ya kama shi, wannan
wane irin wulakseci ne Jama'a su ke masa? Kan
wata 'yar iskar banzs Sakina, sai ka ce ita ce silar
haduwarsa da su ma su yi masa kankancin. Ya saka
din tunda shi ne me auran in wani nada ikon
maidota, to bismilla."
Ya buga uban tsaki yana húci, Ummi ta fito daga
kitchen za ta vuce ta ganshi yana uuci. Ta yi dan sak
da mamaki ta ce, "Lafiya dai Barista?" Ya се,
"Matsa na wuce, ki ee ma dan iskan mijinki na gode
idan ya kuma ganina a gidan shi ya cire mia kafzta,
karewar gudu ya bar ni." Ya fice fuu.
Ta cika da mamaki, ta isa dakin maigidan ta
ganshi kwance ya bararraje da takardunshi, yana
nazari, ta çe "wai lafiyarka kai da Baristan kai a nan,
shi kuma a falo yana zage-zage?" Ya yi wani juyi
148
Haska Maganin...2 Maiturare
tanksr abun bai damo shi ba. Ya ce,"Idan ya gama
ya gaji ya tafi."
"Ya ma ta fin, ya ce a gaya ma ya gode, idan ka
kuma ganin kafarshi a gidanka ka yankc." Bai tanka
ba, ya ci gsba da zubawa takardarshi ido, tamkar ba
wani muhimmin abu ya yi ba.
Ummi a sanyaye ta zauna gefen gadon tana shafa
bayanshi a hankali, ta ce, "Zan mamaki Baban
Khadi, wai Barista kai wa haka me ya faru ne da ya
yi zafi hakan?" Ya yi tsaki, "Rabu da gayan nan da
ki ka ganshi tamkar Liman week point dinshi a kan
zaman iyalinsa yake, wanda zsi iya gurbata masa jin
dadin rayuwa, kin san ke ya rabu da matarshi?" Та
bude ido, "Haba dei Baban Khadi, au sun rabu, tun
yaushe?" Ya tabe baki, "Hmn ki bari kawai, yarinyar
na kokari ds shi, lokaci daya ya sa wa idonshi toka
kawai ya dankara mata sáki, na rasa me ya taba
kanshi, randa abun ya faru haka ya zo min a office
yana surutai, da na tambaye shi shi ne yake gaya
min, ba irin lallashin da ban bakin da ban masa ba, a
kan ya yi hakuri tun kafin maganar ta je gaba su
sasanta. Mutumin nan kememe ya sawa idonshi
toka, ba ki ga inda henkalina ya tashi ba.
Sai kallona ya yi ya ce, "kaga Malan me daki shi
ya san inda yake masa yoyo, na gaji da sonta ne
kawai, idan da rabon zaina sai mu shirya a gaba,
amma yanznu daı ban yi, Wannan yasa na dau dumi
da shi, mu ka riaga 'yar tsama daga baya naga dai ni
daya nake haukuna, shi bai ma san ana yi ba wai an
149
Haske Maganim...2 Maiturare
tsikari kalkausa, na, watsar mka ci gaba da
sabgarmu, kina tambayarshi batun Iyali takaicin ya
taso min, na kalli idonshi kir san mara gaskiya, shi
ne fa kina tashi mu ka dan haura na gudo na barshi
don na san zai kunnu da kyau."
Ummi ta yi sak, takaici da tausayin kai ya taba
ta, kai maza dai! Wasu sai a bar su. Ta shiga
tausayin Sakina ba da wasa ba, wayarta ma ba Credit
ta Maigidan ta dauka ta zuke wayar ciki, ta kira
Sakinan ta ji ta wani so cool muryarta tai rauni.a
Bayan gaisuwa sai ta kasa ce mata komai, ita idonta
suka taru da kwallah. Can ta ce,c"Don Allah kiyi
hakuri, Sakina tsahon lokscin nan ban san abun da
ya same ki irin haka ba, sai yau da Barista ya zo,
shima fada naga sun yi da na bi kwakkwafi shi ne
aka gaya min."
