Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
6 / 12
laulayin ciki abin ba'a magana. Gurin mu'amalar auratayya mabata bashi kulawa yaddda ya dace bata iya komai ba, tamkar kayan wanki haka take yi masa turis babu wani 91 1 a ke t ta fa C .1 1 WATA KUSAN 2 Rahmatu Hassan Zaria tallafi, shi yasa yake dokin ranar girkin Muneeba da take aje kunya gefe guda ta gamsar dashi sabanin wasu matan da jin kai ke hana su tarairayar mazansu ba kunya bacc su a ganinsu idan suka yi masa abu kaza don yaji dadi ai sun zubar da ajin su to duk wannan ke dawainiyya da Suwaiba, shi yasa babu ruwanta. Mujeeb shiru yayi har Goggon ta karaci fadanta ta mike ta yafa gyalenta take cewa Hajiya Harira tashi mu tafi mu hau mota" Mujeeb ya suri wayoyinsa da makullin motarsa yace, muje in kaiku Dukkun sai in dawo Ofis. Suka fito babu wanda ya waiwayi Muneeba a cikinsu, illa dai zuciyar Mujeeb tana can gurin Muneeban yana tunanin halin da take ciki burin shi kawai yaje ya kaisu Dukkun ya dawo gareta don ko Ofis din da yake ikirarin zaije idan ya dawo ba zai sami zuwa ba gida zai dawo don lallashin zuciyar uwargidansa. A gidan Goggo ya aje su dukansu tunda Goggo tace nan zai aje Hajiya Harira yana tafiya suka fara tattauna yadda zasu shawo kan wannan al'amari na soyayyar Mujeeb da Munceba yadda abin yaki karewa tamkar soyayyar uwa da danta. Goggo tayi magana cike da takaici tace, Ni fa na dawo daga rakiyar Boka Tsidugu mu canza wani guri tunda aikinsa yanzu ya fara sanyi" Hajia Hanra tace "An bani labarin wani iblishin matsafi a L 92 WATA KUSAN 2 Rahmatu Hassan Zaria Billiri can cikin daji yake gabas da gari anyi min kwatance sosai gobe ki shirya muje can da zafi-zafi ake dukan karfe don naga al'amarin yarinyar nan muna yin sanyi dole mu aje imani a gefe guda muma shegun duniya ne ba'a tabamu ace an zauna lafiya sai mun raba wannan soyayyar idan taji wuya maisa a kwana bayan sirika gobe ta kiyayemu ta kiyayi 'yarmu koda yake yarki cefa". Ta kare maganar tana duban Goggo ta doka tsaki tace, Wa! Muneeban ce 'yata? Ai na sallama wannan cikin 'ya'yana na zumunci tun da ita uwarta so suke su raba ni da dana Kiri-kiri kina dai kallon yadda a idanunki yau ya nuna matarsa mai yi masa ladabi da biyyaya ce, sannan ya nuna tafi kowa hard a gaya min ta mallaki zuciyarshi kinga kuwa ai an gama wanke gaba an bashi yasha dole ya gaya min haka. Kudin da Mujeeb yaba Goggo da Hajiya Hariran da zai tafi shi suka hada har suka kara da wasu kudin don tafiyarsu BILLIRI. Da zuwan Mujeeb Dukku da dawowarsa awa daya da 'yan mintuna yayi yaje ya dawo saboda tsananin saurin da yayi gurin dawowa saboda yana son ya dawo ya iske Muneeba tun zuciyarta bata gama daukar cewa shareta vayi ba. Lokacin da ya shigo gidan yana jin kukan Baffa amma bai iya shiga dakin Suwaib: ya gansa ba, kai tsaye dakin Muneeta ya shiga ya iske ba» a 93 WATA KUSAN 2 Rahmatu Hassan Zaria falo ya zarce ya sameta a dakin barcinta ta idar da sallar La'asar tana zaune bisa sallaya tana tilawar karatun al'kurani. Ya sami gefenta ya zauna tare da daukar littafin Hisnil Muslim dake kan sallayar yana dubawa ita kuma taci gaba da karatunta wanda taki ta saurara saboda batason jin wani kalami da zai fito daga bakinsa. Da yaga bata da alaman dakatawa kuma yasan domin shine