Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 12
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels WADAVIBARI JANA2 Amina Abdullahi Sharada (Mrs Ahmad Yusuf Hadejia) Kwadayi bari jana!- Amına Abdullahi Sharada KWADAYI BARI JANA 2 Na Amina Abdullahi Sharada (Mrs Ahmad Yusuf Hadeja) 1 GODIYA Kwadayı ban jana' Amuna Abdullahı Sharada Godiya ta ga Allah Subhanahu wata'ala da ya bani damar rubuta wannan littafi mai suna KWADAYI BARI JA NA!, Allah ka kara tsira da aminci ga shugabanmu Muhammad (S.A.W) GODIYA TA MUSAMMAN GA Yakubu Usman Ubangari Da Family dinsa. TUNATARWA Wannan littafi KWADAYI BARI JA NA! Ba'ayi shi don kowa ko wata ba, kagaggen labari en saboda haka in kunji hali ya zo dai-dai da naku to arashi ne ba'ayo shi don a ci fuska ba anyi shi ne don fadakar wa da nishadantarwa. MUSAMMAN NA YI SIII DON Masoyana kamar su:- Binta Umar Sani Gombe Maimuna Isma'il Sokoto Amina A Bobbo (Mrs Rabi'u Sanka) Amina 1H. Sokoto Amina Ahmad Tukur Bauchin Yakubu Hassana M. dan Sarari Ajiyan Kano Amina Aliyu (Nanaye) Mrs Muh'd Wawata Kaduna Amina Bauchi Unguwar CGwabba Asma'u Abdullahi Niger Minna Lubabatu Usman dan madami (Mrs Ibrahim dan Maliki) 2 Kwadayı barıjana'- Amına Abdullalu Sharada KWADAYI BARI JANA-2 A Ihaji Usaini ya yi tsaye ya na tunanin abinda zai biyo baya, bayan tafiyarsu domin za tilaswa Maryam ne ta bi su, kuma in ta bisu bai san inn zaman da za ta yi a can ba, kila ta ki kwantar da hankalinta, to amma ya na ganin bin nasu shi ya dace, kuma shi ne kwanciyar hankalinsa don haka sai ya dubi Alhaji Gambo ya ce "Na amince ta bi ku din kawai, sai dai abínda na ke tunani in ta biku maganar aure fa?" Ya ce "Kar ka ji komai maganar aure za ta yi aure, amma a bari wannan rigimar ta lafa tukunna". Ya ce "To shike nan Allah ya zaba abinda ya fi alheri". Ya ce "Amin". Faruk ne kwance ya yi shiru in banda tunanin Maryam babu abinda ya ke yi "A agskiya Maryam ta haďu karshe sai ka ce ba 'yar nigeria ba, ince ko da ma ruwa biyu ce ne? A gaskiya duk yadda aka yi Mamanta wato Hajiya Jamila ba 'yar Nigeria ba ce, kuma wani ikon Allah sai ta kama da kakaninta na wajen uwa, eh to kakaninta na wajen uwa mana domin dai sam ba ta kama da danginmu na uba, kuma ba sa kama da Haj. Jamila, ita kamaninta daban sai ka ce ba 'yar gidan ba, amma dai sai na tambayi Dadina ince ni ko Maryam da wa su ke kama in our family, wallahi ta na burge ni sosai, ta hadu, ga kyau, ga kyan gani fuskar nan abin sha'awa kai....." Ya yi ajiyar zuciya da ya tuna cewa ko kula shi ma ba ta yi ba duk da irin kyansa da haďuwarsa kuwa, nan ta ke ya ji tunanin ya ki ma sa dadi sabo da wannan tunanin da ya yi cikin sauri ya kawar da wannan tunanin domin ya na kawo masa dacin rai. "Salamu alaikum". "Wa'alaiki salam". Ya amsa, ba ya bukatar daga kai 4 Kwadayı harı jana'- Amuna Abdullahı Sharada don ya ri ga ya san mai sallamar kanwarshi ce karamar wato Zainab, ta durkusa "Yaya wai ka zo inji Daddy, ya na can bangaren Uncle". Ya ce "To gani nan, ina zuwa". Ta fita sannan ya mike ya ficce shi ma durkusawa ya yi a gabansa yayin da kansa ya ke sunkuye ya na sauraren abinda ya ke cewa "Ka na ji na ko, zamu ta fi wannan satin, don haka sai ka fadawa sauran