bata shiru kwana
biyu baya yayi na ya daina sona.Ya ce, "haka ki ka.
dai ce ko?" Ta ce, "Eh mana, to yaushe mutum zai
Ananta da wanda ya ke yo all this long?" Ya gyada
kai da ksurin mnya ya ce. "Sakina me ki ke yi ne
yanzun?" "na gidasum a dakin da nake kwana, ina
cin, abinci ko is hada da kaj?" "Alhamdulillahi ina
godiya, kinga aiki nake yi, zan kira an jima." Ya
kashe.
Maimakon ta ji haushi sai tai muramushi don ta
gane a dumi yake, kuma itama ta gano laifimta,
yaushe mutoni zai maka babbar kyauta irin weunan
ba godiya sai Koraf? An yj wauta sosai. Dor haka
Haske Maganin Duhu-3 MAITURAКE
tai ta jiran wayarsa, ta kalaman ce da ban hakuri
amma har sha dayan dare bata ji kiran ba. Dole ta
hakura, ta kwanta barci amma ranta ya "dan sosu
kuma ta gudun kiranshi da dare kada ta kunna masa
wutar da ba zata iya kashewa ba.
Da hantsi ranar Asabar tana kailular barcinta,
Mashkurah ta zo ta hayc bayanta tana zungurinta sai
ta tashi, ta yi kokari kwarai kan ta lalla sheta su
kwanta, amma fir ta kiya dole dai ta tashi, daga
barcin taiyo mata wanka, ta shiryata ta goye ta tana
jijjigo don ta gano barci take ji amma jikinta ya ki
mata dadin barcin.
Sai ga kiransa ta dauka, ta kashe murya itama
'yar duniya zata ci da tsinke ta shagwabe, "haba
yallabai, wai me ya yi zafi shi ba wuta ba irin hakan
wannan shariya?" Ya ce, "Ta dole ce, tunda na gano
babu aminci a tsakanismu." "Haba yallabai, wa ya
gaya maka, ni da ke shirin mika ma kundin sirrinka
yi yanda ka ke so?" Ya ce, "Kya fadi dai yanda ki ke
so don ya yi min dadi, ni da baki amincewa ba?" Та
ce, "Wallahi ba haka ba ne, ba ka fahimce ni ba ne"
Na wana kuma? An ce da tsuntsu ya sunanka ya сс
na nawa kenan? Su kai dariya, ya ce, "Maganar
gaskiya ban ji dadin abun da ki kai ba, nimayi ne da
manufa mai kyau dón kare kimar Iyalina, wanda:
koda Allah zai kaddari, ba zã mu yi rayuwa tare ba,
ba ni da niyyar amsarta, na bakí duniya da lahira da
1
Nesko Maganin Duhи-3 MAITURARE
'.
kyakkyawar niyya, sai ga shi ke kin kasa fahimtar manufata.!" i
Ta yi kasa da murya, "Afuwan yallabai na
fahimce ka, gwargwado, ka yi hakuri na kuma janye
kudirina zau bi yanda ka ce din, Allah ya tabbatar da
albairi ina godiya mayawaiciya Allah ya maida
dubun abunda aka fitar." Ya ce, "To amin, sai a nemi
wanda zxi koya imiki ya fadi abunda za a bashi zuwa
lokacin da za ki iya, sai ki maida kai, ki yi hattara da
wuri nan de wata daya Assigment na baki."
Ta yi darya, ba maisala mota sai dai mu ko
yamaws wani ua dadi da iya wa ai, Ya ce, "Au tana
kwan gidan sauki, sai a dada miki atisaye ko?" Ta
ce, "Ba matsala, yailabai ai a yanzun ma fa akwai
motar a hannuna, ba dai ko ina nake zuwa da ita ba,
sai lokaci-lokaci ua kan fito da ita na yi amfani."
