rikice, ba Wisu ba
garar abinci, abin da ta iya barci tana farkawa sai
amai, ta rarumi abin da ta ko-son ci ta koma. Don
haka gaba daya hankalin Barista tashe yake kwarai
da gaske, bá nutsuwa gà jinya da yake yi. Nan da
nan ya dan fada don kun san shi da ci ba wasa. Ga
wahalar aiki da bai barin maza sukunin ci,
musamman na rana, ns daren da aka fi sawa buri
sweety na ta kanta, doù haka wata rana sai ya dawo
da gajiya da yunwa ya fara falotukar girki ko kuma
tunkan ya shigo ya shigo da takeaway yo wannan
ina zai kai su?
Don haka duk rawar kan shi sai ta yi bala'in,
sanyi, mafita, kawai yake nema.
A wata rana da Zuhur Mamanta ta zo dubata da
jiki, ta same ta yarkace-yarkace, falonta baja-baja,
uwar dakin kwana, tamkar bolar tsumma duk abin
da aka cire nan ake barinsa a dauko sabo, komai kai
Haske Maganin Duhu-3 MAITURARE
da kafa. Har wani wari-wati take jiyowa wanda ta
rasa namе уе.
Ta kalli 'yarta da tausayi mai yawa ta ce, "sannu
Murja, lallai kina jin jiki, baki iya tashi ki den
kokarta ki dan gyara ko dakinki ne?" Ta yarfar da
hannu kasa, ta kwanta cinyarta ta marairaiçe sabida
ciwo, sai ga kwallah ta ce, "Mama ba zan iya komai
ba, don dai ba ki ji yanda na ke ji ba ne Mama,
kamar na mutu. Dama haka ake yi?" Murmushi ta yi,
ganin kuruciyarta ta shafa kanta, "Sai hakuri abun na
lokaci ne da ya yi kwariasai kiga tamkar ba ai ba."
Ta yi zugum tana tmanin tsayin lokaci da zai kwarin
har ta, warke daga wannan azabar da ba zata iya
kwatanta ba.x
Ta ce, "Murja dole zanje Fancan na samo maki
yara guda hiyu 'yan tayan hidima da zama, gaskiya
Kazantar ai ta yi yawa, don ma mijin naki mai hakuri
ne, da wani ne ko kan wannan ma sai ku yi ta fada,
kin san maza ba sa son kazanta." Ta ce, "wallahi
kam, don nidan ya dawo ya taranni cikin
tsummukaran nan ya ringa buga tsaki kenan yana
kaude-kauden kaya, in na yi maganar tsakin noe yake
yi, sai ya ce ba komi, ni kuma na san sabida hakan.
ne." Ta ce. "to a to, zai dai je nai maganar, kema kуa
samu dan sauki idan-kina ganin idon mutane, kin sa
ciwo na san kadaici."
"Haka ne Mama, na gode."
15
Maske Maganln Duhır- MAITURAАR
Da aka kawo yaran Bürista'ya fi kowa farin ollki,
faoli yaké "gaskiya Mama ta kyauta min. Don haka
ahi da kan shi ya raba musu niki. Hadien ta share
Rasa ta kuhi da kitchen tunda ta ff Ladi wayo, itai
kuma Ladi ta yi gywan falo da burandar samen
dalkin ma yaran nau kitchon, duk abunda su ka ga
dama ar ka kwaba su ka bawd Barista shi zai el,
wanda girki ake mai kai dh kafa, dafa dukan
atdakafa, mai gafin tattasai da azabat gishir, ko
shinkafa &n miya mai dmyen tattasai sai mai kwance
ane gano fusker mutum a ciki, nama ja ni na kumo
don tauri. To wats Yuns ai tuwen semo mai gudajiw
4
tamkar gayagoloo.