kannanka su shirya kayansu domin ba na son sai anzo tafiya a dinga an mance kaza da kaza". Ya ce "To Daddy, amma to ai da ka ce zan dan zauna sai bayan an kwana biyu na koma?" Ya ce "Na fa sa duk za mu tafi don banga abinda zaka yi anan din ba". Cikin rashin jin dadīn maganar ya mike domin dai shi fa so ya yi abar shi, to amma ya ki ya barshi why? Shi kuma uban wato Alh. Gambo sai ya yi kiran Sameera ta zo ta durkusa "Gani Dad". Ya ce "Yauwa Sameera dama wani tunani na yi Alhaji ya ce a kyaleki anan ki dan zauna, to da na ce a'a sai yanzu na ga ya dace in amince shi ne na ce ki zauna ki yi ko irin two months din nan sai ki koma gida ko?" Тa сe "To Dad, dama ina son zaman nan din wallahi don dai ina tsoro ko ba za ka barni ba ne". "A me zai hana in barki Sameera ke da gidan iyayenki?" Ta yi murmushi "To zan zauna". "Shikenan je ki". Alh. Usaini na zaune shi da Alh. Gambo suna hira sai ya kira Maryam ta zo ta durkusa ta gaishe su, sannan ta ce "Gani Abba". Ya ce "Yauwa Maryam da ma Uncle din ki ne ya ce ko za ki bi su ki yi ko wata guda ma...." Nan da nan gabanta ya fadi ras! Har sai da suka ga 5 Awaday hnаnя Aиnа Abdullatu Maиа alamar razanar, amma sat ya yi kamar hai lura ba yуa gaba "Shi zumunci a kafa ya ke, Maryam ki na sane da ni da Alh Gambo uwa daya uba daya mu ke amma 'ya'yanmu basu san mahallinmu ba, ma'ana ke haki san gidan Uncle dinki ba, su ma 'ya'yansa basu sanku bha, to sai yaushe za'ayi zumuncin ke nan? Saboda haka Sameera za ta zauna anan ke ma kuma za ki bi su in har na isa da ke to zan sa ki ki amince, in ko kin ki to kin nuna min ban isa da ke ba kenan...." Alh. Gambo ya yi farat ya tari numfashinsa "Haba Alhaji me ne na wannap magana ai ba za ta ki ba ta ma amince ko Maryam?" Ta gyada kai alamar "Eh". Тo amma a zuciyarta ba haka ba ne, don ranta bai so wannan tafiyar ba, ta tashi ta ficce, faki ta koma ta zauna a gefen gado ta na ta faman tunani a zuciyarta "Yau na shiga uku, yanzu shikenan rabuwata da Bashir ke nan? Na san ba don komai aka ce in bi su ba sai don a raba ni da Bashir ne, inko haka ne ai ni da aure har abadan domin banga wanda zan so tamkar Bashir ba" Zaune ya ke a falo gashi falon ba kowa sai shi daya ya na karatun wata mujalla ta turanci wato darly trust sai ga Maryam nan, ta fito sanye da wata riga da sikeri na atamfa dinkin mai sharp ne, ya yi mata kyau sosai tamfar kalar ruwan kwai ce, super holland ta yi mata bala'in kyau, kanta babu dankwali ta yi gyaran gashi domin tafiyar da zasu yi, an yafa mata kananan kitso ya zubo ma ta har baya, takalmin da ta sakawa kafarta mai tsada ne sosai, kalar atamfar ne shi ma ya karbe ta duk da cewa Maryam ba ta cikin walwala amma ta yi kyau sosar, cikin sannu ta ke takun yayinda ta daga idanunta sai suka yi ido hudu da Faruk, ya zubo ma ta ido kirr ya na kallonta, 6 Kwadayı barıjana'- Amına Abdullalu Sharada ta sunkuyar da kanta kawai, ita ma ta zo za ta gittashı ya ce "kanwata babu gaisuwa ne?" Ta juyo ta danyi ma sa murmushi kana ta ce "Sannu da hutawa". Ya ce "Yauwa sannunki, ina zaki ne?" Ta ce "Ba ko ina" Ya ce "Zo ki taya ni hira mana?" Ta ce "dakin Aunty zanje". "To tsaya mu tafi tare mana". Ranta bai so ba, ta ce "To" kawai. Shi ma ya