zai yi?
Gani daya duk ya gigice? Tei dan smilling, "wa ya
gaya miki sanar-ya fara gani na?" Ta bude ido,
"Haba don Allah ba ni na sha." Ya wuce Rakiya,
annerin yerer
Haske Maganin DuhuA AINMD
MAITURARE
Kila wata ran ki ji." Ta yi murmushi maco mutum,
nima yangur za a min? To ni yanzen me ki ka ce, kin b
amince ko ko Ta kalletakudan, "Sai na yi shawara
na yi tunani kin san ba kai veuke amsa maganar.
aure ba, tunda ya yi maganar na san shi ba kamar
sauran zawaawa ba, ba wasa zai yi ta, zai iya dauka
takaitacen lokaci kafin komi ya kammala." ta ct, "to
haka ne, kina da gaskiya, na baki daga yau zuwa jibi,
ki tuna ko me ne ne?"
BA
Kada kai ta yi, gaba faya jikin ta ya yi Sanyi,
haka kawai ta ji ta yi cooling, yanayinta kadaran
kadahan ba farin ciki ba bakin ciki.
Küma Tanar hirarsu ba tai armashi ba, se ka rabu
Sakina ta jarbakinta ta yi gum, ba wanda ta tunkara
da maganar, sai dai duk abin da tirke maganar na
cikin ranta. Da ta ga abun na nemai.damunta a cikin
kwana na uku sai kawhi ta maida hankalinta ga yin
addu'ar Alah ya yi mata zabin alherina gari, abun
da bata taba yi ba ga kowane zawari nata.
Ba laifi ta sainu nutsuwar zuciya, kullum cikin
nishadi take da walwala, amma har' tsayin kwana
bakwai Rakiya bata tunkareta ba, balle waya kuma.
Itama bata neme tabal
Ranar Jumala da dare misalir goma na dare, ta.
jawo wayarta tede son ta kashe su, don barci take ji
ta gaji daga maksranti unguwarta ta wuce yau a
gajiye take, sai wata private number ta shigo
32
ن
Ti
jak
Haske Magenin Duhu-3 MAITURARE
weyarta tana kira. Ta kurawa lambar ido, tana son
knar ko ta san lambar, amma bata gano ba, har ta
katse ku biyu a naikun ae ana dokawa sai dauka.
Maryaria, ta yi'kasa sosai ta amsa da yin sallama,
ta ji ba wani amsa, ta kama cewa "hollo" har sau
úku, sbirų, ta duba waya taga har lokagin suna hade,
sai ta yizscon ko shi ne baya jinta ia ce, "Hel'o a
dada bugowa don bana jin komi." Sai lokacin akai
,. magana, ya ce, "Ina jin ki sosai, Yayan Rakiya ne,
iya kinn lafiya?" Gaba daya sai ta yi dif, har sai da ya
kuma meimaátawa. Ta ce, "Lafiya lau, ina wuni.?"
"Kalau, kin gane dai' Rakiyan ko?" Ta ce, "Eh na
gave, ya iyalin?""Kowa lafiya lau, kin samu sakona
gunta ko?"
"eh, na karba." To shiru ban ji cfeced back ba na
ce, ko sai na taya da kaina, an ji ta bakina ne ko? Na
san ku mata da yanga ko?" Shiru bata amsa ba, ya ce
"ko ba haka ba ne?" "Haka ne." "To na fada da bakin
arsanawa na gani ina so, ya ana maraba da ni?" Ta yi dif,
har sai da ya-yi ta nacin maganar bata amsa ba. Ya
ce, "Luok Sakina, kin dai san ni ba yaro ba ne
gwargwado za ki fahimci hakan, ko ba don Rakiya
daki ka sani ha, kallon fuskata kawai da za ki yi za
laki gane hakan, kuma ni ko ba-don jta ba, ban iya
tsayawa dai mace na bata lokacina kanta bayan
banda wani kuduri : gareta, bare ke na gane ma
kanwata ce ke, idan kin yi naam sai ki gaya nin na
33
Haske Maganin Dubu-3 MAITURAFE
sani, in abun bai miki ba in kin gaya nin sai nai
hakuri, na dauka dama ban da rabo ne gare ki.