taki tsaida karatun sai ya yi magana a raunane, "Haba Maman Baffa kinsan fa magana nakeson muyi dake, amma kinki ki kamala karatun don ba kyason saurarata kiyi hakuri daga wannan surar kibar karatun sai anjima, ki taimaka ki saurari uzirina". Ganin tayi biris da shi, sai ya mike rike da littafin hannunsa ya haye gadonta ya ja filo ya kwanta rigingine idanunsa na kallon silin ya ce, "Ira nan ina jiranki duk lokacin da kika gama sai mu yi maganar". An dauki lokaci kafin ta kamala ta rufe alkur'anin ta maida shi maʼajinyansa kawai sai gani ya yi ta fice a dakin. Shiru shiru ba ta dawo ba sai ya bi bayanta ya isketa a kicin din ſakinta tana dama kunun gyada. ya iso ta bayanta ya leka cikin tukunyar ya ce, "Don Allah nima ayi kunun da ni, banci komai ba rabona da abinci tun Karin safe" yana kallo ta dama wata nikakkiyar gyada ta kara kan wadda ke wuta. Ta dauki plantain (Agada) ta WATA KUSAN 2 Rahmatu Hassan Zaria Hare, ta yayyanka duk yana kallonta ta kunna wani gasdin ta dora mai a wutar ta fara soyawa yana zaune yana kallonta har ta gama, Ta kammala hada kunun ta zuba a filas ta dauka ta nufi dakinta, ya biyo bayanta rike da kofuna da filat da za su yi amfani da shi. Suna zaune suna shan kunun ne ya kutso da magnar da yake son ya yi mata, wadda take ta yunkurin yakushin zuciyarsa. "Muneeba don girman Allah da darajar da Allah ya yiwa Annabinsa ki gafarta min kuskuren da nayi, na zarginki akan abinda baki aikata ba, wallahi sharrin zuciya ne, ta sani aikata abinda na aikata miki, amma wanllahi nayi nadama ta fi cikin Kwando, kiyi hakuri ki yafe min”. Ta dan dube shi ta kawar da kai gefe fuskarta sam babu walwala sannan ga idanunta da suka yi mata nauyi saboda jiņni da suka taru ga kumburi da fuskarta ta yi na marin da ya wanka mata, sam sai taji bata ma son hada idanu da shi a dalilin zargin da ya yi mata. Ta sake dubansa fuskarta fauke da dan guntun murmushin takaici ta ce, "Ai ni na yafe maka abin da ka yi mini, don baua iya kullin kowa a raina, nima ina fatan zaku yafe min sanadin da nayi har danku ya fo fa halin ha'ula'i, wallahi ban sani ba da ban bari ya shiga dakin ba, amma insha Allahu zan kiyaye faruwar haka nan gaba, amma ni sam bani da niyya cutar 95 1 S a 3 WATA KUSAN 2 Rahmatu Hassan Zaria danku dai-dai da kwayar zarra, son da nake masa tsakani da Allah nake masa ba don in cutar da shi ba kamar yadda aka fada". Ta kare maganar tare da gudanowar hawayc a idanunta. Jikin Mujeeb a sanyaye ya kama hannuwanta ya rike gam cikin nasa ya ce, "Wallahi ban taba zarginki da aikata mugun abu ba, saboda na fi kowa sanin kyakkyawan halinki, wanda babu mugunta ko kyashi a tare da zuciyarki, ki dauki abinda ya faru a matsayin zugar shaidan ce, ki watsar da duk abin da ya faru ki ci gaba da tattali da kulawa da kike wa Baffa saboda ya fi sabawa da ke, yanzu haka da na shigo kuka na ji yana yi, kuma na tabbata kukan rashin ganinki ne, ki tausaya masa, kamar yadda kike masa abu domin Allah, ina son ki cigaba domin sa, kada ki ce kin daina tunda ba domin wani ki ke yi ba wanda ki ke yi dominsa yana sane da ke, In Shaa Allahu zai duba al'amarinki tunda bai manta ki ba". Gani ya yi ta mike tsam ta fita a tunaninsa wani abu za ta dauka bai san tun da ya ambaci cewa Baffa kuka ya iske yana