Ta wa ce?" Tawa ce, babansu Musadik ne tun
ina gidanshi ya ssi min." Ya yi tsaki "shi ne ni ki ke
jå min rai don na baki?" Ta ce, "ba haka ba ne,
yanzun maganar ta wuce, na amsa nai godiya
waccan zan bada kyauta, wannan kuma zata zame
min takalmin sawo shi kenan ko? Fakat." Sai su ka
shiga wata hirar.
To wannan ne. yasjawo. Sakina Lawan ta fara
hawa rantsattsiyarta da karfin guiwa, sai ta dada
haskawa da wani irin kwarjini mai yawa, Don
Alhajin nan ba da wasa yake ba ya danne mata kan
Haske Maganin Duhи-3 MAITURARB
muciji wasanta kawai take yi da bindiasu
Tsohuwar motarta Yaya Muji ta bawa shi kuma
ya barwa Yusuflifan din shi. Arziki mal dadi.
Barista Muttaka yau safiyar Laraba ta baya ranar
sana'a, da kyakkyawan farin ciki ya tasi, da
walwala mai yawan gaske, don haka ko office
kowa ya kalle shi ya san cikin farin ciki yake, har sai
da Ibrahim ya tsoka ne shi ya ce kai mutumin yau ka
fi jiya walwala, da raha ka ke sosai, ko an ma ka
wisu ne me dadi? Ya sa Hannu ya ture shi suna
dariya. Ya ce, "Ban son shegantaka Ibrahim, ba wa
ni halin rayuwa ne da dan Adam kan tsinci kan saa
ciki, wata ran duhu wata ran haske." Ya ce, "Kai dai
fadi gaskiya dai, ko kuma vasu 'yan canji ne su ka
shiga accourt wannan fara'ar ba kawai ba ce."
Ya harare shi, "kai rwutane kun iya sa ido кав
rayuwar Jama'a ko kuwa ya sa muku? In ma wisun
ne je na ji an min, sai yaya-naga kana da naka gidan
wisun nima ina da nawa meye abin kwakwar? Suka
tafa su kai dariya.
Haka dai ranar cikin walwala yala komai nаsа,
a dade rabon sh. da samun kansa-cikin gamsasshen
farin ciki irin wannan. Da wuri ya dawo aiki an yi
sa'a Murja ta dawo school da wuri, har ta kusa
sauke da'ami nan ma abun ya dada shagalar da shi.
70
Haske Megarin Duhu-3 시 MAITURARE
13.
Ys yi wankanshi da yamma shigarshi ta wani yadi
milk colour (ruwan madara) an yi mishi dinkin half
bubu boda ya yi mishi kyau, hularshi tại daidai da
kalar kayanshi, da takalnin halfcover shoe, brown.
dYayi kyau ya fito gentleman (dangaye)nsa sosai,
da turarenshi mai dadin kamshi. Har sai da Murja ta
yi tsugwami ta ce, sai ina yallabai ka min kyau?" Ya
yi murmushi ya sumbace ta da Abdul ya ce, "zan je
coumtry mall ko Jifatu zan siyayya da ta gida da ta
Hajiya, amına dai zan biya wata dubiya."
Ta ce, "To Allah tsare hanye, ban da kallon 'yan
mata." "Wah! Nil Ina da 'yanmata kamarki wa zan
kallah?" Ta ce, "kai dai je can, Allah ya kiyaye." Ya
fita yana dariya, Murja sai ita. Wuji-wuji iskar
demuna
Irin uban siyayyar da yayyawa Musadik da
Mashkurah ta gani ce a fada, tun daga kan kayan
kwalam, zuwa na, amfani haka uwar ma bai barta
haka nan zikau ba, ya yi mata siyayyar kayan shafa
samfurin Dove punda a da sanin da ya yi mata su
take amfani turare, mai, roll on, powder, shampo,
conditioner, duk na dob, kuma komai guda biyu, ya
sai mat wasu sarkoki fashion suma biyu, sai
agogon hangu aa mata manya shima biyu, da wasu
takalmayan shafal marasa nauyi suma biyu sai
wasu after dress guda üuku masu masifar kyau.