Rannan da ya dawo dage Kaduna ya iso gida da
yawa da pajtya, aka kawo'masu abincin ya bufa.
buler warin ebincin ya buge shi, sai ya mayar ya
doka muriia yia rago-rago Ya co, "kinga Murja
wallaki ba sin yarda da wannan iskancin ba, don mo
ina bakin iyrwata lha nomo, kayan abinci na dire
wani kah wani, shi no ni ba za a girka hí wanda
beinn zai kwants da shfbe? kawai sai ki netmi wuri ki.
kwanta ki sakar ma yara aikin komai don bula'ia
'nlaoi, gwargwado yaniun ni kin samu kanki, ko.ba
ki yi girkin be doi mo ba za ki je ki tsaya ki kula da
abia da su ke yi bạ? Tunda ke kina gamsuwa da
kwabar da su ke yi to ai ba zan yardi ba, idan kina
son kwtnclyar hankali dole ki gyara akan ki ne aka
16
a
2
Haske Maganin Duliu-3 MASTUPARE
fara laulayin cikı? Idan duk mata haka su ke yi ai da
maza sun banu da wahals."
.Ta. inda ya shiga ba ta van ya fita ba, duk inda
Murja take ganin masifa; bata taba zaton Paista
Mattafa ya iya ba, don haka sai jikinta ya yi lakwas
ta fara kuka da wanne za ta ji.da wahalar da ya barta
da ita ko da sababinsa? Kawai sai ta tashi fuu tai
dakinta ta kwanta ta yi ta kuku har dare, hankaiinta
dai ya dan kwanta mata da taima kanta ihsani, aga
itama fa a yawancin lokuta ba ci take yi ba, ko su
soya mata wainar, fulawa da yaji idan ta gama ci
tasha Saa oghut dinta maşu kankara to wannan
kan riketa har gobe ko kuma tai waya gidansu ta fadi
abin da ta ke so sai a kawo mata. To ita fa ta
fanninta zam-zam me kawowar ne ko obo. Allah
kenan ba ya zalunci.
To da dare ya yi dare, gari ya yi shiru sai kawai
ta fada wanka, ta goge hammatarta da sure roll on, a
gabobinta da Hunra, jikinta ta feshe shi da body
spray assel, ta sanya yaluwar night gowin. Ta san
abunda za tai masa kenan ta sa shi íarin ciki, don ta
fahimci ya yi fushi da ita da kyau, fushin da bai taba
yin irinshi þa, su kansu su Ladi sun yi na'abba, gidan
ya yi shiru tun kafin shigar dare.
Ta murda kofar dakin a hankali gami da sallama,
ba barci yake yi ba amma dakinshi da duhu sosai,
idonshi rufe a can kasan ranshi ya amsa sallamar.
17
Haske Maghи-3 MAITTRARE
Don haka tsaki kofar garam ta fada masa tana
miski kukan shagwaba. Da ya yi banza da ita, daga
baya kuma bashi tmisayi ta ringa taba raushi,
obunda bai"sita ba, ya fara rarrashi da abinnan un
expected sai Wisu abinda šai ya yi jerange. To
wennan ya soukar da ttmper dinsa sosai. Sai dai
waccan gargsjwar da ya saba ta da be jinta a wannan
zangpe ko ne yisa? Ohon masa. Ko kuma dai matan
suna vu ke hita, akwai mata akwai muna-mata? Oho
dai. Muna hiaka a baya ai.
as na musamman akan yanda
was idan. Dole komai zata sa ayi
agidas drks losta. Ta amince don hakia
afyary đa ita sulến khiga kitchen aka des
soyy dinkali de kwai, kwas ne
tashi ta tlhe hanci ta yi waje a guje.
gihushio tausayawa, shi ya ware pa
yas aikin, ju ware nass ita kuma ya zube maia
dankalin
det samu ci gabe sosai kankkali ya daa
hanta kwiya ce ke damtinta, bayan ciwoп
idan ya kawo kayan miya da nama sah
ta gida siyo mata soyayyar miya ta zo ta
cikin fridge tans tsakura, sai a dafa farar
inkals ko,taliya ko cous-cous ko doya idan aka
i da cin niyar sai ta tsulawá miyar ruwa a sa
a ci dà e dukan ya zai yi haka yake ta hakuri
Haske Magunin Duhu-3 MAITURAPE
yana,maleji, wannan giringidishin dukya aje su gefe guda, ya ma rasa inda su kai tsuntsu su ka tashi suka
fake. Tsuntsun soyayya ya tashi ya jo yawan duniye
(wannan kenan).
