An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
IASKE
MAGANIN DUHu
AUWA'U ABUBAKAR LAWAL
(Mai Turare)
GODIYA
Ga Ubangijina da ya Rage ni ya yi min baiwar
lafiya da kwakwalwa. Ina dada Salati ga Mafifioin
Rahama, Annabin Karshen zango, Muhammadu
Rasulillahi (S.A.W). Allah ina dada godewa, ina
neman shiriya da kariya, da lafiya da karin ni'imomi
mayawaita. Amin.
INA GAISHE KU MASOYANA
Basira Kurnar Asabeа
Fure'atu Shu'aibu M.varari
Fiddausi Galadima (Du hter ta)
Fatahiyya Musa Abba
Fatima Miloniya Mai Kasot Kurna
Hajiya Maijidda (Takwarata)
Zainab Ali Dambatta
Nafisatu Abdullahi (Maman Khadija Maiturare)
Nafisatu Mrs
Fatima Isa Malduguri
Fatima Isma'il Zaria
Farida Abdul'aziz
Bilkisu Katsina
Jamila Mahmoud Husscin Ja'en
Murja Sulaiman
Binta Iro Dutsinma
98
Haske Maganin...2
SADAUKARWA
Maiturare
Ga iyayen da sukai sanadin zuwana diya
Marigayi, Alh. Gandih Lawan Maiturare.
Haj. Safura Muhd. Allah ya biya su, da mafificin
tukuici, Amin.
ALLAH YA JIKAN MAZAN IYA
Late Malam Lawal Maiturare
Late Malam Aminu Kano
Late Alh. Wada Nas
Late Alh. Abubakar Rimi
Late Umar Musa "Yar'adua
'Yan Siyasar gwagwarmaya, an tafi an bar 'yan baya
e duniyar rikici, Allah ya jikan ku da tarin sauran
'yan maza jiya, da jama'ar Musulmi baki daya amin.
UMA GA TAKU
Maman Ahmad da Al-Mustapba
Aisha Kaduna
Ramlatu A.B.Y
Hadiza A.B.Y
Sa'adiyya A. B. Y
Rukaiya Dawaki
Aisha A.B. Y
00
Haske Maganin...2
Ra'ayinku, shi ne naти
Daga bakin basira kurna
Malturare
Gaskiya Maiturare, ki yi kokarin daidaita
ma'auratan nan guda biyu, don gaskiya ba zan 30
ce haka nan sun rabu ba, bayan sun yi aurenzana so
har sun fara haihuwa. Don kin san an ce, ai mace na
hakurin zama saboda iyaye ko? Kai ni đai na tsaniki
raba su, wai amma dai Barista ba shi da kirki, d
duniya, wai&bata brush, bat gysra shimfida, ji
zancen banza.
Daga bakin Fure'atu Makwarari
Na ji dadm littafinki, sai dai ima da gyara guda
daya, don me za ki ringa nunawa Barista na
gorantawa matarshi don an ba shi ita ne, shi yas
yake mata cin kashi, don mun sani auran da aka gina
shi don biyayyar iyaye yana yin karko ya yi danko
da be haka ki ka ce ba, gaskiya ki yi kokarin daidaita
su irin wannan zama a ce sun rabu-haka nan?
RABIN MANI KATSINA
Ra'zyina, kin dai san zaman aitren waanan
zamanin da mazan zamanin nan, sai hikuri, abin da
Sakina kawai za ta yi shi ne tai hafuri ta zauná a
gidan mijinta wannan shi ne, tunda gaba bata san
wane irin mijin za ta aura ba, ko dan yayanta ai ko.
Haske Maganin...z Makurare
Amma ai mijinta be yi halarci ba, kawata kuma ta
co, kawai su rabun kowa tashi ta fusshe shi.
4. Ra'ayinku shi ne namu.
DAGA BAKIN AISHAN KADUNA
(07082708788)
Antinmu Maiturare, wai ni na kasa hakuri me ki
ke nufin ya rabs auzen Sakina da Barista ne? Asiri ne
ko kuma avre ne yake jun karawa. Gaskiya ban son
su rabu ni ce Couple ki dai san yanda za ki yi ki
daidaita st.
