Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
6 / 11
Allah ya kyauta. A bangare daya kuma Mujitafa bai zauna ba, shima fafutikar yake mata, Allah ne ya san inda zata dace da gaske. LARABA ta bawa ranar sa'a, tana kwance tana barci misalin karfe sha biyun rana, saboda a daran jiya batai barcin kirki ba, sabida ciwon ciki da Mashkura h tra kwana tana yi mata rigimarsa, sai dab da assalatu ta samu barci, ita kuma dole ta tashi ta fuskanci Ubangiji don bauta da samun karin kusançi gare shi. 185 Haske Maganin...? Maiturare To shi ne yanzu ta ke dan rama bancin da ta rasa. Rabi Yakubu ita ce wacca su ka zaana tarc har aka kira su Interview, to sun dan, har sun kai musayar lambobi, ita ce ta katse mata barci da.karar waya. Ta farka a firgice, ta laluba ta jawo wayar, muryarta ta vi kasa sosai ta ce, "Assalamu alaikum wa ye? Di bata ko kalli secren din ba, kunnc kawai ta kaita. Ta ce, "Sakina ni ce, kin ji abin da ya faru jiya a board? Sai gabanta ya fadi ta wattsakc ta bude ido sosai. Ta ce, "A'a Rabiya, ya akai?" An kafe Interview, kin samu ni kuma ban samu ba." Ta dafe kai ta ce, "Innalillahi wa inna ilaihir-raji'un, kaiya, ban ji dadi ba." Ta ce, "Ba komai yin Allah ne ai, an kuma mun alkawari a wadanda su ka samu ba lallai ba ne duka-su amshi ofa ba, to in Allah ya yarda za ai replacing da ni." Ta ce, "to Allah ya sa a dace, meye abu na gaba?" "Eh, zuwa za ku yi ran Monday ku karbi offer, kafin ku rubuta Assumption of duty." Ta ce, "Na gode kwarai Rabi'a, Allah kema ya datar da ke." "Ba komai wallahi Amin dai." Su kai sallama, ta dako tsalle la fito rumfarsu cikin tsananin farin ciki mayawaici tana, gayawa su Amma ta samu aiki." Suma sun yi muma sosai da sosai, sun mata fatan albairi a cikin aikin: Kamar hadin tzki da yammaci Mujitafa ya iso da sakon ana nemanta a Nefa. Ta shagala da farin ciki da karin godiya ga Mahaliccí ta ce, ga shi kuma na samu a gidan Malamai. Ya kufuia ya ce, to shi ke 186 Haske Maganin...2 Maiturare nan sai mutumin ya ji ni shiru kin san ya nake da shi, baban budurwa ta ne fa. Yanda akai harkar nan da girma ai gara mu je din in yaso sai ki masa bayanin ko da bakinki ne." Yanda ta ga ranshi yayi masifar baci, sai ta amince. Amma ita fa ranta ya gama amincewa teaching din. Washe gari Alhamis, ta shirya cikin atamfarta Deluxe fara mai zanen kifaye da kaiwa ratsin brown, atamfar ta hau, gata dái karama, amma inda tai kwanciyar girma a jikinta abun sai a hankali, ta ..sanya mayaf brown tai kwalliyarta sassauka, takalminta da Jaka brown. Ko Amma da ta ganta sai da ta ga ta yi mata kyau yau, ga shi tana cikin walwalarta. A gida ta aje baby sai ka rantse 'yar budurwa ce. A motarta su kai tafiyar. Sun samu baya zan, da ya ise kuma sun shigo da baki don hakà sun yi dan dogon jira, daga baya aka ba su damar shiga. Muji ne a gaba ita ke binsa, taua kokarin tura kofar ta rufe musu kamar yanda ta ganta sai kofar ta biyo ta da mawani dogon mutum cikakke, mai tsananin kwarjini da kyan kira... Kallo daya ta yi mas ata dauke kai ta kuma shiga nutsuwarta, da ganin irin daurewar