Da dadi ba, dadi, cikin ya isa haihuwa aka haifi
saurayi like father like 0n, kamar kumbo kamar
katanta. Barista ya yi, rauma sosai, lokacin ya yi
sha'awar hada ya'yansa wuri guda su rayu tare. Ta
ina? Wannan da yake ganinta malalaciya kwaya
dayanma ya Allah ya cika da mu? Ya yi hidima
sosai da sosai, komai da akai na a fada wa duniya
ne, kuma duniyar ta fadaytJ Vai
A cikin siyayyar kayan sunan Abduil Jabbar sai
ya hado da su Musadik da Mashkurah ya yo musu
siyayyar su kowa ka'a biyar-biyar. Da ia ga kayan a
leda, ta hadę fuska ta ce, warman kuma fa? Ya ce,
"Na yayyan Jariri ne., Bata kuma cewa komai ba,
sai ta tabe baki ta shiga cabgar gabanta.
Da kan shi a wata rana ya shirya yaje gidan gaida
su, ya kuma neni izinin shiga cikin gidan ya gaida
su, abin da bai taba ba tun bayan rabuwa. Akai sa'a
ita uwar yaran ma bata nan ta je unguwar Saliari
bikin 'yar yar Amma itama bata jin dadi ne shi yass
bata je ba. 3
Ya cika su da alhairi mai yawa, ya aje iyayen
siyayyar da ya yi ma yaran. Musadna,kowa shi
jikin Babanshi ya kwanta, shi kuma ya rungume shi
1$
Haske Maganin Duhu-3 MAITURARB:,
yana shafar jikinsa, Mashkurah kuwa ihun ta ta fasa
tamkar an dorata akan wuta nc, akai sauri aka janye
ta, tana mita tana gwaranci tana nuna uban. Tamkar
da wata ita da shi a tsakansu." Ga
Hakan da ta yi sai ya tabi ranshi/sai ya sadda kai
ya yi shiru sanian ya yi sallama da su ya tafi.
Da Sakina ta dawo da dare aka nuna mata iyayen
alhairan da ya kawo, ah! ba ta ce ba. Sai tsatlake su
da tai ta wuce nata wuri. Har Amma ta gaji ta
kyautar da su, A haka suka kiwana da safe ma da ta
ga kokarin ficewa takè yi ta bar su nan wurin, sai ta
ce,"Idan ke ba ki'da alaka da kayan su ynran ai
ubansu ne, kin 'šani kuma duk kwakwacba a raba
hanta da jini, sai ki adana musu,da amanarsu a
gurinki take, kayan-kaiwa kusa da baka ki ba su,m
ga yaran gida ma a bawa kowa, karce an kavvo
kaya mun shige da su'daki mun yi shiru."
Ta ce, "ba komi Amma ki yi yanda duk ys dяее,
kin ga ni nä makara ga'shi yau Monday." Tarya
mayafinta ta yi ficewarta. La haushinsa mai yawa.
Tun bayan barinta gidan ban da darajar haihuwar
Mashkurah wani alheri bai taba hada su ba. Kowacesi
galmar ce yau kuma? Ohon masa, bata yarda
larurarshi ta tsaya mata a rai ba, sabgar gabanta
kawai ta shiga.
Amma ko ita ta fasata kayan aka bawa kowa,
kayan sawar ko ta adana su, ta sani wata rana dole ne
20
Haske Maganin Duhи-3
ta nema, yanzun fushin zuciya.nc.