san ranta bai so ba, amma ya nuna bai kula ba tare suka shiga dakin suka samu Halima na sanyawa jaririnta wanda zuwansu Faruk suka rada masa suna Walid kuma Walid din ta bishi, yanzu haka kowa da Walid din ya ke kiranshi, ta na sanya masa kaya, Maryam ta karbeshi ta ce "Kawo shi in sanya masa". Та mika ma ta shi. Ta karasa sa masa kayan, sannan ta rike shi ta nai masa wasa, a duk lokacin da ta dago kai idon Faruk ya na wajenta, ganin haka ya sa ta mike da Walid a hannu ta ficce, shi ma dai bai zauna ba, to amma ya makara domin bai san inda ta shiga ba, ita ko dakinta ta koma ta kulle kofa zuciyarta cike da jin haushin laruk, da tsanar shi, ta tsani mutum mai kallo sam fita ranta ya ke yi, ta yi tsakı "Ni sh: yasa ba na son haduwa da shi, sabo da ba na son ko hada hanya da Faruk wallahi" *** *** Yau ee ranar tafiyarsu, don haka duk wani shiryeshirye an gama shi har ma an fiddo kaya domin sanyawa a mota, sannan bayan an gama zuba su a motar suka fito don tafiya, su Haj. Jamila sun fita har Halima don y musu sallama, za a tafi kuma, tunda Faruk ya ji cewa da 7 Kwadayı barı jana'- Amına Abdullalu Sharada Maryam za a yi wannan tafiyar ya jı kamar anyı mas gafara, murna kamar me, cıkın doki ya dauk jakunkunnan ta ya sanya a mota, sannan ya koma kiranta don har wannan lokaci ba ta fito ba, ya na shiga dakinta ya sameta, ta kifa kai ta na ta faman kuka "Maryam!" Ya kirayi sunanta, ta dago kai ta dube shi ido ya yi ful saboda kuka, ya ce cikin sanyin murya "Ta so mu tafi ke ake jira". Ta mike ba magana ta sanya takalminta ta zo ta gitta shi, ya bi ta da kallo har ta kule, sannan ya janyo kofar shi ma ya fito, babu wanda ya yi ma ta magana domin an san ba ta son tafiyar, haka ta shiga motar, Abban ta ya leko cikin motar ya ce "To Maryam sai an dawo kо?" Ta kalleshi idanunta cike da hawaye, ya yi saurin dauke nasa idon, domin ba ya son ganinta cikin wannan hali, tunda ya ke da ita ba ta taba kukan minti guda ba ma sai yanzu da ta isa munzalin aure. Nan ta ke wani 6acin rai ya zo masa ya ce a ransa "Amma Alhaji Hassan bai kyauta ba, domin duk shi ya janyo wannan matsalar da kamar ya hakura da tuni anyi aurensu, amma ba komai Allah ya hada kowa da rabonsa". Cikin wannan tunani ne ya ji ana cewa "To Abba sai wata-ran". Faruk ne mai fadar hakan wanda wurin zamansu daya a kujerar baya da Maryam, gaba kuma direbane kawai. dayar motar kuwa Alhaji Gambo ne da 'ya'yansa Ibrahim da Zainab sai direba, ita Sameera an ce za ta dan kwana biyu sannan ta komo, sai murna ta ke babu abinda ya dame ta, mota ta ja suka danna, ana daga musu hannu sai airport. 8 Kwadayı harı jana'- Amına Abdullahu Sharada A cıkin jirgı sai da laruk ya ga inda Maryam ta zauna, sannan shi ma ya zauna kusa da ita, hankalinsa akanta, banda hawaye babu abinda ta ke yi, ya yi rarrashin dunıya amma ta ki yin shiru, sai kawai ya zuba ma ta ido, can sai aka kawo musu dan abin motsa baki, wani icc-cream ne mai dankaren dadi, ya mika ma ta na ta, da ya ke biyu aka dire, shi daya ita daya, ta ki ko kallonsa, har fargabar yi ma ta magana ya ke yi, domin bai san ta inda za ta bashi amsar ba. Kawai dai sai ya yi shiru har ya gama shan na sa ice-cream din ba ta dauki na ta ba, anan