fuskar mutumin. Mallam Sani yana hada ido da 'Yallabai, kawai sai ya yi saurin tashi daga kujerarsa ya taro sa, ya matsa ya ba shi kujerar girma. Su kuma ganin hakan ya sa su ka dada rabewa gefe. 187 Hatslir Mangh. Maturas Yanda Malam Sati ke bawa matumin nan girma ya sa suka gane oga the, kutna babban mutuun ne. Kallonshi kadai za kni ka gaue hakan daga tzarin shigarsa. Muji ya ce, "Alhaji ko ma jira a waje ne, bakon dam isa ya oc, "A ku yi zaman ku ba komai, sallemad Ssai." Meiam Sani ya yi fara's ya ce, "Yauwa Mijitaba wannan ce knawar taka?" Ya co, "Eh Ahaji, Ya ce, "To Vacant ya samn don haks sai a dada yo photostart a bude sabon file, na riga na yi accepting dista, sai ta rebuto assusmption letter ta kawo, abunda ya rage kumm sai a kita inda žatai aiki, a koya mata yaads-zata gane makamarshi." Ya kalle ta ya yi dariya, ya ce, "To Malama Allah ya bada sa's, sai ki dauro dhamerar yin aiki, kin san aikin Nefs ba wasa bu, akwai aiki tukuru, sannaa zamu ringa yewaita funikr Rauyuka supervision. Amma dai za ki iya hawa fol ko?" Akai dariya ya ce, wasa nake, kn'aiinku na office ne da cike bayanai. Sai kuje Allah ya beda sa'a." Ta unkwafa cikia ladabi ta ce, niungode Alhaji sosai, sai dai ina da wani Ruduri guda daya." Ya gya kai, "emhn ina jiaki," Ta ce, "Gaskiya na dawo da aikin nan ba zan iya ba." Gaba dayansu suka fashe da dariya, Malam Sani ya ce, "oi Malama har kin sstrin tsorata da karnya áshe ba ki da jarumta iria haka, daga na ce za ki ringa hawa fal 188 Haske Maganin...2 Maiturare waya, ba ki ji na ce da wasa na ke ba, ko kin taba ganin mace ta hau?" Ta yi gajeran murmushi, ta ce, "Ba wai haka ba nc, gaskiya lokacin da na ke neman aiki na raba kafa nc nan da kuma koyarwa da nufin wanda ya fado sai na yi, amma ni a raina na fi burin koyarwar fiye da wannan. Saboda ka ga ni macc ce wata rana dole ina gidan wani ne, koyarwar nan ya fiye min sankin da zan iya samun lokacin kaina da na maigida da na 'ya'yana, idan suna hutunsu muna tare, ko kuma lokacin aiki in safe ne sun fita na 'fita, mun dawo tare, in yamma ne na gama tanadar musu duk abin da za su bukata, kafin su iso. Amma kaga irin wannan aikin da kila za'a iya kai shida na yamma, gaskiya akwai matsala, ba kowa ne namiji ne zai hakurin rungumar wannan ba in ma ya runguma gaskiya akwai tauye hakkin mutane da yawa a ciki, wanda kuma Allah bay barin hakkin wani kan wani. To gaskiya ni hankalina bai kwanta ba ka yi hakuri, kuma ga shi a jiyan na dace sunana ya baiyana a cikin wanda gwamnatin Malam Shekarau ta dauka a matsayin Malama. Ni nayi nufin kin zuwa yaya ne ya ce gara kawai na zo ko bayani ne sai naima da kaina shi yana jin nauyi ganin irin kokarin da kaita yi akan samun aikin nawa." Ya jinjina kai, ya ce, " Da kyau Malama ya sunanki ne? Ta gaya masa, na yaba tunaninki da hangen nesanki, abinda ki kai abu ne mai kyan 189 Haske Maganin...2 MMaiturane gaske, ana so mutum ya ringa dobacya gaba da baya a yayin faruwar yawancin alanturas sayuwa Babu komai wallahi na ji dadi da kas ka bayani bu sai dai na ji shiru ba. Allah