yi lokacin da ya shigo ba zuciyarta ta kasa hakurin jurewa kuma tabbas ita ma ta san kukan na rashin ganinta ne. Ta yi sallama tare da shiga dakin Suwaiban don ta san ba izinin shigowa za ta yi mata ba in har bata shiga ba. Tsaye ta ga Suwaiba a tsakiyar falonta da Eafiun sabe a kafadarta, yana aikin kuka. Da Kyar 96 WATA KUSAN2 Ralimatu Hassan zarla ta arrisa sallamat Muп (amkar bata ga shigowarta ba, hakan d tayi thầta bai sta fasa abinde ta 2dyi ba. Tace, "Ya mai jikin na i yana ta knka ne, mo yoke bata iya dubarr Muneeban ba ille ta amsa tmal a wulakance tamkarmal ciwon mashako, "Ban san abinda ake so ba Muneeba ta r hannn tace gani ko zai jt lallasta", taki mika mata eh shikuma yarod turda yaji maganar Munreban ya i saurn daga kansa yana waigen inda zai ganta tankar wanda ya farka daga bacci. Aikuwa yana ylu ido hudu da ita ya sake Ballewa da sabon kuka yàna mika mata hannu wai ta daukeshi. Suwaipan ta dakawa yaron tsawa da cewa "Babu irda zaka jet Mará zuciys an tisäma kashe ka ba a tak saa ba ka shà da kyar shine yanzu ka ke mik hannu, ta daukë ka ta je tà karasaka tunda idata muru bata du usata mu ne masu asara. In haibuwar dadi ne ke ki Haifa mana, amma ke baki haihuba sannan idan wani ya haifa kice ba haka ba", idanun Muneeba wannan karon kekashewa suka yi, sabanin da idan anyi mata gorin rashin haihuwa da gata tsinke da hawayc, kila sabo da gorin ne yasa hawayen suka daina zubowa, sai dai daci da ta ji zuciyarta ta yi mata, da wani irin makaki saboda dadin kalaman Suwaiba. 05 WATA KUSAN 2 Rahmatu Hassan Zaria Bata iya fu ta mata ko wace irin kalma ba, juyawa ka vai ta y idanunta jawur ta bar dakin. Kicibis suka yi da Mujeeb a bakin kofar shiga falon yana garin idanua ya san lallai Suwaiba ta kunsa mata gn tcin, kuma ya san Baffa ta je daukowa kai! Shikam wannan sanyin hali na Munceba ya na matukar birge shi sam ba tada riko, illa dzi idan an ba ta mata rai zata nuna an 6ata mata kamar yadda Musulunci ya ce to daga nan ba cata ci gaba da Kullin mutum ba zata ci gaba da huld da mutum tamkar bai taba bata mata rai ba (wannan shinc musulunci sai ka kyale mutum da ugun halinsa). Ya karc nazartar yanayinta sannan ya ce, "Ina Baffan?? Baki dauko shi ba kuma na ji har yanzu kuka yake yi?". Та се, "Nono yake so gashi can za a bashi", ya san kawai ta fada ne, amrva ba haka ba ne, sai ya wuce ta ya fada dakin do ko sallama bai yi ba ya soma tambaya yarta. "Wai me ya faru ne? tun dazun nake jin kukan sa, in bashi nono tunda sunce a dinga bashi nono a ai-akai saboda zai kashe zafin makogwaron". Te, a bashi, amma duk da haka sai rigimar yake i" vace"Me ya sa baki ba Maman shi ba da ta nioTa yi shiru, ya sake tambayarta nan ma hiru ta yi, yace, "wai ba ma gana nake miki ba, WATA KUSAN 2 Rahmatu Hassan Zaria zaki yi min shiru, wato ga dan iska na Magana ko?" Ganin ya harzuka yasa ta yi Magana carı Kasa-Kasa, "Gaskiya ni ba zan sake bata dana ba don ba za a kashe min shi a banza ba, ni na san wahalar da na sha tun daga cikinsa har zuwa haihuwarsa, ita ko bata ma san ko daya ba". Maganar nan da tayi ta sake harzuka zuciyar Mujeeb yace, "Karyarki ta sha karya mara mutunci wadda ba ta san me son nata ba, to bari ki ji in gaya miki Baffa na riga na ba Muneeba shi, ko kina so ko bakya so, kuma