DAGA BAKIN MARIYA SADA KATSINA
Hum Mamen Amura? Ai Muttakan nan dan iska
ne gaskiya, tne yake damun kansa ne? Wata ya gano
ta dauke masa hankali ko yanzu ne yaga choice
dinsa, da gaske be san Sakina? Ki daidaita su amma
kan nan ki ceci ubansa, tunda dai sun fara ajiye
diyoyi, ai gaskiya dan iska ne (Dariya).
DAGA BAKIN AMINA MRS ALIYU NANIYA
(Maman Sani)
Anti Hauwa! Allah ya isa gaskiya Baristan nan
ya iya işkanci wai bata brush? To don Allah ko za ki
mai da su, ki gwara min kansa. Iskanci, kin ji kunyar
da na ji, sanda ya fada, tamkar ni ce Dady ya ke
wulakantawa gaban surukai, shege. To kawai ma ta
tafi Saudi ta auri Bin Ladin, tunda ya ce ta je ta auri
Dangotc. (Dariya).
101
Haske Maganin..2 2 Maiturare
Daga bakin AMARYAR USMAN RAHMA
IDRIS KURNA
Tawan Anti na kenan, nage haske sai dai'ni, be
min ba don ba a min yanda na ke vo ba. Don haka ba
zan ce komai ba
Maiturare.
Ra'ayinku shi namu, kodayaushe muna jiran
ra'ayi mai ma'ana muna godiya kwarai.
BUGAWA A COMPUTER
NAFI'U SALISU
08038981211, 07028573535
102
a
Haske Maganin...2
MATASHIYA
Maiturare
J
ta yi tamkar an rikito mata dala ne da
gwauron dutse ba gammo, tamkar an sanyo
mata wani bakin hijabi ne kan kwakwalwart, just like that an saketa auran da ya mutu, how comes?
Dama haka mutuwar aure take? Ta da ido ta bi
tsayin hanyar da ta ga Barista ya bi. wanda ko waige
be be, bare ya damu da sanin mugun abun da ya yi?
Wai Allah, lafiya lau suka kwanta, sun farka ko ko
ja watstsake da musiba, yo musibs man mutuwar
sare gen ya mace is a great problem. (babbar
matsala) wacca kan haifar da illa ta hanyoyi da
dama, kai maza dai sannurkr da dukan mata da karfi
da yaji.
Tai kokarin jan kafarta a hankali ta zauna bakin
gadon ta kifa fuskarta & kan hannunta ta runtse ido,
tana jin yanda zaciyarta da jijiyoyin kanta ke
bugawa da sauri-da-sauri.
Ta f Karfin awa daya, ta rasa a wani halin
rayuwa ne take, har can Ubangiji ya tunatar da ita
abun da ya kamala ta yi lokacin da musiba ta same
bayi ba.
"Innalillahi wa inna laihirrajiun." A hankali, a
hankali ta ringa furtawa, tun zuciyar bata karba, har
daikalmar ta yi blance a sosal a ranta. Kadan-kadan
nutsuv a take shiga, can ta ringa gyatsa irin ta godiya
ga Allah, sai ta fi, zuciyarta ta yi sanyi wánnan
tukukin ya lafa ta samu nutsuwa. Tana dai ji dan
Haske Maganin...2 Maiturare
cikina na juyowa nan da can, ta sa hannu a harkali
tana shafa cikin, sai lokacin ta ji wani lawaye yana
zubo mata na tausayin kanta da yaranta, abun da bata
taba zata ba, zata yi rayuwa daban ba cikin 'ya'yanta
ba, ko wace mace ce za ta rike su? Wacé irin
tarbiyya za su samu? Allah Sarki haka rayuwa take a
yau safiyar Alhamis zata shiga layin zawárawa
marasa miji.
Musaddik ya yi juyi ya zubo uban ihu, shaidar ya
tashi a kula da shi. Ta mike da dan hanzari ta isa
gare shi ta dauke shi, yà bude mata baki yana dariya,
tausayinshi da so irin na uwa ya kama ta. Direct
bandaki ta wuce, ta iyo masa wanka ta shirya shi
sosai, ta zo tana ba shi abinci, yana ci yana mata
wasa, ita kuma tana ta kallonshi da wani irin duba
mai ban mamaki da tausayi. Sai da ya koshi, ya fara
kokarin yin tatarshi da bata gávna Kwari can-can ba.