Idan kina iya tunawa, randa na ganki da. Rakiya
ba shi ne ràna ta farko da nagaeki bay na fara
ganinki ne a office dintIbrahim Ci gari kun je
interview,ke da dan uwanki, kina iya tuna lokacin
tare da fuskar mutsamin da ya bafunceku?"
Ta ce, "Na tuna." "Ai ni ne." Na gane ai." Ya ce,
"To yauwa mene pe raayinki?" Ta yi shiru. "Ina
sauraronki Sakina, kamar ni sai kin wahalar ni, na ci
arzikin Rakiya maa, ai mmia alfarmar gida." Ta yi
shiru ya ci gaba da naci, ta ce, "Zan fada ma, ka ban.
lokaci." Bayanssati guda aka baki duk bai isa ba?
Maganar nan dayan biyu yes or no ce fa." Na sani,
kai min hakuri dai," To na yi, zuwa wani. lokacin?
Nima ba zan iya sanin shi ba."
Sai ya yi shiru, ta nkar bai ji dadin maganar ba,
sai ita ta ce, "To na gode, mu kwana lafiya." Bata
jira amsawarshi ba.ta latse layin. Ta tamke wayar a
hannunta ta dora hannunta kan fuskarta ta humishe
ido, duniyar ta ringa juya mata da wani yanayi mai
ban mamaki. wa
Co.
ai
ת
a
ar
Can ta rubuta msg layi biyu ta tura masa, kana ta
yi plashing, şai ta yi sauri ta katse wayar gaba daya
ta kwanta barci. Ta yibarcinta mai dadi da mafarkai
masu yawa, sabida yau ji take ta sauke nauyin dalaan
ba gammo.
efe
Au
ma
بر
Haske Maganin Dühи-3 1 МAITURARE
111, 11
Barista yau Labadi bin yi zuwa ko'ins/yana cikin
Iyalinsa yana hutawa, kwarai so yake hufun na shi
ya yi armashi shi da su, amuna Murja da ta fahimci
hakan sai ta dauki Abdul Jabhar ta goye tamau a
bayanta, duk 'yan shigo da ficen da take gaban mijin
da shi take yi a bayanta, her dadi ya gaji ya ce, "Zo
mann AEsauko Abdul din ai ya yi barcí, kema
kya huta Ta zunkuda shi ta ee,"barshi kawai
Baban Abdul, yanzun ana kwantar shi zai farka ya
dameka da kukanshi, don dai ba tare da kai mu ke
wuri bane, shi yasa baka fahimtar rigimarsa."
Ya yi murmushi, "ba zai yi ba, lmsha Allahu,
tunda zai ganni." fir ta kiya: Ya hade rai ya ce, "wai
ke Murjaiwace irin mace ce ke ne ihatar davara?
Kowace mace na yin gwalli da gayu ta iso gurin
mijinta don neman yardarsa, amma ke kara nisanta
kan ki ki ke daga gare ni, ina ki ke so nashiga ne, ke
kadai fa gare ni, da Allah ya halátta min." Ta
mburi baki ta yi gum.bata tanka ba. i.
Ta komaean kan wani dan tuntu da yäke dakin
ta zaunaj suna kallon juna. Ya taso daga kan gadon
da yake ya iso gareta ya tsuguna ya dafa kafarta ya
ce, kina ban mamaki Murja, yanda duk na yi
zatonki ba haka na same ki ba, na zaci ni zan zama
dan lele a gurinki? Sai gani kin bari ina sagadare
Haske Maganin Dubtr-3 MAITURARE
tsakanin karya da gaskiya/" Tetabo daki, ta ture aki
gefe ta mike ti cer hto wai har jaoche mntum y
haihu har ya hnce ya warke mikin da ya jiji lokacin
haihuwa da eht tontawa wits sabger, gaakiyes
tsoro nakejiL"
Ya yiariya "Murjs kenán, wata biyu ko yi
ta maza, phus kamin ki haihs din nan bua
fada ko?. ال
Ko irin'yar arba'in-dinnan taku ta hausar alid
mutum-ya yi matsayia ke kadai gare ni ai nayi
kawaicin da za a fada a yaba.min." Ta yi akiru,ya yi
dariyar takaici ya ce, um, rayteve kenah, ni da mace
ke kwalliya ta Igyareftin ko ina don taga farin
cikina, amma yau ke Marja nake bin kam ki da
Lallabawa ammaki ke mitn yanga?"