MAITURARE
Masha Allah, zawarawa tamkar ita daya ce mace
a doran kasa. 'Yar iyan ko, ba kowa nc ya isheta kallo ba bare ta taya da shi. Idan ta fahimci ka kai ka kawo wurin 'yan canji, sai ta tsaya ta saurare ka
tana wani yatşuna, da yake taararon ta ke haskawa
sai su yi ta rawar jiki suna miko dan alhairi ba kunya
ko kara zata ginshe ta watsa a jaka ta yi fuska ta yi
gaba. Komai, ka tambayeta lana 30. ca take yi eh!
Wanda za'a bawa kyauta a cè meye yà gutsiri nan?
Allah ya amfana a kawo din ba komai. Shegiya
Sakina ta canza completely rayuwa kenan.
..Suna,matsawa ta yi zagi ta ce, rabo na nake ci, na.
ci nawa na ci na uwar gidanka, so an saka shi a
kwando a wurga a, maliya. Kan wani lokaci idon ya
dada budewa, sai dai abu daya ta tsare muíuncinta,
idan ta fahimçi zançen banza ne ya kawo ka, sai ta yi
sauri ta taka maka burki, ta kan ce kullum neman
tsarin Allah nake daga shaidan, tunda na tsallake
siradin farko lafiya, sha Allahu wannan siradin ma
haka na ke buri. Don haka na rabaka da rayuwata
daga yau. Wannan ce take gudana a'rayuwarta.
Litinin ko nasara sara miki, yau'ne za su je
wata:, semina ta Malamai, wadda za ai a babban
dakin taro na kwalejin 'yan maza da ke rumfa, wato
Rumfa cullege suna daya dage cikin Malaman da za
su halaria.
21
Haske Maganin Duhu-3 MAITURARE
Don haka ta yi don latti bata isa da wuri ba,
sanyc take da riga da skirt 'yan kanti, amma ta nade..
jikinta da laffaya kalar.ja mai haske, hannayenta da
kafafunta suia lulluße da kunshin Hajiya Amina
Mudi goda Ta yi kyau sosal sai th zama tarikara
shuwa ga hasken fitariala ya yrкyau alamar hutu..
da kwanciyar hänkali.
Ta iso sit din Karshe ta sani mutum uku zaune, a
1
ta hudun ta ce don Allah Kawata dan matsa min. Tа
juyo irin a dagen nan idonta cikin idon Sakinz, gaba
dayansu su ke riké Vaki Ta ce,"Sakina Lawan rai
kan ga rai?" Ga'shi da Rakiya Aminu, ashe za mu
kuma gamuwa?" school imate dinta ce, class dinsus
daya ta su ta kuma zo daya sosai sai dai tun da aka
rabu a Makaranta ba a kata haduwa ba, sai yau da
Allah ya nufa.
Sai da äkai téawda yi shiru sanman su ka hakura,
su kai shiru su ka mäida hankalinsu kan abun da ya
kai su har aka gama karfe-biyu na rana.
Da suka fito Rakiya ta ce, ba mu ce komai ba na
i
bayan saduwa bar kamata a manta da zumuncin daa
ba, tunda an hadu gara a baiyana kai ko? Ta ce,
"haka ne a ina gidankt yake?" Ta rausayar da kai ta
ce, "ban aure ba har yanzu Sakina Lawan." Tace,!
"Aiya lokaci ne zai zo ne, ni na yi aure har da
albarkar yara biyu sai dai a halin yanzu ina zaune:
gaban lyayeńa mun rabu da mijin." Ta dafe kai,
Haske Maganin Duhu-3 MAIIURARE
"Assha, rabuwa Sakina? Abin da bana taba fatanshi
a rryuwar aure na, ina gaizan jure duk wuya sabida
za rayu da yarana," Tа ce, "Haka, abubuwa duk ai Kaddarawar Ubangiji ce da ka ki da ka so sai yanda
yaga.dama yake kasancewa." Tà oe, "Haka nc, idan
ba damuwa man Sakina mu gangara gidanmu sai mu yi sallah ki oi abinci, in yaso sai nai makı rakiya
kinga ai kinga mahallina a saukake." Ta gyada
kafada, "ba komai, mu je din."
an.Anan su ka samu a daidaita ya gangara da u
unguwar Kwalli, inda nan ne unguwarsu Rakiya
ANT
A daidaita ya aje su kofen.shiga gidansu, Sakina
ita, ta fara fitowa ta isallaka kwatar kofar gidan ta
tsaya, sai kuma ta saka kai cikin soran gidan sabida
rana da,take Rwalle mata fuskarta: Ita kuma Rakiya
ta tsaya tana sallamar mai mashin din.
Lokacin da Sakina ta saka kai cikin soran gidan a
lokacin, ne. wani, cikakken namiji yake kokarin
fitowa daga ainahin aikin gidan. Lokaci dayn
zuciyarta,ta buga, a take kwakwalwarta ta zaiyano
mata inda ta taßa ganin wannan füskar. Sai da sauri
ta janye jiki ta matsa gefe ya kalleta kadan, inda bata
tanka masa ba haka shi ma bai.ce mata tak ba. Ya
saka kai ya yi waje.
Daga inda take tsaye tana.jiwo:rakadin Rakiya
inda ta buga shewa, tana a'a-a'a-a'a! Yaya? Waiyo
23
Haškė Maganin Duhu-3 MAITURARE
wata sabon gaai, kai ne ta garin Yaya?"Ya co,
"wallahi tun safe na iso Kano na yi tà tambayarki
gun Hajiyarmu to ba ki dawo ba, har ga shi zan tafiı;:
amma kila na dawo da dare na zo miki zuwa n
musamman." Ta rike masa hannu, Tabgi nskdya
ban yarda ba Yaya, daren a sai a kankali kai mei
sabga? Taimakawa za kai uu koma ka san ma
kishirwar gamnka." Ya yi dariya."Rakiya kenan, to
ai ganin tunda Allah ya nufa." Ba musu ya juya suka
shigo soran Kallo daya ya yi mata ya dauke kai, sai
Rakiya da ta kamo hannunta ta ca, "Sakina Lawan
ga babban Yayanmu ku gaisadTaidan ruguna ta.ce,
"Ina yini?" Amma kalłonta kawai ya yi a dage sai ya
kalli Rakiyan ya ce, "Wai daga ina ki ke ne haka da
rana tsaka, na san dai in Makaranta ce tuni an tashi."
Yana gaba tana binsa, ta ke bå shi amsa, har su ka
isa cikin gidan na su. Sannan Sakina ta biyo su a
baya. 121
Gaba dayansu suka shiga falo, Hajiyansu ta tada
sallah, sái Sakina ta nemiu guri ta zauna a kasa-su
kuma sueka dare kujeraa Rakiya ta kalle ta "Ya ki ka
zauna a kasa?" Idonta na kasata ce, "banni nan am
okey, ina bandaki yake'ne na iyo alwala lokacinn
zuhur ya ja 'da yawa.". Ta ce, "haka ne." Ta, fito
tsakar gida ta nuna maia,
Ta mike tsam ta-fito ko kallon inda yake ba tai
karambanin yi ba, gaba daya ita ta takura sabida ta
24
Naske Maganin Duhu-3 MAITURARE
sani wulakanci, ta kuma gane mutumia nan dan jin 1
Ta ahiga bandaki ta, warware.nadim laffayarta ta
ttaye shi.jikin Rofar bandaki,ta gama abinda take ta
iyo alwala, sanman ta fito daga baadakin tana kade
abarta A daidaiHokecin ya fito daga falon zai wuce,
Rakiya nai masa rakiya. Ta yi saurin sadda kai, sai
rakiya ee da to co, "Ina zuwa Sdkina Lawan?" Ai
bats ko anmsa ba, ta yi kokari ta shige tumfar ta su ta
sатu Нрукn ta idar da sallah su kai gaisuwa ta
sosai, sаmаn ta thda sallarta har ta idar ta gama
rakiya ns karecdio fadin abinda ta wanka gun Yaya.