ya sa mmuki ibarka akan aikin da ki ka nena ya kuma baki alji nagari." Ta cс, "Amín za gode, Allah ya Kara grma." Ya ciro dubu biyu ya ce, "Ga wannan kya hau mota." Ta girgiza kai, "na gode Alhaji ba komai da mota mu ka zo." Bakon nan da tun dazn yana jinsu, yama dai karanta wata mukala ne, sai ya rufe ya ce, "ki asa man ai kyauta ce ba roka ki kai ba." Ta mike ta rankwafa tai godiya, su kai godiya ita da Muji su kai sallama da shi suka wuce. Shi fa Muji duk bai ji dadi ba a gininsa aikin Nefan nan yanzun zata buda fiye da aikin koyarwar nan. Don ya fi albashi nesa ba kusa ba, amma shima ya yi na'am da hangenta. To masu karatuna, as usual (kamar koyaushc) hali na kenan, amma fa mu tara jin cikon labarin Sakina, da ta shiga duhun rayuwa, sai yanzun kumа ta fara ganin haske, shin zata haska ko ko yaya? Barista tuni na saki zaren labarinsa a daren da zai barji amarcin sa da hasken ranshi. To da sanu ne zan kulla zaren labarin nan guda biyu su dinka rayuwar haske guda daya ga wa? Baristan ko Sakina? Allah baya zalunci, baya barci. Ra'ayinkù shi ne namu. 190 a 2 INNA LILLAHI WA INNA ILASIIR RAJI'UN Hakika duk wani maj rai, mai dandanar mutuwa nc. a ranar 9/June/2010. тmuka wayi gari da mini irin al'amari mai firgilarwa da tsoratarwa na rasuwar mahaifiyata. Rasuwar da take girgiza zuciyar ababen halitta don an dauketa ne, a lokacit da lake da isassar lafiyar jiki da kuzari da walwala. Tana cikin shan shagalin sunan dan da dan uwanta ya haifa ba tare da sbiri, ko wani uzuri ba. Muna ji muna gani, mai abin ya karôi abar sa. Hakika an taba zuciyata da abu mafi ciwo, ni Maiturare na zama ni daya tal, jal. Don ta haife ni ne ni kadai a duniya. Ta tafi ta bar ni da máraici mai yawa, na zama ba uwa, sai 'yan uwa da dangi. Hakika zuciya ta firgita da tsananin nadama, da tsoron Allah da tausayi da kaico. Abin da na rike guda daya shi ne "Mum un yi rashi ke kuma kin dace, wannan matar "yar pljanna ce, Ailah ye kara jaddada rahamar sa gare ki." Wannan kalmomi ne dage jarumin mijinta, wandà ya yi mata shaida tun xafin a daukete zuwa kabarinta. Idan na tuno wannan nakan ji sauyi a raima, yayin da zuciyata ta rikice da duhun marairi, da kaico Abu na biyu, iyaye da dangi, makotanki da abokan arzikinki, dam u 'ya'yanki mun koka, don mun san family sun yi gibin da babu mai cike shi. Fadi Suke, mace mai kawaici, hakuri, zumunci, kyauta da samn darajar dan Adam ta tafi. Mutum mutum ne, amma akwai mutumin da dole rabuwa da shi la yi maka ciwo, kullum ka tuna shi sai ka yi bakin ciki. Allah ya kara rahamarsa gareki, ya yi miki tukuici da aljanna maſi daukaka mafi girma ya hada mazaunin ki da Annabawa da salihan bayin Allah,emin. ar ubuta wannan ta'aziyya cikin kuka da alihin rashi, Jukan da kullum na farka sai na yi shi. Ina rokon ku makaranta ku tayani addu'ar samun hakuri da dangana, rashin ya tabani da kyau ba da wasa ba, al'amura duk sun birkice. Mutuwa izna ce babba ku tuna at any time kai ma kana iya tafiya don haka a kyautata ibadai da mu'amalat den riskar Allah sulin alim. Allah ya sa mu dace, amin. Hajiya Sahura (Safwałatu) wato Anti Baturiya ta rasu ta bar ya daya dn jikoki guda hudu. Ina rokon ku makaranta don Allah don soyayyur da ku ke min, ku laya ni yi mata addu'a da Kulhuwa ko guda daya ce, ta xamun rahamar Allah, sadaka gare Ina godewa wadanda suka yimum takakkiya da masu min waya don ta'aziyya na gonk, kwarai, Allah ya baku lada mai ynwa. INA GAISHE KU DA KYAU 1. Mrs 1Dx. Tukur Musa Yakasai. Takwara ce, Hajiya Maljidún. 