Nan da nan sei ranta ya Sace, kishiata ya motaa,
taiyo wani irên juyi ta dure a gabunski tece, "Allah
Sarki, yo in kasan matarka na da rasa gue lkawaya
sanya ka saketa balle ka zó ka dani msne da
zancenta?
Kaima ka sah bate isa mace bn shi yar take
zubar da ajinta na made, maimakon namiji ya bita ita.
akeebinsa, mace in ta isa mace, zama takeсyi saian
viskotais a gailg aotsg nai sy repaR aq
S Don ya Kara Cullata, tunda ya gane ya tabo taosai
Bisya ce"wallahi a'a, wacce ta san darajarta ita estake
21neman yardar Allah cikin neman yardar mijinta,
36
ان
k:
A
Haske Magapin Duhu-3 MAITURARE
10
k
amma wasu fa? Ana bin nasu suna yada darajarsu.
Wani irin balą'in kishi ya şiketa sam ca ta yi,
yanzun ai ba, daureka a kai ba, balle ka ce, sai ka
koma..gurinta ta baka abinda ka ke kwakwar tunda
ita raba shi take sadaka. Mu sai mun ga damar
bayarwa. Ya ce, "Sai ku yi ta kayansa, in ya yi wari
kwa bude kusha iska, abin salam kamar ruwan
wankin kai."
doKai-kai-kai-kai? Barista dan duniya, gaba daya
Murja ji ta yi dakin na juya mata, zuciyarta tamkar
ta buga sabida tsananin takaici, ta rasa me zata yi ta
huce, sai kawai ta balle goyan bayanta Abdul Jabbar
ya subuto zaj fado.. t
Barista bai taßa sanin ya iya tsallan kwando bá
sai ranar, wani irin tsalle va yi gaba daya da sufa ya
tare Abdul Jabbar da harmayensa, guiwar hannumsa
ta bugi gefen gadon, bai kula ba, shi dai isowar
Abdul kan hannuashi ewai yake buri, duk da
buguwar da ya yi har vakiya kansa don azabar zafi.
Ya yi çiasa kyakkyawar ta ya yi saurin aje shi
akan gadon, da zafin nama'ye cafko Murja kan ta
fahimci manufarshi kyawawan mari ta ji guda hudu,
a kan kuncinta. Ta rike künci da bakinta sake na
tsananin mamaki ga shi kuma marin ya ratsata.
Ya nuna ta da yatsa, yana ruwan bala'i ya cе,
"Kul, ki ka kuma, idan kina cin kasa to ki kiyayi ta
shuri, Allah duk randa,ki ka kuma kuskura ki ka
37
Haske Maganin Duh MAITURARE
gwada abinda ki ka yi, wallahi-sai hh babballa ki ba
mari ba, banza wawa kawai, shi ina ruwanshi da
sabgarmu da za ki nemi nakasa rayuwarshí? Ki zò ki
yi nadamar da gaba buta da'anfani: Da aka ce na ki
ne an gaya miki ke ki ka halicce shi?
Kai ta-inda ya shiga ba ta nan ya ke fita ba, h'ar
tsalle yake yi sabida masifa. Ita kuma tamkar an
kafeta a nan, tana kallonshi rike da kunci sai da ya yi
ya gama, don'kanshi sai ya nemi guri ya zauna kusa
da dansa ya na kallonsa, wanda shi ya koma barcinsa
inda aka bangarar da shi:
Ta ja kafa a hankali ta fice, shima ya kwanta
gefen dansa, ya runtse ido da tunani me yaw, ya
kasa samun nutsuwa da kwanciyar hankalin da ya ke
bukata. Tunda ya yi aure matsala ce gata nan daga
wannan sai waccan.