ne ya ce ma ta "Maryam dauki mana ki sha, kya dan rage yunwa kafin mu je gida". Ta yi masa banza a ta ki ce da shi komai, har suka sauka ba ta sha ba, anan ta tashi ta barshi. Suna isa gida Mamansu ta tura Direba ya dauko su daga airport 'in, sannan ya akwo su gida. Suna zuwa Maman ta fito cikin sauri da murnarta, ta tare su anan ta rungume Maryam ta na muma. Kallo daya Maryam ta yi ma ta, ta gane cewar ita Faruk ya yo kama da ita, komai da koma, haka ma Zainab amma Ibrahim da Sameera Daddynsu suka yo kama, sai dai su ma farare ne sun dauki launin uwarsu, amma tsantsar kamanninta suna wurin Faruk kamar an tsaga kara. Tunda suka sauka Maryam ta ke ganin garin abin gwanin ban sha'awa domin garin ya tsaru haka ma da suka zo gidan ta yi mamakin irin tsarin gidan nasu kamar gidan wani shugaban kasa, duk wani abu na jin dadin rayuwa akwai a gidan duk da haduwa irin ta gidansu sai ta ga kamar a kauye ta ke akan wannan gidan, ta ga ma karfin hali irın na 'ya'yan da har suka zauna ku san sati Kwadayı barı jana'- Anuna Abdullahı Sharada uku acan, ai ba ta yi tsammanın haka suka hadu ba, lalla sun hadu da yawa, Mamansu sai faman haba-haba ta ke ma ta, kamar ta lashe ta don so. Hakan ne ma ya dan rage ma ta radadin rahuwa da gıda, kuma iyayenta da masoyinta Bashir wanda a halin yanzu bai ma san sun taho nan din ba. lFaruk fa ya fada cikin wani hali na tsaka mai wuya, halin ko shi ne na kaunar Maryam, a gaskiya ya tsunduma dumu-dumu a ciki, amma ya rasa ta yadda zai bullo ma ta domin babu fuska, kullum sai tunaninta ne ya ke nukurkusars a ko wane lokaci ya kan so ya yi ma ta magana, to amma ya na fargaba, ganin har yanzu ba ta kwantar da hankalinta ba, duk kuwa da cewar ana nuna ma ta gata sosai a gidan. Mama madece mai fara'a sosai, amma ba ta son raini, za ka ga gashi ta nai wa yaranta wasa, to amma ba raini domin ta na da fada wani lokacin, shi ya sa yaran su na shakkar ta sosaj har lFaruk din ma. Shi ya sa sau tari ya na son ya yiwa Maryam magana ya na tsoron kar ranta ya baci Mama ta sani, in har ta sani to lallai za ta ci ma sa mutunci, kuma ba ta shakkar a gaban sauran "yan uwansa ta figa masa rashin mutunci shi ya sa har yanzu tsakaninsa da Maryam sai dai gaisuwa kawai domin ko wane lokaci ta na gaishe shi, in kuma ya je wani wuri ya dawo za ta yi masa sannu da zuwa domin ganin Mamansa. Yau ma ya hallara a hadadden Isantararran falonsu ana ta hira, suna ta bata labarin Nigeria, da wuraren da suka ziyarta a lokacin da suka je, ta na ta saurarensu, ta na cewa "Ina ma ni ma inje?" Ibrahim va ce "Ai ke ma Daddy ya ce za ki je" Ta ce "To shikenan zan je 10 Kwadayı han jana'- Anuna Abdullalu Sharuda Duk wannan hıra da turanci suke yin ta domın hausar tata ba ta gama kwarewa ba, in ta san wani abin, wani bata sanı ba, domın ba za ta ıya hıra ta cıkakken mınti biyar da hausa ba, sai dai ta san dan wani abin maı saukin fada, duk hırar da suke yı laruk na jinsu kawaı ya yı shiru ba ya wanı walwala, don bai ga Maryam a wurin ba ya san kila ta na can ta na ta faman kuka, don sau tarı in bata falon to in ka je ka same ta a daki, kuka take yi, don haka ya mike tsaye tsam! Ya shiga dakin nata, ya same ta a kwance bisa gado ta kifa kai