Don haka iyaycn kaya ne aka raka shi da su,
Hasko Magertin Duhu-9 NCMAITURAR
bayan motarsa. Ya dan hatiyar gwadran dutse gidan
su Sakinalais ian tA 3 en)udlon
A Karsien soran gidan ya yi sallama da ya tass
yaroi aike, Vimma ce th amsa ta yi masa iznar shiga
Yara şana makaranta, sai yan yaransa a tsákar gida
sune wasatsu Su Amma su ka je suna gaisawa suna
tambayarshi lyalansa da Hajiya, ya ringa jin wam
nauyi, ya ringa sunne kai yans iinsawa sannu-sannn.
Sai Amima ti taike, sai Umma ce ta rage, ba wani
kunya ya ce, "wai tna Sakina ne, duk zuwan da nі}
bana samün ta?" Tai dan murmushi kadam ta ce,
"Tana cikin dakinta tanm jinka yanzun, ba inda ta je
tana hutawarta ne ta taso daga aiki"T
Ya kalleta ä firgice, aiki ta ke yi nie? ta be, "Lah!
ba ka sani ba? Ai ta dade tun hailuwar Mastikurah
ba dadewa ta samu aikin koyarwa." Yecs, "Umk ba
labari ai Ailah ya taimaka," "To Amin "Da Allah
ko zan iya ganinta thu gaisa, ni zan wus maW
Тагce, "bari mu ga." Ta shiga dakin tisketa
kwance ta yi ref da biki ta rungume filo,fkanta
yanda Sakina ta waye tai wani fresh abun na tsaya
mata, don haka a hankali ta kira sunanta. Ta се, CORR
"ns'am Umima ina jiaki," Bata jiwo ba bare ta kalli
idonta, taidan jimeta ce, "Ki fito ku gaisa da
Muttaka ya zo ganin yaransa" Ta Kara bararrajewa
ta ce, "Yargaldai yarkn ko?Eh&suna jikinsa." Ta
cedTo aidya gama abunda ya zo yi, ba ni da alaka
72
a
a
Huske Maganin Duhu-3
da shi ni ta jini ba inda za ni."
MAITURARE
e: Umma ta ce, "haba Sakina, komin rabuwa ai
baku rabu ba don arzikinsu yaran akwai zumunta
mai karfi tsakaninku." "Akwai lokacin wannan
zumunta, amma ba yanzui ba, wallahi ba zan je ya
ganni ba, don haka, ba zan kaffara ba, Umma kar ki
wahala ki yi tafiyarki ga dai yara nan ya gani ko? To
Alhamdulillahi.". Daga nan ta kara juyi bata kuma
tankawa ba.
Umma ta ja jiki da sanyi kalau ta fice, sai ta kasa
shiga dakin Amma ta gaya masa sabida nauyi sai ta
wuce nata dakin, aka barshi shi da yaran suna masa
shirme. Ya gaji da zama, yaga zama ya yi zama ba
wani labari, dole ya mike, gashi ya jiyo kiran magrib
ya fito, lokacin Amma ta fito daga. kitchen, ya
rusuna, "Mu kwana lafiya Amma zan tafi." Ta ce,
"To nadallah, a gaida Hajiyan." "Zata ji kwarai."
-: Umma na jikin wind tana lekensa, yanda jikinsa
ya saki ba kamar yanda ya shigo da kuzarinsa ba.
Namiji kenan, ya yi abu kuma ya zo-ya sha masa kai
daga baya.
A waje yara 'yan Makaranta sun dawo daga
Islamiyya, don haka su ya ringa dorawa wadannan
iyayen kayan suna shigar mata da su.,Ta juyo tana
kałonsu, har su ka gama ajewa sannan su kai waje,
kowanne ya- sada shi da alhairi su ka ringa godiya
suka dawo ciki dauke da Mashkuralh da Musadik da
73
Haske Maganin Duhu-3
yake kukan sai ya bi shi.