2. Azra'u Ishak Makwarari, Mamansu kajib, lusna, Saddika da Abdul. Rukayya Rabi'u CGogau. 3. Mrs M.I). Yanc-yane, Haj. Rabila maman su Amira. 4. Haj. Rukayya Dawaki. ina godiya fa. AFUWAN Duk wanda bai ga sunan shi ba, ya yi mini afuwan. Haske Maganin Duhu ya fit one lokacin da zuciyata kc cikin duhь. Mukan manta da komai ne, matukar ban rubuta ba. Na dai ga uzurori, kwalubalc, shawarwari, yabawa da kuma suka, danganc da KWAI TARA TSINANA na gode muku kwarai. Za dai mu hadu a gaba idan maim u din ya so. Na godewa Allah na gode muku. I wish to say Rumudan Karim & Happy Sallah in advance. Allah ya karbi ibadun don yalwar rahamaniyarsa ga bayinsa. Amin. llauwa'unku ce 'yar uwarku a Musulunci. Mai turare. HASKE Rubuw baiwa cc da Allah kan yiwa bayinsa da ya so. Don haka a gane, mu din fa ba wata halitta.ce daban ba. Ni dai Hauwa ba wata ba ce,a face 'yar uwa mace-kamar kowa, marainiya ta Allah, mai rayauwa cikin godewa ni imominsa mzyawaita. Alhamdulillahi Allah. HASKE MAGANIN DUHU dm ba Wah Eare min mal am fara s0. ITSTke. C 3 ke Tare da ni: HAUWATU ABUBAKAR L. MAITURARE (Matar Yusuf Garba Mustapha) とい Hakkin Mallaka (M) MAITURARE GODIYA Ala Kulli halin, cikakkiyar godiya ga Allah take. Ubangijin talikai, wanda,ya halitta ni ya sanya zama daga cikin Musulmai. Ya yi min baiwär da kullum kara gode masa nake, Allah ba zan butulc ba, ina godewa tarin ni'imomin da kai gare ni mayawaita. Madallah dallah isasshe abun godin abun dogaro. SADAUKARWA Ga Iyayena, da su ka fi kowa sanin darajata, Ubangiji ya yi muku sakamako ga tarin abubuwR da ya aje sabida manyan bayinsa managarta Amm Marigayi Gandith Lawal Maiturare tare da Haj. Sabura (Baturiya). BJGAWA A COMPUTER LFPU SALISU 03033981211, 07028573535 2 YA RA! Haske Maganin Duhu-3 MAITURARE ALLAH YA ALBARKACI RAYUWARKU Abdul-Kadir Yusuf Abubakar Yusuf Auwal Yusuf Al-Mustapha Yusuf Mustapha (Babba) y Tarer da sauran 'ya'yan Jama'ar Müsulmi baki daya. Amin ya Allah. INA GODE MUKU FA, YAUSHE ZAN BUTULCE Safiya Mani Bello Ummen Lucky Haj. Maijidda (Takwarata) Alawiyya Muhd Inuwa Ali Kurna Sayyada Yahya Mubd 1 Mardiyya Lawan Musa Fagge Bilkisu Iya Adamawa Rabi Inusa Abdullahi Dorayi Mariya Mustapia Lakum Gabari Mr. and Mrs, Fl-Hessain E Yakub Bauchi Atika Isa. Agge Bilkisu Abdullahi Legos "Yar Kaduла Jamila Muhammad udu Hauwa Halilu KuraR Murja Muhd At ba Rabi'atu Nasidi Abubakar Fatima AKasim Kaduna Mariya Ali Chiranchi Aisha Muhd Chiranchi Haske Maganin Duhu-3 Hafsat UmatR Saliha Umar (Uomi) abir Halima Musa Maikudi BA ZAN MANTA DA KU/BA Haj. Halima B.H Aliyu (Dadin Duniya) MAITURARE Mariya sada, Yusuf Katsina (Mrs. Usthan