Har lokacin sallar Azuhur ya yi ya tashi ya yi
sallah, sannan Abdul Jabbar ya farka dá kukanshi
yana neman abinci, ya shafa addu'a ya dauke shi ya
fito falo yana daga nan'ya'kë kwalla mata kira shitru,
ya tura kofar dakin ta, bata ciki har cikin toilet bata
ciki, ya sa baki ya kwalawa Ladi kira, tama kitchen ta
jiwo shi ta fito a guje ta ce, "ga ni Abba." Ya če,
"Ina Maman Abdul ne?".
Tai kasa da kanta ta ce, "naga tun dazu ta sak
hijabinta ta fita." Ya ce, "What, fita ina ketian?" Ta
kara shiga putsuwartà tamkar ita ce ake tuhuma ta
36
Y 1
T
Haske Maganin Duhu-3 MAITURARE
.ce, "ban san inda ta yi din ba, amma dai tun dazun ta
fita,"
Jikinshi ya yi balain sanyi ya daga ido va kalli
Abdul, tamkar yana neman wani bayani daga gare
shi. Ya ko fasa wani bala'en-en kuka. Gaba daya sai
ya rikice, ya saka shi a kafada ya shiga jijjigo shi,
yaro ko ya ce bai san wannan ba. Ya yi nan ya yi
can Ladi na tsaye tana kallo tunda ba a bata damar
tafiyar ba
Sai tausayin yaron ya kamata, ta kaskantar da
murya ta ce, "Abba kawo shi na hashi ruwa na goya
shi." Ya ko bi umarninta, da yake mace ce, tana
bashi ruwa, sai ta wurga shi baya ta goye ta na jijjiga
shi sai ko ya yi shiru, amma dai bai barcin ba.
Barisia Muttaka ya yi ajiyar zuciya, ya koma
daki, ya danko waya ya lalube matarshi ya yi
buga wa tana kuma ringing a ma ba a da alamun za
a daga masa wayarsa. Ya bakura ya daina bugawa,
can wata dabara ta fado masa, sai ya doka lambar
Mamania. Ringin na uku ta danka, bayan sun gaisa,
cikin sanyin murya ya ce, "Mama ko Murja ta zo mu
.ku nan?" Tai, dan jim samuan ta ce, "Eh, ta zo gata
nan gabana tana kuka, amma ka sani maganar ba
zata yiwu.ba a waya dole sai ka zo ko?и 1
Ya ce, "Ba damuwa zan zo yanzun ga Abdul ma
nan yana ja rigima.." Ai bata ji karashen wannan ba
ta kashe wayar. Ya yi zugum yana kallonta sannan
Haske Maganin Duhü 3 MNTURARE
kuma kamar an cije shi ya mike ya yi sti ya cire
jallabiyarshi ya saka Pakistan masu efakin sawa ya
rufo ko'ina, ya tusa Hadiza da Ladi Abdal gaba
suka bar gidan sai gidan surukansa.
Sun samu Mamarn tana Zune a kan kujera ta
harde kafafunta cikin juna, sai kada su take yi..
kadan-kadan fuskar nan tata a kidime fara'ir nan
duk babu, Murja kuma na can gefe a watrkujera ta
kudundune kanta cikin hijabi tana kruka,
Hadiza ce a gaba dauke da Abdul yana tsala ihu,
sai Ladi sai kuma Baristan sú ka shiga falon. Kukan
shi duk yá cika wuri, amma Murja báts ko dago
kanta ba, sai Mama ce ta amshe shi Ta ce, "ke
amshe shi man kina jin kukanshi?"
Sannan ta-dago kanta, ta aushe shi, amma inda
su Barista süke bata ko kallah ba. Su Ladi sum-sumsum suka fice Barista ya samu wuri nesa da su ya
zauna shi a kasa, sži da Abdul ya káma nono sanhan
suka samu nutsuwa. Barista ya yi ajiyar zuciya, ya
saki fuska yana gaida Mama, babu walwala ta amsa
sannan su ka bata šhiru, har lokacin da yaron ya
samu nutsuwa ya koma barcinsa jikin babarshi
Mama ta'juya'ta kalli Muttaka ta ce, wai garin
yaya ne naga yárinya mai danyan jego irin Murja da
kumburarrun kurmatu shaidar ta ci uban duka? Me ne
ne ya yi zafi irin haka, har da za a kasa hakuri sai an
kai ga duka? Atren duka ai ba ure ba ns? Ko me ta
2
vi
yi da zafi tunda ka san ba a tasha ka aureta ba, gaban
Iyayenta ne why not ba za ka nemi magabatanta ba,
sai kawai ka yanke hukunci ta hanyar duka, duk irin
dawainiya da wahalar daukan ciki da ta yi ta haihu a
dan tsakanin nan bai ci ka tausaya mata ba?"
Idon Barista a kasa ya yi shiru, anma zuciyarshi
cikin wasi-wasi take me yawa. Ya dago ido ya kalli
Maman ya yi saurin janye kwayar idonsa sabida
ganin yanda take cika tana batsewa ba wai don tsoro
ba, sai don dai girmamawar ya auri 'yarta ne kawai.
Ya bude baki zai magana ta dakatar da shi, "ba
bibiyar zancen nake son yi ba, warning dai nake yi,
dukan nan ba na son shi, duk abin da tai na Gatanci
idan har kun kasa hakuri daidaita kanku, to ka nemi
magabatanta sai su shiga ciki, idan ka kuma dukanta
zan karbi abata, dou duka alamu ne na rashin kauma
da gajiyawa.
Tunda nke da Eabanta bai taba nuna min hannu
ba, balle ya kui ga uaria, bangs dalilin da ni kuma
zan yarda da lukaa ba,
Zuciyar Barista nga tafarfasa don azabar
takaici, dou ta kasa bashi tashi damar, sai ita ce take
shiga take fita ta inda ta ga dama. Dole ya yi shiru
amma ji yake tamkar ya kwafdeta don ya san dai
girme ya gimeta, to amma tana da babbar darajar da
Buk batanci be zai iya ba.
a
Sai da tai ta gama, sannan ta ce, "Tashi ki dauki
41.
danki ki wuce ki bi mijinki ku tafi."
Murja th fasa ihun, ita ba inda zata, ta gama
auren tunda baya sonta har ga shi zai kasheta.
Mamanta ta daka hata tsawa ta ce, "Za ki wuće ko
sai na zo na bata miki, na kashe maganar." Don haka
ta mike a fuśace ta zimbüri baki, ta bar Abdul din
anan tai gäbä tana kiranta ko ta juyo tai waje, sai shi
Muttakan ne ya dauko yaron ya bita da shi.
Ya same ta ta zauna á mota gidan baya tana cín
uban kuka. 'Ya mika wa su Ladi yaron suka rike ya
tuka su su ka wuce 'gida, tamkar wadanda aka
aikowa da mutuwa.
Sai da suka shiga gida, bai ko shiga ba shi, ya ja
mota a fusace yà yi waje, ya ringa yawo a titinan
gari ya ma rasa Inda ya nufa, don duk wanda ya
ganshi zai gane cikin bacin rai yake.
Ya gajt da fadin-fadin sai ya dauke kan mota ya
tsaya a couitry mall'ya sai meat pie dinsu guda uku
da lemu da ruwan'sanyi ya zo ya zauna a mota ya ci
ya ji ya dan samu nútsuwa ta nan, sannan ya ja
motar a hafkali wajan zoo road ya samu Masallacł
ya yi parking ya dauro alwala ya shiga ciki, sabida
lokacin aku da rabi da yan mintuna, muktari na
,sallah ya shiga.