zargin da kike yi na cewa tana cutarsa wallahi karya ne, ni nasan tana son sa tsakani da Allah, maganar gori da kike mata don ke Allah ya baki haihuwa ita bai bata ba, ai kema ba rawa kika yi ya baki ba ba wata gwaninta ko wata bauta kika masa ya baki ba, ya ga dama ne ya baki, idan ya so kuma zai iya amsar rayuwarsa, kuna ya hanaki sake wata haihuwan ita kuma sai ya bata sai in ga ya zaki yi, don shi Allah ba yi masa gates, ko ka nun amasa kai isasshe ne da har ya baka wani abu to sai ya nuna maka shine i asshe kai ba kowan kowa ba ne, saboda hakaki natsu ki dinga yi wa bakin ki linzami kina gyara harshenki kafin kiyi Magana, in ma wasu ke zuga ki ki ke yin abin da kike yi to za su kaiki su baro ki. Oya bani yarona ki je ki karanta da halinki na rashin sanin ciwon kai, da dana na ne, inda nake son ya zauna nau zai zauna tunda nawa ne, ba da shi ki ka zo a kayan gara ba". WATA KUSAN 2 Rahmatu Hassan Zaria Ya sa hana ya amshi yaron ya fice da shi, ya barta nan cikin mugun takaici. Yaron bai daina kuka ba said a ya ganshi a hannun Munceba sannan ne fa ya vi shiru ya kwanta lano a jikinta yana sauke ajyar uciya, Mujceb ma sauke ajiyar zuciyar ya yi ganin yadda.yaron ya sami natsuwa lokaci kankani. Lallai soyayyar jini ta fi kowacce. *** *** *** Al'amura sun ci gaba da gudana yadda ya kamata a gidansu Muneeba. Baffa ya sami lafiya sosai ya dawo da kazar-kazar dinsa fiye ma da da, kiriniya kuwa sai abin da ya karu, kuma har yanzu rikonsa na hannun Munecba, hakan ne yasa Suwaiba ta yi tattaki da kanta ta je Dukku ta gaya wa Hajiyarta abubuwan da ke faruwa, yadda Mujeeb ya kwace mata yaro ya bı Muneeba ya koma gurinta kacokan tunda ba ya shun nono. Suka donguma suka nufi gidan Goggo. A can suka shirya mai yiwuwa ba su 6ata lokaci ba suka tafi gurin bokan da suka je kwanankin baya a BILLIRI can cikin dokar daji bokan yake don kuwa ba a shiga da nota ko mashi. gurin da kafa ake yin ar tafiya kamar ta zuwa 'yar da shege, in da *ilah ya taimaka Suwaiba bata zo Dukku da Baffa ba vana Gombe gurin Munceba. 100 WATA KUSAN 2 Rahmatu Hassan Zaria Hakika boka La'anannen Allah ne, sannan wanda ya je gurinsa shima la'anne ne, saboda wanda ya je gurin boka ya yi shirka ga Allah ba za a karbi ibadarsa ta kwana arba'in ba, sannan idan ka gasgata abinda ya gaya maka to ka yi shirka ga Allah wanda ya yi shirka ga Allah kuma ya riga ya san makomarsa in dai ya mutu bai tuba ga Allah ba. (Allah ka tseratar da mu, ka sa mu fi karfin zuciyar mu "don ita ce mugun nama da ke sa mutum ya aikata sabon Allah). Gurin bokan bukkoki ne a kalla sun kai guda goma aka yi zauruka da bukkokin. Suna isa aka gindaya musu sharuddan shiga gurin bokan, suka yarda cewa za su bi sharuddan, a nan ka fadI abin da ya kawo su, wani dan wadan mutum bakikkirin mai kauri shi ne ya tambaye su wacece za a yiwa aiki a kan mijin nata suka nuna Suwaiba yace, "To ita kadai k da ikon shiga gurin boka, idan ta shiga ta yi yadda ya ke so, to ita ma zata ga biyan bukata yadda take so". Hajiyarta ta zungureta ta rada mata "Duk abinda ya umurce ki ki yi to ki yi kawai biyan bukata ai ya fi dogon buri" ta bi bayan dan tittirnan wadan nan, suka shiga wata bukkar anan ya gaya maya tsarin ta firgita, amma da ta tuna ance idan ta bi abinda boka ke so