L. KT) Fatima Lawan Maiturare (Antina) Fatima Aliyu Isa (Zahra) 0 Amina Músa Danbatta (Maman Sani) Rahma Idris Kurna (Mrs. Shchu Usman) Fauziya D. Sulaiman (Duk abin da namiji).. Duk dan halak ba ya manta atheti komai tsawon zamani, sai dai butulu, kun taka'rawar gani, wurir ganin na hau matsayin da yanžun nake a kai, ma'godiya fa. Allar ya yi muku yanda ku ka yi min. Amân! השה JINJINA GA MAI JAKARA Alh. Namarwa mai Kubra Hadiză Adamu Shitu (Dinkin Kwalba) Allah ya taya ma yasa a dade ana yin karkashin juriya, gaskiya da adalci. Amin ya raya mana su Nana, Amin. ALLAH YA ALBARKACI AUREN Malama Hindatu Bello Sani da Angonta Salisu On 23 April, 2010. Marital bless for ever. Haake Meganin Duhu-3 MAITURARE ЗАЛИТАМ inegat stati MARITAL BLESS FOR EVER Mardiyya Kabi da Aneght Mújat Daba, kwanт simalag inęp ab isecn iypua iy teyia si b Oh23 April, 2010. Barikallа ALLAH YA BADA ZAMAN LA 2 eвѣ 72Baffan Muhammad Garha Mustapha 13 i Da Aminam Bhenhim Mabamma (MGana) pra SAS OVTSI abbonto udu sbuy thama Y ubailA-EYogibin aan Made smog on syabab Marital blees for felst aswud neks dailA SISS RD Dis armsa sg necABA MA KOKARINKU sLA iy Mdai ia Aabawa, Allhh yay tanmake nhu hi da ka & fagen aikinmu, Amin. ihi nida Tool Salmil isal st sbabut we SI GIEWOSSI MAITURAMIN TAKU CE EVES STR RİES SHEV -s adav US BY Milled ab sy stnilsloed ise isdijul-sdijui sh ovuide-svzida tsddadst gnized ists rid sexsa АЯАЛЯНЕ S B 2 M Bb gog star Bb ismslam millset Bb bed stes aba! 20 Bag it at is storsd Rash and ith stsB der stisbish cal Evus athi sya sibag shi shall using sust deniesM. Hasko Magenir Duhu-3 MAITURARE HASKE MAGANIN DUHU-3 Z uciyarta'th yi sanyi nosai da sosai, a ganinta tara mutum ya tsarawa kanshi rayuwar da ta dace da shi sai ya barwa Allah sauran ya yi masa y'anda kuma shi ya ke so. Taiyo alwalar sallah, ta yi hafíla ta zauná ta yi wuridin Y Alindu Ya Samadú guđa dubu daya da dari daya da goma sha daya. Don neman rinjayen Allah akaw sabuwar rayuwar da ta fada An Kuma neman alherin mutanen da 79 shiga cikinsu, da neman tsarin Allah unga sharrinsu. Tabbas ta yi dabara. Aik ki Da ta yi dan kailular barci da kanta ta sauko da" akwatinanta tà ringa zarö kayan barka da ta samu a yayin haihuwa. Sai da ta fiddo sét ashirin ta maida ragowar, ta wari wasu kudide ta kai dinkinsu, don zata fara zaryá. Inda hankalinta ya dauku sosai da wannan shiryc-shiryc da kujiba-kujibar "sai hankalinta ya nutsu can. d itor a tito Bayan sati "hiyü akai pasting dinta, babbar Makarantar Sakandiren 'yan mata ta SHEKARA. Inda zata hadu dá tsaffin Malamai da zata goğu dE 10 su. Bata dau karita da záfi ba, mota ajeta ta yi gefe guda da mctar haya take zuwa"ko a daidaita sahu. Mashkurah tana gida su ke kula da ita dama $ 1 a Haske Maganin DuhиMubadik ai na su ho. MAITURARE culia Ba laifi sabon gurm ya yi mata, sai dak ta sarmn Mes staff room dinsu bayan,Principle da Vic akwai Malsmai mata sama da goma sha daya, kuma kowacce ta amsa sunanta na mace ta kowacce 1 fannin, don baka kanta a risune yake tana zaune da Kowalafiya, tana kuma fuskantar