Tana ta kallonshi ya fadi ya tashi tana murmushi
yana gwalan-gwalantunshi, wannan ya tunatar da ita
ta fa gama zaman gidan nan ita ba matar gidan ba ce.
Ta mike da hanzavi, ta sauko da akwatunanta set, ta
bude wardrope diata, tana ta shirya dukkan wani
kaya da ta son zata bukata a zaman gidan su, shima
Musaddik ta shirya masa a cikin trolly guda daya, ta
shige toilet ta debo dangin su brush da dai sauransu.
Kan mirror dinta ma ta tsince duk wani abu da yake
da muhimmanci gare ta. T'a hada komai, a sannu ta
sauko da su daga bene. daya bayan daya. Ta dawo ta
canza kayanta, a lokacin Musaddik har ya yi barci da
104
Haska Magann..2 Maiturare
yn ke sarkin barci ne, ta kai kayanta duka mota, ta Julle gida a sannn take tafiya cikin nadama ta
gapgara Kasan layinsu, inda ta ke sayan mai gun
wani dan bunbututu, sun saba sosai, don haka da
sauki ya bata raai galan guda, ya rako ta har gida ya
mata ta ba shi galan din da alkáwarin zata
kawo masa kudinsa. Har lokacin Musaddik bai tashi
ba, haka ta kinkimo shi ta kulle ko'ina, ta gangara
zwwa dasa..Ta daidaita sosai a cikin mota, Musaddik
a gefe yana barcinsa cikin kwanciyar hankali ta ja ta
fice daga gidan. Gidan da tunanin ta bar shi abadan.
A sannu take tuka motar cikin nutsuwarta, har ta
iso gwauran dutse, tana fzkawa motarsu Yaya
Zsinab ma tana fakawa, so a tare suka shiga gida
suna hirar su da barkwanci, sun iske gida lafiya da
kowa, aka baję dakin Amma ana hira da nishadi.
Yaya Zainab ta fito da jakar kayanta, materials
ac 'yan ubansu da peshmins colours masu kyau,
mijinta ne dan kasuwa idan ya je Dubai ya dawo
itama yana ware mata kaya-tana cin kasuwarsu a
gida, to sabon kawowa aka yi shi ne ta iso da su
pida dama Sakina na so zata zabi na haihuwarta sai
ashi sun hade a gidan.
1 Tana fitowa ana ta daddagawa sai tulawa Sakina
taks yi, wennan zai dace wannan ya fi shi za ki yi
fitar cung dasu, sun ce sunc first order, ta yi
meranushi sai ta ture kayan & hankali. Ta kalle ta a
dake ta cc. "Kar ki ce min ba wanda ya yi milki, sai
Haske Maganin...z Malturar
da na dago na zabo masu pleshing din fa." Ta girgiza
kai da sarewa.
"Sun yi kyau Yaya Zeinab, ba ni da kudin
sayensu ne kawai, ki bari kawai." w. Li
Ta harare ta.
"Yo dama ke za ki saya La Barista ba ne?" Ta yi
yaken takaici.
"Yaya ke ian, ai ni da Barista ta kare tsakaninmu
ya gaji da sona, a yau da safc ya yi nin saki daya, ya
cc idan na samu miji kawai sai na yi aure."
Cikin wani irin shouting ta ce.
"What? Is he madl Amma ko kyakkyawan salati
ta yi tana ta karawa.
Yaya Zainab ta mike da masifa
"Sakina! Garin ya ya, me ya faru me ya hada ku?
Daga yin auren jiya har yau ya mance wane irin
zamani muka ratso ne me cike da tashin hankali da
rudani?"
Sai lokacin zuciyarta ta karye sosai, abunda ya
kulle mata dazu ya fashe, ta fara kuka a hankali
gwanin tausayi. Amma kallonta ta ke yi da wani
takaici me yawa.