MAITURARE
Ya wuce da sanyin jiki na razhin daccwa
Suna dire mata Mashlura ta or, ya tafi? Suka ce,
"eh ya ce a gaida ki." "To yaawz yara ku marmatso
da kayan ma ci dadi ko?" Su ude da múrna suna
ibu. Amma ta leko ta ce, "Yanzua ba kunya sai ki cí
kayan nan, gaisuwa kin kasa lekowa ki yi masa?"
Ta ce, "Za mu gaisa ie wataran, amma bá yaazun
ba, ina zamana na lumana ya zo ya dagan hankali,
don na gano manufarsa, ni kuma Insha Allahu ba zai
nasara a kaina ba." Amma ta ce, "rayuwar yaran za
ki duba ai." "Allah ya duba min su, in mutuwa nai fa
na bar su wa zai duba su? Sai shi Allah duk abu daya
ne, rayuwa ta Allah ce wuya ba kisa take ba Amma
har sai kwana ya Kare, kowane dan Adam da irin
salon tashi rayuwar. Addu'ata, daya Allah ya raya su
da albarkar rayuwa mayawaiciya ya tsare su sharri
da fadawa rikicin zamani. Ta juya ta fice abinta.
Ita kuwa ita da yaran suka barje guminsu da
kayan kwalam dinnan a daran ranar ba su ko ci
abinci ba. Da aka kaiwa Amma nata kason koro su ta
yi da su, murmushi ta yi ta ce, "Aje nan kh kara
cinyewa." Tana mamakin Allah kan halicci bayinsa
da taushin hali da saukin zuciya, ba' su da ruko a
faruwar yawancin matsala. Sun huta ai don Allah na
tare da masu hakuri da yaftya.
Misalin taran na dare, wayar ta ta ringa kara, ta
74
Haske Maganin Duhu-3 MATIURARE
daga ta kalah ko da ba suua lambobin ba za ku taba
Saçc mata ba. Sei ta sanya hanny ta kashe wayar gaba daya don ma kaia ta Jame ta da kara.
Barista ya bar gidansu Sakina da mutuwar jiki, a
"sonsa ba haka tafiyar za ta kasance ba, to amma ya
daura damara da fuskantar duk wani kalubale da zai
fuskanta & yaym gudanar da nemau nasa., Don haka
bai karaya ba. Koda ya fito Masallscin Isyaka Rabiu
ya tsallakn yay sallar magrib har zuwa Isha'i da ya
fito ne ya gangaro da motarshi zuwa gidan zakka, a
nan ne ya kira lambar wayarta karo na farko tun
bayan rabumer snP
Ita kuma a bangarenta tana ganin kiranshi ta
kaske wayar, gaba, daya. Da mutuwar jiki ya isa
gidanshi. Amma da kuduri mai yawa na babu guрп
-habu ja da baya. Ky
Bayan kwana biyu, ranar Juma'a ya sani baba
Sakina normally idan sun je sallar Juma'a basa kara
komawa kasuwa sai stuto gida su zauna tare da
Iyalansu, ana yin La'asaa shimfida manyan tabarmi
a barandar gidan a,dora capet ya zo ya zauna ana
gaisawa da jama'ar anguwa, kafin kuma a shiga
..zikirin Juma'a ai sallar magrib, don haka a wannan
lokacin ya iso gaida shi karan farko tun bayan ya
saki 'yarshi.
Lyayenımu masu balin girma da Jarumtar jure
al'amuran rayuwa da kawaici kan sanin ya kamata,
75
2
Haske Maganin Dula-3 MAITURARE
ko da ya zo, karbar da akai masa ba ta wasa ba ce ta
girma da mutunci'har ya ringa gaya masa ai suruki
nane, shi ne ai ya auri 'yar wurina Sakina, sai aka
ringa Allafi Sarki, santu yato ya kokari Allah ya
taimaka."
Wani irin mugun nauyin dnhijon varanya kema
shi, kai Allah ya yi wa iyayenmu rahama da
wadanda su ka-gabace amin. Sai ya yi kasa da kansa.