Ta ce,"Lah! Ba komi Ummi na gode, ai har na
saba, nayi kusan wata hudu fa." Ta ce, "wane sabo
ina dadin da ya fi gaban miji?" Tа сс,"То уa gaji
baya yi, ba sai ka dawo rayuwa da ka rabu ciki ba,
tunda sabuwar ba tabbas." Sukai dan murmusli, tai
ta bata hakuri da kwatanta mata kowa na adawa da
hakan ta ce, "ba komi Ummi komai da ya faru a
rayuwar bawa, akwai ilimin Allah a cikinsa, wata
rana sai kiga ya huce sai labari, baka san kuma wace
irin rayuwa ce za'a shirya ma a gaba ba."
"Haka ne, Allah to ya kyauta."
"Amin, na gode,
150
P:
Haske Maganin...2 Maiturare
Sun yi sallama ta ajc. Suka hada ido da mijinta sai ta fada masa Kirji, gaba daya ta marairaice ko ba
ta yi furuci ba, ya riga ya fabimci abunda ta ke nufi,
bai mata rikon wasa ba, ya ringa bubbuga bayanta
yana cewa.
"Ki yi ta addu'a Ummi, Allab ya cigaba da dora
ki a kaina ina kwadayin kece maiar da zan mutu ra
bari, bana fatan na taba furta miki saki da bakina, to
amma kin san wani al'amarin san da faruwarsa ke
kasancewa tamkar mutum ba ya cikin hankalinsa ne,
amma ni zan kwadayin ace tsahon żamanı ina tare
da matar lalle na, ban ce ba zan yi miki kisuya ba,
insha Allab ina iare da ke, don na dandani Cacin
rayuwa ba a gaban uwa ba, tana nufin kalubale da
yawa ga rayuwar yara."
Daga lallashi kuína tuni syka juye abin nan.
A kwan-a tashi asare tve rai da dadi ba dadi
cikim Sakina ya isa hailuw., a wata şafiya ta tashi
haka jikin ba, laka, sannu-sannu take jin zazzabi na
shigarta dole ta bude jakar magungunanta ta sha
Panadol da sauran magani ta kudandune. Amma ta
shigo dakin ta ganta kudundune, duk da ta'adarta ce,
amma da yanayin zafi ikin hakan? Sai ta ce, "Lafiyarki dai ko Sakina." Ta dago ido luu ta kalle ta
don barci ya fara dibanta, ta ce,"Da dai sauki, sanyisanyi nake ji." Sai tà yi sak, "Sanyi kuma a wannan
garin ko dai haihuwa cс?" Ta се, "bana ji dón E.D.D
151
Haske Magamh... Mahurare
dina ba i cika ba, kawai dai ciwo ne." Ta сс," coto
Allah ya sauwake, amma fadar 2.d.d ba shi ne lallai
ranar haihuwa ba, in dai kings abun ba dama kawai
mu wuce don ni ban son jinkirin nan na baihuwa,
musamman haihuwar yanzun de ta zama ta zarnani,
ai ta dauki ba dadi, ayi ba ayi ba, karshe an gama cin
wahala a zo ana cewa wani abu AJlab dai ya kyautz."
Ta ce,"Amin dai."
Ta semu barci na kalla awa biyu, sai ta farka da
wata irin zufa mai yawa, ta tashi ta kunna fanka
lamba wan, ta bude pridge ta sha ruwa, sai gumi ya
ce ban wuri, abun har ya dan bata tsoro, sai kawai ta
cire kayanta ta yi daurin gaba ta fito tsakar gida zata
shiga bandakinsu.
Ta yi wankanta tana kokarin daura zani ta ringa
jin tana jin wani azababban nishi, ta yi hanzari ta
warto shi ta daura, ta yi maza ta zare sakata, idonta
ya rufe bata iya gane komai, kawai ta wuce dakin
Umma da banzarinta bata nufi dakin Amma ba tunda
ta san nan dabdalar yara ce.