Yaya Zairab zage-zage ta ke yi, ca ta ke, "Kai
wannan Barista kwai dan iskan mutum, yaushe akai
daran ballantana garin ya waye? Rayuwar kowa ba
hakuri yake yi da ita ba, matsala a kasa hakuri da ita
sai kawai ka bada saki? Baya ko tausayin halin da
take ciki?"
Amma ta Kwafa.
106
Haske Maganin...2
0
Malturare
"A'a Zainabu, kya nga zaginsa shi kadai? Ita
kin san wane zafin hada masa? Idonta yz yi
shawagi kan Sakina, ta ga inda ta rakube tana kuka
sai ta bata tausayi, tr ja wani uban tsaki.
"Duk da haksa Amma, bata da na gaba ne? Idan
bata masa wke yin da ba za su iya sulhuntawa ba, ba
sai ya samu na gaba ca ita ba ya gaya musu a
tsawater.mata, amna yaazun kei tsaye kawai sai
kugą an sako muku yarinya yanzun wannan da me
ya fi shi ciwo? Gaskiya Allah ya isa!" Amina ta yi
yaken takaici, ta ce "kinga yanzun ma ai ba bacin ta
yi ba, tunda dai ba saki uku ya yi ba, idan Alhajinku
ya dawo sai şu hadu da Alhaji Maikudi a je a same
shi a ba shi hakuri, a daidaita su, sai ta koma."
Zainab ta yi wani juvi ta dire gaban Amma, ta
zaro ido.
"Hakuri Amma? A cuce kun a taba muku
zuciyar, sannan ku ku ba da hakuri, don girman
Allah kada ku fara, mazan nan na yanzun sai kụn ci
su da wuta, kuna nuña ku masu sanyi ne sun dinga
cin uban kowa kenan, ai kawai ku yi shiru ku kyale,
idan bar suna da rabon daidiatawa ya iso da kansa
neman sulhu, yanzun kuna nuna zalama sni ke nan ta
banu, ya ringa hura hanci kenan, bayan ya san tun
farko tayi aka yi masa, gobe ya samu abun tabawa."
Amma ta ce, "ku yara ne har yau ba ku gama
fahimtar, rayuwa ba, kuma rashin dattakun Jama'ar
yau ya sanya auren yanzun ke zama kwai taa, da an
zungure shi sai su fashe. Durkusarva yada ai ba wai
107
Haske Maganın...2 Maiturare
gajiyawa ba ne, girmamawa ce in an ba shi hakurin
sai me? Wata rana ai sai labari ko?"
Sakina ta share hawaye.
"Ku yi min rai Amma ban wishi laifin komai ba,
kawai dai gajiya ya yi da ni, tuni ya ke tsiro min da
abubuwa daban-daban, na kasa zanna da shi ne mu
sulhunta, da na kasa hakuri abu. ya ringa taba ni, a
wata rana na iske Hajiyarsu a gida na gaya mata.
komai, ranar a gidanta na kwana an tattära yayyansa
don a sulhunta mu, amma kin san me ya ce, laifina?
Wai bana yin brush nе."
Amma ba ta san sanda dariya ta sußuce mata ba,
haka Sakinan ita kuwa Zainab sai ta tsaki mai karfi
ta ce.
"Abun dariya yake baku kenan?" Ta juya ta yi
ficewarta, ta dakin Ummi tana gaya mata abunda ya
faru, don so a gidan zama su ke yi na aminci, sun
dauki junansu matsayin "yan uwan juna masu
cikakken aminci, don haka basa 6oyewa juna sirrin
junansu, kuma Ummi ta ti Amma zafi, don haka ne
Zainab ta je ta famfata akan koda magana zata tashi
don Allah kar ta bari su Ałhaji su je ban hakuri a
dakata sosai. Sai ya nemi sulhu da kansa, ai än mishi
mutunci kamata ya yi ya saka da mutunci ba da tsiya
ba. Ummi jikinta ya yi sanyi da wani irin takaici mai
yawa, iana mamakin auran 'yanzun a lallaba wai
auran zamani, kai Allah ya kyauta.