Ya yi nafila, har aka taru aka sallaci La'asar ya
zauna nan ya yi lazimi har biyar ya samu sanyin
zuciya sosai. Saboda ambaton Allah, Allah ya yi
Q
Haske Maganin Duhu-3 MAITURARE
gaskiya inda ya cc, "Sai da ambaton. Allah ne zuciya
ta ke samun.nutsuwa," Hakkun.
Maimakon ya yigida, kai tsaye. sai ya yi
unguwarsu gurin tsohuwa, nan ne ya samu nutsuwa
sosai ya lalace nan donchira su ka yi mai dadi ta
tsakanin da da uwa. Har ya yi sallar Magarib a nan
ya kuma kwashi garar Hajiya na dare sannan ya fito.
Nan din ina maimakon gida, kai tsaye sai da ya
yi branching nan gidan abokinsa Umar garba, suka
6ata lokaci, da cikar karfe goma dai ya hakura da
zaga Kano ya nufo gida.
Gaba daya futulun gidan, kaşhe su ke, shaidar
mutan gidan sun yi barci ko suna harama. Don haka
kai tsaye dakinshi ya nufa, sai da ya yi wanka ya yi
'yan sabgoginsa sannan ya yi shirin kwanciya, wata
"zuciyar kawai ta ce ya yi kwanciyarsa, wata kuma ta
kwabe shi da komi Gatanci Murja dai taka ce, hakuri
kawai za kai To amma Murjar ce ya kasa samun
kanta bare a samu nutsuwar da ake da bukata.
Don haka dai ya sauko daga kan gadonsa ya fice
daga shi sai shirt nikcr. Ya kunna fitilar dakin haske
ya garaya a ciki, idoushi cikin na Murja, sai ta
murgina ta juyar da kanta can gefe, ya yi tsaye yana
kallogta, amına shigar da ya ganta a ciki saif
sanyaya masa rai, ya tako a hankali ya haura gadon;
tamkar an sikari Abdul sai ya farka a irin wannan
furgecen nan ya fasa ihu, gaba daya sai hankalusu
Haske Maganin Dohит3 MAITURARE
ya yi kansa, anata jijjiga shi. Ya yi dan shiru sannan
ya manna mata shi ta bashi nononsa. ind
Can na hango su abinnan, fushi-kuma ya kare dn
taushi zuciyá. Kamin safiya tamíkar ba a yi ba, kowá
ya hakure wa rashi. Rayuwar aure kenan, da wuya
da dadi.
To haka matsalar gata nan da an toshe wannan
sai wancan ta barko! A farkon aurensu Murja ta dan);
jajje gidansu Barista kadan, sai ta lafke cuta, to
wannan sai ya yi mata uzuri. Yanzun kuræa da ta
samu kantà sai ya fara mata korafin bata shiga cikim
danginsu bata kuma san danginsa ba. Takan ba shi
amsa da žan je ne wata ran. Haka dai haka dai,
raonan da ya dame ta ta ce, "kai kyale ni fa shiga
cikin daugin'mijin nan kana wani manne musu, mai
da mutum wani ashawo su'ke, sù ringa wani rainaka,
gara dai nesa-nesa, idan abun zuwan ya yi maje.
Ya ce, "Amma Murja har da Hajiyata baki wani
kata buhinmmanci a cikin lamuranki sai dai kallum
ki ee za ki gun Mama? Ta kyalkyale da dariya ta cе,
A' yo kaima ka fadi bambancin da bakinka, Mama
ce? Mama ce uwata, Hajiya kuma taka uwar
Koa kawai ya iya Allönsa ba sai ya wanke ba, zan
nata yanda zan wa uwata ne? Sai dai kyautatawa
Yee,nnt Sakina ko ba halra ta dauketa ba,
zuwa gwauran dutse ta tambayi
Faske Maganin Duhu-3
zuwa kofar Nassarawa sau nawaN
MAITURARE
Ta hade rai ita ka cofa, neman gindin zama ne da
cusa kai ba kwarjini, ina ranar sa gare ta?Ai da abun
ya karbeta zuwa za mu yimu isketa cikia gidan nan
ta kame kowa. Yo bamu isketa ba, bare mu yi koyi
da abunda ta yi."