Ta ce, "kinga Hajiya shi kenan na samu a 6agas,
dama na yi diakuna ba mayafai to mátch, na sai
sabbin Jakkunajda takalma za zuwet? Hajiya ta ce,
haka dai kullum nan kudin ke. karewas" Ta ce, "to
Hajiya me zan da su? Ni ba da bu bare jika,
bellantane sa ce, ina taraiva 'yan baya, ba gara na ci
sa moreya rabona ba? Ki ka sani ma ko ba zan tafa
yip sureu ba zan, mace bare na haifi magaji?" Su kai
saurin cowa.Allah ya kiyaye jinkiri ma ai alheri."
cc, "Ah to Allah ai shi kadai ya san karatun bebe,
ko nje ge takki ta lalo biyar. Sakiza ta yi swin janye
bannu, a baba dai ki rike ki yi sabgarki man ba wani
abu." Ta yi dariya bani na baki ba, Yaya ne ya ban
.eshirin ke kuma ya ce a baki biyar kya hau mota, ai
ba ki sani ba, yana shigowa gari, duk man jikinmu
25
Haske Maganin Duhu-3 MAITURARE
ke wadata don ko shadar gidarumu sai ta san mun yi
bako idan muka ringa ciyc-ciyc ciki na burgewa. Sai
Allah." Suka kyalkyale da dariya, Sakina Lawan ta
ce, "kai Rakiya ashe har yau kinu'nan da sharrinki?"
Ta ce, "To me za'a fasa? Komai ahon zamani idan
kaga mutum tambaye shi halinsa kin san hali zanen
dutse ko? Ta grigiza kai'tana daxiya.
Sai bayan biyar ne sannan Sakina ta yi haramar
gida, wunin'gaba daya Rakiyana mata labarin Yaya
kenan, fadi take baki sani ba, Yaya babban mutum
ne me halin girma, sai dai abinda aka jarrabe shi da,
shi shi ne rashin mace ta gari, irin matan nan da kan
kankane komi su nána kowa rabar miji hatta
danginsa. Inda ta raina kurarmu diyoyinta ma bata
bari su rabe niu, duk sanda akai katari wani ya zo ya
kwan gidanımu idan ya koma sai ta san sharrin da ta
tsiga ta lika mana, daga ta ce, sun barke da gudawa
ko sai ta ce sun farka da malaria sai da suka sha Anti
maleria. ke tun muna jiu ciwo har dai mu ka tattara
mu ka kyale ta da yayänta dama dai ni ce me
kwakwarsu. Gaskiya duk cikin 'yan uwana ba wanda
na ii shakuwa da shi sama da Yaya, ga dai shi shi ne
namiji, amira bana iya boye masą damuwata ko
kadan. Mutum ne da ya san darajar mutand da
gasken-gaske, sabida nagartarsa Jama'a ne su ka
tsaida shi takarar Sanatä tunda yaña da duk Kualities
din da ake son dan Siyasa da su.
ai
.
Haske Maganin Duhu-3 MAITURARE
Wallahi abun Allah sai ko ga shi ya haye, first
kaure din Obasanjo shi ne Sanatan Kano mai wakiltar Kano ta tsakiya, Kuma ya yi aiki bakin
iyswarsa ya kai motion da yawa, Allah ya ba shi
nasara har yanzun mutane na respecting dinsa. Don
ma ya ki kome? Sabida ya ce ba zai hada gudu da
susar duwawu ba, dama shi dan kwangila ne, yana
da Construction company so manyan project din da
akan yi ai kasar nan to da hannunsu ciki. A halin
yanzun zaung yake da matarshi Binta da 'ya'yansu a
Abuja. Sai lokaci-lokaci ya kan zo amma aikenmu
na bukatun gida duk wata ne ko bai zo ba zai yi
drapy a banki mu je mu cire. Allah ya isine abun da
zaki tambaya bai bayar ba, gaskiya bai taãa ba.