itama zata ga abinda duk take so sai ta yi amanna zata aikta, don tara tsananin son ta ga ta kwace Mujeeb daga 101 WATA KUSAN 2 Rahmatu Hassan Zaria hannun Muneeba ya dawo hannun ta ta juya shi yadd: :antta ke so, ta yadda zata sa ya wulakanta Muneeba har ta kai ga ya saketa ta zauna ita kadai a gidan Jaga i sai 'ya'yanta don ba zata barshi ya selani aure ba har abada it kadai zai zauna da ita, tunanin hakan da tayi ne yasa ta yin saurin shiga bukkar farko cikin bukkoki bakwai da zata bi don isa inda boka yake. A bukkar farko anan ake cire dan kwali, a ta Liyr a cire gyale a ta uku kuma a cire riga a ta hudu a cire rigar inama a ta biyar sai a cire zani a ta shida sai a cre silket a ta bakwai ake cire wando, sai ka saura babu komai a jikinka haka nan tsirar zaka shiga gurin bokan shima tsirara zaka samesi duk don neman biyan bukatar duniya (wa'iyazu billahi, Allah ka tsare mu daga mummunar halaka ameen). Duk Suwaiba ta aikata wadannan tambadewar, hart a shiga bukka ta bakwan ta iske bokan a zaune shima tsirara yadda ta ke, kallo daya tayi masa tsoro ya kamata saboda kankantar sa, har gara wadan nan shi yana da kauri shi kuwa bakan ba tsawo ba kiva sai kankanta da rafkeken ka kamar dan rva ga ido gulu-gulu kamar kwan k: zar turawa kuma bakikkii da shi tamkar an shafa mase bayan tukunya sai shekI yake yi,. Ya yi mata Magana cikin tsawa Ke! Sliga hankalinki ba a kallonmu a kauda kai ko kinga nayi ruiki kama da dodo ne?" ta yi saurin WATA KUSAN 2 Rahmatu Hassan Zaria zubewa a gabansa tana hirji, “Yi hakuri don Allah ba zan sake ba", "Kc! Ke!! Karki kara kira mana Allah anan, ki bari sai kinje masallacinku mu nan arnan kan tsaun ne". Jikin Suwaiba ya hau kakkarwa ta kora jin tsoron al'amarin a ranta tana tunanin yau ta kawo Kanta ga halaka ashe ma arne ne ba su sani ba (Kunji fa jama'a wai ba su sani ba dama wanda yayi rawa a kasuwa ai da ka ganshi ka san ba yau ya fara ba) sai da ta natsu a gabansa sannna ya fara tambayarta, "Mece ce matsalar da ta kawo ki? Ko da ya ke matsalar kishiya ce me kike so a yi mata a koreta ne ko a kashe ta ko a haukatata ko a sa mijin ya yi ta mata wulakanci har ya saketa wane ki ke so? Mu aikinmu kamar harbin bindiga ne sha yanzu magani yanzu in dai ka yi abin da mukė so to zaka ga biyan bukata yadda kake so ba makawa". Ta се, "Ni so nake ya yi ta yi mata wulakanci har daga karshe sai ya sake ta saki uku shike nan su rabu har abada, kuma ina son daga kanta ya rabu da duk wata mace a duniya sai ni kadai da 'ya'ya na mu rayu har abada, sannan in son in mallake shi ta yadda ko uwarsa ba zai ji maganarta ba sai maganata, ina son ya mallaka min komai na sani zamu yi iko da shi". Boka ya kece da wata mahaukaciyar dariya wadda ta fallasa sirrin munaan gafta-gaftan hakoransa wadanda suke koraye shar saboda kazanta ga girma sun cika bakinsa kila ba su 103 WATA KUSAN 2 Rahmatu Hassan Zaria fi guda goma sha biyar ba saboda girmansu. Sai da ya tsagaita da dariyar ne yace, "Bukatarki ta biya saura tamu bukatar, zaki mallaki mijinki za ki juyashi yadda ranki ke so, za ki kori kishiyarki shi ke nan bukatar ko?" Ta gyada kai tace, shi ken an", ya juya bayansa ya dauko wata kwarya mai dauke da wani irin ruwa mai yauki ya nuna mata yace, "Wannan rowan sihiri ne aljani