Amma tana kalion yanayinta Umma kuma na
dakin kwance kanta ke mata ciwo, saj kawai ganinta
ta yi, ta yi saurin tsugunawa ta rike gado ita kuma da
hanzari ta duro, Allah da yalwar rahmarsa, a tare su
ka iso ita na isowe babyna na tahowa mai kwarmato
kuwa, don da kara ya faso duniya, Sakina na
durkushe tana meida lnftshi tana godewa Allah.
Irin wannan haihuwa kamar sad Allah kenan.
152
Haske Maganin...2 Maiturare
Kamin wani lokaci maijego da babynta sun уi tsaf, gida ya rayu da albirka da fnrin ciki mai yawa.
Sakina na dan kashinaide dàna saan fef sup din da
kawarta ta aiko da shu, na kayan cikí Hajiya da Anti
Hauwa suka-iso kamar a tare sai ga Maryam, itama
har da nata fef Sup. Habawa muma kow a Sadi yake
barikalla 'ya dai ta su Maryam sak, sai hasken fata
kila da zata yo shaidar tana tsotsan madrar farar
ruace.
Hajiya ta rungume 'ya tana mata, addu'a domin
tun kafin a gama gyara wurin Amma laşa a kpiwa su
Hajiyan waya. Nan da nań ko sai ga su:
Sun yi muma ai yawa, sannan su ka yiwa
Baristan waya. Shima ba laifi da ya yi Louma,
kadama da ya ji baby girl co, ba'tinshi har kunne fndi
yake Maryam da wa tai kams ne Sarauniyar? Ya y
bala'in kuleta sai ta yi kasa da narya ta ce, "Ba zan
iya cewa ba, sai idan ta gi ina ka ganta kila ka gane
da wa ta yi kamar"
Ya yi dan jini, tankar yana nazarin maganar
Maryam din, sai ya ce, "Shi kenan, nima di ai zan
je ne ko ko?" Ta ce, "Eh to ban dai sani ba, tunda
ban san yanda ake yi ba idan irjn hakan ta samu."Ya
tabe baki ya kashe įvayar.
Bai đau haihuwar da wasa ba, jinshi yake cikic
farin ciki, don baka duk yawancin abokansa ya kira
yana gaya musu ya samu Karuwa. Karshe ya kira
Sweet heart din tashi, tana dauka, murya da
gwalangwaso ta ce, "Maigidan ka wuni lafiya ko?"
153
Haske Maganin...2 Maiturare
da ya fi kwadayi tarbiyar gidansu suna da iya
mutunta Jama'a sosai. Ya ringa dora mishi kayan
yana shiga da su, sai da ya gama tsaf, sannan ya cс
ya fada da Allah yana gaida kowa a kuma kawo mishi babyn zai ganta."
Şakina na kashingide bata motsa ba, tana tarc da
kawarta Jamila Ilyasu 'yar nan gwauran dutse, da
Kanwar Babanta da su Yaya Zainab.
Tunda taga tambarin ledojin kayayt san shi
don ko suna tare can ne yake yawanen sayayyale
Don haka kallo ma ba su isheta ba, balle ta tanka ha
sakon abada babyn ya iske ta.
Ta yi funfurunfis.ya shege a lahira tamkar bata ji
ba, har Baba Rakiya ta yi magana, ta yi kasa da ka
ta kara rungumeta tana jin wani abu na taba mata
zuciya bata dai ce komai ba. Har sai da ta kuma
magana karo na uku sannan ta ce, "ki bari kawai
baba, luk duniya ba mutumin da zan wa rowar 'yar
nan sarna da ubanta don ni ce tata cikin halin wuya
da dadı. Ya bari dai lokaci na zuwa, lokacin da kaina
zan kaita gare shi kaiwar da zata zama ta din-dindin."