Har su suka ei gaba da hirarsu yana ji, can kamar
Alhaji ya san Ziman ya gundire shi sas ca ya yi shiga
man ciki ka gaisa da Jarmn'ar gidan." Ya ce, "Tơ b
laifi, ya mike da nutsuwa ya tati." Ya same su duk
suna tsakar gida, amma sai shi aka shigar da shi
falon Amma akai masă 'shimfida suka shiga suna
gaisawa, sun yi shtru na'tashin abun cewa, sai'ya ga
kawai bara ya murje rashin kunyarshi kawai ya
baiyana mata manufarsa gaSakina, tunda ya gane
Amma mace ce mai saukin hali Kwarai, gata da
kawaici.
TOTU
Ya gyara zama ya ce, "Amma na sani banda
bakin yin bayanin da za a fibimce ni ai min afuwa
kan laifina da-na yi, amma ni abunda zan ce kuua
gafarce ni ka yi min afuwa na san nä 6ata muku a
lokuta da ya gabala, yanzun'gani gare ku ina neman
afuwar abunda ya gabata, ina so a manta da komai a
taya ni ba wa Sakina bakuri don ta manta da komai
mu koma rayuwaumu irinia da kodan sabida darajar
78
2
na
Vaske Maganin Duhu-3
yarau da muka mallaka.
MAITURARE
Fayuwa Makaranta ce, na yi darasi mai yawa
akan rayuwarmu da Sakina na gane ba ni da inda ya fi nan, ba ni da inda zan samu putsuwa sama da ina
da tare da ita. Amma na sani ta yi fushi da ni mai
girma, ban ga laifin, duk wani hukunci da za tai min
ba, in dai z atai hakuri mu koma rayuwarmu,
kuskure ne ni nayi na kuma gano abuna, na yi nufin
gyara shi a gaba don Allah Amma ki taimaka min.
Na san nima danki ne tamkar Sakina, za ki min duk
alfarmar da za ki ma Sakina alorrkacin yaran nan da
ke gabanki don Allah A:ama.
Tunda ya ke maganar tai kasa da idonta sosaí sai
daya gama, bayanizsa sannan tat ajiyar zuciya ta dan
muskyta ta kalle shi kadan ta dauke ido ta ce, "Aliah
ya sani ba ni da wata manufa mummuna a kanka,
gwargwado Allah ya ba ni fahimtar yanda wasu
al'amtran rayuwar su ke aure da shika duk na Allah
no, alovai manufofi da kaddarori masu yawa a
cikinsu. Allah ya sani na yi kwadayin tun kafin
karewar iddar Sakkina ace ka zo kun daidaitawa
auranku kun koma, don irin wannan ba farau ba akan
ku. To Allah bai nufa ba, har zuwa karewar iddarta.
To ka sani yanzu Sakina ta wuce munzali tilastawa,
tunda Musulunci da kanta ya bata ikon zabar miji a
wannan matsayin. Don haka ka je ka nemeta da
sulhu ku daidaita, idan ta yarda zan fi kowa farin
Haske Maganhn uhuя MAITURARS
ciki ne san zafiu rayuwa da ba a gadan uwarsa ba,
haka nan nai fatan Allah ya raya ni da 'ya'ya ne mu,
tashi tare cikin hakuri da jure zarnan aure da dadi be
i Ubangiji ma shi ya dube ni da tarin ni'imarsa
ya ba ni rayuwarhure mai inganci wacca kullum na
daga ido na ganni gaban ya'yang, zaune cikin gidan
mijina da rayuwa mni ingauss vhi nai ta kara godewa
Ubangijina don na san wath baiwn ya yi garc ni
mayawaiciya. Ina binku de adbe'a da fatan alberi,
Allah daidisia ku."