jaljush ya kawo shi daga birnin sin saboda biyan bukatun irinku yadda za\ayi anfani da shi yana da wuya bayi da wuya, saboda ba a taba maganin da hannu dangwala azzakari ake yi a cikinsa ana cirowa a saka a farjin wadda take son mallakar miji da dukiyarsa har abada, idan kin tabbatar mijinki zaki iya sa shi ya dangwala ya sa miki to sai a baki kije ki aikata, amam idan yaki kuma to babu ruwanmu da abin da aljani jaljushi zaiyi miki kaikayi zai iya komawa kan mashekiya idan ya ji haushin kin kai masa ruwan sihiri an wulakanta zai iya sa ita ta mallaki mijin cikin ruwan sayi, ke kuma ki wulakanta. Yanzu me kika gani?" Ta sauke gwauron numfashi ta ce, "Ni mijina ma sam ba zai yarda yayi abin da ka ce ba kila ma ya sake ni idan na gaya masa abin da zaiyi, gara dai inda yadda za a y ayi mini kawai". Boka ya yi wani munafikin nurmushi saboda alamu da ya gani ba zai sha wahalar yaudararta-ba sannan ya сe, 104 WATA KUSAN 2 Rahmatu Hassan Zaria "To kin amince ni in dangwala da nawa sai in saka miki, saboda wanna ita ce hanya mafi sauki da za ki mallaki mijinki cikin ruwan sanyi, ba zai sake jin dadin mace ba sai ke". Ta bata shiru cikin tunani tare da jimamin yadda za a yi ta yarda wanan kazamin mutumin ya kusance ta amma da ta tuno ai idan sunyi babu wanda zai sani ko su Goggo da suka zo tare ba za su san me ya faru ba, sannan kuma yada take son mallakar zuciyar Mujeeb wallahi ko rai akace ta kashe zata iya kashewa sai ta roki gafarar Allah bayan ta aikata (wa'iyazu billah! Kun ji fa jama'a). Shirun da boka yaji tayi ne ya yi mata Magana cikin karatsi "Yardarki ta zama dole! Tunda kika shigo gurina, in kuma kika ki yarda to duk abinda ya same ki kada kiyi kuka da kowa kiyi kuka da kanki" tana jin haka tayi saurin amincewa. Jin ta amince yasa boka tasowa cikin kuzari da dokin zai sami biyan bukatarsa ta kazamiyar hanya. Ya dauko kwaryar ya dangwali maganin da gubansa, wanda śaida ta tsarata da ta kalli gaban nasa sabo da tsawo da girma har kusan gwiwar kafarsa. Tana ji tana gani ya nufo ta gadan-gadan a jat ya kwantar da ita akan wata tabarmar kaba mai fidda waniirin wari ya bi kanta ya haye. Mintuna kusan talatin ya yi tare da ita cikin kazantaccen yanayi sanna ya saurara mata, ya koma muhallin zamansa numfashin wuya wadda 105 WATA KUSAN 2 Rahmatu Hassan Zaria bahaushe yace wuya ko da magani bad adi. umurnin da ta ji yana bata shi ya dawo da ita daga fita hayyacinta da ta yi ta tashi ta zauna tana sauraran sauran jafa'o'in da zai karanto mata. "Wannan abin da ya faru tsakani na da ke zai zamo sirri ne a rayuwarki, daga ranar da kika gayawa wani to daga ranar zaki shiga halin ha'ula'I wana janaba da ta same ki, ita zaki tafi da ita gida a yau zaki gaurayata da ta mijinki, shike nan bukatarki ta riga ta biya" Ta dube shi da alamun tambaya a bakinta, amma ta gaza furtawa, abinka ga mai aiki da rauhanai take ya gano tambayar da take son tayi masa, sai ya amsa mata da cewa "EEh, idan kika tafi yanzu ba zaki wanke gabanki ba har sai mijinki ya sadu da ke ana son shima gabansa ya shafi wannan maganin, hakan ne zaio sa ki mallake shi, sannan ba zai sake yin jima"I da wata mace yaji dadi in ba ke ba. Ina fatan kin gane?" Ta gyada masa kai ta се, "Na gane, kuma zan aikata hal an",", ya mika mana wani