To wannan shi yake bawa-Binta takaici, ta shiga
ta fita ta hana yo Allahn na ubanta ne ita daya? Ita a
sanda take shiga, mu kuma sannan mu ke fitewa don
haka nemu ke gogawa.eIdan wata ran tai nasara
muna hana idonmu, barci ząi dawo bisa turba, don
ma shi din mai tsayayya ne? Allah ya ba shi
jajircewa da tsayawa kan addini? Ke da mun banu
sai dai mu ringa homa ai wancan yayanmu ne amma
ciki fal yunwa." Suka kyalkyale da dariya Sakina ta
, "Amma ko ko ni yanzun ai na lasa." Ta ce,
"wallahi kuwa."
Da wannan su kai sallama: da Hajiya itama ta
cikata da alhairi mai yawa na irin hidimar dan
27
il
arzikin da ta mora.
A Rofar- gidansu su ka satm Tasi'n ya dawo gida
wani mai ndaidníta ne, don Maka sai Rakiya ta leka
taiyo masa magana dania sun saba hakan, in zatai
wata fita takan yi bukin dinsa, ko idan tai katari
лака.
A soron gidansu ta same şhi zai fito don haka
suka fito tane suka ta fi-ya kai sun har kofar gida ya
kai su shiga ba yi kawai ta gaida su Amma sannan ta
fito su ka wucë su ka ta fi da alkawarin sai ta zo
mata wuni wani lokaci ita ma, ba ski 2.
Ta ji dadin wutinisosai, hakan ya rage mutu
damuwar ita tana ganin sakota akai ta ci baya ga.
class mate dinta ita ko lallan.fari ba a sa mata ba
Allah kenan, me shirya rayuwa ga kowa yanda ya
so. Ta ci gaba da rayuwarta.
A wani yammaci, misalin biyar na yamma fana
ta Juma'a, lokacin bazara dab da gabatowar damna.
Yanayin Najeriya sai maleji wutar lantar ki ta zama
idan ka damu da ita ainin sai dai ka nei geuérator.
Kwana daya da wuni wayoyinta ba tai musu caji ba,
sabida matsalar wuta, kuma gen dinsu na gida ya
samu matsala. Dole ta nemi business center aka kaini
mata cajinsu. Tana saka batirinta, layinta na Etisalat
messages su ki ringa shigowa na baya nan lamba
kaza-da-kaza ta kira a lokaci kaza da kaza. Ta ringa
ganin kiran Rakiya wajau san bakwai tai mamakin
3
Haske Moganin Duhu-3 MAITURARE
yawan kiran, don haka ta ciro dari biyar a sayo mata
kti ta kirata ta ji bayani tare su ka shigo da Sadik da
ta aika da Rakiyan? Ta washe baki ta cc, "Yar halak,
kinga katin da na bada a sawo don ke ne zan kira na
ji bayani naga kiranki ya fi sau a Kirga."
Ta harareta, taoce, "Sai ki ringa barin duk wayoyi
at the sarpe tinse ba caji, me amfania wayoyin biyu?"
Ta ce, "kai Rakiya tuba nake, mu shiga daga ciki
man, sai na wanke laifina." Suka shige falon.