Jikinsa ya yi bala'in cooling (sanyi). Ko ta nan y
san idan ya rabu da Sakia yy yi bala'in rashi, kai
tarbiyya wata aba ce mai daraja, Cikin jin nauyinta
ya aje mata dubu goma yana kokarin yin sallama da
ita ne Sakina ta shigo gidan. Ta dan rankwafa
Umma sannu da gida, Aminullah uban 'yan
kankanba ya ce, "Yaya Sakina, Babansu Mashkurah
ne ya zo." Ta yi saurin kallan köfar dakin Amma, sai
sadaf tamkar wacca za'a kama tai kofar gida da
hanzari ta yi bayan layi ta shiga wani gidan tai
zamanta, har'sai bayan da akai sallar Isha'i sannan ta
dawo gidan. Ba wanda ya tanka mata da maganar sa,
itama-kuma dama ba maraba take da shi ba, har
Amman bata ee mata komai ba.
Sanda ta dawo ya dade da barin unguwar tupi,
amma ranshi ya sos da abinda tai, don yana jiwo
muryarta amma ganin ne bai samu ba, tun ranar da
ل
MAITURARE
yn sakota bai kara ganinta ba, duk da kusan kullum
sai ya yi kokarin kiranta (msg) kuma kullum rubuta
shi yake yi bata replay sai dai ta yi rejecting. Ya rasa
ta ina zai fara kchan kuma. 4
Wata shaware ta fado masa sai da ya yi
murmushi da ya tunata.
Yallabai me Sakina a wani yammaci sun yi waya
ya ce, ina garinku fa." Tá ce, "haba dai?" Da gaske,
idan na shigo yau zan samu ganin Alhaji da dare."
Ta qe, "Sosai ai shi Magrib a gida ta ke yi masa." Ya
ce, "To ba laifi, za ma shigo nl da Abokina Umar
Kusada." Ta ce, "To marabanku, Allah ya iso da ku
lafiya." Ya-ce, "Anin!"
Sun shigo unguwar misalin takwas na dare Alhaji
ya san da isowarsu, don heka suna zuwa aka shigar
da su har sitroom dinshi.n yi gaisuwa, ta mutunci
Alh. Umar ya gabatar da &fiucinsu tare da baiyana
cikakken bayani da tarih na shi Alh. Ibrahim
Kwalli, ko dop bincike na veman aure, ya gaya ma
Al haji sun gama daidaitawa da ita Sakinan da
izninta su ka zo idan an amince za su yi magana
gaba daya na aure.",
Alhaji ya gyara zama ya ce, "Ba komi zan
tuntube ku, idan na gama nawa binciken." Su ka
gode masa, da za su wuce dubu talatin su ka ajiye
79
Haske Maganin Duhumasa, ya ringa kiransu su zo su diba, Alh. Uwr ya
rusuna ya ce, ba komi Alhaji si inseui ne, ai mana
izni za mu shiga mu gaida su Hajiya. Ya ce, "To ba
komai da kansa ya yi musu jagori, sama kowace am
ganta da shirin. Tabdi, Alhaji lbblm oai babbar
harka.
Gaisuwa kawai su ka yi da Sakina su ka wuce, da
alkawarin sai sun ji bayani daga gare su. To Amma
ta sa Sakina gaba da lalashi da nasika wai ta duba
rayuwar 'ya'yanta ta ce, "kinga Amna komai fa na
Allah ne, Allah ne kadai ya san karatun bebe, mu yi
addu'a kawai, kaunarmu fa ba Kaunar Allah ba ce."
Ta ce, Haka ne, Allah ya yi zabi na gari." Та се, "To
amin."
Da wannan su ka rufe caftar Barista da Amma, ta
Gangarenta ta fara maida hankali gun tunkarar
Kalubalenta na gaba. Alhaji sun yi zamta'da Sakina ta
gaya masa da amincewarta ne Senator Ibrahim
Kwalli ya zo neman sure gurinta." Ya'ce, "To ba
damuwa, Allah yasa da mu za ai zan ture af mana
bincikensa tunda bai rufe ba ya bude komat don
saukaka nema, kuma Ammanku "ta shaida min
Yayan kawarki ne." Ta ce, "haka ne Alhaji."
Su kai sallama ya sallameta ta dawo gida. Cikar
sati da zuwan shi duk waai bincike don sanin asalin
Ibrahim da cikar, mutuneinsa sun same shi, mutum
nagari abun yabo ga Jama'ar sa ba wai don tarin
Hasko Maganin Luhи-3 MAITURARE
kudinsa, ba, a'a ai dan cikar kamala ta mutuntakar shi. Don haka Alhaji da, Alhaji Maikudi sun yi murna sun nuna amincewarsu ta kowani bangare, mutum.ne da za aj alfahari da an hada zuriya da shi.
Don haka suka shaida mata ta gaya masa an amince
yanaiya turowa.
Ta waya ake isar masa då sakon tamkar ya yi
buda, Karshe sa ya yi addn'ar fatan alheri a cikin
lamarin. Washe i ya yi mata waya wakilansa suna.
nan zuwa da dae, su kawo kudin neman aure. Та
fada akai shirin tarbarsu.
Kudincaure suka kawo dubm dari, lallai zawarar
ta yi kasuws,
Ta waya sukai magana; ya ce wane shiri ki ke yi
nan da wata nake son komai ya kammala hankali ya
kwanta esye raayihkin
Ta cc, "haba wata yallabai so soon? (da wuri
hakan)ice, A'a to me ake jinа nе?" Та сe, "in
kai shirye ka keni ka daure ka karan guda akai nai
al'amurana da mtsuwa." Ya, co, "Gaskiya ban
amince ba, don na gama plan sabida lokacin akwai
fita da zan yi zam using chance din sai kawai na
wuce da ka, ma yi amarcin tmu a can."
Tai shiru, ya ce, "kin yi kum me ne za ki shirya
ne haka har da ba za á shirye shi ba nan da wata
guda?" Ta kuma shiru ya ce, "look Sakina, bari na
gaya miki, a, gidana na Kano za ki zauna, don bana
σ
Haske Maganin Duhu-3
MAITURARA
MAITURARE
son na hadawa kaina problem ta yawa, kurma idan
na san kina nan dolc harkalina ya dauku sosai 'da
Kanon, ba ksmer Ban da Iyali ba, da ko ban zo ba ina
iya yin aike) Don haka yanzur iim zuba kudi ana
masa gyara na musamman na yi Rarnishing dinsa
gaskiya bani da bukatar ki iso da komai keće kadai
na ke da bukata, kinga kuwa ni banga dalilin da za
ja wani dogon lokaci har sama da wata ana wani.
gyara ba, da ban fahimci inda ya dosa ba.
Shiru tai tana jinsa gaba daya zuciyarta ta mila
da tunani kai Allah ya yi mata wata babbar sakaiyar
da bata da bakin gode asa, ta iyakacin fahimtarta
sai dai kawai ta gode masa da iyakar saninta. Allah
kenan.
Don haka a lokacin gaba daya hankalinta ya
dauku da yih gyara-da shiri na jiki da za'af
gwangwaje yallabai. Ya Garji aarcinsa me dalili.
Ranar Juma'a misalin biyar ha yammaci can na
hango Sakina Lawan na yin kwallłyarta da léshi mái
1
uban kyau, leshin da ya yi mata kwanciyar girma a"
jiki. Colour dimshi lemon green (ruwan lemun tsami)
an yi mishi watsin kananun fulawas mai adon ruwan
zuma ta gyara gashinta ta tara shi"a baya ta saka
ribum kalar ruwan zuma, haka dankunanta da sarka
da warwaro rutwan zuman cikin siyayyar da Barista
ya yi mata kwahaki, ai batia ki amfani da su ba, duk
suke su ta yi ca ta yi rabonta ne wanda ya ringa
N
ال
Haske Mnganin Duhu- MAITURAЛE
hanata Jokacin tana gidansa, takalmi da Jakarta da mayafinta ruwan zwpa, dayan hannun nata banguls arne da zabba dayan hannun na gold Rirar Dubai dayan hannun kawai na fasion.