Dif ya yi, a ranshi da tunani mai yawa, ba dai ya
fara nadama ba ko kuma da sauran lokaci? Oho dai."
Da yaga hakan na neman hada-musu rigima sai
ya hakura ya kyale ta. Tana:sabgar gabanta gidansu
ko ko bai sani ba tana can, in zata Makaranta can ta
ke aje masu aikin ta in ta dawo ma can take rashewa
sai yamma ko magrib au dawo gida a zo afujajan a
dora girki ko kuma a taho masa da shi tunda can su
sun cika cikinsu. als
Kula da fita hakkin miji wannan ko oho, kuma a
yanayin halittarta, tana layin mata dakilai so su
Barista sai hakıri rayuwa sai maleji.si
Gs, ahi kuma kidi yal samn yanzun kamar
tsiya, baby kwanciyar hankalin:Iyali. Lokaci
daya ye fara anenin faro aure. Binta Umar ita ce
'yar wani bamsbakin usai daleg awaje ta yi karatunta,
Kyalkyal dinta ya dan hankalinsa kwarai kafin ya
shiga neman, sui ye tunkari Hajiya da-maganar.
Shiru ta yi har, kamar bi za ta yi'magana ba. Har
ya gaji ya ce, "Hajiya kin yi shiru koba ki yi na'am
da magansr karin nawa ba ne?" Ta ce, "don me zan
Hasko Maganin Duhu-3 MAITURARR
hana maka aburda Allah ya halitta maka. Muttaka?
Amma ni a gani na da kai ta tara matan da za ka kzsa
samun kwanciyar Hankalida su, meí zai hana ka
dawo da matarka uwar yaranka? Tovamma kilacita
bata daga cilkin irin matan da ka ke shawairzama da
su, ko kuma ita ba ta da abunida sauran matan daika
ke tare da su su ke da su." ba. Da.
Ya yi Rass da kanthi nauyin- Hajiya ya kinji
sosai, ya ce,"ba haka ba ne Hajiya, wallahi tana da
duk abin da matif sdke ia shi, "har ta mallaki
abubuwan đå ba chik mace a kaima baiwa da su ba
Abinda ya faru da iu, wata jarrabawa ce babba!
amma na amince'Sakina whta fitila ce ita da take
haska duk waili gurin da ya zam duhu gare ni,
rashinta na gane babbar asara ce, don kullum
zuciyata cikin duhu take.
Na gode kwarai Hajiya da tunasar da ni da ki kai,
ki kuma yi hakuri'da ni đön na san na bata miki à
lokacin da na rabu da ita, ni kaina sai yanzun ne
nake hango haskelt da ki Kai ta hina min yayin da
zuciyata ta makance cikin dimiwa dá duhu.
Zuciyar 'Hajiya tä yi haske, ta gyara zama ta oe
"babu komai, kommi"na rayuwar dan. Adam
kaddarawarshi a hannun Allah take, ba mai iya
gujewa kaddara, saimiun fada mata. Allahya
daidaitakı ya sanya haške a cikin lamarinky, уа
kuma ba kuzuriya dayyba."
45
1
1
1
mr.a
Haske Maganin Duhu-3 MAITURARE
Ya.cc, "To Amin Hajiya, na gode." Su kai
sallama ya barta cikin farin ciki shima ya tafi da
wałwala mai yawa. Har sai da Murja ta gane yau
yana cikin, farin ciki mai yawan gaske. Ta taimake
shi kuma ta inganta masa farin cikin nasa.
Don haka da safe da cikakken kuzari da walwala
ya tashi da kaimin yasa danban Da wani irin zazzafan
so da ya ke jin bai taba bawa macesirin sa ba. Bа
gudu ba ja da baya to ta ina zai fara?