danyen nama, tayi saurin rarrafawa ta amsa sanna ya soma yi mata wani bay nin, "Idan mijinki ya gama saduwar yau da ke kada ki sake ki wanke gurin saiki daul i wannan nama ki tura a gabanki ki mayar da wardo ki sa, sai ki bar naman ya kwana a gabanki da safe sai ki cire kada 106 WATA KUSAN 2 Rahmatu Hassan Zaria ki wanke a ka zaki yi masa miya da shi ki tabbata shi kađai zaici miyar kada ya ci tarc da wani, idan ma ya rage to ki je ki haka rami ki binne ragowar, saboda ko karen gidanku ko almajiri idan kika bari ya ci to zai yi ta binki ne yana nace miki tamkar uwa da danta mai shan nono, saboda haka sai ki kiyaye. a tashi a tafi tunda kin sami biyan bukata, nima na samu tawa biyan bukatar, kudin aikinki dubu dari ne ki aje su a gurin wada duwala na bukkar farko. Ta mike a wahale jikinta duk ya yi shegen tsami, ga dan tayin cikin jikinta ya tsananata mata da azabar ciwo tamkar zai fito duniya. Ta bi tun daga bukka ta bakwai ta fara saka wandonta, har bukka ta daya a inda ta gama sa kayanta, take ta kokarin daidaita yanayinta saboda wujiga-wujiga da tayi a hannun boka kada Goggo ta gano barna da cin amanar da aka yi wa danta. (ai kowa ya sayi ruwa ya san za ta zubda ruwa) Ta amshi Jakarta ta koma bukka ta daya ta ba wada duwala adadin kudin da boka yace ta bashi dubu dari, ta bashi ta fito ta ce wa su Goggo shike nan an gama su tashi sú tafi. Goggo ta ce, "An gama? Duk kin gaya masa bukatarmu, ba ma son ganin Muneeba a gidan ko?" Tace, "Aiba Muneeba ba ko wani abu da ya dangance ta zai dinga kyamarsa ne, ya ce idan ta ga wulakancin ya yi yawa da kanta zata nemi ya 107 WATA KUSAN 2 Rahmatu Hassan Zaria saketa, kinga ba wanda zan yi zargin wani abu aka yi masa ya sake ta". Goggo ta yi dariya har da gudar murna bukatasu zata biya za a kori Muneeba, bata san abi da ya ci doma ba zai taba barin awai ba. Tun a Billiri suka rabu ita ta shiga motar Gombe, su kuma suka shiga motar Dukku kowa ya nufi gida, amma kafin su rabu Goggo sai jaddada mata take yi idan fa aikiya fara ci to tayo waya ta sanar musu. Ranar da ta koma gida ba ita ba ce da girki sai ta yi ta tunanin hanyar da zata bi don ganin Mujeeb ya kwana a dakinta da irin dabara da hilata da zata yi masa idan har ya kwanan ta samu yayi kwanan aure da ita, sabo da ta kamala cika aikin da boka ya bata. Bata shiga gurin Munecba ba da ta dawo, tun da ta ga motar maigidan bata gurin fakin to ta san bai dawo ba ko ya dawo to ya fita shi yasa ta shige dakinta ba tare da Munecban ta san ta dawo ba, sai dai ta bar kofar falonta a bude ta yadda idan Muneeban ta fita zata gani a bude sai ta san ta dawo. Sarkin kiriniya Baffa sh ne ya rarrafo ya fito waje Muneeban na can kicin, a fito da saurin don dauko shi saboda ķada ya fado laga step din da ake saukowa daga kofar falanta, a lokacin ne ta ga 108 WATA KUSAN 2 Rahmatu Hassan Zaria dakin Suwaiba a bude, sai ta dauke shi suka nufi dakin. Ko da ta yi sallama ta shiga bata ganta a falo ba, sai ta zarce ta same ta kwance a dakin baccinta bisa gado ta kudundune cikin bargo. Ta isa gaban gadon tana cewa, " Ashe kin dawo muna can ba mu sani ba. Hala ba kya jin dadI ne?" ta gyada mata kai ta ce, "Wallahi mara ta ke ciwo tun da na isa Dukku a kwance nake don na so ma in kwana Hajiya ce

Chapter 6 of 12