halayensu don ta - kaganetindavabokin tafiyn cikinsu., Aikinta kuma ta L fuskance shi sosai, don ta samu Malama Safiya tana guiding (nusarta) dinta sosai tunda subject (darasi) daya suke koyarwai. Shigarlà aikm kkoyarwa is a great challange (Kalubale babba) aatayuwarta, don idonta ya dada budewa ta goge ta yi wani isin kyau na ban mamaki, atla iya shirya kwalliya mai daukar ido. Gaba daya hankalinta .ya daukei daga kan maza sai ta dai da takewa maza Kwelela. A wani yammaci na ranar Asabar bayan ta dau albashinta ta cika Jaka da kudi, ta shiryawa yaranta kwalliya mai kyau, ta 'sa aka,fito.máta da motarta ta yi fueling (zuba mai) itama ta sha uwar kwalliya. Ira zata ne?a Can na hangota kan titin gidan tadiyo sai nagz ta karya kwana ina ganin hakan na san inda ta nufa Kofar Nassarawa. A gaban gidan Hajiya ta yi parking ta gyars zaman mayafinta a kanta ta ga, yes ba matsala, Haske Maganin Dunи-3 MAITURARE sannan ta bude motar, Musadik tamkar ya san gidan ya callaada gudu ya yi cik ita kuma ta dau Mashkurah, tana kokarin dauko Jakortaoda ledar sayayyar da tai wa "Hajiya, Sai'ta hango wani Almajiri zai wuce ta yafito shi ya tayata da ledar ita kumata jungume 'yarta. Sukai shigar girma cikin gidan Hajiya, gidan da ta mania rabonta da taka shi, tun kan da, ber rayuwa da Barmayau ga Mashkura da wata tara a duniya Raynwa Kenan. Ina gidan dadi Hajiya f , har kwallah ta yi don dai ta sani Muttakayisa. Kawo wannan daukowancan damayaya?. kano Musadik ta rungume sai shafa masa kansa ta ke yi ta ce, "Kuna dai lafiya ko Sakinatu?" Ta yi dan gajeran murmushi, Mafiya "lau Hajiya, yau dai kawai ina tashi na ji ina da sha'awar żuwa nan na ganki, tunda Asabar ce babu aiki:" Ta co, "na ko gode da kyaй Sakina, Allah ya yi miki albarkar rayuwa ki yi ta hakuri Allah ba zzi tabar da ke ba, insha Allah." Ta ce, "Na gode Hajiyn, ga wannan ba yawa kema ki sanya albarka a cikim abun da muka fara samи па aiki." Ta bude baki, "au kin samu aiki ne Sakinatu?" Ta yi kasa da kanta, "Eh na dan kwana biyu ma, tun haihuwar Mashkurah ba dadewa."" Ta ringa.gyada kai, "Masha Allah, Allah ya sa albarka." Sakina ta ce a hankali "Amin Hajiya, na a 1 Haske Maganin Duhu-3 MAITURARE He gode." Ta mike a hankali ta kwantar da Mashkurah da ta yi barci jikinta. Ta gyara mayafinta ta cc, "Hajiya ina wurin su Maryam ne kwanatbiyu ma dai ba mu gaisa ba" Ta ce, "Lafiya lau, ai kin san ta haihu ko?" Ta bude baki, "Kai haba Hajiya, wallahi ban ji ba.""Ai ko ta haihu operation ne ma akai mata n da yaronta namiji Yusuf" Jikinta ya saki da tausayi, ta ce, "ko daya ban ji ba amma insha Allahu gobe tunda Labadi ne zan je mata wuni na, yanzun bari na leka wurin Hauwa ko tana nan mu gaisa." "Ba laifi Sakina,,ki gaisheta" Ko da ta mike Musadik ko ya kula, don haka hankalinta kwance ta fito,ta yi can kasan, layi gidan Hauwa. Can na hange wani cikakken mutum kashingide kan dakalin kofar wani gida, yana karanta Jarida. Tamkar an umarce shi da ya dago idonshi, sai su kai kacibiss Cikip Kwayoyin,idanun Sakina., Gaba daya jijiyoyin jikinsa suka saki, don