A can daki kuma, Amma ta tsare Sakina kan ta
gaya mata gaskiyar abin da ya faru tsakaninsu, kuma
108
Haske Maganin...a Maiturare
kar ta yi mata. Karya, tsakaninta da Allah kawai. A
qufsenta ta gaya mata kommi. Ta ja fasali ta ce, to Allah ya kyauta, ta mie ca ci gaba da hidimarta.
Ranar zuciyar mutan gidan duk ta tabu, sabida sakin Sakiza.
Yaya Zainab ita ta karbi mukulin motar ta tasa
yara suka jido mata duk kayan da ta iso da su, te.
kuma shirya mata su gefe guda a dakin Amma. Taа
ce, amma sui'ku bar mata karamin gadonku." Ta cc,
"To Allah dai ya kyauta, a daidaita ta koma dakintan.
ai ya fi dadi, da ta zauna rabe-raбen dakin wasu."
"Um! Amma kenan, kuma bakwa sonta kenan?
Tunda haka ne, kawai bari mu juya da kayan sai ta
zauna a gurina ni ba zan gaji da ita ba." Murmushi ta
yi, "Ai ke da yake Alin kanin ubanki ne, shi yasa ki
ke da granty na zaman gidan nasa har ki ke ja jibo
masa wasu." Ta rike baki.
"Au, kuma ta haka ne." Amma ni ai ya Ali gani
nake ko giwa, ta lalace namanta ya fi karfin kwano.
.Ke dai yi kurum kawai, nima nan din ai ba wuce a
koran nai ba bare ke." Ta ce, "Ah Allah ya sauwake
mu iyayenmu masu-dattako ne ko ba su duba komai
ba, sa duba duba tsinin idanun mu su hakura da
komai." Girgiza kai ta yi kawai. Sakina na kalinsu ba ta ce musu komai ba, abin
da ya ishe ta ya ishe ta, mutuwar aure tamkar
mufuwar wani Gangare ne na zuciyar mace, musamman irin auren da ka ke so, ka ke fatan nade kafa har sai mai rabawa ta zo.
109
Haske Maganin...z Maiturare
Dare ya yi, kowa ya yi na'abba a dakinsa Alhaji
ma ya dawo, da yake Amma co da girki da nutsuwa
ta baiyana masa komai, bayan ya cika cikinsa da
abinci. Kawai sai ya yi shiru ya zeba mata ido, ba cе
da ita kalaba, ban da jan jiki da ya yi ya shigo uwar
dakinsa. Itan ma sai ta tattaro kwanukan ta tito da su
ta dawo daki.
Sakina ta gamå shirin barcinta, bayan tä gama
lallaba Musaddik ya yi barci, tai addu'a ta shafa ta.
sanya hakarkarinta ta kwanta akan gadon Amma ta
jiwo wani abu ya soketa, ta mike zumbur tana
dubawa ashe zare ne da allura ciki yara sukai amfani
da shi, ba su maida shi ba su ka wurga shi kan
gadon. Ta dauke shi tai masa guri tai yakacen da
Allah ya takaita ba babin ta kwantar da kai ba.
Ta sanya dankwalin kanta ta kade gadon gaba
daya, sanman ta maida kakarkarinta ta kwanta. Ta
juya nan ta juya can gaba daya zuciyarta ta kása
na'abba da gadon, laushinsa be mata ba, a da
barcinta take yi, ta saki leße da saleba lafiyarta lau,
anma tunda va yi dakin kanta Alhaji yacsai mata
danlub din ta sabuwa dal, sai ta yi aa mugun sabo,
to yau ga sli saboda hali irin na faz, mahskin
farkon tun daga kan katifa ta fara raina kanta, to ina
ga in tafiya ta yi nisa? Kai Allah ya isa dai, meye
amfanin mutuwar aure ban da tagaiyara rayuwar
mace da 'ya'yanta?
Devaye ya ringa gudu a fuskarta, na bakin ciki
da nadama da kuma takaici irin na rayuwa, ta gane
110
Haske Maganin...2 Maiturare
namiji ba ya da adalci a rayuwarsa, abin da kawai
yake buri shi ne jin dadin, ransa, ba ya kokarin
kallon na kasa da shi da ganc bukatunsu idan abu ya
yi masa dadi shi ne kawai duniya zata zauna lafiya,
idan ko akasin hakan, babu ruwanshi sai ya rintse
ido ya yanke hukuncin da uban kowa ma ya mutu
tunda shi ya shałake. Ban da haka ta yaya maza za
su ringa rintse ido sakin mata 'ta ci barkatai? Kaga
gida ya kai gida, rayuwa ta kai rayuwa, gidan cike da
iyali amma kowane de inda ya doshi ta shi alkiblar,
don da yawansu ba iyaye gare si ba mata, ba mai
saita su idan sun kauce, matan kuma da ke gidan
tnda sun san ba iyayensu ba ne, ba lallai ba ne su
dauke su a bakin komai ba. Wannan sai ya haiíar da
matsala babba, a ga tarin tsintsiyar da za'a kasa
daukar guda daya ai shara.
Wata ma koro ta ake yi tun hata gama tantance
kalar gidan mijin da ka kaita ba, balle ta gama
dokin sabon kayan da aka kaita da shi, za ta ci
sabuwar rayuwa. To mutuwar aure bayan sati hudu
me ta fahimta? Ko ko matar ta sake kafa ta bararraje
tana ta haife-haife, kila ma har 'yan jikoki sun fara
sallama, sai kwatsam namiji ya karta mata, ya tsigeta
daga rayuwar da ta saba, daga rayuwar da ta bui
ido, daga rayuwar da kwakwalwata ta yi karfi da ita.
To wai me za mu ce da ku maza ne? Da son mu da
kinmu da inuna son ku ko a'a? Da muna jin dadin
zama dà ku da kuma a'a, da mun dan fara haihuwa,
sai mu ture rashin son nan, ko kuma rashin
111
Haske Maganin...2 Maiturare
gamsuwar zaman gidan nan, mu yi ta hakuri da ku
muna muku fatan shiriya, idan mun juya mun kalli
sanyin idaniyarmu, sai mu dade risinawa, ba gudu ba
ja da baya mun nada gammon hakurin zama, why
not ko ba za ku duba wannan jarumtar ba tare da
sadaukar da kai wurin yin hakuri da mu ba? Sai
kawai ku ringa maimaita mana rayuwar da muka
girma, rayuwar gaban uba da uwa, ko rayuwa
tsakanin kanne sa'antn ya'ya? Haba maza, ba ku
hanga mana tare da taussyin ba ku bar mu mun
sharbi roman duniyarmu yanda mu ke so ba, sannan
Allah ya çe, yawa yawanmu muna wuta? To ina za
mu ne mu fake? Yo muna wuta man. An yi miki
kaza, mun kasa jarumtar daurewa duk inda muka
tsuguna mu tsine ma mijin, mu goranta mishi tarin
alhairorin da mu kai masa, wai don mu huce ashe
mu zagon kasa můke ma kanmu dan alhakin nan
namu da aka kwasa duk mun kankare shi ta hanyar
tsine namu ladan mun bi mun gaigaye shi gurin
shegen surutu, ba mm yi aune ba sai mu tashi a
alakoro, karshe mu rufta a wuta. Oh! Allah ka
jikanmu da tarin ni'imominka mayawaita.
Mata kuma kalubalenmtu, a yanzun gari ya waye
duhu ya dauke, haske ya baiyana madallah da Allah
Sarkin da ba ya zaluncİ.
Wannan shi ne tunanin Sakina, tunanin da ta
ringa sakawa tana kwancewa, tunanin da ya ja
ragamarta, rayuwarta har zuwa ukun dare wanda
daga nan Allah ya taimake ta barcin ya dauke ta a
112
Haske Maganin...z Maiturare
dakin da tai bakuntarsa, kan gadon da katifar ba su
gamsheta ba. Ranar farko a tarihi, bayan barin gidan
cikin fariw eiki, ta kuma baiyana cikin tsananin bacin rai.
Allah. ya taimaka, gari ya waye cikin koshin
lafiya sai dai ba walwalar zyciya da kan dakushe
Karkashin dan Adam. Ta idar da sallah ta daure tai
yo wanka sabida ta ji dadin jikinta da ya yi mata
nauyi, tana Kokarin shafa mai, Ibrahim kazinta ya
shigo ya ce, "Alhaji na son ganinta." Hantar cikinta
ta fara rawa don ta san Älhaji da daukar dfuni a kan
abubuwa. Yana da saukin kai amma ba ya son
wargi. Jikinta ya kama rawa.