Baba Rakiya ta ce, "Zancen banze ki ke yi, kina
sane 'ya dai ai tasa ce, ko kin so ko balrya so, kuma
yana da lasin na ganinta abunda ya hada ku bai shafe
ta ba."
Ta yi shiru ta runtse ido, hawaye take son yi,
amma tana son zama Jarumar mata, don haka ta
hadiye kukanta cikin ranta, ta kü gyara kwanciya
155
Haske Maganin...2 Maiturare
ta kara rungumo 'yarta, baba Rakiya la ajc mayafinta
da kanta ta ciccião yarinyar dole Sakina ta janye ta
sunkuya ta dau mayafinta ta yafa ta yi gaba abinta.
Sakine ta yi wani dan murmushi na takaici ía bí
inda ta yı ca kalio, ta dawe da idonte kan kawarta
Jamila lliyasu Aliyu ta ce,"Sa: bakuri Sakina rayuwa
ce, kin santa da kwan gaba kwes bay." Bala ce
komai ba sai ta maída kai ta kwanta. Yaya Zainat
bata ce tak ba, da ita kadai ce ba Baba Rakiya
wallahi tak ba zata ce ba, in taga zata bada ta bada
don shake take da 'shi.
Barista Muttaka bayan shigar Yusuf gidan ya
koma mota ya zauna, zaman jiran fine girl, shiru
uwa Malam ya ci Shirwa, tun yana duba agogo har
ya debe tsammanin za'a kawo masa, sai ya
zuciyarshi ta dan tabu, koma dai meye ai 'ya dai tasa
ce in yaga damar amsarta zai amshi kayarsa ne. (Ya
kaiwa uban wa?).
Can sai ganin Baba Rakiya ya yi ta fito. Ya yi
sauri ya fito daga motar, ya durkusa yana kwasar
gaisuwa, a dake ta amsa kuma a takaice ta ce, "Idan
ya gama ganin yarinya ya yi magana a zo a wuce da
ita." Ta juya ta shige ciki.
Wannan ma ya taba masa zuciya inda ya san
Baba Rakiya da-fara'a da barkwanci, yau ta dake
masa. (To Jama'a ai da haushi ko?).
Ya dade yana kallon yatinya da wani so mai ban
mamaki, lokaci daya ya ji zuciyarshi ta nutsu,
kyakkyawar nutsuwar da bai same ta ba tun bayan
156
Haske Maganin...z Maiturare
rabuwarsu kawai sharewa ake yi ana ta maleji. Mace
sanyin idaniya, kallonta ya sanya farin ciki, taraiya
da ita ya sanyaya zuciya.
Ya yi dakace, ace yana tare da'su ya yi ta ganin
beauty din nan tamkar shi. Dole dai ya hakura, ya yi
sallama har karshen soran, baba Rakiyan ce dai ta
leko, ya bata yarinya ya dora dubu ashirin ya ce
maijēgo ta sai magani yana mata sannu da jiki. Ta
ce,"kaima sannunka." Ya yi sallama da ita ya wuce.
Ya kasa samun jin dadin zuciyarshi, kai tsaye
kofar Nassarawa ya wuce gun Hajiya. Bayan sun
gaisa su ke ma juna barka. Ta ce, 'Sai kuma ka bada
kudi aje a shiryo kayan barka ko?" Ya ce, "Na dai
aika da duk irin kayan da yawancin kayan da za a
bukata, sai dai irin kayan yajin nan." Ta ce, "to ai shi
kenan su dinma saia hado 'su."