da matashin kai pillow, ta na ta faman kuka. Nan ta ke ya ji zuciyarsa kamar ta fashe don rashin jin dadl, ya karasa ya zaunā ya ce ckin sanyin murya "Maryam me aka yi miki?” Ta yi shiru ba ta yi magana ba, ya ce "Maryam ki yi hakuri ki daina kukan, ba na son ínga ki na cikin damuwa" Ta yi ma sa banza, nan ya zauna ya na ta faman rarrashinta, amma ko ta kalleshi, haka ya gaji ya hakura ya fita ranshi bai so ba, ya koma dakinsa ya kwanta ya na tunanin wannan wane irin abu ne Allah ya jarabce shi da shi? Yarinyar nan ba ma ta yarda ta zauna a inda ya ke zaune ba, amma shi a kullum zuciyarsa kara masa kaunarta ya ke yi, yau shi dai kam ya bani, ya zai yi da rayuwarsa? Suna zaune da Mama a falo ta na ta yi ma ta fada, lallai ta saki jikinta domin nan gidan su ne, kamar can, ubm kawai Maryam ta ce, don ita abinda ya daem ta daban ne, da ya ke Mamansu Zainab ba ta san abında ke faruwa a gida ba, ta dauka Maryam har yanzu bakunta ce ta ke damunta. Shi ko Alhaji ya sani amma bai gaya ma kowa ba, 11 华 Kwadayı barıjana'- Amına Abdullalu Sharada don ko Faruk bai san abinda ya ke damun Maryam ha zatonsa kawai ba ta son zuwa ne, kuma da ya sake lunan sai ya ga ai acan gidan su ma haka take yi, to wai me y sa? Ya ga ai da a lokacin in sun yo waya a cikin farа suke gaisawa, amma yanzu kamar ba ta sansu ba, why A kullum wannan tunani shi ke damun l'aruk. Ta na zaune ita kadai a harabar gidan, ta yi lagum kawai ta na tunani, can ciki kuma lFaruk ne ya shig dakinta ya samu ba kowa, har ya juyo zai fita sai idons ya kai kan wani dan kati a dab da filo, ya koma у dauka, sai ya ga an rubuta 'You are only one in my hcari' Nan da nan gabanshi ya yi wani mummunan faduwa, ya yi saurin juya bayan katin ya ga ashe hoton Bashir ne tare da Maryam din, suna dari cikin nishadi. Nan da nan ya ji gaba daya garin ya yi masa zafi duniyar ta yi masa duhu wani tukukin bakin ciki ya taso masa, ya ce a ransa "Kar dai ace Maryam saboda Bashit ta ke cikin wannan halin? In ko haka ne to ni ya ya zanyı da raina? Gashi na afka cikin kogin begenta? Lallai in har Maryam ta na son Bashir kuma su Daddy sun sani to lallai ba zasu bari in aureta ba", Ya yi saurin kawar da wannan tunanin don ba ya son yinsa m ya ajiye hoton kamar yadda ya ganshi. Ya fito cikin sauri ya na tunanin ta wacce siga zai bullo ma ta ya san gaskiyar lamarin? A zaune ya sameta, ya yi ma ta sallama, ta amsa ma sa gami da sake kawar da kanta gefe daya, ya samu wun ya zauna, ya na fuskantarta "Maryam!" Ya kira sunanta a ciki. Ta amsa ma sa, ta na fisge kai, bai damu ba, ya ce "dazu Bashir ya yo mun waya ya na tambayarki....." 12 6 Kwadayı barı jana'- Amına Abdullatu Sharada 3Me ya ce?" Ya yi murmushin karfin hali don kar ta Cikin sauri ta juyo ta kalleshi, fuskarta a sake ta ce gane, ya ce "Ce wa ya yi kina ina?" Ta ce "Bani shi don Allah!" Ya ce "Ai na bar wayar a daki, zo mu je in ba ki, amma kar ki ce masa na fada miki ke dai ki kirashi kawai”. Ta ce "To". Cikin doki ta karbi wayar ta kirashi. Shi ko banda kallonta babu abinda ya ke yi, bai ankaraba ya ji ta na cewa "Haba My own ya zaka ce ban damu ba, ka san ko a cikin halin da na ke ciki kuwa? Wallahi rashinka ya sani shiga cikin wani hali wanda ban saba samun kaina a ciki ba, yanzu wane mataki ka daukar mana kan wannan lamari? lya abinda lFaruk ya ji kenan, ya nemi wuri ya zauna, don ji ya yi jiri na neman kada shi, lallai yanzu ya san komai, shin wai yanzu wane mataki zai dauka? In ya ce zai yi kishi da Bashir. Bashir dai dan uwansa ne, shi kuma gaskiya komai kunci ba zai jure jin suna wayar nan ba, ya mike tsaye "in kin gama kya sameni a garden ina jiranki". Ta cе "To". Cikin fara’a ya juya ya tafi jiki ba karfi. Ya na nan zaune, ya yi tagumi ya rasa abinda ke ma sa dadi, sai ga Maryam ta nufo wurinshi "Yaya ga wayar, na gode". "To". Kawai ya ce, ya karba ya sa aljihu, sannan ya yi jigum da shi, ta dube shi "Yaya lafiya?" Ya yi murmushi "Ba komai". Ta ce "Gani na yi ka yi jigum ka na tunani?" a Ya ce "Ai dole ne wannan tunanin". Daga nan sai ta bar wannan tambayar ta shiga yi masa hira wanda a da ko kallo bai isheta ba, nan ya dinga tayata hirar har wani lokaci sannan suka koma ciki ta shiga kitchen domin taya 13 Kwadayı harıjana mna thullahı hara Mama da /aınab aikı saboda ta same su sun shırya abıner a kitchen din ta shiga kitchen din da gudu ta na murna Mama ta dubeta cikin fara'a ta ce "A'a 'yata farin cıkı ake yı ai gara ki saki jikinki, amma bakunta kamar wata 'yar goye?" Maryam ta yi dariya "Mama kenan ai daga yau na zama 'yar gida". Ta ce "Ai dama ke 'yar gida ce don ba ki saki ranki ba ne". Ta ce "To yau na sa ki "Faruk wai me yake damunka ne, na ga ka rame haka? Kuma walwalarka ta ragu ba sosai ba?" Inji Mamansa ta ke tambayarsa, bayan ta kai shi inda babu kowa sannan ta ke tambayarsa. Ya sunkuyar da kai "Ba komai Mama". Та се "Ка ga ni mahaifiyarka ce bai cancanta ka boye mun damuwarka ba, domin ba ka da wanda zaka gayawa in ba mahaifinka ba, don haka ina so ka sanar da ni abinda ke damunka in na magani ne abin zan yi a take, in kuma ma ba shi ba ne zanyi maka addu'a, kuma da shawara ta gan". Ya ce "Mama dama ba wani abu ba ne, a gaskiya tunda na dora idona akan yarinyar nan Maryam na ji ina kaunarta, na ka sa sukuni, amma kuma sai na ga ila akwai wanda ta ke so, shi ne abin ya ke damuna Ta na jin haka ta ce "Shikenan sai ka saurara ba Dadinka ya komo sai in sanar masa, abinda ya ce da shi zaka yi aiki, in ya ce ya amince shikenan, in kuma ya се a'a sai ka yi hakuri Allah ya zaba ma ka ta gari, don haka ka kwantar da hankalinka". Ya ce "To shikenan Mama Allah dai ya sa ya amince don a gaskiya dai son Maryam ya girma a zuciyata". Ta ce "To dai iya abinda ya kamata ayi ke nan". 14 Kwadayı barıjana'- Amına Abdullahı Sharada Suna zaune da Alhajı Gambo suna hira daga shi sai matarshi, a lokacin dare ne, kowa ya isa wurin kwanciyarsa, Mama ta dube shi "Ka san abinda ya ke faruwa kuwa?" Ya yı saurin dago kai ya dube ta ya ce "A'a me ya faru ne?" Ta ce "Wai Faruk shi dai babbu wacce ya ke so sai Maryam!" Ya na jin haka ya yi murmushi "To me ye? Ai shıkenan Allah ya tabbatar mana da alheri, wallahi na ji dadin wannan abu, ba ra gobe sai in yiwa Alhajin waya in sanar masa abinda ake ciki". Ta се "Паkа da saurі Alhaji?" Ya ce "Ai da zali-zafi kan bugi karfe, kuma a bari ya huce shi ke kawo rabon wani, don haka gara abinda za'ayin

Chapter 1 of 12