Sun gaisa ta ce; "Bari a karbo Pure Water da
lemu maşu sanyi kisha sai ki dada hucewa." Ta yi
murmushi ta rikę mata hannu, "Allah bar su ban da
kishirwar ruwa a yanzun, lemo kuma in dan ni kawai
a bar shi don ba abun burgewata ba ne:" Ta yi sak
haba dai, kuma haka ake tarbar bakon?" Ta ce, "Ni
ba bakuwarki ba ce ban da damunta dan ban cingam
idan kina da shi." Ta ce, "ai kogidansa ne nan, in na
ci abinci ban dan tauna shi ba ban jin dadi
da Sun yi sabuwar gaisuwa ta ce, "Tun jiya
yamma nake neman wayanki, ban samu ba, har zuwa
a yau na dai sadakar na yanko dogon zaugo da dar-per
din kila baki nan, na san weel shi ne lokacin da mu
kan dan samuna ziyara." Ta ce, "kin ganni nan
through out ina gida barcinas kewai na ke kwasa,
kullum a tafe? Sai ka ce majinar nika, na gode da
ziyara amma bata gamsar ba sai kin zo min wuni na
sosai mna dade muna hirar abun da ya gabatz na
29
avenrr myomr c-nmsr
Haske Maganin Düllu-3
MA UEUMD
MAITURARE
rayuwa. Ta co, "ke dai bari hakan nai plan, to
wannan zuwan bi 'dai nawa ba nc, abun al hairi ne
babba ya sanii, tun jiya nake rawar kafar shi, dol
na taho yau nai miki albishir." Ta ce, "Allah Rakiya,
na santa elam batá wuce amin, kila zawari ne mu
ka samu." Ta yi dariya, "Tamkar ko kin sani, babban
goro sai magogin karfo."
"Gaskiya ne to ba'nf nasha man?"
Ta gyara zama da nutsuwarta sosai ta ce, "Sakina
ki yi ma Allah godiya maf yawa, don gaskiya ya
soki da rahama ba kadan ba; ba wai don albishir đm
da zan baki -daga gare ai yake ba, bare ki ce
kwaskwarima na kema zancen don kawai neman
yardarki, a'a darajar da nagartar kawai nake
hangowa, ta dafilin hakan nai fatan Allah ya yanke
min tsawon zamana gaban Iyaycna.
Ido kawai ta bata tana saurare tace, Sakina
Lawan, haduwär da mukai rannan Allah na mufin
abubuwa da dama, dan ganin da Yaya ya yi miki wai
ashe har ya gano abinda ya taba zuciyarshi,m in kin
ji inda ya ringa gaya min ni abun har kunya ya ringa
ba ni. Na ce namiji kenan sai a bar shi, ni a iyato
fahimtata ce nake kallon da ya yi miki, ko ganinki ya
yi a hanya kila ko gane ki ba-zai ba, amma in kin.ji
inda ya tafi sosai abun zai baki mamaki.
Don hakani a matsayina na kawarki, ki ture.
zumuntata da Yaya mu kalle shi a baren da mu ka
Haske Maganin Duhu-3 MAITURARE
tsinta n waje, kawai ki amince masa wani haske ne habbaegaro ki a raywwa, gwargwade matumín na gari ne irin mutanen da kowa ke ahdawar ya rayu da
su ba wai den kudinsbi ko wani mukamioshi ba a'a personality dinshi, shi ne abun kwadayi ta kowane angel man din gentle ne.
Tuni mu kai mishi sha'awar karin aure, tunda a
baya na gaya miki irin takun sakar da u ke yi da
iyalinşa. To shi bai bada goyan baya ba kia san su
sai abin da su kasa kansu. Yakan ce Karin ai ba
solution ba ne, tunda ba a san irin wacca za a kawo
din ba, ai baka šani cikakken halin mutum sai ka
zauna ka rayu da shi, sai ai ta hakuri da ita tunda ita
an san halinta.".
To sai ga shi:da bakinsa yana magenary don .baka
mu duk dinmu sai muka kama murna da farin ciki
kowa ya yi.na'am, barin Hajiya, ganin da tai miki
sau daya ta gama mincewa. Don haka yanzun
amincewar kj kawai mke nema, za ki yi mamaki
idan na ce miki tare da shi mu ka zo shi ya kawo ni."
Ta tabe baki, ta rangwadar da, kai, ta ce, "Shi ne
ki ka bar baban Yayan shi daya yana ta jira tamkar direban, ki?"
Ya tafi ni da kaina zan koma gitla, to-ya