Ranar kwana biyar aka hada kayan yaji, suka
hada da ragunan snsu fnda-farda guda biyu, da
wata babbar Jaka, atamfofi ne da kayan baby cike,
akai gidansu. Iyayenta sun yi murna, sun kuma san
Sakina ba dan Kaddarar rayuwa ba ta gama dace da
dangin miji nagari irin wanda su kai karanci
wannan zamanin na rikici.
a
Ranar suna yarinyata ci sunan Hajiya Binta, ita
kuma ta yi mata lakani da Mashkura (mai godiya ga
Allah). Ba tai taru ba, 'yan gidansu nc kawai sai Anti
Maryam da 'ya'yan Anti Hauwa da suka leko. Bа.
laifi maijego ta fito ras da ita, ta yi kyau cikin shigar
atamfarta da Alhajiusu ya yi mata. Kuma ta yi fresh
57
Haske Maganin...2 Maiturdre
din nan irin na jego, sai ká rantse bata cikin
damuwa. Mujittafa ya kavo mai hoto ta tabe baki,
amma dai an daddaukea da ita, kuma gaskiya ba laifi
ta yi enjoiying sunan da kvau, sun sata farin ciki da
ta dade bata tare da shi.
Rayuwa kenan wata rana zuma wata rana
madaci.
Ta ci gaba da strayar da 'yarta. Sati biyu bayan ta
haihu ranar Monday da hantsi su kai shatar mota sai
sharada gidanta, ba ko notice don ita ne aka ce tá
gaya masa za'a je ya aje makulli, ta ce,"To kawai
bata fada ba, da za'a je aka tambaye ta ta ce ta gaya.
Don haka har da ita akai tafiyar don ita ne ta san
yawancin abubuwa nata.
Lockly baya nan, ba su ma sani ba baya gari'ne,
don bake hankal kwance suka jide kayanta tsaf, ba
tai aune ba sai ta gane ashe ma duk kayan gidan
nata ne, sai dakinshi kawai da gado sai set din kujera
guda daya, hatta kafet dinta sai da ta banbare, har.
kwanukan abinci sai da ta jide. Yaya Zainab ta ce,
"ksi Sakina ki bar mishi wanda zai amfani man.osh
Bata san irin kallon da ta yi mata mai zafi ba,sta
ce, tab na bar masa? Idan ya matsu ya saya. Kaya na
ubana ne ya saya." Sai bata kuma cewa komai ba
Suka kwashe kayan tsaf suka rufe gida, sun bar shi
kaca-kaca, duk yan bololi nan suka bar su ba su ko
share ba. Suka dawo gida ab rm on ai ogojisin Hinl
Haske Maganin...2 Maiturare
A gidansu daf dakin Amma akwai wani fallan
daki guda daya, ya vi kama da Store, sai dai ba anan
suke ajiyar kayan abincinsu ba, sai ta sa aka gyarc
mata shi, ta shimfida kafet ta sa labulayc ta yadda
katifar ta da ta yara, da kayan kallonta da
akwatinanta. Nan da nan daki ya yi fes, aka gyara
mata wayarin itama ta yi dakin kanta tunda ta gane
zaman bata san.ranar karewarsa ba.
Ragowar kayanta kuma akai masu wirin ajiya.
(kai Jama'a shi ke nan fa, kusan anyi asarar kayan
tun bata gama morarsu ba, Allah ya kyauta amin).
Ta rungumi rawar da Allah ya sata cike da fatan
fuskantar Kalubale na gaba. Har an fara mata
processing neman iki zaman haka akwai gundira da
cin rai.
Barista ya iso Katño da Magriba daga Kadúna su
ke, sun je wata Seminer ta kungiyar Lauyoyi ta kasa.
Don haka shi ya ve tuki, a gajiye yake abinda kawai
yą fi bakata, ya yi wanka ya ei abinci ya buța inda
dama ma ai mishi tauss, to ya sani ya yi missing
wannan, don haka bai sa rai ba a'cikin abin da yake
bukata.
Ya iso gidan, ya yi parking ya dauko Laptop din
shi da wasu tarin takardu sai 'yar ledarshi da yai yo
take away dinsa.
Tun a harabar gidna yaga wasu kwalaye, ya
dauke kanshi cikin tsakar gidan kaya dai nan da can
abun dai ya bashi mamaki, ai bai kara tsinkewa ba,
sai da ya iso kofar falon yaga tarin bola tsibiri. Eye?
