sai kizo mu
tafi ko? Don mu dawo da wuri yayin da ya zura hannayensa gaba
daya a cikin Aljihun wandonsa.
A hankali ta kalli Shafa sannan ta juyo da kallanta ga Fahad
din sannan tace, Yaya ai Shafa abta gama shiryawa ba, yace wani
ya hana ta shiryawa da wuri, kuma duk inda zamu sai an tafi da ita
Shafa dai ta kwashi kayan kwaliyarta ta nufi dakin Hajiya ba tare da
tayiwa dayansu magana ba. Tana fita Humaira ta kara dubanshi tace
dan Allab mu tafi da ita itama fa zata gyara gashinta kuma kaga a
kimar gidan nan bai dace ace muna fita mu biyu ba, alhalin jama'a
da dama musamman 'yar unguwar nan sun san abinda ke
tsakaninmu kasan kadan ake jira a sami abin fada musamman ga
wanda yayis una Yaya mahaifinka ba 6oyayye bane ina fata ka
fahimceni. 100
LUBABАН
AA to na fahimce ki mana to amma kinsan Allah da zuwa na yi da niyyar baki hakuri, dan ajiya aka yo min waya kan lallai duk abinda nake in koma. Don Daractan asibitin yazo yana ta fada wai bai yadda da hutun makon da nake zuwa ba saboda ba'a san likita da tafiya hutun mako ba tun da cuta abta tafiya ahutun mako ako da yaushe ana tare da itay a ner
ol Ayanzuma na ke wa Hajiya bayani na kuma nuna mata ni gaskiya nafi san a hanzarta aurenmu. To shine take cewa daní wai
sun gama magana ma da Malam yace za'a sami lokaci a shirya aje Kanon. Dana musu bayani da ganan sai a nema min aurenki.
Rs A gaskiya ba karamin faduwar gaba Humaira taci karo dashi ba yayi murmushi yace kin kusa zama mallakina in huta da rungumar fito a duk lokacin da tunanin ki ya rutsa dani musamman
a tsohon dare. Humaira ina sanki so marar musaltuwa wallahi in na rasaki bana jin zan iya dorewa da rayuwa a doran kasa yau komin dare zan nufi Abuja in naje zan shigar da bukatata gurin Daractan,
muzo a tafi kananan shi kansa in yana so aikina ya tafi kamar da to
kuwa sai ya goyan baya. Na Auri sahibata tunda na bukaci sauyin wajen aiki amma yaki wallahi naso in dawo Babban asibitn
Zamfara to amma sam yaki, yace barin asibitin zai iya haifar da
kowaccecirin barazana ga aikina ga wadannan mutanan sun
matsamin da rokon in dawo da matata, in ba aure na yi ba
hankalinsu ba zai kwanta ba. Da yake uban tama jahili ne, cewa
yayi ai ana iya gyara aure saki uku wai in aka yanka bakar akuya da
sadakar waina dari, aka kuma hada kwanan gero daya da kwanan
dawa daya aka bawa ma auratan suka tsince, suka raba su tasai a
So asam D baka ji su yi taci a ranar da suka cinye aure ya gyaru.