haka sai ya samu kanshi da linke Jaridarsa, ya kuma kasa dauke ido daga kallon kuriiar da yake mata; Ita kuma suna hada ido, ta yi saurin janye kwayar idonta, ta fara kokarin bude Jakarta tana laluben wayarta da ta dameta da kara, don haka can hankalins ya tafj har ta kulewa ganinsa jina amsa wayarta da dariyar ta a hankali har ta shiga soran. gidan Anti Hauwa. Ta saki marufin wayarta bas, Haske Maganin Duh-8 MAITURARE Anti Hauwa'u na kokarin fitowá daga oikin gidanta sai su kai kacibis..." Anti Hauwa talja baya, ta bude báki sake tana mata kallon mamaki, ita kuma sai ta rungume hannu kirji,tana matakallo-kasa-kasatana mai murmushi. a Anti Hauwa ta ce, "wai yau Sakina nake gini a idona? Yeastie rabo?" Ta ce, "wallahi a gurguje, naga kamar ke ma fita za kiyi:* Ta ce, "ba damuwa fitata ba ta zafi bace makota zani barkar haihuwa, ko da dare ko gobe na loka, bissimillah man." Ta bita suka koma dikt, Suka zanna akin kujera daya ta riko hannun Sakina tana mata wani kallo sarma da kasa. Ta yi kasa da kwayar idonta tána murmushi ta ce, "kai Anti wannah kallón fa?" "Na sha'awa nd, kinga inda ki ka komackuwa Sakina?" Ta zame hannayenta biyu, ta eire mayafinta da Jakarta tà aje gefe ta yi dariya, "Antina kenan, bari mu gaisa, ya: garin ina Yayanmu da,yaran?" Ta yi ajiyar zuciya, "kowa lafiya, ku din fa da yarun dayan gidanku? Kowa kalau dinshi. Ta mike bari na kawo miki ruwa da dan abin tabawa. Ta ce, "Allah ki bar shi Anti cikina ba ko spače daga fa gidan Hajiya nake kin kuma san Häjiya dai ba damá." Ta co, "haka no Sakina, ai Hajiya ta fi kowa missing din ki cikin family." Ta ce;."na зani wallahi yau da ta ganma. baki ga anda ta yi ba, har tausayi ta ba ni." Da. 10 3 Haske Mağanin Duhu-8 MAITURARE hannunta, haba dai idan amarya bata hau doki ba, a ko aza mittia kaya? Ba komí Anti, yanzun muna neman na kai ai' Ta'dan buge ta, ko dai ana.cin na zawarawa?" Sukai dariya, ta fito tana mata rakiya ta co, "kin yi min shiru ko ba zawarawan ne?" Та: lumshe idonta da fara'a sosai a fuskarta ta ce, "haba dai, kin san ni ytztai ba na harkar tsami, don đai kar na fasa kwan'ne, na bada maku karni, ke dai sai wani jikon Ani, na gode a gaida kowa." A nan suka raba suna begen juna, ta tako a hankali cikin nishadi zuwa gidan Hajiya. Masallatai sun shiga wazifs har arfarashirin kiran sallah, don..y haka ta dan kara saeri don ta isa, tsakar kanta ta ji an ce, "barka da dawowa, yi ta burin Allah yasa ta nan za ki dawo don na kara ganin ki, don tun da ki ka wucé ki ka sace zuciyar ta kisa koda motsi. sai yanzun da ki ka dawo, Allah ya ss ba zan 6ata ba." Daidi nan aka rangáda kiran sallah, ia juya ta kallar ta ce, "Sai ai haramar Masallaci, nan wuri kayan wasu ne ajiya akai."k Fun ta wuco, züciyartaá na tafess, ai ba Muttakai ba, kaf mazan gari mi ta tsana a yanzun balle kuma... mazan layinsu sakarći kenan. Wannan ya ruguje đan farin cikin da ta yi-guzuri. A gidan ta vivdallah, sainan tayi sallama da Hajiya suka rabu suna begen juną, don har. gindin...: mota ta rakotă da yaran. 