159
Mianhn lna
Haske Maganin...2
M
Maiturare
Yana bude falon gabanshi ya yi mugun faduwa.
Gaba daya waa irin kasala ta rufe shi, zuciyarshi ta
cika da takaici. Haka ya jo kafa zuwa bed room din
shi, ya watsar da kayan hannunshi, sannan ya fito ya
kunna haske ko'ina.
Bala'i, masifa ya ke shi shi daya yana zage-zage,
wannan ma ai iskanci ne, don me don za su zo
kwasar kaya ba za'a gaya masa ba, sai kawai a bude
masa gida ai masa yanda rai yake so? Ta inda yа
shiga ba ta nan yake fita ba. Ya yi shi kadai ya gama
don ba wanda ya san yana yi, dole ya hakura ya fađа
bandaki. Nan din ma ba su barshi ba, đơn duk wani
abu da ta makala sai data banfare shi, don takaici.
Ya dura uban ashar ya ce shegu'matsiyata, ai ina da
kudın sayen wani.
Rabuwa mai tona asirin, ji inda gida ya tsiyace.
Da kyar ya samu ya wätsa ruwa. Ya dawo dakinshi
ya kwanta daga shi sai towel ya runtse ido, so yake
kawai ya manta da komi ya dau abin da ya faru ba
komai ba, amma ina zuciyarshi ta kasa hutsuwa, ga
yunwa da ke sasakarshi da azabar gajiya. Ya gama
juye-juye ya ga dai ba ci, dole ya jawe ledarshi
gabanshi, sai ya aje ya mike ya isa kitchën.
Kan uba? Takamai-mai be da kwanan da zai aza
abincinsa bisa duk sun tsince, ya kai ganinsa gun
fridge don ya ısiyayi ruwa ya sha, gaba daya kayan
dake fridge din tsibure su ke a kasa, ba shi sai filin
gurin. Gaba daya sai ji ya yi filin wurin na juyawa,
ya dafe kai sai ya ji zuciyarshi ta yi rauni sosai, sai
160
Haske Maganin...2 Maiturare
ga shi da tarin kwallah a ido yana kuka tamkar
mace..
Bai taba zaton mace a rayuwar da namiji wata
tufa ce ita ba babba sai a yau, da yaga tarin asirinsa
bankade. Kai Inalillahi, wai yau da bai da dan gadon
kwancin da ina zai kwana, kan tayals?
A ranar gani ya yi ba wanda ya kai shi bakin ciki
da takaici. Maimakon ya yi nadama sai ya dada
daukar wani dumin da su mai yawa. (ka ji rashin
adalci).
Haka nan ya jawo tsumman jikinshi zuwa daki,
ya duba agogo karfe tara saura, ya yi tsaki idonshi
ya yi ja na kukan takaicin da ya sha, da sanyin jiki
ya saka kayanghi, Jallabiya fara me gajeran hannu ya
fito ya dau motarshi. Yana tunanin inda kuma zaya a
wannan daren.
Ya yi tucanin zuwa kpfar Nassarawa sai ya fasa,
ya sani can din ba lallaivne ya samu farin cikin da
yake kwadayi ba. Kilama a Kara una mishi, sai ya
kada kansa zuw agidan hasken ranshj.
Horn biyu ya yi, walchmar ya hangame kofa, shi
kama ya iso ciki yana kokarin rankwafawa yagaida
shi ko, ya kula ya mauni motar sai gaban gida ya yi
parking ya lalubi wayarshi don ya yi mata plaskng
as usual wayam ba komisabida takaici, don sauri
ashe bai koo kami cikkin aljihun ba, mukulinsa
kawai ya dauko. Wannan ya kuma dasa masa 6acin
rai sai kawai ya rungume Sitiyarin motar ya yi shiru
zuciyarshi na ci gaba da Kuna.