Ta dau turare sai tashi take rantsattsiyar mace dai
me tsada Mashkura tana ganin wannan ahirin ta fara
tsalle tana ihun sai an je da ita. Amma ta yi dariya ta
cc, "Tabdi ga dai sweet walimar za ni da ke? Amma
ta ce, "to me ne ne?" Ta ce, "Babu amima kawai dai
ban yi plan din zuwa da ita ba ne."
Tai sallama da su ta fito motar ta tasha wanki sai
daukar ido take yi na sabunta, ta budeta da natsuwa
tai addu'ar hawa abin hawa. "SUBHA NALLAZI
SAKKARA LANA HAZA WA MA KUNNA LA MUKRANIN" Ta tashe ta ta bar layin.
Duk wannan plashing din, walima za ta je na yar
sprinciple din raakarantar su da take aurar wa, wanda
za'a yi a cikm rantsatisan gurin nan da yan birnin
Kano isassu ke wa tunkaho Country mall.
Cikia nutsuwa take tukinta da wakarta ta film
din: Hausa Jamitg da Jamilu, tana binta kadan-kadan.
Idonta Boye da, eye glass na 'yan gayu kalar
ruwan zuma, shep. din kwai ya cika mata fuska,
a'a lallai Sakina Lawan ta hadu.
Ta hawo titu Isyaka Rabi'u ta ratso titin gadon kaya, ta karya kwana ta Sau titin gidan Murtala inda
za ta dauke kan motar ta shiga hanyar gandu sai ta
Haske Maganin Duhu-3
MAITURARE
MAITURARE
bulla zoo road. Police traffic ya tsaida su ta kalli
agogon motar biyar har da kusau rabi, duk da dai ta
san sabgar mutan Kano ana iya kaiwa ma shida ba a
fara ba, amma ita ta fiso ta isa da wuri, ta baro gun
da wuri kafin sallar Magrib.
Hankalinta ya dauku da canjin kaset da take
kokarin yi, sai ta dago tamkar an ce ta kalli motar da
take kusa da ita, mai mótar shima tamkar an ce ya
dago ya kalleta. Idonta bai mata karya ba, amma don
ta dada tabbatarwa sai ta zare glass din idonta ta
kalle shi ya kalle ta, sai ta maida glass dinta cikin
ido ta danna botum din motarta gaba daya bakaken
glass din motarta suka rufe'ruf. Ta kunna A.C lokaci
daya ta fahimci an basu hannu kuma tana sahun
gaba, sai ta danita masa horn me zafi ta zura da
motarta a guje.
Kunsan wanghe Barista Muttaka ne, cikin
motar shi fijo 306 tare da Murja ko'ina su ka nufa?
Gaba daya hankalinsa tashi ya yi, idon shi ya rufe da
wata irin gigicewa mai yawa, abun tamkar a mafarki
just imagine Sakinansi tabdi jan! Zuciyarshi ce
take bugawa da saw-da-sauri, kafin ya dawo
nutsuwarsa tuni ya'hango'motarta ta shilla titi.
Ai bai yi wani tunani ba na ga matarshi a motar
da alama ma shi ya manta da ita, maimakon ya
dauke kau motar shi su yi dan agundi, kawai sai ya
s mu kan shi da rufa mata baya a guje.
N
Haske Maganin Duhu MAITURARE
Murja can tana kalle-kalle da wasa da danta, bata fahimci duk abinda ya faru ba, cikin dakiku kadan, kawai sai tsintar kansu ta yi kan titin gidan zoo, Barista na fafara gudu. Tamkar ap kulle mata baki, ido kawai ta zuba yana tsuga gudu, bata, kuma fahimci wani yake bi ba.
Ita kuma Sakina tun da ya biyota tana kalloushi
ta mirow dinta na baya, da tunanin anya ita ko din
ya ke bi ko dai dama sun hada hanya daya ne tunda
ta ganshi da Madam ne, Madam din da taiwa kallon raini, matar da aka saketa sabida son za a aureta, sai
kace idan za a aurenta tana da wani karfi da zata iya
hanawa. Oho dai koma dai meye yanzun wutsiyar rakumi ta yi nesa da Kasa ko?
Duk inda ta shiga