12 L : 22 Haske Maganin Duhu-3 MAITURARE yaran ki ka zo keman? "Eh su na kawó su gaishcta, e bar ta ke gaya min Mory tha ta haihu ba ko labari." o"Wallahi ai ta sha wuya da kyar ta kai labari ai." "Wai, Allah ya kyauta, haihuwa kehan masu gari, Allah dai ya fisshe mu ta kullum." Amin dai, Ni ma dm ai bari na yi duk kusan lokaci daya nima da kyar dia da na kai, har na yanki ticket" Suka tafa su kai dariya. mk Sunci gaba da hirá. sannu-sannu har duhun Magrib ya kawo kai, Sakina ta fara lalubar mayafinta zata yafa, sai Anti Hauwa ta tsaretá da ido tce,Kia ko san:mutuminmu ya yi aure?" Ta yi mata wani irin kallo, lokaci daya ta hade fuka ta.ce, "Um na taa ji can a gari, tun daga ranar bar iuma marabe da wani labarin da. ya shafe shi 1, ni zumunta nackawo maku, ba jin labarinsa na zo ba." Ta thike, "kin Karasa kerata, sai wani jikon." Ta riko ta tana ban hakuri, Ta ce, "Lah ba komi ai kinga duku ma ya yi, dole zan tafi kada ma Mashkurah ta tashi ta.yi tai ma Hajiya rigima bae fito mata da abinci ba, ganin muna tare kuma a ciko cikinta a gida." Haka ne, bari to na kawo miki kilishi kya yi ma 'yan gidan tsaraba." Та се, "Тo godiya nake Anti. Takawo mata shi fal takarda, da wasu lemuna manya ta ce a bawa Musadik. Ta yi godiya da yawa, ta falle jakarta tareiro dubu biyu ta cé, to ga wannan a saima yara kayan kwalliya." Ta yi saurin rike 1 ה At Huske Maganin Duhu-3. MAITURARE Wanshekare a gidan Maryam ta yi wuninta zumbur, kuma bata tafi da kowa ba, a daidaita sahu ma ta yi shata ya kaita har kofar gidan. Maryam ta yi farin ciki maiyawa. Sun yi hirarsu, mai dadi duk ta inda Mery ta sako zancen Barista sai Sakina ta bi ta goce, har dai ta karea yi mata tseguni sai tai daiymurmushin nan pata mai kyau ta ce, "na zo miki zumunta ne, kawai, Muttaka yanzun mun ma juna nisa, yana, wuri daya nima ina wuri daya, bin licla kwafkwaf din fa na me ne ne? Sai šu kai murmushi, to a hakan su ka rąbu bayan ta cikatada alhairi mai yawa, Maryam ai mutum ce ta nuna mata soyayya aiyaka tamkar. yar uwarta ta jini (To mu masAllah ka sada mu da masoyaamu na alhairi a duk inda suke, wadanda za su yi mana son Allah dən girman zatin Allah, ba da wata manufa ba, 6ovayya Amin.) 12 An yi bik an kare lafiya lau, can na gano maku ango bakin nan vamkar genar auduga sabida tsananin haskawa, zuciyanoni terker me yau dai zai dau Sauraniyar mets, malar da ya kejin da dsi duniya ba ya kamar ta, gata da ifanyan jini budurwa shat. Yau sabida tsanania dadi bai san a wace irin Aljanna zai shiga ba.Lallai aure Aljannar dumlya... Ba Jaifi amarya dai ts yi maraba, don itama a shiryenta ta iso ga Marmenis be ta yi wasa ba, 13 Haske Magkhin Duhu-3 MAITURARE shiryata da kyatü kwarái, dou haka kawai sai aka baje kolin kauna, ba'ji ba gani. A cikin sati guda daya rak. Yanda na sio ganin Barista bayan Amarci, ba dai haka na ganshi ba, yanayin fuska kidaran-kadahan. Sai dai ya dan samu nutsunwa don. kadaici ba kyau mace tufa ce baba ga da namiji., Akwarr a iashi ba wuyd guria Allar, wata daya cikin na biyu sai ga sweety da ciki mai azabar wahala. Gaba daya sai gida ya

Chapter 6 of 11