161
Haske Maganin...2 Maitwrare
Zama ya yi zama, shi ba a san da shi ba, shi
Kuma bai aika ba, ya ga dai ba fa'ida, dole ya sauka
daga motar ya taka zuwa gun maigadi, sai sannan
sukai gaisuwar gaske, ya ce "Don Allah ya shiga ya
yi masa iso, wayarshi ya manta a gida." Da rawar
jiki, ya ko tafi.
Sai dai kash, an ce tuń da hantsi da suka tafi
Bichi ba su dawo ba, yanzu ne ake kokarin buga
musu waya ko can za su kwana. Ai bai ce komai ba
sai juyawa ya yi, ya shige motar ya tasheta a guje,
tamkar watch man din ne ya kar zoman. Nan ko ko
rataya ba a bašhi ba.
Ranar ya kusa mutuwa don takaicin bakin ciki,
bakinsa har wani daci-daci yake yi don tsabar
takaicin. Haka nan dai ya gama gararambarsa tamkar
ranar ya tashi da kafar hagu ne ya koma gida.
Ya lallaba ya ci 'yar shinkafar dádazu ya saya da
kibda da ruwan eban da ya gama zama na zafi tunda
Jonayin garin akwai zafi tunda an tsibare a kasa an
ike aoun sanyi. To wannah ne ya ji dan damaر
12
Yule ko'ina, ya ringa tsallake bololin ya isa
liaba ya kwanta, har ya kunna T.V هانy
ane dim haushi take ba shi, dole ya kashe ya baje
igYana tunanin dumrya la1e da wani kadaici
ara. uarjuya can barcin ya yi gaba da
su, shine dai -sma din nan don zuciyar ba
tack
M
Haske Maganin...2 Maiturare
Da gari ya waye, yaga gidan zahiri sosai, kila
jiya duhun dare ya 6oyc wani sirrin, wata irin kasala
ta kara rufc shi, ga shi fitar wuri zai yi, yana da wani
kes a kotu, zai kuma ga mai karan kafin zámán
kotun, ban cin hakan yanda ya lake a gidan ya saita
hankalin gidna nasa. Don yand aya hade yana
bukatar nutsuwa.
Haka nan ya yi wanka ya tsallake komai ya fice. 1
Ko ruwa bai sha ba. Ya yi niyyar dafa ko ruwan tea
nc, ketle din ya san ta dauke abarta, bare kuma abun
dahuwa, wannan ma tuni, don haka ko kitchen din
bai kalla ba, ya fice daga gidan cikin rashin kuzari
da walwala. Allah yasa yau ya samu kuzarin gudanar
da shari'ar yanda ya kamata.(oho shi ya sani dai).
Komai da yake ranar cikin fada da rashin
walwala, Allah ya soma ba ai zaman kotun ba, a
ranar, saboda Lauyan wanda ake kara da shi wanda
ake karar ba su sarau zuwa iba, dole aka dage karar
sai wani jikon. Su Ibrahum suna gabatar masa da
wata samuwa,ті туа ce yana da wani
personal issue don haku sai gani na gaba.
Ya kada kan motarski sai gida gun Hajiya. Ya
samu ita kadai cc, bayan sun gaisa su kai dan shir
ta kalle shí kadan ta dauke kai, ga yanda taga ya
shigo, da geni a rikive yake, Allah ya bata hikimar
saurin fahimtat Jama'a idan suna wani hali bare
kuma dan da ta haifa ya rayu a gabanta, ta san komi
nashi.
163
Haske Maganin...z Maiturare
Ta cc, "Lafiya dai ko na ganka wani iri?" Ya yi
dan gajcran tsaki, "kalau Hajiya kina da dan sauran
abinci ne, na kwaso yunwa." Ta yi dan jim, sai can
ta kada kai ta ce, "Anya kuwa? Babu sai dai ko a
samu yaro ya sayo maka ko alkubus ko fankasau ko
masa." Bai musa ba ya ce, "To." Da kanta ta tashri ta
bada a siyo masa. Tana da abincin niyya ce kawai
batai ba, saboda takaicin sa da yana da matar kirki
yaushe zata bar cikinsa haka nan fanko ba abinci? Ita
ko ba zata daure masa gindin rashin mata ba, ya
ringa zuwa yana cinye mata abinci tunda shi bai da
dabarar hakurin zama da mata.