Amnla ta ce, "To meye na radewar in har kin san
kina da gaskiya, kuma abin da ki ka-fada gaskiya ne.
Zuwa kawai za ki yi tambıyarki ai zai yi ko?"
Ta dafe kirji.
"Kawai! Tsoro. nake i kin san Alhaji da fada
kada ya yi zaton haka nan kawai na kaso aurena na
taho, naga fa yanda su kawai Ya Sadiya ta gidan
Alhaji Babba, tamkar su cinye ta." Ta ce, "Yo
wannan kuma kówa ba ya san shakiyancinta ba?
Isyaku da me ya raga mata? Wurin hidimar gidan
shi, hidimarta ta dangi da kawaye yi yake yi kan jiki
kan Karfi, tamkar bai san zafin-neman kudin
aljihunsa ba, amma fitinanniyar yarinyar nan ta
fututtuke cin ubanshi take yi yana kauda kai, kuma
kullum ita ce me bakin kawo kara, sabida Allah ya
jarrabe shi da sonta, ranar da ya gaji da hakuri ne ai
113
Haske Maganin..:2 Maiturare
ya rarako ta gida, wa ya bata bakuri, ko wa ya goyi
bayanta? Yar banzar ita da kanta ta gane kurenta da
zaman gidan ya koya mata hankali, ta nemo mijinta
can' ta ways suka daidaice, sai ga shi ta koma,
yanzun suma zamansu lafiya lau. Wasu matan ai
matsaia gare su, ba su iya samun wuri ba, sun ringa
cin uben kowa, hatta shima mijin ba tsira ya yi ba,
bare wasu dangiiša ko jama'arsa. To Allah ya
taimake mu da shiriyarsa madaukakiya."
Ta mike cikin rashin kuzari ta saka hijabin sallar
Amma ta shiga falon Alhaji. Yana zaune ya jingina
da kujera ya mikar da kafarshi guda daya, dayar
kuma ya tsayar da ita idonshi a kan TV, yana kallon
tashar Saudi ana musabukar yara ta Alkurani mai
girma.
Ya kalle ta da sanyin fuska ya amsa sallamarta ya
nuna mata wurin zamata zalna a nutse suka gaisa.
Sun dan yi shiru sosai ya juyo gurinta ya kalle ta.
"Sakinatu jiya kuma sai na ji labari marar dadi,
garin ya ya haka ta faru, ke da nake miki kallon mai
hankali da nustuwa, nie ya kai ki fada da mijinki, har
ya tunzura ya seko mana ke?
Idonta ya yi rau-rau, kukan da ta ke ta makalmakal da shi ya fara zube a bankali ta ringa kuka
marar sauti. Albaji bai hana ta ba, sai da ta yi sosai,
sannan ya kara tambayarta, ba ta ji nauyi ba, ta gaya
masa gaskiyarta.
Ya kalle ta da idanunshi sosai ya се.
114
Haske Mayanin.... Maiturare
"Kin tabbstar da abin da ki ka fada, idan na
bincika na samu akasin hakati na vi hukunci yanda
nake so?"
Ta ce, "Na tabbata Albaji gwargwadon sani na
fada idan na boye wani abu Allah ya saui. Na dade
ina fuskantar wasu canji daga gurinsa, na y kokarin
mu daidiata abubuwan ba su yiwu ba sai da na
gabatar da maganar gurin manyansz sun yi bakin
iyawarsu-kuma lokacin komai sai ya daidaita, muka
koma zama lafiya, sai dai kamar 'yan matsaloli
wanda kuma ka fe ka za jiyan ma lafiya lau dinmu
mu ka tashi sai kuma dan karamin abu ya faru."
Ya gyada kai da iyakar fabirotarsa, ya gamsu da
bayaranta Da gaske kuma ranshi ya baci ba da wasa
ba. Cikin sanyin marya ya ce.
"Allah ya kyauta, Allah ya ba ki lafiya, Amin."
Ta mike & nutse ta dawo gan Amma, ta