Ta inda aka hau ai ta nan ake sauka. Idan da zai
saketa ya yi shawara da kowa, yayin maidatan ai sai 1
ya yi, in ko su biyu su ka yi kidansu da rawarsu
11 yanzun ma sai su daidaitan mu gani.n
To mai ma gani wai-an bunne tsohuwa da ranta.
Lokacin da vasg din Sakina ya riski yallaai a
lokacin a fito daga bandaki hotel din da ya sauka
ne a canLegs ya e port don ya yi clearing
wasu construciah uhices da ya yi oda, to an doro
su & Jirgi sun s nan port na Legos shi ne ya biyo
su, don iusajsu saba zuwe inda company dinsu ya
ke. To Jokacin ne ya samu damar kadaicewa da
i Sakina sukai waya.
Irin ansar da ta bashi ta tabaransa, amma kokari
ya ke yi kada ya zura jiki da yawa ya kasance bai
samu goyan baza ba daga gareta, shi yasa yake
47
Haske Maganin Duhu-3 MAITURARE
komai sannu-sannu, ya sani yawancin al'amuran
rayuwa daga Allah su ke zuwa, idan rabonshi ce zai
sameta, idan ko ba rabo haka-nan duk yanda ya kai
ga bukata ba zai samu ba. J
Aınma ya sani yarinyar ta taba ranshi.
A farkon ganin da ya yi mata, yai ma kanshi
sha'awarta, sosai, ganin nisan hankalinta kan tafiyar
da rayuwarta a lamura, "iria matan da akan samu
alhairi sosai a tare da su mai yawa. To amma yawan
hidimarsa da rashin sukuni ya sa ya kasa bawa
lamarin mahimmanci, tare kuma da rashin ganinta.
Don haka sai abin ya shiririce
Sai dai lokaci-lokaci idan wani abu ya gifta sai ta
kan fado rayuwarshi; in ya yi tunanin sai ya watsar.
Tamkar abun rabo ne rana Ysaka ya yo Kano ba ko
notice, sai kuma rana tsakan ya ganta a rayuwar
gidansu a rana tsakan abun jiya ya dawo sabo dal.
Ya dace da sanin kudurinsu Hajiya ya kuma san
irin tsamin da ke tsakaninsu da matarshi, sai dai
kawai ya yi kurum tunda kusan bai maida hankali
kan lamarin ba, tundaa iya saninsa tsakaninsa da
matarshi zaune şu ke lafiya lau, kuma tsakaninse da
mahaifiyarsa da "yan uwansa akwai kyakkyawar
alaka da soyayya mai yawa. Sai a ganinsa kawai ai
hakuri zaman rayuwa, bare hangensa rayuwa duk.
nawa tiké? Ba kuma komai ne ka ke samunsa daidai.
ba, bare hangensa duka dai rayuwa guda nawa take?
ר
HaMqin Duhu-s
Duk yanda ka kni Rololuwar jin dadi waia rana
barinta za ka yi, a kuma turbudaka a karkashin kasи,
da kana ji kana gani, sai halin n ka shuka zаkа girba,
wata soyayya in Jama'a wani mulkink
amfana maka kormni brd ideadn nisa
Kuma komai na duniya ze dn os zeka
yanda ka. ke se? Allah kan jaraba buyinsa ta
hanyoyi da dam don nVguiP da dama, don haka bal zafafn fayywarshi
komi na Allahing in ey sI MoalisY Owk BI Dawal nc:
din mazan yanzun kenan b
kenan basa iva KA 2000
tsayuwa kan matansu, gaAi dei su Аu tsayua பாடு பேரா. Pus balain kan mazajen, sabida Westerm Educaion K
influcncing din To Allah dai yа
rayuyarmu da shirya kamiu'a eramalisa
a samu va kwania ya ringa karanta sakon (
daya-bayan da dai shikedan amo m 8
Hankalish yawants, zuciyarsni
ta adouar dacen alheriakаn
manufarsa
w'a
Ys mlubi iyukao wayoyınta gaba daya ta kulle
su. Yayi mur ashi wato ta tabo shi ta kuma bar shi
shi shi rаб уа уi