An kawo abincin, ba sauki Muttaka sai d aya
share abincin tas, ba kò daya. Hajiya ta ce, wai
lallai ka aikatu." Yana goge gumin fuskarshi da ta
hada ya yi gajeran murmushi, ya ce,"Bari Hajiya
takamaiman lokacin da mutum zai samu ya kwashi
gara irin haka ne babu, za ki tausaya min in kin ji
irin tsayin lokacin da na dauka ina ragai tá da 'yar
lisata, abin da mutum zai ci din sama-sama ne."
Ta taße baki, "wa zaka ba wa tausayi? Namiji
kamarka? Ai sai dai na ce Allah ya kara, kowa ya sai
rariya ai yasan zata yi yoyo." Ya aje kofm ruwa ya
ce, ai komai ya zo karshe Hajiya, ya kamata na fara
maganar aure, na gane rayuwar idan ba abokin tafiya
ba ja take ba." Ta ce, "Oho kai dai ka sani, wa zai
saka gaba kuma yana maka maganar? Ai kai yanzu
kiwon wasu a'a baka." Ya cc "haka nc, dama ina da
niyyar gabatar muku da maganar, na ga yarinyar da.
164
a
5
Haske Maganin...2 Maturare
nake so, gwargwado mun fahimci juna, kuma
gwargwado na ga babanta mutumin kirki ne, dan
boko ne, shi ne babban Darakta a land and survey,
babarta kuma 'yar kasuwa ce. Yarinyar karatu take
yi, amma zan iyq auranta ko ba ta gama ba ne tunda
ban da wannan duhun kan, zan kyaleta ta kammala
karatunta.Hajiya sai ku tura a yiwo muku naku
binciken." 1
Ta lankwashe kafarta daga zama da tayi don ta ji
dadi, ta ce, "wani bincike kuma? Ai kai din yanzun
ba yaro ba ne da za'a ma wannan, tunda ka gano ai ta
gama yi, mu za mu zauna maka da ita ne? Kaine fa
me ita, kasan abinda zuciya ke so, matar shige kuma
ai bata daraja ko? Ai kawai sai ka ci gaba da nema,
.. Allah yasa a yi da mu."
Yasha mamakin saukin karbarta kan lamarin, sai
dadı ya kama shi, da yana zaton zatai fada ne, ko
kuma zata tado maganar Sakina, a wannan yanayin
yanda yake jin ba wata mace da ke da gashin da zni
wa kitso serma da Murja, sai ya ga ko maganar ba tai
ba.
Sai ya karkace ye ce, "To Hajlya sai ki yiwa su
Yaya magsrar, zan turo da kudi idan naima yariayar
magana bai akd musu." Ta yi saurin girgiza kai,
"A'a, gars ka sañie su da kaska kai musu." Ya ce da
kaina kuma Hajiya? ta ec, "I yi man, menene?" Ya
ce, "Amma wancan ai ba haka akai ba."."Bye hakan
wancan daban wannarn daban, auren fari ai shi ne
abun girmama kuma abun aiwa kara, wannan kuma
165
Haske Maganin....2 Maiturare
ko kai kana iya shigewa gaba ka amso aurenka." Ya
yi yaken takaici ya ce, "haba dai Hajiya, da kaina sai
ka ce daga sama na fado ban da kowa?" Ta ce, "Kai
dai ka sari ai, idan kana shirin gaya musu gara ka yi
don wallahi ni ba wanda zan gaiyato ya zo wani
maganar aurenka, ko yaushe akai wancan?" Sai ta
kama fada ta inda ta shiga ba ta nan ta ke fita ba,
Ya