aii Amma lallai wannan akwai jahili". Yayi dariya yace ko ke
kya fadas To alal misalima ace hakanne Allah ya yadda ayi hakan
wa zai zauna ayi wannan shirmen dashi. Dan Allah kuje kice maza
ta fito mu tafiatnirdasg avg aiss i ai ah rai nm dellA ao hie e
'GnA mota duk shafa ta kagu suje inda za su ko ta huta da zaman
BTTRA tsakiyar masoya. Dan gaba daya sun manta da ita abayan mota, in
ba da kalaman kwantar da hankali da faman lumshe lumshen ido
babu abinda suke yi a dole kowa na kokarin ganin ya burge masoyinshi. 00 101
WANDA YACE NAMIJI UBA2
An gama gyara mata kan da wuri sannan kai tsaye suka wuce gidan wani abokinshi da ke can unguwar taka. Sunje sun samu sun yi baki abokansa daga Kano, shafa da Humaira cikin gidan aka wuce dasu gurin matar abokin nasu mai suna Safara'u. Sun jima suna hira a tsakanin su bayan an sauke su da kayan marmari iri-iri. Kama daga naji zuwa na jika makoshi an kuma hadasu da hotuna don dauke kewa kasancewar ita hankalinta ya kasu kashi-kashi. A falon matar suke yayin da su Fahad suke a can (seat room) suna cikin kallan hotunan ne sai ga Fahad da abokin nasa Sagiru wanda suka zo gidanshi, bayan sun gaisa Fahad ya yi musu bayanin kansu, sai kuma suka bukaci da suje su gaisa da sauran abokan nasu Fahad ya dubeta yace wallahi Humaira har naga wani tsohon abokina da muka gamu da shi tuna makarantar sakandire. Tare ma
muka yi jami'a dashi, wallahi ba kiga yadda muke mutunci da shi ba. Dan haka kuna gaisawa zan maidaku gida, saboda zan zo in
daukeshi mu tafi gidana, sannan sun gama cin abinci dan ma karmu
tafi yanzu Sagiru yaga kama rna kwace masa bakonsa. Amma ai
dole mu kebe, saboda halin da naga yana ciki wallahi Auwalu
mutum ne mai kazar-kazar amma yanzı duk ya rame ya yi baki.
Asalima yanzu ya.zama mais hiru-shirun karfi da yaji ku zo muje.
A nan ne Sagiru ya kwashe da dariya ya doki Fahada baya,
yace dole ai kayi karkarwar kaita su gaisa tunda ka sami mace daga
da yaya. A nan Fahad ya dara yace, "ashe ka gane.
A lokacin da suka je har suka gama gaisawa Auwalu ya shiga
bandaki. Fahad yace a'a wai ina Auwalun ne ya tambayi sauran
abokan suka ce, ai ka sanshi ya shiga ban daki, yaje ya ringa buga
masa ya fito yana dariya yace kai Fahad in ka samu abu kafi kowa
zumudi, na sanka tun da kuruciyarka mudai in ganta, ko hurar
ainice ai sai haka.
A lokacin da ya fito. Gaba daya jikinsa karkarwa ya kama, duk
da cewa Humaira kanta na sunkuye amma gabanta faduwa ya kama
yi ba tare da tasan dalili ba. JI tayi ga ba daya sun kwashe da dariya
suna shege, kai da kace in banda tsohuwar amtarka.ba matar da
kake kallo ka rude. To ga wace ta fita ka gani Fahad yace, kai
kallan ya isa haka kayi na fark ka yi na biyu in ka kar ana ukun
Allah ya is anan ma dariya aka Rara sawa.
102
LUBABAHН
A nanne ya dubi Humaira yace ga Auwalun ku gais amu tafi
ko? Daga kan da za ta yi sai kuwa suka hada ido da Auwalunta
Innalillahi wa inna ilaihir raji'un.
Mai karatu nima gefe guda na koma ina tayasu jimamin abin
dan haka zanda kata a nan dan kara tsegunto muku abinda zai
wakana a tsakani.
Alhamdu lillahi Ala kulli halin
Lubabah Sai mun hadu ana uku kafin nan ku jira KISHIN BALBAL NA BIYU.
Mafu fitowa nan gaba
Kishin Bal-Bal 2
Wanda yace Nami Uba 3
Wutar Kaikai na Gambo Ya'u Babura
103
br1 see at
1.- So Shu'umi 1-2-3
2-Ilham 1-2-3
3- Wanda Ya Daka Ta Bado 1-2
4- Malika 1-2-3
5- Yaya Ke Nan 1-2-3
6- Zargi
7- Sila
1-2-3
1-2
8- Wanda Yace Namiji Uba Ne... 1-2
Designed & Printed by: Lubabah Publishers
Phone 665532 Kano.
C B
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels