kida da rawarsa kenan. Lo amma,
-
ai ba komsr izha shi guzurin da zai barcinsa da
CiBEID eS armashi. Kist οείς εγαπd στε) εν slΑ iΜΜο
Washo gari ya ganm dora kayanshi bisa mota, an
kaam S. BWE 21 С2ЫK aA snut02
riga an yima company waye kaya sun taso, shi kuma
Bai bi Jirgi zai koma. Abuja, Jirgin yamma, don haka
Haske Maganin Duhu- MAITURARB
ya samu ishisthon lokacidbarci da Ibada a ciki no aka
tsakurawa Sakina! 18
Tana kwance kan katifarta tana duba. (syllabus)
manhaja ta sabbin dalibai 'yanaji daya, ta yi nisa a
nazarin manhajar'sabida bata taba daukansu ba, sal
wannan zangon, karatu talke da nutsuwa don ta gangh
makamar da za ta shirya lessor note dinta. น
Tsakar kanta ta ji waya. Ta mika hannu daga
kwance ta jiwota, Yallabai ta ga ni sunan da ta sя
saving kenan kawai sai ta ji zuciyarta na bugawa;di
sauri da sauri, fargaba ce tsoro ne oho.
Tana kallonta har ta katse, ta kilia dauka ringin
sannan ta yi jarumta ta mannata a kunnema, da
sallamarta a hankali, su ka gaisa. Ya ce, "jiya kuma
kin tabo ni sai kuma ki ka kashe wayarki ko?" Bata
ce komai ba, ya de, "well to na dai gode, Allaly ya sa
alhairi tsakanilimu, ya ki ke?"Lafiya lau, ya lyalin?
Kowa kalau din shi, ya magabatan?" Lafiyarsu." Sii
su kai shiru tamkar sun rasa ta cewą, can ya ce,
"Insha Allahu cikin satin'nan mai kamawa ina nân
zuwa miki zhwarci fatán za'a min marabaаТа се,
"You are highly welcome Sir." Ya-yi dariya da jin.
furucinta ya ce, to ina godiya, sai na zo din." Ba
komai, Allah ya tsare hanya a iso lafiya."!
Su ka yi sallama ya kashe. Ba jimawa sai ga mšg
ta wayarta deka biyun êredit ne MTN dubu uku,
Ptisalat dubu aya," Starcomms dubu guda. Dubu
Haske Maganin Duhu-3 MAITURARE
biyhr at.abe same time. Tabdi aikin 'sai mtanya. AI
tattara takardunta ta yi gefe ta fara neman Jama'a a
yi zumunci tunda banza ta samu.
Rakiya ita ce ta farko da ta fara kira, Rakiya ta
ce, "Sakina Lwan sai yau aka tuma da mu?" Ta yi
murmushii bagarariwa, haba dai ai kullum lina
raina, kirun ne dai ban yi ba, yaku ke?" Lafiya lau
wai ina amsarmu? Ta ce, "Au, bai gaya miki ba, ai
mun kashe maganar." Ta tashi daga kwancenta ta ce,
"ban sonk wasa Sakina, dont tell me ba kya yi da
mu?" JORD
Ta yê murmushi ciki-ciki,"Kawata kenan,
żawarci ya yi nisa, har na fara cin goran zawarci da
su ne na ce bari na fara kiran abokin daka." Rakiya
tà buga ihu ta ce, "Ah to sai a yaga min gaskiya Ta
yimushi, "Babu damuwa kawata, dan halak
baya manta alhairi za ki ga sakoną (very soon) kusa.
Ta te"ke share wasà nake yi, mu dai fatan mи
ki rike mu da yayamu zumuncinmu ya yi Karko. Та
yi shiru wani tunani ya shigeta, can ta yi ajiyer
zuciya. Rakiya Allah dai ya iya mana, Amin.
Sun rabu suna begen juna, suna kashewa Raki,a
ta fara fesawa Hajiya Sakina ta amince, ta ce, "w
masha Allabu, Allah yasa a yi da mu muna raye, sar
yx iso izyj magana da wuri don kada a tsaya wasa
mu ji maganar a fulanin tallah, ta bi ruwa." Ta ce.
"walabi kuwa Hajiya bari na tabo.shi na ji yaushe
51
Haske Maganin Duhи-3 MAITURARE
zai iso Kanon ma, na, san yanzun ba zai ringa
dadewa ba, tunda yana nema:" keaa
Ta yi ta kiranshi muzmber busy (tana uzuri) doleta
hakura da shi da daddare shi da kanshi ya kira
Hajiya su ka gaisa ya ke gaya mata zai shigo Kацо
cikin satin nan.
An samu,kwana hiyu a tsakani bai:kirata ba,
itama, ba taijazarbaßin kiranski ta ji lafiyarshi ba,
tunda ba wani sabawa su ka yi ba.
a ¡Ranar Talata da safe tana tsaye gaban teburinta
tana shirin daukar lesson note da register dinta zata
shiga aji sai wayarta tai kara tawa kalla taga
Yallabai, sai ta maida kayan ta aje tsalam ta miket
shige cikin bandakinsu na Malamai da ke cikin
office dinsu.
Malama Safiya na mata dan buki bata kula ba, tayi wucewarta. Muryarta da sanyi kalau ta gaishe shi,
ya ce ya gurin, aiki kila na dame ki ko, ko ka
afermoon (yamma) ki ke yi; ne?" Тавс, "a'a
morning'ne (safe) ba komai ya Nyalin lafiya lau, ni
ba ma na gari ina Benuę akwai wani roject da mu
ke yi na je supervision ne." Ta ce., "to Allah y
taimaka, na gode.": uns
"Ba dimuwa, kila+ta can naiyo nan Kano kila
kuma saj.iakoma Abuja, wai meye avcount number
din ki?" Ta yi shiru ya kuma maimaitawa, pan ma
shiru ya yi dariya "kina jin tsoran kada na zuke miki
Haske Maganin Duhu-3 MAITURARE
miliyoyinki nc?" Dariya abun ye bata har ya j
sautinta a kunnensa, hakan ya kara masa nishadi
sosai sai ya kara bajewa kan.kujerar.
"Kin, yi shiru Sakina. Ta oc, "A'a kawai dai ina
mamakin neman lamber ne, ni na san ka fi karfin
"kudin latabar da su ke ciki sosai." ya ce, "Yauwa, to
dont mind (kada ki damu) ki dai ba ni in dai da
gaske (msg) din da kika turo kwanaki, to kinga
muna shirin zama abu guda ne ko? Abinki nawa ne,
nawa naki no, baka ne ko?" Ta ee, "Haka ne, zan
toro maka da sako (nsg) idan mun.gama wayar."
10ba damuwa, a gaida manyanmu." "Sa ji da
kyau." Su kai sallama da juna
Baafi awa biyu ba, akai Alerting (sanarta) dinta
daga bankinta na Occanic, an turo mata kudi dubu
SV. OSHA O
hamsin daga Accoun.kaza.
Lumshe ido ta yi, fa amince yanzun ne ta shigo
haske ta gama fita daga duhu, don cudanya da irin su
Yallabai alheri ne mai yawa. Take a wayarta ta share
suna Yallabai da ta sake ta maida gurbinsa da
hasken maganin duhu. A starcomms kuma tasa
Haske madubin albairi.
A lokacin ta latsa wayarshi karo na farko don ta
yi godiya, irin wannan hidima. Kudin kayan dakin
wata? Ta yi ringin har sau uku, sai ta ji an katse har DAR A
ta yi dan sak da tunani, sai kuma ga kiranshi ya
shigo, ya ce, "naga kira ya ya ne, me muka samu?"
Haske Maganin Duhu-3 MAITURARE
Ta ji wani nauyi ta ce, "ba komai yallabai, godiyaое
zan yi na ga sako." Ya ce, "Ko? har sun isa kenan?"
"Eh, ai ina da lalert." "To bn damuwa, sáî dai na zo."
Bai jirata bab ya kashe wayar.
Ta rass dalili ta kasa sl aidawa kowa neman da
yake mata, don zuciyarta ba la rign ta gama kwanciya
da abun ba, sábida masu da shi din nan sai a 'slow(a
hankali). Ta ja bakinta ta yi I qurum nc.
A Karshen sati ránar Jun s'h, sun taso suna hanya
ta ji kiranshi "ton ta dade ma bata dauka ba, sai da su
ka fita daga yamutsin motar haya sannan ta dauka,
Ya ce, "kina ina ne haka ins ta kira?" "allahi ina
hayaniya në, ko na dauka ba wata manufa sai yasa
ama ká yi hakuri." "Ba damuwa. Na shigo
Kaneşku yau, zan shigo kila da yamma kila kuma
dare." ta ce, "to Allah ya tsare hanya, a huta gajlya,
sai ka zo." Na gode Kwarai, sai kiń ganni."
Gaba daya ta rikice, to da me za tai ma-wannan
babban bakon sruka? To irius i yallabai din nan aj
ba wani burge su ákê, ko rawar kai za'a musu da abu
ba, to meye ne ba su gäni ba, kó la su sani ba?
To amma kogi ai baya kin dadi kuma duk dan
Adam yana son kai masa alheri I to mai samunsa.
Don haka tunda ta koma gida bata huta ba.
Amma dai na isllonta bata dai bita da kwakwa ba,
tunda bata sanaria ba. Ta kumastan dole dai'zata sani
din.
3
Haske Maganin Duhu-3 MAITURARE
Yallabai bai, iso ba, sai bayan Magnib, shi kadai
ya iso, aşcikin. gogaggiyar motarshi ta zamani.
Aminullah kaninta ne ya sbigo ya ce, "Anti!" Rike
da baki duk su-ka bighi, da kallo, ya ce, "Shugaban
kasa ne yau ya zo guriaki." Gaba dayansu sai suka
tintsire da dariyar shirmansa. da
Ya ce, "Allah ko, kin ganshi? Sai naga tamkar
| Marigayi 'Yar adua." Ta yi saurin make shi, ta ce, "ji
bakin shi da Allah wawa, haka za ka şringa yi ma
mutane wauta kenan da kauyanci?" Ta yi sauri, ya
matsa "Allah, Anti kinga motarshi, kinga kayanshi,
ba ki ji kamshin da yake ba" Amma ce tai saurin sa
masa aya wusin mangare shi. Ya kuma goçewa, "to
ya ce, dai ki je, kuma kinga dubu na." Amma ta ce, 8
"Allah yasa dai ka gode ba vertota kai bą" Ya ce,
"haba dai Amma, ai har kasa na tsuguna, na gaida
shi ya shafa kaina yana tambayar sumana, sannan ya
ban ita ya aiko ni da sakon." ta ce, "to madallah.
Kawo ta nan, ba gaba zaka sata baTh Amma
-dama Jakata ta makaranta ta lalace sai a siya min da
cambas, kinga kudin Alhaji ya kuta." Eb! Ka kawo
shawara mai kyau."
Kamin cikar minti biyar an ma Alhaji masauki a
gun da ta saba zance tun zamanin 'yanmatanci, sauka
akai masa ta girma, sannan daga baya ta baiyana
cikn kwalliyarta da laffaya baka da adon geldin tana
Kamshinta me sanyi.
Haske Magatin Duhu-3 MAITURARE
Nesa da shi ta tengunna tann gaida shi, d'ar da t
nuna da yanayin-shigarta sai ya kvvantar masa da
hankali kwwai, sai ya kashingidar da bayansa kaa
kujerar yana kallonta kedan-kadan.
Ita kuma ta zauda ta jingina da kujera Lafafanita a
tsaye to rungune su a firjinta tai kosa dai kanta tan
wasa da yatsun Kafurts
Gaba daya ta kase sakowa woni riz anyi
mutumin take ji, bata iya kallonsa ternkas yanta tee
kallon sauran zawarawanta, wani girme take lve nhi
na daban. Ganin da tailmesa sa fasko ta gie
muhallia da aka ringa girmamashi tamim za
kwanta mhsa, baiyanarahi ha biyu ta ganshi a gurin
da ko bai nemeti ba dole ne ta ba sei girmana To
kuma ga kwarjittinon né halitta, don haka ba dг а
ba girman da take ba shin
Ya kalli kwarukan gabanali-ya ce, "Salina du
wannan hidimar fa?" Ta yi Kasa da kanta "naka ne.",
Ya ringa gystié kni, "tab, kin sha-hidima an gaishe
ki, wahnsti idan t age kwasa garar ne ina zan
saka tuwan Hajiya no da tri nin?" Tayi dan gajertm
murmushi,"Hajiya ai uwatr ce; idan a ji nan kaчі
ba za tei fushi be, sahbida ta san ni tata ce." Ya,
"baka ac km, ba me 2a ki khida ba sai kin je
gabanta"
Su kai dariyai, ya ce, "To dan tsawsskura min
kadan-kadan-na sa albarka ragowar gurbin sai a saki.
Haske Moganin Duhu-3 MAITURARE
tuwan Hajiya na yi nissing (maraici)nsa sosai, ba kasafai nakan sarne shi ba sai onc In nai haka nai blancing kenan ke? Ban Gatawa kowa ba." Ta
ce,"haka ne." A nutse ta mike ts li umarniosa da karramawa. Ya sauko kasa ya tautwashe kafarsa, da
nutsuva ya yi bismilla ya fora ci, Ita kuma ta nutsu
gu daya, giurman shi da kamalarsli sun cika mate ido gani taki ciki dakin sosai. Muium e shi mai
matukar nutsuwa, ganin da tai masa sai ta zaci isa ce
sai yanzu ne ta gane bai da kyraramniya:
Yana ci kadan-kadan suna hiras duniya can ya
ce, "wai yaranki nawa ne Sakina?"."Biyu, Musadik dan shekara uku, iMashkurah shekara daya." Ya. girgiza kai bai dai ce komai ba. Ya ture kwanukan
ya Kali tsabar :donta ya ce, "Suna tare da ke ne ko
sn Loma gidansu?" Wani abu ya tabu rauta ta ce, "Sma wurina, Mashkurah a gidanmu na haifeta sai
dai na sani wata rana dole za mu rabu."Ya ce, "haka
ne, jarrabawa ce irin tasayiwa, da Allah kan jarrabi bayinsa da ita ta malam-banta hali, kuma mun sani a
cikin cikar, imaniu den Adam, akwai aminta da
kaddara kyakkyawa ko reammuna. Ta gyada kai na
TOInCOwa.
Ya yora zama, "ko zan iya sanin abunda ya raba
ki da maigidank" Geba faya ta yi dif, har ya ringa
jin wani iri da ya tambaya. Sai-su ka.bata shiru can
ta nisa ta ce, "ka yi hakuri, abun ya shafi rayuwata,
57
Haske Maganin Dulku-3. MAITURARB
ka kuna san kowane dan Adam yuana son sirri ko?
Ya ce, "Haka ne, amma a tunanina yanzun gn
dumkule muna shirin zama abudaya, wai gani na ni
idan na saui zan iya guje masa ko bayan tamı
rayuwar sai na kiyaye." Ta ce, "haka ne, ka dai yi
hakurin ya fi alhaisi, sabida ka san dai nema baishi,
ne aurcna ba #6?" Ya ce, "haka ne, na yi hekuria
Allah yasa rashin jisi'ya fi alheri." Ta cc, "To amis"
Sun yi hira mai tsayi, ya ce, "kin dzi ganni be
yaro ba, ba zan ja dokaci ta, żan gabatar da kaina, sai
ki zama cikin shiri a zuwa na gaba zan iso ne aа
gaida Alhaji na gabatar dr kains gare shi, tunda mun
amince da juna ko ko ya ya ki ka gani?" Ta yi kasa
da ka: a ta fce, "Allah ya jagoranci abun cikin
yalwar niimarsa da falalarsa." Ya yi murmushi
"Au in Sakina, hma kwadayin nai rayowa da ke me
tsayi, don akwai dabi'u da yawa naki da za a karu đa
su. Allah ya cika mana burin mu." Bala amsa ba, ya
ce, "kin yi shiru ke bakva so?" Ta yi murmushi bata
anka ba.
Bai kai dogoa diren an na rashin lissafi ba, yа
yi sallama da ita, an ya dafa mats dubu talatin.
Rig'ii gabji sai manya..eла
Da ta shiga ciki me bayan sun smau nutsuwa da
Amma ta warware nats komai. Ta yi shiru can tahce,
"Allah yasa hakan sht ne mafi alheri gare ki, amma
so ba samu ba ne, ni dai na yi kwadayin ki komaws
8
a.
Haske Maganin Duhu-I MAITURARE
mijinkķi na fari ko don rayuwar 'ya'yaaki, kin san ita
maçe kan jure wuya da dadi don kawai ta rayu da
'ya'yarta ta ba su tarbiyan da take so. To amma duk
yanda na kai da kwadayi shi wanda ya ke auren bai
niyya ba dole ne na hakura."..
: Daga ide ta yi kadan ta kalle taj ta yi kasa da
kanta bata çe komai ba, sai da ta fahimci ta gama
.maganarta sanaan ta mike ta shige daki abinta.
A wannan dare ne ta kira 'yar. uwarta Yaya
Zaínab take shaida mata. Ta ce, "Ke bude ido ki ji,
gobe kina tashi Makaranta ki iso nan, wannan zance
ai ba na įşka ba ne."Su kai dariya.
Ai ko washe gari can ta tafi suna maida yanda
akai. Yaya Zajnab ta ce, "Sakina kinga Allah ko?
Buwayi gagara mişali ya yi miki gagarumin canjin
da tunani bai hango ba, an miki sakaiya mai taria
alfarma da daraja, to sai ki nutsu ki kara ganin
girman Ubangiji da godewa falalarsa gare ki da Kare
kusanta kanki gare shi, kada samun,dusiyarki ya sa i
ki hande da saba masa in kin yi haka zai miki azaba
mi radadi, don kia fahimci dai yanda Allah ya ke
kishinki, ki kara godewa falalarsa madaukakiya.
Ta ce, "Na gode Yaya Zainab, Allah ya yi mana
jagorar rayuwa domin Allah ne kadai ya ke sanin
karatum da bebe ke yi, amma banda haka yaushe nai
zaton. rayuwa irin wannan? Zan rayu da ban da
'ya'yan da na fara ajewą, zan je can wani guriв
Haske Maganin Duhv-3 MAITURARE
kuma haduwa da sabbin Jama'ar da ban san ırin tasu
rayuwar ba Allah kai min jagmanei, amma ni
rayuwar uwar masu da shi din nan ca can kan dan bar
tsoro. sy sheaw ntabsv b io an cin
Ta harare ta, ke ja can da wani tunani, koma уz
suke ke dai ki shiga da tsarkin zuciya, ki kuma rike
Allah ki zama mai gaskiya wallahi kin gama
cabawa Amma masu gidan rana wa ke gudunsa?
Tabdil Tun daga yanzun shiri za mu fara ba wass
ba obi sbid 28"0 T ant abisde slst dxnies
Senato Ibrahim Kwalii ya 1so gidan lajiyan
tara da rabi na dare, dama ye ce komai dare nan zl
ci luwo su yi hirarsu ta kauna, don haka an shiryа
taryarsa da karamci don Jarufni'e da ya cancaici a
yi mai komai,
Him te yi'dadi tsakaninshi da uwas1 ia 'yan
uwa. Rakrya ta yi datiyn wal ni Yaya küma shiru sai
ba a kua tuntubata ba-maganar Sakina, ko đažkun
daidaita ne of aka ware n
2Xa herart ta, "ji ta Hajiya, da gulme sai kn ce ba
kawarta ba, tare fa na ganku ii za ki bugi cikiná tà
kenan?" 1?" Ta yi dariya, "s haba yaya, gani nai wuta
kusan ta wata ko, tunda mu ne mesn nena m ne
ko da tambaya?" Ya cé, 'to tane nan tana grids ku,
ZN CA na je carins nai dare, sai dai ban san
bagana ukun tsi karfi in ma za ai
JIN
f
Raste Meganin Dunи-3
tsugudi din.
MAITURARE
- Rakiya ta rike baki, "ah ko ba ka fadarba, ma
kwaza zauce nan-muna ji muna gani, mu'ga samu da rashi? Mu ma nan haka mu ka çe Yaya, ko Hajiya?"
Tans kallonta ta ce, "Haka ne, ai fadi ne na Annabin
Rahma, a boyencman aure a baiyana samunsa."
Ya gyads kai, nuna gamsuwa. Washe gari ne da
bastsi ya koma Abuja cikin Iyalinsa. Bayan ya dau
Rakiya sunje couptry mail sun ma Sakina
rantsatsiyar siyayya, a ciki itama ta samu nata kason:
Ita ta kai kayansukai ringa dubawa, da zata tay
tuknici na dubu biyar ta bata. Tace "haba dai ciniki
naj kenan aka ba ni la'ds ko?" Ta zungureta "ki
karba kawai, tunda yallabai ya iso ai na fita daga
duhu, kerta na san hakaj ma dia an shi wannan ko
alawa kya ke sha. Ta cea"To godiya muke Anty
SskiAunas ma kepan?" Tun yaushe?"
Tunde ya yi furuci li ke pama hakan, ai." Su ka tafa
ta wuni can, da kanta ja kaitą hac kan layinsu ta dai
ki shiga ciki wai kunya ta ke ji tunda yanzu Hajiya ta
zama suuka
Funda yar tafi au kan dai gaise a waya ko da sau
daya, pe,sbima a lokutan magrib ketfin Ishai
kuma da zuhur, baya mats wayar darcaindai ya yi
maia wayar dare te baya gerin Abuja ko kasar ma
bakidaya to wannandan dadi edon inganta
soyayyars sTne
Haske Maganin Duhи-3 3 MAITURARE
Gaba dayansú suna ji da junansu da wata irin
soyayya da shakuwn'tmal yawa. a
41
Wata rana da misalin biyun raua, ya kirawayarta
tana bakin titi tana jiran mota za ta koma gida, tai
nufin sharewa anna sai taga bari ta daga kada ya ji
ba dadi ta gaya ransa tana hanya zata kira anjima.
43
Yana daga Wayar daidai nan wani kwandastan
mota hayis ya doka motarshi da iyakacin mryarshi
ya ce, "Goran dutse Masallaci." Karaf, a kunnensa
its bata san ta ma dagaba ta de tsaya zan hau.
Malam. Duk a kunnensa, sai data yi ua'abba a motar
sannan ta ga hshe ta daga sannan ce hello? Shi
kuma a can bangåren kawài sai.ya kashe.
Ta dade da zuwa gida, sannan ya kuma kira, suna
tsaka da hira ya"ce, "Dazu kuma sai na ji hayaniyar
karan mota, kema hawan ki ka yi?" Ta ce, "Eh, ai
daga Makaranta nake gida zan wuce. Ya ce, "lallai,
to amma dai shi ken." Та се, "Na me?" "Ba komi
time will tell (lökaci na-zưwa)." Shiru ta yi bata ce.
komai ba.
An yi kusan sati biyu ya kirata, "kinga ban zo ba
ko har yanzti?" Ta ce, "Na san hidima ce ta rike ka."
"Wallahi kuwa, ya ku ke?" "Duk lafiya, ya lyalin?"
"Kowa lafiya." Tutjiya na turo sakona san kila yau
zai iske ki, idan ya iso kimin plash zan miki bayani."
Та се, "То na gode." Kina gödiya kin san menene?
Idan duka ne fa?" Ta yi murmushi "Na amince da ko
ان
3
a
a
ב
e
ac.
a
a
a
a
2
D
Haske Maganin Duhu-3 MAITURARE
meye, ko dukan ne na san ba na cutarwa ba ne sai
dan so ne da kauna." Ya yi wata irin sangartacciyar
dariya ya ce, "To shi kenan dai sai'kin kiran."
Ba a rufe ava hiyu ba, sai ga sallama daga waje.
Bakuwar fuska, sai dai mutumin yana nuna karamci
da, girmamaws, sai nan ta gane kila dan sakon
Yallabai no.
Ya ce, "Yaya ya turo sakonki yaya kira ya
gaya miki." Ta ce, "haka ne." Sai ya yi wumushi ya
rusuna ya ciro makulli, a gaban rigarshi ya mika
mata, ta kalle shi ta kalli makullin tana neman karin
bayani, sai ya quna mata motar da tun da ta fito ta ke
plashing din idonta. Tajve, "Me ke nan? "Wannan
ya kawo ya ce na baki sauran bayani na san za ki ji
daga gare shi."
Gaba daya jikinta ya yi wadi balalin syi, ita
bata karbi makullin ba, shi kuma bai riee ba. Ha sai
da ya tunatarta, da sanyi jiki ta amsa taimkar an zare
mata laka ne, wallahi kasa cewa komai ta yi he shi
ya.rusuna ya ce, To Anty a wuni lafiya." Ta aga
ido ta kalle shi sannan ta ce, "To." Tara kallo ya yi
nisa nar ya tsaida acaba sannan ya bace a layin.
saki ajiyar zuciya tamkar wacca ta fada ruwa t fito.
Ta. kai kallonta ga motar da komzi naia yake da
cabunta ko ledar çikin seaters din ba a kwance ba,
da take sai daukar ido take samurin, KIA' 2ubin
Jeap, amrca 'yar karama, daidai mace mai a'i da
MAITURARE Haske Maganin Duhu-3
gata, dark bluc colour. Tana wannan tsaiwar Yaya.i
viujiuafa ya iso ya cc, "Kc! wannan fa?" Ta tabe!
baki, "wai yanzun ta iso kyauta gare ni." Ya
harareta, "I kun cika -shaftawa zai baki'wannan
motar haka ikau?" Ta ce, to ga dai shi nan nima ba
ki sake na kasa katabus."
A haka suka shiga gida, guna zubadda bayani
Gaba dayansu Jama'ar gidan si ka fito suna kallo da
santi. Yanda jikints ya yi sanyi haka na Amma, fadi
take ina gudun fitinar zo a sani gaba ina
waliahi-tallahi. Uromi-kawa ca ta yi, "wa ya roke
shi? Ba ki ji da gaske yake ba? laan da wasa yake
yaushe zai zura jiki irin wannan?" Ta ce, "to tia ya
jinkirta idan ta zama tasa sai ya bata har Jirgin sama
karewar mota." ta
Та сс "То wannan kuma ai ha Allah ne." Yaya
Muji ne ya janyeta aka saka a cikin gareji, su kuma
suka dunguma sai cikin gida. Kirar da ya nemi ta-yi
masa ba ta yi ba. To ta ce me? Wannan wace irin
tarangahuma ce, gwauro da yaye? Yaya Zainab tac
kira ta gayawa. Ita ta ce, "bari da safe zan zo gidan,
to fa!
Da dare misalin karfe tara ya kira ta na kallonta
tana ringin tana karsewa hir ya zama 3 missed call,
sanman dai a na lun ta dauka.
Muryarta ta vi uyi kalau. Ya ce, "Ba dai barci
keua tae ki?" Ta ce, "A'a idona biyu,
64
६
Bt
Haske Magunio Duhи-3 MAITURARE
zune ua nake." Su kai shiru ya co,"Lafiya dai ko?"
"Na tno fa?" "Haka bun nake jin muryarki wani iri,
kar de damuwa." Tayi shiru ya si gaba da nacia
pmbaya T ce, "Hankalina ne ba a kwanco ba ahi
.yasа," "M fau?" Nan ma shiru sai su ka bata
airu
ר
..Con tạ co, "Gaşkiya za ka sani a matsala, bai ka yi
dhaoure da ni ba yallabai kawai kazarcar da hukunci,
wsnn wmçe irin kyaunta ce, daga sama ba
Ki: zance? Ka san Jama'armu da daukar
enl wea m srtu ke ke so ka ja min ne? Ai da
hafri ka yi dk waumen Javznter har zuwa lokacin
dr ys dan zai fi bade sha'awa amma
yinzun şolon deba"
Shru ya yi yana jinta har ta gama, ya ce,
"Yenzuu ban ba kegan, ban kuma burge ba?" Ta cе,
"A'n bawaonas ce manufar ba, ka yi abun da duniya
ma ge tni alyirui balle ni da akaiwa, kawai dai ina
gирип таtun muiane da fitina ne."
Ya ce, "To naji, bana iya kyauta na maida, tunda
na bata miki, ki yi hakuri da Allah, sai ki nemi
wonda za ki ba wa ki ba shi, amma ki sani ní da
kyakkyawar manufa na, zo gare ki mgana baiyana
miki komai. Kuna kin amince, tovidan na ce ban
yafe miki shiga imotar haya ba, alhakin na iya kama
ki tunda kin amince."
Karaf sai ya aje wayar. Ta bi wayar da kallo ta
65
Haske Maganin Duhb3 MAITUHARE
ce, "To fa! Lallai ana wath ga witr Sanyin jiki ta
latsa wayar Rakiya bar ta fara barci ta e, "Ya aka yia
ne Antinmu?" "Don Allah gobe mu haefu a gidama
in kin taso aiki, I warit discuss an iaportant issuc Aa
ke." (Ina son tattaun thuhimmin zau ce) ba dammuwa.
sai gobe.
Da su ka taso aiki, sun taras. Yáya Zaináb ma har
ta dade da isowa gidan aka baje zance. Rakiyu ta ce,
"wasa ki ke Sakina Lawarr, wallahi ko ba mu san
Yaya ba, mannata ki hayc, arzički ne, Aliah te ya
baki, roka ki kai? Haka kawai sai ki tsaya dacin rai
tabdi! Allah ya azurta ni da miji irin Yaya za ku g
wauta."
Su kai murmushi, Sakina ta če, "Ba za ki gane ba.
ne, ni surutun Jama'a ne bana so, ya ya za'a fassara
zance kenan?" Ta ce, "Dakä tä mutane, ke k-rasa
turmin dakan taki, yo mutane su fassara-mana ko ta
yaya, a baibai ne, i jirkice, a tsaye a kwanće, koma
ya ne matsalarsu ce wannan, ke dai haye motarki da
kyakkyawar niyya kima na baya fata na gari."
Ta ce, "umk, lamarin aure wani jirkitaccen zance
ne, idan fa na zo ban aure shi ba?" .Ta ce, "kin cả
bilis don na san kadan ne daga abunda ya mallaka
tamkar ke ce cikin samunki ki kyautar dari daya,
yanzun har kya tsaya Rwakwarta? In kin yi haka kin
yi karanta, kin kuma butulce dá baiwar da akai
miki."
3
2
Haske Mogenin Duhu-3 MAITURARE
Kai ta inda suka shiga ba ta nan su ko fita ba, su
ka zugęta tsaf, Amma na kallonsų, Umma na zuga
su, satnan su ka wucg gida, tare ma au ka fita da
Yaya Zainab ita ta sauke ta har kan layinsu ta wuce.
Alhaji da akai masa bayani bai zafafa ba, ya cc ta yi
abin da taga ya kwanta maty
Yallabai kwana daya, biyu har uku bata ji
duriyarsa ba, ta gama yardarwa ranta ya yi fushi, sai
ita ta ce bari ta yi kiranshi.
Bayan ta dawo aiki, misalin uku na rana, tana cín
abinci ta tabo shi, tai ringin har ta fidda rai ya dauka
da isa ya ce, ya aka yi ne? Kina katse min nutsuwata
ina aiki ne." Sai ta ji wani iri, tamkar ta kashe, sai
kuma ta nisa ta ce, "am sorry for interruption, dama
cigiya nake yi na ji yallaban ya