuri,
kuma in dai wannan laifin ne ta bar kara yinsa sai
dai wani kuma. Ga shi dai 'yar talakawa ce fitik
amma bata kula da kudinsa ba sai abinda ya kawo ya
bata komai kankantarsa baat rainawa, sabanin
130
Kwadayıbari jana'- Amna Abdullalu Sharada
Hajiya jamila ga shi dai ita suna da kudin amma ta
maida shi saniyar tatsa kuma ba godiya idan abu ne
na fada ya hada su yana fada ta na fada ga tsananin
kishi a kullum akai sa ran Halima take yau tace ta yi
kaza, gobe tace ta yi kaza, ita ko Halima tun da take
bata taba kai kararta ba, to wannan tunani ne yasa
jin shaukin ga komo da Halima domin a gaskiya
Halima matar da za'a zauna da ita ce, bayan haka ma
ai ga zuri'ar su da suka haifa gara ya komo da ita ta
zauna cikin yaranta shi ya fi sauki.
Halima na zaune a gida tana lissafi bashin da
aka biyo su na kayan abinci ga kuma kudin maganin
Yalwa shi ma kuma duk da haka bata sami lafiya ba,
sai kawai ta ji ana sallama, daga kan nan da zatai ta
ga Alhaji Usaini har ciki, kuma da fara'arsa, cikin
tsananin murna ta mike tana cewa "Lah Alhaji sannu
ad zuwa yanzu kake tafe?" Ya ce "Eh, wallahi". Ta
nemo masa tabarma ya zauna ya ce bara ya je ya
gaida Baba tukunna, ta ce "To". Ta komo ta zauna
tana jiransa.
Sai da ya jima sosai a wurin Baban sannan ya
fito ya zo ya same ta ya zuba mata ido tana kokarin
gaishe shi, amma shi kallonta ya ke, can dai ya се
"Halima wai ke wacce iri ce ne?" Gabanta ya fadi ta
ce "Alhaji laifin me na yi kuma?" Ya ce "Yanzu
ashe duk tsayin kwanakin nan baki sanar da su Baba
abinda ya kawo ki ba?" Ta ce cikin sanyin jiki "To
Alhaji ai ka ga halin da suke ciki ranar da na zo
131
ง
1
Awadayz barjаnя Ашиа tullatu Sharasty
Baba bai san wanda yake kansa ba, yazu saboda
Allah in na sanar masa ai ransa kara baci zai yi, shi
yasa na yi shiru domin bana son in kara masa
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 10 Chapter of 12